Showing 63001 words to 66000 words out of 450388 words

Chapter 22 - Gudun Aure Complete Hausa Novel

16 Jul 2026

4263

ci amanata Allah Ya yi mini sakayya.
Hawayen da nake dannewa suka zubo. Na ce." To sai ka gaya mini zargina kake yi ko me? Ka san ko zan yi neman maza ba zan yi da Hamusu ba, domin kuwa kafi kowa sanin halina.
"Ni ba na zarginki, kawai na datse alakarku ne domin mutuncina da kike ko'karin ki zubar mini."
Na gyada kaina ban sake ce masa komai ba na tashi na bar masa d'akin.
Da takaicin abin na kwana a cikin raina, amma hakan bai hana ni zuwa na gaishe shi ba yana zaune wajan da yake hutuwa, muka gaisa babu sukuni bai dube ni ba ya ce." Ki dama mini kunun tsamiya dashi nake sha'awar karyawa."
Ban ce komai ba na tashi na fita. Minti talatin na gama tsaf na kai masa na ajiye tire din zan fita ya ce." Sannu." Kanzil ban ce ba na fita. Kicin din dai na koma na d'auko wanda na hadawa Hajja na kai mata har dakinta tunda lokacin bata fito ba. Kafin na shiga na ji maganarsu ita da 'yar'uwarta inna Uwani suna tattaunawa akan abinda ya shafi hidimar da take gabatosu. Muka gaisa ko da wasa ban nuna cewa na ji abinda suke cewa ba, kuma na yi kokarin ganin na boye bacin raina.
Na fita na nufi d'akina. Hadiza tana ta had'a kayanta a cikin kwataki na ce." Hadiza wai tafiyar ce ba zaki bari sai wani satin ba."
Ta ce." Zan dawo ai Amina, gabad'aya hankalina ne ya yi gida ina so naje naga jikin Fatin.'
Na ce.'' Ni ma in sha Allahu bada jimawa ba zan zo, Ubangiji Allah Ya bata lafiya"
Ta amsa da Amin." Kayan jikina na cire ina shirin shiga wanka ya shigo d'akin.
Lamari mai girma ne yake kawo shi d'akina dalilin da ya sanya ma kenan dana ganshi gabana ya fad'i.
Hadiza da sauri ta risina tana gaishe shi. Ya amsa fuskarsa a sake Yana dubanta da kulawa ya ce. " Ashe Fati ce bata da lafiya."
Ta ce. Eh wallahi yanzu ma shirin tafiya nake yi domin zuwa dubanta."
Sai ya kalleni yana cewa." Zata tafi amma ba ki gaya mini ba."
Shiru na yi. Ya kawar da kansa yana cewa da ita." Nawa ne abinda aka buk'ata?"
Cikin inda-inda ta ce." Miliyan shida ne?"
Ya ce." Me yasa ke ba ki same ni kin gaya mini ba, tunda ita ban isa ta ta sanar da ni ba."
Ta yi shiru tana dan murmushi ya ce." Ba ni lambar asusun da za a sanya kudin sannan zan sanya a kai ki gida don ba zan yarda ki bi motar haya ba."
Cikin sauri ta gaya masa lambar acct din Fati mai suna Salisu Fatima Fedlity bank.
Ya ce." Zan saka in sha Allahu idan kin je gidan ki gaishe mana dasu kafin mu zo."
Ta amsa da sauri tana cewa." In sha Allahu kowa zai ji, Ubangiji Allah Ya saka da alheri ya kara arziki mai amfani ."
Bai amsa ba ya fita daka d'akin.
Ta dube ni tana cewa." Amina don Allah ki kara yi mana godiya, ke kam Allah ya kashe ya baki, shi so yake yi ma ki fad'a masa hidimar 'yan uwanki ya yi miki."
Na dubeta babu yabo babu fallasa na ce." Hadiza ba wannan ba, ki nutsu dan Allah kada don kin ga ya ce haka ki nemi zubar mana da mutunci don girman Allah duk abinda kuke buk'ata ku gaya mini ba zai gagareni ba, amma ba na so ku tambayeshi yin hakan sai ya rage mini kwarjini da martaba a idonsa."
Ta ce." Eh kuma hakane to zan kiyaye in sha Allahu."
Na tashi na shiga toilet din da tunaninka masu yawa a kwanyata.

Hadiza kuwa kwafa ta yi cikin zuciyata tana ce wa'' Mutuncin banza da wofi ya dad'e b ai zube ba, saboda b'akinciki mutum yana so ya yi alheri kina dakusar dashi, sai mun tambaye shi din ki yi duk abinda za ki yi....
'?
*GARKUWAR MATA.*
*BINTA UMAR ABBALE*
[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram. Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*
*07084653262*
*08089965176*
*V-VIP AREWA PEN=?N?*

*TALLAH!*
*DA MAGANI A GONAR YARO!!*
*08089965176*
*07084653262*
*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa. Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono. To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba. Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu. Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya. Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne. To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji. Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba. Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu. In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi. Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama. Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare. Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki. Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki. Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*
*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu. Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*
*07084653262 ko*
*08089965176*
*SIYAN NAGARI!!!!!!*
*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*


TEEMAH DATA SERVICES MTN
1GB @550
2GB @950
3GB @1450
4GB @1550
5GB @1700
CHECK CODE *323*4#
VALIDITY 30DAYS
CHAT@08112392177
CALL @08037026306
8037026306 fatima musa ibrahim opay

*23*
Bayan tafiyar Hadiza da kwanaki uku sai na ce bari na kira na ji ya taje gida domin na yi mamaki sosai da bata kira ni ba wai bahaushe ya ce 'Idan ka ji shiru lafiya ce.'
Babanmu na fara kira domin mun kwana biyu ba mu gaisa ba. Bayan mun gaisa sosai na tambayashi gida ya ba ni amsa da komai lafiya sai na ji bai sako mini maganar rashin lafiyar Fati ba. Lokaci kan'kani na fara nazarin wani abu a zuciyata.
Na ce." Baba ya jikin Fatin ina fatan an yi mata aikin domin tun bayan barin Hadiza daga nan nake ta dakon kiran waya domin a sanar da ni halin da take ciki, wallahi hankalina ya tashi sosai da wannan ciwon da ya same ta.
Ya ce." Ai ta ji sauki tuntuni jiya ma ta koma gidanta, maganar aiki kuma ni ban san dashi ba, domin bayanin da mijinta ya yi mini cewa zazzabin typhoid da maleria ne yake damunta. Shine ya kawo ta gida domin a kwance take sosai a can din, k'arin ruwa kawai nasan anyi mata da allurai shikkenan kuma kwana biyu kacal ta warware mijinta ya zo ya d'auketa da yaran suka tafi.
Cike da mamaki da mutuwar jiki na ce." To ikon Allah, amma ni ba haka Hadiza da Ummansu suka gaya mini ba, amma shikkenan babu komai Ubangiji Allah Ya bata lafiya."
Ya amsa da Amin kafin ya d'ora da cewa." Amina me yasa idan kin tashi yin alheri ne ba kya had'awa da Sakina tunda Hadiza ta dawo suke husuma a gidan sun hana ni shan ruwa Hadiza da uwarta sun had'ewa Sakina kai, kuma duk irin alheran da ki ka bata sun hana Umman Saminu, shin ko kema Murja ta lalataki ne."
Da sauri na ce." Wallahi a a Baba, sharrin ba na kowa ba ne face na Hadiza domin kuwa ni duk abinda na bayar gabad'aya gidan na basu ban ware kowa ba, ai kaga ko da salla d'inki iri daya nake yi musu."
Ya sauke ajiyar zuciya yana cewa." Ni ma na zargi Hadiza da d'aga mini hankali, domin kuwa tunda ta kaso auranta ta dawo gida ta zauna shikkenan gidan ya zama kamar sansani, itace fad'a da wannan itace fad'a da wannan."

Na ce." Baba ka yi hakuri kayi mata addu'a Allah ya fito mata da mijin aure, amma ya zama dole na kira ta a waya domin na ji dalilinta na yin hakan."
Ya ce." To shikkenan hakan ya yi Allah ya yi mini albarka."
"Amin Baba zan sanya Hamusu ya tura maka kudi koda da akwai buk'atar da zakayi."
"Na gode sosai Allah ya sanyawa dukiyarki albarka, ya kuma shirya miki zuriarki."

Muna yin sallama na kira Anti Yagana raina a b'ace na shiga sanar da ita abinda Hadiza da Ummansu suka aikata. Yanzu na gane karyar ciwo suka shirya da Fati domin su samu kudi a hannun? ban ta'ba kawo hakan a cikin raina ba domin zaman watannin da ta yi a gidana ban ta'ba zargin zata cutar da ni ba, don Ina ganin yadda take shiga damuwa a duk lokacin data gan ni, a cikin matsala.
Anti Yagana itama ranta ya 'baci sosai, ta dinga fad'a tana cewa dama tun farko sai da ta zargi hakan shiyasa a lokacin da ta tubure sai ta zauna mini ranta bai so ba, babbar damuwarta ma kofar da maigidan ya basu tunda da bakinsa yake cewa idan suna buk'atar wani abu su sanar dashi, wannan zai basu k'warin guiwar zubar mini da dan ragowar mutumcin da nake dashi a wajensa. Ta ce lallai zata kira Hadizan ta ja mata kunne akan abinda suka shirya ba daidai ba ne.

Ni ma a take a lokacin bayan na yi sallama da ita na lalubi lambar Hadizan na kira minti daya ta daga da fara'ata muka gaisa a takaice na ce." Ba na neman wani 'karin bayani daga wajanki Hadiza na gode bisa abinda kuka yi mini, Babanmu ya gaya mini komai, yanzu Hadiza idan kudi kike so a wurina har sai kun shirya karya, me yasa ba zaki tambayeni ba."
Shiru ta yi ba tace komai ba. Na cigaba da cewa." Sannan duk uban kayan nan dana hada da na ci, dana sha, dana sanyawa babu abinda kuka bawa Ummansu Saminu alhalin cewa na yi a rarraba har gidajensu Baba Sule shine kuka had'a gabad'aya babu wanda kuka bawa."
Ba ta ce mini komai ba ta dai yi shiru tana jina. Na ce."Wannan zama na farko ya kuma zama na karshe wallahi tallahi kada ki sake yi mini haka domin ni na tsani na zauna da mutum da zuciya daya amma shi da zuciya dubu yake zaune da ni, kina a matsayin 'yar uwata kina cin dunduniyata ban ji dadin abinda ki ka yi ba wallahi."

"Kin ga Amina ya isa haka don Allah ba za ki kira ni a waya ki nemi gaya mini magana ba, shi ma Babanmu bai san kan ciwon ba shiyasa ya ce miki zazzabi ne, kudi kuma ai ba ke kika bayar ba balle ki ce wani abu, arzikinan fa kema takarsa ki ka yi baki gada ba, don haka baki da bakin yi wa wani gori."
Tsaki na ja na kashe wayata domin idan za mu kwana a haka ba zata damu ba tunda dama mun saba cacar baki tun muna yara. Kuma tun a wancan lokacin take nuna b'akinciki da kishi dangane da dukkanin alherin da zai tunkaro ni.

Bayan kwana uku na samu Hajja domin Ina so na yi magana da Hamusu kuma ina tuna Allah ya isar da ya yi mini. Ban ta'ba kai k'ararsa wurin mahaifiyarsa ba, ba don baya yi mini lefi ba, kawai ina dannewa ne domin zuwa yanzu na saba da kyawawan halayensa da munana. Ban ga dalilin da zai sanya ni a matsi ba bayan shi koyaushe cikin walwala yake wanzuwa mussaman da hidimar auransa take matsowa.

Duk na gaya mata yadda mukayi dashi da Allah ya isan da ya yi mini idan na yi magana da Hamusu. Ta ce." Ki yi hakuri zan yi masa magana, ai kina da gaskiya to me zai sanya a tauyeki bayan abokin kasuwancinki ne, ai ba wata hurd'ar banza kuke yi balle ya nuna kishinsa, ki kyaleshi kada ki sake yi masa maganar ki bar komai a hannuna yau din nan zan yi masa magana."
Na yi mata godiya sosai na tashi jikina da k'wari da karsashi domin na san dole idan ta yi masa magana ya janye abinda ya taka.
A daran ta yi masa maganar kuwa dalilin da ya sa na fahimci hakan canzawarsa domin maganar duniya babu kalar wadda ban yi masa ba ya share ni. Har tu'be kayana na yi a gabansa na tsaya zurr da ni haihuwar uwata bai kalleni balle ya nuna sha'awarsa. Bakam kawai ya yi mini na gama neman maganata na ha'kura domin ganin ban samu dan tayi ba.

Ban d'auki lamarin da zafi ba shiyasa har yanzu na kasa gano dalilin fusatarsa domin ni sai nake ganin wannan lamarin kadai ba zai sanya shi yin wannan gagarimin fushin ba.
Wasa wasa abin yana ta nisa, domin ni na yi zato duk rintsi fushi da gabar da yake da ni ba zai wuce kwana biyu sai gashi yau kwana takawas kenan ba ma ga maciji.
Hankalina ya fara tashi domin gaskiya ban fiye son gaba ba a rayuwata shima kuma na lura ba dabi'arsa ba ce domin da ya fara ma yake watsarwa ya neme ni da shiri, wannan karon kuma ta yi tsanani, ba amsa gaisuwa ba kuma hira balle a kai ga maganar kwanciyar aure.
Na bi duk hanyoyin maslaha domin ganin ya sauke fushinsa amma ya'ki don da ya lura ma abin ya dame ni sai ya kara zage dantse ya yi ta cin magani ya'ki kallona. Ni kuwa a raina nace na san yadda zan yi maka.
Da daddare misalin sha daya da wani abu na hau saman nasa.
Kallo na same shi yana yi a katuwar tv din dake kafe a bedroom din nasa. Na yi mamaki sosai domin kallo bai dame shi ba. Cikin zuciyata na ce rai dangin goro kenan, yau babu lissafi da latsa computer.
Kai tsaye tibin na nufa na kashe na juyo muka had'a ido yana dan hararata amma bai ce mini komai ba.
Na yi murmushi tare da girgiza kaina, hijab din da yake jikina na cire na cillar dashi a gefe na yi tsaye a jikin tibin. A lokacin dana sanya kayan ni kaina sai da kunya ta kama ni, amma nasan wajan wanda zan ni idan ya gan ni dasu lada zan samu.
Kaya ne irin na 'yan iskan turawa wanda basu da maraba da tsirara wandon irin mai igiyar nan ne a gefe da gefe duk ya shige mini tsakani. Rigar kuwa dan mitsitsin soso ne da ya dan rufe saman kirjina amma da ita ma gwara babu tunda duk gasunan sun tullutso waje.
Ina ganinsa da saurin gaske ya d'auke kansa daga barin kallona. Ni kuwa na taho da sassarfa ina rangaji na nufe shi ban tsaya komai ba na fad'a jikinsa na tallefe kansa a kirjina matse shi nayi sosai ina nishi da yin wani irin abu da bakina wanda ba na yin hakan sai muna biyawa juna bukata.
Ya ki'dime ainun! ya fara ko'karin cire ni daga jikinsa yana dan dukan mazaunaina.
Cikin fitar hayyaci murya a sarke na ce." Gaskiya ba zan jure ba, ina cikin bukatarka don haka ka yi mini kawai sai ka cigaba da yin gabar tunda baka jin rarrashi."
Na zira yatsana karami a kunnensa ina yi kamar ina sosa masa.
Da wani irin sauti ya furta." Ni kuma ba ni da wani karsashin da zan yi don ba ni da lafiya ma."
Hannuna yana yawo a sassan jikinsa cikin shgawaba na ce." Ashe kuwa zamu kwana a haka don wallahi ni mai raba ni da kai a yanzu sai Allah." Sautin murmushinsa na ji ya ce." To shikkenan mu kwana a hakan ni ba zan damu ba."
Na dube shi naga yana lumshe Ido na fahimci baya so ya bud'e naga halin da yake ciki.
A hankali na dan sauka daga jikinsa sai yayi sauri ya bude idon yana kallona da idanunsa da ya fara canzawa.
Kafafunsa naja suka mike sosai yana ta kallona bai ce mini komai ba na zare jallabiyar da take jikinsa na jefar. Komai na jikina na cire sai ya janye idonsa daga gare ni yana sake lumshe idonsa.
Jin ina ko'karin cire gajeran wandon dake jikinsa da sauri ya bud'e idonsa yana fad'in." Ke menene haka?"
Na 'kankance Ido ina fad'in hakkina zan kar'ba."
Dariya ya sa yana jan tsaki ya janye kafarsa yana ko'karin mayar da wandon na ri'ke da kyau.
"Ai ka ce sai dai mu kwana ko? Ni idan zan kwana ma ban damu ba domin yadda nake jin kaina yau na fi zakanya kuzari."
Ya yi mini shiru bai tanka mini ba.
Ko'karin hawa gadon yake yi na bi shi na danne ya yi flat ni kuma ina samansa cikin gaggawa na fara raromo bakinsa. Duk ciccijiewar da ya dinga yi sai da dauriyarsa ta 'kare ya rasa yadda zai yi da ni. 'karshe dai dana gigita masa lissafi shi da kansa ma ya cire wandon da yake ta mayarwa a lokacin da nake so na cire, ya birkitani na kwanta a gadon ya had'a ni da katifar da take shimfide a gadon ya matse sosai yana sakin wani irin nishi da sambatu. Ganin na kamo bakin zaran sai na kara fito da kalolin soyayya da janye hankali na kuwa rikita abuna! ya dinga shassheka dama

Chapters

Related Ebooks
03, August 2026
Aisha kabir iliyasu

Please book for gudun aure

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login