Showing 39001 words to 42000 words out of 71408 words

Chapter 14 - MATAR GWAMNA BOOK1 COMPLETE

za tayi amfani da bahon wanki. Haka suka manna mata hauka akan basu san mi take fa

ɗ

a ba, abin takaicin yawanci bahon nata ne dan Fulani da Halime basa ta

ɓ

a barin nasu a waje. Ita kuwa Kur

ma ko bata fito da su ba yaran sukan shiga

ɗ

akinta su

ɗ

auka babu yadda ta iya.

Cikin zalunci da ake yiwa Zainabu ba abar Tabawa a baya ba. Itama ba ta ta

ɓ

a ragawa Zainabun ba, dama duk cikin matan Ale Faruƙ babu wanda ta

ɗ

auki mahaifiyarsa da daraja hak

a ma jikokinta. Kafin zuwan Zainabu gidan Tabawa ke wanki da kanta, haka ma abinci sai abinda aka zuba mata amma Zainabu Kurma bata ta

ɓ

a mata rowan abinci ba haka nan wankinta da gyaran

ɗ

aki duk ita ke yi.

Kafin shekara

ɗ

aya Zainab ta zabge ta ko

ɗ

e. Ai

kin da take a gidan Ale ko rabinsa bata ta

ɓ

a yi ba a gidan Mama Asabe.

Ale Faruƙ ya san mi yake faruwa a gidan tunda shi ba makaho bane amma halinsa dama shine idan mace ta shigo gidansa komai ta tarar ruwanta ne, sai dai ta ƙwaci kanta daga sharrin saura

n matansa amma shi ba zai tanka ba.



Akwai lokacin da Zainab tayi

ɓ

arin cikin sati uku bata sani ba bata ma san cikine ba dan jinin al'ada ta

ɗ

auka.

Tana zaune ne a gidan amma gaba

ɗ

aya komai na gidan ya fita mata aka. Akwai lokutan da take tunanin g

ara kawai Ale Faruƙ ya saketa. Sai dai dokar sa ce baya sakin mace kafin ta cika shekara biyu. A cewarsa lokacin bai gama morar ku

ɗ

insa ba.

A cikin shekara na biyu da auren Zainabu da Ale Faruƙ ta sake samun ciki. Cikin yazo mata da laulayi mai tsanani

amma babu wanda yake tausaya mata a gidan. Ba ta son warin abinci, bata cin abinci sai ƙanzo da kunun tsamiya. Idan za ta yi girki sai dai ta sa tsumma ta rufe hancinta saboda kar ta ji ƙanshin. Ranan da ta ƙi yiwa Fulani girki ta nuna cewa sai dai tayi t

unda ranan girkinta ne haka ta mata chaa har da mata kashedin indai bata yi girkin ba za ta mata duka a gidan.



Ranan da Ale Faruƙ ya dawo

ɗ

akinta, tace masa ya gayawa matansa cewa ba zata sake yiwa kowacce girki ba. Abin mamaki sai cewa yai tunda ta r

iga ta fara sai dai ta cigaba da hakan har zuwa lokacin da zasu ce ta dena. Abin ya ƙona mata rai. Bata ta

ɓ

a tunanin kai ƙaran Ale ko matansa ba, koda wasu cikin 'yan uwanta sun kawo mata ziyara nunawa take bata cikin matsala.

Washegari ta saka hijabi t

a wuce gidan mahaifinsa.

Ɗ

an karatun allo da tayi kafin aurenta da shi ta iya rubuta bayaninta da rubutun ajami a takarda ta miƙawa Mama Indo matar Gwani. Mama tana karantawa sai ga hawaye ya cika mata fiska. Tana tambaya ne akan ko addini ya bayarwa nam

iji daman ya yi rashin adalci tsakanin matansa. Sannan idan ta ƙi yiwa matan mijinta aiki akwai zunubi awajen Allah?



Mama bata bari Gwani ya gama karatu da almajiransa ba ta aika akan ya zo akwai matsala. Koda ta bayyanawa Gwani abinda Zainab ta fa

ɗ

a

ransa ya

ɓ

aci sosai. A kullum tsakaninsa da Faruƙ shawara da addu'a domin muguwar tarbiyar da Tabawa ta bashi da kuma jahilci da ke damunsa shiyasa yake tafiyar da rayuwansa bisa ra'ayin kansa. Arziƙi dai Allah ya bashi amma ni'imar ilimi da kakansa Malam

Falke keda shi, da Gwani keda shi da ƙannensa Malam da Zakari keda shi ya barranta masa. Bai nemi ilimi yana ƙuruciya ba kuma har yanzu da yake da damar neman ilimi ku

ɗ

i da mata sune a gabansa.

Gwani ya fayyace mata hakkin mace akan mijinta da hakkin m

iji akan matarsa hakan yasa zuciyar Zainab ya

ɗ

an yi sanyi.

Mama da kanta taje gidan ta tara matan Ale Faruƙ ta gaya musu saƙon Gwani akan duk wacce ta sake takurawa Zainab zai mugun sa

ɓ

a mata. Yadda basa shakkan Tabawa haka suke tsananin shakkan Gwani.



Tabawa na zaune ƙofar

ɗ

aki tana tauna goro ta fara fa

ɗ

in "su matar Malam manya. Duk tsiyar ki dai Faruƙ

ɗ

ana ne. Idan Allah bai bashi ilimi ba ai ya bashi arziƙi" ...

Daga ranan kowacce mata ta kar

ɓ

i girkinta.

Cikin Zainabu na wata bakwai Gambo wat

a maƙociyarsu ta fita daga takaba hakan ya sa Ale Faruƙ ya fito nemanta. Kamar kowacce mace arziƙinsa, kyaun surarsa da kuma gulmar ƙarfinsa da matan daya saka suke, shi ya kwa

ɗ

aita wa Gambo shiga gidansa, sai dai ta san mata hu

ɗ

u gareshi.



Halime, Ale

Faruƙ yai niyyan saka saboda ta kwana biyu a gidansa amma tunda ta masa rantsuwar duk ranan da ya saketa sai ta yanke masa gaba sai ya chanja tunani. Ba zai saki Iyani ba saboda itace uwar manyan 'ya'yansa sannan Fulani kuma ya rasa dalilin da yasa ya kas

a sakinta. Kurma ce kawai zai iya saka a halin daya samu kansa sai dai kuma gaskiya bai shirya rabuwa da ita yanzu ba, har yanzu akwai ƙuruciya a tareda ita. Kuma ita ka

ɗ

aice macen da idan yace tayi abu za tayi idan yace ta bari ma zata bari.

Da dai yaga

Alhaji Mato na ƙoƙarin kauda shi a wajen Gambo sai ya yanke

ɗ

anyen shawaran sakin Zainabu.

Da sassafiya ya shiga

ɗ

akinta ya miƙa mata takarda ya mata bayanin zata iya zama a

ɗ

aya daga cikin

ɗ

akunan gidan har ta haihu. Ba tayi boko ba shiyasa ko karanta

hausar daya rubuta bata iya yi ba. Zuwa tayi wajen Jamilah

ɗ

aya daga cikin yaransa wacce take da

ɗ

an hankali tace ta rubuta mata abinda Ale ya rubuta da ajami. Jamilah ta rubuta mata kamar yadda ya rubuta da Hausa *na saki Zainabu saki

ɗ

aya* bayan ta kara

nta rubuntun da Jamilar tayi a ƙasan na Ale, ajiyar zuciya ta sauke sannan ta

ɗ

auki takardar ta koma

ɗ

akinta ta shiga ha

ɗ

a kayanta. Zuwa ƙarfe sha biyu na rana ta gama tattara kayanta ta wuce gidan Inna Talatu. Ba zata iya komawa wajen Mama Asabe ba saboda

a halin da take ciki wajen da zata samu kwanciyar hankali take nema.



A wajen Inna Talatu yar mahaifiyarta ce ka

ɗ

ai zata iya samun wannan.

Haka kwanaki suka dinga tafiya har wata ranan Jumma'a ranan da cikin Zainabu ya shiga wata tara da kwana biyar

ta haifi kyakykyawar 'yarta.

Suna dawowa daga Asibiti da

ɗ

anyan haihuwa haka ta

ɗ

auki 'yarta ta wuce gidan Gwani da ita ha

ɗ

e da takardar da ta rubuta ranan da Ale Faruƙ ya saketa.



Gwani na alwalar sallar la'asar Zainab ta shigo

ɗ

auke da jaririya a ha

nnunta.

Tana zuwa gabansa ta

ɗ

an rusuna sannan ta miƙa masa takardar hannunta.

Gwani da hankalinsa ya tashi da ganinta haka ya kar

ɓ

i takardar yana ƙwalawa Mama kira.

Lokacin daya karanta takardar hawaye ya taru a idonsa. Tausayin

ɗ

ansa Faruƙ ya fi kam

ashi akan na Zainabu. Mama ta fito daga

ɗ

akinta tana tambayar Zainabu yaushe ta sauka amma Zainabu bata kulata ba.

Gwani ya ajiye takardar ya ƙarisa alwalarsa sannan yai wa Zainabu alamar ta miƙo masa jaririyar. Zainabu ta miƙa masa 'yar.

Gwani yai wa ya

rinyar kiran sallah a kunnenta na dama sannan yai mata iƙama a kunnenta na hagu kafin ya gama Mama ta shiga

ɗ

akinta ta

ɗ

auko masa dabino, dake cimar Gwani ne ba a rasawa a

ɗ

akinta.

Hu

ɗ

uba yaiwa 'yar da suna Asiya Shahidah sannan ya shiga tofa mata duka

addu'o'in da Zainabu ta rubuta a takardar data kawo.

Yai addu'ar kada Allah ya sa ta

ɗ

auko ko

ɗ

aya daga cikin halayen mahaifinta da ta kakarta Tabawa. Yai addu'ar ta zamo mai ilimi, mai tausayi, mai imani da riƙon amana. Yai addu'ar kada ta zamo azzalum

a mai tauye hakkin mutane, yai addu'ar yadda mahaifiyarta bata ji bata magana Allah ya sa ta ji ta kuma yi magana. Yai addu'ar ta zama jaruma marar tsoro wacce akoda yaushe neman gaskiya da aiwatar da gaskiya shine halinta, yai addu'ar Allah ya kareta daga

sharrin Mutane, Aljanu, Dabbobi da kuma Shai

ɗ

an la'ananne. Yai addu'ar ta zamo abin alfahari ga iyayenta dama al'ummar musulmai gaba

ɗ

aya. Ya ƙara da cewa yana addu'ar ta samu tabarakkin mai sunanta wato Nana Asiyah.

Bayan ya gama addu'o'in sannan ya

kar

ɓ

i dabino a hannun matarsa ya gutsura ya tauna sannan ya sakawa Asiya a baki. Sai alokacin Zainabu ta fara murmushi.

Ita da Mama ne suka koma gidan Inna Talatu wacce ta birkice saboda rasa Zainabun da akayi a gidan...



A gidan Gwani aka yi suna d

an kwana hu

ɗ

u da haihuwan ya nemi Zainabun ta dawo gidansa. Kunyar Baban tsohon mijinta ya sa bata iya musawa ba. Ale Faruƙ ma dai nauyin Gwani daya ji ya sa shi kawo rago da ku

ɗ

i dan a yi suna da shi.

***

Tun kafin Asiya ta cika shekara biyu Inn

a Talatu ke yiwa babban

ɗ

anta mai suna Nuhu kwa

ɗ

ayin ya auri Zainabu. Matarsa ta farko ta rasu sannan Yahanasu da ya aura wacce ita

ɗ

in 'yar dangin mahaifinsa ce sai ta kasance fitinanniyar mace.

Shekarar Asiya uku aka yi auren Malam Nuhu Principal da

Zainabu Kurma. Lokacin da Ale Faruƙ ya ji labarin auren baƙinciki kamar ya kashe shi, duk cikin matan daya rabu da su babu wacce yake jin rabuwar da ciwo kamar rabuwarsa da Zainabu. Ya rabu da Halime ita kuma Gambo data shigo gidansa tama fi Fulani fitina.

Malam Nuhu Gida

ɗ

o Malamin makaranta ne da ya kai matsayin Principal inda yanzu yake shugaban makarantar Special School Congo.

Matarsa ta farko Hassana sati biyar da haihuwa ta rasu hakan ya sa rainon

ɗ

ansa Ubaydullah ya koma wajen 'ya uwarta Hussaina.

Shekaru uku da rasuwan matarsa kafin Mahaifinsa ya ha

ɗ

a shi aure da Yahanasu wacce take marainiya a lokacin.

Lokacin daya auri Zainabu yaran Yaha uku ne duka mata. Aisha da suke kira da Ummi sai Fatima sai kuma Hindatu daga baya ne ta haifi Musa bayan

ita Zainabun ta haifi

ɗ

anta na fari wato Muhammad Habibu sai Lukman da suke kira da Gwani sai autanta Aliyu.

Sanda Zainabu ta tare ko wata hu

ɗ

u batayi ba Malam Nuhu ya sata a makarantar kurame inda ake koya musu rubutu da karatu da kuma sana'o'i. A nan

ne ta koyi

ɗ

inki da saƙa.

Asiya Shahidah ta taso ne tsakanin gidan Gwani da Inna Talatu bata zuwa gidan Mahaifinta sai dai idan shine yazo ya

ɗ

auketa dan Allah ya saka masa ƙaunar Asiya. Saboda ita ne ma ya dage da zuwa gidan Gwani duk bayan kwana biyu

maimakon da da sai yai sati biyu uku bai leƙa mahaifin nasa ba. A duk lokacin da ya zo idan yaji Gwani yana yabon kwanyar Asiya akan tana

ɗ

aukan karatu sai ya dinga jin wani nisha

ɗ

i a tattare da shi. Duk yaransa a wajen Gwani suke zuwa

ɗ

aukan karatu tun s

una shekara biyu da rabi yake sawa a tisa ƙeyarsu wajen Mahaifinsa. Kuma duk cikinsu idan ka cire babban

ɗ

ansa Nafi'u daya rasu babu wanda ya ta

ɓ

a ji Gwani ya yabi kaifin ƙwaƙwalwarsa kaman yadda yake yabon Asiya. Wani lokaci idan yazo sai ya ce Asiya ta

ɗ

auko Allonta ta biya masa karatu ya ji. Duk da idan ka cire karatun sallah shi kam Jahilin Ƙur'ani ne hakan bai hana shi jin da

ɗ

in karatun Asiya ba.

Allah ya bu

ɗ

a masa arziƙi amma hakan bai hana wani lokacin ya ji kishin ƙannensa Malam da Zakari ba, wand

a suma Malamai ne yanzu domin sunyi karatu mai zurfi.

Dake idan Asiya tazo gidan Ale Faruƙ damunsu take da rigima shiyasa basa ma son zuwanta gidan musamman Fulani da Tabawa. Bata ta

ɓ

a yin shiru idan aka gaya mata magana.

Bayan Gambo tayi yayinta ta ƙa

re, lokacin maganinta ya dena ci, a lokacin ne kuma Ale Faruƙ ya lalubo musu wata mata mai suna Yawo. Daga chan wani ƙauye ta fito wanda ake yawan cewa ƙauyen akwai mayu a wajen. Ba budurwa bace dan aurenta bakwai amma tacewa Ale Faruƙ aurenta biyu. A rum

farsa suka ha

ɗ

u ta zo siyayya, farar fatarta ya ja hankalinsa.

Sati biyu da tarewarta Ale Faruƙ ya fara ciwo. Idan ya tashi da safe sai yaji duk jikinsa na masa ciwo musamman hannu da ƙafafuwansa. Tun yana iya fita kasuwa har ya koma zaman gida saboda

ko bai fita ba haka kawai jikinsa sai ya dinga ciwo. Ya je Asibiti an bashi maganin ciwon jiki amma duk da haka abun ba sauƙi.

Ana hakane kuwa biyu daga cikin 'ya'yansa suka rasu mace da namiji dukkansu 'yan ƙasa da shekaru goma. Abin duniya yabi ya ishe

shi, rashin fita kasuwa kamar yadda ya saba duk ya saka shi damuwa dan gani yake baza a kula masa da dukiyarsa kamar yadda ya kamata ba...

A gindin wata bishiyar giginya wasu mata guda uku suka ha

ɗ

u a talatainin dare. Cikon ta hu

ɗ

unsu ta taho tana basu

haƙuri akan dalilin rashin zuwanta taron nasu da wuri.

"Ni kam Yawo keda kike da nisa ya akayi kika rigani zuwa?" Wacce ta zo yanzu tayi tambayar tana kallon farar cikinsu wacce duk da kasancewar dare ne sosai farin fiskarta na haskawa.

Yawo tayi dar

iya tace "ai dokina shegen gudu gareshi. Gashi chan na

ɗ

aure shi a wancan bishiyar"

Matar ta juya ta kalli inda Yawo ta nuna mata sannan ta ƙyaƙyale da dariya tace "ashe zaki bani aronsa idan zan je taron mutanenmu da za ayi na ƙasa"

"A ina za ayi t

aron?" Wata tsohuwa tukuf a cikinsu ta tambaya.

"Wancan shekaran anyi a Kaduna ne amma wannnan shekaran a Ogbomosho za ayi"

"Kai yayi nisa ba zan je ba" tsohuwar ta fa

ɗ

a tana lashe baki ganin naman da aka kawo musu wacce jaririyar Gambo ce da ko wat

a bata cika ba.

"Kai! Yawo gaskiya aurenki da Ale Faruƙ akwai da

ɗ

i. Kullum cikin ƙoshi muke"

Yawo ta baza haƙora tana dariya tace " nan gaba naman wancan 'yarsa daya fi so zan kawo, nasan ba ƙaramin da

ɗ

i za ta yi ba"

Dukkansu hu

ɗ

un suka bushe da dar

iya marar da

ɗ

in ji.

Washegari Asma'u 'yar Gambo ta rasu. 'Yarta ta biyu kenan a gidan Ale.

Da yamma Mama da Asiya da matar Baffa Malam suka zo ta'aziyya gidan.

Suna falon Gambo Yawo ta shigo gaishe da Mama. Suna ha

ɗ

a ido da Asiya ta fara mata murm

ushi. Asiya ta ce " Maman Rabi'u ga wadda ta cinye miki Asma'u" gaba

ɗ

aya sai suka maida dubansu ga Yawo da Asiyar ke nunawa.

Yawo ta kama salati tana salallami harda fashewa da kuka.

Mama ta kwa

ɓ

i bakin Asiya tace "bana son shegen surutu Asiya. A ina

kika ji wannan banzar maganar?"

Asiya ta tura baki tace "in ta cinye duka 'ya'yan Baba ai shikenan, nikam bazata iya cinyeni ba"

Mama ta ranƙwasheta tace ta rufe musu baki. Sannan ta shiga bawa Yawo haƙuri.

Maganar ta tsaya a ran Mama shiyasa da s

uka koma gida tace zata fa

ɗ

awa Gwani idan ya dawo daga tafiya.

Ranan da dokin Yawo ya je Ogbomosho washegari Ale Faruƙ ya tashi ko yatsarsa baya iya

ɗ

agawa. Yadda ka san wanda jikinsa ya shanye haka yake kwance a sanƙare ko'ina yana masa ciwo kamar any

ita dukansa da ta

ɓ

arya.

Bayan kwana hu

ɗ

u da rasuwan Asma'u Gwani ya dawo. Da ya huta Mama ta gaya masa abinda Asiya ta fa

ɗ

a, tareda fa

ɗ

a masa cewa ranan da suka dawo, da dare Asiya ta dinga sunbatu cikin baccinta tana cewa babu wanda zai iya cin namanta

.

Gwani ya

ɗ

au Allo ya rubuta ayoyin shifa ya wanke da ruwan zamzam ya zuba a gora ya miƙe da kansa ya wuce gidan

ɗ

ansa.

Lokacin daya isa gidan kai tsaye sashin Ale ya shiga inda Ale Faruƙ ke shimfi

ɗ

e a kan tabarma a tsakiyar falonsa. Fulani da

ɗ

ansa

Bello wanda shine babban

ɗ

ansa namiji ya gani a kusa dashi suna ƙoƙarin bashi kunu.

"Ya jikin nasa?"

"Yau kam Malam ko hannunsa ya kasa

ɗ

agawa" Fulani ta amsa cike da tausayawa mijinta wanda duk yadda yake tana sonsa a haka.

Bello ya taimakawa G

wani wajen bawa Ale ruwan rubutu. Bayan ya sha, Gwani ya karanto addu'o'i ya tofa a hannunsa ya shafa masa a goshi, hannu da ƙafafuwansa. Da yamma ma yazo yai masa haka, washegari ma ya sake zuwa yai masa haka safe da yamma.

A rana ta uku kuwa da Yawo

ta tashi hawa doki zata je majalisansu doki ya ƙi tashi, tayi tayi amma inaa ya ƙi ko matsawa gefe hakan ya sa ta haƙura da

ɗ

aukansa. Da ta isa majalisa ta kai ƙorafin abinda ya faru

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login