Showing 6001 words to 9000 words out of 71408 words
ɗ
in sa yana shekaru ashirin da bakwai ne yayinda ya kai matsayin Pr
ofessor a shekarun sa talatin da biyar, kusan shekarun da ake
ɗ
iba ma sa kenan idan an kalleshi wanda a zahiri an zaftare ma sa kusan shekaru goma kenan cikin shekarun sa.
Yanzu ma SSK na sanye ne da riga mai dogon hannu kalar sararin samaniya, irin yadda
sama ke kasancewa a ƙarshen yammaci kafin dare kamar wajajen ƙarfe biyar da rabi zuwa shida
ɗ
in nan, musamman a lokacin sanyi. Wandon jikin sa ta jeans ce kalar light blue, yana sanye da agogo da kuma zoben azurfa a yatsarsa ta tsakiya da ke hannunsa na
dama.
Tuni bodyguard ya amshi jakar hannunsa bayan ya sara ma sa yana ƙame jiki tareda fa
ɗ
in "Excellency"
Mataimakin Gwamna kenan *Professor Saifuddeen Sa'ad Kachallah* ingarman namiji mai cikar zati da haiba wanda a yanzu ya ke riƙe da jahar sabod
a Gwamna baya gari.
Kai tsaye cikin gidan sa ya wuce wanda ya gina da halaliyarsa tun ma kafin ya shiga siyasa dan ya ƙi komawa gidan gwamnati. Daga falon farko ba kowa sai dai yana iya jiyo hiran matarsa a
ɗ
aya falon da wasu matan. Ya haura matattakal
a da zai kai shi sama inda
ɗ
akunan gidan su ke. Ɗakin ƙaramin
ɗ
an sa ya fara leƙawa. Yaron
ɗ
an kimanin shekaru shida na zaune akan gado yana buga game a laptop
ɗ
in sa. Sa'ad Saifuddeen Sa'ad Kachallah kenan wanda kowa ke kiransa da Junior. Ya kissing gosh
in yaron yana tambayarsa ko yayi homework
ɗ
in sa yaron ya amsa da eh. Ya shafa kan yaron sannan ya miƙe ya fice daga
ɗ
akin. Bai leƙa sauran
ɗ
akunan yaran na shi ba saboda kwana uku da su ka wuce su ka tafi hutu. Babbar 'yar sa Nana Khadija ta tafi gidan ƙa
nwar matarsa yayinda Aisha da su ke kira da Mahira ta tafi wajen Dadda wato kakar sa.
Wanka SSK yai sannan ya sanya farar jallabiya ya fito saboda kiran sallah da ya ke jiyowa daga masallacin kusa da gidan sa.
Hajiya Bilkisu na zaune a falonta tareda
wasu mata guda uku. Ɗaya matar Comissioner ce,
ɗ
aya kuma matar wani Senator ce, sai
ɗ
ayar kuma tsohuwar comissioner of Health ce wato Dr Madam Helen Audu.
"Yanzu dai ina so komai ya tafi dai-dai gobe, kar ya zama saboda first lady ba ta nan sai mu kasa
gudanar da taron yadda ya kamata"
"Hajiya Bilkisu kar ki ji komai, ai abinda ki ke yi a wannan jaha ko firstlady albarka" inji matar senator
Bilkisu ta yi ƙasaitacciyar murmushi ta ce "indai akan cigabar jahar nan ne dole na yi ƙoƙari wajen ganin ko
mai ya tafi dai-dai"
Madam Helen ta ce "Hajiya Bilki ni zan wuce"
"Nagode Mommy, sai mun ha
ɗ
u goben" Hajiya Bilki ta fa
ɗ
a da sigar girmamawa saboda Madam Helen ta girme ta sosai, idan ba ta yi sittin ba to za ta kusa kaiwa hakan.
Bayan tafiyar Madam
Helen da kusan minti shabiyar sannan sauran matan su ka tafi sai a lokacin Hajiya Bilkisu ta samu damar sauke nannauyan ajiyar zuciya tana tararradin yadda gobe zai kasance. Wannan ne karo na farko da za ta gudanar da babban taro ita ka
ɗ
ai. Taro ne na mat
an Gwamnonin Arewa
wanda tun kafin tafiyar Firstlady aka tsara shi, ita ne ta kawo shawaran kuma Firstlady ta amince da shi sai dai rashin Firstlady a gari ya sa aka yi tunanin
ɗ
aga taron har sai ta dawo amma Hajiya Bilkisu ta nuna ba sai an
ɗ
aga ba za ta
wakilci Firstlady a wajen taron.
Bayan tafiyar matan nan ta lalubo wayar ta ta cigaba da bibiyar yadda za a sauki baƙin gobe ba tareda an samu matsala ba.
Lokacin da ta samu nitsuwa ta haura sama
ɗ
akinta ta wuce ta yi wanka ta saka kaya sannan ta fa
ra sallah, ta ha
ɗ
a sallar La'asar, Maghriba da Isha wanda zirga-zirga bai sa ta samu yinsu akan lokaci ba.
Ƙ
arfe goma da kwata ta shiga
ɗ
akin mijinta wanda ke kishingide akan gado yana danna waya yana murmushi.
Zuciyar Bilkisu sai da ya kusa bulloƙowa
waje saboda tsallen da yai, kamar walƙiya ta zo ta
ɗ
auke wayar hannunsa tana huci tana duba abinda ya sa shi irin wannan murmushi haka. Shafinsa ne da ya ke rubuta poems ya ke dubawa, ba mamaki yana dariya ne saboda yadda mabiya shafin ke alaƙanta shi da
mace.
Saƙon wani fan
ɗ
in sa ta gani da ya ke cewa shi a duniya ba macen da ya ke so kamar KaSaSa.
"Darling har yanzu ba za ka ce mu su kai namiji ba ne ba mace ba" sai kuma ta yi saurin gyara maganarta da cewa "gara su cigaba da yi maka ganin macen, ka
fin yanzu mata su dinga damunka da waya"
Mayar ma sa da wayar ta yi tana murmushi " My Darling ka san ina kishin ka dayawa"
Bai ce ma ta komai ba ya cigaba da duba saƙonnin masoyan na sa.
"Ka ci abinci?" ta tambaya lokacin da ta kwanta gefen sa.
"Na leƙa
ɗ
akin Junior ya riga yayi bacci, i guess tare ku ka ci dinner kenan"
Still bai amsa ma ta ba.
Ta sani idan SSK yana harkan rubuce-rubucen sa baya ta
ɓ
a ba da hankali a wani abun daban, shiyasa ta haƙura da maganan ta manna ma sa kiss a kumat
u tareda fa
ɗ
in goodnight ta ja bargo ta kwanta. Gobe babban rana ce a gareta shiyasa dole daren yau ta samu isasshen bacci.
A wajen SSK ba komai ya hanashi kula matar ta sa ba sai ganin cewa
ɓ
ata lokaci ne a gareshi ya fa
ɗ
a ma ta kuskurenta. Shi ba ma'a
bocin yawar magana ba ne hakan ya sa tun farkon auren su ya ke
ɗ
agawa Bilkisu ƙafa, sai dai maimakon abubuwan su ragu sai ya zama ƙaruwa kawai su ke yi.
Irin rayuwar da yai buri idan yai aure ba ita ce rayuwar da ya ke yi yanzu ba.
A wassu lokutan ya
kan yi tunanin idan da Misturah ya aurah abubuwa ba za su zo ma sa haka ba. Kafin ya fa
ɗ
a soyayyar Misturah ta kasance abokiya a gareshi wacce ya ke iya gayawa damuwar sa, wacce ya ke iya neman shawara a gurinta kuma ya samu shawara mai kyau.
Duk da sun
taso gida
ɗ
aya babu wannan kusancin tsakanin sa da Bilkisu. Har yau da su ka kusan cika shekaru shabakwai da aure ba zai ce ya gama sanin halin Bilkisu ba haka nan itama yanada yaƙinin ba ta san wanene Saifuddeen ba. Suna rayuwa ne tareda shamaki kamar la
bule a tsakanin su. Tun kafin ya zama Mataimakin Gwamna baya samun kulawar daya dace a wajen Bilkisu sannan daga shiga gwamnati abubuwa suka sake ta
ɓ
ar
ɓ
arewa.
A lokutan dayake cikin ƙunci ya ke buƙatar nitsuwa daga matar sa. A lokutan da kansa ya
ɗ
au zaf
i daga harkokin gwamnati ya ke buƙatar samun mafaka a wajen matar sa. A lokutan ne za ka ga Bilkisu ta shagalta da harkokin siyasa ko kasuwanci.
Tunda ta sako maganar taron matan Gwamnoni da za ayi baya tunanin ta sake saka shi a lissafinta. Idan har t
a tuntu
ɓ
eshi to tana neman shawara ne bisa jadawalin da ta tsara na abubuwan da za a gabatar ranan.
SSK ya juya ya kalli Bilkisu da ta ke gwarti alamun baccinta yayi nisa kenan.
Kafin ka yi aure duk irin wa
ɗ
annan ƙananan abubuwa ba ka saninsu sai kun
zauna tare na wani lokaci.
Akwai lokutan da idan zai kwanta sai ya saka auduga ko earbud a kunnensa saboda yadda Gwartin Bilkisu ke hana shi bacci, a hankali har jikinsa ya saba da hakan.
Aure sai da haƙuri, abunda ake gayawa sabbin ma'aurata kenan. A
lokacin ba sa gane me ake nufi da haƙuri har sai sun kwana biyu da aure.
A farkon auren su yayi haƙuri da lokutan da zai shiga ban
ɗ
aki yaga Bilkisu ta jefa pant mai ha
ɗ
e da pad cike da jini a loundary basket
ɗ
in su. Ko kuma a lokutan da ta ke fama da mu
ra ka ga tissue papers da ta face majina da shi a kan gadon su. Ba zai ta
ɓ
a mantawa da ranan da ya shiga ban
ɗ
aki tsantsin majina da aka fyace a ƙasan tile ya
ɗ
ebeshi ya fa
ɗ
i ƙasa ba. Yayi haƙuri da kasancewarta ba ta girki saboda a gidan su bata yi, duk da
kuwa girki na cikin abubuwan da ke ta
ɓ
a ma sa zuciya. Girkin Misturah na
ɗ
aya daga cikin abubuwan da suka saka shi fa
ɗ
awa soyayyarta tun bai shirya hakan ba.
"Saif wannan pepper soup
ɗ
in yana narka zuciyar namiji yana saka mishi nitsuwa. Inada yaƙinin
koma mi yake damunka idan ka ci wannan peppersoup
ɗ
in za ka samu sanyi" abinda ta fa
ɗ
a kenan lokacin da ta miƙa ma sa
ɗ
an ƙaramin food basket da ta riƙo ma sa.
Misturah ta yi gaskiya domin ranan da ya sha wannan peppersoup
ɗ
in ya samu nitsuwa.
SSk ya
kai hannunsa ya shafa gashin wig da ya
ɗ
an bulloƙo ta gefen hular baccin Bilkisu.
Yayi haƙuri da kasancewarta mai saka gashin wig duk da kuwa warin gashin na tada ma sa hankali.
Namiji na son mace da za ta fahimceshi, ta saurari maganar sa. Sai dai Bilk
isu ba ta
ɗ
aya daga cikin irin matan nan.
Sau dubu Bilkisu za ta yi iƙirarin tana tsananin son shi tana kuma kishin sa, hakanan kuma sau dubu ba za tayi abubuwan da zai cire shamakin da ke tsakanin su ba, har ta samu damar mallake zuciyarsa.
A lokutan
ka
ɗ
aici he find solitude in poetry, shiyasa ya ke
ɓ
oye kansa da sunan KaSaSa wanda acronym ne na sunansa.
SSK yai murmushi ganin Bilkisu ta maki kanta tareda sosa tsakiyar kan.
Duk wani mulki daya ke da shi ya tsaya a bakin ƙofar gidan sa ne, a cikin
gida shi mijin Bilkisu ne, Abban Nana, Mahira da kuma Junior.
SSK ya muskuta ya jawo Bilkisu jikinsa yana sauke ajiyar zuciya, rabon daya samu nitsuwar miji da mata daga gareta kusan sati biyu kenan.
"Darling na gaji" ta fa
ɗ
a cikin magagin bacci
"
Kar ki damu ba abinda zan yi" ya furta a hankali wani abu na sukan ƙirjinsa...
***
"Kina jina? zan turo miki ku
ɗ
in idan na dawo daga office. Ya jikin Muttaƙa?
Tana saƙale da waya a kunnenta yayinda ta ke ƙokarin
ɗ
aura agogo a hannunta.
"S
umayya ki tabbatar Ale bai san da ku
ɗ
in nan ba. Ku
ɗ
in maganin Muttaƙa kuma ki tabbatar an siyi duka magungunan shi"
Ajiye wayar ta yi ta fice daga
ɗ
akin. Kai tsaye kitchen ta wuce inda Umma ke ƙoƙarin raba abun kari. Kunun gya
ɗ
a ta yi da ƙosai da kuma s
oyayyen dankalin Hausa.
"Umma zan wuce" ta fa
ɗ
a da yaren kurame
Umman ta amsa ma ta da cewa ta tsaya ta ci abinci.
"Zan makara Umma, amma ki ha
ɗ
a min kunun da dankalin in tafi da shi office"
Murmushi Umman ta yi sannan ta fara neman inda za ta
zubawa Asiya kunun.
Minti shida kacal ta ƙara aciki ta fito
ɗ
auke da jakarta da kuma ledan da Umma ta ba ta. Motar Ubayd na jiranta a ƙofar gida dan haka tana shiga ya ja motar da gudu. Gaisawa su ka yi a tsanake ta cigaba da duba wayarta tana bitar rep
ort
ɗ
in da ta ha
ɗ
a jiya.
Tafiyar minti shabiyu ya kaisu ma'aikatar su ta yiwa Ubayd sallama ta shige ciki yayinda shima Ubayd ya wuce Asibiti.
Tana shiga office
ɗ
in su ta printing report ta wuce da shi office
ɗ
in Editor I.
"Weldone Shahida" ya fa
ɗ
a lokacin da su ka gama duba report
ɗ
in tare wanda kusan gyaran da ke ciki ka
ɗ
an ne.
Tana komawa office ta samu sauran colleages
ɗ
inta suna hiran taron da za ayi yau a jihar ta su. Da SSK da matar sa Bilkisu duk babu wanda ke burge Asiya a cikinsu.
"S
hahida kin san wa za'a tura yau?"
Shahida ta girgiza kai tana cigaba da latsa laptop
ɗ
inta.
Mike ya sake cewa " ina tunanin Abigail za a tura, gashi har yanzu ba ta iso ba"
"Mike kar ka dameni dan Allah. Idan ba ta zo ba MD zai iya bawa wani ai,
ko kai ko Usman"
Ta sani magana ya ke son gaya mata akan kada ma tasa ran MD zai bari ta je ta covering report
ɗ
in wajen taron da za ayi na matan Gwamnoni. Ba ta san mi ta tsarewa Mike ba a wannan office
ɗ
in. Tun tana bautar ƙasa kafin a
ɗ
auketa aiki
yake sa mata ido cikin lamurranta.
Ta cigaba da aiki tana yi tana shan kununta.
CY ya shigo office
ɗ
insu da sauri. "Aseey ki je office
ɗ
in MD yanzu-yanzu"
"Miya faru?" Ya
ɗ
aga mata kafa
ɗ
a ya fita da sauri.
Ta yi saurin kur
ɓ
an sauran kunun d
aya rage sannan ta goge bakinta da tissue ta fice daga office
ɗ
in da sauri tana lura da yadda Mike ke binta da mugun kallo.
Ba ta da ikon yiwa MD musu lokacin daya sanar da ita cewa itace za ta kawo rahoton wajen taron da za ayi yau.
Lokacin da za t
a tafi ya ce "Asiya bana son shirme"
"Ok Sir"
Ta sani Abigail yai niyyar tura wa saboda Abigail ta fita gogewa a wajen aiki. Tunda aka bu
ɗ
e gidan talabijin
ɗ
in ta ke aiki da su kusan shekaru shahu
ɗ
u da suka wuce kenan. Rashin Abigail Manji ne ya sa M
D ya waiwayeta. A wajen CY ta ke jin labarin wai Abigail tayi tafiya, jiya da daddare mahaifinta ya mutu a chan ƙauyen su.
Ba su ka
ɗ
ai ba ne 'yan jarida da su ka zo
ɗ
aukan rahoto kusan kowanne gidan jarida sun aiko da wakilan su. CY ya fito da kayan aik
i ya shiga saita camera
ɗ
in.
***
Chief of staff (COS) ne ya shigo ofishin mataimakin Gwamna da sauri hannunsa riƙe da ipad.
"Your Excellency za ka so ganin wannan"
SSK ya kar
ɓ
i pad
ɗ
in daga hannun COS ya danna kan video dake screen
ɗ
in.
Yar jarida ce a gaban hall
ɗ
in da ake taron matan gwamnoni tana bada rahoto.
"Kaman yadda al'umma su ka shaida irin almabazzarancin da akayi a wajen wannan taro wanda ake iƙirarin anyi shine saboda talakawa. Ko ta ina talaka zai anfana da mawaƙan nan
Wizkid da Patoranking da aka
ɗ
auko daga Lagos domin matan Gwamnoni su shaƙata da waƙoƙin su?. Yayinda matar mataimakin Gwamna wato Hajiya Bilkisu S Kachallah take magana akan yadda za a gina gidan marayu, talakawa na nan suna alhinin rashin albashi, rashin
ruwa ga uwa uba malaman makarantar firamare da ke yajin aiki tun sati uku da suka wuce har yanzu Gwamnati ba ta waiwayesu ba.
Na zanta da wasu matasa inda su ka bayyana mini cewa taron da Hajiya Bilkisu ta yi wani farfaganda ce kawai da ke son
ɗ
auke han
kalin talakawa daga matsalolin da su ka sha mu su kai..."
Tsaida video
ɗ
in yai ya miƙawa COS ipad
ɗ
in
"Your excellency kana buƙatar mu tuntu
ɓ
i gidan talabijin na Hill TV ne?"
"A'a"
COS na fita daga office
ɗ
in SSK ya
ɗ
au waya ya kira commision
er of finance...
*THE GOVERNOR'S WIFE*
...... MATAR GWAMNA....
*©Azizat Hamza*
wattpad Azi_zat
Bismillahir Rahmanir Rahim
Book one
03
"Aseey we are dead" CY ya fa
ɗ
a lokacin da suka shiga mota za su ko
ma office.
"Ni fa ka ganni nan ba na tsoron ta
ɓ
aci wallahi. Gaskiya ce zan fa
ɗ
a ko da ba za ta yiwa wasu da
ɗ
i ba. Idan ban fa
ɗ
i gaskiya ba miye amfanin aikin jaridan da na ke yi"
"Dama kin fi kusa da MD ai"
"Kai ka san wannan"
Lokacin da su k
a isa office Asiya ta
ɗ
auka MD zai ma ta fa
ɗ
a amma bai ce komai ba. Ta yi mamaki kam dan indai MD da ta sani ne to da tuni ya fara diri akan ta sako maganar albashi a rahoton da ta kawo.
Awa
ɗ
aya bayan SSK ya kalli rahoton Asiya, ya saka hannu aka s
akewa ma'aikata albashin su, zuwa yammaci kusan fiye da rabin ma'aikata kowa ya ji alert
ɗ
in albashinsa.
Mintuna ka
ɗ
an bayan SSK ya sake albashi kiran Gwamna Saminu Bacchi ya shigo wayarsa.
Duk da Gwamna Saminu ya girme shi da shekarun da ba za su wuce b
iyar zuwa shida ba, SSK bai chanchanci irin tsawan da Gwamnan ya masa ba akan ya sake albashi kafin ya dawo.