Showing 45001 words to 48000 words out of 71408 words

Chapter 16 - MATAR GWAMNA BOOK1 COMPLETE

data tsara rayuwar aurenta bata tsara cewa za tayi tareda wata bare ba. Ita da Saifuddeen za su

gina rayuwarsu kuma babu wacce ta isa ta shiga tsakaninsu.

Sati biyu bayan ta iso Nigeria tasa aka fara yiwa Misturah transfer daga inda take bautar ƙasa kusa da Jahar Congo zuwa chan kudu.

Bata ta

ɓ

a ganin Misturah ba sai ranan data je gidansu ta kai

mata letan relocation

ɗ

inta tareda kashedin duk ranan data sake shigowa Congo saita sa an yankata sannan idan har bata sa an kashe maganar aurensu da Saifuddeen ba zata sa a kashe Iya Bola da iyalenta, ba nan ta tsaya ba har Akure tace za ta je tasa a ƙona

family house

ɗ

insu da duk wanda ke ciki.

Dama anacewa Yarabawa da tsoro. Tuni Iya Bola da Sikiru suka shiga bata haƙuri yayinda Misturah ta riƙe takardan da aka miƙa mata tana furzar da numfashi mai zafi...

Ƙ

ila Saifuddeen ba zai ta

ɓ

a sanin dalilin ta

fiyar Misturah ba domin ranan daya je hira gidansu wasiƙarta Iya Bola ta bashi inda a wasiƙar Misturah ta bayyana masa cewa ba zata iya zuwa gidansa a ta biyu ba. Daren ranan duk yadda ya daure sai da yai hawaye saboda Misturah itace macen daya fara so a r

ayuwarsa. Bai nemeta ba kuma har bayan ya auri Bilkisu bai nemi inda Misturah take ba saboda shi mutum ne da baya son takurawa

ɗ

anuwansa. Duk da yana sonta sosai amma hakan ba zai sa shi tursasa mata ba. Sai da shekaru suka ja kafin watarana daya ha

ɗ

u da w

ata ƙawar Misturah ta gaya masa cewa Misturah tayi aure a Lagos.

***

Tarihin gidan Kachallah ya samo asali daga ainihin wan

ɗ

anda suka kafa garin Congo. Lokacin yaƙe-yaƙe da Jihadi duka sunan gidan na nan. Sunada alaƙa mai ƙarfi da gidan Sarauta dan

ko yau wani ya fito daga tsatson Kachallah yace zai zama Sarki babu wanda zai ja dashi dan kusan shekaru

ɗ

ari uku da suka wuce anyi Sarki Kachallah a garin wanda yai mulki na shekaru shabakwai.

Alhaji Habu Kachallah tareda matarsa Khadija wacce yanzu 'y

a'ya da jikoki ke kiranta da Hajiya Dadda sun haifi 'ya'ya shida tare. Mariya Kachallah itace ta farko wacce yanzu ita da mijinta da 'ya'yanta suke zaune a Saudiyya, dan aƙalla yanzu zata kai shekaru arba'in a Saudiyya. Na biyun shine Sani Kachallah sanna

n Fatima Kachallah wacce ta jima da rasuwa amma ta bar 'ya'ya uku a duniya. Aminatu Kachallah wacce kowa ke kira da Hajiya Umma ta shekara arba'in da biyu da mijinta kafin rasuwarsa kuma Allah bai bata haihuwa ba sai dai ita ta raini 'ya'yan Yayarta Fatima

wato Aisha, Abdullahi da Umar. Na biyar

ɗ

insu shine Sa'ad Kachallah sannan Hauwa Kachallah.

Alhaji Sani Kachallah ya auri mata biyu. Ta farkon Hajiya Maryam ta rasu ta barshi da 'ya'ya biyu Fatima Batula da Aminatu. Yayinda matarsa ta yanzu Hajiya Aish

a ta haifa masa Rufaidah, Bilkisu, Saudah, Khadija da kuma Halima.

Sa'ad Kachallah a jami'ar Dares Salaam ta ƙasar Tanzania ya ha

ɗ

u da Aysha Ali Jallow lokacin yaje wani conference ita kuma tana ajin ƙarshe a jami'ar. A wajen conference

ɗ

in sau uku ta

na

ɗ

aga hannu tayi tambaya hakan ne ya saka ya shaida fiskarta har yaji ta burgeshi. Daga baya da aka gama taron ya nemi sanin ko ita wacece kuma bai sha wahala ba saboda ita

ɗ

in

ɗ

aliba ce mai ƙwazo da tayi suna a jami'ar.

Kaman wasa ya mata tayin soyayya

rsa ranan farko daya je wajenta, amsar da zai fito daga bakinta shine " I love Nigeria" daga haka bata ƙara da cewa komai ba hakan ya sashi tunanin ko bai mata bane. Wata

ɗ

aya da komawarsa London ya samu wasiƙarta inda take cewa 'yar fulanin Gambia zata je

gida idan da gaske yake ya je ya samu mahaifinta amma ya shirya yaƙi da danginta duk da ma ta san 'yan Nigeria jarumai ne.

Ousmana Jallow babban mutum ne a ƙasar Gambia, Shanu da Raƙuma da Allah ya azurta masa shi kansa ba zai iya lissafta adadinsu ba.

Bafulatani ne mai riƙo da al'ada fiyema da addini wani lokaci. 'Ya'yansa uku ne maza Aodullahe Jallow, muhammadou Jallow da kuma Ali Jallow. Gidansa ba a auren bare hakan ya sa yisu-yisu fulanin yankin kawai suke aure. Fulanin Senegal, Cameroon, Niger ko

Nigeria duk bare ne a wajensa.

ya riga ya shirya ha

ɗ

a auren jikarsa Aysha da kuma Boubacar

ɗ

an Aodullahe Jallow, jira kawai yake ta ƙarisa bokon da ubanta ya sakata dole tayi sannan ayi biki. Fiqhu da psychology take karanta amma Fiqhun kawai aka gayawa A

lhaji Ousmana shiyasa ya amince da karatun ba dan ya so ba sai dan yana son Ali sosai.

Yaƙi ne kawai bai tashi ba lokacin da magabatan Sa'ad Kachallah suka zo neman auren Aysha Jallow. Sannan ita Ayshar ta nuna Sa'ad take so Mahaifinta kuma ya goya ma

ta baya tunda a cewarsa bai san da maganar za a ha

ɗ

a 'yarsa da Boubacar ba.

Cikin 'ya'yan Ousmana Jallow Ali ne yai boko mai zurfi dan alokacin ma ya ha

ɗ

a Phd

ɗ

insa a

ɓ

angaren Economics.

Abu dai ta kai ta kawo saida Ousmana Jallow yace ya cire hannunsa

a lamarin Ali da iyalinsa, yayi duk abinda ya so.

Ali Jallow riƙaƙƙen

ɗ

an boko ne da ko ka

ɗ

an baya so a tauye hakkin wani, shiyasa ma da ya nuna sai tilon 'yarsa tayi boko bai ji shayin ko mahaifinsa zai yarda ko ba zai yarda ba. 'Ya'ya biyu ya haifa,

namijin ƙanin Aysha ya rasu tun yana watanni ka

ɗ

an da haihuwa.

Ali bai damu ba da 'yan uwansa suka ja baya da shi. Sanda magabatan Sa'ad suka dawo ya sa bikinsu nanda watanni hu

ɗ

u lokacin Aysha ta gama karatunta.

Lokacin da akayi bikin abokanansa da

'yanuwan matarsa ne kawai suka shaida amma nashi 'yanuwan ba wanda yazo. Ousmana Jallow ya yi alƙawarin fishi da duk wanda yaje bikin.

Haka akayi biki Amarya da angonta suka wuce Nigeria. Bikin nasu da watanni shida Ali Jallow da matarsa sukayi hatsarin

jirgin sama lokacin zasu koma ƙasar America saboda aiki da aka bashi a United Nation (majalisar

ɗ

inke duniya).

Labarin yazo wa Aysha daidai tana laulayi mai tsanani hakan yasa ta birkice sosai dan soyayyar uba da 'ya dake tsakaninta da mahaifinta ba kaman

na sauran 'yanuwan mahaifinta Fulani bane. Mahaifinta zai zauna da ita suyi ta

ɗ

i, ya saurari matsalarta ya bata shawara ba wai ya tursasa ta ba. Mahaifinta tamkar babban abokinta ne dan shaƙuwarsu da shi ta fi ta mahaifiyarta.

Kaman baki wata biyu bayan

mutuwar Ali Jallow da matarsa Sa'ad Kachallah yai hatsari ya rasu yana hanyarsa ta zuwa airport zai je London. Wannan mutuwar ta girgiza Aysha matuƙa dan sai data koma tamkar wata zararriya. Cikinta na wata shida alokacin amma har ranan data haihu cikin ci

wo take. Lokacin da ake nema mata magani ne wani malami yace ko ka

ɗ

an kar a bari ta bar gidan dan sammu ne a kanta, idan suka bari ta fita ba zasu sake ganinta ba. Kullum cikin tsaronta ake kuma Alhamdulillahi maganin da ake bata ya sa bata samu ta gudun

ba.

Ba ayi sunan Saifuddeen ba ta rasu hakan yasa Saifuddeen Kachallah bai san iyayensa ba sai a hoto da kuma bidiyon da akayi na biki dana wasu tarurruka da mahaifinsa ya halarta lokacin yana raye.

Sunyi mamaki matuƙa da babu ko

ɗ

aya cikin 'yanuwan Ay

sha da ya zo bayan an aika musu rasuwarta, infact sharesu suka yi kamar ba alaƙar dake tsakaninsu.

A

ɓ

angaren Boubacar Jallow kuma ya ka

ɗ

u matuƙa da ya ji mutuwar Aysha. Shi ya saka a kashe Sa'ad sannan a hana Aysha zaman Nigeria, sannan shi ya sanar da

Ousmana Jallow cewa Aysha da

ɗ

an data haifa sun mutu dan shine ya kar

ɓ

o wasiƙar da aka rubuto.

Kasancewar suna zargin sammun da aka yiwa Aysha daga 'yanuwanta ne shiyasa tun Alhaji Habu Kachallah na da rai ya hana a kai Saifudden wajen 'yanuwan mahaifi

yarsa.

Rashin haihuwar

ɗ

a namiji ya saka Alhaji Sani Kachallah ya

ɗ

aura duk wata soyayyarsa akan Saifuddeen. Shi ya za

ɓ

a mishi makarantar da zai je da abinda zai karanta wato political science inda bayan Saifuddeen yaje chan ne ya

ɗ

auki major biyu wato

Communication and Political Science a postgrad kuma yai History and International relation.

Saifuddeen ya fara koyarwa a jami'ar Congo har ya kai matsayin Professor yana shekaru talatin da biyar a duniya. Yayi Rector na Congo Polytechnic na shekara

ɗ

aya

da rabi har lokacin kuma yana koyarwa a Jami'a kafin Alhaji Sani yasa a bashi Kwamishinan ayyuka na jahar daga nan kuma ya jawo shi cikin siyasa tsundum inda rana tsaka yace masa "congratulations Saifu, kaine mataimakin Gwamna na jihar nan" ya yi maganar

tun ma ba a fara maganar za

ɓ

e ba sai gashi watanni ka

ɗ

an bayan haka Saifuddeen Kachallah ya tsinci kansa wajen yawon kamfen har kuma a kwana a tashi ya tsinci kansa a mataimakin Gwamna, sannan yanzu alƙalamin ƙaddararsa ta juya, ya wayi gari shine Gwamnan

jihar Congo...



*THE GOVERNOR'S WIFE*

...... MATAR GWAMNA....



*©Azizat Hamza*



wattpad Azi_zat

Bismillahir Rahmanir Rahim



Book one



12



*GUZURIN TAFIYA*



"Asiya....Asiya"

Juyowa tayi ta kall

i Mama ba tareda ta amsa mata ba.

"Ba za ki je ki gaida Baban naki ba. Sau biyu yana aikowa wai kije"



"Mama zan je gobe, na gaji"

"Ba abinda kika yi tunda kika zo gidan nan sai kuka. An gaya miki kuka na maganin matsala ne. Tashi maza ki shirya

ki je ki gaishe shi kafin Magariba ta ƙariso"



"Mama ba zan iya fita yanzu ba. Dan Allah ki bari sai gobe"

"To ki kirashi ki gaya masa zaki je goben"

Hannu data

ɗ

aga zata jawo jakarta sai data rintse ido saboda yadda zuciyarta ke sukan ƙirjinta.

Missed calls ta gani dayawa a wayar wanda na Ubayd ne yafi yawa. Tun isowarta ta turawa Umma text ta sa wayar a silent ta jefata cikin jaka.

Numbar Ale ta kira taji shi a kashe, hakan ya mata daidai dan ba son magana da shi take ba.

"Numbarsa a kashe

take" ta fa

ɗ

a da muryar da yafi kama da ra

ɗ

a.



"Ki tashi kiyi wanka kizo ki ci abinci. Haka kawai ki hana kanki sakewa saboda a kanki aka fara ya

ɗ

a jita-jita"

"Tashi maza kin ji. Barin cewa Ladi ta

ɗ

eba miki ruwan zafi"

"Toh"



***



"Sumayye, Sumayye"

"Na'am Baba"



"Uban me kike a

ɗ

akin ne. Ki fito mu tafi ko na barki a nan"

"Gani zuwa Baba"

Minti

ɗ

aya sai ga Sumayya ta fito daga

ɗ

aki sanye da hijabi ruwan toka wanda saboda akwai duhu zaka

ɗ

auka baƙi ne. Babu wuta shiyas

a gidan ya

ɗ

au duhu, wata da taurari kuma a daren kaman sunyi ƙaura.



Wayar latsawa ce a hannunsa amma yana dannata da ƙarfi kaman wanda idan bai yi hakan ba ba za tayi aiki ba.



"Baba gani"



Ya

ɗ

an yi murmushi saboda bazawararsa da suke chatt

ing tace tana jiransa ya zo ya ga kwalliya.

"Baba gani fa"

"To fasa mun kunne Sumayye."



Sumayya ta fara tura baki wanda ba dan dare bane kuma hankalin Ale na kan bazawararsa da ya gani.

"Kin

ɗ

auko kazar?"

"Na

ɗ

auka"

Ficewa sukayi daga gi

dan dan yana sauri daga wajen Asiya zai wuce wajen masoyiyarsa Lubabatu.

Cikin motarsa ƙirar peugeot 406 fara wacce aƙalla ta bawa shekaru shatakwas baya ya

ɗ

au Sumayya suka wuce gidan Gwani wanda yanzu ƙannensa da iyalensu ke zaune a ciki.

Masallac

i ya fara tsayawa ya gaisa da Baffa Malam wanda ke koyarda

ɗ

alibai karatu sannan ya wuce cikin gida

ɗ

akin Mama.

"Gashinan Anty Asiya Ale yace a kawo miki Kaza. Ni na soyata da kaina"

"Ki ajiyeta Summy ba zan iya ci ba"

"Dan Allah ki tashi ki ci"

"Salamu Alaikum"

"Amin Alaikas Salam. Bismillah"

"Ina wuninku dai"

"Lafiya, Sannu da zuwa Ale Faruƙ"

Mama ta miƙe daga kujera ta koma bakin gado gefen Sumayya.

Bayan sun gaisa da Mama sannan ya maida dubansa ga Asiya ya tambayeta ya hany

a.

Daga inda Asiya ke kwance ta amsa masa da lafiya.

"Mama bata da lafiya ne? Ko za a kira Malam ya mata rubutu ko Asibiti zamu wuce?" yai maganar ba tareda ya tsaya ya ja numfashi ba.

"Taƙi cin abinci ne fa tunda ta iso"

"Wai haka Asiyata? Ke Su

mayye baki bata kazarta bane?"

"Baba gashi nan ita tace ba zata ci yanzu ba"

"Ki daure dai ki ci kinji Asiya"

Kaman gaisuwar ce kawai ta kawoshi sai kuma bayan shirun minti biyu ya fitar da abinda ke ransa.

"Ke Sumayye ki bamu waje"

Bayan Su

mayya ta fita daga

ɗ

akin, Mama ta fara ƙoƙarin miƙewa Ale yace ta zauna.

"Asiyata ya jikin dai" bai jira amsarta ba ya cigaba.

"Wai asalin ku

ɗ

in da akace 'yan adawan sun baki nawa ne? Tun da safe Malam Yusha'u da Alhaji Ɗansabo suke musu akan ku

ɗ

in nan

, ni dai nace duk ku

ɗ

in Umaru Kwom ai ba zai baki ƙasa da Miliyan biyar ba ko?"

Kaman wanda aka tsikara haka Asiya ta miƙe zaune tana yiwa mahaifinta kallon ƙurilla kamar yau ta fara ganinsa.

"Ba sai kowa ya san asalin ku

ɗ

in ba Asiya. Kinga bikin ki

ya kusa idan kika bani miliyan biyu ko uku a ciki zan juya miki shi kafin lokacin biki"

Magana take son yi amma kukane ya ƙwace mata. Abin nata ya kai har mahaifinta ya tsaya musu da wasu akan ku

ɗ

in da ba ta san da su ba. Ba ma wannan ba, ashe har suna

nta ya

ɓ

aci a garin da take iƙirarin cewa nan ne asalinta.

"Lah! Daga tambaya sai kuka. To kiyi haƙuri"

"Ale Faruƙ inaga dai gara ka barta ta huta zuwa gobe sai kuyi maganar"

Bai musawa Mama ba ya miƙe ya musu sai da safe ya fice daga

ɗ

akin. Sum

ayya dake zaune a balbalin Baaba Ladi matar Baffa Malam tana ganin Ale ya fito daga

ɗ

akin Mama tayi saurin miƙewa ta wuce

ɗ

akin da sauri.

Lokacin da ta shiga

ɗ

akin kuka ta samu Asiya ke yi. Tayi saurin ƙarisawa wajenta ta shiga jijjigata tana bata haƙuri.

***

"Shi Malam Nuhu mijin uwarta ne, shi kuma Ale Faruƙ Uban daya haifeta kenan. Inaga dai chan garin nasu kawai zamu je saboda ayi komai daga tushe"

"Kana jina kuwa Saifu?"

"Baba, Bilkisu..." Gwamna ya fa

ɗ

a cikeda damuwa

"Idan ta

dawo ka turo min ita, za muyi magana"

Daga haka bai sake cewa komai ba. Shima Gwamnan ajiyar zuciya ya sauke ya cigaba da taraddadin abinda zai faru idan Bilkisu ta dawo taji maganar auren daya ke shirin yi...

A daren ranan Gwamna ya wuce gidan Abb

a. Tunda ya fara yiwa Abba bayani Abban bai ce uffan ba, kansa na ƙasa ya kasa

ɗ

aga ido ya kalli Gwamna. Magana ne yayi a taƙaice amma nauyinta zai iya kaiwa nauyin treloli goma.

Ba wai bai yarda da maganar Gwamna bane daya ce zai auri Asiya ne saboda ya

kare rayuwarta. Girmansa ya wuce ya zo har gida ya masa ƙarya. Gaskiyarsa ya fa

ɗ

a sai dai gaskiyar nauyi gareta. Idan har zai yi tunanin cewa auren Asiya shi zai sama mata lafiya to kuwa tabbas abinda ke bibiyan Asiya abune mai girma.

Asiya 'yarsa ce kuma

lafiyarta shine abu na farko da zai fara dubawa sama da komai. Ƙila ƙaddarar Asiya kenan, ƙila tsakaninta da Ubaydullahi sai dai alaƙar Ya da ƙanwa.

Ya kai minti biyu bai iya cewa komai ba. Ya sani, indai su Alhaji Sani Kachallah suka je gaban Ale Faruƙ

gobe to an riga an gama dan maganar aurenta da Ubayd ta tashi kenan. Ya ji da

ɗ

i da Gwamna ya girmama shi bai manta cewa Ubaydullahi shine saurayin da zai auri Asiya ba.

"Ba a kai sadaki ba. Mun tambaya ne kuma an bamu kuma har an saka lokaci. Shi Ubayd

akwai ku

ɗ

in sadakinta daya ajiye a wajena zuwa idan lokaci ya ƙarato sai na baiwa magabatanta, amma tunda Allah ya rubuta ba matarsa bace zan maida masa ku

ɗ

in gobe da safe idan Allah ya kaimu"

"Malam Nuhu..."

"Your Excellency nagode daka karramani, k

a bani girma har kazo da kanka ka sanar dani komai. Ina addu'ar Allah yasa wannan ha

ɗ

i ya zamo alkhairi a rayuwar Asiya"

Gwamna ya so yai wata maganar amma bashi da bakin yi. Duk abinda zai fa

ɗ

a ba zai chanja abinda Abba zaiyi tunani akansa ba.

***

Kwanaki biyar kenan da zuwan Asiya gida. Kwana biyun farko zazza

ɓ

i mai zafi ya sata a gaba. A kwana na uku ne ta samu ta fara warwarewa saboda ta rage tunani da kuka. Umma ta kan turo mata saƙo na ƙarfafa gwiwa kullum sannan Mama ma kullum tana cikin

yi mata nasiha akan haƙuri da kuma yarda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login