Showing 72001 words to 75000 words out of 95068 words

Chapter 25 - FEERYAL BOOK3 COMPLETE

ya had'e bakin su, yana shafa sumar tanta, da tsotsar bakinta a hankali.

Feeryal ta waro ido kan fuskarsa ba shiri ta kuma lumshe idon ganin idanunsa a kan fuskarta, yana yi wa bak

in ta wani zazzafar tsotsa.

ya d'an d'ago ya kamo ababen kirjinta yana matse su.

Feeryal ta dad'a kankame idanun ta, Sahab yana bata mamaki yana yin abu kamar ba Sahab d'in da ta sani ba.

sai mutsu-mutsu take da son kwace bakin ta.

A hankali ya zare bakin

sa tare da sakin nonuwanta, ya fesar da numfashi yana kokarin dai-dai nutsuwar sa.

ya zame jikinsa ya koma gefe.

tana shirin mikewa cikin muryarsa da ya canza kala sakamakon yanayin da ya shiga ya ce

"Ki tsaya na cire."

da sauri ta ce

"Aa ni dai allura za

kayi min."

"No ba allura zan miki amma in baki tsaya ba tabbas zan miki."

da sauri ta kwantar da kai tare rufe idanunta gamgam.

tana jin sa yana ta kokarin ciro abun, bataji zafi ba ko kad'an sakamakon allurar kashe zafin da ya mata.

bai d'au lokaci ba ya

cire, ya manna mata auduga da plasta a gurin sabo da d'an jinin da yake fita.

yana gamawa ya zare jallabiyar jikinsa.

yabi jikinta, da sauri ta bud'e ido murya na rawa take rokonsa.

tuni ya shiga kissing nata daga nan labarin ya sauya.

sai kusan 12 ya kyal

e ta.

Ya kwanta gefen ta yana sauke numfashi.

har lokacin jikin ta bai fasa b'ari ba dan ta gaji ta galabaita.

sai hawaye take sharewa tana binsa da kallon tsoro.

ya mika hannu ya janyo ta jikinsa

tuni ta fashe da kuka tana cewa

"Ni ka mai da ni gida,

ni

dai gida zan tafi, wayyo Ammie na."

dad'a gyara mata kwanciya yayi a gefen jikinsa.

gaba d'aya ta kasa nutsuwa tsoron kada ya maimaita darasinsa mai wuyar d'auka.

a hankali yake shafa kanta zuwa bayan ta.

a hankali take lumshe idanunta bada jimawa ba bacci

ya yi gaba da ita.

sosai ya kurawa fuskarta ido duk yayi ja sabo da kukan da tasha.

ya d'ago ya ware kafafun ta, ya kurawa pussy'n ta ido,

yanzu ma da d'an jini sai dai ba sosai ba, ya d'an kumbura ya yi ja alamun ya gurzu.

ido ya lumshe yana kuma bud'ewa

kansa.

ya koma ya kwanta

kana ya dad'a mannata da jikin sa sosai, yana matse ido da son dai-dai ta nutsuwar sa,

yasha fama wajen dai-dai ta kansa.

a haka shima baccin ya sace shi.

karfe 2 dai-dai ya farka ya zuba mata ido tana bacci tana ta sauke ajiyan

zuciya.

yayi kokarin zare jikinsa nan ta farka,

ya mike da ita a jikinsa suka shige bayi.

Bayan sun idar da sallah ta saka masa kuka ita dai ya mai ita gida.

bai yi magana ba sai janyota da yayi ya rungume ta a jikinsa.

kiran Daddy ya kuma shigo masa,

ya

ce me yake har yanzu bai dawo da ita ba, in da wata matsala ya gaya masa.

ya ce ba komai zai dawo da ita.

Daddy na katse kiran, ya kashe wayar gaba d'aya.

Kwanan su biyu tare Abdulrahim babu abun da ya ke sai gurzar ta,

a kwanaki biyun kuwa ya kashe wayo

yin sa duka ba'a samin sa,

Feeryal har wani d'an rama tayi na fitinar daya sata a gaba.

bata san a ina yasan abincin da tafi so ba ko wani lokaci lafiyayyen yogurt da cake yake sata gaba sai ta ci.

batasan ina yake samu ba sai dai taga ya fita ya shigo da

shi.

washegarin da sukayi kwana uku.

Daddy ya shigo parlour'n Aunty

yana fad'a

"Yaron nan hauka yake yi ne ko me, wayoyin sa ma yanzu ya kashe tun shekaran jiya nake kiransa baya shiga,

bansan meye nufin sa na kin dawowa da ita ba, ko ya mance ita d'in b

a matar sa ba ce yanzu, ba sai ya dawo da ita gida ba tun da ya karb'o ta meye na tafiya da ita wani gurin, tun ranar daya karb'o ta Alhajin Abuja yake ta jiran ya dawo da ita ya ganta,

har lokacin tafiyar sa ya yi bai dawo da ita ba,

a wani dalili yarinya

r da take ba muharramarka ba."

sosai Daddy yake fad'an.

Aunty ta ce

"Daddy ai tun da tana hannunsa ne da sauki, rashin kwanciyar hankali na d'aya da banji muryarta ba, amma tun da kace kunyi waya da ita, na sami nutsuwa, na tabbata babu abun da zai same ta

tun da tana tare da Abdulrahim."

Daddy ya ce

"Bata da auren sa zai d'auke ta ya tafi da ita wani gurin, ni hankali na bai kwanta ba ya dawo da ita."

Aunty ta mike ta shiga bedroom ta fito rike da takarda ta zauna gefen Daddy tare da mika masa tana cewa

"N

ima awancan lokacin hakan na sammata, domin tun da ta kawo min takardar ban bud'e ba,

sai a 'yan kwanakin nan na bud'e naga ashe ba saki yarubuta a ciki ba, duba kagani Daddy."

da sauri Daddy ya warware takardan yana dubawa.

"I'm sorry."

kalmar da ke rubu

d'e kad'ai ke nan cikin takardan.

Daddy ya cika da mamaki ya ce

"Ikon Allah wato duk tsawon lokacin nan, da muka d'auka sakinta yayi ashe abun ba haka bane,

amma dai duk da haka su dawo gida zamufi samin nutsuwa."

Daddy ya kuma lalub'o number Abdulrahim da

bashi da tabbacin shigar sa,

kamar da wasa yaji ya shiga, yana d'agawa Daddy ya ce.

"Kai Abdulrahim kana hauka ne, zakasa mutane cikin damuwa da tashin hankali, to na gaya maka yanzun nan duk in da kake ka d'aukota ku dawo gida, tun ban tsab'a maka ba."

Ya zare wayar yana kallonta dan tun bayan daya yi relax akanta ta sashi gaba da kuka ita dai sai dai ya mai da ita gida,

ta gaji zai kasheta.

idanunsa ya lumshe yana janyota jikinsa.

wayar sa ne yakuma kara ya yi picking call d'i ya kai kunnen sa,

d'an sh

iru yayi alamun yana saurarar abun da ake fad'a.

"Kuje ku kama shi."

yafad'a yana zare wayar a kunnen sa,

kana ya mike da ita a jikinsa.

bayan sunyi wanka ya bata wasu kaya sabbi ta saka.

shima ya saka ya d'au makullim mota ya ruko hannunta suka fito.

Nu

mfashi ta sauke na farincikin ganin zai maida ta gida.

tarika bin had'ed'd'en gidan da kallo da batasan taya akayi tazo cikin sa ba.

lamarin yana bata mamaki bata sanin mafarin had'uwar su sai dai ta bud'e ido ta gansu tare.

tun da taga sun d'au hanyar taf

iya hankalinta ya dad'a kwanci.

ta takure guri guda.

yana driving yana d'an waigowa in da take.

a hankali ta ji ya ruko hannunta ya janyo hannun nata ya d'aura kan cinyarsa da sauri ta waigo ta kalle shi suka had'a ido,

tayi saurin sunkiyar da kanta tana

cuno lips d'in gaba.

a hankali yake murza yatsunta da hannu sa guda ya yin da yake driving da hannunsa guda.

a haka suka isa AA FIYA STREET babu mai magana cikin su.

sai dai har lokacin hannunsa yana rike da nata yana murza shi a hankali.

tana kwance a jik

in sit tayi shiru tana saurarar bugun zuciyarta.

Tun daga can nesa kafin su iso bakin get d'in gidan, suke hango motocin hukuma, da alama yanzu ne isowar su dan durowa suke daga motocin.

a hankali ya karasa ya faka gefe ba tare da ya shige gidan ba.

hukum

ar suka gewaye gidan da bindigu, Daddy Dad Abbieh Ajmaal Shamsuddin Zaraddin Faisal,

da sauran ma'aikatan gidan duk suka fito daga masallaci in da sukayi sallar azahar.

da sauri hukuma biyu suka taho in da su Daddy suke, suna zuwa d'aya ya tsaya a gaban Da

d d'yan kuma ya tsaya ta bayan sa ya kama hannayen sa duka biyu ya had'a ta baya ya saka masa ankwa.

da sauri Daddy ya ce

"Lafiya zaku zo mana a irin haka ai dai zakuyi mana bayani, wata kila dai b'atan hanya kukayi an baku sanarwa ba dai-dai ba."

wan da

yake tsaye gaban Dad ya ce

"Alhaji Tukur Shitu Fiya ana zargin ka da had'a kai da masu garkuwa da mutane, wajen sasu yin garkuwa da yarinyar da akayi garkuwa da ita, kwanaki hud'u da suka wuce a gidannan,

dan haka muje office zaka sami sauran bayanan a can

."

suka ja Dad suka tura cikin mota.

hukuma suka d'ale motocinsu suka bar unguwar da mugun gudu.

kowa a gurin jikinsa yayi sanyi,

musamman 'ya'yan Dad Zaraddin da Shamsuddin.

sai sunkuyar da kai suna jin d'aci da bakincikin abun da baban nasu ya aikata.

Da

ddy bai iya magana ba sai sa kai yayi ya shige gida, Abbie ya bi bayansa.

a cikin gidan kuwa duk sun fito sabo da jiniyar hukuma da sukaji.

hankali ta she Hajiya ta ke tambayar su Daddy da suka shigo, me yake faruwa taji jiniyar hukuma kofar gidan.

Abbie n

e ya iya sanar mata abun da ke faruwa, Daddy kam ya kasa iya cewa ko mai.

Hajiya ta saki salati tana fad'in

"Me Tukur ya nima ya rasa da zai had'a baki da 'yan kidnapping, kai duniya wace irin rayuwa ce wannan, a ko da yaushe na kusa da kai shike niman wuk

an sare kanka."

Akan idanunsa akayi gaba da Dad sai sannan yaja motar ya karasa bakin get yayi hon, aka bud'e masa get.

shigowar motarsa ne ya dawo da hankalin mutanen gidan da suke cike da alhinin lamarin kansu.......!

Da sauri suka d'unguma gurin motar,

da sauri ta kai hannu tana kokarin bud'e marfin gefen ta.

taji ya ruko hannuta, ta waigo suka had'a ido.

sosai ya jefa kwayar idanunsa cikin nata, tayi saurin yin kasa da nata ido, ya saki hannunta ta bud'e da sauri ta fita.

Aunty ta rungume ta cike da fa

rincikin ganin ta lafiya.

Mommy ta dafa kafad'ar ta ta saki Aunty ta juyo, tana murmushi kanta a kasa.

Mommy ta ce "Sannu kinji Allah ya tsare na gaba."

Hajiya ta ce

"Kai amin dai sannun ki kinji 'yar nan, Tukur dai albasa batayi halin ruwa ba, Allah yasa

basu duka bige ki ba,

dan naji ance haka sukeyi suyi maka duka lilis sannan kuma a biya su."

kai ta girgiza tana cigaba da murmushi.

Ammah itama dafa ta tayi tana mata sannu.

Miemie Ameerah Sumayya kamar zasu d'auke ta, tsabar farincikin ganin ta.

ya fit

o daga cikin mota hajiya ta ce

"Sannun ka fa Abokin turawa sannu da gwagwarmaya, abun da Tukur zai mana ke nan ban tab'a zaton zaici amanar mu ba,

tun yana d'an kankani nake rike da shi ban tab'a d'aukar sa a bani na haife sa ba,

na rike sa da 'yan'uwan sa

ban nuna masa banbanci ba amma daga karshe sakayyar da zai min ke nan,

me kud'in nan zai masa idan Abubakar ya basa,

idan bukatar kud'i ya ke ba sai ya fito ya gaya masa ba, nasan kud'in da ya so karb'a a kud'in fansa idan ya nimi fiye da shi a gurin Abub

akar zai basa,

amma sai ya bi ta wannan hanyar, haba dan Allah mene ne haka, amma Tukur yaban mamaki."

Hajiya ta kawo kuka ta saka tana sharb'e hanci.

Aunty da Mommy da Ammah suka shiga bata hakuri.

ganin yana kokarin barin gurin Aunty ta dube shi tana fad

'in

"Sannu Abdulrahim an gode Allah ya saka da alkhairi."

kai ya jinjina tare da saurin barin gurin.

Duk abun da ake yi d'in nan Mom na sashin ta bata fito ba,

dan tuni Sahla ta kai mata rahoton abun da ke faruwa,

an kama Dad an tafi da shi kan zargin shi

yasa 'yan kidnapping su kama Feeryal, kasa fitowa tayi dan kunya,

tana bakin cikin da basuyi nasara ba.

Feeryal ta waigo in da Daddy suke tsaye da Abbie yana binta da murmushi,

wan da cikin zuciyar sa d'acin abun da d'an uwan sa ya masa yake ji.

ta taka

a hankali ta nufi in da suke,

Aunty ta bi ta da kallo ganin yadda take tafiya,

har ta isa in da suke cikin girmamawa ta gaishesu kanta a kasa.

suka amsa cikin sakin fuska sunai mata fatan Allah ya tsare na gaba.

Ko da ta dawo in da su Aunty suke Aunty ta

ruko hannunta, a hankali take tafiya har suka isa side d'in su.

kai tsaye bedroom d'in Feeryal d'in Aunty ta jata ciki,

ta ce ta zauna bakin gado.

ta wuce bayi ta had'a mata ruwan zafi cikin bathtub ta fito ta dub'e ta ta ce

"Ta so muje."

ta ruko hannunta

suka shige bayin, Aunty ta ce

"Tub'e ki shiga ruwan nan Feeryal kina tafi ba dai-dai ba."

Feeryal ta sunkuyar da kanta kunya kamar ta nitse kasa, shikenan Ammie'n ta gane abun da yayi ta mata.

rau-rau tayi da idanunta hawaye suka taru.

Aunty tayi murmush

i ta ce

"To meye abun kuka Feeryal idan kika gasa jikin ki ke ma zaki fi jin dad'i."

hawayen da suka taru a idanunta suka zubo cikin rawar murya ta ce

"Na ce ya dawo da ni gida ya ki."

da sauri Aunty ta katse ta

"Balaifi yayi ba ai tun da shi ke da iko da

ke, har yanzu shi d'in mijin ki ne yafi mu iko da ke."

Saurin kallon Aunty ta yi, Aunty ta gyad'a kai

"Kwarai kuwa dan bai sake ki ba, takardar da ya baki bata saki ba ce, gama ki fito na nuna miki."

ganin tana ta nonnukewa Aunty ta barta da bra da pant t

a shiga ruwan.

tarika kara mata ruwan zafin yana ratsata sosai.

Bayan sun fito Aunty ta d'auko mata takardan tayi mamakin ganin da gaske ba sakin ya rubuta ba.

nan hankalin ta ya d'an kwanta dan gani take fyad'e yayi ta mata,

amma ta tura baki ita bata ji

n zata iya rayuwa da shi a yadda yake d'in nan zai iya kashe ta a bed.

ranar wuni Aunty tayi tana gasata.

kafin dare tafiyar ta ya yi normal, zafin ma yaragu sosai.

Miemie Ameerah Sumayya Bilkisu Rahma Saddiqa, duk suna tare da daddare har wajen 11 kafin k

owa ya koma makwancinsa.

Washegari Aunty na zaune a parlour suna waya video call da babban yayan su Aliyu, wan da shine babban d'a ga Alhajin Abuja wato Alhaji Tahir Abbas, wan da ke da zama a kasar Lebanon.

yana yi mata jajen abun da yafaru da 'yar da t

ake ruko.

Feeryal ce ta fito daga d'aki tana fad'in

"Ammie bani wayar nayi game."

Aunty ta ce

"Yauwa Feeryal zo ku gaisa da Uncle Aliyu, Yaya Aliyu gatanan ma ku gaisa, ai Allah ma ya takaita Abdulrahim ya yi kokari sosai wajen karb'o ta a hannunsu."

Feer

ayal ta zauna gefen Aunty tana kallon mutumin cikin wayar da bata tab'a ganin sa ba sai yau,

tana dai jin suna waya da Aunty lokaci zuwa lokaci.

Feeryal tayi masa murmushi tana fad'in

"Ina yini Uncle."

Uncle Aliyu ya mike zumbur yana kallon Feeryal tare da

nuna ta da yatsa, bakin sa na motsi alamun magana yake son yi.

ganin yanayin da ya shiga Aunty tayi saurin cewa

"Yaya Aliyu lafiya me ya faru?."

komawa ya yi ya zauna tare da fad'in

"Am..am..ba... ba komai Fatima, lafiya lau ya abun da ya faru?."

Feeryal

ta kuma murmushi idanunta akan mutumin.

Uncle Aliyu ya yi musu sallama ya kashe wayar.

yana kashewa Feeryal ta cab'e wayar ta yi d'aki.

Duk da abun da ya faru bai sa Daddy janye, batun auren Zaraddin da Saddiqa ba ya ce a cigaba da shiri aure ba fashi.

Mo

m kamar zata kashe kanta dan bakinciki, shirin da akayi dan ya wargaza auren duk da ya faru bai sa Daddy janyewa daga batun auren ba,

dan ya ce 'ya'yan Dad bazasu tab'a tashi akan 'ya'yan sa ba.

Ana gobe juma'a wato ranar da zata kasan ce ranar d'aurin au

ren Zaraddin da Saddiqa.

gidan ya cika makil da 'yan uwa musamman dangin su na Yelwan Shendam maza da mata, duk sun hallara.

da yammacin ranar ana ta shirya babban Hall d'in da ke can gefe karshen cikin gidan, dan biki ne na cikin gida.

Aunty ce ta d'auki

nauyin shirya gaggarumin shagalin.

Feeryal na kwance kiran Miemie ya shigo wayan Aunty dake hannun ta.

ta d'aga jin muryar ta yasa Miemie cewa

"Yau wa Feeryal dama ke nake nima,

wai a gidan ma sai kin b'ata lokaci, to ga kayan ki kizo ki karb'a ki shiry

a ki yi sauri dai dan amaryar ma ta gama shiri, ga me make-up kiyi sauri ki zo."

"Kai Miemie bazaki kawo min ba."

"To bazakiyi kwalliyar ba ke nan ki dai zo ayi miki makeup d'in sai ki saka kayan anan."

"Tom shi ke nan."

ta kashe wayar tana mikewa, ta d'au

d'an karamin gyale ta yafa shi a kafad'arta,

riga da sket na atamfa ne a jikin ta, d'inkin ya zauna sosai a jikinta.

ta nufi kofa ta fita.

Ango Zaraddin yana tare da abokasan a kofar side d'in su.

tun daga san da ta fito daga sashin Aunty duk suka juyo

gareta.

itako kanta a kasa take takowa.

hon ya danna mata ta d'ago da sauri tana kokarin ketarewa d'aya gefen.

tun da ya dawo da ita yau kwana uku ke nan basu sake had'uwa ba, sai yau da ta gansa cikin mota.

alama yayi mata da hanu ta koma, ta kawar da kan

ta taci gaba da tafiyarta.

da sauri ya bud'e marfin motar ya fito ya damko hannunta ya yanyo ta ya bud'e motan ya turata ciki,

sannan shima ya zaga ya shiga.

da karfi ya fizgota yana fad'in

"Bakya ji ne nace ki koma! ko bakiga maza bane a gurin."

ya yi ma

ganar cikin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login