Showing 12001 words to 15000 words out of 71408 words

Chapter 5 - MATAR GWAMNA BOOK1 COMPLETE

idea gaski

ya. Muna buƙatan hutun nan sosai" ta yi maganar tana murmushi.

SSK bai jima da fita daga

ɗ

akinta ba wayarta ya hau ruri. Madam Bintu ta gani a jikin screen

ɗ

in hakan ya sa ta fa

ɗ

a

ɗ

a murmushinta. Ta yi saurin

ɗ

aukan kiran tana fa

ɗ

in " mutanen Turkiyya ki

n shigo kenan"

Daga

ɓ

angaren Madam Bintu ta ce "na shigo jiya da dare zan shigo wajen ki anjima"

"To sai kin zo"

Ƙ

arfe biyar da rabi sai ga Madam Bintu a gidan ta. Hansa'u ta kira ta kawo musu abin ta

ɓ

awa.

"Har yanzu ba ki rabu da wannan matar

ba bayan shirmen da ta yi kwanaki"

"Bintu tausayi ta ke bani Allah. Besides yanzu ta iya aiki sosai ba kaman farkon kawota ba sai dai ba a rasata da shirme kam. Most importantly tana sani dariya and that's help alot ga mu ma su hawan jini"

"Ok" ta

fa

ɗ

a tana ƙarewa Hansa'u kallo. Gani ta ke kaman idon matar na mata kama da wacce ta sani amma ta rasa gano ko wacece.

Bayan Hansa'u ta bar wajen Madam Bintu ta tambayi Bilkisu yadda taron matan Gwamnoni ya kasance dan lokacin da aka yi taron ba ta ƙa

sar.

"Ba abunda zan ce miki Bintu sai dai in ce kawai taro yayi kyau. Kuma za a sake wani taron nan ba da da

ɗ

ewa ba"

Madam Bintu ta kalli Hajiya Bilkisu cikin rashin fahimta, maimakon ta mata ƙarin bayani sai kawai ta fashe da wata ƙasaitacciyar dari

ya.

**

A chan gidan Yalla

ɓ

ai kuwa Chief of Staff (COS)

ɗ

in Gwamna ne a gaban Yalla

ɓ

ai yana ma sa bayani mai mahimmanci wanda ya sa Yalla

ɓ

ai nitsuwa na ban mamaki. Har ya gama bayanin Yalla

ɓ

ai bai ce komai ba sai ma murza gemunsa da ya fara yi a ha

nkali.

Ba kasafai ya ke samun ma su taurin zuciya irin ta KACHALLAH ba. Shekaru da dama an ta

ɓ

a yunƙurin aikata irin wannan abu sai dai kuma komai ya zo ya chanja a ƙurarren lokaci.

"Ka ha

ɗ

a meeting da Kachallah cikin satin nan" Yalla

ɓ

ai ya fa

ɗ

a bay

an yayi dogon nazari.

COS yai murmushin gefen baki dan ya san yanzu liyafa za ta cigaba. Ya ƙwallafa rai sosai akan Gwamna Saminu Bacchi sai dai cikin shekaru uku da yai a kan mulki sun samu sa

ɓ

ani sosai domin lokacin da idon Gwamna Saminu ya bu

ɗ

e da ku

ɗ

i sai ya zamana yana ƙoƙarin take duk wata hanya da su suke yagan rabon su, yanata wawure komai shi ka

ɗ

ai da iyalin sa ba dan Yalla

ɓ

ai ya tsayar ma sa ba wasu abubuwan haka za su dinga wuce shi.

Saifuddeen Sa'ad Kachallah daban ya ke da Gwamna Saminu,

ku

ɗ

i ba za su ru

ɗ

e shi ba. SSK ya gaji arziƙi irin arziƙin da ko da ba zai yi wani aiki ba zai isheshi ci da iyalen sa har iya karshen rayuwar su ba tareda sun yi talauci ba.

SSK shine mafita a gareshi da shi da KACHALLAH.

***

"Wallahi an cuceni

Ya Ubayd. MD mugu ne wallahi"

Ubayd yai murmushi ya ce " ni kam ya min dai-dai, dama daurewa kawai na ke yi amma kullum aka nunaki a TV sai na ji kamar zuciyata za ta fashe"

"To ta Allah ba taka ba. Sai an maidani reporting unit"

"Ina kishin ki As

iya na haƙura ne kawai saboda babu yadda zan yi amma Allah idan ki ka shigo gidana ba za ki sake bayyana a TV ba, ko dai ki tsaya aiki a bayan fage ko kuma ki haƙura da aikin"

"Ya Ubayd you are joking right"

"I'm not Asiya. Gara ma ki saba da inda ak

a kai ki yanzu"

Sati

ɗ

aya da suspension

ɗ

in ta aka kirata akan ta dawo. Yau ta fara fita aiki amma duk ta ji ba da

ɗ

i ba ta son

ɓ

angaren da aka kaita ko ka

ɗ

an.

"Ya Ubayd ba haka mu ka yi da kai ba baka ce za ka rabani da aikina ba"

"Ba rabaki zanyi

da aikin ki ba na dai ce bayan munyi aure ba ƙaton da zai sake ganin ki a TV yana ƙare miki kallo especially with irin shigan da ki ke yi" yai maganar da

ɗ

an ƙarfi

Asiya ta miƙe daga kujeran da ta ke zaune ta ce "ba ka isa ba kuwa"

Ta wuce ta barshi

a wajen baki bu

ɗ

e.

Washegari ko jiran sa ba ta tsaya yi ba ta hau keke ta wuce office...

***

" na gaya miki babu ku

ɗ

i a ƙasa, duk wani abu da zamuyi yanzu mutane za su yi magana. We need this year to work on something saboda campaign da za

a fara nan da watanni hu

ɗ

u ma su zuwa"

Gwamna Saminu Bacchi kenan yana ƙoƙarin lallashin matar sa.

"Kana so ka ce min ba ka da ku

ɗ

in da zamu celebrating 8years anniversary na mu?"

"Ba wai ba ku

ɗ

in bane amma ku

ɗ

in campaign ne"

"Kar ka gaya min

magana dan Allah. Uban me Saifuddeen Kachallah ke da shi da zai iya celebrating 15yrs anniversary na su a tsakiyar teku shekaru biyu da suka wuce. Na je party

ɗ

in fa. Sati biyu aka yi a cikin jirgin ruwa wanda komai da komai da mutanen ciki su ka yi yana

wuyan sa"

"Sha'awanatu. Saifuddeen Kachallah millionaire ne tun kafin mu hau gwamnati ko mi zai yi ba wanda zai zargeshi amma ni..."

"Ba zan yadda ba fa. Dole ne ayi anniversary party namu a Italy. Wallahi kai ka ke sawa ma Bilkisu Kachallah tana r

aina ni. Ina matar Gwamna amma ko motan da ta ke hawa tafi tawa"

"Yanzu kinsan ya za ayi ne? Za mu yi party amma a nan Nigeria. Bamu jima da dawowa daga ƙasar waje ba idan muka sake fita mutane za su yi magana..."

"Wai ina ruwanka da mutane ne. Kai

fa Gwamna ne. Gwamnar jahar CONGO wancan tafiyar Asibiti ka je wannan tafiyar kuma yana cikin yiwa iyalinka hidima ne"

" Amma Sha'awa..."

Daga haka Gwamna Saminu Bacchi ya ha

ɗ

iye sauran maganar sa saboda ha

ɗ

e bakin su da Sha'awanatu ta yi.

Was

hegari da safe Gwamna ya tashi da wani irin ciwon kai da ciwon ƙirji, ciwon ne ma ya tashe shi daga bacci tun ƙusan ƙarfe hu

ɗ

un Asuba.

Wasa-wasa har ƙarfe shida jikin ba sauƙi duk da kuwa ya sha magungunan sa.

"Za mu wuce Asibiti ne ko a kira maka l

ikita?" First lady ta tambaya cike da fargaba.

"Ki kira Likita" ya fa

ɗ

a da ƙyar saboda yadda ƙirjinsa ke takure.

Bai kai awa

ɗ

aya ba saiga likitan sa ya iso koda ya duba shi cewa yai jinin sa ne ya hau sosai idan akwai wata damuwa da ke ransa to yai

ƙoƙarin kauda ita dan abunda ya sa a ransa ka iya jawo ma sa bugawar zuciya.

Shi dai ya sani bai sa komai a ransa ba. Ba a fara campaign ba balle ya ce shine ke

ɗ

aga ma sa hankali. To kodai Barasar daya kwankwa

ɗ

a jiya da dare ne? Duk da likitan sa na

chan Germany ya hana shi shan barasa. Duk da kuwa ya san ba zai iya dena sha ba, sai dai ya rage sha ba kamar da ba.

Allura da Likitan ya ma sa ya taimaka ma sa sosai dan har ya samu yayi bacci. Lokacin da ya farka kusan ƙarfe goma sha

ɗ

aya na safe.

Sha'awanatu ta taimaka ma sa yai wanka ta kawo ma sa abinci har kan gado amma bai iya ci ba sai shayi kawai ya sha.

Ƙ

ishirwar giya ce ta dameshi dan duk da yana jin jiki yayi amanna idan ya

ɗ

an kur

ɓ

i ka

ɗ

an zai samu sauƙi. Fita yai daga

ɗ

akin Sha'awana

tu ya wuce na sa

ɗ

akin a nan ya fito da kwalbar giya ya kwankwa

ɗ

a ya girgiza kai ya sake kur

ɓ

an ka

ɗ

an sannan ya mayar da sauran ma'ajiyar sa.

Shiryawa yai ya fita saboda akwai meeting da zai yi da wasu contractors ƙarfe biyu na rana.

"Yanzu yadda bak

a da lafiya haka za ka fita?"

"To ya za ayi dole ne mu yiwa talakawa aiki"

"To. Amma ka dai yi tunani akan abinda na ce"

Dariya Gwamna ya fara yi sai kuma ya dafe ƙirjinsa saboda yadda ya ji ƙirjinsa na suya kaman an saka masa wuta.

"Your e

xcellency jikin ne?"

Kafin ta ƙarisa maganar Excellency ya kai ƙasa.

"Your excellency, miya faru? Ƙirjin ka ne?"

"Waye a nan? a kira likita. Excellency... Saminu...Saminu ka tashi"

Lokacin da aka garzaya da Gwamna Asibiti ya riga ya cika likita y

a ce zuciyar sa ce ta buga (cardiac arrest)...

***

Mataimakin Gwamna na zaune a office Chief security officer ya kira shi, kiran da ya

ɗ

aga ma sa hankali sosai dan kuwa a ki

ɗ

ime ya fice daga office

ɗ

insa ya wuce Asibiti.

Mummunan labarin da

aka gaya ma sa a waya shi ya tarar a wajen domin kuwa Allah yayiwa Gwamna Saminu Bacchi rasuwa.

A chan Kachallah House kuwa Alhaji Sani Kachallah ne ke waya da mijin 'yar sa wato Saifuddeen wanda ya jaddada ma sa mutuwar Saminu Bacchi.

"Mi aka ce

ya kashe shi?"

"Baba ba zan iya cewa komai ba yanzu"

Alhaji Sani Kachallah ya ce "ba komai zan kiraka anjima". Yana kashe wayar ya shiga kiran numbar Yalla

ɓ

ai.

A chan gidan mataimakin Gwamna kuwa Bilkisu Kachallah ce zaune a falo tana cin gasashsh

iyar kifi da soyayyen dankalin turawa ha

ɗ

e da lemo mai sanyi.

"Hansa'u, Hansa'u " Hansa'u ta fito da gudu.

Miƙo min remote ina son kallon news.

Hansa'u ta miƙa ma ta remote

ɗ

in Bilkisu ta chanja channel daga Zee world zuwa Congo news...

***

Asiya Shahidah na zaune a sabon office

ɗ

inta tana aiki akan computer abokin aikinta Ɗahiru ya shigo office

ɗ

in da sauri.

"Shahidah kin san labarin dana ji kuwa daga fitata a office

ɗ

in nan?"

"Miya faru?"

"Yanzu Abigail ta ke kawo rahoto cewa G

wamna ya rasu"

"Wani Gwamnan?"

"Gwamnan Congo mana"

"Innalillahi! Dan Allah?"

"Allah kuwa"

Asiya Shahidah ta miƙe ta bar office

ɗ

in da sauri...

Kusan awa

ɗ

aya da rasuwan sannan Mataimakin Gwamna kuma acting Gwamna ya bada sanarwan mut

uwar Gwamna Saminu Bacchi.

*"Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'oun. Haƙiƙa dukkan mai rai mamaci ne. Muna yiwa Jahar Congo ta'aziya bisa rasuwan Mai girma Gwamna Alhaji Saminu Bacchi wanda Allah yai wa rasuwa yau shabakwai ga watan Nowamba. Haƙiƙa wanna

n jaha ta yi babban Rashi"* hawayen da ya zubo ma sa yai saurin sa hankerchief ya goge sannan ya cigaba da bayani

*" Insha Allahu za ayi jana'izar sa a gidan gwamnati da ƙarfe biyar na yamma"*

Asiya Shahidah da ke kallon news

ɗ

in a talabijin da ke of

fice

ɗ

in su CY ta ce "Ikon Allah har da kukan munafurci kaman bai ji da

ɗ

in abinda ya faru ba, Shege. Ai yanzu kam jahar nan ta shiga uku a hannun wannan Wawan"

A

ɓ

angaren Yalla

ɓ

ai kuwa yana gama kallon bayanan da SSK yai ya danna remote ya kashe T V san

nan ya kai duban sa ga Kachallah ya ce

"To kyan alƙawari dai cikawa. Ina fata Saifuddeen zai bamu ha

ɗ

in kai"

"An gama Yalla

ɓ

ai"

Yayinda wasu ke cikin baƙin ciki da rasuwan Saminu Bacchi wasu kuma na nan suna planning yadda za a juya Gwamnati.

D

uniyar kenan. Tunma kafin a sa shi cikin ƙasa har an riga an cire shi daga lissafi.

Da 'yan siyasa za su dinga tunawa da cewa akwai ranar da dukiya ko matsayi ba zai amfanesu ba ƙila da za su tausayawa talakawan su.



*THE GOVERNOR'S WIFE*

...... MATA

R GWAMNA....



*©Azizat Hamza*



wattpad Azi_zat

Bismillahir Rahmanir Rahim



Book one



04



"Rayuwa kenan. Yau kam Saminu Bacchi sai kwanciyar kabari"

Abba da ya kashe rediyon sa ya fa

ɗ

a.

Ubayd ya ƙara da ce

wa "Ya tafi ba abunda ya

ɗ

auka kuwa"



"Muna addu'ar Allah ya taya Saifuddeen riƙo Amin"

Ubayd ya ce Amin. Shiru ne ya biyo bayan haka na

ɗ

an mintuna kafin Abba ya

ɗ

aga kai ya ce " 'yata ta dawo kuwa?"



"Ƙila aiki ne ya tsaida ita"

"Ka je

ka dubo min ita"

Bai musa ba ya miƙe yana karka

ɗ

a key

ɗ

in mota.



Lokacin da motar sa ta sako kai farfajiyar ma'aikatar su Asiya ya hangota tana shirin hawa babur

ɗ

in CY. Yana

ɗ

aya daga cikin abinda yasa ya ke ƙin aikinta irin yadda ba ta damuwa da

irin mutanen da ta ke mu'amala da su. Ya sha hanata mu'amala da wannan camera man

ɗ

in amma kaman ma duk cikin Kamfanin su tafi jituwa da shi.

Sarai ta hango shi amma ta kauda kai kamar ba ta ganshi ba. Sai da CY ya tada machine su ka fara tafiya ya kula

da motar Ubayd.

"Aseey ba motar fiancee

ɗ

in ki ba ne wannan"

"To sai me"

CY yai saurin taka birki har sai da Asiya ta bugu da bayanshi.



"Ya ka tsaya?"

"Bebz i no wan trouble, plz ki sauka"



"CY ka wuce mu tafi"

Lokacin da ya tada

machine

ɗ

in a hankali ya ja su har wajen da Ubayd yai parking motar sa Asiya na ta ma sa fa

ɗ

a akan ya wuce su tafi amma bai saurareta ba.

"CY za ka ha

ɗ

u da ni gobe ai. I will deal with you"



Bai kulata ba sai

ɗ

agawa Ubayd hannu da yai yana fa

ɗ

in "w

eldone Sir"

Ubayd ya sauke glass ƙasa ya ce "Sannu da ƙoƙari fa"

"Sannu Sir, a yiwa Amarya haƙuri yau ta gaji dayawa ne"



"Nagode"

Asiya ta watsawa CY harara kafin ta zaga ta je ta shiga motar Ubayd.



Sai da ya ga ta shige motar kafin ya

ja machine

ɗ

in sa yai gaba.

Ubayd bai ce mata komai ba ya tada motar su ka fara tafiya. Itama ba ta kula shi ba sai ma kwantar da kujera da ta yi ta rufe idonta kamar mai bacci.

Traffic ne ya riƙesu saboda ma su dawowa daga maƙabarta.



Ƙ

aran sire

n ne ya tada Asiya daga baccin daya sace ta. Ta rintse ido ta bu

ɗ

e da kyau ganin har yanzu suna round about na GRA kenan ko kusa da gida ba su yi ba.

Sai da motocin Gwamna su ka wuce kafin aka basu hanya suma suka fara wucewa hakan ya sa Asiya ta ja tsaki

.

"Asiya" ya dakatar da ita lokacin da ta ke shirin fita daga mota.



Ta juyo ta kalleshi ba tareda ta ce komai ba.



"Zan kiraki bayan sallar Isha"

"Ok" ta fa

ɗ

a sannan ta fita.

Data shiga gida tana jin shewar Abida ƙawar Hindatu mai murya

kaman na maza. Ta dawo kenan ta fa

ɗ

a a ranta sannan ta wuce

ɗ

akin Umma.

Bayan ta yi sallar isha tana kwance akan sallaya tana danna waya kiran Ubayd ya shigo. Ta san dalilin kiran shiyasa ba ta ma

ɗ

auka ba ta miƙe ta fice daga

ɗ

akin.

"Yau kuma shiga

r ta malamai ne"

Ubayd ya fa

ɗ

a lokacin da ta ke ƙoƙarin zama akan kujerar roba da ke gefen sa.

"Idan ma gatse ne ka san dai daga gidan Malaman na fito"

"Shiyasa na ke alfahari da cewa jikar Gwani Baba zan aura. Allah ya jiƙan rai"

"Ka huce kena

n?"

"My Aseeya kenan. Kin riga kin sani bana iya fushi da ke ai. Ki yi haƙuri"

Asiya ta

ɗ

an ha

ɗ

e rai tana tura baki.

"Kwantar da hankalinki ba haka nan na zo biko ba, na zo da kayan sulhu"

Yana maganar ya jawo ledar da ke gefensa ya

ɗ

aura akan

cinyarta.

"Whoa! Pringles, chocolates. Ba dan halin ka ba dai kaima ka yi haƙuri" tana maganar tana bu

ɗ

e robar pringles

ɗ

in.

"Ya Ubayd gaskiya yau ka yi abin kirki" tana maganar bakinta yana ƙurmus-ƙurmus.

"Ba za a sammini ba?"

"In your dreams.

Ka san yanzu a zaune sai na cinye wannan bai isheni ba"

Ganin ya sakata farin ciki ya sa shi yi mata hiran shirye-shiryen bikin su da tsarin yadda komai zai kasance. Yau baya so ayi maganar kowa sai ta su. Ana ta

ɗ

i ya tuno mata da ranan da ya fara gani

nta a gidan su hakan ya sa Asiya mingirewa da dariya tanayi tana "kai Ya Ubayd"

Farkon ha

ɗ

uwar su tana shekara sha

ɗ

aya a duniya ta zo yiwa ummanta hutu. Lokacin 'yar mitsila da ita amma wai tana JSS 2.

Ya shigo gidan ya ga tsumma a kan igiyar shanya, b

ai kawo komai a ransa ba ya cire ya tsoma cikin ruwan Omo ya fara wanke machine

ɗ

in

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login