Showing 15001 words to 18000 words out of 71408 words

Chapter 6 - MATAR GWAMNA BOOK1 COMPLETE

Abba da shi.

Kamar daga sama ya ji wata siririwar murya tana salati a bayansa ya juyo a

ɗ

an firgice dan ya

ɗ

auka ba kowa a gidan na su, biki ake a gidan su Addaye ƙanwar A

bba, duk 'yan gidan suna chan.

"Lahaula... Sallalahu Alaihi wa Sallam. Tsumman abuna!" sai kuma ta riƙe baki tana zaro ido.

Ubaydullah yana riƙe da tsumman ya kalleta da mamaki ya ce "tsumman miye? Tukunna ke daga ina?" Bai yi aune ba Siririyar yari

nya mai wushirya ta yi wuf ta kar

ɓ

e tsumman daga hannunsa ta shige

ɗ

akin Umma da gudu, bai ƙare mamaki ba sai daya ji ta bugo ƙofar

ɗ

akin da ƙarfi.

Shi kam bai gane mi ya ke faruwa ba. Ya dai ƙarasa wanke machine

ɗ

in hakanan.

Har ya gama abunda zai y

i ya fita yarinyar ba ta fito ba. Sai bayan magariba daya dawo gidan ya tambayi ƙanwar sa Ummi wace baƙuwa su ka yi a gidan. Ummi ta sanar da shi 'yar Umma Kurma ce itace Asiya Shahidan ta da Abba ya basu labari.

Tun daga lokacin kuwa Asiya ke gudunsa h

ar ranan da ya titsiye ta yana tambayarta miye dalilin ta na ƙwace tsumman ranan. Yadda ta dinga inda-inda ne ya sa ya fahimci tsumman miye.

Ƙ

annensa sun wuce nan ai dan tun lokacin da ya ta

ɓ

a kama ƙanwarsa Ummi tana

ɓ

oye tsumma cikin zani ya

ɗ

aurawa kans

a siyawa ƙannensa audugar mata tun ma yana shekaru shabakwai kenan balle yanzu daya ke shatara shigar sa Jami'a ya sake wayewa.

A ranan ya je ya siyowa Asiya auduga ya bawa Ummi ya ce ta nunawa Asiya yadda za ta yi amfani da shi.

A hankali-A hankali ka

fin ta ƙare hutun ta dena jin kunyar sa tana

ɗ

an sakewa da shi. Tun tana zuwa hutu gidan har ya zamo lokacin da za ta shiga Jami'a ta dawo gidan su da zama gaba

ɗ

aya.

Har yau idan yana son ya tsokali Asiya to kalmomi biyu kacal zai fa

ɗ

a ya tunzurata *"tsu

mman abuna"*

Bai bar gidan ba sai ƙarfe goma saura minti biyar nan ma dan baya son tsallake dokar Abba ne wato baya son hiran ƙarfe goma.

Asiya na komawa

ɗ

aki da ta duba wayarta ta ga saƙon KaSaSa a email

ɗ

inta wanda waƙar da ta rubuta yau akan mutuw

a ne, wanda tai wa Marigayi Gwamna Saminu Bacchi.

Bayan ta karanta kuwa sai da ta tuno mutuwa biyu da su ka fi girgizata a rayuwarta. Mutuwar Kakanta Gwani da kuma mutuwar ƙaninta

ɗ

an shekaru biyu wanda ya rasu a bayanta.

Auri sakin mahaifinsu ne ya je

ya auro wata mai juju. Dan idan abu ya ha

ɗ

ata da sauran matansa duka ta ke musu, shima kuwa da ƙyar ya sha a wajenta ranan da ya mareta ta kamashi da kokawa sai da ƙyar aka raba su. Ba dan an raba da wuri bama alamu sun nuna Ale Faruƙ ne zai sha kashi a

w

ajen Indo, dan Indo irin matan nan ne ma su ƙarfi, ga jiki ga tsawo. Ale Faruƙ na sane da dukan miji da akace tanayi wanda ya rabata da sauran mazaje uku da ta aura a baya amma ya rufe ido ya ce Indo-ƙarfi zai aura.

Bayan fa

ɗ

an ne kuwa Ale Faruƙ ya sa

keta ashe tanada ciki. Da ke ba ta da hankali yaron ko suna ba ayi ba ta zo ta ajiye shi gaban Tabawa mahaifiyar Ale Faruƙ wai ga tsiyar su nan.

Haka yaro ya taso ba gata. Tabawa ma da ƙyar ta ke kula da shi dan Ale Faruƙ baya kawo ku

ɗ

in madara sai ta ts

iya-tsiya.

Da yaron ya fara wayo ba shi da wata gata a gidan sai ta Asiya. A haka ya taso a yarjale har Allah ya

ɗ

au ransa lokacin yayi wani zazza

ɓ

i mai zafi Asiya ta goya shi tana jijjigashi a bayanta saboda kuka dayake ta tsalawa har Allah ya kar

ɓ

i ran

sa. Shekarunta tara a lokacin amma har yau ba ta ta

ɓ

a manta yadda abun ya faru ba. Ya jima da rasuwa a bayanta ba ta sani ba har sai da ta zo kwantar da shi lokacin za ta yi wanki dan ta

ɗ

auka bacci yai sai ta ga idonsa a kafe ta fara jijjigashi amma inaa

babu alamun motsi nan ta saka ihu ta fita tana ƙwalawa Tabawa kira...

***

"Seriously Justice ina tsoro. Kwana biyun nan bana iya bacci fa. This is so sudden for me"

Bayan Justice Yunus ya gama yi ma sa nasiha ta jan hankali ne ya ce "Shikenan na

gode. Ka gaida Maman 'yan biyu"...

"Kai da waye a waya?"

Ta fa

ɗ

a lokacin da ta ƙaraso wajensa tana zuba ƙanshi.

"Justice"

"Oh Galadima. Hope zai zo rantsarwar ka"

" i dont think so dan ya ce suna Las Vegas"

"Ayya! Allah ya dawo da su l

afiya. Muma gashi babu halin tafiya tunda ga yadda lamarin Ubangiji ya kasance. Just like a dream"

"Just like a dream kam. Har yanzu ina jimamin mutuwar Gwamna"

"Haka Allah ya ke lamarinsa. Idan lokaci yayi babu makawa sai an tafi"

"Hakane. Muma d

uk lokaci mu ke jira"

Kallonta yai da kyau sannan ya

ɗ

aga gira sama ya ce " sai ina?"

"Zamu je shopping ni da yara. Duk cikin kayan su babu na zuwa swearing in naka a ciki. I think dole a chanja mu su wardrobe kwanan nan"

"Hmmm. I trust you Bilkis

u" ya fa

ɗ

a yana

ɗ

an jijjiga kai

"Miye?"

"Allah ya kiyaye hanya"

Kiss ta manna ma sa a baki kafin ta fice daga

ɗ

akin ya bi bayanta da kallo. "Mata kenan, wai duk cikin kayan da ta ke dasu babu na zuwa wajen rantsarwar sa da za ayi ranan Monday".

"Seriously Mommy i cant believe yanzu mune first family of the state" Nana ta fa

ɗ

a tana dariya

"Well get used to it, dan yanzu aka fara governor's daughter"

Bilkisu ta fa

ɗ

a tana murmushi.

Nana ta saka ihu.

Har su ka isa Kachallah House hiran yad

da rayuwar su za ta kasance yanzu su ke yi.

Sai da su ka fara isa

ɓ

angaren Hajiya Aisha wato mahaifiyar Bilkisu kafin su ka wuce gaida Dadda mahaifiyar Alhaji Sani Kachallah.

Ko da su ka gaisa Bilkisu ta tambayi ina Mahira ta ke, Dadda ta ce ta wuc

e Islamiyya.

"Yanzu yarinyar nan abinda za ta min kenan bayan na ce ma ta zamu zo"

"Inaga ta manta ne" Dadda ta fa

ɗ

a tana tauna goro.

Ba su jima a gidan ba su ka wuce bayan sun barwa Dadda saƙo akan idan Mahira ta dawo ta je gida Bilkisun na nema

nta.

***

Farar Shadda ya saka

ɗ

inkin babbar riga ha

ɗ

e da baƙin hula zanna, ya saka baƙin shoe ƙirar Loius Vitton. Ya duba kan sa a madubi ba ƙarya ya fito sosai. Sai dai a ƙarƙashin wannan kayan zuciyar sa ce ke bugawa da ƙarfi kaman za ta

ɓ

ula ƙ

irjinsa ta fito.

Lokacin da aka rantsar da shi a matsayin mataimakin Gwamna bai tsinci kan sa cikin fargaba da tsoro kaman na yau ba kodan yanzu matsayinsa ya chanja ne?

Ya fesa turarukan sa ma su ƙanshi guda uku sannan ya fito daga

ɗ

akinsa ya wuce

ɗ

ak

in Bilkisu. A tunanin sa ta gama shiryawa amma har lokacin ana kan yi mata kwalliya. Tamkar biki za a yi haka Hajiya Bilkisu ta nemo professional make up artist da za ta gyara ma ta fiska yau.

"Your excellency" mai kwalliyar ta fa

ɗ

a tana wani ƙamewa.

Bilkisu ta

ɗ

ago ido ta ce " Darling ka gama shiryawa, yi haƙuri yanzu zan gama nima"

Tun kafin ta ƙarisa maganar ya riga ya fice inda ya wuce

ɗ

akin yaran sa. An gamawa Nana da Airah kwalliya Mahira ake yiwa lokacin daya shigo. Fiskarta tamau alamun ba

ta so a dole ake mata. Ya sani ta

ɓ

angaren son ƙyale-ƙyale kam Nana ce ta

ɗ

auko komai na Bilkisu amma Mahira bai dameta ba.

"Daddy Governor" Nana ta fa

ɗ

a tana ƙarasowa wajen sa.

"Yi a hankali N Luv kar ki

ɓ

ata ma sa farin kaya" Airah ta fa

ɗ

a daga ind

a ta ke zaune tana danna waya.

" Daddy selfie

ɗ

aya kafin ka tafi please"

Bai so ba amma dole haka ya tsaya Nana ta mu su selfie kafin ya wuce

ɗ

akin Junior inda tuni Hansa'u ta shirya shi dan lokacin da ya shiga

ɗ

akin ma yana buga game ne. Ya kama han

nunsa su ka fice daga

ɗ

akin...

Kotu ya cika maƙil da mutane da kuma 'yan jarida. Bayan Alƙali ya shigo ya tsaya sannan Gwamna Saifuddeen Sa'ad Kachallah ya shigo biye da bodyguard

ɗ

in sa. Bilkisu kaman ta narke saboda farinciki ganin Mijinta a gaban

Alkali wai za a rantsar da shi a matsayin Gwamna.

Lokacin da SSK ya dafa alƙur'ani ya maimaita kalmar da Alƙali ya fa

ɗ

a wato*I...Saifuddeen Sa'ad Kachallah. Do solemly swear...* lumshe ido Bilkisu ta yi sannan ta kai dubanta ga

ɓ

angarenta na dama inda

Alhaji Sani Kachallah ke zaune

ɗ

auke da Junior a cinyarsa. Irin yadda fiskarsa ke washe da farin ciki da annashuwa ko ita da ta ke Matar Saifuddeen albarka. Mahaifinta shine musabbabin saka Saifuddeen a harkar siyasa and yanzu ne zai ga alfanun sadaukarwa

r da yai a rayuwar Saifuddeen domin yanzu shi

ɗ

in Gwamnan Jahar Congo ne....

***

Asiya ba ta yi tsammanin kira daga MD

ɗ

in su ba dan rabonta da shi tun ranan da aka bata suspension letter.

Sai da ta ƙarisa aikin da ta ke yi kafin ta wuc

e office

ɗ

insa.

"Sannu da aiki Sir"

"Yawwa Asiya. Ya aikin?"

"Alhamdulillah"

"Inada assignment da za ki yi. Idan kin carrying out na shi da kyau za ki dawo aikin ki na da"

Washe fiska Asiya ta yi ta ce "Sir wani assignment ne?"

Wata takar

da ya tura gabanta ya ce "muna so ki yiwa Gwamna Interview"

Murmushin fiskar Asiya ya

ɓ

ace

ɓ

at. Wata na biyu kenan da SSK ya zama Gwamna kuma har yanzu ya ƙi yin interview da kowani gidan jarida. Sau

ɗ

aya yai press conference sati

ɗ

aya bayan an rantsar

da shi a matsayin Gwamna.

"Sir i think Hill TV ta nemi hira da shi kwanakin baya kuma ya ƙi"

"Shiyasa na ce assignment ne. Ko dai yanzu akwai aikin daya gagari Asiya-Shahidah ne?"

Asiya ta ƙunshe baki tareda sauke ajiyar zuciya.

"Ba komai Sir z

an nemi permission daga gidan Gwamnati kafin satin nan ya ƙare Insha Allah"

Ko da ta bar ofishin sa office

ɗ

in su CY ta wuce ta sameshi yana editing wani video da za a

ɗ

aura anjima.

"Babez ya na ga kin ha

ɗ

e rai?"

"za ka rakani Government office go

be"

"Government office? Why?"

"Kai dai ka shirya kawai".

"Okey dokey"

***

Ƙ

arfe takwas saura suna bakin Gidan Gwamnati. Ba su samu matsalar shiga ba suna nuna ID card

ɗ

in su aka ce su wuce.

Wani security ne ya mu su rakiya har ofishin S

akataren Gwamna.

Asiya ta yiwa Mr Baffayo Sakataren Gwamna bayanin abinda ke tafe da su. Bayan ta gama ya ce " Malama Asiya na ji da

ɗ

in zuwan ku gaskiya sai dai Mai Girma Gwamna ya ce ba zai yi zama da kowani

ɗ

an jarida ba yanzu, sai dai ko gaba"

"Ra

nka shi da

ɗ

e, Hill TV zata yi hira da shi ne gameda tarihin rayuwar sa babu maganar siyasa a ciki"

"Malama Asiya kenan. Zai fi dai ku haƙura zuwa lokacin da Gwamna zai so yin hiran da kan shi"

"Sir da dai ka miƙawa Gwamna letter

ɗ

in mu ƙila a dace" t

a fa

ɗ

a a marairaice

Sakatare ya kar

ɓ

i wasiƙar ya ce zai miƙawa Gwamna.

Su ka ma sa godiya su ka tafi.

Koda Gwamna ya dawo Sakatare bai ba shi wasiƙar ba, bai ma gaya masa su Asiya sun zo ba.

Asiya na nan tana jiran kiran Sakatare amma shiru. Wash

egari ƙarfe goma ta sake komawa ofishin Gwamna.

"Kin ga abinda na fa

ɗ

a miki

ɗ

in ne dai, Gwamna ya ce ba zai kar

ɓ

i gayyatar ku ba"

"Dan Allah Malam ka sa baki. I really need to take his interview"

"Ki yi haƙuri. Zan dai sake yi ma sa magana ince ki

n sake zuwa. Kin san matsalar ne. Akwai wanda su ka fi ki naci sunyita zuwa Kwanakin baya, ƙarshe Gwamna ya ce kar a sake bari

ɗ

an jarida ya zo ofishin sa amma..."

"Oh haka ko?" Asiya ta fa

ɗ

a a hasale

Sakatare ya zuba ido yana kallonta da mamaki.

Asiya ta ciro wasiƙar da su ka ajiye ma sa jiya a ƙasan laptop da ya ke aiki da shi.

"Zan iya rantsewa wannan bai je hannun Gwamna ba"

Sakatare ya fara kame-kame. Allah na gani girman shekarunsa da Asiya ta gani ya sa ta iya controlling kanta ba ta m

a sa rashin mutunci ba.

"Zan dawo gobe, zan jira ko ƙarfe nawane sai na ga Gwamna da kaina na bashi wasiƙar. Zan haƙura ne kawai idan shi da bakinsa ya ce ba zai yi hira da ni ba"

Daga haka ta fice daga office

ɗ

in ta bar Sakatare baki bu

ɗ

e.

Bayan

tafiyar Asiya da Sakatare ya shiga wajen Gwamna kai ma sa wasu takardu sai ya ha

ɗ

a da wasiƙar Asiya.

"Wannan fa?" Gwamna ya tambaya yana

ɗ

aga envelope

ɗ

in da wasiƙar ke ciki.

"Your excellency gidan talibijin na Hill TV ke son hira da kai"

"Malam

Baffayo hira da 'yan jarida sai gaba, we have better things to do with our time now"

"Yes excellency"

Daga haka ya fita bai sake

ɗ

ago maganar ba.

Washegari kuwa kamar yadda Asiya tayi alƙawari sai gata a ofishin Gwamnati sai dai wannan karan ko ƙ

arasawa ofishin Sakataren Gwamna ba ta yi ba aka dakatar da ita.

"Ban gane in tafi ba. Ina son ganin Gwamna ko akwai dokar da ta hana hakan?" Asiya ta fa

ɗ

a wa security guard

ɗ

in daya tsareta cikin tsawa.

"Gwamna baya office ki je ki dawo wani lokaci"

"Ba inda zan je. Gwamna yana nan. I need to have audience with him"

" idan ba ki fita ta lallami ba, za a fita da ke ta ƙarfi. So please leave"

"Ba inda zan je fa" Asiya ta fa

ɗ

a tana gyara tsayuwarta.

A ofishin Sakatare kuwa Gwamna ne ya zo

wucewa zuwa wani exco meeting ya jiyo hayaniyar da ake yi hakan ya sa shi ya

ɗ

an tsaya.

COS da ke bayan sa ya kalli Sakatare cikin tsawa yace "wai wacece a wajen nan ne?"

"Wata 'yar jarida ce ta dage sai ta ga Gwamna".

"Kul ka ta

ɓ

a ni, wallahi yat

sata ka ta

ɓ

a sai ka san wacece Asiya-Shahida a garin nan. Na san 'yanci na dan haka kar ka kuskura ka min barazana"

Wannan karan tana maganar ta zauna a kan kujera da ke Lobby

ɗ

in tareda

ɗ

aura ƙafa

ɗ

aya kan

ɗ

aya tana huci.

"Malam Baffayo ka ce ta da

wo ranan Monday"

Ba da ƙarfi yai maganar ba amma duk sun ji shi. Bai jira mai Sakataren zai ce ba ya wuce abinsa.

Asiya ta zauna na kusan minti shabiyar kafin Sakatare ya fito.

"Malama Asiya ya da ha

ɗ

e rai haka"

"Ba fa inda zan je" ta fa

ɗ

a tan

a girgiza kai

Sakatare ya miƙa ma ta wani envelop. Tana gama karanta takardar da ke cikin envelope

ɗ

in ta saka ihu. Sai kuma ta yi saurin rufe bakinta da hannunta.

Sakatare yai dariya ya ce " gaskiya kin taki sa'a. Gwamna ya amince ya ganki ranan Mon

day, best of luck"

Fiska a washe Asiya ta ma sa godiya ta tafi. Shi kan sa Sakatare yayi mamaki da amincewar Gwamna cikin sauƙi haka.

***

A chan

ɗ

akin da ake taro kuwa dukkan wanda ya ke da alaƙa da wannan taro ya riga ya hallara dama Gwamnan k

awai ake jira.

COS ne ya ja masa kujera ya zauna yana kallon mutanen da ke wajen

ɗ

aya bayan

ɗ

aya. Kusan minti guda ya

ɗ

auka sannan ya ja dogon numfashi sannan ya ce "gentlemen ina buƙatar report na wannan wata"

"Kwamishina Isiaka" Gwamna ya kira ya

na duban wani ƙaton baƙin mutum sanye da babbar riga kalar light blue. Kwamishinan ilimi yai gyaran murya sannan ya fara bada bayani wanda ya

ɗ

aukeshi tsawon minti hu

ɗ

u da rabi.

"Not impressive Kwamishina Isiaka. Ban ji ka yi maganar Albashin Malaman fi

ramare da za a ƙara ba"

"Your excellency mun submitting budget farkon watan nan amma abunda ya iso mana daga hannun Kwamishina of Finance shi mu ka yi amfani da shi"

Gwamna SSK ya juya ya zubawa Mr Paul idanunsa ma su kaifi hakan ya sa shi fara wiki

-wiki da ido.

"Mr Paul!" Gwamna ya fa

ɗ

a da

ɗ

an ƙarfi.

"Excellency saboda akwai basusuka dayawa da tsohon Gwamna ya bari muna so a fara rage wannan kafin a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login