Showing 48001 words to 51000 words out of 71408 words
da ƙaddara. A wannan lokaci ta so ace Gwani na da rai. Yadda duk lokacin data shiga damuwa yake karanto mata tarihin Nana Asiya dan ya nuna mata mai sunanta jaruma ce da bata ta
ɓ
a karaya ba.
*"Kina tunanin All
ah ba zai jarrabce ki bane?"*
Kalamansa kenan ranan da tazo ta sameshi tana kuka saboda Ale Faruƙ ya gaya mata cewa ya kar
ɓ
i ku
ɗ
in aurenta a hannun Alhaji Talba. Tana shekaru shabiyar alokacin, Alhaji Talba kuma zai iya kaiwa shekaru hamsin da biyu zuwa
da biyar. Da kuka wiwi ta iso zauren Gwani inda yake koyarda wasu manyan Almajirai dama wasu
ɗ
alibai magidanta dake
ɗ
aukan karatu a wajensa.
Bayan sun ke
ɓ
e ta fara bayani
"Shi Baba komai ku
ɗ
i komai ku
ɗ
i. Ni gaskiya ba zan yarda ya sayar dani ba, ai
bance masa aure nake so ba. Ni gaskiya karatu zan yi" tayi maganar cikin kuka.
"Ishiru Uwata, fa
ɗ
a mini mi aka miki?"
Asiya ta goge hawaye ta zayyane masa duk abinda ya faru kan cewa Ale ne da safe ya gayawa Iyani da Fulani cewa su shirya kar
ɓ
an baƙi
gobe za a kawo kayan gaisuwar Asiya.
Ta ha
ɗ
a da cewa " shi Baba rayuwarsa ta ƙare a ku
ɗ
i da mata. Abin kunya kwanakin baya daya saki Delu ina Bibalo ya auro. Bibalo fa, yarinyar da tun tana ƙarama take fama da ta
ɓ
in hankali. Tsofai tsofai da shi ya
ɓ
a
ta mata rayuwa gashi Aljanunta sun hanata zama a gidansa"
Jin irin maganganun nan na fitowa daga bakin jikarsa zuciyarsa ta shiga ƙunci. Yai saurin karanto Isti'aza a zuciyarsa sannan ya riƙo hannun Asiya yace
*"Kina tunanin Allah ba zai jarrabce ki b
ane?"*
Tayi shiru tana kallonsa. Ya cigaba da yi mata nasiha tareda cewa ba abinda zata iya yiwa Ale sai dai ta rinƙa masa addu'ar Allah ya shirya shi, domin shi
ɗ
in Uba ne gareta hakan kuma ba zai chanja ba har abada.
Bayan wannan abinda ya faru Gwani
ya kira Ale Faruƙ ya masa fa
ɗ
a yace bai hanashi aurar da 'yarsa ba idan ya ga hakane mafi alkhairi amma matuƙar yana raye ba zai ta
ɓ
a bari ya mata auren dole ba kuma ko yayi bai yafe masa ba.
Saboda fasa auren da akayi Alhaji Talba ba ƙaramin rigima suka
yi da Ale ba dan sai da suka yi kaca-kaca da shi.
Wannan dalilin ne kuma yasa Asiya ta dawo gidan Gwani da zama permanently har lokacin data samu admission a Congo University ta koma gidan Ummanta da zama.
Ale Faruƙ na kasuwa aka zo aka sameshi da
zancen daya saka shi shiga mota ba takalmi dan har sai daya fita daga motar ya tunkari motocin Alhaji Sani Kachallah daya taka wani ƙaramin kara mai tsini ya lura cewa ashe babu takalmi a ƙafarsa. Wannan bai karya masa gwiwa ba yai saurin cire karan a ƙafa
rsa sannan ya ƙarisa motar daya ke tsakiya wacce yake tunanin a nan babban baƙonsa yake.
Samun bu
ɗ
i ya sa Ale Faruƙ ya gyara ƙofar gidansa dama sashensa, wanda yanzu falo biyu gareshi ta farko ta kar
ɓ
an baƙi ta biyu kuma wanda yake kallo ya ci abinci sa
nnan anan yake zama da 'yan uwansa da abokansa na kusa lokaci zuwa lokaci.
Lokacin da Alhaji Sani ya fito daga mota har ƙasa Ale ya durƙusa yana kwasan gaisuwa fiskarsa washe kaman an masa albishir da Aljannah. Jiki na rawa ya masa jagora da tawagarsa t
a mutum uku zuwa falonsa. Sai da suka zazzauna ya sake risinawa ya gaida su. Alhaji Sani da wani tsoho da yake tunanin zai kai shekaru casa'in sun girmeshi sosai amma sauran biyun
ɗ
aga cikinsu zai kai sa'an Bellonsa sai
ɗ
ayan kuma dai zaiyi sa'an ƙaninsa Z
akari.
Ƙ
okarin fita ya nemo musu ruwa yai amma Alhaji Sani ya dakatar da shi yace idan akwai wanda zai kira ya kira domin sun zo neman auren 'yarsa ce.
Ale Faruƙ ya
ɗ
au waya ya fara kiran Baffa Malam yace ya zo maza-maza akwai manyan baƙi na jiransa.
Bai san wacce cikin 'ya'yansa ake so ba amma cikin 'ya'yan dake gabansa mata da suka kai aure ba suyi aure ba, su biyar ne. Asiya data haura ishirin, Nafisatu da Ɗayyiba da suke shatakwas sai Sumayya data ke shabakwai sannan Baraka dake shashida. Koma wac
cece a cikinsu Alhaji Sani na nunawa to ya bashi ita ne kawai, babu mahalukin daya isa ya hana. Gwani ne ya isa ya dakatar da shi akan lamurran 'ya'yansa kuma Allah ya jiƙan rai ya jima acikin ƙasa.
Malam Audu maƙocin Ale ne ya fara isowa kafin Baffa Ma
lam da Baffa Zakari wanda dama jiran baƙin suke dan tun jiya da dare Abba ya kira Baffa Malam ya sanar dashi abinda Gwamna yace da kuma matakin da shi ya
ɗ
auka na janye neman da
ɗ
ansa ke yiwa Asiya. Baffa Malam da Baffa Zakari sun tattauna tsakaninsu kuma
sun zuba ido ne tun jiyan suga yadda komai zai wakana tunda magana irin wannan Ale ne zai yanke hukunci ba su ba.
Minti bakwai da zuwan Malam Audu suma suka iso, dake kujerun sunyi ka
ɗ
an A ƙasa suka zauna tunda uban gayyarma a ƙasa suka sameshi. Duk da A
lhaji Mustafah Kachallah Baffa a wajen Alhaji Sani ya nemi su Baffa Malam su zauna a kujera, Baffa Malam da Malam Audu ne kawai suka zauna a kujera.
"Na bayar" Ale Faruƙ ya fa
ɗ
a tun kan Alhaji Mustafah ya ƙarisa bayaninsa.
"Idan hakane zamu ajiye sad
akin yarinyar da ku
ɗ
in mun gani muna so idan yaso a hankali sai a kawo sauran abubuwan. Sannan kuma idan babu matsala muna so nan da sati biyu ko uku a
ɗ
aura auren"
"Wallahi ko yanzun nan kuka ce a
ɗ
aura mun shirya"
Baffa Malam ya bi Ale da ido. Ku
ɗ
i
ai ba hauka bane. Tunda ya shigo falon ya lura da yadda Yayan nasa ke yi kaman wani wawa a gaban wa
ɗ
annan mutane. Ya yarda suna da ku
ɗ
i sunada matsayi, suna da daraja a idon al'umma. Amma ba wannan bane zai sa kuma su basu wuƙa da nama a lamarin auren 'y
ar su. Sunada 'yanci ai. Ya dai yi shiru ne kawai saboda sanin halin Yayansa da yai, abune mai sauƙi a wajensa idan yai magana ya fara masa gori cewa ai shine Uban Asiya.
Miliyan
ɗ
aya cash aka ajiye musu. Sadaki dubu
ɗ
ari biyar sauran dubu
ɗ
ari biyar ku
ma ku
ɗ
in na gani ina so kamar yadda suka fa
ɗ
a.
Su Baffa Malam ne suka raka baƙin waje yayinda Ale ya shige ƙuryar
ɗ
akinsa yana neman wajen yiwa ku
ɗ
in mafaka.
Sanda ya fito zai bisu ya ci karo da kayan da aka jibge a ƙofar falon, tarkacen kayan gaisuw
ane su buhun gishiri, buhun suga, kwalin sabulai, kwalin minti da cingam, damin goro kusan kashi goma da kuma ƙwaryan Zuma guda uku.
Ya ha
ɗ
iyi yawu ya yi waje da sauri lokacin har motocin baƙin sun riga sun juya...
***
"Ba zaku maidani mahaukac
iya ba Baffa. Ta ina za'a kar
ɓ
i ku
ɗ
in aurena bayan akwai maganar aurena da Ya Ubayd. Baffa kaima ka koma son abin duniya ne kaman Baba?"
"Zauna Asiya"
"Noo Baffa. Ka gayamin gaskiya, ku
ɗ
i da mulki sun fara tsole muku ido kuma?"
"Ki zauna aka ce m
iki ko" Baffa Zakari ya daka mata tsawa.
"Wannan abin yafi ƙarfinmu. Amma duk abinda kika gani ya faru da bawa to rubutacce ne daga Allah. Ki yi haƙuri ki rungumi ƙaddara. Insha Allah zamu cigaba da yi miki addu'a Allah ya tabbatar da alkhairi a rayuwa
rki"
"Shikenan dan kunga Gwani baya raye sai ku yanke hukunci bisa son zuciya. Baffa wannan son zuciya ne, da ku da Baba duk dukiya ce ta tsole muku ido. Ba zan auri kowa ba sai Ya Ubayd"
Daga haka ta bar musu
ɗ
akin da gudu.
Ranan ƙarfe bakwai na ya
mma a gidan Abba ya mata. Tayi ta kiran nambobin Ubayd amma duka a kashe su ke. Hankalinta ba zai iya
ɗ
aukan wannan abin ba. Ta yarda da ƙaddarar data fa
ɗ
a mata na abubuwan da suka faru da ita cikin kwanakin nan. Yanzu ma maganarta ya ja baya a duniyar yan
ar gizo an koma gulmar wani
ɗ
an film da aka ce yana luwa
ɗ
i.
Umma ma kamar kowacce Uwa ta damu da halin da 'yarta ta shiga musamman data ganta a fige kamar kazar sadaka.
Ta yi iya baƙin ƙoƙarinta wajen nuna mata cewa hukuncin da aka yanke mata ana mata
zaton alkhairi ne ba sharri ba.
" Addu'a shine abinda ya rage miki yanzu Asiya ba kuka ba"
Maganar Mama kenan lokacin da ta riƙe mata ƙafa tana kuka akan ta tayata roƙon Baba da Baffaninta.
Itama Umman sunan addu'a take kira mata. Addu'a, Addu'a,
Addu'a. Ta fa gaji da jin wannan suna.
Lokacin da tace zata fita, Umma cewa tayi sai dai dole su tafi da Gwani ko Aliyu. Dake Aliyun ne ke kusa shine ya rakata gidan su Umma Hussaina.
Rabonta da gidan ma zai iya kaiwa shekara.
Ta tsammanci samun Ubay
d a gidan amma aka ce mata yayi tafiya.
Ta jima tana zaune a
ɗ
akin Umma Hussainan kafin daga baya ta haƙura ta miƙe ta tafi ko sallama bata yiwa Umma Hussaina ba.
Damuwa kan chanja tunanin mutum matuƙa. Wasu lokutan Asiya sai ta shirya zata gudu sai ta
fasa, wani lokaci kuma tayi tunanin ta kashe kanta ma kawai ta huta. A wasu lokutan kuma tayi tunanin samun bindiga ta je ofishin Gwamna ta bindige shege kowa ma ya huta. Wani lokacin kuma tayi tunanin ta haukace kawai saboda a dakatar da komai. Wasu loku
tan ma zuciyarta na riya mata cewa ƙila ba Ale Faruƙ bane ubanta. Abin da ya fi riƙe mata rai ma bai fi yadda Ubayd ya
ɓ
ace mata ba, ga numbarsa da har yanzu bata shiga.
Ta fara tunanin ƙila Gwamna ne ya sa aka
ɗ
auke shi, an ƙi fa
ɗ
a mata ne kawai.
Sat
i
ɗ
aya tayi a gidan bata san inda kanta yake ba. Abba da Umma kullum suna nuna mata ta saki ranta komai zai zo ya wuce amma zuciyarta bai shirya ma yarda da zancensu ba balle har ya amince da shi. Ubaydullah shine masoyinta na farko kuma na ƙarshe, ita tun
da ta taso ma bata ta
ɓ
a son wani ba, ko crush na primary ko secondary school bata ta
ɓ
a ba. Ubayd ta fara so tun lokacin da ya
ɗ
auka mata tsumman abunta, tun lokacin bata san so ba.
Saboda Ubayd bata ta
ɓ
a bawa wani damar shiga rayuwarta ba. Ko lokacin da t
ake Jami'a da tayi tashe, samari ke mata chaa babu wanda ta ta
ɓ
a bu
ɗ
ewa ƙofa. It has always being Ubayd and will always be.
Yayinda Asiya ke fama da damuwa, a chan gida kuwa Ale Faruƙ ya kasa ya tsare wajen ganin wannan biki ya tafi yadda ya kamata. Sat
i ukun nan gani yake kaman ba za su iso ba. Tun yanzu ya fara kiran kansa sirikin Gwamna har tambayar siriki yai da turanci aka ce masa Inlaw amma idan shi ya fa
ɗ
a sai kaji kamar 'yanlo yace.
Yi masa kirari da sirikin Gwamna kaga ya
ɗ
au kyautan dubu ya ba
ka mutumin da
ɗ
arinsa idan ba a mace ba baya iya bayarwa.
Tuni yasa aka yiwa gidansa sabon fenti. Matansa da sauran yaransa duk ya musu
ɗ
inkin biki kala biyar biyar hatta yayyen Asiya da ke gidajen mazajensu ya aika musu da nasu kayan. Wannan kashe ku
ɗ
i ko a sallah albarka. Shi dai yanada abu
ɗ
aya gidansa ana cima mai kyau amma wani siyan kayan sawa ko na ado to ko a sallah sai anyi da gaske, yawanci ma iyayen 'ya'yan ke musu. Haka batun makarantar boko idan ka wuce sakandare sai fa ka tallafawa kanka.
Mace
ɗ
aya ce tayi karatu a 'ya'yansa mata bayan Asiya, itama kuma a gidan mijinta tayi. Adda Hadiza kenan da ta karanci
ɓ
angaren midwifery.
***
"It was for political reasons Bilkisu"
"Shine sai dai naji a bakin Babana"
"Sanda kika dawo bana
gari kuma wannan magana bata waya bace"
"Saifuddeen ka rasa wacce zaka aura sai 'yar Kurma jikar maiƙusumbi" ta tintsire da dariya. "I'm sure ba wai zaka nemi haihuwa da ita bane ko? dan ba zan juri ganin 'ya'yan guragu, kutare da makafi a gidan nan
ba"
Gwamna yai seƙeƙe yana kallonta. Ita ce dai da take zuwa gidan marayu tana
ɗ
aukan hotuna da naƙasassun yara.
"Na
ɗ
auka baka ƙyamar nakasassu Bilkisu"
"Oh please Saifuddeen. Ka sani sarai campaign nake yi"
Ido ya zuba mata ya rasa ma mi zai
ce. She never seizes to amaze him.
"And Darling, ka sani zan haƙura ne kawai saboda lokacin campaign ya kusa, bana son abinda zai
ɓ
ata maka ƙuri'u. Abu na ƙarshe kuma shine ka nema mata wani gidan dan a nan" ta juya yatsarta manuniya "ni ka
ɗ
aice Matar
Gwamna"...
2g Novels
Home / THE GOVERNOR'S WIFE / THE GOVERNOR'S WIFE 13
THE GOVERNOR'S WIFE 13
2g novels THE GOVERNOR'S WIFE
*THE GOVERNOR'S WIFE*
...... MATAR GWAMNA....
*©Azizat Hamza*
wattpad Azi_zat
Bismillahir
Rahmanir Rahim
Book one
*Assalamu Alaikum*
*Barkanmu da warhaka. Babu kalmar da zan iya baku haƙuri da shi daya wuce na ha
ɗ
a ku da Allah. Dan Allah kuyi haƙuri.*
*Ban so na kai wa
ɗ
annan ranaku babu update babu bayani ba. Amma akwai
dalilin daya sa na yi haka.*
*Kwanan baya nayi rubutu ina son na yi copy and paste sai nayi deleting nashi. I was blocked, for days na kasa sake typing. Daga baya nace ni da update sai na kammala typing part 1. Na dena hawa online ne saboda bana son
distraction.*
*Wanda suka min magana ta whatsapp ko wattpad ban amsa ba, ina baku haƙuri. Wanda suka kirani numba na a kashe suma ina basu haƙuri. Ya kamata ace nayi muku bayani amma banyi ba. Ina neman afuwa akan haka.*
*Insha Allah part 2 zai fara zuwa
daga ranan Asabat idan Allah ya kaimu.*
*Nagode da haƙuri da ni...*
13
Matar Gwamna. Ayyiriri Amarya"
"Queen Bee bana so, ki bari. Tukunna ma ya akayi kika sani? "
Queen Bee ta
ɗ
aga mata waya tana fa
ɗ
in Umma.
"Haba Asiy
a! So kike a kaiki gidan Gwamna kamar wata ƙwarangal. Look at you"
"Idan wannan ya kawoki, tashi ki tafi"
"Baki isa ba, Wallahi baki isa ki ja mana kunya ba. Dole sai anyi miki gyaran nan"
"Zaki yi ki barni dan ba abinda zanyi"
Duk yadda Quee
n Bee ta so su fara gyara Asiya bata ba da ha
ɗ
in kai ba. Duk da Umma ta sa baki hakan baisa ta chanja ra'ayinta ba.
Ana saura kwana bakwai a
ɗ
aura aure, da safe irin ƙarfe goma sha
ɗ
aya aka kawo lefen Asiya. Lokacin bata gida, ta raka Sumayya makaranta
, za ta fara registration dan ta samu admission a Jami'ar Congo.
Lokacin da Asiya da Sumayya suka shigo gidan, a cike suka samu da mutane, yawanci maƙota ne sai kuma 'yan tsirarun 'yanuwansu dake zaune a Congo.
Faty 'yar Inna Yaha ce ta jata suka shi
ge falon Abba saboda
ɗ
akin Umma a cike yake da baƙi.
"Ban gane mi yake faruwa ba, wani taro ake yi a gidan?"
" 'yaruwa kinga lefenki kuwa?"
Ƙ
oƙarin bu
ɗ
e
ɗ
akin Abba ta shiga yi Asiya ta katseta. Bata buƙatar ganin koma minene aka kawo. Ashe s
hiyasa jiya da yamma Umma da Fatyn suka wuni suyan kaji a kitchen.
"Ki barshi Faty, ba sai na gani ba" Faty bata bari ta ƙarisa ba ta jata suka shige
ɗ
akin.
Akwatuna ne akan gado gefen gado da duk wajen da akwai sarari. Wasu baƙaƙe, wasu ja, wasu blue
, wasu brown, wasu lemon green da kalan silver.
"Ashirin da hu
ɗ
u cif" Faty ta fa
ɗ
a tana wage haƙora.
"Yanzu Anty Faty an bu
ɗ
e dukkansu?" Sumayya ta tambaya cike da farin ciki.
"Guda shabiyu aka bu
ɗ
e, Hajiya Adda tace a barsu haka, wai da ana mai
da kayan an rasa zannuwa uku a ciki"
Asiya juyawa tayi ta bar musu
ɗ
akin dan ba zata juri ganin kayan takaicin nan ba. Ubayd ya kammala ha
ɗ
a kayanta kawowa ne kawai ba ayi ba. Akwatuna biyar ne kuma ta riga ta san minene a ciki saboda fiye da rabin ka
yan ku
ɗ
i ya bata ta siya, wasu kuma sukan je siya tare. Lefen da Ubayd ya ha
ɗ
a shi take so, ba wannan kayan ƙaryar ba.
Fita tayi daga gidan gaba
ɗ
ay ta wuce shagonsu. Tana cikin keke text
ɗ
in Umma ya shigo, ta maida mata amsa da cewa shago zata je.
Saura kwana