Showing 66001 words to 69000 words out of 71408 words
zo tana editing hoton a lapt
op Sumayya ta gani hankalinta ya tashi. Asiya tace mata maganin 'yan iska za ta yi.
Da farko labari za ta rubuta akan hoton da Mr Bassey ya turo mata, wani hoton Nana ce a wajen party tana shan shisha. Hoton bai jima sosai ba dan ba zai fi wata
ɗ
aya da ak
a
ɗ
auka ba. Ko a ina ya samo hoton oho ita dai damuwarta ta yi rubutu ta aibata Gwamna sai kuma kwatsam ta samu hoton da ya fi wancan armashi.
Tana fitowa daga ban
ɗ
aki
ɗ
aure da towel ta dafe ƙirji saboda ganin Gwamna da tayi riƙe da wayarta.
Idonsa ya
ka
ɗ
a yayi ja sai ta fara tunanin kodai ya ga hoton Nana ne, to amma kuma wayarta akwai password.
Ringing wayar ta fara yi hakan ya sa ya miƙa mata wayar. Jiki a sanyaye ta ƙariso ta kar
ɓ
i wayan a hannunsa. *Ubayd Luv* ta gani ƙarara a fiskar wayar, ta
ɗ
ag
a ido ta kalli Gwamna wanda shima kallonta yake yi.
"Akwai taron da zamuje gobe da ƙarfe goma na safe" daga haka ya fice daga
ɗ
akin.
"Ashe dai bai gani ba" ta fa
ɗ
a a hankali.
Ba ta
ɗ
au wayar ba sai da ta je ta kulle ƙofa kar wani ya sake shigo mata
ɗ
aki bagtatan.
Kiran numbar Ubayd tayi bayan ta zauna a gefen gado.
Lokacin da ta
ɗ
auka roƙonta ya fara yi akan dan Allah kada ta wallafa hotunan nan. Yadda ya dinga yi mata nasiha yasa dole ta haƙura da abinda tayi niyya, tace masa ba zata wallafa
hoton ba.
Da suka gama wayar ta saka kaya ta jawo laptop
ɗ
inta ta goge rubutun da tayi da farko ta fara rubuta wani sabo akan hoton da Mr Bassey ya turo mata.
***
Washegari aka fitar da labari mai taken *'yar Gwamna tana shaye-shaye* rubutun ya s
oki Gwamnatin Saifuddeen Kachallah inda aka bayyana cewa yadda Gwamna bai iya kula da tarbiyar 'yarsa ba haka zalika ba zai iya kula da haƙƙin talakawa ba. Duk da jaridar bata fito ta bayyana cewa Nana Kachallah 'yar ma
ɗ
igo bace amma ta yi ishara da hakan
ta hanyar cewa akwai alamun Nana Kachallah za ta iya zama 'yar ma
ɗ
igo saboda illar shaye-shaye.
Gwamna bai samu ganin jaridar da aka wallafa ba sai da ya dawo daga taron bu
ɗ
e wani Asibiti da suka je a wata ƙaramar hukuma shi da matansa biyu.
Lokacin
da ya ga hoton 'yarsa tana zuƙan shisha sai dayai ƙwalla Allah ya taimaka ma babu kowa a office
ɗ
in nasa. Gaba
ɗ
aya komai ya fice masa a kai, tunda aka fitar da hoton birthday
ɗ
inta ya ja mata kunne akan irin shigar da take yi sannan ya hanata fita idan b
a makaranta ko gidan kakanninta ba.
Amma a haka bai tsira ba, mulkin gaba
ɗ
aya ya ishe shi. Lokacin da yake koyarwa yanada lokacin iyalinsa sosai amma tunda ya shiga siyasa yanayin zama da iyalinsa ya ja baya, musamman yanzu da yake kan kujerar Gwamna.
Kiran Direban yaransa yai yace ya je ya
ɗ
auko Nana a makaranta ya kaita Kachallah house.
Shima
ɗ
in bayan ya samu zuciyarsa ta
ɗ
anyi sanyi Kachallah House
ɗ
in ya wuce.
Yana zuwa ya samu Dadda na yi mata fa
ɗ
a, suma sun ga jaridar.
Dadda shigewa
ɗ
aki
nta tayi ta basu waje. Nana da idonta ya ciko da hawaye ta shiga rantse-rantsen sau
ɗ
aya ne kuma a wajen party aka tirsasata saboda ƙaryar da Bilkisu tace tayi kenan.
"Hoton bai yi kama da yarinyar da aka tursasa ba, ya fi kama da yarinyar da ta ƙware
wajen shan shisha dama wasu abubuwan"
"Daddy I swear..."
"Ki gaya min gaskiya yanzu, ko kuma na sa a binciki jininki a duba min traces na kayan maye. Idan aka samu Nana ba za ki so ki sake kirana mahaifinki ba"
Nana ta tsorata da yanayinsa, yadda
ya
ɗ
au fushi ba abinda ba zai iya yi ba.
Ƙ
arshe da taga gaskiyar ce kawai zata fishsheta sai ta sanar da shi komai. Zunnairah ce ta koya mata shan syrup da shisha.
"Wani mummunan abun ta kuma koya miki?"
"Babu. Allah babu" Nana ta yi saurin fa
ɗ
a tan
a fashewa da kuka.
" Khadijah ba zan bar nan ba sai kin gaya min duk abinda Zunnairah ta koya miki. Idan kika min ƙarya zan gane dan nasa a bincika mini CCTV camera da ke cikin gida" duk da sai yanzu yake danasanin ƙin yarda a saka masa CCTV a gida da y
ai.
Tsoro ya
ɗ
arsu a zuciyar Nana, kenan duk abinda suke da Zunnairah Daddy zai gani. Idan haka ne ta ka
ɗ
e.
"Ina jin ki Khadijah"
"Daddy ka yafe min, wallahi ba laifina bane. Airah ce, Airah ce ta kemin wasu abubuwa tun bana so har na zo na fara s
o. I swear Daddy na dena, cewa tayi zata fa
ɗ
a maka shiyasa na sake yi"
Gwamna ya jingina kansa da kujera yana fa
ɗ
in "Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'oun"
*THE GOVERNOR'S WIFE*
...... MATAR GWAMNA....
*©Azizat Hamza*
wattpad Azi_zat
Bismillahir Rahmanir Rahim
Book one
18
Asiya ce ta fara shiga falon. Ta samu Gwamna yana zaune yayi tagumi. Ya mata tsufa, idonsa ya fa
ɗ
a, ƙasan idonsa ya yi baƙi, ga furfura ka
ɗ
an-ka
ɗ
an a jikin gemunsa. Asiya ta zuba masa ido b
a tareda tace komai ba.
Minti uku sai ga Bilkisu ta shigo
ɗ
ankwali a hannu.
"Saifuddeen koma wanene ya rubuta labarin nan sai na sa an nemoshi an hukunta shi. In fact sai nayi kaca-kaca da jaridar Climax"
"Nana tana zama a gidan nan tareda ke amm
a baki san tana shaye-shaye ba"
"Kar ka kawo min wannan Saifuddeen, ka san ina ƙoƙari akan yarana, especially Nana. Zunnairah ce ta koya mata. Na riga na turata wajen uwarta kafin ta
ɓ
ata min 'ya"
Ta zauna gefensa kafin ta cigaba da magana
"Saifudd
een kai ne Gwamna, ya kamata ka ƙwace lasisin gidan jaridar Climax. Ta ya za su ce Nana zata zama 'yar lesbian"
"Saboda da gaske ne" Gwamna ya furta a hankali
Bilkisu ta zaro ido.
"Da gaske kuma? Mi kake nufi?"
"Nana ta fa
ɗ
a min komai. Ita
da Zunnairah suna aikata ma
ɗ
igo a gidan nan kuma babu wanda ya sani cikinmu, saboda mun gaza, mun gaza Bilkisu. Ba jaridar Climax zamu bincika ba, kanmu za mu bincika a matsayinmu na iyaye"
Jikin Bilkisu yai sanyi, ta fara yin fifita da
ɗ
ankwalin hann
unta duk da kuwa sanyin AC ya ratsa falon.
Kaman wanda aka tsikari Bilkisu haka ta tashi ta fice daga falon.
"Tsanar da kika min har ta kai haka"
Asiya ta zaro ido dan a tunaninta ya gano cewa ita ta rubuta labarin ne, sai kuma ta ji ya ƙara da c
ewa.
"Na kar
ɓ
i wayan Nana, na ga irin saƙonni data dinga tura miki. Lokacin da tace tana sonki miyasa baki fa
ɗ
a min ba? A matsayina na Uba ba kya ganin ya dace na san 'yata tana yiwa wata mace 'yaruwarta kallon da bai dace ba"
In dai ya ga chats
ɗ
insu to babu halin ta masa ƙarya dan a ƙasan wajen da Nana ta ce mata "I love you" tambayarta tayi wani irin so, Nana ta amsa da cewa " ina son lips
ɗ
inki, ƙirjinki, bayanki, kai komai na halittar ki"
"Ko a tunaninki yarinyar shekara shabiyar ya kamat
a ta dinga fa
ɗ
in irin wannan maganganu?"
Idan ya cigaba da bin diddigi zai iya alaƙantata da jaridar Climax kuma ba yanzu take so ya sani ba. Ta yi saurin cewa " ni ban
ɗ
auki wannan komai ba tunda na ga kamar tarbiyyan gidan kenan. Kana gani 'ya'yanka n
a yin shiga da bai dace ba a cikin gidan nan bayan akwai ma'aikata maza, baka ta
ɓ
a musu magana ba, ban ta
ɓ
a gani suna karatun addini ba, bana ma tunanin suna zuwa Islamiyya. Rayuwar da kuka
ɗ
aurasu irin ta turawa ce, sannan a wajen mahaifiyarsu ni jikar ma
iƙusumbi ce, a wajenka kuma ni hajar Kamfen ce. Taya zan ƙalubalanci abinda 'yarka ke fa
ɗ
a mini, ƙila ba matsala bane a wajenku"
Tun kafin ta gama bayanin Gwamna ke kokawa da numfashinsa, yana ƙoƙarin ciro inhaler a aljihunsa inhaler ta fa
ɗ
i ƙasa.
As
iya ta yi saurin
ɗ
auko inhaler ta matsa kusa da shi ta jijjiga sannan ta miƙa masa, ya ha
ɗ
a da hannunta ya matsa inhaler
ɗ
in a bakinsa.
Kallonsa ta ke yi yadda lokaci guda ya riki
ɗ
e har jijiyoyinsa sun taso saboda wahala. Matsayinsa ba komai bane a han
nun wannan lalura.
"Nagode" ya fa
ɗ
a bayan numfashinsa ya daidaita.
Asiya ta girgiza kai sannan ta fita daga falon zuciyarta fal. Ta ji da
ɗ
in ganinsa cikin halin tashin hankali, itama haka mahaifiyarta ta shiga damuwa lokacin da aka
ɓ
ata mata suna
a media.
"Yadda Umma ta zubda hawaye saboda abinda kuka min haka kaima sai ka zubda hawaye saboda 'yarka. Ita kuma waccar kucakar matar taka rananda aka koreku a gidan nan zata san cewa ba a dawwama a matsayin Matar Gwamna"
Da wannan tunanin Asiya ta
shige
ɗ
akinta tana jiran yadda za su ji wata sati idan aka kai masa impeachment notice.
Daren ranan Gwamna ya je ya samu Alhaji Sani akan yana son ajiye aikinsa.
"Kanada hankali kuwa, Saifu mi kake nufi za ka yi resigning. Saboda abinda wata jarid
ar ƙarya ta rubuta akan 'yarka. Miye ne a ciki idan duniya ta san Nana na shaye-shaye, kai ne ka
ɗ
ai Gwamnan da yake da yara masu shaye-shaye. Ban yarda da wannan maganar ba, ta mutu a nan"
"Baba ko da ban yi resigning ba, ba zan nemi takarar za
ɓ
en ban
a ba"
"Ba za ka
ɓ
ata min shiri ba Saifu, shekara takwas
ɗ
in nan sai kayi Gwamna a jahar nan. Ban yafe ba idan ka yi resigning"
"Baba..."
"Idan kuma zaka nuna min cewa ba nina haifeka ba to, Bismillah"
Gwamna yai shiru bai iya cewa komai ba.
Kafin ya bar gidan sai daya leƙa sashen Dadda. Ya samu Mahira tana karatun ƙur'ani a falon Dadda. Zuciyarsa yai sanyi, da zai maida hannun agogo baya da duka yaransa biyun zai ajiyewa Dadda, ƙila da Nana itama halin Mahirah za ta tashi da shi
"Ina 'yar
uwar ki?"
Ya tambaya bayan ta gaisheshi.
"Tana bacci"
"Dadda fa?"
"Tana sashen GrandMa"
"Mahirah"
"Yes Daddy" ta amsa tana rufe ƙur'anin da ke hannunta
"Akwai abinda kike buƙata, ina nufin baki da matsala, ba abinda ke damunki?"
Mah
irah ta girgiza kai tausayin mahaifinta ya kamata. Yana ƙoƙari sosai a kansu, shi dai kawai sanyinsa ne da yai yawa yasa a mafiya lokuta yake biyewa mahaifiyarsu.
"Ehm Daddy, Dan Allah kar a kai Nana ƙasar waje, idan aka barta a nan ma zata warke, zata
dena duk abinda take yi"
"Allah ya miki Albarka" Mahirah ta amsa da Amin.
Shima tunanin da ya zo masa kenan da Alhaji Sani ya ce bai amince ya ajiye muƙaminsa ba. Dama da ya amince
ɗ
in yai niyyar zai tattare iyalinsa ne su koma ƙasar waje, a nan kuma
zai kai Nana rehabilitation centre har sinadarin ƙwayoyin da tai ta sha ya bar jininta. Sannan a cire mata sha'awar mata.
***
Labarin 'yar Gwamna ya zamo abin hira a kowanne lungu da saƙo na Jahar. Kowa sai tofa albarkacin bakinsa yake. Wasu na zagi
n Gwamna wajen rashin bawa 'yarsa tarbiyya wasu kuma na ganin cewa laifin first lady ce saboda ai mace aka sani da tarbiyya domin itace ke tare da 'ya'ya koda yaushe.
Mai bawa firstlady shawara ya fito ya ƙaryata maganar ma
ɗ
igo da jaridar Climax ta soki
'yar Gwamna da shi sannan sun rantse cewa Nana Kachallah bata shaye-shaye, a wajen party ƙawayenta suka tursasata ta sha shisha. Kuma za su shigar da jaridar Climax ƙara.
Ko ka
ɗ
an Asiya ba ta ji
ɗ
ar ba da wannan magana koba komai ta samu abinda take so
, yadda aka yi ta yawo da ita a yanar gizo ana gulmanta haka nan itama Nana za ayi ta gulmanta har zuwa wani lokaci, kuma hakan zai ƙona ran Gwamna ita kuma duk abinda zai
ɓ
ata masa rai sai ta yi.
Yanzu jira kawai take ta rubuta labarin da zai wargaza Gwa
mnatin Saifuddeen Kachallah.
***
Ranan Litinin ƙarfe tara na safe aka kawowa Gwamna notice na impeachment trial. Bai yi mamaki ba saboda tun lokacin daya rage ku
ɗ
in allowance da ake bawa members na state house of assembly suka fara nuna
ɓ
acin r
ansu gareshi. Ba abinda zasu iya tuhumarsa da shi. Record
ɗ
insa is clean. Sai dai dama tunda yana son ajiye aiki ƙila yanzu Alhaji Sani zai bari yai resigning kafin a fara trial
ɗ
in.
Ya kira Alhaji Sani ya sanar da shi gameda takardar da aka kawo, tun
a wayan ya bircike yana fa
ɗ
in ba zai yiwu ba, babu wanda ya isa ya tsige Saifuddeen matuƙar yana raye.
Yana gama waya ya kira Mr Paul yana masa kashedi akan indai shine ya ha
ɗ
a hannu da Umaru Kwom dan a tsige Saifuddeen to ya sani ba su isa ba. Ba a ta
ɓ
a
tsige Gwamna a jahar Congo ba kuma baza a fara akan
ɗ
ansa ba.
Mr Paul ya saka dariya yana fa
ɗ
in miye abin tsoro idan har ya san Saifuddeen bashida abin aibu. Ai trial za a fara idan ya kare kansa bisa duk zargin da za ai masa ai shikenan.
Alhaji Sani
ya kashe wayar ya kira Yalla
ɓ
ai, nan ma nunawa yai duk wanda yasa aka tsige Saifuddeen sai ya ga bayansa a jihar. Yalla
ɓ
ai ya kwantar masa da hankali akan indai ya yarda da Saifuddeen to ai babu mai tsige shi a kujerarsa.
Da wuri Gwamna ya isa gida yau,
ƙarfe hu
ɗ
u da rabi yana falonsa. Bilkisu ya kira yace ta sameshi a falonsa. Yana zaune ya miƙe ƙafafuwansa akan table wayarsa ta fara ƙara, yana ganin sunan Attaruhu yai murmushi sannan ya
ɗ
auka.
"Your Excellency Ummata ba ta da lafiya, na taho gida
tun
ɗ
azu. Idan ba matsala ina so na kwana a gidanmu"
"Ba matsala"
Ƙ
iit ta kashe wayar.
Ba dan Abba da yace bai yadda ta kwana ba ai ba abinda zai sa ta kira Gwamna ta nemi izininsa. Ta kusa ta daina amsa sunan matarsa balle ace komai za tayi sai t
a tambayeshi.
Minti ishirin yai yana jiran Bilkisu saboda bata gida lokacin da ya kirata.
Tana shigowa gidan, Hansa'u da ke kallo a falo ta kar
ɓ
i jaka da gyalenta ta wuce mata da shi
ɗ
aki. Bilkisu ta ƙarisa sashen Gwamna.
Ta riga ta samu tabbaci a
kan babu wanda ya isa ya tsige mijinta shiyasa ta shigo gidan hankali kwance.
"Na san kin ji labarin Impeachment notice da aka kawo"
"Wahala kawai za su bawa kansu, ba wanda ya isa ya tsige ka"
"Ki fara tattara kayanmu, zamu koma asalin gidanmu"
"Wasa kake ko?"
"Zan yi resigning Bilkisu. Kin sani tun farko ba wai ina son harkan nan bane, ina yin komai ne saboda Baba. Munada komai Bilkisu kafin wannan matsayin babu abinda muka rasa na rayuwa. Bayan komai ya lafa dukkanmu zamu bar ƙasar nan. Na
na, Mahirah, Junior duk zasu samu kulawar mu"
Bilkisu ta fara kallon gefe da gefenta sannan tace "akwai abinda ka sha ne kafin na shigo?"
"Bilkisu siyasa ba a jinina yake ba, i'm failing the people, i'm failing my family. Ki duba yadda Nana ta lala
ce a ƙarƙashinmu because we are busy doing other things"
"Ba ka hau kujerar nan dan na zamo matar Gwamnan wata shida ba. Shekara takwas zan yi a matsayin nan kuma babu wanda ya isa ya ja da hakan"
"Bilkisu"
"Idan ka yi resigning gawata za ka zo ka
tarar a gidan nan, ba inda zan je, siyasa kuwa yanzu ka fara dan wanda kayi a baya sharar fage ne"
Gwamna ya zubawa matarsa ido yana kallon yadda ta ke magana da izza kaman ta san gaibu.
"Suma masu son tsigekan muna nan jira muga da wani ƙaryar za s
u tuhumeka"
***
Umma tayi-tayi Asiya ta tafi gidanta ta ƙi. Kunyar 'yarta take ji wai sun je Asibiti tare ance musu ciki gareta. Bata san ciki gareta ba da ba za ta bari su je Asibiti tare ba. Yawan amai da zazza
ɓ
i da take ji ta
ɗ
auka malaria ce,
ta ma siyi maganin malaria ta sha na kwana uku amma sauƙin sai a hankali. Ali daya shigo da rana ya samu tana sheƙa amai sai ya ji tsoro ya kira Asiya ya sanar da ita saboda Abba baya nan Inna Yaha ma ta fita.
Asiya kam ko ajikinta sai murna take yi za
a haifa musu ƙani ko ƙanwa. Ta shiga kitchen ta ha
ɗ
awa mahaifiyarta dambun couscous da