Showing 24001 words to 27000 words out of 71408 words
shi har sai da asthma
ɗ
insa ta fara barazanar tashi.
Ya sani tun kafin ya kawo wannan matsayi Alhaji Sani Kachallah yana
ɗ
aya daga cikin wanda suke riƙe ko yace suke juya jahar Congo. Tun zamanin mulkin soja ake damawa da shi har aka dawo mulkin farar hula.
"Mutane hu
ɗ
u ne keda alhakin za
ɓ
an Gwamna da Mata
imakinsa. Wannan karan
ɓ
angarena ne da Gwamna,
ɓ
angaren Mataimakinsa yana hannun
ɓ
angaren Yellow Group kuma sun za
ɓ
i Alhaji Yamai. Kar ka damu, Alhaji Yamai hoto zai zama kawai" yadda Alhaji Sanin ya fa
ɗ
i kalmar hoto sai ya tuna da yadda shima watannin bay
a yake kamar hoto a matsayinsa na mataimakin Gwamna. Ya so yaja da hakan amma bai samu ƙwarin gwiwar yi ba. Tun lokacin da Alhaji Sani ya gabatar da shi a jam'iyyarsu ya sanar dashi ma'anar tutar Jahar Congo. Kalar Baƙi da ta fi yawa a jikin tutar ita ke
ɗ
auke da kaso 45%
wanda Yalla
ɓ
ai ke shugabanta yayinda kalar Blue ke
ɗ
aukan 25%, kalar Red ta
ɗ
auki 18% sai Yellow 12%.
kalar blue ta Alhaji Sani Kachallah ne hakan na nufin da shi ake damawa a Gwamnati, hakan na nufin Saifuddeen ba shi da ikon yin komai
sai da yardar sa.
Yanzu da aka dawo daga tallen da aka saka wanda ta kai kusan minti takwas bai
ɓ
ata lokaci ba ya amsa tambayar Asiya da cewa ya za
ɓ
i Alhaji Bala Yamai ne a matsayin mataimakin Gwamna saboda an riga an wanke sunansa daga laifin rashawa
da ake tuhumarsa da shi shekarun baya, ya ha
ɗ
a da cewa Alhaji Yamai yanada experience a harkar siyasa fiye da shi shiyasa ya za
ɓ
e shi. Lokacin da ya gama bayanin lokacin da aka
ɗ
ibarwa shirin ya ƙare dan haka Asiya bata sake wata tambayar ba ta ƙarƙare shi
rin.
CY na cewa Cut Gwamna ya miƙe ya tafi yayinda muƙarrabensa suka bi bayansa cikin sauri.
"Aseey kin fuck up Wallahi" CY ya fa
ɗ
a yana girgiza kai yayinda Sunusi yake jimamin yanzu
ɗ
an alkhairin da za a basu ya wuce tunda gashi ran Gwamna a
ɓ
ace ya b
ar wajen su.
Lokacin da aka katse shirin aka saka talle COS ya zame jiki ya wuce office
ɗ
insa. Abu
ɗ
ayane ya zo masa wato Asiya taji abinda ya fa
ɗ
a idan ba haka ba babu yadda za ayi ta kawo maganar mutuwar tsohon Gwamna. Tunda aka bashi matsayin Chief o
f staff lokacin Gwamna Saminu Bacci ya saka CCTV a office
ɗ
insa saboda shiga masa office da akayi ba da izininsa ba aka bincika masa wasu takardu. Ya kori sakatariyarsa a lokacin amma ya sani ba da saninta aka yi hakan ba, bai jima ba kuwa ya gano wanda ya
i hakan. Babu wanda ya san yanada
ɓ
oyayyiyar camera a office
ɗ
in nasa. Kasantuwar Sakatariyarsa Jennifer bata desk
ɗ
inta sanda ya shigo ya ƙara tabbatar masa da cewa Asiya ta ji wayar da yai tun ma kafin ya duba CCTV footage
ɗ
in. Bai sha mamaki ba da yaga
Asiya la
ɓ
e a bakin ƙofarsa da 'yar ƙaramar na'ura da yake da tabbacin recorder ce lokacin daya kalli footage
ɗ
in.
Asiya tana waya da Ubayd wani security ya iso ya ce ta biyo shi. CY da Sunusi suka zaro ido tareda tambayar lafiya. Bai ce musu komai ba ya
i wa Asiya jagora suka bar wajen. Asiya ta tsorata amma ta dake bata nuna ba saboda kar ta bada kanta, yau duk yadda za ayi sai dai ayi amma bazata ta
ɓ
a fito da recorder
ɗ
in nan ba.
Office
ɗ
in Chief of Staff ya kaita kamar yadda tayi hasashe. Tayi mamaki
da taga Sakatariya a office
ɗ
in farko wanda
ɗ
azo da ta zo babu ita. Lokacin da ta shiga office
ɗ
insa Mr Lamara Damana yana tsaye ya ha
ɗ
e gira.
Jakarta security
ɗ
in ya ce ta miƙo tana miƙa masa ya zazzage kayan ciki a walaƙance. Powder, lipstick, hankerchi
ef, jotter, biro da earpiece ne a ciki. Wayar hannunta security
ɗ
in yace ta kawo ta miƙa masa ba musu tana kallon COS da shima ya zuba mata ido yana mata kallon tsana.
Wata na'ura da ke detecting devices security
ɗ
in ya bi ya zagaye jikin Asiya da shi am
ma bai detecting komai ba.
COS yace ya miƙa masa wayar Asiya sannan ya basu waje. Bayan fitan security
ɗ
in COS ya kalli Asiya ya ce "na san ba a waya kika
ɗ
auki maganarba dan haka ki fito da recorder
ɗ
in"
"Ikon Allah, ina tunanin ka manta cewa ni 'ya
r jarida ce, wannan cin zarafi da kake min zai ja maka matsala" Asiya ta fa
ɗ
a a kausashe.
Wani murmushin gefen baki COS yai wanda idan ba lura kayi ba baza ka gane murmushin yai ba saboda yadda gefen bakin ya tattare kamar mai shirin kuka.
"Asiya Shahi
dah Faruƙ Baba. Na san kina sane da ha
ɗ
arin da ke tattare da wuce gona da iri a cikin aikin ku"
"Are you threatening me?"
"You know better"...
Lokacin da ta isa wajen su CY ko magana ba ta musu ba ta wuce gaba suka bi bayanta suna tambayar miya
faru. Sai da suka shiga mota Asiya ta kar
ɓ
i jakar camera da ke hannun CY ta bu
ɗ
e wani ƙaramin zip ta
ɗ
auko recorder a ciki ta damƙe shi a hannunta, yadda ta damƙe shi har sai da hannun ya fara rawa. CY kallonta yake yi cike da tambayoyi a harshensa amma ya
yi gum da bakinsa tunda tace musu kar wanda ya mata magana.
Maimakon office gida tace Sunusi ya sauketa. Tana shiga
ɗ
aki ta samu Umma na wanki a tsakar gida, ganin Ummanta duƙe tana wanki ya tuna mata da washing machine da ta ce zata siya tun watan daya
gabata. Rashin lokaci ya sa take bada kaya a wanke mata sai ta ha
ɗ
a dana Umman amma tunda Umman ta ce ba ta son a fita mata da kayan wanki waje ya sa duk weekend indai tana gida take wanke kayan mahaifiyarta.
A tsanake ta gaisheta tace mata ta zo
ɗ
aukan
abune dan kar ta firgitata. Tana shiga
ɗ
aki kai tsaye laptop
ɗ
inta ta bu
ɗ
e ta fara ƙoƙarin tura abinda ta na
ɗ
a zuwa Laptop
ɗ
in. Maganganun COS sun
ɗ
an razanata amma idan ta tuna itama tanada abinda zai iya wargaza mulkinsu sai ta tausashi ranta.
Kafin t
a gama abinda take wayarta ta shiga ruri. MD ne ta sani kuma ba zata kulashi ba sai ta gama abinda takeyi. A ƙalla ta kai awa
ɗ
aya da rabi a gida kafin ta shirya ta koma office.
Ta
ɗ
auka MD zai mata fa
ɗ
a kaman yadda ya yi a waya amma sai ta ji ya tausas
a kalmominsa gareta "Asiya ban san mi kika na
ɗ
a a gidan Gwamnati ba amma ina so ki sani cewa zaki iya taka Gwamna ki kwana lafiya amma Lamara Damana ba zai barki haka ba"
"MD kana so kace..."
"Asiya na san kinada ƙoƙari sosai wajen dukkan ayyukanki a
mma ki sani ana iya barin halak saboda kunya"
Za tayi magana ya
ɗ
aga mata hannu sannan ya cigaba " already mutane sun fara reacting wa interview da kikayi amma nan da kwanaki ka
ɗ
an komai zai lafa, saidai idan kika sake bijiro da wani abun Asiya ba ke ka
ɗ
ai fitinar za ta shafa ba idan ba ki ji ta ma'aikatarmu ba to ta iyayenki fa?"
Jikinta yai sanyi ta kasa cewa komai.
"Asiya you are a field reporter not investigative reporter, kada kiyi aikin da ba naki ba. Fa
ɗ
a da 'yan siyasa ba abu ne da ake ƙar
eshi ta da
ɗ
i ba"
"Sir, kana nufin na watsar da gaskiya na rungumi ƙarya kenan?"
"Ban san mi kika sani ba Asiya amma koma minene ki yiwa Allah ki haƙura dashi saboda mutuncin ki. Lamara Damana ba mutumin da za ki iya ja da shi bane"
"Shikenan na ji
"
Bayan Asiya ta bar office
ɗ
in. MD ya sauke ajiyar zuciya. Kashedi Chief of staff ya masa
ɗ
azu daya bugo akan in har aka fitar da wata magana da ta shafeshi Hill TV za ta rasa matsugunni a Jahar Congo. Ba wannan ne matsalar ba. Jin ya ambaci sunan Asi
ya ya sa shi fahimtar dalilin dayasa Asiya ta yiwa Gwamna tambayoyin da tayi, duk da bai san takamaimai mi Asiyar ta jiyo ba amma yanada yaƙinin abune da ya shafi mutuwar tsohon Gwamna. Duk wanda ya ke bibiyar siyasar jahar ya san cewa Lamara Damana shine
shugaban munafukan gidan Gwamnati masu hana ruwa gudu. Mr Damana ya fara aiki daga Sakatare ne a hankali ya dinga shiga cikin manya ya zamana anyita ƙara masa matsayi har ta kai lokacin Gwamna Saminu Bacchi aka bashi muƙamin Chief of Staff. Tunda aka koma
mulkin farar hula babu Gwamnan da Mr Damana bai yi aiki da shi ba.
"Asiya Shahidah Faruƙ Baba ta na
ɗ
i abinda yafi ƙarfinta, idan ya fito waje bana tunanin za ta sake yin rahoto da bakinta" kashedin COS na ƙarshe kenan.
Yana son Asiya tun farkon zuwan
ta ma'aikatar lokacin da tazo yin bautar ƙasa. Ya nemi soyayyarta ta ƙi shi, wanda yanzu ya riga ya haƙura tunda yaji ance an kawo ku
ɗ
in aurenta.
Duk da COS bai bu
ɗ
a ba ya fahimci mi yake nufi sarai dan ba yau ya fara aikin jarida ba. Ba zai ta
ɓ
a manta
wa da wani ogan sa edita Mr Simon da suka fara aiki tare lokacin yana Lagos ba, shima kamar Asiya taurin kai ne da shi, indai a wajen bayyana gaskiya ne to baya jin tsoro. Ranan da gidan jaridarsu ta wallafa shafi akan wani asiri da Mr Simon
ɗ
in ya jiyo na
wani fitaccen
ɗ
an siyasa ranan bai kwana duniya ba domin yana hanyar dawowa daga office motarsa tayi bindiga ta kama da wuta.
Ba zai manta da wani abokinsa Ja'afar ba. Ja'afar Bello investigative reporter ne daya binciko yadda wata Matar Minister ke saf
arar 'yan mata karuwanci zuwa ƙasashen waje. Yanada isassun evidence a kanta har an fara shari'a haka kawai aka nemi Ja'afar Bello aka rasa, ko sama ko ƙasa. Yanzu shekaru shatara kenan babu labarinsa.
Yana tsoron kada taurin kan Asiya ya jawo mata fitina
.
Asiya koda ta koma office tunanin maganganun COS da ta MD ta dinga yi, a wani
ɓ
angare kuma tana tunanin bazata ta
ɓ
a bari Gwamna Saifuddeen yaci bulus ba. Ta sani cewa abinda ta na
ɗ
a bai kai evidence da za a iya kama Gwamna ba amma idan har maganan ta
fito zai jawo cecekuce har a fara bincike, koda ya sha yanzu lokacin za
ɓ
e abokan adawa za su yi kamfen da maganar su hana mutane za
ɓ
anshi, ko kuma idan har akabi komai da gaskiya to dole ne ayi impeaching
ɗ
insa. Babu abinda take ganin yanzu zai faranta mat
a rai a rayuwa sama da taga an tsige Gwamna Saifuddeen Sa'ad Kachallah ...
***
A office Asiya ta dinga jayayya da zuciyarta akan ko ta bi shawaran MD tayi shiru da abinda ta ji ko kuma dai ta fitar da shi ta tada fitinar da zai jawa Gwamna mats
ala. Shawara ta yanke akan idan Ubayd ya zo hira za ta nemi shawaransa ta ji mi zai ce. Daga baya ta kasa haƙuri har zuwa lokacin ta kira numbarsa tace ya hau whatsapp akwai abinda za ta gaya masa. Sai bayan minti shabiyu ya hau saboda yana duba wani patie
nt ne a lokacin da sukayi waya.
A tsanake ta masa bayanin komai da kuma abinda MD ya fa
ɗ
a mata. Bai tsaida ita ba har sai da ta gama bayani ta ce miye shawaransa gareta.
" Asiya Shahidah na roƙe ki da girman Allah ki haƙura da abinda kike shirin yi d
omin ba zai haifar da
ɗ
a mai ido ba. For God sake! we are getting married soon. Kina so rikicin siyasa ya jawo miki wata fitinar ne? Idan har abinda kika ji gaskiya ne then you are not safe Aseeya ba ke ka
ɗ
ai ba hatta 'yan uwanki ba su tsira ba. Asiya ina
za ki iya rikici da Lamara Damana?, Please ki mayar ma sa da recorder
ɗ
innan ki nuna masa ba za ki ta
ɓ
a fitar da maganan da kika ji ba"
Tana gama karanta rubutun ta sauka tareda jan dogon tsaki. Wai sunata maganan Lamara Damana, Lamara Damana, shi waye
da za ta ji tsoronsa. Idan har ba za a fitar da labarin a ma'aikatarsu ba ai akwai social media. Ringing
ɗ
in wayarta ya dawo da ita daga tunanin da takeyi. Koda ta
ɗ
auki wayar Ubayd cigaba da roƙonta yayi yana cewa ta masa alƙawarin ba abinda
za tayi, da t
a ga ya dameta tace mishi ta ji za ta yi shiru sai dai chan ƙasan ranta ta san ba haka bane.
Lokacin da suka tashi CY ne ya nemi ya kaita gida saboda yana son jin labarin miye dalilin sauya tambayoyi da tayi, sannan miye dalilin da yasa COS ya nemi gani
nta.
"Na san gulma ne ya kawoka Clement kuma ba za ka ji komai ba"
"Ahn-Ahn, Aseey Darling ya zaki fassarani haka, jiya ma fa ni na kai ki gida"
"Ahaf, ka gama kame-kamen naka dai ka dawo hanya, magulmaci"
CY yai dariya ya wuce gaba.
Suna fita
daga ma'aikatar Obinze Maigadi ya
ɗ
aga waya jiki na rawa ya kira wata number ya ce yanzu Asiya ta fita daga ma'aikatar tasu ya ha
ɗ
a da cewa tare take da abokin aikinta akan machine kafin aka katse kiran.
CY na tuƙi yana yiwa Asiya ta
ɗ
in budurwarshi mai
suna Evelyn da ta ce masa dole sai ya koma
ɗ
ariƙar Katolika (catholic) kafin ta iya auren shi, Asiya tana masa dariya. Ba suyi aune ba dai-dai za suyi kwana wata babbar mota da basusan daga ina ta fito ba ta zo ta mangajesu hakan yasa Asiya tsalle sama ta
fa
ɗ
i gefe yayinda motar tabi ta kan machine da ta danne CY ta wuce da bala'in gudu...
*THE GOVERNOR'S WIFE*
...... MATAR GWAMNA....
*©Azizat Hamza*
wattpad Azi_zat
Bismillahir Rahmanir Rahim
Book one
07
"D
arling" Bilkisu Kachallah ta kira da fake American accent
ɗ
inta wanda kunnen Saifuddeen ya kasa banbance "Dolin" tace ko kuma "Durling". Ya dai
ɗ
ago ido ya kalleta ba tareda ya furta komai ba. Ya sani ya kamata ya ce mata tayi kyau ko kuma yace jan lingeri
e (rigar bacci) data saka ya amshi jikinta sosai amma bai ce komai ba.
A mafiya lokuta idan ta yi shiga irin wannan tana buƙatarsa ne, ba kawai buƙata ba domin daga ƙarshe idan ta kwanta gefensa tana shafa gashin ƙirjinshi a hankali za ta bijiro mas
a da wata buƙatar ne, mafiya yawanci abubuwanda take tunanin ba zai mata su ba idan ta tambayeshi kafin ta shigo turakarsa su take tambaya.
Rabonsa da ita tun ranan farko da suka tare a gidan Gwamnati. Ba wai baya buƙatarta bane amma rashin nuna damuwar
ta gareshi yasa yake haƙuri da ita, ƙila saboda a koyaushe baya son takura mata ne. She's not yet 40 amma kuma lamarin sex life
ɗ
insu ya lalace tun lokacin da ta haifi Junior.
Takardu yake dubawa ta tura takardun gefe ta shiga kissing
ɗ
insa, farko dag
a goshinsa, kunnensa kafin ta kai bakinsa. Ba a jima ba ya tureta yace " ki bani minti goma na ƙarisa aikin dana ke"
"Haba Darling, ka san yaushe rabonka da ni kuwa? Aiki can wait please" ta fa
ɗ
a tana zun
ɓ
ura baki.
So yake ya ce mata laifinta ne idan
bai nemeta ba tsawon kwanakin nan, saboda duk lokacin daya samu free time yake buƙatar kulawarta baya samu, amma bai fa
ɗ
i hakan ba sai yayi mata murmushinsa mai shiga rai yace " kar ki damu, ba zan jima ba"
Bilkisu ta kwanta gefen gado tana kallon ce
iling yayinda ya cigaba da duba takardun da idan bai duba yanzun ba bashida lokacin duba su gobe. Kusan minti talatin da uku kafin ya gama komai lokacin har Bilkisu ta fara gwarti. Ya je ya ajiye takardun acikin wani file ya saka a briefcase.
Bai tashi B
ilkisu ba saboda ya san a gajiye take yau tace masa ta fita duba gidan marayu bai san details
ɗ
inba kuma bai tambayeta ba.
"Shine baka tasheni ba" ta fa
ɗ
a lokacin da ta tashi da Asuba.
"You're tired"
"Still" ta fa
ɗ
a tana ha
ɗ
e rai.
"To barin dawo
daga masallaci"
Lokacin daya dawo daga sallar Asuba ta riga tayi wanka ta chanja kaya, ba rigar bacci ta sa ba amma shima kamar na jiya guntu ne mai hannun spaghetti, rigan ya kamata sosai, ya bayyana ƙaton tumbinta da yake a taƙune.
Kamar yadda yai
hasashe yana shirin miƙewa ya je yai wanka ta