Showing 51001 words to 54000 words out of 71408 words
hu
ɗ
u
ɗ
aurin aure sai ga text
ɗ
in Ubayd a wayarta, yace ta zo ta sameshi a office
ɗ
insa da ƙarfe biyar na yamma. Ƙarfe uku text
ɗ
in ya shigo, dan haka tana sallar La'asar ta ce da Umma zata fita, Umma tace ba inda za ta je. Hakan ya sa ta
mata ƙarya akan gidansu Queen Bee za su je kar
ɓ
an saƙo ita da Sumayya. Umma tace su je amma lallai su dawo kafin ƙarfe shida na yamma.
***
"Daddy da gaske aure zaka ƙara?" Nana tayi magana tana tsare mahaifinta da idanu.
Gwamna yai shiru bai ce
komai ba.
"Ka bata amsa mana Mijin 'yar Kurma"
Gwamna ya maida dubansa ga Hansa'u da ke bawa Junior abinci a baki yace "Kada ki sake bashi abinci a baki. Kada wanda ya sake bashi abinci a baki"
"Tuba nake ranka ya da
ɗ
e" Hansa'u ta fa
ɗ
a tana ajiy
e cokalin da ke hannunta
"Kar ka saukar da fushinka akan
ɗ
ana. Kai ka sawa kanka auren jikar maiƙusumbi" Nana da Zunnairah suka fara dariya ƙasa-ƙasa.
Ko kallon Bilkisu bai yi ba ya miƙe ya bar dining room
ɗ
in. A irin wannan ranaku da yake samun da
man zama da iyalinsa ba abinda yake so sama da soyayyarsu. Sai dai yanzu kam Bilkisu ta gaza bashi wannan soyayyar. Dolene ya takawa Bilkisu birki. Juniour ba yaro bane da sai an bashi abinci a baki. Nana ta yi girman da bai kamata ta masa magana karangats
au haka ba, sai dai koma minene shi ya jawo wa kansa.
A ƙaramin falo Bilkisu ta zauna ita da babbar ƙawarta Madam Bintu suna tattaunawa kan kasuwancinsu. Bayan Hansa'u ta kawo musu abin ta
ɓ
awa sai kawai suka ga ta zauna a tsakiyar falon ta ƙurawa TV ido
.
"Hansa'u lafiya? Baki da aikin yi ne?"
"Shirin su Aarti da Yash zan kalla"
"A duk fa
ɗ
in gidan nan sai a nan zaki yi kallo. Tashi maza ki bani waje" Bilkisu ta daka mata tsawa.
"Kema dai Bilkisu miyasa zaki kawota nan. A chan gidanku ma tana
shirme balle a nan"
"Akwai ƙauyanci a tattare da ita amma ta iya aiki ne Bintu. Kuma gaskiya ban sake da ma'aikatan gidan nan ba duba da cewa sun yiwa Sha'awanatu aiki a baya. In fact, chief cook
ɗ
in ma sai dana sa aka chanja shi"
"Wai baza ki tashin
bane?"
Hansa'u ta miƙe tana susa kai ta bar wajen.
***
Da sauri-sauri take tafiya zuciyarta na tsalle a cikin ƙirjinta. Ita ka
ɗ
ai ta san ya take ji a ranta.
Tana son shi, tana fushi da shi, tana kuma tausayinshi.
Sai da ta ja dogon numfashi kaf
in ta bu
ɗ
e ƙofar office
ɗ
insa a hankali.
Ubayd na zaune a madaidaicin office
ɗ
insa da ke
ɗ
auke da wata na'ura da ake duba idon mutane. Akwai kujeru biyu na zaman masu jinya. Akwai manyan hotonan ido da akayi rubutu ajiki a bangon office
ɗ
in.
Farar rig
a da likitoci ke sanyawa ya
ɗ
aura akan jamfar da ya saka kalar toka. Fiskarsa
ɗ
auke da baƙin gilashi daya
ɓ
oye idanunsa.
Sautin karatun ƙur'ani ke fitowa daga laptop
ɗ
insa, shigowarsu ya sa shi katse karatun.
"Ina wuni Yaya" Sumayya ta gaisheshi idonta
na kallon ƙasa, duk da yana sanye da gilashi ba zata iya kallon idonsa ba.
Duk cikin 'ya'yan Ale, Asiya ta fi jituwa da Sumayya shiyasa ya mata farin sani. Tun kafin ta ƙare Sakandare ta sha zuwa hutu wajen Asiya.
"Lafiya Sumayya, yaushe a gari?"
"Na
ɗ
an kwana biyu"
"Bismillah, ga kujera"
"Barin baku guri" bata ji ma mi yake fa
ɗ
a ba ta fice daga office
ɗ
in da sauri har lokacin Asiya na tsaye ta zubawa Ubayd ido.
"Ki zauna Asiya"
Kafin ta zo ta tanadi maganganun da za ta fa
ɗ
a masa amma
ganin fiskarsa ya share komai na kwanyarta.
"Asiya ..."
"Kai na ke so Ya Ubayd, fight for me, fight for us" ta fa
ɗ
a lokacin da ta zauna
"Asiya muyi haƙuri"
"Zamu iya guduwa Ya Ubayd, there's still time. Mu je Kano gidan..."
"Ba inda zamu je
Asiya"
"Saboda ka dena sona? Saboda kana tsoro, Saboda..."
"Saboda na kar
ɓ
i ƙaddarata da hannu bibbiyu. Saboda nayi alƙawarin yiwa mahaifina biyayya matuƙar ba abune daya sa
ɓ
awa addini ba"
"Oh! Ni ce ban san mi nake ba ko. Ni ce bana girmama iy
ayena ko?"
"Ina sonki Asiya Shahidah. Bana tunanin zan so wata kamar yadda nake son ki. Amma in har aurenki da Gwamna zai kawo..."
"Ya isa!" Miƙewa Asiya tayi tsaye, ta sa hannu ta goge fiskarta fes babu ko
ɗ
igon hawaye.
"Ya Ubayd ka ci amanata,
ka ci amanar soyayyarmu. Zan auri Gwamna, but mark my words Ya Ubayd, Ni Asiya sai na ga ƙarshen Gwamnatinsa, Ka huta lafiya"
"Mine... Asiya... Asiya... Asiya"
Ciro hankerchief yai daga aljihun labcoat
ɗ
insa ya shiga goge gumin goshinsa, Shikenan da
ga yau bashida ikon kiranta Mine. Lokacin daya cire gilashin idonsa sakanni ka
ɗ
an bayan fitan Asiya, hawaye ne masu
ɗ
umi suka fara gangaro masa. Chan cikin zuciyarsa kuma yana yiwa Asiya addu'ar Allah ya sassauta zuciyarta kar taje tayi abinda za tayi dana
sani daga baya...
**
Kwana uku saura
ɗ
aurin aure gari ya
ɗ
auka cewa Gwamna zai ƙara aure. Ba kuma kowa zai aura ba sai 'yar jaridan nan da ta so
ɓ
ata masa suna kwanakin baya.
Mutane suka fara tofa albarkacin bakinsu akan batun, wasu na ganin kwat
a-kwata bai dace ba, wasu kuma suka fara cewa ai dama chan karuwarsa ce, maganganu dai kala-kala.
Bilkisu Kachallah ce ta juya akalar maganar inda ta fito ta bayyana cewa tausayin mahaifin Asiya yasa Gwamna ke son auren Asiya Faruƙ Baba. Ta bayyana cewa
, sun samu labarin saurayin da zai aureta ya fasa saboda abinda ta aikata, kuma yadda duniya ta riga ta san abinda Asiya ta yi babu namijin da zai so aurenta. Yadda iyayenta sukayi ta roƙon Gwamna shiyasa ya ji tausayinsu, ya musu wannan alfarmar akan zai
auri Asiya dan ya rufa mata asiri...
An gama zanawa Asiya lalle tana jira ya bushe a cire Queen Bee ta gaya mata abinda ta gani yana yawo a social media.
"Baby kar ki damu, idan kika shiga gidan ki yi maganin shegiya" Queen Bee ta fa
ɗ
a dan ta kwant
ar ma Asiya hankali
"Yanzu Ya Ubayd ma sai da aka
ɓ
ata masa suna"
"Shahidah dan Allah kar ki saka wannan a ranki. Bari kiga a
ɗ
aura auren nan, wallahi sai abinda kika ce a fa
ɗ
a za'a fa
ɗ
a"
Tunda ta bar office
ɗ
in Ubayd ta sawa ranta indai ta shiga
gidan Gwamna Saifuddeen Kachallah to sai inda ƙarfinta ya ƙare amma yadda ya rabata da masoyinta itama sai ta rabashi da kujerarsa.
Tun daga lokacin ta sake jikinta duk abinda akace tayi, tanayi.
***
Minti arba'in kenan da kiran Bilkisu da yai am
ma har yanzu bai ga idonta ba.
"Darling" ta fa
ɗ
a lokacin da ta shigo
ɗ
akinsa fiskarta
ɗ
auke da murmushi.
"Sorry na jima, maganar aurenka ne ya riƙeni. Ka san cewa Hajiyan Saudiyya zata shigo gobe, yaushe rabonta da Nigeria. Ni inaga ma kamar jira dam
a take a min kishiya ta zo taron biki"
"Bilkisu please!"
"Idan akan abinda na fa
ɗ
a ne to ka sani duk abinda zai
ɗ
aga darajarka a idon mutane zan yi, saboda an kusa za
ɓ
e"
"Ba sai kin ci zarafin iyayenta ba Bilkisu. Ya kamata ki san..."
"Idan aka
n wannan ka kirani, then excuse me, inada aikin yi"
"Ba wannan ka
ɗ
ai bane" ya fa
ɗ
a ƙasa-ƙasa yana ƙoƙarin danne
ɓ
acin ransa.
"Asiya zata zauna a gidanmu na da..."
"Asiya zata zauna a Kachallah House" Bilkisu ta ƙatse shi tun kafin ya dasa aya.
"Na riga nayi magana da Hajiya Umma akan za'a..."
"Matarka zata zauna a Kachallah house. Idan kuma chan bai isheta ba ka iya siya mata wani gidan daban amma wancan gidan Bilkisu ne" tana gama maganar ta fice masa daga
ɗ
aki.
Dunƙule hannunsa yai yana
huci. A waje shi Gwamna ne, a cikin gida kuma shi mijin Bilkisu ne. Ba yau ta fara fita daga
ɗ
aki idan suna tsaka da magana mai mahimmanci ba amma yau abin ya ta
ɓ
a shi sosai.
***
*Takawarki lafiya Asiya Matar Gwamna.... Ayyiriri yiriri yiriri*
Gu
ɗ
a da kirari ke tashi ta ko'ina, masu watsa filawowi nayi, masu yawo da turaren wuta nayi, haka aka shigo da Amarya Asiya
ɓ
angaren Hajiya Dadda kakar Gwamna. Hajiya Dadda na zaune da wasu manyan mata aka zaunar da Asiya gabanta, Asiya na sanye da alkya
bba ruwan Gwal ko fiskanta ba a gani saboda hular alkyabban ya rufe. Dadda ta riƙo hannun Asiya ta dinga zuba mata addu'a. Bayan an gama da wajen Hajiya Dadda aka kai Asiya wajen Hajiya Aisha mahaifiyar Bilkisu.
Hajiya Umma ce ke gaba akan komai, tund
a Gwamna ya kirata ya gaya mata cewa a Kachallah House Asiya zata zauna ta shiga fa
ɗ
a, wai sam ba zai yiwu ba. Bilkisu ba zata ja musu magana ba. Yadda aka riga aka tsara hakan za ayi. Za a fara kawo Asiya Kachallah House tayi kwana
ɗ
aya, washegari a wu
ce da ita gidan Saifuddeen.
Duk cikin ƙannen Alhaji Sani, Hajiya Umma ce macen da ko shi Alhaji Sanin ba ƙaramin shakkanta yake ba. Tanada fa
ɗ
a sosai kuma bata ragewa kowa.
Bai san ya suka ƙare da Bilkisu ba, da dare daya shigo gida Bilkisu ta sameshi
akan cewa ya sani bata yadda a saka Asiya a sama ba. Indai wannan ne da sauƙi dan dama a ƙasan aka shiryawa Asiya kayanta.
Bayan sun bar sashen Hajiya Aisha sai aka wuce da Asiya
ɓ
angaren Saifuddeen lokacin yana saurayi. Ƙaramin falo ne da
ɗ
aki a ciki
ha
ɗ
e da ban
ɗ
aki.
Anata shigowa gaishe da Amarya sai ƙarfe sha
ɗ
aya da rabi Hajiya Umma ta kori mutane aka bar Asiya da ƙanwarta Sumayya, Faty da kuma ƙawarta Queen Bee.
Gobe da safe za'ayi wuni da yamma kuma ayi dinner wanda Bilkisu Kachallah ta shir
ya.
Bayan an watse ne Asiya ta samu ta cire kaya ta shiga ban
ɗ
aki dake cikin
ɗ
akin ta fara wanka. Kuka ta saka lokacin da ruwan shower ya fara sauka mata. Kukan da bata yi ba lokacin da za'a kawota, kukan da bata yi ba lokacin da aka kaita gaban Abba ya
i mata nasiha.
" an
ɗ
auraaaa, Anty Asiya kin zama matar Gwamna" maganan Sumayya kenan tana tsaye dai dai ƙofar
ɗ
akin Umma.
Live aka nuna
ɗ
aurin auren a gidajen talabijin. Hakan ya sa 'yan biki suka cika falon Abba da
ɗ
akin Inna Yaha sai kuma masu k
allo a waya. Umma kam dama babu TV a
ɗ
akinta shiyasa Asiya ta samu salama, ta kwanta tana ayyana abubuwa da dama a ranta. Su uku ne a
ɗ
akin sanda Sumayya ta leƙo tana fa
ɗ
a mata munanan kalamai. Umma da ba jin mi ta fa
ɗ
a tayi ba ta cigaba da ninke kaya. Wat
a Goggon Asiyan da ke kwance saboda ciwon kai ta miƙe zaune tana doka kabbara lokacin da taji abinda Sumayya ta fa
ɗ
a.
"Anty kinga fiskar Ale kuwa ? da aka nunoshi kaman mai tallen Makilin..."
"bar nan Sumayya!"
Sumayya ta sake labule ta sa gudu.
Buga ƙofar da Queen Bee ke yi ya sa ta yi firgigit ta dawo hayyacinta.
"Governor's wife, fata zaki chanja a ban
ɗ
akin ne wai? Muma zamu watsa ruwan fa"
Bata kulata ba sai kawai ta matsi shower gel ta fara shafawa a dogon gashinta wanda ruwa data b
ari ya zuba mata akai ya sa ruwan mai ya mamaye ilahirin jikinta. Ba ƙaramin gyara gashin ya sha ba a hannun Queen Bee saboda harkanta kenan.
Bayan ta gama wanke kan ya dena fitar da mai sannan ta yi wanka ta
ɗ
aura towel ta fito.
"Queen Bee akwai han
d dryer a kayanki?"
"Yanzu wanke kai kikayi tun Ango bai gani ba"
Queen Bee ta fa
ɗ
a tana ta
ɓ
e baki.
"Kin zo da shi, e ko a'a?" Tayi maganar da
ɗ
an ƙarfi dan ruwan kanta ya fara sauka ƙasa saboda bata goge kan ba.
"Barin
ɗ
auko miki"
Faty na zau
ne bakin gado tana kallon ikon Allah. Babu walwala ko ka
ɗ
an tattare da Asiya irin na Amaren nan. Lokacin da aka kira mai hoto cikin gida ana
ɗ
aukan hotuna ko sau
ɗ
aya bata murmusa ba, ƙarshe ma cewa tayi kanta na ciwo ba zata iya tsayuwa ba.
Anya Asiya b
a zata yi wani mugun abu ba kuwa wajen dinner
ɗ
in da za ayi? Ko kuma ma idan an kaita tayi ƙoƙarin illata Gwamna. Tayi saurin kauda tunanin a ranta da cewa Asiya na da ilimi ba zata yi wannan haukan ba.
Asiya ta kunna hand dryer ta fara busar da gashinta
, Faty ta miƙe daga inda take kishingi
ɗ
e ta ce " kawo na miki"
Lokacin da Queen Bee ta fito daga ban
ɗ
aki suka rutsa Asiya da ke shirin bacci da nasiha. Faty a matsayinta na ƙanwar Ubayd kuma ƙawa ga Asiya tunda duk cikin 'ya'yan Inna Yaha itace suka sh
aƙu ƙwarai, shiyasa ma aka saka aurensu lokaci guda ita da Asiya kafin lamari ya chanja. Faty ta bata shawaran ta manta da Ubayd ta rungumi mijin da Allah ya bata.
Queen Bee ma a matsayinta na babbar ƙawa wacce suka yi Jami'a tare, sannan suka ha
ɗ
a busi
ness tare, ta bawa Asiya shawaran haƙuri da hukuncin Allah.
Asiya jinsu kawai take amma ba abinda ta
ɗ
auka cikin maganganunsu. Tun kafin Queen Bee ta ida maganarta Asiya tace ta gaji, bacci za ta yi.
Asiya ta samu gefen Sumayya da ta jima da bacci ta
kwanta zuciyarta na harbawa da sauri-sauri.
***
Zurmemiyar wuƙa Asiya ta
ɗ
auko a kitchen ta wuce
ɗ
akin Gwamna da shi. Yana tsaye sanye da farar jallabiya yana waya ya bata baya, a hankali ta ƙariso ta zurma masa wuƙa a gefen cikinsa.
Gwamna ya
saki ƙara, ya juyo a hankali yai taga-taga kamar zai fa
ɗ
i ƙasa Asiya ta riƙo shi "I hate you Saifuddeen Kachallah" ta fa
ɗ
a tareda ƙara danna wuƙar ciki sosai.
Bu
ɗ
e idon da Asiya tayi ta hango ceiling
ɗ
in
ɗ
akin. Dogon numfashi ta ja kafin ta ce a ranta "
ba zan kashe ka ba sai dai..."
*THE GOVERNOR'S WIFE*
...... MATAR GWAMNA....
*©Azizat Hamza*
wattpad Azi_zat
Bismillahir Rahmanir Rahim
Book one
14
***
Tunda su Asiya suka ci abinci suka koma sashen D
adda. Daga safe zuwa yammaci baƙi ne ke ta shigowa ganin Amarya. Matan manya da kuma manyan manyan Mata da su kayi suna a ƙasar. Wasu kallon ƙwaƙwaf ne ya kawosu saboda a samu latest gist da za a tattauna idan an ha
ɗ
e a wajen shaƙatawa, wasu kuwa sun zo g
anin Asiya Shahidan da ake kururutawa ne saboda ba su santa a Talabijin ba. Wasu kuma sun zo ne domin samun gindi a wajen Asiya dan basa shiri da Bilkisu Kachallah.
Asiya bata bada fiskar da zai sa a gane tana cikin matsala ba. Ko Faty da Queen Bee sun
yi mamakin yadda ta sake tana dariya cikin mutane kamar auren soyayya akayi.
Kusan ƙarfe biyar da rabi na yamma Anty Saudah ƙanwar Bilkisu ta kawo musu wata jaka tace kayan da Amarya zata saka ne a wajen dinner. Basu waiwayi kayan ba saboda suna cikin ja
ma'a.
Ƙ
arfe bakwai da minti Arba'in bayan Asiya ta idar da sallar Isha ta shiga ban
ɗ
aki ta watsa ruwa. Suna
ɓ
angaren da suka kwana jiya, su hu
ɗ
u ne a
ɗ
akin a chan falo kuma ƙawayen Asiya na makaranta ne da abokanan aikinta da suka samu pass ake wa kwalli
ya. Queen Bee ce ta kar
ɓ
o pass
ɗ
in dan haka Asiya bata san iya mutanenta da zasu zo wajen dinner ba.
Tunda Queen Bee ta fito da kaya Asiya ke girgiza kai, amma bata ƙi ta su Faty ba da suka ce ta dai gwada ta gani. Abu
ɗ
aya ta sa aranta shine ko ta s
ha giyan wake ba za ta sa wannan kayan ta fita waje ba. Gown
ɗ
in yayi ba ƙarya, ya amshi jikinta, duk wani tudu na jikinta ya fito sosai, sai dai rigar offshoulder ce rabin ƙirjinta a waje yake sai net da aka rufe wajen da shi wanda ko makaho ya shafa ya s
an ba abinda net
ɗ
in ya tare. Cikinta ma net
ɗ
in aka saka saboda an fafe lace
ɗ
in wajen ne aka saka net. Ɗinkin yayi kamar bra ta saka da skirt sai aka rufe sauran wajen da ke bayyane da net.
"Inaga za mu nemi shawl da zai je da kayan kawai sai..."
"Baki da hankali Bahijja"