Showing 57001 words to 60000 words out of 71408 words
/>
"Ahm. Na zo ne na..." lura yai da hannunta na rawa alamar ta tsorata da shi hakan ya sa shi matsawa gefe, sannan ya cigaba.
"Kin sani daga jiya matsayinki ya tashi daga Asya 'yar jarida a jihar nan. Hakan na n
ufin akwai nauyi a kanki. Play your part a matsayinki na Matar Gwamna ni kuma zan sawwaƙa miki a lokacin da komai ya lafa"
"Lallai kam, to barin gaya maka idan ma wani abun kake nema ba zaka samu a wajena ba. Gangar jikina, zuciyata, ruhi na duka mallak
in Ya Ubayd ne"
Magananta na ƙarshe ya shigeshi fiye da zato
"Ki fa
ɗ
i koma minene, hakan ba zai chanja cewa daga yau gangar jikin, zuciyar da ruhin duka Allah ya mallaka min ba"
"Babu wanda na tsana irin ka, babu wanda na ke Allah wadarai da rayuw
ar sa irin ka, sannan ba ni da maƙiyi a duniya da ya wuce ka Your Excellency Governor Saifuddeen Sa'ad Kachallah. Ba za ka ta
ɓ
a maye gurbin Ya Ubayd ba ko mi zaka yi kuwa" Ta ƙare maganar tana huci. Ta
ɗ
auka zai fusata, ta
ɗ
auka zai nemeta ta ƙarfi amma sa
i gani tayi ya tashi ya fice daga
ɗ
akin ba tareda ya furta komai ba.
2g Novels
Home / THE GOVERNOR'S WIFE / THE GOVERNOR'S WIFE 15
THE GOVERNOR'S WIFE 15
2g novels THE GOVERNOR'S WIFE
*THE GOVERNOR'S WIFE*
...... MATAR GWAMNA....
*©Azizat Hamza*
wattpad Azi_zat
Bismillahir Rahmanir Rahim
Book one
15
Washegari da Asiya tayi sallar Asuba komawa bacci ta yi sai ƙarfe goma aka fara buga mata ƙofa. Jiya bayan Gwamna ya fita daga
ɗ
akin kullewa tayi da
n bata yarda da shi ba.
Lokacin da ta bu
ɗ
e ƙofa wata mata ta gani sanye da uniform riga da wando da ƙaramin hijabi kalar ruwan ƙasa.
"Ranki shi da
ɗ
e fatan kin tashi lafiya. Na zo tambaya ne shin abin karinki a kawo shi falonki ne ko a barshi a dinni
ng room?"
"Ki kawo min
ɗ
aki"
"Shikenan, barin kawo"
Bayan ta karya kiran Faty da Sumayya ta yi ta musu ban gajiyar biki. Da ta kira Queen Bee tsiya ta dinga mata wai ƙila an samu
ɗ
an Gwamna jiya da dare. Asiya tace Allah ya sawwaƙa.
Duk da ta
yiwa Ummanta text da Asuba sai da ta sake yi mata wani text
ɗ
in tana tambayarta ko 'yan biki sun gama tafiya.
Ƙ
arfe sha
ɗ
aya da rabi, Uwani matar data kawo wa Asiya abinci
ɗ
azu ta zo ta sanar da ita cewa tayi baƙi. Asiya ta zura hijabi ta fito babban
falo inda baƙin ke jiranta.
Wasu mata ne guda hu
ɗ
u dukkansu babu wanda ta sani a ciki. Jagorarsu ta mata bayanin ko su
ɗ
in su waye, sannan suka fa
ɗ
i abinda ya kawosu wai sun zo gaisheda Amarya.
Women leader ce ta jam'iyya da kuma shugaban ƙungiyan Mata
'yan kasuwa da Sakatarorinsu.
saura ka
ɗ
an Asiya ta ce musu ko uban mi zuwansu zai ƙara mata sai kuma ta dakatar da harshenta.
Ta musu godiya bayan sun ajiye mata kyauta, ta ha
ɗ
a da cewa da basu yi wahalar kawo komai ba.
Asiya ba tayi minti shabiyar
da shiga
ɗ
aki ba aka sake zuwa kiranta wai tana da baƙi. Wannan karan su Hajiya Batula ne da wasu 'yanuwan Gwamna suka zo mata sallama dan zasu wuce garuruwansu.
Haka baƙi suka dinga zuwa mata gaisuwa har dare. Ƙarfe bakwai na yamma ta ce da Uwani duk w
anda ya sake zuwa ace ya dawo gobe.
Bayan ta bada umurnin sai kuma chan ƙasan ranta ta fara tunanin tun yanzu har ta fara bada umurni, ita
ɗ
in fa ba kowa bace.
***
"Mommy zan je gidan mu, akwai wasu kayana da na ke son
ɗ
ebowa"
"Nana duk kay
an da suke nan basu isheki ba"
"Kai Mommyyy, kin san dai ba komai muka
ɗ
auko ba da zamu dawo nan"
"Naji, je ki amma ki dawo da wuri, sannan ba ruwanki da jikar maiƙusumbi"
"Yes Mom"
Daurewa kawai take amma tun safe take neman hanyar da zata
zo ta ga Asiya. Airah data kasa ta tsare ne ta hanata zuwa.
Asiya na sallah Nana ta fa
ɗ
o mata
ɗ
aki babu ko sallama. Sai da Asiya ta sallame ta juya ta ga Nana zaune a kujera tana murmushi.
Ta ganeta saboda kamannin Gwamna gareta har dimple
ɗ
insa.
"Lafiya za ki shigo min
ɗ
aki babu sallama?"
"Haba Amaryarmu, nan ma fa gidanmu ne"
"Idan gidan ku ne, ai ba
ɗ
akin ki bane. Tashi ki fita "
"Haba Anty nah" ta fa
ɗ
a tana bubbuga ƙafa tana tura baki
Lallai yarinyar nan sangartacciya ce. Asiya
ta fa
ɗ
a a ranta.
"Anty dan na zo gaishe ki shine zaki kore ni"
"Ya sunan ki ma?"
"Nana Khadijah"
"Fita min daga
ɗ
aki Khadija. Nagode da gaisuwa"
Nana ta miƙa mata hannu tace " please be my friend"
"Kin san Allah idan baki fita ba z
an wanka miki mari"
"Ok, goodnight Sweet Anty"
Asiya ta bi bayanta da kallo tana ta
ɓ
e baki...
Washegari ƙarfe tara na dare Gwamna ya shigo gida. Asiya na jin shigowarsa ta fito da sauri tabi bayansa suka haura sama tare. Da safe ya bata key
ɗ
i
n mota wai kyauta daga Alhaji Sani Kachallah sannan yace duk lokacin da zata fita akwai Dreba da zai fita da ita
Zai bu
ɗ
e ƙofar falonsa tace " inada magana"
Bai amsa mata ba ya kutsa kai ciki.
Sai da ya zauna ya
ɗ
aura ƙafa
ɗ
aya akan
ɗ
aya sannan yace
" ina ji"
"Ina so ƙanwata ta zo ta tayani zama. Sannan ina son kawo Driver nawa na kaina"
"Mi ya samu Dreban da aka baki?"
Yai maganar yana tsareta da idanu.
"Na fi son wanda zan yarda dashi
ɗ
ari bisa
ɗ
ari"
"I see. Ki submitting CV
ɗ
insa a
duba"
" Yayana ne, Ubanmu
ɗ
aya, akwai wani CV daya wuce wannan?"
"Ta ya zan yarda cewa wanda ki ka fa
ɗ
a shi
ɗ
in za ki kawo?"
Ta ji zafin maganansa amma ta dake tace " ka iya sawa a mana DNA test da ni da shi"
Yai murmushin gefen baki yace " a
bu ne mai sauƙi ai"
"Sannan abu na gaba. Bana son ku
ɗ
in jini, ku
ɗ
in talakawa. Kasan yadda za ka yi ka cire ku
ɗ
in da ka zuba a account
ɗ
ina yau da rana, bana buƙatarsu"
Miƙewa yai yace " gudummawa ce da Ahalin Kachallah suka miki, idan ba kya buƙata k
i tuntu
ɓ
i Hajiya Umma ki mata bayani"
"Zan iya kawo Sumayyan? ko itama sai da DNA test"
"Zasu iya zuwa" ya furta sannan ya wuce wani hanya wanda take ganin a nan
ɗ
akunan sashen suke.
Tana shiga
ɗ
aki ta kira numbar Yaya Bello. Yana nan teburin ma
i shayi ana rikici da shi akan ku
ɗ
i ta kira.
Daga wajen da yake yana
ɗ
aukan kira ya fara cewa "gashi nan ai ƙanwata Matar Gwamna ke kira"
"Yaya Bello"
"Hello Asiya, Hello esselenci. Esselenci kina jina"
"Ina ji Yaya, ya kuke"
"Lafiya lau mu
ke. Ya Gwamna?"
Asiya ta katse zancen da cewa "Yaya inada aiki da zan baka, idan babu matsala"
"Wallahi zan yi"
Lokacin data fa
ɗ
a masa direbanta take so ya zama wani tsalle ya daka yana ihu. Yaya Bello ya girmeta da kusan shekaru shahu
ɗ
u amma ba
i damu da cewa ƙanwar bayansa zai dinga tuƙawa ba.
Shine babban
ɗ
a namiji acikin 'ya'yan Ale Faruƙ amma kuma shine marar aikin yi walaƙantacce. Shaye-shaye ya lalata masa rayuwa. Lokacinda yake yaro shekara goma shabiyu zuwa shabiyar haka, ya ta
ɓ
a halin
ɓ
era, da abin ya ishi Ale sai ya kaishi wajen Gwani. Gwani ya dinga masa addu'a yana bashi ruwan rubutu har ya zo ya rabu da abun.
Daga baya daya bi wasu abokai suka tafi chan kudu leburanci shikenan ya lalace da shaye-shaye. Baya bin mata, dan akoda ya
ushe addu'ar Gwani Allah ya raba shi da sata da kuma zina.
A shekarar da Gwani ya rasu a shekaran ya dawo gida. Bai dawo da komai ba saboda komai ya tafi a shan abubuwan maye.
Ale ya masa aure ya bu
ɗ
e masa shago ko zai nitsu amma inaa. Kafin wata shida
komai ya ƙare a shagon, ita kuwa Amarya shekara
ɗ
aya tayi da 'yan kwanaki iyayenta suka sa ya saketa saboda tunda aka kawota ko hannunta bai ta
ɓ
a riƙewa ba.
Ale ya kaishi wajen wani abokinsa mai maganin gargajiya a duba shi ko bashida lafiya ne, amma ak
ace lafiyarsa lau.
Ƙ
annensa maza biyu sun yi aure harda 'ya'ya, sannan suma kasuwancinsu ya fara bunƙasa tun lokacin da Ale ya yaye su daga kasuwancinsa, amma Yaya Bello kam sai zaman daba...
***
Asiya na aiki a laptop
ɗ
inta Sumayya ta shigo
ɗ
a
kin da sallama.
"Kai Anty na gaji" ta ajiye jaka ta fa
ɗ
a kan gado
"Tun yanzu? Shekara hu
ɗ
u zaki yi, idan kuma aka shiga yajin aiki ƙila kiyi biyar ko shida"
"Kai! Allah ya sawwaƙa"
"Welcome to the game sister, haka muma muka yita cika bakin nan,
daga ƙarshe sai da muka ƙara wata biyar akan shekaru hu
ɗ
un daya kamata muyi"
"Anty kin san me, wata a ajinmu tace tana son ƙawance dani, ta nuna min hoton da mukayi a wajen dinner ashe nima na zama celebrity"
"Ban yadda ba"
"Iye?"
"Ban yadda
da ƙawancen nan ba. Duk wacce za ta shiga jikinki saboda ke ƙanwar Matar Gwamna ce ba ƙawa ce da zata
ɗ
ore ba. Sannan ina so ki sani cewa matsayina na Matar Gwamna na lokaci ka
ɗ
an ne"
Sumayya tayi saurin miƙewa zaune.
"Anty dan Allah kada kice min za
ki bar gidan nan. Kwana biyu dana yi a gidan nan ban ta
ɓ
a gani kin shiga sashen Gwamna ba, idan ya dawo ko..."
"Bana son gulma. Kada ki bari wani matsayi ya ru
ɗ
e ki dan ba mai
ɗ
orewa bane"
Sumayya ta riƙe baƙi tana kallon Asiya da hankalinta ke ka
n abinda take ta rubutawa a laptop
ɗ
inta.
Ƙ
wanƙwasa ƙofar
ɗ
akin aka yi, Sumayya ta je ta bu
ɗ
e.
Da ta dawo ta miƙawa Asiya wani envelop tace Uwani ce ta kawo.
Asiya ta kar
ɓ
i envelop
ɗ
in ta yaga ta fito da wasiƙar ciki.
"Shegiyar mata wai office of
the first lady, ko uban wa ya bata office oho"
"Anty minene?"
"Bilkisu Kachallah ke gayyatata taron gajiyayyu da naƙasassu da za ayi gobe Asabat a foundation
ɗ
inta"
"Anty zaki je?"
"Idan ban je ba ai ta ci nasara a kaina"...
Tunda aka kawot
a bata ta
ɓ
a fita ba, a ranan da ta yiwa Yaya Bello maganan zama Direbanta washegari ya niƙo garinsa ya taho.
Kiran Yaya Bello tayi a waya tace masa gobe za su fita za ta aiko Sumayya da key
ɗ
in mota ya duba lafiyar motar.
Washegari kuwa ƙarfe sha
ɗ
a
ya Asiya da Sumayya suka wuce wajen taro.
Lokacin da suka je an tanada mata waje na musamman kusa da Bilkisu Kachallah. Tana zama Bilkisu tace "ƙarfe goma aka fara taro, nan gaba ki duba agogonki da kyau"
"Ohh sorry! Kin san yau Excellency zai bar gida
na, dole na kimtsa shi kafin na fito. Kin san ai yana jimawa a ban
ɗ
aki idan zai yi wanka, da muka shiga tare kuwa na yi ƙoƙarin na dirzashi da kyau amma dana ta
ɓ
a shi sai jikinsa ya
ɗ
au mazari..."
"Shut up!" Bilkisu ta fa
ɗ
a a fusace, bata san ma maganar
ta fito da ƙarfi ba sai da ta ga wanda suke kusa da su na kallonta. Sai ta bige da kama hannun Asiya tana dariya kamar irin wasan nan take. Asiya ta yi murmushin nasara, yau duk ta inda Bilkisu Kachallah za ta fito tana nan dai dai da ita.
Kiran Bilkis
u Kachallah da aka yi ta zo tayi bayani nan take naƙasassun wajen suka fara tafi suna kiran sunanta.
Ko da za su shigo hall
ɗ
in abin daya fara ba wa Asiya haushi shine UWAR MARAYU da aka rubuta a saman hoton Bilkisu Kachallah. Bilkisu ba ta yi kama da m
acen da za ta so talaka ba balle maraya amma da sannu za ta karya mata fiffiken da take furkawa da shi.
Maganan minti shabiyar tayi sannan ta ce zata kira 'yaruwa, ƙanwa, kuma abokiyar zamanta ta zo ta fa
ɗ
i abu
ɗ
aya ko biyu a wajen duba da cewa ita
ɗ
in
ma ta fito daga tsatson naƙasassu.
Asiya ta cizi le
ɓ
enta lokacin da Bilkisu Kachallah ta kirata da 'yar Kurma jikar maiƙusumbi.
" Hajiya Asiya Kachallah" MC
ɗ
in wata mata wacce bleaching ya gama ko
ɗ
ar mata da fiska ta sake kiran Asiya a karo na biyu
bayan Bilkisu ta koma ta zauna.
Dai dai zata tashi taji Bilkisu tace "maza aje a gaya musu yadda ake kula da naƙasassu"
Sallama Asiya tayi lokacin data kar
ɓ
i mic a hannun MC. Jin an amsa ƙasa-ƙasa ya sa ta ƙara maimaita sallamar da muryarta mai kai
fi, wannan karan suka amsa da ƙarfinsu.
"Barin baku wasu labarai masu daaaa
ɗ
iiiii" ta ja ƙarshen maganar tana juya hannunta. Nan da nan aka saka dariya
"Akwai wani yaro da aka haifeshi da ƙusumbi shekaru tamanin da biyar da suka wuce. Aka damƙa shi wa
jen wani malami dan yai karatu tun yana shekara shida haka. Wannan yaro yai karatu sosai a wajen Malaminsa dama wasu Malaman daban. Yai aure Allah ya azurta shi da 'ya'ya uku Maza. Wannan yaro mai ƙusumbi
ɗ
inkin hula yake yana ciyar da iyalinsa da gumin ha
nnunsa har Allah ya
ɗ
au ransa. Sai dai kun san me? Kafin ya rasu yayi karatun ƙur'ani, ya ji haddan Ƙur'ani har mutane su ka rinƙa kiransa da Gwani. Wasu daga cikin
ɗ
alibansa sun ce kafin Gwani ya rasu ya rubuta ƙur'ani daga farko har ƙarshe da ka sau ash
irin da
ɗ
aya wasu ma su kance sau talatin ne. Lokacin da Gwani ke ciwon ajali kafin a bashi abinci ya ci sai ya yi ƙoƙari ya rubuta ayoyin ƙur'ani a Allonsa kafin ya
ɗ
an
ɗ
ani abincin. Har ya koma ga Allah bai ta
ɓ
a roƙo ba, bai ta
ɓ
a zuwa maula wajen Attajir
ai ba.
"Akwai wata mace dana sani da aka haifa da lalurar kurmanta, aka mata aure, suka rabu da mijinta da 'ya
ɗ
aya tsakaninsu. Wannan mata ta sake aure mijinta ya taimaka mata ta fara karatun yaƙi da jahilci. Ta koyi sana'ar
ɗ
inki da saƙa, yanzu haka
matar nan Allah ya rufa mata asiri tana
ɗ
inki tana kuma saida kayan sanyi irinsu, Zo
ɓ
o, kunun Aya da sauransu.
"Akwai wani gurgu a ƙasan layinmu kullum idan zan wuce Islamiyya yana zaune a ƙofar gidansa yana gyaran takalmi , da Allah ya yassara masa har
takalma ya saro na maza da mata yana saidawa, duka a ƙofar gidansa.
"Lokacin da nake bautar ƙasa a wani gidan talabijin akwai wata mata makauniya wacce ke gabatar da shiri na musamman dan wayae da kan al'umma akan mahimmancin ilimi wa naƙasassu. Inaga
za ku tuna da Dr Hajiya Laraba Bakatsine wacce ta rasu farkon shekaran nan, ga wanda basu sani ba degree uku ta yi kuma duka da lalurar makanta.
"Abu na ƙarshe da zan fa
ɗ
a shine, naƙasa ba lasisi bane na yin barace-barace ko maula. Ina so ku sani Naƙas
assu na da damar yin kasuwanci ko sana'a, sannan su nemi ilimi kamar kowa. Ina fata Gwamnati za ta bawa naƙasassu damar yin kasuwanci d neman ilimi kamar kowa. Mu tashi lafiya"
Kafin ta kai kujerarta wani gurgu ya turo kekensa ya sha gabanta, idonsa fal
da hawaye ya ha
ɗ
e hannunsa biyu ya fara mata godiya, kan kace me, naƙasassu sun yanyameta suna mata godiya. Maganganunta sun ta
ɓ
a naƙasassu da dama a wajen, wanda zuciyarsu ta kafe kuwa, sun sawa ransu cewa bara sana'a ce kuma ko me za a musu sai sun j
e Kudu sun yi sana'ar su.
Yadda ka san sassaƙa Bilkisu akayi haka ta daskare akan kujera ta kasa motsawa. Ba ta hango wannan ba, ba haka ta shirya ba. Da ƙyar ta iya tashi lokacin da aka kirata ta zo ta rufe taro da addu'a. Asiya ta yi murmushi lokacin
da taji Bilkisu tace ayi salati wa Annabi amma ba ta bu
ɗ
e baki anji salatin ba, sai ta rufe ido tana muimui da baki kaman Akuya na cin ciyawa...
***
A wani ƙaramin
ɗ
aki kuma wata mace ce sanye da riga da zani da
ɗ
ankwali dukkansu daban-daban. Kallo
ɗ
a
ya zaka mata ka kirata 'yar ƙauye, sai dai yanzu da take gaban wata na'ura tana magana da