Showing 21001 words to 24000 words out of 71408 words

Chapter 8 - MATAR GWAMNA BOOK1 COMPLETE

mana baƙin cikin kyautan da Gw

amna zai mana ne" CY ya sa baki.

"Wannan maƙon ne zai baku kyauta?. Keep dreaming Clement".

"Allah idan aka bamu banda ke aciki tunda naga adawa ki ke da Gwamna" Sunusi ya fa

ɗ

a yana ƙarisa sauran maltinan da Asiya ta rage.

Bayan Gwamna ya bar w

ajen su Asiya kai tsaye office

ɗ

insa ya wuce inda Alhaji Sani Kachallah ke jiransa. Idan ba shi

ɗ

in bama waye zai shiga office

ɗ

in Gwamna kai tsaye haka bayan Gwamna baya zaune a kujera.

"Baba sannu da zuwa" SSK ya fa

ɗ

a yana fa

ɗ

a

ɗ

a murmushinsa. Bayan su

n yi musabaha sannan ya je ya zauna a kujerarsa yana kallon Alhaji Sani. Sun gama maganar na

ɗ

a mataimakin Gwamna tunda ya na

ɗ

a wanda su ke so bai san kuma mi ya kawo sirikin nasa office

ɗ

insa ba wannan safiya.

Bai yi mamaki ba da Alhaji Sani ya kawo mag

anar allowance na cabinet members daya riƙe. Sai dai duk da kunyan Alhajin daya ke ji hakan ba zai sa ya aiwatar da wannan ba

ɗ

ala ba.

"Baba tunda na hau kujeran nan na ke tsoron haƙƙin mutane da ke kaina. Idan na basu ku

ɗ

in nan tamkar na ci amanar wanna

n Jaha ce. Bayan

ɗ

imbin albashi da sauran allowance da doka ta tanadar a basu miyasa zan sake

ɗ

aukan maƙudan ku

ɗ

i na basu bayan akwai tarin ayyuka a gabana"

Gwamna yayi maganar ne a sanyaye saboda darajar Alhaji amma idan da zai fidda tiriri da zuciyar

sa ke yi to ba ƙaramin amon wuta zai yi ba.

"Saifu kenan. Kaga siyasa lamari ne daya ke buƙatan hankali da takatsantsan. Kwata-kwata abun da za ka yi a wannan kujera kafin a sake wani za

ɓ

e bai kai shekara

ɗ

aya ba. Idan kuwa hakane dole ne ka tafi da mu

tanen nan yadda aka riga aka

ɗ

aura su akai. Idan muna da rai kaci za

ɓ

e sai ka fara naka sabon tsarin"

Gwamna yai shiru yana kallon Alhaji Sani. Yadda yai maganar cin za

ɓ

e ya bashi mamaki. Domin za

ɓ

e dai ba ayi ba balle a san ko zai koma kan kujerarsa ko

ba ze koma ba.

"Baba da kamar wuya. Ku

ɗ

in sun yi yawa"

"Ka biya kaso 70% na ku

ɗ

in"

Gwamna ya tauna le

ɓ

ensa na ƙasa tareda sauke ajiyar zuciya. Yadda Alhaji Sani ya shawo kansa akan maganar na

ɗ

a Bala Yamai a matsayin Mataimakin Gwamna baya tunanin

wannan karanma zai bar ofishinsa har sai ya samu abinda ya ke nema.

"Zan biya su kaso 40%"

Alhaji Sani ya

ɗ

an

ɗ

aga ido sama na

ɗ

an daƙiƙu kafin ya sauke akan Gwamna Saifuddeen ya ce "mu rufe shi kaso 50% Saifu".

Bayan fitan Alhaji Sani daga off

ice

ɗ

in Sakatare ya shigo ya sanar da shi Contractors da za ayi meeting da su sun iso. Gwamna ya miƙe ya fita.

A chan wajen meeting

ɗ

in ma wani

ɓ

acin ran ya tarar domin kusan kaso saba'in da biyar na ayyukan da marigayi Gwamna Saminu Bacchi ya fara duk

akan bashi ne. 'Yan Kwangila suna son a biyasu ku

ɗ

a

ɗ

en su idan ba haka ba sun dakatar da duk wasu ayyuka har sai baba ta gani.

Gwamna ya duba COS

ɗ

insa sannan ya maida dubansa ga Mr Paul. Wa

ɗ

annan biyun sun fi kowa

ɗ

aga jijiyar wuya akan maganar allowan

ce amma yanzu ana maganar ayyukan cigaba na Jaha amma kowannen su yayi tsit.

Ku

ɗ

in allowance

ɗ

in nan da su ke buƙata idan da za a ha

ɗ

a na wata hu

ɗ

u zai biya gaba

ɗ

aya basussukan da contractors

ɗ

in nan su ke bin Gwamnati.

Haƙuri Gwamna ya basu tareda

mu su alƙawarin zai biyasu dukkan ku

ɗ

a

ɗ

en su zuwa wani watan sai dai wannan wata za su fara ne da kaso 25% na ku

ɗ

in da zai biya su. Basu

ɗ

au lokaci ba suka amince da maganar Gwamna.

A take a lokacin Mr Paul ya miƙa masa wasu takardu tareda check Gwamna ya

saka hannu sannan aka miƙawa jagoran contractors

ɗ

in wato Mr Azad Sahib Khan.

Gwamna na komawa kan kujerarsa Mr Paul da COS suka biyo bayansa da takardar da suke son ya saka hannu. Gwamna ya duba takardan a walaƙance sannan ya kalli fiskar Mr Paul wand

a ƙarara ta nuna bai ji da

ɗ

in kaso 50%

ɗ

in da za a basu ba ya ce " Mr Paul ina fata baka manta maganan ƙarin albashin malaman makaratan firamare ba"

"Your excellency na sani"

"Good".

Kusan ƙarfe biyu saura kwata da Gwamna zai fita sallar Azahar

Sakatare ya tuna masa da su Asiya da ke jiransa tun ƙarfe goma.

Gwamna ya girgiza kai ya ce su dawo gobe dan akwai inda zai je idan yayi sallah.

Idon Asiya

ɗ

ar akan wayarta lokacin da wani security ya iso ya ce musu Gwamna ya ce su dawo gobe ƙarf

e goma.

"Kan Uba..."

"Mungode zamu dawo gobe

ɗ

in" CY ya fa

ɗ

a yana hararan Asiya.

Har suka isa ma'aikatarsu Asiya bata bar zagin Gwamna ba kan walaƙantasu da yai. Har iƙirari ta yi akan gobe ba za ta koma ba sai dai Comrade Faisal ya je yai tunda dam

a asali shirinsa ne. Sai dai MD bai bata damar hakan ba dan cewa yai ita

ɗ

in dai yakeso tayi hiran da Gwamna goben.

Da dare da Ubayd ya zo hira kaman ta shaƙeshi dan yadda ta ke masifa tamkar shine Gwamnan.

"Mine, sunana Ubaydullah ni Likitan Ido ne ba

Gwamnan Jahar Congo ba. Ki ajiye fushinki a gefe please"

"Dan shi Gwamna ne sai akace ya maidamu Awakai. He treat us like goats fa. Ya shanya mu for good 4 hours munata jiransa"

"My Asiya Gwamna fa akace. The first citizen of the state"

"And so b

loody what!"

"Shikenan. Yayi haka a chanja hiran"

"Da wani shegen idonsa a wajen..." ta ƙarisa ƙarshen jimlar a hankali saboda wani abu da ya zo ya dabaibayeta. Idon da ta ke zagi shi dai ta gani yau ta birkice, ta rasa nitsuwarta. Idon ne dai da ya

ke sukanta kamar kibiya lokacin da ta ke zaune daura da shi kafin CY ya gama ha

ɗ

a camera.

Ba ta gayawa Ubayd wannan ba ƙila shiyasa ta dage kawai akan cin mutuncin da Gwamna ya mu su. Sai da Ubayd ya sako zancen kayan lefenta da yake ha

ɗ

awa kafin ta ture

maganan Gwamna a gefe ta koma ta rayuwar da su ke shirin farawa tare nan da watanni ka

ɗ

an.

***

Taron gaggawa Mr Paul ya kira a gidan Yalla

ɓ

ai tunda suka ha

ɗ

u kuwa aketa cacar baki sai da Yalla

ɓ

ai ya tsawatar kafin sukayi shiru.

"Mr Paul ina saur

aronka"

Mr Paul ya

ɗ

aga takardar da Gwamna SSK ya sa hannu yace "Yalla

ɓ

ai tunda Saminu Bacchi ya hau kujera bai ta

ɓ

a chanja tsarinmu ba amma gashi nan wata biyu da hawan Saifuddeen ya hanamu allowance lokacin da ya ga daman bamu kuwa kaso hamsin ya baya

r. Ka gaya min ta ina zamu yarda da wannan cin mutunci. Idan har ba zai iya ba to kuwa yai resigning a

ɗ

aura Bala Yamai"

"Ka ci gidanku Eugene Paul. A gabana kake cewa Saifu yai resigning saboda baka da hankali"

"Alhaji Kachallah ka kama girmanka,

ka san bana yarda da cin mutunci a gidan nan"

"Ayi haƙuri Yalla

ɓ

ai amma Paul ya sani cewa an

ɗ

aura Bala Yamai ne ba dan shi ba sai dan kawai lokacin saka mutumin Agun ne a matsayin mataimakin Gwamna. Ya kamata kuma ya sani cewa ba zan lamunta a ci mutun

cin

ɗ

ana ba"

Bayan duka

ɓ

angare biyu sun gama gabatar da ƙorafinsu sannan Yalla

ɓ

ai yai magana.

"Kowani Gwamna muna bashi wata shida dan ya aiwatar da abinda ya ga dama a farkon tenure da kuma ƙarshen tenure

ɗ

insa. Lokacin Saifuddeen ne yanzu, Mr Paul

ka barshi yai abinda yake so"

"Amma..." Yalla

ɓ

ai ya

ɗ

agawa Mr Paul hannu hakan ya sa shi datse maganarsa.





*THE GOVERNOR'S WIFE*

...... MATAR GWAMNA....



*©Azizat Hamza*



wattpad Azi_zat

Bismillahir Rahmanir Rahim



Book

one



06



Washegari Asiya ba ta shirya da wuri ba dan sai takwas da rabi ma ta fita daga gida. So take MD ya tura Comrade Faisal da CY gidan Gwamna amma kash! MD ya nace sai ita

ɗ

in zata je. Yau kan maimakon riga da wando data saba saka

wa Atamfa ta saka riga da skirt da ƙaton mayafi daya kai mata gwiwa. Shikansa MD sai da yai wa Asiya kallon mamaki ganin shigar da ta yi, rabon da Asiya ta yi shigar Atamfa zuwa office har ya manta. Suna tafiya a hanya CY ya dinga tsokalarta wai tayi shig

an matan aure. Asiya bata kulashi ba dan gaba

ɗ

aya gabanta fa

ɗ

uwa yakeyi, ta rasa dalilin hakan kuwa.

Koda suka isa gidan Gwamnati ƙarfe goma saura minti shabiyar. Wajen da aka ajiyesu jiyan dai nan aka sake zaunar dasu. Basufi minti goma da zuwa ba fi

tsari ya kama Asiya, cikin ranta sai dana sanin shayin da ta sha kafin su fito take. Ƙarshe data ga abin zai dameta ta miƙe ta tafi wajen wata mata da ke da office a corridor

ɗ

in lobby ta tambayeta ina ne ban

ɗ

aki, matar da keta tauna cingam kamar zata ha

ɗ

a

da harshenta tayiwa Asiya kwatance tana ha

ɗ

e rai, Asiya ta wuce tana mamakin matar da fiskarta ya gama soyewa saboda bleaching.



**

"Na san ka san matsayinka a wannan Jaha. Kuma ka san baya daga cikin ayyukan ka abinda ka aikata"



"Your exc

ellency..."

Gwamna ya

ɗ

aga masa hannu ya cigaba "kar hakan ya ƙara faruwa Mr Lamara Damana. Matsayin Chief of Staff zai iya fa

ɗ

awa hannun kowa nan gaba. Ina fata ka fahimta"



"Yes your excellency. Hakan ba zai sake faruwa ba da yardar Allah"

"Goo

d. Now ka duba min ko kwamishinan ayyuka ya fara aikin da aka bashi"

Lokacin da COS ya fita Gwamna ya jawo takardar da ya ajiye ya kekketata sannan ya watsar. Ba zai ta

ɓ

a lamunta da wannan ba. Fitar COS keda wuya Sakatare ya shigo ya sanar da Gwamna cew

a 'yan jaridan jiya sun dawo.

COS na shiga office

ɗ

insa ya cillar da file

ɗ

in hannunsa takardun ciki suka watse. Ya dunƙule hannunsa kamar mai shirin dambe, ya kira sunan Gwamna da ƙarfi "Saifuddeen Kachallllaaaaah!"

Yana cikin huci ya tuna da wani a

bu nan da nan yai saurin lalubo wayarsa a aljihu ya shiga danna kira, ba a

ɗ

auka ana farko ba sai a kira na biyu.

"Akwai matsala Kachallah" abinda ya fara furtawa kenan da kakkausar murya. Bai bari wanda yake maganar ya ƙarisa ba ya katse shi da cewa "

har Gwamna zai yi iƙirarin cireni a matsayina. Ya manta ne? Ya manta ne?"



Yai shiru yana sauraron bayani daga

ɗ

aya

ɓ

angaren sannnan ya

ɗ

aura da cewa

"idan har bai san yadda akayi aka

ɗ

aura shi akan kujera ba to kuwa lallai ƙaddarar da ta hau tsoho

n Gwamna za ta sameshi. Ta inda aka hau tanan fa ake sauka Kachallah... eh inaji.... sai dai abu

ɗ

aya na sani idan har Saifuddeen ya cireni a matsayina saina gayawa duniya cewa Saifuddeen Sa'ad Kachallah ne ya kashe tsohon Gwamna..."

Saura ka

ɗ

an recorde

r da ke hannun Asiya ta fa

ɗ

o saboda firgita da tayi. Tayi saurin toshe bakinta saboda kar mutumin da take na

ɗ

an maganarsa ya jiyo nishinta. Ta fito daga ban

ɗ

aki kenan za ta koma inda aka ajiyesu ta hango Chief Of Staff ya zo ya shige wani lungu a bircike.

Curiosity nata na 'yar jarida ya sa ta bi bayansa. Wani office taga ya shige hakan ya sa ta bi bayansa da zimmar ko za ta iya gano dalilin fushinsa tunda hanyar da ta ga ya fito tanan ne office

ɗ

in Gwamna, koma minene ya

ɓ

ata masa rai yanada nasaba da Gwa

mna

ɗ

in.



Ihun da ta jiyo COS yayi yana kiran sunan Gwamna yasa ta la

ɓ

e ta fidda ƙaramar recorder

ɗ

inta ta fara na

ɗ

an maganar sa.

Ganin yayi shiru yana sauraron bayanin da ake masa ya sa tayi saurin jan jiki ta bar bakin ƙofar.

Ba ta ji ƙarshen magan

ar sa ba.

"Eh...ina sane amma... shikenan zan kiyaye sai dai gara a nuna masa cewa mune muka bu

ɗ

a masa hanya har ya samu ya hau kujeran, idan aka cigaba da ninke shi a baibai zai yi abinda zai jawo masa dana sani... to shikenan zamu ha

ɗ

u idan na tashi a o

ffice"



Da ƙyar Asiya ta iya komawa wajensu CY dan a tsorace take, abinda ta jiyo ya girgizata matuƙa yayinda tsanar Gwamna Saifuddeen ya dira a zuciyarta, dama ya aka ƙare balle kuma...

Ta samu CY na faman saita camera, shi da Sunusi suna ta

ɗ

i shiy

asa hankalinsu bai kai gareta sun lura da chanjawar yanayinta ba.



Bayan minti biyar sai ga Gwamna ya iso fiskarsa

ɗ

auke da annuri. Kallon tsana Asiya ta bishi da shi tana ji a ranta kamar ta shaƙeshi ya mutu kawai.

Maimakon jiya da za a na

ɗ

i shirin s

annan a editting na shi kafin a

ɗ

aura a tasharsu yau kam live za a saka shirin a gidan talibijin na su.

Yau kam ba kamar jiya ba babu tsoro ko fargaba a tattare da Asiya, cike da nitsuwa ta fara gabatar da shirin. Tambayoyin da aka amince ta masa su tak

eyi sai da aka kai tsakiyar shirin sannan ta sako zancen tsohon Gwamna wanda ba Gwamna ka

ɗ

ai ba hatta CY sai da ya sha jinin jikinsa da tambayar



"Gwamna Saifuddeen duba da yadda mutuwar tsohon Gwamna ya zo bagtatan ko za ka iya sanar damu yadda mutuwa

rsa ta zo maka?" Tambayar offscript ne baya cikin jerin tambayoyin da akace za a masa shiyasa ya

ɗ

an ji abin banbaraƙwai amma ya dake ya amsa da cewa.

"Kowanni halitta dake doron ƙasa sai ya

ɗ

an

ɗ

ani mutuwa. Dukkanmu lokaci muke jira. Haƙiƙa mutuwar tsohon

Gwamna ta girgizani matuƙa saboda yadda ya zo mana lokaci guda..."

"Excellency baka ganin ya kamata a duba mutuwar tasa kodai akwai lauje cikin na

ɗ

i duba da cewa Gwamna nada 'yan adawa dayawa"



Ba dan shirin kai tsaye aka

ɗ

aura shi ba da CY tuni ya

katse

ɗ

aukan shirin saboda yadda Asiya take chanja alaƙar shirin nasu.

Gwamna ya kalleta cikin zargi amma bai bari hakan ya bayyana a fiskarsa ba yace " Malama Asya mutuwa koda ciwo ko babu ciwo sai anyita. Likitoci sun tabbatar da cewa hawan jini ne y

ai ajalin tsohon Gwamna Allah ya jiƙan rai"

"Ya yanayin alaƙarka da shi kafin rasuwarsa?"



"Munyi zama na amana da shi, Allah ya gafarta masa kurarensa da ma namu gaba

ɗ

aya"



"Amin"

"Tambayata ta gaba ko miyasa Gwamna ya za

ɓ

i Alhaji Bala Yamai

a matsayin mataimakinsa duba da cewa ana zarginsa da cin hanci da rashawa har ma shekarun baya hukumar EFCC sun kama shi?"

Kafin Gwamna ya bada amsa daga chan ma'aikatarsu aka katse shirin aka saka talle saboda a samu daman katse

ɓ

aran

ɓ

aramar da Asiya k

e yi.

"Jesus! Aseey lafiyanki kuwa?"

CY ya fa

ɗ

a da

ɗ

an ƙarfi, kafin ta bashi amsa MD ya kirata tana

ɗ

auka ya shiga surfa mata masifa kaman zai zo wajen ya bindigeta. Tana ajiye wayar tareda sauke ajiyar zuciya ta ha

ɗ

a ido da Gwamna. Duk da tsanar da

take masa hakan bai hana tasirin kallon sa gareta ba.

"Yaudara na

ɗ

aya daga cikin abubuwan da na ke ƙyama. Miss Asya na yarda da wannan interview ne saboda babu maganar siyasa a cikinta, kar ki manta da wannan"

A yadda ransa ya sosu da abinda tayi niyy

arsa ya miƙe ya bar wajen saidai idan har yai haka ya sani daga lokacin 'yan jarida zasu mur

ɗ

a labarin da cewa Gwamna ya ƙi amsa tambaya saboda bashi da gaskiya. Ya sani Alhaji Bala Yamai ba shine candidate

ɗ

in daya so ya zama mataimakinsa ba sai dai kamar

yadda Alhaji sani ke yawan fa

ɗ

a masa cewa a siyasa dolene ka yi abinda bature ke kira compromise. Ba zai manta lokacin da Alhajin ya kirashi ya ce masa mataimakinsa shine Alhaji Yamai ba. Ya fa

ɗ

i maganar kamar bashi da za

ɓ

i, kamar ba shine mai ikon na

ɗ

a d

uk wanda yakeso ba.

"Alhaji Yamai yanada record na rashawa, Baba" ya fa

ɗ

a da murya mai sanyi.

"Ka zo gida muyi magana" Alhaji Sani ya fa

ɗ

a. Koda ya sameshi a gida bayani ya masa wanda hakan ya birkita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login