Showing 27001 words to 30000 words out of 450388 words

Chapter 10 - Gudun Aure Complete Hausa Novel

16 Jul 2026

4026

guru guru! Kirjina ya sake bunkasa ga tumbi da ya fara yi mini sallama. 'Dan tsayin da nake gadara dashi ya shanye hankalin idan yayi dubu ya tashi. Idan na kalli mudubi sai na gan ni d'ukul! kumatuna ya yi wani fumm! jikina ya kara nauyi. Shi kam Yusi k'ibar kyau ta yi masa ya zanzare sosai ya zama yaron masu kudi domin sutturu manya maigidan yake saya masa 'kanuna da manya.
Gabad'aya sai na ta'allaka faruwar hakan da cimar dana canza da zama wuri d'aya, tabbas ya zame mini dole kuwa na rage ciye ciye don ma mafi akasarin abincin gidan yana cike da ganyayyaki.....
'?
Muje zuwa
*GARKUWAR MATA*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne 1k vip akan telegram. Normal gruop what'sapp kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=?N?*

*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa. Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono. To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba. Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu. Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya. Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne. To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji. Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba. Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu. In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi. Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama. Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare. Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki. Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki. Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu. Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*


TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay


*10*
Shawarar da na yanke a ganina kamar itace maslaha ga rayuwata domin har ga Allah na tsani ki'ba, gashi ba ni da wani tsayi ina ganin idan na yi sake ki'bar ta cimma ni, zan dunkuke ne, ga wani uban tumbi da ya yi mini dirar mikiya ba tare dana fargaba.
Kwanaki kusan hud'u ba na zama wurin cin abinci tare da su. Daga zarar ya sauko mun gaisa zan koma d'akina sai yamma can nake tsakurar abinci kad'an, ba kuma zan sake cin wani ba sai gari ya waye. Bai ta'ba tambayata dalili ba sai yau bayan mun gaisa na koma d'akina hijab din jikina na cire na ajiye dama na yi shiri k'ananun kayane a jikina na d'auko wani mayafina mai tsayi na raba shi gida biyu na 'kulle yayi kamar igiya na fara 'yar tsalle duk a kokarina na motsa jikina tunda ba fita nake yi ba, a raina dai Ina da niyyar neman izininsa akan gym d'insa tunda na lura akwai shi a gidan a wasu lukutan nakan gan shi da kayan motsa jiki. Sosai na ta'karkare ina tsallen igiya don ban ta'ba tunanin zai shigo mini d'aki ba tun bayan shigowar da yayi a washe garin ranar dana tare a gidan, shi kuma Yusi suna gama break yake tafiya makaranta. Kawai na ji an turo kofar d'akin. Na juya da saurin gaske a lokacin gabad'aya na tara zufa duk da Ac din dake cikin dakin. A shirye yake don da alama fita zai yi. Gabad'aya duk sai na dabarbarce. Shi kuma ya tsaya a bakin kofar yana kallona ta cikin gilashin da yake idonsa. Na fara nannad'e abinda yake hannuna. Kafin na ja kafata a hankali na nemi gefen gado na zauna gabana na dan bugawa da kad'an kad'an da nishi irin na tsallen da na yi.

Cikin nutsuwa ya k'araso kusa da ni ya tsaya yana ce wa."Tsallen me kike yi haka har da cire kayan jikinki."

Shiru na yi, na kasa ba shi amsa. Sai ya zauna daf da ni, dan har kafadarmu tana haduwa, abinda bai taba faruwa ba ya d'ora hannunsa a saman cinyata da take waje domin wandon jikina gajere ne bashi da girma sosai. Lokaci guda tsigar jikina ta tashi, tafin hannunsa d'umi da wani irin taushi kamar ba hannun namiji ba. Cikin wani yanayi na yi saurin janye jikina hannunsa ya fad'i ya sauka daga cinyata. Sai ya sake matsowa jikina sosai dan kusancin yanzu yafi na farko. Hankalina ya tashi ainun. Na yun'kura da sauri zan tashi ya riko hannuna da k'arfi ya janyo ni na rikito kansa kawai sai ya sanya hannuwansa gabad'aya ya tallafe ni. Ya sanya ha'barsa a dokin wuyana. Cikin tsananin tashin hankali na fara ko'karin raba kaina dashi amma ban samu nasara ba domin wani irin riko ya yi mini mai tsauri wanda ya sanya lokaci kan'kani ga'bobin jikina suka fara amsawa
Ban san abinda ya gigitashi ba kawai ya dinga bin jikina yana shanshanawa yayin da hannuwansa keta mammatsa mini naman jikina. Sai na rushe da kuka mai tafe da kururuwa domin har ga Allah gani nake yi kamar Yana ko'karin keta mini mutunci duba da irin yadda lokaci guda babu wata sha'kuwa da ala'ka ta soyayya mai k'arfi a tsakanina dashi amma cikin 'yan sakkoni ya samu jikina yana luguigiutawa har da zura hannunsa cikin rigar mamana.
Na dinga doke hannun ina tunkud'eshi da bugun bayanshi ya'ki sakina ya ma sanya k'afafunsu duk biyun ya kanainaiye ni...Shi kansa hularsa da gilashinsa na gado sun fad'i domin a ki'dime yake baya cikin hayyacinsa. Da kyar da na samu ya cika ni, na tashi da sauri na d'auko hijabina na zura domin na lura ganin tsaraicina a waje shine ya asassa faruwar hakan tunda ai muna had'uwa wuri d'aya tsayin wattanin da nayi a gidan bai taba kwatanta rike mini hannu ba balle har ya rungume ni.

Kuka nake yi sosai gabad'aya na tattare a jikin bango banda so ya fita daga d'akin ba abinda nake yi. Ashe k'arfi ne dashi a haka duk da ba wani jikine dashi sosai ba amma yadda ya rike ni kamar ina hannun katon gardi. Gabana ya cigaba da bugawa sabili da tuna irin mutsukar da ya dinga yi wa tsokokin jikina.
Kusan mintina goma da faruwar al'amarin ya daidaita nutsuwa domin tunda na 'kwace yake kwance lakadan a gado kamar matacce ido a rufe sa'ilin kuwa da naga ya tashi zaune sai na sake tsorota domin gabad'aya ya zama wata kala fatar goshinsa tabi ta tattara kuma babu wani kuzurin kirki a tare dashi.
Ina kallo ya d'auki hula da gilashinsa ya sanya a idonsa ya zo ya tsaya daf da ni, ta cikin gilashin ya tsira mini ido babu yabo babu fallasa ya furta." Yau ce rana ta farko dana fara rungumar wata 'ya mace har na ji wani yanayi mai wahalar fassaruwa a tattare da ni, ban shigo nan da niyyar yi miki wani abu ba domin a raina na ajiye cewa na aminta da duk irin zaman da kike so ayi zan baki goyon baya. Na shigo ne domin na tambayeki dalilin da ya sanya kika daina zaman break fast tare damu, kuma ina so na tabbatar da shin gaskiya ne maganar da Yusuf ya gaya mini cewa abinci sau daya kike ci a yini wai saboda kada ki yi 'kiba to kuma sai lamarin ya canza domin ganin zahirinki ya tayar mini da sha'awata ta d'a namiji, kuma nan ba da jimawa ba zan yi kokarin ganin na kawar da ita." Ya numfasa kafin ya cigaba da cewa." Ina ganin babu amfanin horar da kai da yunwa domin zama yadda ake so, ke ai daka ganin ki jikinki na ki'ba ne duk abinda za ki yi domin guje mata sai ta riske ki, a shawarce kada ki kara yi wa kanki horo da hakan. Akwai abubuwan motsa jiki a gidan nan. Ki ci abinci ki koshi sannan ki dinga motsa jikinki, Ina ganin ko kibar ta riske ki ba zata yi miki muni ba. Sai kuma abu na gaba shine in sha Allah cikin satin nan zan turo likita za a yi miki gwaje-gwaje domin tabbatar da lafiya. Ni ma zan nuna miki result dina don hankalinki ya kwanta na yi gwaje gwaje na tun lokacin aurena da Matata Samira Allah Ya gafarta mata. Ni ba yaro ba ne, haka zalika kema ba yarinya ba ce, kin yi aure a k'alla har sau biyu kin san maza, ba zai yiwu a ce kina zaune a haka babu buk'atar d'a namiji ba. Ko ba ma son juna sai mu zama abokanan d'ebewa juna kewa ko ba haka ba ne?"

'Kokari na yi na dubi tsabar idonsa kamar yadda yake duban nawa na furta." Ni ba wani namiji da yake gabana a halin yanzu, maganar kuma ba ka taba rungumar wata 'ya mace ba ko al'kur'ani zaka dafa ka rantse mini ba zan yarda ba. Shin wai ko ka manta ni ce dai matar nan da ta zo ofis dinka ka kawo mata maganar banza. Idan ka manta ni ban manta ba, ka neman matan banza wannan shine abinda ka nuna mini tun kafin k'addarar aure ta shiga tsakaninmu.
Ai na san ciwon kaina duk da aure-auren da na yi nasan mazan dana aura nutsatstsu ne, cikinsu babu wanda ya ta'ba kawo mini irin maganarka. Don haka ni ban shirya yin wata mu'amula da kai ba a yanzu."

Babu damuwa a tare dashi ya ce." Ba zan rantse miki don ki yarda da ni ba. Ban ta'ba sanin wata mace ba har yanzu idan kin yarda shikkenan idan kuma ba ki yarda ba mu tafi a haka." Ya nisa kafin ya cigaba da cewa." Lokacin dana bijiro miki da buk'atata a can baya na jarrabaki ne,domin ina neman matar aure na kasa samu dalili duk wata mace da zata tunkaro ni da manufarta. Shigowarki ofis dina kawai na ji a raina bari na gwadaki sai aka ci sa a kika cinye. Lokacin na ji kin kwanta mini a raina Ina jin zan iya auranki duk da ba kya daya daga cikin jerin matan da nake burin na aura. Ashe Allah ya kaddara hakan dalilin da ya sanya kenan da Hajja ta nuna mini ke ban musanta ba, sai dai Ina ta jinjina mazan da ki ka aura shine kad'ai damuwata yadda nake saurayi nan ni ma ina so na auri budurwa domin na ji yadda ake ji."

Cike da takaici na ce." To ai hanya a bud'e take Malam sai ka auro budurwar bai dami Amina ba, yadda babu tsarin auran mace Irina a tare dakai ni ma babu tsarin auran namiji irinka domin har yanzu ban ji zuciyata tana sonka ba."

Na gaya masa hakan domin shi ma ya ji zafin da nake ji a cikin zuciyata. Bai nuna komai ba ya kara kusanto ni yana fad'in." Shiyasa ai nace mu dinga d'ebewa juna kewa kina da sha'awa ni ma ina da ita, ko babu k'auna a zukatanmu ai akwai muradin wani lamari da Allah ya sallad'a a gangar jiki da ruhi. Don gaskiya babu ra'ayin yin wani auran a yanzu, kuma ni ba zan iya zuba miki Ido ba bayan na san ke halalina ce, sannan Hajja na can a zaune tana jiran shekara mai zuwa ta d'auki jika, kin ga dole na yi kokarin cika mata burinta."
A sakarce na ce." Ai ni maza biyun sun ta'ba ni har na haihu, to me zaka samu a wurina, ai gwara budurwar tunda kai saurayi ne sai kuje ku gwada budurci da samartaka."

Murmushi ya yi kawai ya dubi agogon da yake daure a tsintsiyar hannunsa na hagu yana cewa." Ni dai na gaya miki cikin ko wane lokaci zan iya takarki don gaskiya ba zan iya jurewa ba. Domin ina ji a jikina akwai wani abu da ki ke amfani dashi don fizgar hankalina zuwa gare ki, amma in banda haka ni sam mata basa gaba."

Yamutsa fuska na yi tare da kawar da kaina gefe. A raina sai nake ta jin haushin yawan ambaton Samira da yake yi. Ko nauyina baya ji. kuma na gano yana sonta sosai tunda ya fad'a itace first love d'insa. Ya juya ya kama hanyar fita daga d'akin yana furta." Ni na fita ki kula da kanki."

Na ja jiki a sabule na nemi gefan gado na zauna Ina nazarin maganganun da ya yi kafin ya fita. Ban ga alamun wasa a cikin maganarsa ba idan na yi la'akari da yadda lokaci kan'kani ya nuna kwadayinsa a kaina kamar yadda ya fad'a cikin kowane yanayi zai iya zuwar mini da bukatarsa.
Gabad'aya kaina ya kulle a yinin ranar na rasa abinda yake yi mini dadi sai sanda Yusi ya dawo daga makaranta tukkun na dan sake. Tare muka ci abinci muna dan ta'ba Hira hana cewa duk lokacin da aka shirya zuwa duba d'an'uwansa Kamalu zai nemi izini a makaranta koda zata kasance ranar da karatu. Shi dai koyaushe maganar Kamalu idan kana so kaga dariyarsa to yi masa zancen d'an'uwansa. Sai na ce ai ya sha kuruminsa weekend za mu je ranar da makaranta.
To har karfe tara da wani abu maigidan bai shigo ba, abinda bai taba kasancewa ba kenan. Duk rintsi idan ya fita magariba a gida take yi masa sai dai a wasu lukutan yakan sake fita idan ta kama.
Yusi ya damu da maganarsa karshe dai kawai sai gani na yi ya kira wayarsa da yake shi da kansa ya siya masa waya sabuwa a cewarsa zata dinga taimaka masa wurin karatunsa kuma zata d'ebe masa kewa.
Har suka gama wayar idona yana kan yaron shi ma ya dube ni Yana cewa." Gashin nan akan hanya wai ya sallami wasu baki ne da suka zo masa.
A ta'kaice na ce." To Allah Ya kawo shi lafiya.
Minti goma Sha biyar tsakani ya shigo escort d'insa a baya daya da wayoyinsa a hannu dayan kuma da 'yar jakarsa. Kusa da Yusi ya zauna shi kuma da sauri ya k'ar'bi wayoyin dake hannun escort din nasa suka fita. Falalu babban yaronsa da yake yi masa hidima a dakinsa ya shigo da sauri kai tsaye sama ya wuce ruwan wanka zai had'a masa. Sau daya na dube shi na fahimci sauyawarsa domin ba haka ya fita ba. Cikin nazarin da nake na ji Yusi yana cewa." Baba hannunka da d'umi sosai fa ko baka da lafiya ne?"
Na dubi yaron sai naga hannuwansu a sarke a wuri d'aya. Yayin da shi kuma yake bud'e idonsa a hankali ya dube shi yana cewa." Lafiya lau na fita da yamma nan na ji alamun zazzabi amma yanzu nan zan kira wayar likitana in sha Allahu."
Cike da kulawa ya ce." Allah Ya baka lafiya baba." Ya amsa yana ko'karin tashi. Na yi kokarin cewa." Sannu Allah Ya sawwa'ke." Ba tare da ya dube ni ba ya amsa ya kama hanyar samansa. Yusi ya tashi ya bi bayansa da wayoyinsa da jakarsa. Tausayinsa ne na ji ya dan tsarga mini a lokacin lallai bashi da lafiya ko ga yanayin tafiyarsa.
Ban yi yun'kurin bin bayansu ba tunda bai ta'ba gayyatata ba, na tashi a sanyaye na nufi d'akina domin yin shirin kwanciya, amma kuma motsi kad'an sai gabana ya fad'i haka kawai ciwon nasa ya tsaya mini a rai ban san menene dalili ba. Ina bandaki ina wanka Yusi ya shigo yana kwala mini kira. Gabana ya yanke ya fad'i sai na kasa daurewa har na fito na amsa da ce wa ." Menene wanka nake yi." Muryarsa na rawa yake cewa." Baba ne yanke jiki ya fadi yanzu nan bayan ya fito daga wanka gashi can ya kasa tashi ya ce jiri ne yake dibarsa. Cikin tsananin tashin hankali na ajiye soson hannuna na watsa ruwa a jikina na dauro towel na fito ban ga Yusi a d'akin ba. Ban tsaya sanya kaya ba na d'auki hijabi na zura a ki'dime na fita.....
'?
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne 1k vip akan telegram Normal What'sapp group kuma #700hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=?N?*

*TALLAH*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa. Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono. To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba. Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa

Chapters

Related Ebooks
03, August 2026
Aisha kabir iliyasu

Please book for gudun aure

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login