Showing 90001 words to 93000 words out of 104042 words
Masarautar na sauke a jiyar zuciya, ina ji a jikina na bar Jordan kenan, dole na bar shi kodan nimawa kaina martaba, dole na hakura da Ashraf, dan yana cutar dani da zaran nayi magana ya had'ani da Ummina. Kuma dole tayi min fad'a, idan na nisance shi kuwa zai gane irin son da na mishi babu algus, a yanzun bai san darajata ba, tunda ganina yake kawai babu yadda ya iya dani, a yanzun nafi zargin jikina ne yake so ba wani abu ba, dan ko ya-ya yaga wani part na jikina sai ya nemi tab'awa, shi yasa nake tunanin nisanta kaina dashi dukda nasan zan wahala, amma dole na koyawa kaina nisantar shi, a yanzun da yake basarake dole nayi nisa dashi yadda zan bawa zuciyata hakurin rashin sa, tunda ya zame min wani bangare na rayuwata.
Jin hannunshi nayi cikin nawa, kauda kaina nayi tare da zare hannun daga nawa, sake riƙe Ni yayi na juya na kalle shi, sannan na mai da idanuna gefen da nake.
"SAFINAH! Wallahi da rashin mutunci da rashin kunya kike min zan sami nutsuwa, akan wannan shirun da kike min gaba ki daya kin mai da min rayuwa wata irin, Sabida ke na dauki hutun sati uku, amma naga haka bai lik'aki da kasa ba, don Allah ki dai na share Ni bana jin dadi haka."
Murmusa mishi nayi sannan na cigaba da kallon, gefen da nake. Har muka isa Airport din.
Fidda kayan mu akayi sannan muka nufi inda Asalin jirgin masarautar yake aka aka shigar da kayanmu, nima na shiga shi sai da ya gama abinda zai yi sannan yazo, zama yayi kusa dani, tare da riko yatsar hannuna ya mai damin zoben da na mai da mishi, zarewa nayi. Sannan nace mishi.
"Ka kaiwa Natasha ko Zoyah, Ni kam nagode."
Kallona yayi cike da mamaki baki sake yace.
"Wai me yasa kike min haka ne?! Meye laifina, da na gabatar dake a matsayin matar da nake aure me kike tunanin zaki fuskanta a gurin abokan zamanki, wallahi idan Natasha tana shakkar ki Zoyah bazata tab'a barin ki haka ba, dan duk yadda kika so zaman lafiya sai ta dagula miki lissafi, tabbas nayi abinda ya dace ne, amma kike ganin laifine, na nuna baki da daraja bawai bana sonki bane, kisaka ido ki ga yadda zasu kaya da Natashah, domin dukkanin su larabawa ne kuma basa iya adana kishinsu, shi yasa naki jefa ki cikin damuwa, amma kina ganin laifina dan baki nuna ki a matar da nake so, kiyi yadda yayi miki."
"Hmm" na iya cewa domin ban gamsu da abinda yace min ba......
Alhamdulillah Nagode 🤝 sosai
[16/03 10:45 PM] My 2nd Mtn: number da xaku mata magana idan kuna son Book ɗin Wanda yake a 500fs +227 96 51 58 05 Maman Fareesah*
*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo kuɗinsu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150₦ ne idan kuma Kati ne Transfer 200₦ ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...*
*Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode Masha Allah*
4️⃣3️⃣
Bai kuma min magana ba nima kuma ban damu nayi mishi ba, har muka iso Paris, motar Hotel d'in ce tazo ta daukemu.
Disney land Hotel ita ce hotel mafi girma da kudi a kasar, dan haka itace ya kama. Tunda muka shiga d'akin yake nuna da wani kallo kasa kasa, ban damu ba sai ma shiga ban d'akin da nayi abuna nayi wanka da alola nazo na fara dibi dubin niman gabar, tashi yayi ya anshi abin sallar ya shimfida min, sannan ya dawo baya na ya saka hannunshi duk biyu ya dawo dani bakin gado, sannan ya shiga ban daki yayi alola da wanka, sam Ashraf bashi da kunya, yana zuwa ya cire towel ɗin ya bud'e jakar shi, ya dauki wani ya ciro basic tees shirt tare da slim jeans, ya saka, sai turaren sannan ya tawo gabana ya mika min hannunshi, saka hannuna nayi cikin nashi, sannan ya mikar dani,
Gaba yayi Ni kuma na tsaya a bayan shi, yajamu sallah. Hmm idan nace Ashraf bai yi ba nayi karya domin ita kanta karantun sallah, ana bin ka'idar tajuweed. Kowani harafi ana bashi hakkinshi. Har muka idar ina ina jin sautin karatunsa a kunne na.
Kwanciya nayi a bakin gadon idanuna a lumshe, ban lokacin da yake maganar a kawo abinci ba, sai gashi da abincin ya kawo, ya ajiye min, sannan ya tab'a cinyata, buɗe ido nayi na kalle shi.
"Abinci!"
"Na koshi!"
Riko hannuna yayi cikin nutsuwa, yace.
"Wai ya kike so nayi da rayuwata ne?!"
Juya mishi bayan nayi dan bana son magana. Duk sai ya rasa inda zai saka ranshi yaji dad'i, Ni kaina nasan ina kewarshi, amma dole na yakince shi a rayuwata, na nesanta kaina dashi.
Damu na da yayi da magiya ne yasani tashi na zauna tare da jan tiren na fara cin abincin a yangance, ina ci ina yatsina fuskana. Shi kanshi shagala yayi da kallona, d'ago kaina nayi muka had'a ido, tura mishi abincin nayi tare da barin gadon na buɗe jakata na dauki cantainer da na zubo madara na dauki garin kuka na zuba a cikin dan kofin da suka had'o da abincin, na zuba sannan na zauna na dama, yana kallona har na shanye sannan na mike zuwa ban daki na wanke hannu da kofin, sai lokacin yake cin abincin da na bari.
Share shi nayi na duba cikin kayana, na dauko long sleeve toh na mata, sai cargo pant. Na saka sannan na koma na kwanta, a hankali barci ya dauke ni, ban farka ba sai wajen tara shima sabida zazzaɓine ya rufe Ni, na fara rawan sanyin sakamakon ciccikowar da nonona yayi, yana zogi ga ruwa na zuba. Yana kwance bai san halin da nake ciki ba. Har wajen karfe goma, da naji wahala ta ishe Ni nakiraka sunan shi.
"Ashu! Ashuuuuuu! Ashuuuu"
Kamar a mafarki yaji muryana, da sauri ya hauro gadon.
Ya d'ago ni fad'awa nayi jikin shi, na fashe da kuka. Dan ki su Aanih sune suka bar nonon wannan kuwa cireta akayi da karfin tsiya.
"Menene SAFINAH! "
"Ashuuuuuu! Nonona suna zogi ga zazzaɓin."
Cikin sauri ya cire min rigar jikina, sannan ya kalli yadda suka cika tam, kifa kanshi yayi ya fara tsotsa a hankali, rike kanshi nayi tare da girgizar mishi kai nace.
"Don Allah! Ka bari bana so."
Kwantar da Ni yayi ya zare min wandon jikina, sannan ya shiga shagalinshi. Sosai yake tsotsar nonon har ya zuke, sannan ya rungume ni yana sauke ajiyer zuciya, dukda zazzaɓin jikina sai da naji ya saukar min da kasala, sake lafewa nayi a kirjinshi, hannuna yana kan nipples dinshi, ina murzawa.
Matse min ɗuwais yayi, na sauke ajiyer zuciya, shafa bayana yayi sannan ya d'ago fuskana, kallon cikin idanun juna mukayi take abinda ya faru ya dawo min, ban san lokacin da na sauka kan shi ba, tare da jan duvet din nayi kwanciyata.
Dawowa yayi ya rungume Ni, muka cigaba da barci a hankali, ga zazzaɓin na sauka. Kara alerm din wayar shi ta farka damu, ina manne a jikin shi. Jan hancina yayi na buɗe idanuna.
"Lokacin Sallah yayi,"
Zare jikin nayi na tashi daga gadon na nufin ban daki nayi wanka da alola, ina daura towel sai gashi ya shigo.
Fuskana na b'ata sannan na matsa ya shigo, zan fita ya riko ni, yana fad'in.
"Don Allah Ni dai gabar ta isa haka, wallahi shirunki yana hana zuciyata sukuni."
Banza nayi dashi na kwace hannuna na fito, kafin ya fito har na idar da sallah na,
Kasancewar mun iso Paris ana sanyi, Twill pants da Paris shirt ya saka, Ni kuma ya duba min wata trench coat nashi ya bani nasaka da, wata tight jeans, ya bani nasaka bayan na shafa mai,
Kwanciya nayi sabida har lokacin zazzaɓi yana damuna, duba jakata yayi ya dauko min turba da wata bakar gyale ya mika min.
"Ki tashi muje kasa muci abincin sai mu wucce kiga likita."
A hankali na mike, mika min hand glove yayi sannan ya duba jakar yaga na zo da cover shoe, ya saka min. Sannan ya mika min hannunshi, hararar shi nayi tare da mik'ewa nayi. Ina kunkuni,
"Nagode sosai da zagina da kike yi."
Hararar shi na kuma yi tare da cewa.
"Ai zaginka bazai wadatar ba, ina ba rufe ka nayi da duka ba."
"Allah zaki iya duka na!? Na zata baki da ƙarfin dukana amma tunda zaki iya dole an jima idan muka dawo mu gwada wasan kwarzo dan tunda nake ba a tab'a duka na ba, sai sau daya shima sabida dalili guda d'aya ne, amma wannan karon zanso a jibge ni."
Banza nayi da shi, dan na fahimci maganar yake so nayi Ni kuma da nagane sai naja bakina nayi shiru.
Haka muka fita yana tsokana ta, Ni kuma ina kin tanka mishi koda muka fita gurin cin abincin.
Ba wani abin kirki naci ba, kawai nasha coffee ne zalla, sabida har lokacin ina jin zazzaɓi a jikina, kifa kaina nayi a kan table ɗin, mik'ewa yayi ya zo ya tab'a wuyana yaji zafi rau.
"SAFINAH!! Jikin ne?!"
Ya tambaye Ni, d'ago kaina nayi,
"Muje ka mai dani d'akin zazzaɓi."
Da sauri ya riko hannuna, ya jingina ni da jikinshi, muka nufi cikin hotel din, muna isa d'aki ya kwantar dani, sannan ya kira number manage kamfanin, ya gaya mishi yana bukatar likita, amma mace ba namiji ba.
Bayan mintotti sai ga likitar mace, ita ta duba ni, ta bani magani sannan ta fita, zama yayi a bakin gadon bayan ya dauko min goran ruwa, na had'iyi maganin,
Karb'an goran yayi sannan ya kwanta kusa dani, shiga jikina yayi yadda har muna jin numfashin juna, zuba fuskana ido yayi. Yana lashe bakin shi , a raina nace.
*Maye ina ciwon ma ba kyale ni zai yi ba."
B'ata rai nayi zan juya baya ya dawo dani muna kallon juna yace.
"Allah ki yarda na miki allura babu zafi kuma zaki daina jin ciwon nan"
"Don Allah ka rabu dani, nayi fama da kaina."
Na fada mishi tare da rufe ido na.
Riko hannuna yayi sannan ya daura akan kayan aikin shi, yace.
"Ji fa! Yadda take haniniya kamar zata ci babu, bayan ga abincin ta nan amma an mata shamaki dashi."
Fauce hannuna nayi cikin masifa nace.
"Bana ciki da iskanci, ka kyale Ni mana, baka na da wasu matan ma me yasa baka takura musu sai Ni da bani da gata da galihu."
"WAYE dan Islam?!"
Ya tambaye Ni tare da zuba min ido,
Cikin gatsali nace.
"Kai mana! In ba iskanci ba kaga bani da lafiya amma saboda jaraba kana damuwa wata uwar zan maka ina fama da kaina."
Fincikoni yayi yana hucci, idanunshi sun firfito, jikin shi har rawa yaƙe, da ƙarfin tsiya ya shiga cire min kayana, ganin da gaske abinda yake ranshi, kuka nasaka mishi ina rike hannunsa nace..
"Don Allah kayi hakuri bani da lafiya, wallahi bazan iya daukar bukatar ka ba, da lafiya."
Na tab'a shi ne, kuma kalmar da na gaya mishi ko Ni aka gayawa sai inda karfina ya kare, kuma maganar gaskiya ai shi d'in mijina ne, kalmar dan iska bai dace ya fito daga bakina ba, tunda shi d'in ai shugabana ne shi, kuma uban Y'ay'ana, ginshikina bango na. Dan haka renin da yake tsakaninmu zai raba.
Rike shi nayi cikin kuka, "wallahi ba zan kuma ba."
Jikina sai rawan sanyi yake, sai wutsil wutsil nake, ina tureshi.
(🙄) Sai da yayi min wulakancin son ranshi, take zazzaɓin ya kuma dawowa sakamakon kukan da nayi, komawa gefe nayi ina kukan zuci.
Dakyar na sauka a gadon, na nufi ban daki, ina shiga ban d'akin na fad'i a gurin na suma, sabida zafin zazzaɓin da ya rufe ni.
Tashi yayi ya zauna, tare da safe goshinsa, me ya zaiyi SAFINAH ta fahimci gaskiyar shi, wai SAFINAH ke ce mishi dan iska. "Me na tsare miki SAFINAH da kike cutar dani haka."
Shi kad'ai yayi ta surutu, mik'ewa yayi shima dan bai ji motsin ruwa ba, yana shiga ya same Ni kwance, a rikicin ya shiga tare da d'ago Ni jikinshi, yana jijjigani, wuyar hannuna ya rike yaji bugun zuciyata, ajiyar zuciya ya sauke, kwantar da Ni yayi a gurin ya tara ruwan wanka, daukata yayi ya sakani a cikin ruwan, sai ya wanke Ni, sannan ya shiga hura min iskar bakin shi, yana murza hannuna. Cikin ikon Allah na farka da tari, rungume yayi, yana min sannu.
Mai da min gashina baya yayi.
"Kiyi hakuri! Amma don Allah ki daina gaya min magana yadda ranki yaso, SAFINAH ina sonki yasa bana iya hukuntaki sai ta wannan hanyar, Don Allah ki daina tun zura zuciyata aikata abinda zai sani dana sani."
Ni dai ban ce mishi ciki kanka ba haka ya gama surutun shi ya fita Ni kuma na shiga nayi wankar tsarki na fito.
....... Sannu a hankali jituwar tsakaninmu ya kuma ja baya fiye da, bana shiga har kanshi bana mishi magana, abu d'aya na sani nake saka kaina shine bashi hakkinshi, dan na fahimci wannan had'in da nasha ya kuma gigita shi, da zaran ya makale min. Sai nayi da gaske yake kyale ni, shima sabida nakan ce mishi.
"Wannan nacin da kake min shi yake kara rura min k'iyayyar ka."
Toh bai tsayayye ba zai sauka a kaina, dan haka nima nake hutawa, na daina shan haɗin.
Ga baki daya na janye shi a rayuwata, bana shiga sabgar shi.
......... Kallona yayi bayan ya saka agogo, zamu fita cin abincin dare da kuma wayon. Tunda muka fito a cikin lifte muka hadu da wasu turawa, sai cinye kansu suke. Kauda kaina nayi na riko hannunshi cikin nawa, tare da jingina kaina a kafad'arshi.
Kallona yayi cikin murmushi, a hawa na shida suka sauka, suna fita ya juya Ni zuwa jikin liften ya kai bakinshi kan nawa, kauda kai na nayi na ture shi, sakamakon jin abin zai tsaya, aikuwa ya buɗe.
Wata baturiya ce, tsohuwa da ita, tana shigowa ta bude jakarta ta ciro sarkarta cikin harshen France tace ya saka mata.
Wato idan nace muku ban tab'a ganin yar iskar tsohuwa irinta ba nayi karya, dan wani mini jeans ne a jikinta, sannan wata riga da wucce cibiya da kad'an, abin mamaki nonuwarta a tsaye suke kam, tasha kwaskwarimar.
Ture hannunshi nayi na amshi sarkar nasaka mata, dake bana jin yarenta, sai na mata na kurame, sannan na dawo gabanshi na ciro hannunshi na daura akan cikina, na sake mata murmushi.
Itama murmushi tayi min sannan tace.
"Mijinki ne!?"
Cikin English, gyad'a mata kai nayi nima, cikin turancin nace mata eh.
Kallona tayi sannan tace.
"Idan kuka dawo, zuwa gobe ki zo ina hawa na biyar. Zamu fita dake."
Kallon shi tayi cikin niman izini tace.
"Da fatan zaka bani aronta muje mall."
Gyad'a mata kai yayi, sannan muka isa kasa, ta wucce gurin motar da yazo daukar ta, mu kuma muka wucce gurin cin abinci.
..................
[16/03 10:45 PM] My 2nd Mtn: number da xaku mata magana idan kuna son Book ɗin Wanda yake a 500fs +227 96 51 58 05 Maman Fareesah*
*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo kuɗinsu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150₦ ne idan kuma Kati ne Transfer 200₦ ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...*
*Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode Masha Allah*
4️⃣4️⃣
Tunda muka fito na lura da idanun shi yana kan masu d'angalellen buje, raina ya baci ga wani nauyin da nake ji yana danne kirjina, koda aka kawo abinci nakasa cin komai sai ruwa nake ta sha, shi ko a jikin shi sai ma binsu yake da ido, kura mishi ido nayi ban san lokacin da na mike ba, zan fita daga dakin cin abincin.
Riko hannuna yayi, cikin tsiwa na kwace hannuna, nace.
"Dalla sake Ni! Kaje kun masu d'angalellen skirt su baka abinda na kasa ba."
Fauce hannuna nayi, na bar gurin bayan tafiya yayi dariya sosai, sannan ya biyo baya.
Ina shiga dakin na kwanta ko cire kayan banyi ba. Haka na kwanta abi na, duk yadda yaso more Ni kin amincewa nayi karshe dole ya kyaleni nayi kwanciyata.
Washi gari da kanshi ya raka Ni dakin matar, sannan ya fita.
Ruwa ta kawo min, sannan ta zauna a kujeran da yake kusa dani.
"Sannu! Da farko dai Sunana Emily sannan ko ban gaya miki ba kunsan zaman kaina nake."