Showing 63001 words to 66000 words out of 71408 words
da ƙafarsa. Bata san ya akayi ta tsaya kallon ƙafarsa ba, b
abu takalmi a ƙafarsa, jallabiya ya saka hakan ya sa zaman da yai ya bayyana silangarinsa da ƙafafuwansa. Ta kan ce Ya Ubayd na da marteten ƙafa, mai kauri, mai fa
ɗ
i. Har tana tsokalarsa idan suka yi aure sai dai ya dinga saka safa saboda ƙafarsa ba ta da
kyau.
Ta zubawa doguwar ƙafarsa ido, ƙafar a mulmule take da gani zai yi laushi, yanada dogin yatsu cike da baƙin gashi zara-zara da suka ƙarawa ƙafar kyau.
"Ƙafar ne yai miki kyau ko neman wajen da zaki
ɗ
aura min jarkar kike?"
"Allah sawwaƙa, m
i zan yi da baƙin ƙafa kamar na Burgu"
Murmushi yai har saida haƙwaransa suka fito. Asiya ta yi saurin ajiye jakar ta juya.
"Ki shiga min da shi
ɗ
aki, Please"
"Ban san wanne ne
ɗ
akin ka ba"
"Kin ta
ɓ
a tambaya ba a nuna miki ba?"
"Zan nema d
a kaina"
Ɗ
akin farko da ta duba a kulle yake, na biyu ma haka, na ukun da ta shiga ta ajiye masa jarkar kusa da gadonsa. Ɗakin ya mata kyau sosai, tun daga design zuwa furnitures da aka saka.
Ta bu
ɗ
e ƙofa kenan tayi kici
ɓ
is da Gwamna zai shigo.
"Har
kin gama ganin
ɗ
akin?"
"Babu abun kallo ai"
"Na
ɗ
auka za ki tsaya muyi wanka tare ai"
Yai maganar yana kanne mata ido. Ƙirjinta ya shiga lugude. Iya zaman da za ta yi da shi ba abinda zai shiga tsakaninsu, jikinta da ruhinta duk na Ubayd ne.
Ta
tsane shi, daga nesa zata gama cika baki akansa amma yana zuwa kusa da ita ƙwaƙwalwarta sai ya juya ya fara kawo mata wasu tunani daban.
Matsawa yai ta fice daga
ɗ
akin ba tare da ta iya furta komai ba.
***
Umaru Kwom na zaune a guest house
ɗ
insa tareda wasu mutane guda biyu. Ɗaya member ne na House of Assembly,
ɗ
ayan kuma mai bashi shawara ne.
"Idan har aka tsige Saifuddeen Kachallah banida matsala da Alhaji Yamai, saboda tamkar na lashe za
ɓ
e ne an gama"
"Kana ga za a tsige Saifuddeen
Kachallah? Mutumin nan fa ba shida wani aibu, he's totally clean"
"Senator Bashari kenan. Ai idan Saifuddeen Kachallah bashida wani datti, mu zamu ya
ɓ
a masa dattin, burinmu ai duniya ta ganshi da datti ne"
"Da kamar wuya Alhaji Umaru" Senator Bashari
ya fa
ɗ
a. Ya cigaba bayan ya kur
ɓ
i giya "Alhaji Sani Kachallah ba zai ta
ɓ
a bari a tsige
ɗ
ansa ba"
"Ko ba a tsige Saifuddeen Kachallah ba, na yi alkawarin shi da kansa sai ya yi resigning"
Mai bashi shawara yace " ban ƙi taka ba Excellency, amma koma
mi zamu yi ya kamata muyi da sauri tunda sati uku masu zuwa za a yi primary election daga nan kuma ba wani lokaci garemu ba, Kamfen za a fara gadan-gadan"
"Kar ku damu komai zai zo cikin sauƙi, an riga an fara aiki akai"
*THE GOVERNOR'S WIFE*
......
MATAR GWAMNA....
*©Azizat Hamza*
wattpad Azi_zat
Bismillahir Rahmanir Rahim
Book one
17
Lokacin da 'yan fensho (pension) suka yi zanga-zanga jaridar Climax ce ta fitar da labari mai jan hankali akan haka. Kusan
jaridar Climax ta maida hankali ne wajen nuna gazawar Gwamna Saifuddeen Kachallah. Tunda jaridar ta fitar da labarin birthday
ɗ
in 'yar Gwamna sai mutane suka maida hankalinsu wajen karanta jaridar. Kafin Umaru Kwom ya sayi jaridar Climax, jaridar ta disash
e, ba kasuwa. Yanzu kam a Jahar Congo tana
ɗ
aya daga cikin jaridar da mutane ke marmarin karantawa saboda labarai masu zafi da take fitarwa.
"Har yanzu ba a san wanda ya sayi Jaridar Climax ba?" Gwamna ya tambayi COS daya kawo masa jaridar.
"Umaru
Kwom"
"Umaru Kwom? Hmmm wannan mutumi dai ya
ɗ
au aniyar
ɓ
ata mini suna kafin za
ɓ
e"
COS yai shiru yana nazari, ya fa
ɗ
awa Gwamna waye mai rubuta labaran nan ne ko kuma ya gayawa Kachallah. Idan ya fa
ɗ
awa Gwamna zai shiga tashin hankali, amma ba abin
da zai iya yi akai. Lokacin da ya gayawa Kachallah cewa Asiya ce 'yar jaridar da ta saurari maganansa kwanaki ba abinda aka mata dan haka zai yi shiru ya zubawa dukkansu biyu ido zuwa lokacin da zasu gano da kansu wanda ke
ɓ
ata musu suna a jaridar Clima
x.
"Ina son sanin waye
ɗ
an jaridar da ke rubutun nan"
"Angama Excellency, za a nemo koma wanene" COS ya fa
ɗ
a yana murmushin mugunta.
***
Asiya tana zaune ta shirya kayanta tsaf tana jira Sumayya ta gama ha
ɗ
a nata kayan su tafi.
"Ni kam
Anty Allah bana so mu bar nan, a chan fa takura za mu yi"
"Idan ba za ki bini ba, kya iya wucewa hostel daga nan" Asiya ta fa
ɗ
a tana hararanta.
Babban labari take bibiya kuma dole sai tana gidan Gwamnati za ta samu. Irin kira da saƙonnin da Nana ke
tura mata ya sa tayi zargin ko yarinyar 'yar ma
ɗ
igo ce. Har a whatsapp idan tayi hoto sai ta turawa Asiya wai ta gani ko tayi kyau.
Yaya Bello ne ya kaisu gidan. Asiya ta shiga gidan tana addu'ar Allah ya sa ta samu ta gama komai cikin ƙanƙanin lokaci
.
Masu aikin gidan sun ganeta sai dai ganinta da kaya yasa suka tsaya cirko cirko. Babu wanda ya fa
ɗ
a musu Amaryar Gwamna za ta zo. Gashi Gwamna da Bilkisu ba sa nan balle aje a tambayesu.
Hansa'u da ta fito ta kalli Asiya zaune a falo ta
ɗ
aura ƙaf
a
ɗ
aya akan
ɗ
aya, gabanta kuma akwatuna ne guda uku. Hansa'u ta yi murmushin gefen baki dan ta hango drama idan Bilkisu ta dawo.
"Hajiya Barka da zuwa, a shiga miki da kayan ciki ne?"
"Kira min Nana" Asiya ta fa
ɗ
a tana danna wayarta
Hansa'u ta
wuce
ɗ
akin Nana da gudu.
Lokacin da ta shiga cacar baki ta samu Nana da Zunnairah na yi.
"A wani dalilin za ki ce ta dawo gidan nan idan ba soyayya ku ke ba"
" Tana da ikon zama a gidan nan saboda itama matar Daddy ce. Sannan idan ma soyayyar muke
ina ruwanki. Ke mata nawa kike da shi. Yes ina sonta"
Hansa'u tayi gyaran murya, dukkansu suka juyo suna dubanta. Ta ta
ɓ
a kamasu suna aikata ma
ɗ
igo tun farko-farkon fara aikinta a gidan. Sun mata kashedi akan kada ta kuskura ta fa
ɗ
awa kowa, sai dai b
a kashedinsu ne ya sata yin shiru ba. Aikinta bai bata daman tona musu asiri ba sannan ta lura Bilkisu gafalalliyar Uwa ce. Wani lokaci tana gani suna abinda bai dace ba amma sai tayi shiru.
"Hajiya Asiya tana neman ki "
"Ina zuwa"
Nana za ta fita
Zunnairah ta riƙe hannunta tace " wallahi duk ranan dana kamaki da ita sai na gayawa Daddy komai"
" ni kuma sai na fa
ɗ
awa kowa cewa ke
ɗ
in 'yar shegiya ce, da cikin ki Mommynki ta yi aure"
Zunnairah ta kaiwa Nana duka Nana ta goce ta fice daga
ɗ
akin
da gudu.
Zunnairah ta dunƙule hannu tana huci.
Tun ranan da ta saurari fa
ɗ
an iyayenta abin ya ta
ɓ
a mata ƙwaƙwalwa. Tana shekara sha
ɗ
aya a lokacin ta buƙaci mahaifinta ya kaita karatu ƙasar waje, lokacin yawanci 'yan ajinsu 'ya'yan manya da suka gam
a firamare tare iyayensu sun kaisu ƙasar waje.
"Ni zan kashewa shegiya ku
ɗ
i" amsar daya bata kenan data fa
ɗ
a mata buƙatarta. Ta wuce
ɗ
akin mahaifiyarta tana kuka. Daren ranan bayan ta kwanta ta jiyo Iyayenta na fa
ɗ
a inda mahaifinta ke cewa ba lallai bane
ace cikinsa ne tunda ba budurwa ya sameta ba, sannan koda suke tare ai tanada wasu samarin. Yayinda mahaifiyarta take cewa idan bai yadda Zunnairah 'yarsa bace ya je ayi gwajin DNA.
"Koma minene dai ba zan kashe mata ku
ɗ
i ba. Idan ba zata boarding s
chool da aka sama mata ba ta haƙura da karatun"
Da wannan aka tura Zunnairah boarding school a nan kuma aka koya mata ma
ɗ
igo...
Nana na zuwa falo ta rungume Asiya tana dariya. Ita ta mata jagora har
ɗ
akin da ke kallon nata tace ta zauna a
ɗ
akin ida
n Daddy ya dawo sai ta za
ɓ
i
ɗ
akin daya mata.
Bilkisu bata shigo gidan ba sai chan yammaci. Tana zuwa kuwa aka ce mata Asiya ta zo, ta haura sama kaman za ta tashi sama.
Ɗ
akin Nana za ta shiga ta ga Zunnairah ta fito daga ciki.
"Ina take?"
"Wa?"
"Shegiyar da ta shigo min gidana"
Zunnairah ta nuna mata
ɗ
akin da Asiya take.
Bilkisu ta banko ƙofa ta shigo
ɗ
akin tana huci.
Nana da Asiya da Sumayya ne ke zaune akan gado suna hira.
"Ku bamu waje"
"Mommy daga zuwanki" Nana ta fa
ɗ
a tana tu
ra baki.
"Ki fata ko na ci miki mutuncin, wawuya kawai"
Kafin ta gama magana ma Sumayya ta fice daga
ɗ
akin, yayinda Nana ta fice tana buga ƙafa.
"Ehen, mi ya kawo ki?" Bilkisu ta fa
ɗ
a bayan su Nana sun fita.
"Mi ya kawoni kuma?"
"Uban wa ya ba
ki damar zuwa gidan nan?"
"Inaga dai kin manta cewa ni da ke matsayinmu
ɗ
aya. Yadda kike da iko da gidan nan haka nake da shi"
"Never. I am the first lady of the state, ba ki da matsayi a nan. Ki koma inda kika fito kafin na sa a maida ki ta ƙarfi"
Asiya ta miƙa mata wayarta tace "gashi, kira shi ki ce masa ba zaki bi umurninsa ba"
"Shi...shi Saifuddeen yace ki tattaro ki dawo nan?" Bilkisu tayi tambayar ta kasa gaskata hakan. Gwamna ba zai ta
ɓ
a kawo Asiya ba bayan ya san ba ta so.
"Ki tatta
ra kayanki ki koma inda kika fito"
"Idan kinga na tafi, to Excellency ne da kansa yace na bar gidan nan"
"Asiya kike ko wa. Ki fita a gidan nan kafin rayuka su
ɓ
aci"
"Bismillah, Bilkisu Kachallah" Asiya ta fa
ɗ
a tana dariya.
Bilkisu na fit
a daga
ɗ
akin ta shiga kiran Gwamna, bai
ɗ
auka ba hakan ya sake tunzurata. Lokacin daya kira bayan minti talatin ihu ta fara masa a wayar kan a wani dalilin zai cewa Asiya ta dawo gidan Gwamnati. Gwamna yace koma minene ta bari ya dawo.
Bilkisu har ƙarfe s
ha
ɗ
ayan dare haka ta zauna zaman jiran dawowar Gwamna. Lokacin da ya shigo gida shabiyu saura a falonsa ya samu Bilkisu tana zaman jiransa.
"Ina ji, miya kawota gidana?"
Da rana bayan sun yi waya da Bilkisu, kiran Asiya yai dan ya ji dalilin dawowart
a Gidan Gwamnati amma sai tace tana son zama a gidan ne, tana son sanin ya ake ji idan ana zaune a gidan gwamnati a matsayin Matar Gwamna.
"Saifuddeen ina jin ka"
"Bilkisu ke ba yarinya bace, ku ba yara bane. Ka da ku
ɗ
aga min hankali dan Allah, akwa
i abubuwa dayawa a kaina"
"Haka ma zaka ce...haka ma zaka ce ko"
Gwamna ya wuce
ɗ
aki ya barta a wajen.
Da sun san abinda ke damunsa yanzu da ba za su fara fa
ɗ
a akan gida ba.
Ya kasa biyan albashin 'yan fensho da suke bin gwamnati har na wata hu
ɗ
u,
ga kumadu 'yan secretariat da malaman Sakandare duka sai dai ya biya su kaso hamsin na albashinsu wannan watan.
Lokacin da yayi wanka ya kwanta, bacci ƙaurace masa yai. Yana so koda ka
ɗ
an ne ya samu ya rintsa amma zuciyarsa tana cikin ƙunci nan da kwana
ki ka
ɗ
an idan bai biya albashi ba mutane zasu fara magana. Ƙarshe dai sai daya sha maganin bacci kafin bacci ya
ɗ
auke shi.
***
Da sassafiya kira ya shigo wayar Asiya tana dubawa taga numbar ƙasar waje . Tana
ɗ
auka aka kira sunanta "Aseey"
"Y
a Allah! C Y?, kana nan, ya kake ya jiki"
" lafiya Excellency, jiki da sauƙi"
"Gaskiya na ji da
ɗ
i C Y, ya hannunka"
"An samin na roba"
"Sorry ka ji"
"Ki tayani yiwa Gwamna godiya, he's a good man Wallahi, na ji da
ɗ
i da aka ce kin aure shi"
"Tsaya, tsaya, CY kana asibitin ma gulma kake. Waya gaya ma na auri Gwamna?"
CY ya ƙyalƙyale da dariya yace " har video
ɗ
in dinner
ɗ
inku na gani"
"Magulmaci, yaushe za ka dawo?"
" sunce za su sallameni nan da sati biyu haka"
"Na missing
ɗ
inka
sosai"
"Rufa min asiri kar Gwamna ya sa a harbeni"
Asiya ta sa dariya.
Kaman ha
ɗ
in baki suna gama waya da CY sai ga kiran Fou'ad Salisu. Kafin ta amsa kiran sai da ta shige ban
ɗ
aki ta kulle ƙofa.
"Ina jinka Fou'ad"
Daga
ɓ
angaren Fou'ad ya f
ara yi mata bayani "akwai wani account mai suna Sa'ad Kachallah, inaga na Gwamna ne. Lokacin da Gwamna ya bayar da takardar shaidar ku
ɗ
i da dukiyar daya mallaka kafin a rantsar da shi bai ha
ɗ
a da wannan account
ɗ
in ba, sannan account
ɗ
in duk wata akwai mil
iyoyin ku
ɗ
i da ake turawa ciki. Zan ƙarisa bincike na tabbatar da gaskiyar komai"
Asiya cike da farin ciki tace " idan aka tabbatar account
ɗ
in nashi ne za a iya tsige shi kenan?"
"Za'a iya"
Asiya ta yi murmushin jin da
ɗ
i...
***
Sumayya ta
na gama lectures na ƙarfe shabiyu ta hau keke ta wuce Asibitin da Ubayd ke aiki. Ta samu yana tareda marar lafiya dan haka sai da ta jira kusan minti talatin kafin yace ta shigo.
Da suka gaisa Sumayya ta masa bayanin abinda ya kawota. Murya na rawa ta
ce
"Yaya Ubaydullah, Ina tsoron abinda zai faru idan Gwamna ya gane Anty Asiya tana cin amanarsa"
Ubayd ya jawo kujerarsa gaba ya gyara zama da kyau yace "mi take yi?"
"Dan Allah kar ka fa
ɗ
a mata cewa ni na gaya maka. Anty Asiya tana son
ɓ
atawa Gwam
na suna, da bakinta tace min sai ta sa an tsige Gwamna hankalinta zai kwanta"
Ubayd ya
ɗ
an jijjiga kai alamar ta cigaba.
"Anty Asiya ta san Nana 'yar Gwamna tana shaye-shaye sannan...sannan"
Abin yai wa Sumayya nauyin fa
ɗ
a.
"Kar ki ji tsoro ba
abinda zai faru"
"Nana 'yar lesbian ce, Anty Asiya tace zata wallafa hotonta da ta 'yaruwarta suna kiss tsirara"
"Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'oun"
"Dan Allah ka hanata, Wallahi Gwamna yanada kirki ba zai ta
ɓ
a jin da
ɗ
i ba idan aka buga hoton 'y
arsa tsirara a jarida"
Ta ƙarisa maganar kamar za ta yi kuka.
Ubayd ya ja dogon numfashi yace " kar ki damu zan kirata"
Sai da yai sallar Azahar kafin ya kira numbar Asiya har yanzu sunan da yai saving da shi ne bai chanja ba wato *Mine* yanzu kam d
ole ya chanja numbar ko dan gudun zargi.
Asiya za ta shiga wanka ta ji wayarta na ringing. Tunaninta Mr Bassey ne shiyasa ta koma ta
ɗ
au wayar dan ta gaya masa nan da anjima ka
ɗ
an za ta tura masa labarin da ta rubuta. Ta gama rubutun editting
ɗ
insa kawa
i za ta yi.
Tana duba wayar ta ga sunan Ubayd.
"Ya Ubayd kuma?" Ta furta a fili, sai da wayar ya kusa yankewa ta
ɗ
auka tareda sauke ajiyar zuciya.
"Asiya ke ce kike rubutu a jaridar Climax ko?" Ya katse shirun na su
"Ya Ubayd dan Allah kada kace n
a dena"
"Ai ban isa na hanaki abinda kika yi niyya ba. Ina ce taurin kanki ne ya zamo mafarin komai"
"Ya Ubayd..."
"Yanzu ba za ki kar
ɓ
i hukuncin Allah a rayuwarki ba. Yanzu Asiya har zuciyarki ya bushe za ki iya nuna hoton tsiraicin yara ƙanana a
jarida"
"Za a rufe inda bai kamata ya fito ba, ina dai so a gansu suna aikata ma
ɗ
igo ne"
"Idan har haka kika zamo Asiya, Alhamdulillah da ban aure ki ba. Asiya kin san ya yaran nan za su ƙare rayuwarsu idan kika tona musu asiri haka. Kina kiran Gwam
na Azzalumi amma inaga sunan daya kamata ki fara kiran kan ki kenan"
"Kar ka zageni Ubayd. Ni miye Gwamna da matarsa ba su min ba, har yau akwai mutane dayawa da suke min kallon karuwa"
"Asiya kina da ilimi, da da yanzu ba
ɗ
aya bane. Yanzu Gwamna mij
in kine"
"Mijin da bana so ba, bana son shi Ya Ubayd, ba zan ta
ɓ
a son shi ba"
"Idan kika wallafa hotunan tsiraicin yaran nan bana tunanin Allah zai yafe miki Asiya"
Daga haka ya kashe wayar.
Asiya ta fashe da kuka. Da ta yi mai isarta ta shiga
ban
ɗ
aki ta fara wanka. Komai ya zo mata da sauƙi sai gashi Ubayd yana so ya dagula mata lissafi.
Kwananta hu
ɗ
u a gidan ta kama Nana da Zunnairah akan gado, ba tareda sun ankara da ita a
ɗ
akin ba ta
ɗ
auke su hoto ta fita.
Ta