Showing 66001 words to 69000 words out of 140150 words

Chapter 23 - HUYAAM by MRS SARAKIes

07 Aug 2026

199

candidates d'in nan ki had'u kujirani a falon k'asa yanzu idan na gama zan fito na sameku"..Yana fad'ar haka ya Wani had'e Rai ya jawo table d'in gabansa.huyaam ta ansa masa cikin girmamawa sannan ta fita daga falon ya bita da Kallo Ganin yadda ta taja masa k'ofar.....


Ammie na kallon Huyaam tace. " A wannan daren zaice ki fita ki k'ira masa su ikleema akan ya bari Saida safe".sai Kuma ta tuna Ashe fa yace mata gobe Yana da tafiya kuma da wuri zai tafi Hakan yasa tana kallon ya haidar Daya sauko downstairs d'in da dukan alamu fita zaiyi tana kallansa harya k'araso tsakiyar falon tace. "Haidar Ina zaka Yanzu?.yace zan D'an fitane Amma bazan Dad'e ba zan dawo akwai Wani Abu ne?..." Ammie tace. "Eh Akwai,Dan Allah aikenka Zanyi ko Kuma idan ka samu Wani cikin masu aikin gidan ka aika Wani". Haidar yace. ",Ina ne?". Tace. "Yayan kune ya aiki Huyaam ta k'ira masa su Aziza to kuma kaga dare yayi bazai Yu ace sun fita yanzu ba, Kuma ko nima banson aikinsu da daddare shine nace ko zaka k'irasun?..." Haidar yace. wai duka har su safna ko Kuma iya Aziza?..."Ammie tace. "Dukkansu". Yace. "Ok". Daga haka ya fita daga falon..bayan kamar 15 minutes akai knocking k'ofar safnah da ikleema ne suka shiga bakinsu d'auke da sallama har suka k'arasa shigowa cikin falon suka zauna nan saman carpet d'in suna gaida Ammie.Ammie ta ansa musu da kulawa sannan suka gaida ya Zarah itama ta ansa musu. Zaman su a falon da kusan 10 minutes sannan Afeef ya sauko downstairs d'in Kuma har lokacin Aziza Bata zoba kowa yayi mamaki da k'in zuwan nata Amma Kuma Babu Wanda yay magana.Afeef ya k'araso shigowa falon hannunsa rik'e da wata k'atuwar bag sai Wani k'amshi yakeyi na tsadaddan tutarensa. samun guei yay ya zauna nan Saman kujera Yana ajiye bag d'in hannunsa agefensa.Daman already su Huyaam suma sun sauko k'asan carpet d'in sunyi joinin d'insu ikleema.ya shiga k'are Musu kallo ganin su hud'u ne babu Aziza amma baiyi magana ba yay shiru.kansu a k'asa suka shiga gaida shi, Batare da ya Kallesu ba ya ansa musu.huci ya furzar Mai zafi daga bakinsa zaiyi magana kenan Aziza tai sallama ta shigo tana Wani sinne kai k'asa tare da tura Baki gaba. idon da suka had'a da Afeef da Yay mata Wani mugun kallo ne yasa ta sauke idonta k'asa k'irjinta na bugawa da k'arfi dan tasan halinsa ba kad'an ba saidai Ta bawa Wani labari.tun kafin ta k'araso cikin falon Afeef yace. "Kneel down here" ya fad'a da kakkausar murya.ai sai bugun zuciyar Aziza ya K'ara gudu cikin rawar jiki tai abinda yace d'in kafin ta marai raice kamar zatai kuka tace. "Yaya wall... Tun kafin ta k'arasa Afeef ya daka mata wata uwar tsawa yace. " Shut up your dirty mouth here, I my your mate? Da har Ni zan k'iraki kik'i zuwa a kan time for more than 30 minutes har sai da kika ga damar zuwa zaki d'ebo min useless legs d'inki kizo min". Ya fad'a cikin b'acin Rai. Falon yay shiru kamar Babu kowa aciki har Ammie Dake Zaune gefe kan kujera tana kallansa.Aziza tai narai narai da ido ta fara matsar k'walla.Afeef yace" oh!! Damar Kuka kika samu Kenan ma,tun kafin nai miki me dalilin zaki b'are min Baki kice zakiyi kuka koh? Aziza ta girgiza masa kai tana toshe bakinta.yace. "Ko sai nazo na b'ab'b'al laki awurin sannan Zaki rufe min bakin". Nan da Nan Aziza ta Maida hawayenta ta rufe Bakinta da duka hannayenta jikinta har lokacin Bai daina rawa ba.itadai Ammie tana so taiwa Afeef magana Amma Kuma Mai martaba ya hanata Hakan. Dan yace indai Afeef Yana Yi musu hukunci karta K'ara sa Baki aciki.hakan yasa tai Shiru ganin Afeef d'in ma ya koma ya zauna,ya d'auko wayarsa ya fara latsawa shiru ne ya biyo Baya kusan 5 minutes ganin dare yanayi yasa ya ajeye wayar Batare da ya Kalli Aziza ba yace ta taso tazo ta. Mik'ewa tai tana ce masa thank you sannan ta k'araso ta zauna a kusa dasu ikleema ta nutsu waje D'aya. D'auko bag d'in gefen nasa yayi ya Bud'e ya ciro waya guda d'aya I phone 17 cikin kwalinta ko bud'ewa ba'a yiba. zaro ido waje sukai dukansu Amma kuma basuyi magana ba ya Mik'awa Huda Dake kusa dashi sai Huyaam sai ikleema sannan safnah sai Aziza daga k'arshe wacce Ganin wayar yasa har tama manta da abinda Afeef yay mata saboda farin ciki. duk wacce ya bawa suna karb'a suke masa godiya lokaci D'aya. Saida ya gama Bawa kowa sannan yace cikin seriousness. "Ko wacce ta Bud'e kunnenta ta saurari abinda zan fad'a". Gyad'a masa kai sukayi suna Bada dukan attention d'insu a kansa. Afeef ya cigaba yace. "Takawa yace abaku waya ganin Kun kawo lokacin Daya dace ku rik'e d'in, tunda university zaku shiga. Ina so kusani, ambaku wayane Dan zaku shiga wata makarantar daya dace ku shiga da waya Bawai anbaku Dan kuyi Sha Shanci ba, ba Kuma dan ku dinga kula samari ba, Ina fatan kunji?..duk suka ansa masa da cewa sunji..yace "okay" so, billah idan na kama yarinya tana Sha Shanci da waya ko Kuma kula samarin banza billah sai na nuna wa yarinya true color d'ina daga k'arshe kuma na rabata da wayar gabad'aya I my you cleared". Duk suka ansa da in Sha Allah.yace. "Kuma zan dinga monitoring dinku kafin na tafi idan ma na tafi akwai haidar kunsan halinsa basai na fad'a muku ba". Suka gyad'a masa kai da cewa eh sun sani yace. "Okay".nan dai ya cigaba da musu fad'a daga k'arshe ya sallamesu bayan sun masa godiya sosai kamar zasu Ari Baki,shi dai Bai kula suba ya tashi ya bar wajen ya haye stairs ya bar su sai faman murna suke kamar me bayama Aziza da Huyaam ai murna ba'a magana duk suka nunawa Ammie da Ya zarah wayar suka Saka musu Albarka ganin dare yayi yasa sukaiwa su Ammie sallama ko wacce ta koma part d'insu cikin farin ciki.. Huyaam kan a wannan Rana kamar tayi hauka Saboda farin Dan da k'yar tasa wayar ma a charge bacci kuwa b'arawo ne ya sace ta saboda farin ciki wai yau itace zata rik'e wayar Kanta......



___________?&


Sha kundum ce tsaye a cikin d'akinta wajen k'arfe Sha biyun da mintuna na dare, tana tsaye ta kasa kwanciya bacci sak'awa kawai take da kwancewar yadda zata ai wayar da aikinta cikin sauk'i Dan Yanzu ta kan sultan zata fara,tunda shine yanzu abinda ya tsokane mata ido.Dan tunda ta Shiga b'angaren sarki Abdallah ranar juma'a taji sarki yace sultan ya tafi makaranta hankalinta ya kasa kwanciya damuwarta ta K'aru saboda ganin aikinta na Neman tar watsewa dole saita K'ara Tashi tsaye Dan baza ta tab'a bari ace sultan Yana samun sauk'i ba ko Kuma ta wayi gari ace ya warke daga ciwon data sa masa gabad'aya ba, duk da boka barzuk ya Bata Tabbacin sultan bazai tab'a warkewa ba har abada indai aka cigaba da K'ara D'ora masa wasu larurun.amma kuma Hakan baisa zata hak'ura ko Kuma ta raga masa ba shida uwarsa.Sauke numfashi tai ta fara takawa a hankali ta isa har bakin window ta Dake d'akin ta tsaya ta lek'a window d'akin bayan tasa hannu ya yaye labulayen Dake wurin.Harabar gidan ta Shiga k'arewa kallo lungu da Sak'o ganin yadda hasken wutar lantarkin dana farin wata suka haske gabad'aya harabar gidan kamar ba dare ba, Dan kuwa haske ne ta ko Ina kamar Rana..ga dogarayen gidan da Bayi ko wanne Yana inda yake aikinsa zaune wasu kuma a tsaye.kafin ta d'auke kanta ta maida idonta B'angaren gimbiya Aysha ta zuba masa ido tana kallansa Bata ko kiftawa tafi mintuna biyar tana kallan b'angaren Wani Irin Abu na taso mata tare da k'ok'arin ganin yadda zata K'ara cimma burinta akansu ita da d'anta a wannan Karan ma.tunanin yadda zata aiwatar da aikinta Kawai take Yi .tafi awa D'aya a tsaye jikin window nan tana sak'awa da kwancewa na Neman mafita Amma Kuma har lokacin Bata samu matsaya ba. sai wajen k'arfe uku ta bar ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?wajen ta shiga toilet kafin ta fito ta haye saman gadon ta kwanta nan ma dai ta kusan wata awa D'ayar bata iya bacci ba sai can gaban nin asubahi ana K'iran sallahn farko sannan Wani nauyayyan bacci ya d'auketa.....




# # # #

*mutanan MRS SARAKIES =??? Kuna Ina ne? ana ta payments na book d'in Huyaam ku an barku a Baya to Maza ku garzayo yanzu kar wannan garab'asar ta wuce ku*.


*ga masu buk'atar fara payments zaku iya sa kud'inku a yanzu before mu gama free pages Regular group akan naira 500 kacal idan kuma muka gama Free pages zai koma 700 ne.ga masu buk'atar Vip Kuma 2 pages a Rana zaku iya biyan nai 1000 kacal. ku hanzarta ku fara biya tun kafin mu gama free pages.zaku iya tura kud'in ta wannan account d'in =?G?*


2270127432 Naja'atu umar
Zenith bank

Evidence of payment (shaidar biya )via
07066508376

Da zarar mungama free pages Kuma zamu sa duk Wanda ya biya kud'in sa a paid group, karku bari ayi wannan tafiyar Babu ku =???=??? mutanan arziki.



07066508376________
'?Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DC2ekqRnajZAQQvErdaWfD

*

*NA*


*__NAJA'ATU UMAR FAROOQ __*


*__(MRS SARAKIES =???)__*


PAGE 2?? 7??


*TALLAH! TALLAH!! TALLAH!!!*

*Assalamualaikum mutanan arziki*
*Ina kuke manyan mata masu capacity =???=???? Nace Ina kuke hajiyoyin gidan nan, to Maza ku Bud'e kunnuwanku ku saurarareni >??? da kyau.Dan a yau nazo muku da Wani kyakkyawan albishir=???=??? wanda zakuji dad'insa fiye da yadda zan fad'a muku.Nace ba, Bakuda Labarin hamshak'iya shahararriyar 'yar Kasuwar nan wacce tai K'aurin suna wajen kawo muku kayayyakinta na 'yan Gayu masu quality wato H.Empire
*To idan yau kuka tab'a ji ya kamata ace kun saurareni kunji da abinda nazo muku dashi. Kayan sawa kike so Wanda zaki zama tauraruwa a cikin 'Yan uwanki mata harma da Mai gida wato oga kwata kwata Hajiya ta , ko ko so kike duk inda kika gifta kallo ya koma kanki?. Ko Kuma kayan kitchen kikeso masu kyau da aminci daki bari. To Maza ku garzayo H.Empire
*1,Atamfofi*
*2, lesses*
*3, Abaya*
*4, kayan kwalliya ko Wani iri ne*
5,*D'an kunnaye(jiwelleries)*
*6,takalma*
*7,hand bag*
*8, mayafai*
*9, sai Kuma kayan kitchen shima Muna sai dawa, Dan duk Wani kayan kitchen d'in da kike nema harma da Wanda Baki tab'a Gani ba ko sani to idan kikazo H.Empire
*domun magana damu kai tsaye ko Kuma Neman K'arin bayani ku tun tub'emu ta wad'an nan numbers d'in kai tsaye kamar haka =?I?+234 811 190 1302 /09020337676*


*Siyan na gari Mai da kud'i gida Hajiya ta*

*Sai mun Jiku=???=???*




*Bismillahirrahmanirrahim*


___________?&


Washe gari tun bayan sallan ASuba da Afeef ya dawo masallaci bayan yaje har b'angaren Ammie ya gaidata daya dawo ya had'a kayansa cikin box d'in da zaiyi tafiyan Acikinsa,bayan ya gama zuba kayan cikin box d'in yay zipping d'insa sannan ya Mik'e tsaye ya fara rage kayan jikinsa bayan yasa rigar wanka ya shiga toilet Dan yin wanka.shiryawa ya farayi bayan ya fito daga toilet d'in ya shafa lotion d'insa masu k'amshin Dad'i sannan ya k'arasa har kan bed ya d'auki kayan daya ajiye zaisa yasa ya feshe duka jikinsa da turarukansa masu bala'in dad'in k'amshi,ya fito daga d'akin hannunsa rik'e da box d'in kayansa sai wayoyinsa a D'aya hannun nasa ya jawo k'ofar ya rufe ya k'arasa falon lokacin 8:45 har tayi Yana k'ok'arin fita Ammie ta shigo falon tana kallansa ya k'arasa kusa da ita Yana kallanta Ammie tace. "Badai har ka shirya ba?." Yana shafa kansa Yace "Eh na gama". Ammie tace. "To ga breakfast can kaje kayi an had'a Yana dining ko dai a kawo Maka nan d'in?." Ya langwab'ar da kai yace. "Ammie anya ko zan tsaya saboda time Yana k'ok'arin tafiya". Ya fad'a Yana kallan disigner watch d'in dake d'aure a tsintsiyar hannunsa.Ammie ta harareshi tace. "Ai da saura k'arfe nawa Yanzu ba kace jirgin k'arfe 10 bane ba?....".yace. "eh! but inaso ne naje wajen takawa kafin na tafi shima kinsan zan iya spending some minutes acan kafin na tafin". Ammie tace "duk da haka Afeef akwai sauran time kusan one hour fa". Ya Sauke numfashi ganin Ammien ta dage dole sai yayi breaking d'in yace. "Shikenan muje ko iya tea ne Nasha". Daga haka yabi bayan Ammie suka fita daga falon gabad'aya bayan ya kullo k'ofar falon nasa suka Sauka downstairs d'in....


Zama yayi kawai Yana kallan Ammie da mamakin yadda take loda masa abinda aka girka for breakfast kawai yake Kallo.gabansa ta kawo ta dire plate d'in tana kallansa tace. "Gashi nan kaci naga iya plate tunda kaga tafiya zakayi". Ta fad'a tana barin wajen kafin ya samu zarafin Yi mata complain.kallan abincin kawai Afeef yake Yana tunanin ta ina ma zai fara Dan shi ganin yawan breakfast d'in data had'a masa ma tsoro kawai yake bashi duk da itama kanta Ammien tasan ba iya cin ko Rabi zaiyi ba.sauke numfashi yayi ya d'auki spoon ya fara Shan tea d'in dake gaban sa shima baifi sipping hud'u yayi ba ya ajiye sannan ya d'auki fork spoon ya Dan caccakali Irish d'in with source stew d'in kafin yaji he is fully sannan ya ajiye fork d'in ya d'auki bottle water ya b'alle murfin ya kafa a bakinsa ya fara Sha cikin nutsuwa bayan ya gama Sha ya ajiye Sauran nan kan table d'in sannan ya d'auki tissue ya goge bakinsa da ita.mik'ewa yayi ya bar dining d'in ya k'araso nan tsakiyar falon inda box d'in nasa take ya duba wayarsa Jin shigowar text message Mai aikin b'angaren
Nasu data ke aiki zata wuce ta duk'a har k'asa ta gaidashi ansa mata yayi with out looking at her. Huyaam ce ta sauko downstairs d'in Dan tun bayan ASuba da tai sallahn sukai karatun Al'qur'ani ta d'auko wayar ta tafi d'akin ya Zarah akan ta Bud'e mata komai duk da dama dai tasan kusan komai daya Dan ganci waya acikin wayar Ammie tunda suna d'auka Wani time d'in ita da Huda suyi latse latsensu aciki idan suka gaji Kuma su ajiye,da Allah Kuma ya taimakesu duka akwai sim card masu register acikin wayoyin nasu .tsaye tai a stairs d'in tana kallon Afeef da yake latsa wayarsa yayi kyau cikin kayan Daya sa ba kad'an ba, ga facing cap d'in Daya D'ora akansa ta hannunsa D'aya a cikin aljannun Wandansa d'ayan kuma Yana latsa wayarsa dashi kwata kwata baiji motsin kowa ba tunda replaying message yakeyi.tsintar kanta kawai tai da shiga cikin Camara wayar Tata tashiga Yi masa pictures Wanda sukai kyau ba kad'an ba duk da daga nesa tai Amma Kuma yayi kyau wasu tai zooming kafin ta d'auka wasu kuma ahakan daga nan nesan tai masa su . murmushin tai Ganin harta gama d'aukar tasa Bai sani ba saboda kwata kwata hankalinsa na kan wayarsa.dan tasan idan ya sani saiya kusan tattaka ta. k'arasa saukowa stairs d'in tai Jin motsi foot steps a bayanta Ammie ce take saukowa sai alokacin afeef ya d'ago d a kansa daga latsa wayar tasa da yakeyi ya Kalli Ammie Dake saukowa downstairs d'in Wadda direct hanyar kitchen d'in tai tana ce masa tana zuwa,ansa mata yayi da okay sannan ya Kalli HUYAAM data k'araso ta D'an tsaya kusa dashi tana murmushi tace. "Good morning Yaya".yana kallonta yace. "Morning". Ta D'an tura Baki kad'an tana langwab'ar da kai tace. "Yaya Ashe wai tafiya zakayi". Yace. "Ba gashi kin Gani ba". Tace. "Yaushe zaka dawo Kuma?." Batareda ya kallate ba yace. "I don't know". Atak'aice . Huyaam Tai murmushi tace. "Wallahi ka sani". Ya kalleta Fuskarsa a had'e yace. "Yaushe na fara wasa Dake HUYAAM da zan Fad'i Abu kice min wai nasani". Tai murmushi tana Toshe Bakinta da hannunta duka biyun tace. "Kayi hak'uri bazan sake ba". Ya d'auke kansa Amma Baice komai ba.Ammie tafito Daga kitchen dai dai lokacin da a kai knocking k'ofar wata Mai aikin Ammie ce Dake goge goge a falon ta ajiye dust d'in hannunta tafi Jin Muryar namijine ta Bud'e k'ofar D'aya daga cikin drivers d'in gidan ne Yana kallanta yace. "Kicewa yarima an fito da Motar?. juyowa tai ta Koma cikin falon ta tsugunna har k'asa kanta a k'asa tace. "Rankai Dad'e driver ne yace an fito da motar". Afeef yace. "Okay". Daga haka ta Mik'e ta koma ta cigaba da aikinta.Afeef na kallan Ammie yace. "Ammie bari na tafi". Ammie tace. "shikenan Allah ya kiyaye ka gaida lamid'o idan kaje". Afeef ya ansa mata da in Sha Allah! Dan dama lamid'o ya Dad'e da komawa tun time d'in da AFEEF yazo lokacin Baifi 4 days da dawowar AFEEF d'inba ya koma. Ya zarah ce da Huda suka sauko falon dama tun 7:30 su muneefa suka tafi school.suna kallon yayan nasu Dayay hanyar k'ofar zai tafi sukai masa Allah ya kiyaye ya ansa musu Yana fita daga falon.drivern da zai kai Afeef Airport d'in Dake tsaye can gefe dama Bai tafi ba Yana tsaye Yana jiran fitowar sane yay Maza ya k'araso wajen sa ya karbi trolling hannunsa cikin girmamawa yake masa barka da fitowa. Ansa masa Afeef Yayi at the same time Yana tafiya bai tsaya ba yana kallon time ganin da D'an sauran lokaci yace. "Kaji rani ina zuwa". Daga haka yay Hanyar fad'a gun Mai martaba.cikin girmamawa driver ya ansa masa Yana yin gaba wajen inda yayi parking motar... k'arfe 9:50am taiwa su Afeef airport d'in,fitowa yayi daga cikin motar bayan an Bud'e masa back seat ya fita dogarin na kallansa cikin girmamawa yace. "Allah ya dawo dakai lafiya magajin masarautar kano". shidai Afeef

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login