Showing 3001 words to 6000 words out of 71408 words
jan ruwa a rijiya amma ba ta amsa sallamar ba. Ko ba ta leƙa kitchen ba ta san sai yanzu za'a
ɗ
aura abincin dare ko kuma yanzu aka fara girkin.
Sannu
da aiki ta mata duk da ta san ba amsawa za ta yi ba. Wucewa ta yi
ɗ
akin Ummanta wadda shine
ɗ
aki na biyu cikin
ɗ
akuna uku da su ke jere waje guda. A kan sallaya ta samu Umman ta idar da sallah tana jan carbi, ta san ba za ta amsa gaisuwarta ba har sai ta
gama azkar
ɗ
inta shiyasa ma ta wuce wajen wardrobe ta bu
ɗ
e ta fito da wata doguwar riga mai laushi, rigar guntun hannu gareta. Kayan jikinta ta cire ta saka doguwar rigan. Lokacin da ta zauna bakin gado tana na
ɗ
e wandon jeans
ɗ
in da ta cire ne Umma ta fara
mata magana da yaren Kurame inda ta ke tambayarta ya aiki, obviously ta ga rahoton da Asiyan ta kawo
ɗ
azu a TV. Itama Asiyan ya jiki ta mata tareda tambayarta ko ta sha magani.
Ƙ
arfe bakwai da rabi da minti takwas bayan ta idar da sallan Isha Cornflake
s ta ha
ɗ
a da madara ta fara sha tanayi tana danna wayarta. Kiran Ubayd ne ya shigo wayarta amma har ta katse ba ta
ɗ
auka ba saima tsaki da ta yi. Bayan ya jera kira biyu ba a
ɗ
auka ba sai a na ukun ta
ɗ
auka amma ba ta yi magana ba.
"My Aseeya" ya fa
ɗ
a da
murya mai sanyi.
Tasirin da sunan yai ma ta ne ya sa ta yin guntun murmushi.
"Tuba na ke ranki shi da
ɗ
e. Na san na yi laifi amma a bani dama na fa
ɗ
i uzuri na"
Still shiru ba ta ce komai ba
"Mine kina ji na?"
"Mine"
Asiya ta
ɗ
an jinginar da ka
nta jikin gadon Umma sannan ta ce "ni mi zan ce tunda Matan Lagos sun
ɗ
auke mun kai. Yau tun da sassafe da muka yi waya ba ka sake waiwaya na ba sai yanzu. Na san ka kalli report
ɗ
ina na yau amma ko ka kira ka tambayi lafiyata, you dont even care ko na daw
o lafiya ko ban dawo ba, kawai kai..." haka ta yi ta rantings har sai da ta gaji da kanta ta yi shiru, a lokacin ne kuma Ubayd ya samu damar lalla
ɓ
ata dan ya san halin kayan sa indai tana kwarwa to ba a katseta har sai ta gama.
Bayan ta kar
ɓ
i haƙurin sa n
e suka bige da hiran masoya ba ta ma ji shigowar ƙaninta Aliyu ba sai kawai gani tayi ya
ɗ
auke kofin cornflakes da ke gabanta ya fara sha. Tana ma sa magana da hannu amma inaa bai kulata ba sai ya ma koma gefe ya shanye cornflakes
ɗ
in tas.
Bayan ya gama
kuwa ya dangwarar mata da kofi a wajen yai gaba. Shigowan Umma
ɗ
akin ne ya sa ta yi sallama da Ubayd akan za ta kirashi anjima.
Da hannu Umma ta gaya ma ta cewa ta je ta samu Abbansu a falo yana nemanta.
Sanda za ta wuce falon Abban ta kula da Inna Yaha
da ke ta kwaran-kwaran a kitchen tana rabon abinci, babu wuta kuma torchlight da ta ke amfani da shi ya dafe ba haske sosai. Ba ta ta
ɓ
a gajiya da mamakin halin Inna Yaha.
Asiya ta yi sallama bakin ƙofar falon Abba. Abba ya ce ta shigo.
Abba dattijone d
a kallo
ɗ
aya zaka ma sa ka san ya doki shekaru sittin da biyu zuwa da biyar. Fari ne sosai a lokacin ƙuruciya amma yanzu ya fara dafewa, fiskarshi da kanshi yana yalwacce da gashi wanda kusan ya riga ya zama fari gaba
ɗ
aya sai tsilli-tsillin baƙi da ba za
a rasa ba.
Bayan ta gaisheshi ne ya ke tambayarta gameda ƙauyen da su ka je yau
ɗ
auko rahoto. Bayan sun yi alhinin abinda ya faru tare ya sanar da ita musabbabin kiranta da yai. Magana ce akan admission da ƙaninta ya samu a Congo University wanda ya dag
e akan ba zai zauna a hostel ba sai dai ya dinga jeka ka dawo, shawaran Asiya ya tambaya ko dai ya siya ma sa babur kaman yadda Habib
ɗ
in ya buƙata ne?.
Abba ya jima da retire har yanzu ku
ɗ
in pension
ɗ
in sa su ke lalla
ɓ
awa. Ba dan Allah yayi ita da Umm
a suna sana'a ba da abubuwan ba za su zo da sauƙi ba. Ubayd ma yana nasa ƙoƙari akan mahaifinsa sosai.
Bikinta da na Faty da za ayi Abba ke yiwa taru dan haka maganar siyan Babur bai taso ba. Za ta yiwa Habib magana, gigin samartaka ke
ɗ
ibanshi yana ji ya
nzu ya gama sakandare zai shiga Jami'a.
Bayan ta bar wajen Abba
ɗ
akin su ta koma inda Umma ke faman tura tuwon da aka miƙo ma ta. Sau
ɗ
aya ta kalli tuwon ta kauda kai. Ga abinci ba za ayi da wuri ba gashi ba zai ta
ɓ
a yin da
ɗ
i yadda ya kamata ba.
Kafin
ta kwanta sai da su ka sake yin waya da Ubayd sannan ta kira Queen Bee su ka yi maganar Salon
ɗ
in su...
*THE GOVERNOR'S WIFE*
...... MATAR GWAMNA....
*©Azizat Hamza*
wattpad Azi_zat
Bismillahir Rahmanir Rahim
Book one
02
***
A chan wani ƙaton gida da ke GRA wasu manyan mutane ne guda hu
ɗ
u ke zaune a wani katafaren falo daya amsa sunan falo saboda girma da kuma irin kayan alatu da aka zuba a ciki.
Ɗ
aya daga cikin su wanda kusan shi za a kira da babb
an su ya kalli wani da ke sanye da farar shadda da farin hula ya ce "Kachallah kana ganin za mu samu abunda mu ke buƙata a wajen sa?"
Kachallah ya ce "inada yaƙinin haka Yalla
ɓ
ai. Shi mutum ne mai biyayya"
Wani mai baƙin suit ya tari bakin Kach
allah da cewa "inada shakka akan wannan"
"Mr Paul mi kake so ka ce, ba dai kana nufin za a rusa tsarin wannan gwamnatin ba..."
"Mr Paul, Alhaji Kachallah wannan ba abun
ɗ
aga hankali ba ne. Har yanzu akwai sauran lokaci dan haka zamu cigaba da saka
mishi ido kafin lokacin ya cika. Ko mi ka ce Yalla
ɓ
ai?"
Yalla
ɓ
ai ya kalli Mutumin da yai magana sannan ya maida dubansa ga Alhaji Kachallah da Mr Paul. A hankali ya fara shafa gemun sa yana yi yana murmushi. Murmushin Yalla
ɓ
ai na da ma'anoni daban
-daban amma a wannan lokaci dukkan su sun yarda cewa yana nufin su kwantar da hankalin su ne, wato akwai nasara a dukkan tsare-tsaren su.
***
LADIES HALAAL SALON & SPA waje ne da ya amsa sunan sa, domin kuwa dukkan abubuwan da ake gudanarwa
a wajen suna ƙoƙarin tafiya da tsarin da bai kaucewa tsarin musulunci ba. Waje ne da Asiya-Shahida, Queen Bee da Alhaja Oyiza su ka bu
ɗ
e saboda samawa mata wajen kula da jikin su. Ma'aikatan wajen dukkan su mata ne. Cikin ayyukan da su ke gudanarwa a waje
n akwai wanke gashi, drying da kuma stretching, suna gyaran farce (menicure and pedicure). Ana kitso da kuma ƙunshi sannan watanni biyar da su ka wuce da su ka dawo sabon shagon su da ke anguwar GRA suka fara gyaran jiki da spa treatment a wajen (wanda ya
ha
ɗ
a da body, hair and foot massage, facial treatment da sauran su)
Shigowar Shahidah sashen da ake yin gyaran gashi da kitso ya sa wajen yai wani irin tsit. Precious da ke yiwa wata mata kitson wig ta tsaya da kitson tana kallon Shahida jikinta n
a
ɓ
ari.
Matar ta
ɗ
an
ɗ
ago ta ce "ya ki ka tsaya?"
Tunda ba sa saida gashin wig kenan matar ce ta zo da abinta. Shahida ta fa
ɗ
a a ranta.
Precious ba ta san ma Shahida na cikin shagon na su ba da ba za ta yi gigin fara yiwa matar nan kitson wig ba.
Ta san dokar shagon su amma wannan matar Comissioner ce, duk da ta hannun Queen Bee ta zo ta tabbata za ta ra
ɓ
i maiƙo a jikin matar, shiyasa da matar ta nuna kitson wig za a mata ba ta iya yi mata musu ba.
Shahida ta ƙaraso gaban matar sannan ta kalli
Precious ta ce " ina bawa mutane dama
ɗ
aya tak a rayuwa, na ƙarshe kenan da za ki sake taka mana dokan wannan shago. Ki maida mata ku
ɗ
inta ta bar mana waje"
"Malama ban gane mi ki ke cewa ba. Da alama ba ki san ko ni wacece ba ce"
"Duk wanda ya sh
igo wannan waje domin a masa wani abu a nan to sunan sa customer. A dalilin an
ɓ
ata miki lokaci za a maida miki ku
ɗ
in ki dan haka ki wuce wajen da su ke yin irin wannan kitso a ƙarasa miki a chan"
"What nonsense" matar ta fa
ɗ
a a fusace tana miƙewa tsaye
.
"Idan kin fita ki
ɗ
an
ɗ
aga idon ki sama za ki ga sunan wannan waje. Saka gashin wig baya cikin services na mu"
Daga haka Asiya-Shahida ta bar wajen. Tana jin matar tana ta zage-zage amma ko ajikinta. Ta yiwa matar farin sani. Habiba sunanta a
ƙasan layinsu ta taso. ta tsula bariki sosai kafin ta auri kwamishinan ilimi shekaru uku da suka wuce.
Dole ta yi magana da Queen Bee ta jawa Precious kunne tunda ita ta bata aiki. Idan irin haka ya cigaba da faruwa Salon
ɗ
in su zai zama babu wani b
anbanci tsakaninsa da sauran gama gari...
**
Shahidah na zaune tana zanawa Amarya Layla lalle a hannu ta ji matan da ke wajen sun saka ihu.
Basma ta ce "Jennifer ƙara mana volume mu ji mi ya ke cewa"
Kafin ta gama maganar ma ta riga ta ƙ
ara volume
ɗ
in.
Muryan daya doki kunnen Asiya ne ya sa ta jan dogon tsaki ba shiri.
"Yanzu dan Allah saboda wannan wawan ku ke ta ihu"
Banza su ka yi da ita suka cigaba da yaba mutumin da ke magana a cikin TV.
"Ki ga idon sa dan Allah, ko idon
ka
ɗ
ai Allah ya bashi wallahi an zuba ma sa baiwa" wata daga cikin ƙawayen Amarya da ake wa Lalle ta fa
ɗ
a.
"Allah ya shiryeku gaskiya. Mutum tsohai-tsohai da shi ku dinga wani drooling akan sa kaman wasu ƙwailaye"
"Ke dai 'yar baƙin ciki ce Asiya. All
ah ya isan ma SSK
ɗ
in mu za ki kirashi tsoho"
Kafin ta yi magana kuwa Asabe ta ce "ni kin san Allah yanzu haka idan da za ace na za
ɓ
i tsakanin SSK da kuma Ubayd
ɗ
inki Asiya Wallahi Tallahi SSK zan za
ɓ
a"
Asiya ta fusata ta kaiwa Asabe duka Asabe ta kauc
e tana yi ma ta dariya. Ranan har Asiya ta gama yiwa Amarya Lalle ba ta dena diri ba. Hayaƙi ne
kawai bai fito daga bakin Asiya ba saboda yadda ta dinga fa
ɗ
a akan an ha
ɗ
a masoyinta Ubayd da SSK...
**
"Gashi nan ai ya ƙi biyan albashi ya bar m
utane da yunwa. Idan ka yi magana kuma a fara ganin baƙin ka mtsww"
"Mine kina da abun dariya Allah. Tunda mu ka zauna a nan ba hiran da mu ka yi sai ta SSK. Ki rage ƙiyayyar ki gareshi please. Abun ya fara yawa"
"Amma Ya Ubayd..."
"Yanzu dai a aj
iye maganar sa a gefe tukunna. Albishirin ki"
Asiya ta ha
ɗ
e rai ta juyar da fiska gefe.
"My Aseeya haka zan tafi gida ba tareda kin min murmushinkin nan mai sanyaya min zuciya ba"
"Ka je SSK ya maka murmushin tunda ka damu da shi"
"Mi zan yi da
murmushin ƙato bayan inada kyakykyawar budurwa a kusa da ni"
"Dama ina so na miki maganar gida ne amma tunda kinyi fushi shikenan"
"Dan Allah an gama gyara kitchen
ɗ
in?" Ta fa
ɗ
a cike da excitement.
"Wagga Bafulatana ba ta da kunya samsam"
"Eh
ɗ
in" ta fa
ɗ
a tana murgu
ɗ
a ma sa baki.
"Kinga
ɗ
an bakin nan da Allah zai kaimu wata biyar da kwana shauku da na jima da maganin sa"
Asiya ta yi saurin sunkuyar da kai tana rufe bakinta da tafin hannu tana murmushi cike da jin kunyarsa.
"Na rufe b
akin ko?, gara ma ki sani a matse na ke wallahi. Abba dai ya cuceni daya saka bikin nan da nisa haka. Tunda Mustafan Faty bai gama shiryawa ba da anyi namu bikin idan ya so sai ayi na su daga baya"
"Ya Ubaydu wai ka je inji Abba" muryan ƙaninsa Musa ya
doki kunnen sa.
"Musa kana so in zaneka ko? Za ka fa
ɗ
o kanmu ba sallama sai kace wani dabba"
Musa ya fece daga wajen da sauri tun kafin Ubayd ya damƙeshi dan ya san halin yayan na sa sarai.
"Barin je wajen Abba"
"Idan ka je ka kai ma sa ƙorafi
n ka ƙila ya chanja ra'ayi"
"Ahaf ashe ba ni
ɗ
aya na matsu ba kenan"
Ba ta amsa ma sa ba ta wuce
ɗ
aki da sauri.
Murmushi yai mai da
ɗ
i yana addu'ar Allah ya kai shi lokacin da Asiya Shahidah za ta zama mata a gareshi.
Asiya na shiga
ɗ
aki ta fa
ɗ
a kan gado. Murmushi ta ke yi tana jin tsananin shauƙin son Ubayd. Ba za ta ce a matse ta ke ba amma harga Allah ba ta so aka saka bikin su wata shida ba, ta
ɗ
auka wata uku ko hu
ɗ
u Abba zai sa. Koda yake duk dalilin Mustafah wanda zai auri Faty aka kai bi
kin da nisa saboda ya ce bai gama shiri ba. Suma
ɗ
in cikin wata shida kam sun gama shirya komai.
Ƙ
aran shigowar notification ta ji a wayarta da ke gefen gado, da sauri ta jawo wayar dan ta san ba zai wuce saƙon favourite poet
ɗ
in ta ba ne wato KaSaSa. A
i kuwa tana bu
ɗ
ewa taga saƙon email
ɗ
in daga KaSaSa ce. Tunda ta subscribing a website
ɗ
in ta koyaushe ta
ɗ
aura sabon poem za ta gani a email
ɗ
inta.
Ta karanta poem
ɗ
in ya fi sau biyar kafin ta miƙe ta je ta
ɗ
auko littafinta da ta ke rubuta duk poetr
y na KaSaSa a ciki, ta rubuta sabon poem
ɗ
in da aka turo. Idan Ubayd ya zo sallama dole ne ta karanta mishi poem
ɗ
in dan ya ta
ɓ
a zuciyarta sosai. A zuciyarta ta ce Allah ya zubawa KaSaSa baiwar kalamai.
***
Motoci guda biyar ne su ka shigo wani
katafaren gida, irin gidajen nan ne da ƙusosin gwamnati da manyan 'yan kasuwa ka
ɗ
ai ke iya mallakan su a wannan ƙasa, shi
ɗ
an talaka sai dai ya gani kawai ya bu
ɗ
e baki ya cika zuciyar sa da buri sannan ya ka
ɗ
a kai yai gaba, amma gidan yafi ƙarfinsa.
Mo
tocin sun tsaya ne a farfajiyan gidan. Motar da ke tsakiya wacce ta fi kowanne kyau wani bodyguard ya bu
ɗ
e ya fito daga gaban motar da sauri sannan ya bu
ɗ
e ƙofar baya.
Ƙ
afafuwansa da ke sanye da designer sneakers ruwan toka ƙirar Dior ne suka fara sauka
ƙasa kafin sauran jikin ya biyo baya. Dogo ne da tsayinsa zai kai kamu
ɗ
aya da
ɗ
igo takwas a ma'unin meter (1.8m) kusan a ido za ka ƙiyasta tsayinsa da ta shahararren
ɗ
an film
ɗ
in ƙasar India (Bollywood) wato Amitabh Bachchan.
Baƙi ne sosai irin baƙin d
a ya fi kama da na larabawan ƙasar Sudan. Sai dai na shi baƙin ya ha
ɗ
u da hutu da jin da
ɗ
i sai ya zama har wani sheƙi ya ke yi yana
ɗ
aukar ido. Idanunsa sun fi ko ina
ɗ
aukar hankali a jikin sa. Fari fat da
ɗ
igon baƙi wanda yai kamar an
ɗ
iga baƙin tawada a
cikin ruwan madara. Zara-zaran gashin ido da kuma gira da ke cike da baƙin gashi su suka ha
ɗ
u suka ƙara ƙawata manyan idanunsa. Baƙin saje da ya ha
ɗ
e da fiskarsa zuwa gemu da gashin baki suka bawa fiskar kyau da kamala.
A zahiri kallon yaro ake ma sa sa
boda kyaun jikinsa da ke
ɓ
oye shekaru ,da kuma yadda akoda yaushe ya ke shiga irin ta Matasa. A ranakun Jummu'a da lokutan zuwa wajen taro na musamman kawai ya ke shiga irin ta Malam Bahaushe, amma fiye da rabin shigar sa shiga ce ta mutanen ƙasar waje. Ba
abun mamaki ba ne ka ga SSK sanye da Tshirt da jeans a office tun ma kafin ya shiga siyasa har zuwa yanzu kuwa da su ke kan Gwamnati.
Kasancewar ya samu sa'ar karatu da wuri ya amshi Phd