Showing 18001 words to 21000 words out of 71408 words
fara maganan ƙara albashi"
"Abinda aka fara tunkarana da shi lokacin dana ƙarfi wannan kujer
a shine maganan ƙarancin albashin Malaman Firamare. If i can remember clearly. Sai da na ce Kwamishina Isiaka ya drafting budget ya nuna maka, kana tunanin da wasa na yi maganar?"
"No your excellency" Mr Paul ya fa
ɗ
a yana sunne kai ƙasa.
"Ina Kwa
mishinan raya karkara"
"Your excellency" wani mutum fari dogo ƙyamusashshe ya fa
ɗ
a yana
ɗ
aga hannu.
"Banga report dana buƙata ba tun farkon watan nan"
Cikin turancin sa da take nuna asalin harshen bahaushe ya fara bayani.
"Na tura memo wa Kwa
mishina Paul ya kai sau hu
ɗ
u amma babu wanda ya reply aciki"
Wannan karan ma Gwamna ƙurawa Mr Paul ido yai.
"Your excellency budget da aka yi da tsohon Gwamna babu buƙatun Kwamishina Ɗanladi a ciki shiyasa babu yadda za ayi yanzu a ƙirƙiro ku
ɗ
i a ba
shi sai yai haƙuri sai wata shekarar"
"Oh hakane ko?. Ina buƙatar budget da aka drafting na wannan shekarar da kuma abubuwan da akayi da su ha
ɗ
e da receipts na komai. Kwamishina Paul zan saurari report
ɗ
inka gobe da safe a office
ɗ
ina"
Mr Paul ya taƙ
une fiska kamar wanda ya tauna flagyl yayinda sauran excos da ke wajen kowa ya sha jinin jikinsa.
Lokacin da SSK ya ke mataimakin Gwamna bai ta
ɓ
a
ɗ
aga murya ba, infact idan za ayi meeting sau dubu to zaka iya irga iya maganan da yai a meeting
ɗ
in amma
wai yanzu roughly wata biyu daga rantsar da shi ya riki
ɗ
e musu ya koma wani Zaki.
Magana ta ƙarshe da aka yi shine maganar na
ɗ
a sabon mataimakin Gwamna wanda Gwamna ya tabbatar mu su da cewa ranan talatin ga wata za'a rantsar da mataimakin Gwamna wand
a har yanzu basusan ko wanene ba.
"Babu mamaki idan kuka cigaba da irin wannan sakacin a office
ɗ
in ku zan sake sabon cabinet"
Gwamna na gama fa
ɗ
in haka ya miƙe tsaye yana
ɗ
aukan wayoyinsa guda biyu da ipad yayinda sauran excos
ɗ
in ma suka miƙe tsaye
suna fa
ɗ
in "Excellency"...
A
ɓ
angaren Asiya kuwa tana fita daga gidan Gwamnati ta wuce ma'aikatar su. Tun a hanya ta kira CY ta ma sa albishir.
Tana isa kuwa Office
ɗ
in MD ta fara wucewa. Tana shiga ta ajiye ma sa takardar hannunta wanda tunda ta
cirota daga cikin envelope ba ta iya maidashi ciki ba.
"Yaushe zan koma bakin aikina?" Ta fa
ɗ
a tana kallon MD daya wangame baki saboda ganin seal
ɗ
in Gwamna akan takardar.
"That's fantabulous Asiya. Ya kika yi? Kai i'm happy. This means gidan talab
ijin
ɗ
in mu ne za ta fara hira da Gwamna Saifuddeen. Whoaw!"
Asiya ta sa dariya. Farin cikinta ko ka
ɗ
an ba shi da alaƙa da kasancewarta 'yar jarida ta farko za ta yi hira da Gwamna SSK tun da ya hau kujerar Gwamna. Farin cikin ta ya zo daga abu biyu n
e. Na farko aikinta da za a dawo mata da shi (ta tsani aikin editting
ɗ
in nan). Na biyu kuma cimma burinta da ta yi.
Idan za ka lissafo halayen Asiya to dole ka sako cewa ita
ɗ
in mace ce mai son cimma duk wani abu da ta sa a gaba.
A cikin dictionary
ɗ
inta babu kalmar impossible. Akoda yaushe slogan
ɗ
inta shine *it's possible but.... HOW*
Kafin ta bar office
ɗ
in MD sai da ya ce ta drafting tambayoyin da za ta yiwa Gwamna ta kawo mishi kafin a tashi...
*THE GOVERNOR'S WIFE*
...... MATAR GWAMNA..
..
*©Azizat Hamza*
wattpad Azi_zat
Bismillahir Rahmanir Rahim
Book one
05
Tunda Gwamna SSK ya zauna ya ke sauke numfashi akai-akai saboda maganganun Baffan na sa daya saka mishi rashin nitsuwa har ya ji ƙ
irjinsa ya cunkushe. Ƙarshe hannu ya sa a aljihu ya lalumo inhaler yai saurin jijjigata sannan ya kai bakinsa ya matsa.
Alhaji Sani ya sassauta muryansa ya ce "sannu Saifu. Har yanzu yana damunka sosai ne?"
"Nagode Baba" abinda ya iya fa
ɗ
a kenan
Alhaji Sani bai matsa da cigaba da maganar da su ke ba ganin SSK yana buƙatar hutu sai dai kafin su rabu ya jaddada ma sa cewa tabbas zai kai ma sa ziyara zuwa office
ɗ
in sa gobe.
Bayan Gwamna ya bar Kachallah house kai tsaye gidansa ya wuce dan har
yanzu ba su koma gidan Gwamnati ba saboda gyararraki da ake yi.
Bayan wannan dogon rana ba abunda ya ke buƙata irin bacci cikin kwanciyar rai amma yana isa falonsa ya iske Bilkisu tana zaman jiran sa.
"Excellency Darling" ta fa
ɗ
a tana manna ma sa
kiss a kumatu.
"You're just here on time, yanzu na gama parking kayanka. May be mu je ka gani ko akwai abubuwan da za ka buƙata"
"Parking?"
"Dont tell me ka manta jibi Asabar za mu koma Government house"
"An gama gyaran ne?" Gwamna ya fa
ɗ
a y
ana zama a kan kujera
"Darling yaushe ka fara mantuwa ne. Jiya fa na ke gaya maka an gama gyaran gidan za mu iya shiga yanzu"
"Bilkisu ki miƙo min ruwa mai sanyi please"
Sai da ta
ɗ
an tsaya kaman mai shirin shawara da zuciyarta kafin ta miƙe. Y
a sani da a falon ƙasa su ke sai dai ta kira ma sa Hansa'u ko
ɗ
aya daga cikin ma su yi mu su aiki.
Ko da ta kawo ruwan ba ta barshi ya sha da da
ɗ
in rai ba ta cigaba da maganar komawar su gidan Gwamnati.
"Hansa'u da Uwaji za su bimu, sauran za su z
auna a nan tunda dai ba za a bar gidan kango ba"
Kallon da ya ke mata kallon ki barni na huta ne amma ita Bilkisu sam ba ta karanci hakan ba. Sai ma cewa da ta yi "ko akwai wanda ka ke so a tafi da su bayan su Hansa'un?"
Bai amsa ma ta ba, sai ma
kauda zancen da yai da cewa "ina yarana?"
"Duk sun yi bacci. Mahira ma ta dawo yau da yamma"
Gwamna ya miƙe tsaye yana fa
ɗ
in "sai da safe"...
***
"Ya Ubayd ina tsoro, mafarkin danayi jiya ya tsoratani sosai"
"Wani mafarki kenan
?"
"Na yi mafarki wai..." sai kuma ta yi shiru. Ta ina za ta fara ce ma sa ta yi mafarkin marigayi Kakanta Gwani yana
ɗ
aura aurenta da Gwamna
Saifudden Kachallah. This is absurd ai, ba abune da ya ke da da
ɗ
in fa
ɗ
a ba. Balle ta san halin kayanta da sh
egen kishi.
"Ance ba kyau fa
ɗ
in mummunan mafarki dan haka ka barshi kawai"
"Yau kuma?" Ya fa
ɗ
a yana ta
ɓ
e baki
"Mu bar zancen kawai. Ya maganan aikin kitchen
ɗ
in nan an saka sink
ɗ
in nan kuwa?"
"An gama Yalla
ɓ
iya. Kin matsu ko? Saura wata hu
ɗ
u
da kwana
ɗ
aya tak"
Yana maganan ta ji ƙirjinta ya buga hakan ya sa ta yi saurin fa
ɗ
in "Insha Allah" shima Ubayd
ɗ
in ya maimaita kalmar.
Bayan sun gama hira da Ubayd ta shiga
ɗ
aki ta iske Umma na duba wasu kulolin abinci. Umma na ganinta ta mata maga
na da hannu akan ta zo ta duba kulolin ko sun yi kyau. Asiya ta zauna tana dubasu tareda fa
ɗ
in kulolin sun yi kalan 'yan ƙyauye.
"Umma ni ban san miyasa kike siyan kaya a wajen Laraba dillaliya ba. Ga kayanta tsada gashi ba wani kyau ne da su ba. Indai
ni kika siyawa gara ki mayar mata dan ba su min ba" ta ƙarisa maganar tana turo baki
Umma ta ta
ɓ
e baki tana kallon Asiya.
"Allah Umma ko kin saka a kayana kyautar da shi zan yi, dan wannan kulan ba zai zauna a dining table
ɗ
in gidana ba ehe"
Umma
ta yi murmushi sannan ta mata bayani akan gudummawar da ta ke son bayarwa 'yar maƙotan su da za a aurar ne nan da sati biyu.
"Yanzu na ji batu Umma na" ta yi maganar tana rungume Umman ta...
Yau ma dai mafarkin data yi ne ya tasheta daga bacci, abi
n mamaki irin mafarkin jiya ne sai dai wannan karan Gwani ya ha
ɗ
a hannunta dana Gwamna yana ma ta nasiha akan mahimmancin haƙuri da kuma yarda da juna a rayuwar aure.
Ba ta cika yin mafarki ba hakan ya sa a mafiya lokuta idan ta yi mafarki za ka ga abun
yanada nasaba da rayuwarta.
"Allah ka sa wannan mafarki ba gaskiya ba ne. Ubayd na ke so ya Allah" ta fa
ɗ
a a hankali tareda sauke ajiyar zuciya sannan ta koma ta kwanta sai dai bacci ya gagareta...
***
Asiya ta fito daga kitchen a fusace saboda r
uwan wankanta da aka juye.
"Wani marar imanin ne ya juye min ruwana?"
"Waye a ban
ɗ
akin nan ne?" Ta fa
ɗ
a tana ƙwanƙwasa ƙofar ban
ɗ
akin kaman za ta
ɓ
alla shi.
"Mutum ya tashi da Asuba ya saka ruwa azo a juye ma sa, a hakan ba za a saka masa wani ba.
Koma waye yau sai ya biyani ruwana"
Kusan minti uku sannan Hindatu ta bu
ɗ
e ƙofa ta fito
ɗ
aure da zani.
"Miye ne kike ta buga ƙofa kamar wata sabuwar mahaukaciya"
"Ke ce mahaukaciyar ai. Na saka ruwa a heater kin zo kin juye min saboda tsabar iya
shege"
"Dama akwai wanda ya kafa dokar idan kana gidan ubanka sai ka nemi izinin Agola kafin ka yi amfani da abun gidan ne?"
Asiya ta bu
ɗ
e baki za ta yi magana amma ta fasa saboda
ɓ
ata lokaci ne biyewa Hindatu da sassafen nan. Ba ta san mi ta tsarewa
wannan Hindatun ba. Ta rasa kishi ta ke da ita ko kuma haka kawai tsantsar ƙiyayya ce.
Ban
ɗ
akin ta shige ba tareda ta tankawa Hindatun ba, ta fito da bokiti ta je ta
ɗ
ebo ruwa mai sanyi. Kafin ta ce za ta ha
ɗ
a wuta ta
ɗ
aura wani ruwan wankan lokaci zai
tafi dan haka kawai ta daure ta zo ta yi wanka da ruwan sanyi. Tana fitowa kuwa da gudu ta je ta shige
ɗ
akin su ta kullo ƙofar da ƙarfi
Umma ta kalleta ta ce lafiya? da hannu
"Sanyi Umma" ta amsa tana ƙarisawa wajen jakar kayan kwalliyarta.
Ƙ
arfe
bakwai saura kwata Asiya ta fito daga gidansu sanye da wandon jeans blue, baƙin riga sai farin blazer jacket da ta saka sannan ta yane kanta da light blue gyale. Keke ta nema ta wuce ma'aikatar su.
Tana zuwa office ta fara duba tambayoyin da ta tsara
wanda jiya da daddare MD ya kirata ya ce ta ƙara da tambaya
ɗ
aya wato miyasa Gwamna ya na
ɗ
a tsohon Kwamishinan ayyuka Alhaji Bala Yamai a matsayin mataimakinsa.
Kusan komai ya tafi daidai. Zuwa ƙarfe tara Asiya da CY su ka kama hanya zuwa gidan Gwamnati
.
Lokacin da su ka zo an ajiye su a waje na musamman kafin Gwamna ya fito.
A cikin ofishin Gwamna kuwa COS ne ya ke ganawa da Gwamna.
"Your excellency ina so ka dai sake tunani akan wannan lamari, yanke wannan allowance
ɗ
in dai dai ya ke da fush
in cabinet members
ɗ
inka"
"Wani
ɓ
angare ne cikin magana na baka gane ba?. Kana sauraron kanka kuwa?. For God's sake bayan
ɗ
imbin ayyukan da ke gaban mu har kuna da zuciyar da za ku tambayi wani allowance"
"Excellency wannan allowance
ɗ
in tun kafin
administration
ɗ
inka ake bayarwa idan ka ce ba za ka cigaba da bayarwa ba za a samu matsala"
"Look Mr Damana. Ba zansa hannu a wannan
ɗ
imbin ku
ɗ
in ba bayan munada abubuwa dayawa a gaban mu. Ka ƙara jaddadawa Mr Paul cewa bazan biya ku
ɗ
in nan ba. Now ple
ase leave my office"
COS ya miƙe jiki a sanyaye.
Bayan fitan COS Gwamna ya kira Sakatare
"Malam Baffayo ka ha
ɗ
a meeting da Contractors
ɗ
in nan ƙarfe goma"
Sakatare yai saurin cewa "Excellency akwai hiran da za ka yi da 'yar jarida daga Hill TV
ƙ
arfe goma, sun ma iso lokaci su ke jira"
Har zai ce a ce su dawo wani lokaci sai kuma ya fasa yace ya maida meeting
ɗ
in sa da Contractors
ɗ
in ƙarfe goma da rabi saboda minti talatin kacal zai yi da su Asiya.
Asiya na tsaye tana yiwa CY magana G
wamna da tawagarsa su ka iso.
Ganin CY yayi saurin miƙewa ya sata juyawa ba shiri.
"Your excellency Sir" CY ya fa
ɗ
a yana murmushi. SSK ya miƙa ma sa hannu CY yai saurin saka hannu biyu ya damƙi hannun SSK yana fa
ɗ
in " myself Clement Yohanna"
"Welcom
e Mr Yohanna" sannan ya miƙawa Sunusi hannu dreban daya kawo su Asiya.
"Allah ya ja zamanin Gwamna. Allah ya kare ka, Ubangiji ya maka jagora" Sunusi ya dinga sunbatu kamar zai ha
ɗ
iye Gwamna saboda farin cikin sun yi musabaha da Gwamna SSK.
Tunda Asiya
ta juya ta ganshi bakinta ya kafe. Yadda kasan an tura mata dunƙulen Auduga a maƙoƙoro haka magananta ya toshe ya ƙi fitowa. Sau
ɗ
aya su ka ha
ɗ
a ido amma gaba
ɗ
aya ta rasa nitsuwarta. Kaifin idanunsa gareta sun karya ma ta duk wata laka da ke jikinta. Abi
n mamaki wai ita Asiya-Shahidah da ta ke iƙirarin ba mutumin da ba za ta iya magana a gabansa ba sai gashi kusan minti biyu da zuwan Gwamna wajen ta kasa ko da gyaran murya ne. A baya duk lokacin da aka yi maganar ƙwarjinin SSK ƙaryatawa ta ke yi sai gash
i yau ta gani a zahiri.
Bayan Gwamna ya gama darawa bisa surutun Sunusi da CY sannan ya maida hankalinsa ga Asiya.
*"Asya?"* Ya kira sunanta da sigar tambaya
Ji tayi jiri yana shirin kwasarta a wajen saboda irin yadda taji wani abu ya ratsa jijiy
oyin jikinta lokaci guda. Taya ma zai iya kiran sunanta da da
ɗ
i haka?
Ta yi kusan sakan goma kafin ta iya ha
ɗ
iye koma minene daya toshe mata maƙoƙoro ta
ɗ
an yi ƙaramar gyaran murya sannan ta ce " your excellency, Asiya Shahida Faruƙ Baba"
"Of course.
The famous Asya ta tashar Hill tv"
"Sit" ya fa
ɗ
a yana nuna mu su kujera. Sai da ya zauna kafin suma su ka zauna
"Wannan location yayi ko za a chanja wani?"
CY yai caraf ya amsa da cewa "yayi your excellency. Barin saita camera sai a fara
ɗ
auka
n hiran"
Da rawar jiki CY ya miƙe ya fara saita camera yayinda Asiya ta sunkuyar da kanta ƙasa tanajin kamar idanun Gwamna yana yawo a duk ilahirin jikinta. Sai yanzu ta yi dana sani da hijabi ta saka ba gyale ba.
Kusan minti shida kafin CY ya gama sai
ta komai ya
ɗ
agawa Asiya hannu yana fa
ɗ
in one, two.... "ina zuwa CY" ta fa
ɗ
a sannan ta yi saurin
ɗ
aukan ruwan da aka kawo mu su ta tsiyaya a kofi ta kafa kai sai da ta shanye. Ta sake tsiyaya wani ta shanye.
CY ya
ɗ
aga gira sama yana fa
ɗ
in "Aseey are yo
u nervous?"
Asiya ta yi saurin girgiza kai tareda yin gyaran murya ta ce "muje, na shirya "
CY na
ɗ
aga ma ta hannu ta tattaro duk ƙarfin halinta ta fara bayani kamar haka *"ma su kallon mu barkar mu da warhaka, barkan mu da sake saduwa da ku a cikin
shirin nan mai suna 'Siyasar mu a yau'. A yau dai za ku ga sauyin tsari, domin shirin namu kwacokam zai kawo muku hira ne da wani shahararren
ɗ
an boko,
ɗ
an kasuwa kuma
ɗ
an siyasa wato mai girma Gwamna Saifuddeen Sa'ad Kachallah inda zai bamu cikakken tarih
in rayuwar sa da yadda aka yi har ya kawo wannan matsayi. Ni Asiya-Shahidah Faruƙ Baba zan gabatar da shirin a madadin abokin aikina wato Comrade Faisal Kamaye"*
Sakataren Gwamna ne ya ƙariso wajen da sauri ya
ɗ
an rankwafa yai wa Gwamna magana a kunne.
Hakan ya sa C Y ya dakatar da
ɗ
aukan shirin.
Gwamna ya kalli Asiya ya ce "za'a dakatar da shirin zuwa ƙarfe sha
ɗ
aya Insha Allah"
Bayan Gwamna ya tafi sannan Asiya ta sauke nannauyan ajiyar zuciya tareda fara yiwa kanta fiffita da hannu dan duk iskar
wajen ta mata ka
ɗ
an.
CY ya matso wajenta yana yi mata dariya tareda tsokanarta kan cika bakin da tayi kafin zuwansu sai gashi ganinta kusa da Gwamna ta ru
ɗ
e.
Tun suna jiran Gwamna zai dawo ƙarfe sha
ɗ
aya har su ka fara sarewa ganin har ƙarfe
ɗ
aya saur
a.
"CY anya ba za mu tafi ba. It seems wannan Gwamnan ya manta da mu fa"
Kafin CY ya bata amsa Sunusi driver yai saurin
ɗ
aga murya da cewa ko ƙarfe nawa ne za su jira Gwamna tunda ya ce su jira shi.
"Bar Aseey, tana