Showing 102001 words to 105000 words out of 140150 words

Chapter 35 - HUYAAM by MRS SARAKIes

07 Aug 2026

188

kin fad'a mana ba da bazan tab'a yadda ba?" Huyaam ta harareta ta ce "ni karki K'ara Dan gan tani dashi yanzu ma Dan mommy ta ce ne na daina wulakanta su Amma badan haka ba wallahi da ko mutuwa zasuyi bazan tab'a sauraran suba" ta fad'a tana hararar siyama. Huda ta ce "to kiyi maza kiyi picking karta K'ara katsewa bakiyi ba" nan ma wata uwar hararar ta k'ara makawa Huda kafin tai picking call d'in tana k'unk'uni bayan ta katse an K'ara K'ira a K'aru na biyu.shiru tai tana sauraransa har ya gama zancensa uffan Bata ce masa ba sai ma Wani hararar wayar da take yi.ganin tak'i yin magana yasa Aziz ya ce mata bari ya k'yaleta ko bacci take ji? Cikin k'aguwa ta ce masa "eh" a d'ad'are .murmushi yayi bayan yadda yaji ta ansa masa a cunkushe ya lumshe ido ya Bud'e lokaci D'aya yana Jin wutar sonta na ruruwa a azuciyarsa nan ya sakar mata wani Irin kiss =?? Mai ratsa duka sassan jiki da barg'o a wayar, saurin janyewa????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? tai daga kunnen ta tana jefar da wayar nan Saman gadon jikin razana tana dafe k'irji tareda zare ido Lokaci D'aya Dan abin yazo mata a bazata.mai Huda da siyama zasuyi In ba dariya ba Huyaam ta ce kamar zatai kuka "wato dariya ma kuke mun ko? Siyama ta ce tana rik'e dariyar ta "a'a mu mun Isa ni abunda kikai ne Yaban Dariya" Huda tana tsagaita dariyarta ta ce "wallahi Nima dama haka ya Aziz ya iya kiss? Huyaam ta ce har lokacin gaban ta Bai daina fad'uwa ba "iskanci dai ba kiss ba, sai ma na K'ara d'aga K'iran nasa bare ma harya samu damar K'ara yimin Haka.wai kinsan shima wannan Abdallahn d'azu bayan magrib ya K'irani bayan nayi picking wai ya shigo layin mu Yana ma k'ofar gidan mu wai zai iya zuwa har gida ya ganni?" Ta fad'a tana kallan su Huda.siyama tai saurin mik'ewa zaune tana cewa."k'ofar gida Kuma?to dama yasan gidan ne ko ya_ya?" Huyaam ta ya Mutsa fuska ta ce"wai d'azu da muka je shopping ya ganmu mun fito daga cikin Mall shine ya biyo bayan mu to anan yaga gidan,Kuma Kinsan ba tun yau yasan gidan ba wai tun time d'in da muka je park d'in nan? to wai ranar ma ya biyo bayan mu anan yaga gidan". Huda ta ce "iKon Allah ke Kuma Mai kika ce masa? Huyaam ta Wani kalleta ta ce "me kuwa zance masa haka nace wallahi ko ya bar k'ofar gidan ko Kuma na fito nai Masa ihu nace b'arawo ne a kamashi" ta fad'a har tana tura Baki gaba.siyama tai dariya Mai isarta kafin ta tsagaita ta ce "wallahi Huyaam Allah ya shirye ki ni ban tab'a Ganin mace Irin kiba ace ana sonki amma kidinga jawa mutane Ra'ayi wallahi ni har sun fara bani tausayi daga ya Aziz d'in har shi Abdallahn duk da shi bansan Shiba Amma wallahi tausayi yake bani yadda yake damuwa akanki da baya ma tab'a yin zuciya duk kuwa da Irin Rashin mutuncin da kike masa" Huyaam ta sauka daga saman gadon tana yiwa siyama Wani Irin kallo ta ce "koba tausayi ba? ke idan sun miki basai na had'a Kuba" siyama ta harareta ta ce "Allah ya sawak'e aike suke so bani ba" Huyaam tai Wani dariya har tana tafe hannu ta ce "Indai kina sonsu ni Kuma zan had'a ku Kinga shi Kenan na Rabu da k'aya sai kuje can mu k'arata keda su" daga haka ta nufi hanyar toilet d'in tana dariya ganin yadda siyama ta rarumo filon Dake kusa da ita zata jefa mata .tuni HUYAAM ta goce tana dariya ta ce "ai gaskiya na fad'a ko ba haka na Huda?" siyama ta K'ara daukar Wani filon ta jefa mata tana cewa Allah ya sawak'e......


___________?&



*Bayan kwana biyu*



Yau satin su Huyaam uku a Abuja ayau Kuma suke shirye shiryen komawa gida kano. gabad'aya jikin siyama yayi sanyi Dan har Wani zazzab'i zazzab'i ne ya ke Neman rufeta saboda zatai kewa ba kad'an ba, Dan zuwan su Huyaam ba k'aramin Dad'i taji ba, ji take kamar karsu koma Inama su zauna tare su cigaba da zama a Abuja,Amma tasan Hakan ba bazai yuba dole sai sun koma d'in.. Zaune take a gefen gadon tayi tagumi tana kallan yadda suke had'a kayan su a cikin trolling su suna k'ok'arin zipping d'insu.huyaam ce da itama jikinta duk yayi sanyin ta K'araso kusa da siyama ganin yadda ta zuba uban tagumi kamar wacce akayiwa mutuwa.ta zaune a nan gefenta ta dafa tana kallan tace cikin sanyin murya "Haba siyama meye hakan? ba zakuzo bikinsu su Yaya zulaihat ba in the next 2 weeks ba,Dan Allah kidaina damuwa ai zamu had'u Kuma idan kuka zo ba Zaku Dad'e ba kafin ku koma? Dan Allah ki sauke wannan tagumin da kikayi" ta fad'a tana cire Hannun siyama Dake Kuncinta tana mata murmushin k'arfin hali Dan ita ji take kamar ta saki Kukan.sauke numfashi siyama tai ta kamo hannun Huyaam tana kallanta sai Kuma ta ce cikin rawar murya"wallahi ji nake kamar karku tafi Dan Allah ku zauna" ta fad'a tana matse k'wallar Data kawo idonta" lokaci D'aya jikin Huyaam yay sanyi Jin abinda siyama ta fad'a nan ta kauda da kanta cikin sauri tana Hana kukan Dake San kufce mata itama.Huda data gama Musu parking kayansu wuri D'aya ta k'araso gunsu tana kallansu itama jikin nata sai yayi sanyi lokaci D'aya Amma ta Dake tai k'arfin halin ce wa "Wallahi muma ji muke kamar karmu tafi Amma ya za'ayi tunda iya kwanakin da aka Bamu kenan?Kuma Kinga za muyi resuming islamiya ma this Saturday" siyama tai shiru tana kallanta.bud'e k'ofar d'akin akayi Anty khadija ce ta shigo tana kallon yadda duk jikinsu yayi sanyi, itama kamar tai kukun haka take ji ganin dai tafiyar zasuyi Dan Allah ya Gani Bata son su tafi Bata gaji da ganin suba dakewa tai tana kauda tunaninta ta ce cikin sanyin murya"ku taso time na tafiya kunsan flight d'in 2:30pm gashi Yanzu almost 3" ansa mata sukai da cewa "to mummy" sannan suka mik'e suna kallon siyama data Kasa tashi tana share hawayen ta.kallanta kawai suke suna Jin kamar Suma su fashe da Kukan haka suke ji, sai can Kuma suka ga ta mik'e ta k'arasa ta d'aukar musu D'aya trolling nasu Huyaam ma ta d'auko d'ayar akwatun sannan suka fita daga d'akin gabad'aya bayan Huda ta jawo k'ofar ta rufe...Saida suka sauka downstairs sannan Anty khadija ta kallesu ta ce "kuzo muje falon Abban siyama kuyi masa sallama" bin bayanta sukai har falon Abban su siyaman.Zaune suka samu Abban su siyama a k'aton falonsa Saman kujera yana karanta jarida,k'arasawa sukai suka zauna nan Saman carpet.gaishesa sukai cikin ladabi ya Ansa musu da kulawa Yana cewa "tafiya zasuyi da wuri haka? Na d'auka wata biyu zakuyi mana ai" murmushi sukai suna sunkuyar da kansu k'asa Amma basuyi magana ba.kud'i ya d'auka Mai yawan Gaske ya Bawa Anty khadija akan ta Basu,nan sukai tai masa godiya kafin su baro falon gabad'aya....bayan sun fito compound suna tsaye har driver ya gama loda musu kayansu a boot ya juyo Yana ce musu ya gama Anty khadija ta ce "su shiga" Babu musu suka shiga ta kalli siyama ta ce ta shiga gaba ansa mata siyama tai sannan itama ta shiga bayan motar Dan da ita za'ayi musu rakiya zuwa airport d'in.daga haka driver Yaja suka bar gidan security suna ta d'aga musu hannu..... bayan sun isa airport d'in har an fara boarding classes da Kuka suka Rabu Dan da k'yar Anty khadija ta b'anb'aresu daga jikinta Dan itama har hawayen tai tana Jin inama karsu rabu,haka itama Siyama da k'yar da k'yar suka Rabu Dan Saida akai musu magana ma sannan Suka k'arasa wajen jirgin suna kuka suna komai haka suka shiga.saida Anty khadija taga tashin jirginsu sannan suka shiga mota driver ya Maida su gida tana kewar yaran nata.....


K'arfe hud'u saura motar data d'auko su Huyaam daga airport ta shigo cikin palace.driver da dagarin da suka je d'auko su a airport d'in duk suka fito,tun kafin su Huyaam su fito daga cikin motar dogarin ya fito daga gaban motar cikin sauri ya Bud'e musu back seat ya matsa baya cikin girmamawa yana K'ara Yi musu barka da dawowa.driver Kuma ya zaga ya Bud'e boot d'in motar ya Shiga fiddo musu da akwatunan su....kallan palace d'in kawai suke suna ganin kamar yau suka bar cikin ta gashi yanzu har sun dawo Sauke numfashi Sukai ganin driver da dogarain sun nufi part d'insu da boxes d'in nasu yasa suka bi bayansu Suna ansa gaisuwa da Sannu da zuwan da bayin gidan ke Musu. ahaka har suka isa b'angaren su. A Falon suka Tarar da su ya Zarah muneefa da gudu ta zo tai Hugging d'insu tana welcoming d'insu da fara'a tana tai musu sannu da zuwa Haka ma muneeb da tun d'azu da sukaji an tafi d'auko su suke Zaune a falon suna zaman jiransu. sallama driver da dagarin sukai musu suka fita daga falon gabad'aya.baba magajiya data fito daga kitchen Jin muryar su yasa ta ce "sannuku da zuwa mutan habuja" ta fad'a tana murmushi.ansa mata sukai da Kulawa.Kafin su ruga su rungume ya Zarah Huyaam na tambayarta Ammie.tun kafin ya Zarah ta Bata ansa Ammie ta sauko downstairs d'in tana murmushi ta ce "sannnku da dawowa daughters" ai da sauri Huyaam ta ajiye hand bag d'inta nan tsakiyar falon ta k'arasa wajen Ammie da sauri ta rungumeta ita da Huda tana cewa "I miss you Ammie" tareda k'ank'ame ta .Ammie na shafa kansu ta ce "I miss you too twin" da k'yar suka saketa suka dawo falon suka zauna suna Gaida Ammie,ansa Musu tai tana tambayar su hanya da Kuma Anty khadija ansa mata sukai suna ta murmushi.ganin yanzu suka zo Kuma suna buk'atar hutu sannan Kuma k'ila ko sallah basuyi ba yasa Ammie ta ce su wuce d'aki suje suke suyi wanka su Huta sa fito anjima" mik'ewa sukai suna ansa mata sannan suka haura Sama zuwa d'akinsu nan Ammie tasa muneeb ya kai musu kayansu sama.....



# # # # #



Littafin HUYAAM na kud'i ne regular group akan naira 500 before mu gama free pages muka gamawa Kuma zai koma 700 for VIP group Kuma 1k (1000) ku hanzarta ku biya ta wannan account d'in =?G?

2270127432 Naja'atu umar zenith bank

Evidence of payment =?G?
07066508376



*Yan Niger 07066508376



*TALLAH! TALLAH!! TALLAH!!!*


*Ina kuke manyan mata masu capacity =???=???? Nace Ina kuke hajiyoyin gidan nan, to Maza ku Bud'e kunnuwanku ku saurarareni >??? da kyau.Dan a yau nazo muku da Wani kyakkyawan albishir=???=??? wanda zakuji dad'insa fiye da yadda zan fad'a muku.Nace ba, Bakuda Labarin hamshak'iya shahararriyar 'yar Kasuwar nan wacce tai K'aurin suna wajen kawo muku kayayyakinta na 'yan Gayu masu quality wato H.Empire
*To idan yau kuka tab'a ji ya kamata ace kun saurareni kunji da abinda nazo muku dashi. Kayan sawa kike so Wanda zaki zama tauraruwa a cikin 'Yan uwanki mata harma da Mai gida wato oga kwata kwata Hajiya ta , ko ko so kike duk inda kika gifta kallo ya koma kanki?. Ko Kuma kayan kitchen kikeso masu kyau da aminci daki bari. To Maza ku garzayo H.Empire
*1,Atamfofi*
*2, lesses*
*3, Abaya*
*4, kayan kwalliya ko Wani iri ne*
5,*D'an kunnaye(jiwelleries)*
*6,takalma*
*7,hand bag*
*8, mayafai*
*9, sai Kuma kayan kitchen shima Muna sai dawa, Dan duk Wani kayan kitchen d'in da kike nema harma da Wanda Baki tab'a Gani ba ko sani to idan kikazo H.Empire
*domun magana damu kai tsaye ko Kuma Neman K'arin bayani ku tun tub'emu ta wad'an nan numbers d'in kai tsaye kamar haka =?I?+234 811 190 1302 /09020337676*


*Siyan na gari Mai da kud'i gida Hajiya ta*

*Sai mun Jiku=???=???*



07066508376________
'?Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DC2ekqRnajZAQQvErdaWfD


*

*NA*


*__NAJA'ATU UMAR FAROOQ__*



*__(MRS SARAKIES =???)__*


My channel link =?G?
https://whatsapp.com/channel/0029VbBRj1D35fLuSHibdq1Y


*Bismillahirrahmanirrahim*


PAGE 3?? 8??


___________?&


Washe gari da safe wajen k'arfe shad'aya da Rabi na safe, Huyaam na zaune a main falon gidansu kusa da ya Haidar da yake Aiki a laptop d'in shi sai surutu take masa tana bashi labarin Irin wuraran da suke just for enjoying a Abuja Dan har wannan park d'in da suka je babu abinda ta manta Bata fad'a masa ba,ya Zarah dai tana zaune a gefe tana kallan yadda HUYAAM Bata tab'a gajiya da Bada labarin nan Dan Suma jiya da daddare Saida ta Basu labarin hadda Ammie kafin su kwanta bacci ta ishesu da surutu,to Shine Yanzun ma take sake bawa ya Haidar labarin.d'agowa da kansa ya haidar yayi daga kan laptop d'in nashi Yana kallan Huyaam Cikin k'osawa da surutun da take masa ta k'yale shima da pressure na aikin Dake kansa ma ya isheshi ya ce "to naji yanzu dai Dan Allah ki barni haka na k'arasa aikin da nakeyi kinji?" Ya fad'a Yana kallanta .tura Baki tai gaba tana wasa da yatsun hannunta ta ce "to Yaya zaka kaimu ko sau D'aya ne ance a kano ma akwai?" Rungume hannunsa Yay a k'irjinsa Yana kallanta kafin ya ce "ai dama nasan abinda zaki fad'a daga k'arshe Kenan na kaiku Toni banida da wannan time d'in" marai Rai ce masa tai tai k'asa da murya ta ce "Dan Allah Yaya?" Hararar ta yayi ya ce "tashi ki bani waje kafin nai ball Dake anan" mik'ewa tsaye tai tana tura Baki gaba tare dasa kukan k'arya ta haye sama da sauri har tana had'awa da gudu, ya haidar ya bita da kallo yay k'wafa kafin ya d'auke kansa ya Maida kan laptop d'in gabanshi.ya Zarah tai Murmushi ta ce "aikuwa yanzu zaka ga Ammie ta zo gunka tunda ka tab'a mata ita" Wani Irin kallo ya wullawa ya Zarah kafin ya d'auke kansa baice komai ba ya mik'e hannunsa rik'e da system d'in na shi ya wuce b'angaren su Dan ya k'arasa aikin nasa acan.ya Zarah ta bishi da kallo....in the next day .shirye shiryen bikin su ya zulaihat kawai akeyi Dan yau bikin baifi Saura sati D'aya da kwana hud'u ba, shiri ake na musamman more especially daga b'angaren Hajiya Lubabatu Dan ita wannan bikin ta d'auke shi da matuk'ar muhimmanci saboda zata aura da first daughter d'in tane, gayya kan Babu Irin gayyartar da batai ba k'awayenta matan masu kud'i da masu kud'in kansu duk ta gayya cesu. Hajiya Aysha itakan baiwar Allah shirin ta take a hankali cikin nutsuwa Bada wata Baragada ba, kuma komai zatai saitayi shawara da Ammie saboda tace Ammie ai itace uwar zulaihat ba ita ba,itako Hajiya Lubabatu tare suke k'ulla komai ita da Fulani Salamatu duk da ba ko Wani Abu take Sako ta aciki ba Amma Kuma saboda ita makira ce tasan ta kan duniya ta iya zaman ta da kowa saita ta dinga nuna ma Fulani Salamatu komai idan zatai saita nemi shawarar ta..Yanzu haka k'arfe hud'u da Rabi ne na yamman Ranar Laraba, ya Zarah ce ta sauko downstairs d'in cikin shirin fita da dukan alamu dai fita zatayi, tana kallan Huyaam da Huda da suke zaune a falon suna kallan screen d'in wayar Dake hannun Huyaam da dukan alamu d'aya ne yake nunawa D'aya Abu acikin wayar.maganar da ya Zarah tai musu ne yasa suka d'ago da kansu a tare suna kallanta ta ce "acikin ku waya gyara mun d'akina d'azu da safe?" Huyaam ta ce "nice" ya Zarah ta ce "Ina kika samun ATM d'ina Dana ajeye akan mirror? Huyaam ta ce "nasa miki cikin hand bag D'inki?" Ya Zarah tace "jeki d'auko min" mik'ewa Huyaam tai tana bawa Huda wayar Hannunta sannan ta wuce stairs d'in Babu dad'ewa ta dawo rik'e da ATM d'in ta Mik'awa ya Zarah,karb'a ya Zarah tai ta nufi hanyar k'ofar fita daga falon Ganin fita zatai yasa Huyaam ta d'aga murya ta ce "ya Zarah Ina zaki?" batare da ya Zarah ta juyo ba ta ce "inda kika aikeni" daga haka ta fita daga falon gabad'aya,kallan Huda Huyaam tai ta rik'e hab'a ta ce "ko Ina zata oho?" Huda ta Bud'e hannuwanta alamar itama Bata sani ba.sauke numfashi Huyaam tai nan suka Maida hankali kan abinda suke kallo a cikin wayar sunyi nisa da abinda suke. Ammie ce ta Sauko downstairs d'in ta k'araso har tsakiyar falon tana kallansu ta k'ira sunansu .d'agowa da kansu sukai a tare suna ansa mata . Ammie ta ce "kuje ku shirya za'a Kaiku wurin tailor za'a d'auki measurements D'inku" Huyaam ta ce "Ammie na miye?" Ammie ta ce . "Na bikin su zulaihat mana ba'a kawo ankon da wuri bane sai yanzu" Huyaam ta ce "waye zai kaimu Kuma? Ammie ta kalleta Jin tambayar da tai mata kafin ta ce "wannan ne Kuma bansani ba Dan Yanzu Hajiya Aysha ta K'irani take fad'a min ni Kuma ban tambayeta wannan ba" mik'ewa sukai suka haura sama zuwa d'akinsu.babu dad'ewa suka dawo falon cikin shirin fita doguwar rigar abaya suka Saka ash color sunyi rolling mayafin iri D'aya suka sa ita da Huda sunyi kyau ba kad'an ba, sallama sukai wa Ammie sannan suka bar falon gabad'aya...


Suna gab da shiga b'angaren su safna sai ga safna ma ta fito nan suka juya suka nufi parking lot ahanya suka had'u da ikleema ta fito daga b'angaren su had'uwa sukai suka k'arasa compound d'in suka tsaya daga gefe kusa da wata mota wacce aka fito da lta da dukan alamu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login