Showing 27001 words to 30000 words out of 71408 words

Chapter 10 - MATAR GWAMNA BOOK1 COMPLETE

fa

ɗ

a masa buƙatarta na son bu

ɗ

e Bilkisu Kachallah Foundation dan tallafawa marayu.

Ajiyar zuciya yai sannan yace "Allah ya sanya alkhairi" ya wuce ban

ɗ

aki tda sauri...



Meeting biyu ya shiga daga zuwan

sa office, yanzun ma wani meeting

ɗ

in zai shiga nan da minti talatin. Yana duba report

ɗ

in da aka kawo masa. Sakatare ya shigo da wasu takardu a hannunsa.

"Your excellency na samu COS ya reschedulling ziyarar da za ka kai ƙaramar hukumar Antu zuwa jib

i laraba"

"Ok" Gwamna ya fa

ɗ

a yana cigaba da duba takardun da ke gabansa.



"Excellency kafin na manta. 'Yan jaridar da suka zo jiya sun yi hatsari"

"Asya!" Gwamna ya

ɗ

ago kai da mamaki



"Ita da abokin aikinta suna komawa gida wata babbar mot

a ta afka musu..."

"Is she alive?" Ya fa

ɗ

a da tsananin damuwa a tattare da shi

"Na ji labarin dukansu suna raye. Ita Asiya ance nata da sauƙi amma shi

ɗ

ayan kam rai a hannun Allah"



"Hasbunallah! Keep me posted akan labarinta" ya fa

ɗ

i labarinta k

amar ita

ɗ

aya akace tayi hatsarin.

Bayan fitan Sakatare daga office

ɗ

insa ya

ɗ

aura ha

ɓ

arsa akan hannunsa yana tuna siririn ushiryar dake tsakanin haƙoranta wanda yake ƙara mata kyau idan tana murmushi.



***

Umma ne a gefen gadon da aka kwantar

da Asiya lokacin da Ubayd da Abba suka shigo. Abba ya tambayeta ko Asiyan ta tashi tace masa bata tashi ba. Lokacin daya zauna ta tambayeshi jikin abokin aikin Asiya Abba yace ance musu har yanzu bai farfa

ɗ

o ba. Ubayd ya ƙurawa Asiya da ke kwance ido bai s

an lokacin da hawaye ya fara zubo masa ba. Ba dan kariyar Allah ba da ita ne ke halin da CY yake ciki ko kuma ace da yanzu an jima da bisineta. Yai saurin goge hawayensa dan kar Umma ta gani. Alhamdulillah ya furta a ransa kafin ya yiwa su Umma sallama ya

fita.



Ba a jima ba Asiya ta farka a karo na biyu tun safiyar yau. Da farko data farka kuka ta dinga yi tana fa

ɗ

in a kaita wajen CY. Yadda ta birkice musu sai da aka mata alluran bacci.

Wannan karan ma data farka sunan CY ta kira. "Abba CY ya mutu k

o?, sun kashe shi ko?"

"Kwantar da hankalinki Shahidah. Yana nan da ransa"

Da bata fa

ɗ

a gefen titi ba, da ba wannan zancen akeyi akanta ba. Gefen goshinta, kunnenta da kafa

ɗ

arta sai kuma gwiwarta da ya kurje su ka

ɗ

ai ne ciwon jikinta, sai dai saboda ir

in fa

ɗ

uwar data yi duk jikinta ciwo yake mata.



Asiya ta sauke ajiyar zuciya hawaye na zubo mata.



"Abba idan CY ya mutu bazan ta

ɓ

a yafe musu ba. Kuma sai na..."

"Asiya!" Ya kira sunanta da ƙarfi har sai da ta tsorata.

"Ba abinda zakiyi, kina

jina? Nace ba abinda zakiyi. Zan mummunan sa

ɓ

a miki idan kika sake maganan mutanen nan"

"Abba..."

"Zamuyi magana idan munje gida"

Ta kalli Abba da mamaki, ba yadda za ayi yai wannan maganar sai dai idan har yasan wani abu. Kenan Lamara Damana ya

tuntu

ɓ

eshi.

Da yamma da Ubayd ya dawo ta tambayeshi ina CY yace mata CY na CUTH (Congo University Teaching Hospital ) an

ɗ

aura shi a na'ura saboda ya shiga coma.

"Mutuwa zai yi ko?" Ta tambaya murya na rawa

"Mine mutuwa a hannun Allah take. Ki masa ad

du'a amma he's in a very bad shape infact an yanke masa hannu

ɗ

aya"

"Ya Allah!" Ta riƙe baƙi.

'Yan wajen aikinsu sun zo sun gaisheta. MD shi ka

ɗ

ai yazo da yamma lis kuma bai jima ba saboda lokacin

ɗ

akin nata akwai mutane. Lokacin daya fita Abba ya

bi bayansa da sauri. Bayan sun samu waje sun ke

ɓ

e sannan MD ya bashi takardar dakatar da aiki na Asiya. Abban ne ya nemi hakan shiyasa yana kar

ɓ

a ya masa godiya ya koma cikin Asibitin.

MD ya girgiza kai yana fata wannan ya zamowa Asiya mafita saboda ta ts

okano tsuliyar dodo.

Kwanan Asiya biyar a Asibiti aka sallameta har lokacin kuwa ba suyi maganar abinda ya faru da kowa ba saboda Abba ya hanata. Kamar yadda kowa

ya

ɗ

auka cewa tsautsayi ne ya kawo hatsarin da suka yi Asiya ta san ba haka bane kuma ta

san Abba da Ubayd ma sun san ba hakan bane.

Kafin su wuce gida ta roƙi Ubayd da ke tuƙi akan ya kaita taga CY. Da farko ya ƙi amma data takura sai Umma tace ya kaita itama tana son zuwa dubashi.

Lokacin da taga CY kwance an jona masa wasu na'ura a ji

ki sai kawai ta fashe da kuka. Da Allah yayiwo CY mace da zata iya cewa har abada ba za ta iya samun ƙawa kamarta ba saboda yadda jininsu ya ha

ɗ

u kuma suka fahimci juna, sai dai CY namiji ne shiyasa abotar tasu take da iyaka.

Sun gaisa da mahaifiyarshi in

da take jadaddawa Asiya cewa Gwamna ya biya ku

ɗ

in aikin da za a masa a ƙasar waje takardunta da ake processing yasa basu tafi ba sai wani sati. Jin Josephine mahaifiyar CY ta ambaci sunan Gwamna yasa zuciyar Asiya ta cunkushe, tsanar mutumin ya sake sauk

a mata. Munafuki ta fa

ɗ

a a ranta, shine ya jawo wannan matsalar sannan yake ƙoƙarin rufe bakin mutane da maganar biyan ku

ɗ

in aiki. Ita Asiya ba zata yi shiru ba, tayi alkawari.

Sanda suka isa gida Abba ya zaunar da ita ya mata bayani.

"Abinda ya far

u Asiya ki

ɗ

auke shi a matsayin ƙaddara. Ki riƙe bakin ki da zargi domin ba abinda hakan zai jawo sai fitina. Na saka an dakatar dake daga aikin ki, daga yanzu babu ke babu aikin jarida. Ban sani ba idan kin koma ƙarƙashin ikon Ubaydullah ko zai barki kiyi

amma iya watannin daya rage miki ƙarƙashin kulawata, na dakatar da aikin ki"

Asiya tayi saƙeƙe tana kallonsa

"Wa

ɗ

anda kika samu sa

ɓ

ani da su sun zo sun kar

ɓ

i laptop

ɗ

inki na gida da wajen aiki dama wayarki amma sun dawo da wayar taki jiya. Sun bayar

da saƙo a baki *ki cigaba da rayuwarki kamar komai bai faru ba, hakan zai sa su manta da komai*"

"Abba ya zaka min haka?" Ta ma rasa haushin wanne

ɗ

aya za ta ji. Na halin da CY ya shiga saboda ita ne ko kuwa dai na aikin da ya hanata ne ko kuma na

ɗ

auke

laptop

ɗ

inta da COS ya sa akayi. Abin takaicin ma a laptop

ɗ

in kawai ta tura recording

ɗ

in ba ta riga ta tura a wani wajen ba.

"Asiya ki yiwa Allah ki manta da komai. Bana so ko da Umman ki kiyi wannan maganar saboda kar hankalinta ya tashi"

"Abba

dafa na mutu yanzu, dafa..."

"Ki godewa Allah kawai ki riƙe bakin ki Asiya"

Abba bai bata daman magana ba sai kawai ta fashe masa da kuka, da tayi mai isarta ta miƙe ta bar falon.

Tuwon shinkafa miyar taushe Umma ta zubo mata bayan tayi sallar Is

ha, ta ha

ɗ

a mata da zo

ɓ

o mai sanyi. Duk yadda take marmarin ci kafin a girka yanzu ya fita mata aka saboda rasa recorder

ɗ

inta da tayi, koya akayi suka samu recorder

ɗ

in ma oho, dan a ƙasan katifar Umma ta saka bayan ta gama kwafan abinda ke ciki zuwa lapt

op

ɗ

inta. It means bata da wani evidence kenan.

Umma ta katse mata tunani da cewa ta ci abinci

"Umma ki bani a baki" ta fa

ɗ

a da yaren kurame. Umma tayi murmushi ta wanke hannu ta fara bata a baki.

Ƙ

arfe shabiyu na dare tanata juyi a kam gado ta kasa

yin bacci. Wayarta da Abba ya bata an share komai na kai kamar sabon waya. Tunanin rashin imani irin na Gwamna ya tsaya mata a rai, ita yanzu ta daina ganin laifin COS ma dan gani take da umurnin Gwamna ya aiwatar da komai.

Ƙ

arshe ta jawo wayarta ta sake

downloading twitter da facebook da aka goge. Tana saka gmail da password

ɗ

inta na da ta samu access zuwa ga tsohon account

ɗ

inta nan da nan ta shiga rubuta dogon article a blog website nata, data gama ta kwafa ta kai shi twitter ta jerasu a dogon thread o

f tweets . Ta kai facebook ma ta posting a wall nata. Tana ganin duka rubutun ya hau tace "Excellency yanzu aka fara wasan"

Yadda ake fama da talauci da wasu matsaloli wannan rubutu nata tabbas zai jawo hankalin mutane kan Gwamna and this is good.

Kala

man

ɗ

an jarida suna da kaifi, kalaman da ke iya kunna jita-jita tsakanin al'umma ya maida gaskiya ƙarya sannan ƙarya ta koma gaskiya.

Kusan minti goma shabiyar kafin ta fara ganin comment na 'yan tsirarun mutanen da suka gani. Tana bin comments

ɗ

in tana m

urmushi idan taga wanda ya yabi Gwamna kuma sai ta yi tsaki.

Asiya bata kwanta ba sai ƙarfe uku da rabi, dake Umma a

ɗ

akin Abba ta kwana yasa bata samu mai tashinta da Asuba ba sai ƙarfe shida saura minti biyar da Umma ta shigo

ɗ

akin ta tasheta sallah...

***

Chief of Staff Lamara Damana yana kwance kusa da matarsa ƙarfe hu

ɗ

u da rabi wayarsa ta shiga ƙara. Bayan ya

ɗ

au wayar miƙewa yai ya bar kan gadon dan wanda ya kira

ɗ

in special agent

ɗ

insa ne mai kula masa da hidimominsa a yanar gizo.

"Ina jin

ka Felix" ya fa

ɗ

a lokacin daya zauna a kujeran dake falonsa.

"Asiya again?" Ya fa

ɗ

a yana cizen le

ɓ

e. Lokacin da aka tabbatar masa Asiya bata mutu ba sannan bata ji ciwo sosai ba yaso ya sa a ƙarisata a Asibiti amma daga baya ya chanja ra'ayinsa. Beside

ita macece dole taji kashedin iyayenta.

Yanzu da Felix ke karanto masa abinda ta

ɗ

aura yayi mamakin ƙarfin halinta.

"This girl! Yanzu dai kasa a blocking accounts nata, sannan ka controlling duk wata jarida da zata yi sharyi akan abinda ta rubuta"

Lokacin da Asiya ta idar da sallan Asuba ko Azkar bata yi ba ta jawo waya ta fara duba twitter account

ɗ

inta sai dai kash! An riga an banning account

ɗ

in tun misalin ƙarfe biyar na Asuba, ta zaro ido waje tareda duba website nata cikin sauri sai dai shima

an blocking na shi, facebook ma haka.

Tayi ƙoƙarin searching article

ɗ

in a google amma an sauke shi gaba

ɗ

aya babu ko mai kama da shi.

"Nooo" ta fa

ɗ

a tana kaiwa sallayar da ta ke kai duka...

Gwamna na zaune a office wayarsa ta shiga ƙara yana dub

awa yaga sunan Baba.

"Saifu mi yake faruwane? Yanzu nake jin wai Umaru Kwom yayi wata magana a twitter akan abinda wata 'yar jarida ta

ɗ

aura"

"Bani da labari Baba amma yanzu zan tabbatar"

"Nayi magana da COS amma ka tabbatar da adviser

ɗ

inka ya kash

e duk wani hayaniya da za ayi a yanar gizo akan maganar"

Gwamna na ajiye waya ya kira mai magana da yawunsa a yanar gizo.

Umaru Kwom abokin adawar Saifuddeen Kachallah ne saboda lokacin yana tareda Alhaji Sani Kachallah ya so ya zamo mataimakin tsoho

n Gwamna Saminu Bacchi amma Alhaji Sani ya ƙi ya tsaida Saifuddeen, tunda aka tsaida shi kuwa ya fice daga jam'iyyarsu ta CDA ya koma Q party.

Lokacin da Special adviser Ahmad Tanko ya shigo ko ka

ɗ

an Gwamna bai ji da

ɗ

in yadda aka ƙi sanar dashi abinda y

a faru ba.

"Mi Umaru Kwom ya ce?"

"Excellency an riga an cire duk wani tweet ko post na 'yar jaridar amma awa biyu da suka wuce Umaru Kwom ya tweeting wasu maganganu daga ƙarshe ya ha

ɗ

a da screenshot na tweet

ɗ

in 'yar jaridar"

"What did he say?" G

wamna ya fa

ɗ

a da ƙarfi.

Ahmad ya fito da wayarsa ya fara karanta tweet

ɗ

in "inada tabbacin 'yar jaridan nan tayi gaskiya duba da yadda Gwamna ya biya ku

ɗ

in aikin da za ayi wa Clement Yohanna a ƙasar waje. Idan ba a manta ba Clement da Asiya sune suka j

e interview ranan, idan har babu lauje a cikin na

ɗ

i ba abinda zai sa ayi yunƙurin hallaka 'yar jaridar a ranan da tayi maganar mutuwar Gwamna Saminu Bacchi. Bisa wannan, muna so mu gayawa Gwamnatin SSK cewa

duk abinda ya sami Asiya 'yar jarida nan gaba za

mu yi ƙaran Gwamnati. #a binciki mutuwar tsohon Gwamna"

SSK ya sauke ajiyar zuciya kafin yace Ahmad ya miƙa masa wayar yaga rubutun da Asiya tayi.

Bayan ya gama karantawa ya miƙa masa wayar yace ya fita masa daga office

ɗ

insa.

Ba yadda za ayi Asiya

tayi wannan iƙirarin idan har ba wai ta ga ko ta ji wani abu ranan da suka zo bane. Dole ne ya gana da 'yar jarida Asiya Shahidah...

***

"Shikenan ai tunda kinyi gaban kanki, kin nuna cewa ba nina haifeki ba"

"Abba ba haka bane, Wallahi ba

haka bane"

"Kinyi gaskiya Asiya, ba nina haifeki ba ban kuma manta da hakan ba.Tunda ban isa na baki shawara ki bi ba shikenan Allah ya baki sa'a. Kije kiyi magana da Umaru Kwom daganan ku wuce kotu ku bi wa Marigayi Saminu Bacchi hakkinsa"

Asiya t

a kalli Abba tana zaro ido. Kenan Ubayd ya gaya masa komai.

"Tashi ki tafi"

"Abba..."

"Tashi ki tafi kawai"

Jiki a sanyaye ta fice daga falon.

Ɗ

azu Umaru Kwom da kansa ya kirata yace yana son ha

ɗ

uwa da ita saboda su tattauna iƙirarin da tayi

a yanar gizo. Ya tabbatar mata yana tareda ita

ɗ

ari bisa

ɗ

ari. Bata

ɗ

auka Abba zai fassara maganar haka ba. Abba bai ta

ɓ

a fa

ɗ

in magana makamancin wannan ba hakan na nuna ba ƙaramin fushi yai da ita ba. Ubayd ma tun safe daya kira ya gama balbaleta da masi

fa bai sake waiwayanta ba, koda ta kirashi dan ta sanar dashi kiran Umaru Kwom ƙin

ɗ

aukar wayarta yai.

Lokacin da zata shiga

ɗ

akinsu ta ji Hindatu na mata habaici wai 'karyar 'yan siyasa' bata tanka mata ba ta shige

ɗ

aki. Rasa ma mi zatayi tayi dan yadd

a ran Abba ya

ɓ

aci bata jin zata iya zuwa wajen Umaru Kwom.

Da yamma lis tana kitchen tana ha

ɗ

awa Umma zo

ɓ

onta na siyarwa Ubayd ya shigo da sallama. Kasa amsa sallamar tayi saboda wani tsoro da taji ya taso mata lokaci guda. Umma ba ji take ba bata ma s

an anyi sallamar ba tana faman tuƙa tuwon Masara.

"Inna Yaha ina Asiya?" Ubayd ya fa

ɗ

a bayan ya leƙa

ɗ

akin Umma bai ga kowa ba.

Inna Yaha dake ƙullin gya

ɗ

a ta kauda kai gefe tace "kaban ajiyarta ne?"

Bai ma gama jin mi take fa

ɗ

a ba ya wuce kitchen.

Suna ha

ɗ

a ido da Asiya ta ji gabanta ya fa

ɗ

i. Idon Ubayd ya ka

ɗ

a yayi ja.

Sama-sama ya gaishe da Umma yace da Asiya ta biyo shi.



"Yaya Ubayd miya faru?"

Bai kulata ba ya fice daga kitchen

ɗ

in cikin sauri.

"A dai bi a hankali har yanzu ba a sha

fa Fatihan ba" Inna Yaha ta fa

ɗ

a tana tauna gya

ɗ

a.

Da Asiya da Ubayd

ɗ

in duk babu wanda ya kulata suka shige falon Abba.

"I'm disappointed in you Asiya. Ban ma san mizan fa

ɗ

a ba. Tunda attension kike nema kin samu yanzu. Congratulations! Gwamna zai z

o wajenki yau da dare"

"Gwamna kuma?"

"Abinda kike nema kenan ina, kin samu sai mi ya rage kuma"

Zuciyarta ne ya tafaso. Taya zai zargeta da neman suna.

"Kar ka gaya min magana, idan baza ka tayani neman hakkina ba baka da ikon zargina"

"As

iya kar ki kawo mana rikicin siyasa gidan nan. We are happy the way we are"

"Ni ban san mi kake nufi ba. Ni ba harka nake son yi da 'yan siyasa ba i just wanted to..."

"A gaban Gwani aka mari Abba" maganarsa ya katseta.

"Mari?"

"Yes Asiya. Abb

a bai gaya miki yadda komai ya faru bane saboda baya so ya

ɗ

aga miki hankali, amma ke ba abinda kika sani sai kanki. Ranan da suka zo kar

ɓ

an Laptop

ɗ

inki Gwani na wajen shi ya fa

ɗ

a min komai. Asiya yaron da bai kai sa'an Habibu ba ya

ɗ

aga hannu ya mari Ab

ba saboda ke..."

"Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'oun"

"Ko kin san Lamara Damana yayiwa Abba kashedi da kashe ni da ke da su Habibu? Ko kin san saboda hakane ya je ya samu MD

ɗ

inku akan ya sallameki?. Ofcourse ke ba ruwanki tunda kinada irinsu Umaru

Kwom da zasu goya miki baya idan wani abu ya same ki.

"Asiya end this thing once and for all Dan Allah. In har da gaske kina sona ki ajiye maganar nan,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login