Showing 123001 words to 126000 words out of 450388 words

Chapter 42 - Gudun Aure Complete Hausa Novel

16 Jul 2026

4052

kuma muna da* *Package amarya*
*Package Uwargida*
*Package irin na zawarawan da suke shirin sabon aure*
*Bugu da ?ari wannan kamfani yana sarrafa magungunan maza ba a iya na mata ya tsaya ba, wannan kamfani magungunan da yake samarwa suna da yawa wannan tsakurene daga cikin kayansu*
*Da sauransu da sauransu wanda bamu ambata ba.*
*Ba fa a iya haka muka tsaya ba muna d cancada cancadan zannuwan Gado da carpet*
*Domin neman ?arin bayani ku tuntuSeta a kan lambar wayarta kai tsaye*
+2348032089456
*48*
Shiru na yi ban iya cewa da shi komai ba. Ya d'auki gilashinsa da ya ajiye ya sanya ya tashi yana sa takalminsa hanyar fita ya nufa na bi shi da ido ina jin wani bala'in takaicinsa, da gaske dai yake na zo kenan amma mutumin nan mugun dan rainin wayo ne, shiyasa wasu lokotan baya ba ni tausayi.
Zamana na yi gabad'aya jikina babu k'wari na fito da wayata daga cikin jaka ina dubawa goma da minti ashirin a ganina yanzu kafin su dawo har sha daya na dare ta yi. Ni hankalina ma ya fi tashi akan yarinyar mutane da take amana a hannuna
Ina nan zaune tsit babu motsin komai sai uban hasken fitilu a ko'ina, tsoro ya dan shige ni na zame na kwanta a hankali ina kiran sunan Allah kad'aici ko kad'an bashi da dad'i
Wajejen goma da minti arba'in kira ya shigo wayata na duba sai na ga lambar Sukairaju ban kawo komai ba na d'aga na ji shi cikin tashin hankali .
A tsorace da kidima na tashi zaune." Hatsari Sukairaju Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un! na tashi tsaye da wayar a kunnane yana fad'in." Ki d'an samu nutsuwa duk muna lafiya babu wanda ya samu mugun rauni Yallabai ne ma ya samu targad'e a 'kafa. Hawaye ya fara sauka a saman fuskata na ce.'' Ita yarinyar fa ina fatan lafiyarta lau, kuma ya aka yi hakan ta faru? kuna Ina yanzu."
Ya ce." Ga mu nan bakin titin rijiyar zaki wajan Musa iliyasu.
Na ce." Garin yaya haka ta faru Sukairaju ina Yallabai din bashi wayar ina so mu yi magana."
Shiru na ji sai tashin iska gabana yana ta bugawa na ji gyaran muryarsa kafin ya ce." Babu wani ciwo mai muni fa ki kwantar da hankalinki."
Na ce." Yanzu kuna Ina ku dawo gida don Allah dare ya yi ina Yusura tana nan lafiya ko."
A nutse ya ce." Gata nan kusa da ni tana lafiya babu abinda ya sameta, ni ne ma na yi gocewar
'kashi a k'afata za mu zo yanzu."
Ya kashe wayar bai jira jin abinda zan sake fadi ba.


Littafin gudun aure na kudi ne kada ki karanta ba tare da kin biya ni hakkina ba.

A tsaye na wanzu har Allah Ya sa suka shigo gabad'aya Sukairaju da akwatin kayanmu ni da Yusura shi kuma yana dan jan kafarsa amma jikinsa kalau daidai da gilashinsa yana idonsa.
Zuciyata ta dan yi sanyi na dubi Yusura sai zare Ido take yi kamar ma a tsorace take idonta da alamun kuka.
Na kama hannunta muka shiga d'akin ta zauna jikinta a sanyaye. Shi kuma yana can nesa saman kafet tunda d'akin da girma sosai yana tattare kafar wadonsa da ya ji ciwo. Na tsaya kawai Ina dubansa ina jin wani iri a a jikina, na san akaina duk wannan abin ya same shi, ina ganin idan ban yi hakuri na zauna dashi cikin ko wane irin yanayi ba Allah zai iya saka masa.
Sukairaju ne ya shigo ya ajiye kayan a gefe, shine kuma ya gyara masa targadan tunda ba yadda bai yi dashi ba tunda lamarin ya faru su wuce asibiti a duba shi wurin da ya goce asa magani ya ce a a baya son haniyar jama'a, za su dame shi da zuwa dubiya harda masu neman labari tunda abin ya faru cikin dare wajan da babu idananun jama'a sosai kuma ba a fahimci wanene ba kawai magana ta mutu motar ma a can suka barta bakin wajan da abun ya faru suka shigo babur din adaidaita sahu. Mamaki mai yawa ya kama ni. Lallai na yarda soyayya babu abinda bata sanyawa, tana k'askantar da mai mulki mai saurata attajiri mai ilimi da sauransu.
A wannan ga'bar na jinjina masa sosai kuma na yaba masa har cikin raina.
To shi dai Sukairaju ya san mota lafiyarta lau tunda sabuwa ce bata da wata matsalar komai amma bai san ya akayi har 'kososhin tayar baya suka kwance ba sai da lamarin ya faru wanda Allah ne kadai ya auna arziki da sai da a ji mummunan labari tunda sitiyarin motar da ya k'wace daga hannunsa kifawa motar ta yi da kyar suka fito.
Kwana muka yi ba mu rintsa ba muna tattauna maganar ni da shi yana zargin dai akwai masu bibiyarsa tun bayan zuwansa zai dai tsananta bincike.
Da gari ya waye muka tashi da gyara masu aiki suka zo domin su kintsa gidan.
Sukairaju ya fita ya samo mana abinda za mu ci. Da muka yi waya da Hamusu na gaya masa yadda akayi amma ban fad'a masa tsautsayin da maigidan ya samu ba ya ce zai zo da yamma.
Yusura kam yarinyar na da nutsuwa kasa zama ta yi tare damu a d'aki daya bacci ma jiya dan barawo ne ya sace ta kuma don ba yadda za ta yi ne ta kwana a d'akin wai sai ta fita sai da na yi mata jan ido tukkuna na nuna mata gidan sabo ne ko ta fita babu d'akin da za ta samu a kintse balle ta kwanta shine ta takure a wata kusurwa ta rufa da hijabinta. Da safe kuwa ta fice wai zata duba gidan .
Jiya dai da abin ya faru jikinsa lafiya lau banda targadan da ya yi sai kujewa a daf da gwiwarsa bayan wannan kam babu wata matsala sai da garin ya waye kuma ya fara kuka da ciwon ga'bo'bi na ce masa asibiti ya kamata ya je a duba shi sosai ko da daddare ne tunda yana gudun idonanun mutane wata'kila akwai abinda ya bugu a jikinsa ya ce ba zai je ba na kyale shi kawai. Gabad'aya na rasa yadda zan yi da sha'aninsa jikinsa ya nuna alama yana buk'atar ganin likita. Ya d'auki wayarsa Ina zaune ya kira Sukairaju wallahi na zaci ya d'auki shawarata ne ashe ba haka ba ne, koda Sukairaju ya shigo sai ya rufe shi da fad'a irin wanda ban ta'ba ganin ya yi masa irinsa ba domin kuwa a cikin yaransa na tabbatar da cewa yana sonsa kuma tasu ta zo daya. Fadi yake yi da kai za a had'a ba ki a kashe ni ko Sukairaju me ya sa na d'auki amana ragamar kula da rayuwata shige da fice na da duk wani motsina amma za ka bada goyan bayan cutar da ni, ban aminta da kai ba a wannan ga'bar jiya na yi maka shiru ne domin ban gama nazari akan faruwar wannan lamarin ba, yanzu zuciyata ta amince mini da hadin bakinka wajan ganin kun kai ni kasa in banda kai babu wanda ya san na shigo garin nan ya aka yi har k'ososhin jikin sabuwar motata za su zube baka sani ba, ina kake ina ka ajiye motar ? Kai ne ka cire k'ososhin ko kuwa wani ka biya ya cire domin biyan buk'atarku wannan amsar nake so ka ba ni tun muna biyu ni dakai ka fito ka gaya mini asalin abinda ya faru.
Ya zube a gabansa cikin tsananin damuwa da tashin hankali yana cewa." Wallahi Yallabai ban san yadda aka yi ba, kuma zargin da kake yi mini ba haka ba ne, ba ni da niyyar cutar dakai Yallabai shekara nawa muna tare menene ban samu ba ta dalilinka, babu abinda ba ka yi mini ba na rayuwa idan ma na cutar da kai nasan Allah ba zai barni ba, a ko'ina ne zan iya sadaukar da rayuwata akan taka rayuwar ni dai nasan lokacin da muka koma unguwar domin d'aukar kaya daka bar ni a bakin mota ka shiga gidan na dan zaga baya domin yin fitsari da na yi sai na fito sai na tsaya sayan lemon fata anan bakin titin dai shikkenan abinda na sani, ina kuma tunanin wannan damar aka samu har ka cire k'ososhin motar ni kaina ranka ya dad'e na fara zargin akwai hannun Alhaji Sammani a ciki dalili nasan tunda ka rubuta masa takardar sallama ba zai ta'ba ha'kura ba mutum ne ma'ketaci wata'kila yana bibiye da kai har ya gano kaine ake d'auka a motar dukda boyewar da ka yi, kuma ranka ya dad'e jama'a da yawa sun san kana garin nan tunda shekaran jiya mun shiga asibitin Malam Aminu cikin motocinka wanda kowa ya sanka dasu, to ka ga bibiyarka ba zai yi wa wanda yake burin cutar dakai wahala ba.

Jin ya yi shiru kansa a kasa shi ya tabbatar mini da cewa maganganun Sukairaju sun kar'bu a wurinsa. Na ce." Kada ka yanke hukunci cikin fushi, ka yi bincike dukda abin akwai rikitarwa amma ba na tsammanin za a had'a ba ki da Sukairaju a cuce ka."
Ya dube ni kafin ya ce." Za a had'a ba ki da Hamusu kenan?"
Da tsananin faduwar gaba na ce." Hamusu kuma?"
"Kwarai kuwa bayan shi wanene makusancinki?wanene ya kawo ni gidanki ta yaya za a kwance wasu daga cikin k'ososhin dake jikin tayar motata babu sanin Hamusu."
Na gyad'a kai da zullumi mai yawa a tare da ni na furta." Ba na tsammanin haka ranka ya dad'e, dukda dai ba a shedar mutan amma Hamusu ba zai aikata hakan ba."

"Me yasa kai tsaye ki ka fad'i haka umm?" Ya fad'a idonsa a tsaye akaina cike da zallar tuhuma da mugun zarginsa da ya motsa.
Shiru na yi domin kuwa ba na so mu jayayya agaban Sukairaju.
Ganin haka ya dube shi tare da ba shi umarnin fita.
Ya tashi yana fad'in." Na gode Yallabai, amma ya kafar taka Ina fatan bata yi maka ciwo ko?"
A takaice ya ce." Ta warke Sukairaju na gode, kada ka yi nisa zan iya nemanka a kowane lokaci."
Ya d'an risina yana godiya kafin ya kama hanyar fita.
D'akin ya yi shiru ni fargaba da damuwa sun ishe ni, zuciyata nata tsalle da k'in rashin amincewa Hamusu zai aikata mini haka. Wata zuciyar tana ce mini Amina makashinka fa yana gindinka, ba ki san menene a zuciyarsa ba zahirinsa kawai ki ka sani.
Hawaye masu zafi suka fara kasa tsere a kumatuna idan kuwa hakan ya tabbata lallai Hamusu ya cutar da ni ya zalinci kansa ya zalince ni, ya 'bata mini nasabar yarana."
Ya nisa kafin ya ce." Har yanzu ba ki yarda da maganata ba ko?"
Girgiza kaina na yi a raunane na ce." Ba wai ban yarda ba ne, abun ne kawai yake ba ni mamaki da al'ajabi."
Sai ya girgiza kansa yana fad'in." Ni ma zargi na ce Ina yi ba wai na ce shi din ba ne, amma dai kin san shine mafi kusa dake da ni, kuma shine ya yi mini jagora gidanki, kafin Sukairaju ya san inda nake wanene zai je ya kwance 'kososhin mota?"
Ina kuka na ce." Yanzu ka gama fad'a zargi kawai kake yi baka tabbatar ba, to me zai sanya ka tsaye ba tare da ka tsananta bincike ba ka nuna shine, kenan zargin da kace ka na yi bashi da amfani kawai ka fito fili ka ce Hamusu ne yake yun'kurin raba ka da duniya shikkenan sai zambu da gugar zana su 'kare."

Ganin yadda hankalina ya tashi da maganar da ya yi akan Hamusu ya sanya bai sake tashin maganar ba, amma nasan ba wai ya ha'kura ba ne ya yi shiru ne saboda bashi da tabbas akan abinda yake zargi. Ni kaina ba wai na ce Hamusu ba zai iya aikata hakan ba ne, ai da adam ne wanda yake tattare da ajizanci amma amincewa kai tsaye bashi ne adalci ba. Muna nan dai zaune ni dashi cikin rashin sukuni ya kira personal doctor dinshi a waya ya yi masa bayanin yadda yake ji a jikinsa gabad'aya ko'ina ciwo yake yi masa ga rashin test a bakinsa da zazzabi kad'an. Doctor din ya ce zai yi masa text na magungu?an da zai sa a sayo masa domin yanayin bayanin da ya yi masa yana tunanin zazzabin maleria ne ke so ya kama shi.
Ban yi mamaki ba da farko kukan ciwon jikin da yake yi na d'auka tsautsayin da suka samu ne ya ce shi babu wani waje da ya bugu a jikinsa bayan 'kasan giwarsa da targad'an da ya yi. Tabbas zazza'bin kuwa zai iya kama shi sakamakon sauron da ya cije shi a gidana. Ya kira Sukairaju domin ya zuwa wajan sayar da magani ya sayo masa. Kafin shigowarsa na ce." Ni da za ka d'auki shawarata da ka je asibiti ba fa a wasa da lafiya."
"Ba ina da za ni fa ." Amsar da ya ba ni kenan babu walwala a fuskarsa. Sai na yi shiru kawai na zuba masa ido yana da wani irin hali muddin bai so yin abu ba to babu wanda ya isa ya tursashi, ni kuma a tunani na zuwa asibitin kamar zai fi muhimmanci ko da yake wannan din ma ga dukkanin alamu babban likita ne tunda ba zai d'auki likitan da bai san aikinsa ba domin duba lafiyarsa ba....
'?
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram. Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=?N?*


*51*
Na dawo na same shi yana cigaba da aikinsa ammafa fuskarsa ta dan canza kad'an.
Hankalinsa na kan abinda yake yi ya ce." Kina jin mu da Hajja ko?'
Na nuna ban fahimci komai ba.
Ya furta." Wai itama Hauwa ta dawo nan tunda tana da juna biyu, Hajja tunda ta samu labarin cikin nan ta hana kanta sukuni, na ce mata a a dai ai ba zama zan yi ba wata'kila ma jibi zan koma."
Na ce." Me yasa kace mata a a, ta dawo nan din don Allah idan tare take so mu zauna ai da d'akuna idan kuma gidanta daban take so ai kana da iko, itama Hajja tana da dalili ai lokacin da nake rainon baby ta zauna mini."
Ya ce." Idan har Hauwa za ta dawo nan to ke za ki koma domin ba zai yiwu a ce ku nan ni ina can ba, idan bukata ta motsa mini matan banza kuke so na bi."
Shiru na yi kawai ban ce komai ba, ba na tsammanin zan sake komawa legos koda kuwa Hajjan ce ta bada umarnin haka.
Na ce.'' Yanayin yadda Hajja take magana ya nuna kamar a cikin bacin rai take shiyasa tun farko naso na je na gaisheta ta san da zuwana domin sai ta ga kamar ana 'boye mata wani abu ne. Na tare a sabon gida baka gaya mata ba sai 'boye-boye kake yi baka so a san kana garin nan ban gane dalilin yin hakan ba har yanzu."
"Dalilina na yin haka suna da yawa Amina, amma yanzu tunda mun sasanta ba kya jin haushina zan gaya miki na farko duk wanda ya ga jerin motocina na gidanki zai zargi wani abu rabuwar auranmu da nake ta b'oyewa duniya zata sheda hakan har ita hajjan ta ji labari gani can ina zawarcinki ke kuma kin koma zaman kanki irin na baya wanda mutane suka shede ki da haka. Za a yi ta yawo damu a duniya kowa na tofa albarkacinsa bakinsa. Na gayawa Hajja cewa kin je can maiduguri biki ni kuma na ce mata zan zo nan domin duba Gwaggo wadda ta haifi mahaifin Yusi, ko da na sauka garin nan hakan na sake gaya mata.
Amma wannan ba abin da za a tsaya ana ta magana ba ne, zan yi magana da Inna Uwani a samu wata dattijiwar sai a tura mana ita can su zauna tare har Allah ya sauketa lafiya."
Na ce." Idan dai hakan zai janyo matsala don Allah Hauwa ta dawo nan itama ba na son abinda zai sa Hajja ta ga rashin kyautawata"
Babu damuwa ya ce." Idan kin aminta hauwa ta dawo ai abu ne mai sau'ki sai ta dawo din ke kuma sai mu koma tare "
Girgiza kai na yi na ce "A a ni kam ai na dawo kenan in sha Allahu."
Ya ce." To sai ki ja bakinki ki yi shiru tunda ke kin yi nasara amma ba zai yiwu a ce duk ku tattara anan waje daya ba.
Ya fita sallar azhar bai dawo ba ya bar wayoyinsa a d'akina ana ta kira na shiga d'akin a daidai lokacin da wani kiran ya sake shigowa na d'auki wayar na duba sunan Hadiza ne yake yawo cike da mamaki nake bin sunan da kallo. To kai tsaye dai ba zan yanke hukunci cewa Hadizar gidanmu ba ce tunda mutam ne na mutane akwai ma'aikata mata da suke yi masa aiki mabambamta har da k'warori. Ba yadda za a yi na daga wayar tunda akwai tsaro (security) sai na ajiye har ta katse wani kiran ya sake shigowa a k'alla akan idona sai da aka kira sau kusan shida kafin a hakura. Ya shigo a gurguje yana fad'in.'' Ban san me mutane suka zama ba a wannan duniyar ba ni da lokacin da zan 'bata akan yin jawabi dangane da Sammani abinda suka samu na shaci fad'i ya ishesu babu wata gidan jaridar da zan tsaya bata lokacina a kansa.
Na ce." Wani abun ne ya faru kuma?"
Ya zauna gaban abincin dana shirya masa yana cewa." Sun ankara da ni ne duk da na rufe fuskata da takunkumi yanzu bakin gate din gidan nan mutane ne cike manema labarai da mabukata."
Gabana na dan bugawa na ce." Akan me suke neman labari kuma?
"Dangane da abinda ya faru mana tsakanina da Alhaji Sammani suke neman jin ta bakina."
Na ce." Ka ja bakinka kawai ka yi shiru don Allah kada ka ce komai bayanin da ka yi da

Chapters

Related Ebooks
03, August 2026
Aisha kabir iliyasu

Please book for gudun aure

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login