Showing 9001 words to 12000 words out of 71408 words
/>
Bayan ya ajiye wayar ne ya fara tunanin anya kuwa zai iya cigaba da irin wannan tozarcin..
***
Daf an kusa tashi aka kawowa Asiya Shah
ida letter daga office
ɗ
in MD. Tana gama karantawa ta wuce office
ɗ
in sa da sauri.
"Sir yanzu aka kawo min wannan letter, ban gane ba. Two weeks suspension sannan ka maida ni copy editor"
"Kafin ki tafi ki je ki reporting a wajen News Director"
"Sir???"
"Ba za ki sake airing komai ba har sai kin iya banbanta professional da personal affairs"
Sai yanzu ta gane ashe shirunsa
ɗ
azu ba yana nufin cewa ransa bai
ɓ
aci da abinda ta yi ba ne.
"Idan kuma ba ki gyara ba, Hill TV za ta iya
ɗ
auk
an mataki mai tsauri akan ki"
Haƙuri ya ke so ta bashi ta sani kuma ba zata bayarba.
"Shikenan Sir, nagode" daga haka ta fice daga office
ɗ
in tana dunƙunƙune takardar da ke hannunta.
Ko jira lokacin tashi ba ta yi ba ta
ɗ
au jakarta ta bar statio
n
ɗ
in...
Asiya na zaune akan stool a ƙofar
ɗ
akinsu tana yiwa Ummanta kitso Ubayd ya shigo gidan da sallama. Da sauri Umma ta jawo hijabinta da ke gefe ta saka ta bar Shahidah da bu
ɗ
e baki. Umma ba dai kunya ba. Ta fa
ɗ
a a zuciyarta. Wai dan ma b
a ayi aurenta da Ubayd ba kenan.
Ubayd ya tsugunna ya gaishe da Umma. Ya iya gaisuwa kam amma har yanzu bai fahimtar yaren kurame sosai kodan bai taso a gidan ba ne?
Ya ajiyewa Umma wata ƙatuwar leda tareda ku
ɗ
i acikin envelop.
Umma ta shiga yi ma s
a godiya, ta zunguri ƙafar Asiya alamar ta tayata yiwa Ubayd godiya.
"Ya Ubayd yaushe aka yi albashi?"
"Ai inaga ke ce dalilin wannan albashin, da safe da ki ka yi maganan albashin nan zuwa ƙarfe
ɗ
ayan rana mutane sun fara ganin alert. Ni nawa
ya shigo ƙarfe uku da rabi ne lokacin ina Alwala a masallaci"
"Mugu ba. Yana tsoron kar ubangidan sa ya dawo ya samu bai biya albashi ba ya haushi da fa
ɗ
a"
"Ikon Allah, yanzu ya biya albashin ma bai miki ba"
"Dama ya so yin kasuwanci da albashi
n mutane ne, Allah ya kamashi"
Ubayd ya girgiza kai kawai ya wuce
ɗ
akin Inna Yaha dan ya kai mata nata kayan.
***
Yau Gwamna ya dawo daga tafiyar da yai, kusan ya ƙara kwanaki biyu bisa ranan daya
ɗ
iba zai dawo. A ranan ne kuma abubuwa da dama s
uka faru.
A chan gidan Yalla
ɓ
ai Alhaji Kachallah ne zaune a falon gidan yana jiran fitowar Yalla
ɓ
ai. Kusan minti ishirin da biyar yai yana zaman jiran sa kafin ya fito yana dogara sandar ƙarfe wacce ta ke ta ado ba wai dan yanada matsalar ƙafa ba.
M
inti biyar ya
ɗ
auka yana yiwa Yalla
ɓ
ai bayanin abinda ke tafe da shi.
Ya ƙara da cewa " ina fata idan lokaci yayi ba za a juya min baya ba"
Yalla
ɓ
ai yai murmushi ya ce "Alhaji Kachallah ka sani sarai bana magana biyu. Abu
ɗ
aya ne zai sa na chanja magan
ata, idan har shi ya karya dokar wannan tafiya"
"Ina tsoron kada Mr Paul ya idda mugun nufinsa. Idan har kujerar mataimakin Gwamna ta ku
ɓ
uce mani, Yalla
ɓ
ai za a samu matsala a wannan tafiya"
"Ka kwantar da hankalinka ba abinda Mr Paul zai iya yi"
Alhaji Kachallah ya miƙe ya ce "ni zan wuce"
Bayan tafiyar Alhaji Kachallah Yalla
ɓ
ai ya dubi kujerar da Alhaji Kachallan ya tashi akai, itace dai kujeran da Mr Paul ya zauna akai jiya yana kawo ƙorafinsa akan a dakatar da tafiyar Alhaji Kachallah sabo
da akwai gi
ɓ
i sosai a tafiyar ta sa.
"Ba shi da experience ko ka
ɗ
an a wannan harka Yalla
ɓ
ai. Yanada sanyin zuciya idan aka
ɗ
aura shi akan kujera zamu samu matsala da shi. Ya kamata a datse..."
Yalla
ɓ
ai ya
ɗ
agawa Mr Paul hannu. Mr Paul yai tsit yana z
azzare idanu.
Yalla
ɓ
ai yai murmushin gefen baki, yana son irin wannan wasan...
***
Cikin shiga ta alfarma shiga ta ƙasaitattun mata Hajiya Bilkisu ta fito daga
ɗ
akinta. Wani tsadadden leshi fari ta saka
ɗ
inkin buba da zani, ta saka takal
mi mai tsini kalar ja wanda yai dai-dai da kalar clutch bag
ɗ
inta,
ɗ
an kunne da awarwaro da kuma sarƙa,
Tana takunta
ɗ
ai
ɗ
ai har ta sauko ƙasa.
"Hajjaju Makkatun, Hajjan Gwamna, Hajjan mu" ta fa
ɗ
a tana ƙyalƙyalewa da dariya tana
ɗ
an tafa hannu.
"Han
sa'u kenan"
"Hajja idan na girma ina son zama kaman ki"
Wani lokaci takan
ɗ
an tausayawa Hansa'u. Wacce ta kawota ta gaya mata cewa auren wuri aka mata tana shekara goma shauku, ta wahala sosai a wajen Kishiyarta. Tana shekaru shabiyar mijin ya rasu.
Ba a jima ba ta haihu
ɗ
an bai zo da rai ba wannan psychological trauma
ɗ
in shine ya ta
ɓ
a ma ta ƙwaƙwalwa. Anyita magani ana tunanin Aljanu ne ko sammu amma shiru. Bayan shekaru ana jinya shine wata Gwoggonta ta kawota Birni dan ta koyi sana'a tunda ta ƙi
auruwa. Hansa'u akwai aiki kam amma akwai shirme da shiririta dan har yanzu hankalin ta kaman na budurwar ƙauye ce 'yar shekaru shabiyar. Kusan ko da Hajiya Bilkisu ta girmeta to abinda za ta bata ba zai wuce shekaru biyu ba.
"Hansa'u Malamin Junior ya
zo ko?"
"Eh Juno yana karatu da malamin sa a waje"
"Good, idan ya gama lesson ki tabbatar yayi wanka kafin ya ci abinci. Ni zan fita"
"Hajjan mu a kawo mana tsaraba"
Hajiya Bilkisu ta
ɗ
an yi dariya sannan ta fita daga gidan ta nufi motarta in
da driver ke jiranta.
Kai tsaye gidan Gwamnati aka wuce da ita. Ba wannan ne farkon zuwanta gidan ba amma abin mamaki ba a bari ta ƙarisa falon First lady ba kamar yadda ta saba yi idan ta zo. Mai aikin gidan ta ce ma ta First lady na da manyan baƙi da
n haka ta jira a falon baƙi kafin su tafi.
Da farko abin ya yiwa Hajiya Bilkisu banbaraƙwai saboda irin haka bai ta
ɓ
a faruwa ba amma daga baya sai ta yi tunanin ko dai first lady na tare da surkuwanta ce. Ba abu ne
ɓ
oyayye ba a wajenta irin takun saƙa d
a ke tsakanin First lady da Maman Gwamna. Rabuwa su ka yi da matarsa ta farko
wacce sun yi kusan shekaru ashirin da biyu tare kafin su ka rabun, hakan kuma ba ƙaramin ƙona ran mahaifiyar Saminu Bacchi yai ba, Murjanatu itace uwar 'ya'yan sa guda shida amma
haka ya rufe ido ya shure ya saketa ya auro Hajiya Sha'awanatu. Kusan shekaran su bakwai da aure amma har yanzun tsakaninta da Mahaifiyar Saminu Bacchi ba sa ga maciji.
Zaman jiran da ta ke gani ba zai wuce minti ishirin zuwa talatin ba shine ya zama
na har ya wuce awa biyu.
Sau biyu tana turawa a duba ma ta first lady amma sai a ce tana tareda baƙi.
Tun Bilkisu na
ɗ
aukan abun ba komai ba har ya zo ya fara ba ta haushi.
Awa uku da zamanta a falon ta miƙe tsaye dan ta wuce gida zuciyarta cike da
ƙ
una. Barka da dawowa ta zo yiwa First lady ba wai zaman walaƙanci ba. Ko bakin ƙofa ba ta kai ba ta jiyo shewar first lady da wasu mata. Ta juya a fusace dan ganin su waye su ka fita mutunci a wajen first lady
ɗ
in, lokacin da ta juya first lady ce ke sauk
owa ƙasa biye da ita kuma Hajiya Hadiza matar Senator da Hajiya Kaltume matar Commisioner.
Hajiya Bilkisu ta bi su da kallon mamaki. Saboda wa
ɗ
annan matan First lady ta zaunar da ita na tsawon awa uku.
"Ba ki tafi ba?" First lady ta fa
ɗ
a da mamaki
Hajiya Bilkisu ta bu
ɗ
e baki cikin ka
ɗ
uwa.
"Bilkisu Kachallah. Ashe ke ce ake ta damun First lady wai tana da baƙuwa"
Hajiya Hadiza kenan da wannan magana.
"First lady saboda wa
ɗ
annan kika shanyani kaman kayan wanki" ta yi maganar tana nuna s
u.
"Tabbas saboda su kuwa. Bilkisu na ji duk abinda kika yi tun kafin na dawo amma ki sani ba zan lamunci hakan ba. Taron matan Gwamnoni aka ce za ayi ba na matan mataimakan Gwamnoni ba. This is the last time da za ki sake ha
ɗ
a taro idan bana gari"
"Sai da muka gaya ma ta ta bari ki dawo kafin ayi taron nan amma ta ƙi. Wallahi matar Gwamnan Ekiti sai da ta gasa mana magana a wajen taron nan, kin san yarabawa ai"
"Ni! Ni ki ke wa munafurci Hadiza?"
Hajiya Hadiza ta juya kai tana tura baki.
"Ki tsaya iya matsayinki Bilkisu sai a samu zaman lafiya" First lady ta fa
ɗ
a a fusace
Hajiya Bilkisu ta ha
ɗ
iyi wani abu daya tokare mata maƙoƙoro.
"Nagode First lady. Dama na zo yi miki barka da dawowa ne amma na ga alama ba ki cancanci gaisuwar ba
. Mu kwana lafiya"
Hajiya Bilkisu ta juya da sauri ta fice daga gidan.
A cikin mota danne ƙirjinta ta yi saboda yadda ya ke bugawa yana sukanta. Ba ta iya
ɓ
acin rai ba dan tana farawa zuciyarta ke fara ciwo. Shekarun baya ance tanada hawan jini shiyasa
ta ke kaffa-kaffa da duk abinda zai
ɓ
ata ma ta rai.
Bayan ta koma gida ba wanda ta kula ta wuce
ɗ
akinta ta sa key sannan ta kwanta akan gado har lokacin ba ta cire hannu a ƙirjin ba dan ji take idan ta cire zuciyarta zai iya bugawa. Ƙarshe ta tashi ta
ɗ
auko maganinta ta watsa a baki ta ha
ɗ
iye zuwa minti shabiyar maganin ya fara aiki dan bugun ƙirjinta ya fara raguwa.
Idan ba ƙaddara ba da First lady da Hajiya Hadiza da ita Hajiya Kaltumen dukkan su babu sa'anta cikin su. Idan ba muƙami da mazajen su
ke riƙe da shi ba babu wadda a cikin su ta taka ƙafarta wajen gata da daraja. *Bilkisu Sani Kachallah* ce fa. Waye bai san tarihin ahalin gidan Kachallah ba. Familyn Kachallah su ne da Jahar Congo gaba
ɗ
aya.
Bilkisu Kachallah ba za ta iya tuna lokacin d
a bacci ya
ɗ
auketa ba. Ta dai farka tsakar dare ta ganta kwance da kayan jikinta sai alokacin ta tashi ta cire kayan ta saka na bacci sannan ta dawo kan gadon ta zauna dan bacci ya washe a idonta, tunani kala-kala ta zauna yi har Asuba.
***
Shah
idah na bacci wayarta ya hau ƙara. Ta sa hannu ta jawo wayar da ke gefen gado saura ka
ɗ
an ya fa
ɗ
o ƙasa.
"Hello" ta fa
ɗ
a da muryan bacci
"Mine kin tashi kuwa? Na kusa isowa fa"
"Ka manta anyi suspending
ɗ
ina jiya"
"Subhanallahi! Ok ok barin zo i
n gaida Abba sai na wuce office..." ai bai ƙarisa bama Asiya ta kashe wayar saboda baccin da ke cinta.
Da sassafiya Bilkisu ta shirya ta sauko ƙasa. Daga wajen dining room wanda ke ha
ɗ
e da babban falon ƙasa
ɗ
an ta Junior ya ƙwala ma ta kira "Mommy" ta
juya da sauri tana maƙalawa fiskarta murmushin bogi wanda ya
ɓ
oye
ɓ
acin rai da ta ke ciki.
"My boy"
"A'a Nana yaushe kika dawo. Zunairah ya Maman ki?" Ta jera maganar tun kafin ta iso wajen su
"Mommy ina za ki sani kuwa. Jiya ina miki magana haka
kika shareni kika wuce sama. Daga baya na je na yita buga ƙofar ki amma shiru ba ki bu
ɗ
e ba"
"Sorry Dear, jiya na gaji ne dayawa"
"Miyasa Junior ke cin abinci shi
ɗ
aya ina Hansa'u?"
"Hansa'u" ta ƙwala ma ta kira da ƙarfi
"Mommy Airah ce ta ai
keta ta kawo mata boiled egg"
"Ok girls barin fita, idan Daddyn ku ya tashi ku ce ma sa na tafi Kachallah House"
Bayan tafiyar Hajiya Bilkisu sai ga Hansa'u ta fito da wani bowl
ɗ
auke da ƙwai guda uku ta ajiye a gaban Zunairah.
Zunairah ta zaro
ido ganin ƙwai da
ɓ
awonsa a jiki sai tiririn zafi ya ke
"And what is this? N Luv kinga shirmen wannan crazy old fool
ɗ
in ko?"
Nana ta kalli Hansa'u ta ce " yanzu Hansa'u ita ki ke so ta cire
ɓ
awon ƙwan kenan?"
"Ke ce ki ka ce na kawo shi kwili-kw
ili (quickly-quickly) kuma na ji Hajiya na kira shiyasa na kawo shi haka nan"
"Dalla je ki
ɓ
are ƙwan ki kawo" Nana ta fa
ɗ
a da tsawa.
Hansa'u ta
ɗ
auke kwanon ta koma kitchen da sauri.
Hajiya Bilkisu da ta fito ba ta wuce ko'ina ba sai Kachallah
House. Da ta shiga gidan ba ta wuce sashen kowa ba sai sashen mahaifinsu wanda ya ke gefe da asalin cikin gidan, a nan ya ke kar
ɓ
an baƙin sa a nan kuma ya ke duk wasu harkokin sa. Sashen ya ƙunshi falo guda
ɗ
aya da dining room sai manyan
ɗ
akuna guda hu
ɗ
u.
Ba kowane ya sani ba amma ita Bilkisu ta san akwai falon sirri a gidan wanda Mahaifinsu ke kar
ɓ
an baƙi na musamman inda ake yin meeting na tsakar dare a ciki.
Shekarunta shabiyar lokacin da ta gano
ɗ
akin, ta je duba wani littafi a library
ɗ
insa ne ha
nnunta ya danna wani switch a jikin bango sai gashi carpet
ɗ
in wajen ya
ɗ
age. Ba tareda tsoro ba ta leƙa wajen daya bu
ɗ
e
ɗ
in sai taga matakala ce a wajen. Ta sa ƙafa ta fara taka matakalar har ta nitse ciki dan falon underground ne. Ta san turawa na yin
ɗ
a
ki ko basement a cikin ƙasa amma ba ta ta
ɓ
a tunanin sashen mahaifin na su na da irin wannan ba. Falo ne Babba da ya sha kayan alatu fiye da
ɗ
aya falon sai
ɗ
akuna biyu wanda tayi-tayi ya bu
ɗ
u ya ƙi bu
ɗ
uwa shiyasa ma ta haƙura ta fito ba tareda ta ga abinda
ke ciki ba.
Ta ci sa'a Baban na su na nan dan lokacin ne ma ya ke ƙoƙarin karyawa ga tulin abinci kala-kala da aka ajiye ma sa wanda aƙalla mutum shida za su iya cin abincin su ƙoshi sarai.
"Bilkisu" ya kira sunanta da mamaki.
Ya duba agogon han
nunsa ya ga ƙarfe bakwai da minti arba'in da bakwai.
"Lafiya dai ko?"
"Lafiya Baba"
Bayan ya tambayi lafiyar mijinta da 'ya'yanta sannan ya tambayi mi ke tafe da ita da sassafen nan dan yasan haka kawai Bilkisu ba za ta nemeshi ba.
"Saifu ne za
i miki kishiya?"
"Baba idan kishiya ce ai da sauƙi. Baba tambaya na zo yi"
Alhaji Sani Kachallah ya su
ɗ
e romon kan rago da ke shirin gangarowa zuwa gwiwar hannunsa. Wani lokaci idan Mahaifinsu yai wani abun kamar wani faƙiri wanda ba shi da gata ko
ka
ɗ
an. Yanzu miye na su
ɗ
e hannu?. Ta yi saurin kauda wannan tunanin a ranta ta maida hankalinta zuwa abunda ya kawota.
"Baba yaushe Saifuddeen zai zama Gwamna?"
Alhaji Kachallah ya saka bredi ya dangwali romo zai kai baki ya ji maganar Bilkisu ta ma
sa dirar bazata.
"Wace tambaya ce kuma wannan?"
"Baba dan Allah ka amsa min tambayata"
Alhaji Kachallah ya kalli idon 'yarsa da kyau ko zai gano wani abu amma bai karanci komai a fiskarta ba sai tsananin
ɓ
acin rai, ya ce " idan Saminu Bacchi ya ƙa
risa tenure
ɗ
in sa guda biyu Jaha za ta koma ta Saifu dan shi za mu tsayar a za
ɓ
e na gaba"
"A taƙaice kusan shekaru biyar kenan?"
Alhaji Kachallah ya ture kwanon gaban sa gefe ya
ɗ
aura hannu akan table yana zubawa Bilkisu ido.
"Babu yadda za'ayi S
aifuddeen ya zama Gwamna kafin lokacin?. Baba ku ne da gwamnati, ku kuke juya jahar nan, mi zai hana ka
ɗ
aura Saifuddeen a kujerar Gwamna, shekaru biyar ma su zuwa sun yi nisa sosai"
"Bilkisu!"
"Baba break the rules, boycott the protocols make Saifud
deen the governor and..."
Idan da bai yi tunanin hakan ba to yanzu Bilkisu ta ankarar da shi. Mr Paul da ya ke son ha
ɗ
a ma sa manaƙisa a wajen Yalla
ɓ
ai dole ne ya nuna ma sa cewa kafin mutum ya ga biri to biri ya gan shi.
Bayan fitar Bilkisu daga
falon, Alhaji Kachallah ya fa
ɗ
a kogin tunani. Ta ina zai fara? Akwai gaskiya a hasashen Bilkisu dole ne ya san yadda zai yi ya shawo kan matsalar tun kafin lokaci ya ƙure a juye ma sa baya.
***
"Miyake faruwa naga kwana biyu ba kya fita"
SSK y
ai maganar yana zama gefen gadon Bilkisu tareda kissing goshinta.
"Ba na jin fitan ne kawai. Ina buƙatar hutu ne ma"
"Nima ina buƙatar hutun nan Allah. Inaga tunda Gwamna ya dawo why not mu je UK hutu ko da na sati biyu ne?"
"Its a good