Showing 36001 words to 39000 words out of 71408 words
Asibiti.
Ko gaisuwarta Malam bai amsa ba ya umurc
i Lukman ya saketa. Takardar da Malam ya miƙo ma sa ya kar
ɓ
a hannunsa na rawa.
"Ka rubuta ma ta saki na ce" ya sake maimaita ma sa da
ɗ
an karfi.
Alƙalamin da ke gefen Malam ya
ɗ
auka ya rubuta wa Rumaysa'u saki
ɗ
aya da rubutun Ajami.
Yana rubutun T
abawa na murmushi.
Malam ya dubeta ya ce "Bayan Lukman bana tunanin za ki samu wani namijin ƙware da zai sake neman auren ki Rumaysa'u".
Magana ce ya mata amma kasancewarsa Uba gareta sai abin ya zame mata baki.
Abin mamaki ko Wata ba'ayi ba da rabu
war su Malam ya aurawa Lukman 'yar uwarta wadda su ke 'ya'yan Baffanu (cousins).
Indo budurwace mai ƙarancin shekaru amma ta yi biyayya ga za
ɓ
in Malam ta zauna da Lukman tsakani da Allah.
Cikin Tabawa na wata takwas Malam ya rasu mutuwar da ya girgiz
a su sosai.
Sati uku da rasuwan ta haifi
ɗ
a namiji. Sunan Baba ta so sakawa amma saboda jinin Lukman ne sai ta ƙyamaci hakan. Da kanta ta samu Lukman akan sunan
ɗ
anta Faruƙu. Ranan suna kuwa bai chanja
ɗ
in ba aka sawa yaro Faruƙ.
Tunaninta ta rabu da
auren Lukman za ta bu
ɗ
e da wani auren mai kyau sai kuma duniya ta juya mata baya.
Halayyar ta na baya su suka bayyana wa kowa da ke son zuwa aurenta.
Tabawa ce dai da ta gudu da wani Arne na kusan shekaru uku. Tabawa ce dai da ta kai ƙaran mahaifinta
wajen Maigari, Tabawa ce dai... Tabawa ce dai...
Tun tana zaune ba ta komai, da abubuwa su ka fara kwa
ɓ
e ma ta
ɗ
an sauran ku
ɗ
in da ta samu na gadon Malam ta fara sana'ar tuyar ƙosai. Wasa-wasa sai da Faruƙ ya shekara shida kafin ta samu miji ta yi aur
e. Aure ta yi amma
ɗ
an ƙaran wahala take sha a cikinsa ko da wasa Ƙaura Mafarauci bai
ɗ
auketa da daraja ba. Tana zaune da matan sa biyu amma duk ciki ta fi su wahala. Bayan duka da ya ke mata da har ya zame mata jiki 'yan ku
ɗ
a
ɗ
en sana'arta duk shi ya ke k
ar
ɓ
a ya sha giya da su. Ƙarshe jari ya ƙare. Ta yi zagin ta yi fa
ɗ
an duk dan ya saketa amma ya ƙi.
Ga shi shekaru bakwai tare amma ko
ɓ
ari ba ta ta
ɓ
a yi ba, shiyasa ma ta kasa miƙawa Gwani Lukman
ɗ
ansa Faruƙ lokacin da ya buƙaci hakan. Duk yadda ba ta son
Ubansa haka ta
ɗ
aurawa Faruƙ tsananin so. A shekara ta tara da auren Ƙaura ya rasu. Ta yi farin ciki da mutuwar sa sosai. Tana ƙarisa takaba ta dawo gida lokacin ba wanda zai ganta ya ce zai waiwayeta saboda yadda ta tsofe ta lalace.
Bata yi niyyar sak
e Aure ba amma ganin Indo da Gwani Lukman suna zaune lafiya ya sa ta kasa zaman gidan nasu. Lukman shi ya gaji Malam, tun bayan rasuwan sa Makarantar Malam ba ta watse ba. Wani fili da ke gefen gidan Malam wanda tun Malam na raye ya ba shi kyauta ya samu y
a fara ginawa, cikin shekaru biyu kuwa ya kammala shi da Indo su ka tare a gidan da yaransu guda biyu maza AbdulWahab da su ke kira da Malam sai Zakariyya da su ke cewa Zakari.
Cikin shekarun nan Allah ya
ɗ
aukaka sunan Gwani Lukman Baba fiyeda ta Malam
Falke. Babu wanda ke duba ƙusumbinsa sai tarin Ilimin da Allah ya bashi. Daga garuruwa daban daban ana zuwa
ɗ
aukan karatu wajen sa. Tuni sunan sa ya koma Gwani Baba.
'Ya'yan sa Malam da Zakari kuwa sun zama abun kwatance cikin gari. Ga tarbiyya ga karat
u.
Kukan Lukman kullum akan Faruƙ ne wanda Tabawa ta janye shi daga jikinsa. Tun yana yaro idan ya sa shi ya zo wajen sa karatu yake guduwa. Da ya fara masa duka sai ya dena zuwa kwata-kwata, Tabawa ta
ɗ
aure ma sa gindi har da samun Lukman akan ya bar m
a ta
ɗ
a ba lallai ne sai
ɗ
anta ya zama Malami kamar sa ba.
"Ba a chanjawa tuwo suna Ruma. Duk lokacin da ki ka kalli Faruƙ na san fiskata kike gani a tasa. Ki bani
ɗ
ana Allah ya taimakeni na
ɗ
aura shi akan tarbiyya mai kyau"
Ruma ta ce ba ta san zanc
e ba.
Lokacin da ta koma gida haka ta titsiye Faruƙ a gaba tana kallo wani abu na sukanta a zuciya.
Kallo
ɗ
aya za ka yiwa Faruƙ ka san jinin Gwani Lukman ne. Idan ka cire ƙusumbi da bashi da shi komai na Gwani ya
ɗ
auko, hatta da murmushi idan yai sai ka
ɗ
auka Gwani ke yi.
Ta sani Lukman kyakyawane sosai, Ƙusumbin da ke bayansa da kuma ƙaramin jiki da Allah ya bashi shine kawai naƙasu da Allah ya mishi.
Bayan ta gama takaba da shekara
ɗ
aya ta auri Saleh. Ganin Saleh babban mutum ne dan ya
ɗ
ara shekaru
hamsin alokacin kuma shine sarkin noman Doka wani garin da ke maƙotaka da su ta yi tunanin samun lamuni a auren.
Da Faruƙ ta tare duk da kuwa alokacin yana kusan shekaru shashida a duniya ya ƙi karatun Arabi ya ki ta Boko. Ko Primary bai gama ba ya dena
zuwa.
Ta
ɗ
an samu zaman lafiya na
ɗ
an wasu watanni kafin asalin halin Sarkin noma ya bayyana ma ta. A gidan Sarkin noma ne ta ƙwammaci tun asali da ba ta rabu da Lukman ba. Bayan munanan halinsa kuma ga uƙubar kishiyoyi. Lokacin da ta fara Sana'a tana
ɗ
an samu abun rufawa kanta asiri
ɗ
aya daga cikin kishoyinta ta je aka mata surkulle kasuwan ƙosai da
ɗ
anwake da ta keyi ya lalace ga uwa uba ciwo da aka sa ma ta. Ko shekara Faruƙ bai yi da ita ba ya tafi Birni neman aiki, bai sake waiwayanta ba. Haka ta za
una cikin ƙunci ita ka
ɗ
ai.
Dama tunda ta rabu da Lukman zumuncinta da 'yan uwanta ya yi rauni. Lokacin da ta koma Doka da zama da abubuwa ke mata da
ɗ
i ba wanda ta waiwaya a cikin su.
A shekara na uku da rashin Faruƙ wata rana da Adda Karime ta kawo
ma ta ziyara. Ashe Allah yayiwa mahaifiyar su Iyaji rasuwa kusan wata biyar da su ka wuce ba ta sani ba. An aikawa Saleh lokacin mutuwar amma bai gaya ma ta ba.
Tabawa ta yi kuka sosai.
Lokacin da Adda Karime za ta tafi ta roƙeta da Allah akan ta fa
ɗ
a
wa Gwani ya nemo ma ta Faruƙ tunda Karimen ta fa
ɗ
a ma ta suma rabon su da Faruƙ
ɗ
in tun bayan tarewar ta.
Addu'a sosai Gwani ya sa gaba akan Allah ya dawo ma sa da Faruƙ gida tunda Tabawan da ya ke tunanin yana wajenta ma tace ba ta san inda ya shiga
ba.
Allah maji roƙon bawa a cikin wata na hu
ɗ
u sai ga Faruƙ ya shigo gari. Idan ka ganshi ba za ka ce
ɗ
an Malam kuma jikan Malami bane. Ya tara uban gashi yana sanye da wando na yayi wanda ta matse daga sama daga ƙasa kuma ta bu
ɗ
e.
Cikin ikon Allah d
a Gwani yai ma sa maganar aure sai ya amince. Ɗan ku
ɗ
i da ya zo da shi da kuma abinda Malam ya ha
ɗ
a mi shi da shi yai jari ya fara kasuwanci.
A hankali kuma Allah ya sa ma sa albarka a ciki, cikin lokaci ka
ɗ
an ya samu rumfar kan sa a kasuwa.
***
A wani madaidaicin gida kuwa wata budurwa ce ke aikin wanke-wanke. Kwanukan yawa garesu, kuma yawancin su robobi ne madaidaita hakan zai sa ka kira su da kwanukan saida abinci.
Daga yadda budurwar ta duƙa tana wanke-wanken wani yaro wanda ba z
ai wuce shekaru goma ba ya
ɗ
ira ma ta dundu a baya. Budurwar ta juyo a zabure tana zare ido.
"Kurma ki je inji Mama" ya fa
ɗ
a yana nuna mata dai dai barandar da
ɗ
akuna uku su ke jere reras.
Maimakon ta
ɓ
ata rai da abinda ya mata sai ta masa murmushi.
Ta goge hannunta ajikin zaninta ta wuce
ɗ
akin Mama Asabe.
Tana
ɗ
aga labulen
ɗ
akin sai da ƙirjin Mama Asabe ya buga saboda ta
ɗ
auka mijinta Malam ne. Ganin Kurma ce ya sa ta
ɗ
an sauke ajiyar zuciya.
Cinikin da su ka yi da safe da kuma na rana ta ke irg
awa.
"Yawwa Kurma zo ki je ki auno min shinkafar gobe wanda ya rage ba zai kai ba"
Ta ƙarisa maganar tana miƙa mata wani dunƙulen ku
ɗ
i da ta ajiye a gefe.
Bayan da Kurma ta kar
ɓ
i ku
ɗ
in a hannunta ta cigaba da yi ma ta bayani da hannu ta yadda za ta ga
ne. Tun tana shekara hu
ɗ
u aka kawo mata ita kuma cikin shekaru goma ba abinda ba ta iya ba a yaren kurame.
Yadda ta jaddada ma ta cewa a rumfar Ale Faruƙ ta ke so ta siyo ma ta shinkafar hakan ya sa ta yi saurin zuwa ta ƙarisa wanke wanken da ta ke yi d
an daga gidan su zuwa rumfar Ale Faruƙ aƙalla sai ta yi tafiyar minti shabiyar zuwa ishirin.
Lokacin da za ta fita daga gidan ne ta ci karo da Malam a zaure. Ta
ɗ
an risina ta gaida shi kafin ta wuce.
Malam Sabo Yayan Mahaifinta ne. Bayan rasuwan m
ahaifiyarta lokacin tana watanni bakwai da haihuwa Mahaifinta Malam Inusa bai ƙara aure ba har Allah ya
ɗ
auki ran sa shekaru uku bayan rasuwan matar sa. A wajen Inna Talatu Zainab kurma take tun rasuwan mahaifiyarta amma bayan rasuwan Malam Inusa, Yayansa
Sabo ya kar
ɓ
ota ya kawota wa matar sa Asabe. Da niyyar zai
ɗ
auki nauyin marainiyya ya kar
ɓ
eta amma ba wannan ne gaban sa ba irin gadon gona da gida da ƙanin sa ya bari. Ba ayi shekaru biyar ba ya cinye komai, ya siyar da gida ya siyar da gonan duka sun bi
ruwa babu ko
ɗ
aya yanzu.
'Ya'yan Mama Asabe Maza hu
ɗ
u ne shiyasa ta ke moran Zainab Kurma son ranta tun tana ƙarancin shekaru.
Yau rumfar Ale Faruƙ a cike ta ke da mutane magidanta da zawarai. Benchi uku aka jera kuma duk sun cika da mutane. Yanka
n farce akewa Ale Faruƙ lokacin da ya
ɗ
aga ido yaga Kurma na tahowa rumfarsa kanta a ƙasa saboda kunya.
Yana ganin yaron shagonsa Iro ya miƙe yai saurin miƙewa ya ƙariso wajen.
Da hannu ta ke nunawa Iro daron shinkafar da ke kan teburi tana nuna ma sa
yatsunta biyar alamun mudu biyar zai auna ma ta. Ba yau ta fara zuwa ba shiyasa Iro ya fahimci bayanin ta. Zai fara aunawa kenan Ale Faruƙ ya dafa kafa
ɗ
an sa ya ce ya koma ya zauna zai auna ma ta.
Mudu biyar ta ke so, Iro ya fa
ɗ
a kafin ya bar wajen dan ya
san halin Uban gidansa indai ya ga mace to hankalinsa ya tashi kenan.
Sai da Ale Faruƙ ya auna mudu biyar zai zuba na shida Kurma ta yi saurin kai hannunta dan ta dakatar da shi aka ci sa'a hannunta ya ta
ɓ
a nashi. Dama tuni kyakyawan fiskanta ya riga
ya zautar da shi balle kuma yanzu da ya ji sanyin hannunta akan na shi. Ta yi saurin
ɗ
age hannun tana yi ma sa bayani akan mudu biyar ta ke son siya.
Ya san biyar
ɗ
in ne yana so ya ƙara ma ta mudu
ɗ
aya ne saboda neman guri a wajenta.
" 'yan mata ai ba
a hana Ihsani. Idan na kyautata miki na san Allah..."
"Maigida kurma ce fa" Muryan Iro ya katse shi.
Ale Faruƙ ya wangale baki yana kallon Iro da mamaki. Yana kallo Iro ya kar
ɓ
i ku
ɗ
in hannun Kurma ya miƙa ma ta ledar da aka zuba shinkafan bai iya cewa
komai ba.
Sai da Kurma ta yi nisa ya samu daman tambayar ko ita
ɗ
in 'yar gidan waye?. Wani cikin abokansa ya ce " shege mutumina, yanzu kuma kan Kurma za ka koma kenan" yana maganan yana dariya.
Kafin a tashi a kasuwa Ale Faruƙ ya samu duk wani bayana
i da ya ke so gameda Kurma.
Ya san marigayi Malam Inusa, balle uwa uba Baffanta wanda abokin karawan sa ne, yanzu haka yana bin Malam Sabo bashin ku
ɗ
i ma su yawa.
Ya so haƙura zuwa washegari kafin ya je ya samu Malam Sabon amma kuma zuciyar sa ta kasa
nitsuwa, kyakykyawar fiskar Kurma ce ke ta ma sa gizau. Kusan ƙarfe tara da rabi ya nemi babban riga ya saka ya wuce gidan Malam Sabo.
Tun a daren suka gama magana. Tunda Ale Faruƙ ya ce ya yafewa Malam Sabo bashin da ya ke binsa ya fara washe baki sab
oda ya san ba haka kawai Ale Faruƙ zai yafe ma sa ku
ɗ
i ba sai dai idan akwai wani abu na shi da ya ke so ne. Da farko dai ya sa a ransa indai maganan Injin niƙan Asabe ne to kuwa za ayita dan ya san halin Asabe sarai. Sai kuma ya ji zancen akan 'yar wajens
a ce Zainabu Kurma, indai ita ce ba shi da matsala da wannan.
*THE GOVERNOR'S WIFE*
...... MATAR GWAMNA....
*©Azizat Hamza*
wattpad Azi_zat
Bismillahir Rahmanir Rahim
Book one
10
Lokacin da Ale Faru
ƙ
ya auri Zainab Kurma matan sa uku ne, dan bai jima da sakin ta hu
ɗ
un ba. Da ganinta da auren duka-duka sati hu
ɗ
u ne.
Mama Asabe har ga Allah bata so aka yi auren ba, ba kuwa saboda halin Ale Faruƙ
ɗ
in bane na auri saki sai dan saboda ayyukan da Kurma
ke mata. Duk wani ƙarfin sana'arta to Kurma ce.
Ita da Malam Sabo dai sun yi ƙarfa-ƙarfa sun mata gado da tabarma da buta daga nan kuma kowa ya tsuke Aljihun sa. Duk da kuwa irin ku
ɗ
in da Malam Sabon ya yaga a wajen Ale Faruƙ
ɗ
in.
Inna Talatu wacce
ta reneta lokacin tana yarinya da kuma wasu cikin 'yan uwan mamanta su suka ha
ɗ
u suka mata sauran kayan
ɗ
akin.
Lokacin da aka kawo Kurma gidan
ɗ
akin Iyani aka fara kaita wacce ta ke Uwargida sannan aka wuce da ita
ɗ
akin Fulani wacce ta ke matarsa
ta biyu a gidan, matar da ta zame masa ƙarfen ƙafa ita bata haihu ba amma ta ƙi tafiya duk da kuwa rashin mutuncin da take shukawa a gidan. Sai
ɗ
akin Halime matarsa ta uku wacce shekaransu uku kenan da aure.
Lokacin da aka kaita
ɗ
akin Tabawa ko kallon k
irki bata yi musu ba, ta
ɓ
antari goro tana taunawa tace "Faruƙu kenan. Abin nasa yanzu ya koma kan Miskinai. Allah rufa asiri"
Inna Talatu ta harzuƙa zatayi masifa wata yayarta ta hanata. Kafin su fita kuwa Inna Talatun ta kirata da tsohuwar banza. Tabaw
a ta biyosu tana zagi tana tsinuwa amma babu wanda ya kulata.
Rayuwar Zainab a gidan Ale Faruƙ tamkar 'yar aiki ce a gidan iyayen gidanta. Sati
ɗ
aya da Ale Faruƙ yai yana kwasar amarci ya dinga tattalin Zainab, shi yake siyo mata abinci daga waje: na
ma, bredi, ƙwai da madara sune cimarta. Baiwar Allah har ta fara sake jiki tana godewa Allah tunda rayuwar da take ciki yanzu akwai da
ɗ
i ba kamar gidan Mama Asabe ba.
Lokacin da aka fara rabon girki nan ne ta ƙwammaci ki
ɗ
a da karatu. Gidan Ale Faruƙ babba
n gidane wadatacce dan kowacce mata ciki da falo gareta, shima sashensa ciki da falo ne, sai
ɗ
akuna hu
ɗ
u na yara sai
ɗ
akin mahaifiyarsa Tabawa, sannan akwai
ɗ
akuna uku a zaure na saukan baƙi. A lokacin daya auri Zainab 'ya'yansa goma shabiyar ciki kuwa bak
wai ne da iyayensu. 'Ya'yan Iyani su guda shida, maza biyu,mata hu
ɗ
u sai Halime dake da 'ya
ɗ
aya.
Da farko Fulani ce ta fara
ɗ
aurawa Zainabu nauyin girkinta daga baya Iyani da Halime suka biyo baya. Kafin kace me gaba
ɗ
aya ranakun girkinsu ita ke yi. Fu
lani kam hatta Sana'arta na shinkafa da wake da take da rana sai da ya zamo Zainabu ce ke yin komai , ita dai sai kawai idan ta gama ta zauna ta dinga siyarwa.
A hankali Yaran gidan da suka ga iyayensu na saka Zainab aiki sai suka fara ta
ɓ
awa suma. Lokac
i lokaci sai su bar mata wanke-wanken gidan ko kuma su jiƙa kayan wanki su ƙi wankewa saboda idan Kurma ta zo ta gani tana son amfani da baho ko bokiti dole sai dai ta wanke musu kayan tunda bata da mugun zuciyar da zata bar musu kayan a ƙasa. Ranan da ta
fara zuwa ta ga sunyi haka,
ɗ
akin yaran ta je tana musu bayani akan