Showing 33001 words to 36000 words out of 71408 words

Chapter 12 - MATAR GWAMNA BOOK1 COMPLETE

gida ki gaishe da mahaifinki"

Ba sai ya ƙara magana ba ta sani managarsa na nufin ta tashi ta tafi.

Gwamna baishe da ita uffan ba sai ma kauda kansa da yai gefe...

Daga gidan Gwamnati shagonsu ta wuce wanda tunda sukayi hatsari rabonta da wajen. Tana wajen Umaru Kwom ya turo ma

ta saƙo akan ya kamata su ha

ɗ

u

su tattauna. Ta tura masa saƙo akan yai haƙuri ba zata iya taimaka masa ba.

Saƙon Alhaji Sani Kachallah ya isowa Asiya ƙarfe takwas na safe lokacin tana shirin fita shago tunda yanzu ta bar aiki a Hill TV. Aliyu ne ya shi

go

ɗ

akinsu da gudu sanye da uniform

ɗ

in makaranta.

"Miya sa baka tafi makaranta ba Ali?"

"Anty Shahidah wai kije yanzu-yanzu inji Abba" ya fa

ɗ

a sannan ya ruga da gudu.

Hijab

ɗ

in Umma dake kan gado ta saka sannan ta wuce falon Abba da sauri.

Ta

na zuwa ta ganshi ya ƙurawa TV idanu.

Baice komai ba dan haka itama ta maida hankalinta kan talabijin

ɗ

in. Bayan minti uku sannan aka fara karanta labarin daya sakata riƙe kai. Hotonta aka nuna tana magana da wani security a bakin gate

ɗ

in gidan Gwamnat

i sannan ga tanan tana ƙoƙarin shiga office

ɗ

in Gwamna daga nan kuma sai aka nuna hoton wasiƙa zuwa ga Gwamna wanda sunanta da sa

hannunta ke ƙasa. Mai karanta labaran yana karanta wasiƙar hawaye na zubowa a idon Asiya yayinda ilahirin jikinta ya

ɗ

au rawa.

Cin mutuncin da za a mata kenan a

ɓ

ata mata suna.

Abba ya rage volume

ɗ

in TVn sannan ya juyo ya kalli Asiya.

"Abba wallahi ban rubuta wata wasiƙa ba"

"Wanda bai ji bari ba ai zai ji hoho ko Asiya. Kin dai ji yadda 'yan siyasa suka juya labarinki

"

"Na shiga uku"

"Kiyi addu'a Allah ya sa ya tsaya a iya haka. Idan kuma taurin kai da kika saba za ki yi to Bismillah"

Kafin ƙarfe goma na safe ko ina ya

ɗ

auka 'yar jarida Asiya Shahidah Faruƙ Baba ta yiwa Gwamna tayin soyayyarta ne shiyasa ta

ya

ɓ

a masa baƙin fenti da bai amince da ita ba. Hatta cikin rahoton data kawo tana aibanta SSK lokacin daya ke mataimakin Gwamna sai da aka nemo aka dinga ya

ɗ

awa.

Kowa a jahar sai tofa albarkacin bakinsa yake yi akan zancen. Wasu suce Asiya irin matan nan

ne masu bibiyar 'yan siyasa amma shi Gwamna SSK babu ruwansa da harkan mata. Wasu kuma suce neman suna take yi saboda ta fitar da labarin da zai yi fice da ita a duniya amma dake Allah ba azzalumin bawa bane shiyasa asirinta ya tonu. Wasu kuma cewa suke ak

wai lauje a cikin na

ɗ

i ƙila an yiwa Asiya barazana ne shiyasa ta rubuta wasiƙar nan. Wasu kuma suna ganin 'yan adawa ne suka biyata dan ta

ɓ

atawa Gwamna suna. Maganganu dai kala-kala.

Maganar shigar da ƙara da ake ta ra

ɗ

e-ra

ɗ

in Matar tsohon Gwamna za ta

yi kuwa sai ya zo ya bi ruwa.

Lokacin da Likitan tsohon Gwamna yai bayani a gidan talabijin tareda fitar da report na gwaje-gwajen da akayiwa Gwamna Saminu Bacchi bayan rasuwarsa hatta Umaru Kwom sai da ya ji jikinsa yayi sanyi domin babu yadda za ayi y

a samu nasara kan tuggun daya shiryawa SSK duk da kuwa ya

yarda koda SSK bai sa an kashe Saminu Bacchi ba to Alhaji Sani Kachallah zai iya aiwatar da hakan.

A ranan wani Malamin addini ya fito yai bayani akan yarda da ƙaddara mai kyau ko marar kyau. Yai

maganar cewa yana cikin rashin yarda da ƙaddara mutum ya fara bibiyar dalilin mutuwar wani. Gwamna Saminu Bacchi lokacinsa ne yayi shiyasa Allah ya

ɗ

auki ransa abinda al'umma za su yi shine a cigaba da yi masa addu'a da shi da duk wanda suka riga mutuwa.

Ita kuma Asiya Allah ya shiryeta.

A rana

ɗ

aya tal sunan Asiya ya chanja zuwa maƙaryaciya. Washe gari da safe wani mawaƙi ya shiga studio ya sake waƙa yana yabon Gwamna yana aibata sunan Asiya.

Sai da Asiya ta gama shirya kayanta tsaf kafin ta wuce fal

on Abba, baya nan dan haka ta tura masa saƙo akan cewa zata koma gidan Baffa Malam.

Idonta yayi jaa duk sun kumbura saboda kuka. Umma ta goyi bayan shawaran data yanke data ce zata je ta zauna a gidan Baffanta har sai saura sati biyu bikinta kafin ta da

wo...

***

"Your excellency inada magana"

"Bismillah Malam Baffayo"

"Yarinyar nan Asiya rayuwarta na cikin ha

ɗ

ari"

Gwamna ya zaro ido cike da mamaki.

" na samu labari daga majiya mai ƙarfi cewa mutanen Umaru Kwom suna son kasheta sabod

a a tada sabuwar fitina tunda wancan ta mutu"

"How could they, ina kaji wannan magana?"

Sakatare yace " Excellency a bar kaza a cikin gashin ta"

Lokacin daya bar office kai tsaye Kachallah house ya wuce wajen Alhaji Sani.

Bayan ya yiwa Alhaji

Sani bayanin da Sakatarensa ya masa sai kawai ya ga ya

ɓ

igire da dariya har da kakkautawa.

Ya sake baki yana kallon Baffan nasa.

"Wani lokaci Saifu kaman baka san mi ake nufi da siyasa ba. Ba abin mamaki bane idan sun yi niyyar kasheta saboda wata ma

nufarsu, sai dai duk ta inda suka

ɓ

ullo ina nan ina jiransu. Har yaushe ma Umaru ya girma da zai ce zai ja dani"

Wani abu ya daki zuciyar Saifuddeen. Ana maganar kashe ran yarinyar da bata ji ba bata gani ba amma yana dariya. Ba zai ta

ɓ

a bari a hallaka

rai a rikicin Gwamnatinsa ba.

"Baba ba zan bari su ta

ɓ

a lafiyarta ba balle ma har su kasheta matuƙar ina raye"

Alhaji Sani ya kalli SSK da alamar tambaya a bakinsa amma bai furta ba sai yace " kenan zaka aureta?"

"Baba ban gane ba" Gwamna ya fa

ɗ

a

cikin rashin fahimtar manufar Alhaji Sani Kachallah.

"Hanya

ɗ

aya da zaka iya kareta kenan Saifu" Alhaji Sani fa

ɗ

a yana cigaba da dariya.

WAIWAYE...





*THE GOVERNOR'S WIFE*

...... MATAR GWAMNA....



*©Azizat Hamza*



wattpad Azi_zat



Bismillahir Rahmanir Rahim



Book one

09



*WAIWAYE*





Abu ne da muka sani cewa Allah zai iya jarrabtar mu ta kowani fanni na rayuwarmu. Zai iya jarrabtarmu ta wajen dukiya, lafiya, 'ya'ya, mata, 'yanuwa, iyaye d

a sauransu.

Asalin iyayen Lukman Fulanin Baroroji ne wanda basa zama waje guda su jima.

Lukman yaro ne da aka haifeshi da ƙusumbi (hunchback). Yana shekara uku mahaifiyar sa ta rasu wajen haihuwa. Matar uban sa da ake kira da Gaji ta ce ba za ta iya ri

ƙ

e shi ba, shiyasa Uban sa ya damƙa shi wajen Yayar mahaifiyarsa mai suna Habbi. Yana cika shekara biyar a wajenta ta

ɗ

auke shi ta kaishi wajen Malam AbdulWahab Falke Almajiranci wanda ya kasance Kawu a wajen mijin ta.



Tunda aka damƙa Lukman wajen Ma

lam kuwa Mahaifin sa bai ta

ɓ

a waiwayan sa ba har Allah ya

ɗ

au ran sa, shekaru biyar bayan rasuwan Asiya mahaifiyar Lukman

ɗ

in. Itama Inna Habbin sau

ɗ

aya ta je ta duba Lukman daga nan ba ta sake zuwa ba har rai yai halin sa.

Malam Falke ya zamewa L

ukman Uwa da Uba sannan Malami. Duk cikin Almajiran Malam, Lukman ya fi ƙoƙari da hazaƙa. Ya maida hankali sosai wajen karatu. Ɗan sarari da su ke samu da sauran ke watayawa cikin gari shi yana amfani da wannan lokaci ne yai ta ƙoƙarin rubutu a Allon sa.



Malam Falke Allah bai bashi 'ya'ya dayawa ba. Yaran sa biyar ne kacal sai kuma 'ya'yan da ya ke riƙewa. Hu

ɗ

u daga ciki mata

ɗ

aya kuma namiji. Kafin a kawo masa Lukman

ɗ

ansa namiji ya jima da rasuwa, dan shekaransa shida ya rasu bayan wata ƙaramar

jinya.

Dayawa mutane sukan

ɗ

auki Lukman a matsayin

ɗ

an Malam ne saboda irin kulawar da Malam ke bashi.

A hankali da ya dinga lura da baiwar karatu da Allah ya bawa Lukman sai ya zamana ya fara ba shi karatu na musamman. Duk wani ilimi da ya ke da shi

to yana ƙoƙarin ya ga cewa Lukman ya samu, yana ma sa tanadin zama magajin sa. Koyaushe baya rabuwa da yiwa Lukman Du'a'ul Fahmi.

Lukman yana shekara tara yai saukan ƙur'ani (tartil) yana shekaru shahu

ɗ

u yai haddar ƙur'ani kuma cikin watanni bakwai ya

rubuta ƙur'ani da ka.

A hankali ya dinga haddace manya-manyan litattafai na addini. Yana shekara shabakwai Malam ya tura shi Borno wajen wani Babban Malami. Bai dawo ba sai da yai shekaru hu

ɗ

u a chan. A sanda ya dawo ne kuwa ya tarar da Malam ya aura mas

a wata 'yarsa.



Rumaysa'u wacce aka fi kira da Tabawa ita ce auta cikin 'ya'yan Malam. Ita ce kuma Allah ya jarrabce shi da ita.

Sa

ɓ

anin sauran yayyanta da su ka yi karatu sosai har su ka yi sauka tun ma kafin ya aurar da su ita fir ta ƙi karatun.

Bayan nan, ƙiriniya da yawace-yawace da ta tsirfata da tara samari ya sa ya ce zai ha

ɗ

ata aure da wani Almajirin sa. Tabawa ta ƙeƙasa ƙasa ta ce ba za ta auri Almajiri ba. Yayi yayi da ita ta ce ba za ta aure shi ba. Ƙarshe ma ta kai ƙarar sa wajen Mai

gari.



Malam ya haƙura ya aura ma ta wanda ta kawo ta ce tana so. Da ke babu albarkan iyaye auren dudu wata biyar su ka yi ya rabu ta dawo gida ta fara zawarci. Kafin kace me sunan Tabawan Malam ya sake zama tamkar waƙa a wajen samari da bazawarai.

L

okacin da Malam ya ce ta fito da miji sai ta nuna Chukudi a matsayin wanda ta ke so. Kasuwanci ya kawo Chukudi garin,

ɗ

an ku

ɗ

in da ya ke kashewa Tabawa shine ya tsole ma ta ido har ta za

ɓ

eshi a matsayin wanda za ta aura, duk da addinin su ba

ɗ

aya ba, al'ad

ar su ba

ɗ

aya ba, uwa uba ba asan minene asalin sa ba.

Wannan karan da Malam ya hanata auren sai wayan gari aka yi aka ga ta gudu daga gidan. Ita da Chukudi aka neme su a gari aka rasa. Wannan cin mutuncin har kwantar da Malam yai, kamar ma ba zai tas

hi ba sai kuma bayan ya sha jinyar watanni sai gashi ya samu sauƙi amma baƙin cikin da Tabawa ta ƙunsa ma sa yana nan yana cinsa, kullum addu'ar sa gareta Allah ya shiryar da ita. Ya sha tsayuwar dare akan lamarinta sai dai ita

ɗ

in wata jarrabawa ce da All

ah ya ma sa.



Shekara

ɗ

aya da rabi kafin Tabawa ta dawo gida. Ranan da ta dawo mutanen gidan da ƙyar su ka ganeta saboda lalacewa da ta yi. Bayan ta bi Chukudi zuwa ƙauyen su ashe niyyansa shine ya tsafeta yai ku

ɗ

i da ita. Da ƙyar Allah ya ku

ɓ

utar da

ita daga kaidinsa, sai dai tunda ta bar ƙauyen ta rasa gane kanta. Ta jima tana garari kafin ta samu ta warke ta dawo wajen Babanta dan ta san nan ne kawai gatan ta.

Malam ya kar

ɓ

eta ne da shara

ɗ

i guda, za ta zauna tsakani da Allah da duk wanda ya aura ma

ta. Kaman da gaske ta ce ta amince.

A take ya

ɗ

aura ma ta aure da Lukman ya kuma tura wasiƙa akan Lukman ya dawo gida idan Malaminsa ya sallameshi. Bai samu dawowa ba sai bayan wata uku.



Kafin ya dawo Malam ya gyara ma sa

ɗ

akuna biyu cikin gidansa i

nda anan za su zauna da Tabawa.

Lokacin da Malam ya sanar da Lukman maganar auren da yai masa ya sha mamaki sosai. Ya san halin Tabawa sarai kuma duk abinda ke faruwa babu wanda ba shi da masaniya akai. Ba wai ba zai kar

ɓ

i za

ɓ

in Malam ba ne amma yana tu

nanin anya kuwa Tabawa za ta zauna da shi?

Tsoronsa kuwa ya tabbata domin lokacin da Malam ya ha

ɗ

a su zai mu su nasiha Tabawa ta ƙeƙasa ƙasa akan ba za ta auri Mai ƙusumbi ba. Ita duk zaman nan ta

ɗ

auka

ɗ

aya daga cikin manyan Almajiran Malam aka aura m

ata, bata san Lukman Maiƙusumbi ba ne.



"Baba ba zan zauna da Maiƙusumbi, Miskini, marar asali ba. Duk cikin Almajiranka ba wanda ba sa zuwa wajen 'yan uwan su lokaci zuwa lokaci amma wannan bai ta

ɓ

a zuwa wajen na shi ba. Ƙila ma

ɗ

an shege ne"

"Ruma

ysa'u!"



"Baba zan auri kowa amma banda shi Wallahi"

"Na fi ƙarfin Miskini" ta ƙara jadda masa kafin ta fice daga

ɗ

akin Malam

ɗ

in.



Duk ƙoƙarin da Lukman ya ke akan kada yai hawaye agaban Malam sai da hawaye su ka zubo ma sa.



Dai-dai yana go

gewa da gefen hannun rigansa Malam ya ce "Lukman ka tashi ka je za a kawo maka ita yanzu"

"Malam ka yi haƙuri Dan Allah, tunda ba ta so a bari na sawwwaƙa ma ta"

Ran Malam cike da ƙuna ya ce " ka san Allah idan har Rumaysa'u ba ta kar

ɓ

i auren ka

ba sai na tsine mata"

Lukman ya zaro ido waje.

"Kai ne aka cuta da na ha

ɗ

aka aure da mace kamar Rumaysa'u, na yi haka ne dan ko Allah zai shiryar min da ita ta hanyar ka"

A chan cikin gida kuwa Tabawa ta dinga fa

ɗ

a wai a rasa wanda za a aura ma

ta sai Maiƙusumbi. Wata Gwoggon ta da ke gidan ta fito ta dinga surfa mata masifa.

Yadda ta dinga kiranta da butulu shiyasa jikinta yai sanyi.

Duk da tarin laifuffukanta itakam ta ƙwammace ta zauna ba aure da ta auri Lukman Maiƙusumbi. Kusan shekaru bi

yu kawai Lukman ya ba ta. Tun suna yara ta tsaneshi. Yadda Malam ya ja shi a jiki ya maida shi

ɗ

ansa na dole ba ƙaramin

ɓ

ata ma ta rai ya ke yi ba.

Bayan Gwoggo ta ƙare mata fa

ɗ

an ita da Kulu yayar Tabawan suka tarka

ɗ

ata zuwa sashen da aka gyarawa Lu

kman. Tabawa ta sa a ranta zata zauna ne zuwa abubuwa su lafa, nan da lokaci ka

ɗ

an za ta rabu da shi ko da ta ƙarfi ne.

Har ta fara bacci Lukman ya shigo

ɗ

akin jikin sa a sanyaye. Umurnin Malam na ƙarshe kafin ya taho ne ya dagula ma sa lissafi.

"Wa

llahi idan har ba ka tare da matarka daren yau ba. Ban yafe karatun da na koya maka ba"

A gigice ya bar wajen saboda bai ga alaman wasa a wajen Malam

ɗ

in ba.

Da lallami ya nemi Tabawa amma ta ƙi bashi ha

ɗ

in kai wannan ya sa shi binta da ƙarfi ya kar

ɓ

i haƙƙin sa. Ya sha tsinuwa a wajen Tabawa kam kafin ya gama saboda da farko ta rena ma sa kan cewa za ta iya ƙwatan kanta a wajen sa. Ƙaramin ruwa gareshi shiyasa ta ke ma sa kallon ƙashi da rai ba ta san yadda ya ke a bushe haka ya ke da ƙarfi ba.

Tu

n daga ranan kuwa ba abinda ya sake shiga tsakanin su. Iya kyautatawa yana yi ma ta amma itakam kullum cikin zagi da tsinuwar sa ta ke, tareda cewa ya saketa indai shi

ɗ

an halak ne.

Awata na biyu da auren ta gane ciki gareta. Ta yi kukan baƙin ciki sos

ai dan ha

ɗ

a iri da Lukman mugun abu ne a wajenta.

Wasu ƙulle-ƙullen magani ta nema ta sha wai dan cikin ya fita. Ba ta jima da shan maganin ba ta cika gidan da ihu. Iyaji Mahaifiyarta ta zo ta sameta cikin jini.

Kwanan ta uku a Asibiti kafin aka salla

meta. Sai da su ka dawo gidan ne ma Iyaji ta tabbatar ma ta da cewa cikin jikinta na nan.

Ta sake shiga damuwa dan da ƙarfi ba ta son abin cikin ta.

Ƙ

arshe She

ɗ

an ya ka

ɗ

a mata kai ta aiwatar da abinda ya zo ya rabata da Mahaifinta har abada.

Guba t

a zubawa Lukman a abinci akan idan ya ci ya mutu sai ta yi takabar sa ta huta da auren baƙin ciki.

Lukman ya zo ya fara cin abincin kenan ko loma biyar bai yi ba wani jikan gidan ya leƙo akan ya je Malam na kiran sa. Ya wanke hannu ya fita.

Yana waj

en Malam suna magana cikin sa ya fara mur

ɗ

awa tun yana daurewa har ya riƙe cikin yana murƙususu a ƙasa. Malam ya

ɗ

auke shi aka yi Asibiti da shi bayan ya bashi zumar daya tofa ayoyin shifa a ciki. A chan ne aka ce mu su maganin

ɓ

era ya ci.

Ko tantama Ma

lam bai yi ba ya sawa ransa Tabawa ce da wannan aikin. Sawa yai a kira ma sa ita. Lokacin da ta zo yana tare da Lukman da ke zaune gefen sa yayi wani fayau da shi saboda a yau

ɗ

in ne aka sallameshi daga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login