Showing 84001 words to 87000 words out of 95068 words
shige jikinsa ta kankame shi tana b'oye fuskarta a kirkin sa.
lumshe ido ya yi yana sauraran yadda take dad'a shigewa jikinsa,
nonowan
ta da bata sa musu bra ba, suna gogor sa.
ya sa hannu yana kokarin ciroto ta dad'a kankame shi cikin muryar tsoro sosai take cewa
"Sahab dan Allah ka kore shi ka ce ya tafi."
mikewa ya yi da ita a jikinsa, ta dad'a kankame shi kamar zatayi kuka ta ke fad
'in
"Sahab kar ka barshi ya zo kusa da ni, kar ya tab'a min jiki, bana so."
ta rirrike shi da karfe.
ya nufi stairs ya haura sama da ita.
bedroom d'in sa ya shige da ita, ya dire ta a bakin gadon sa.
da sauri ta mike ta fad'a jikinsa tana shirin fashewa d
a kuka
"Sahab kar ka bari ya tab'a ni."
d'aukar ta ya yi ya haye gadon da ita, tana kankame da shi.
ya tallafo kanta ya had'e bakinsu, tsoro ya sata dad'a manna bakin ta da nashi.
hakan ba karamin dama ya bashi wajen kara kaimi kan shan bakin ta da yake ba
.
ya zaro bakin sa da d'an sauri ya zare rigar jikinta.
shima ya zare singlet d'in jikinsa.
komawa jikinsa tayi da sauri ta shige jikinsa, tana kuma kankame shi.
wani irin numfashe ya sauke sakamakon had'e jikin su da tayi.
ya manna bakin sa a gefen wuyant
a, yana latsar sa har zuwa cikin kunnen ta ya zura harshensa ciki yana juya harshen cikin wani irin salo.
hannayen sa kuma duka biyu suna bayanta yana shafa bayan nata.
a hankali Feeryal take sauke numfashi, tsoron yana fita a hankali.
kasala kuma ya maye
gurbin tsoro.
ya ciro ta ya kwantar da ita ya bi jikinta,
ya soma latsar nonuwan ta,
nan ya shiga bata zazzafar tsotsa.
ya d'ago idanunsa sun canza kala,
ya tafi kasa da sauri har hannunsa na rawa ya zare pant nata,
sai da ya shanye pussy ta sosai.
sanna
n ya d'ago ya zare gajeren wandon jikinsa,
duk da ya kashe mata jiki sosai ya saka mata kasala,
bai hanata tsorata da ganin abun da yake shirin aikata mata ba.
da sauri ta mike zaune murya na rawa ta ce
"Aa Sahab kar kayi."
tayi maganar tana girgiza masa
kai.
huci ya furzar yana kallon ta da idanunsa da suka sauya kala,
ya rukota
murya can kasa ya ce
"Zo kiji yanzu ba zafi."
da sauri ta ce
"Allah akwai zafi ni kam bana so, ni dai zan tafi."
tayi rau-rau da ido hawaye na shirin sauka.
ido yakuma tsura mata
sannan ya ce
"Kina so ki tafi akwai mage a parlour fa, yan zu idan na kirasa zai zo nan."
wani irin zabura tayi ta rungume shi tana cewa
"Aa dan Allah Sahab kar ka kirashi."
gaba d'aya ta rud'e tana kankame shi sosai.
bakinsa ya kawo saitin kunnenta a hank
ali ya furta
"In bakya so ya zo to ki tsaya, ki natsu cip, nayi bazakiji zafi ba."
kai ta gyad'a da sauri
ta ce
"To ka rage girman sa, Allah akwai zafi."
gira ya d'aga da mamaki sannan ya ce
"Taya za'a rage girman sa?."
da sauri ta ce
"Ai kai likita ne kas
an yadda zakayi ka rage girman sa, yana da zafi sosai."
d'an shiru ya yi yana mamakin maganar nata, taya za'ayi ya rage girman dick nasa.
sai kuma ya tsinci kansa da yin murmushin gefen baki.
ya ce
"Okay a rage girman sa shine damuwar ki?."
da sauri ta gya
d'a kai.
ya ce
"To bari na rage yanzu."
ya curota a jikinsa ya d'au gajeren wandon sa ya saka ganin yadda take rufe ido bata son kallon abar tasa mai razanata.
ya sauka a gadon ya ja drower ya d'au allura.
tana ganin ya d'au allura ta kuma zabura tana ja d
a baya,
ya hayo gadon, ta kuma matsawa can tana fad'in
"Aa kar kamin allura dan Allah."
aje allurar ya yi a gefe ya janyo ta yana cewa
"No ba allura zan miki ba, ba kince a rage girman sa ba shine zan rage da allurar."
kai ta shiga gyad'awa tana kallon all
urar a tsorace.
ya kwantar da ita jikinta na rawa, ya d'au allurar yana cewa
"Okay to rufa idanunki, ko zakiga yadda zan rage d'in?."
kai ta girgiza aiko da sauri ta rufe idanunta gamgam.
allurar ya wurga gefe yana kallon yadda ta kulle ido gam.
ya zare g
ajeren wandon yana bud'a kafafunta
ganin tana kakkame jikinta,
ya ce
"Na rage ina so naga hanyar ce zai d'auke sa a yadda yake ko sai na dad'a ragewa,
ko zaki bud'e idanunki ki gani."
kai ta girgiza da sauri, tana juya kanta gefe.
ya bud'a kafafun ta sosai
yana karewa hole ta kallo,
kankanuwar hanya da ko yasa bazaka sammaci wucewar sa ba.
ido ya lumshe ya bi jikinta,
ya cafke lips d'in ta yana tsotsa da zafizafi, ya dannan yana kokarin wucewa.
ido ta rumtse da karfi ta ce
"Wash ayyshhh Sahaaaab bai ragu ba
ka kara ragewa.......!
Ina ta sauri ban samu nayi editing ba sai a karanta da hakuri.
"Oh yeah! I'll do a sweet sex Beauty bazan miki mai zafi ba."
kankame shi tayi tana matse ido
"Akwai zafi Allah Sahab akwai zafi."
"Ohh sorry Beauty."
ya tafi gaba d'a
ya ya shige jikinta.
tuni Feeryal ta kece ta kuka.
shiko yana ta zuba santi da sambatu.
sai 12 ya yi relax ya d'auke ta ya je ya gasa ta da ruwan zafi bayan sunyi wanka sukayi al'wala ya fito d'auke da ita.
tana ta matse ido da tura baki, tana fushi wai ta
ce ya rage girmansa bai rage da yawa ba, sai ma ji tayi kamar na yau yafi na sauran lokutan da ta tab'a jin sa.
breakfast d'in da ta zo da shi ya sauko kasa ya d'auko musu, tea kad'ai ta sha tana ta masar kwalla,
ya janyo ta jikinsa ya rungume ta sam duk
sukayi shiru suna saurarar bugun zuciyoyin su.
har lokacin bata fasa matsar kwalla ba,
shi ko ya rasa ina zai sata sai lallab'ata yake, har da mata alkawari wai a gaban ta anjima zai rege girman dick d'in nashi tana gani.
a gida yaja musu sallar azahar yau
kam bai sami zuwa masallaci ba.
suna idarwa ta mike tana kwab'e fuska, ganin shirin tafiya ta ke ya ruko ta ya rungumo ta a jikinsa.
ya ce "Ina zaki kuma?."
fuska ta kwab'e ta ce
"Ni zan tafi ne."
fuskarta ya leko ya ce
"Ban amince ba kiyi zaman ki a nan,
babu in da zaki kuma zuwa."
baki ta bud'e zatayi magana ya yi saurin cewa
"No Beauty kar ki ce komai."
nerkewa tayi a jikinsa tana matsar kwalla murya can kasa tana turo lips gaba ta ce
"Ammie fa cewa tayi nakai yanzu na dawo."
"Beauty ki bar maganar nan
, zo muje a rage girman abun nan kina gani."
da sauri ta ce "Aa ni kam a'a."
cak ya yi kan gado da ita daga nan zancen ta sauya.
Aunty ta yi ta zuba idon ganin dawowar ta amma shiru har dare.
ta had'a abinci a basket ta baiwa Baba Rabi ta kai musu side d'
in Abdulrahim d'in.
washegari tana gama breakfast ta had'a musu a babban basket,
abinci kala hud'u da sudan tea a babban flas, ta bawa Baba Rabi ta kai musu.
Daddy na zaune yana breakfast ya dubi Aunty ya na cewa
"Ni tun jiya banga Feeryal ta fito ba, ko l
afiya kuwa taso ta tazo ta breakfast."
Aunty ta ce
"Uhum Daddy ai na gaya maka wlh Abdulrahim yana bukatar matarsa, kar a shiga hakkin sa da yawa,
ai kuwa gashi tun jiya da safe daga kai masa sudan tea ya rike ta har yau."
Daddy ya ce
"Au tura masa ita kik
a yi, bayan bai zo ya yi bikon ba."
"Tura masa ita kuma Daddy tea ta kai masa fa."
"Tura masa ita mana da wani kika ai ka ba ita ba, ai da bai sami damar riketa ya hanata dawowa ba,
duk wani abin sa fa sai ya durkusa ya nimi alfarman a maida masa ita, amma
zamu had'u da shi."
Aunty batace komai ba tana kunshe murmushin ta,
kokari kam ai ya yi niman alfarma ya wuce tattaki da ya yi har zuwa Lebanon sabo da ita.
Kwana uku yana cin amarcin sa, ko masallaci baya samin zuwa dan kafin ya an kara, lokacin sallah
ta goce sai dai ya jasu sallah a bedroom.
Aunty ke aiko musu da abinci kullum safe da yamma.
ta had'a mata kananun kaya cikin akwati ta bawa Baba Rabi ta kai mata,
a parlour'n sa na kasa ta aje kamar kullum, a nan take aje duk abun da ta kawo musu idan ya
sauko ya d'auka ya haura musu da shi.
yau ya sami fita sallar asuba bai makara ba, Daddy yana ta lura da shi yana ta kakkaucewa sabo da karsu had'e.
Daddy ya riga shi fita ya tafi can farfajiyar gidan ya tsaya.
yana shiga bai an kara ba yaga Daddy, kamar y
a koma ba hali ya karaso ya d'an ritsina yana gaishe shi, bayan Daddy ya amsa ya ce
"Je ka dawo da ita waya ce ka riketa a gurin ka."
kai ya sunkuyar Daddy ya ce
"Tashi maza kaje ka sata ta dawo sashin mamarta,
ai ba'a baka ita ba ka rike ta,
kazo kayi bik
o tukun a baka ita, hakan ma sai an duba yuwuwar sa."
da sauri ya d'ago ya dubi Daddy sai kuma ya sunkuyar da kai.
"Je ka turo ta tukun kozo kayi biko."
Daddy ya kuma fad'a yana kokarin tafiya.
sumar kansa ya shafa zuwa bayan keyar sa, sannan ya ce
"Ayi h
akuri Daddy."
Daddy ya ce
"Kazo ka same ni a parlour na ba a nan ba."
har ya juya zai wuce ya ce
"Kaje kuzo ta reda ita."
Daddy ya wuce sashin sa shi kuma ya taka izuwa nashi sashin.
Tana zaune a kan sallaya ta idar da sallah kenan tana azqar, tana lull
umshe ido, dan daren jiya bai barta tayi baccin kirki ba.
hannunta ya ruko ya mikar da ita,
ya ce
"Muje mu gai da Daddy."
yana rike da hannunta har sashin Daddy.
a parlour suka same shi suka zauna kasan carpet.
Feeryal ta gaishe shi kanta a kasa.
Daddy ya
amsa cike da kulawa, sannan ya yi gyaran murya ya soma yi musu nasiha da jan hankali sosai daga bisani ya yi musu fatan alkhairi da zaman lafiya mai d'aure wa,
ya ce su tashi su tafi Allah ya yi musu albarka.
shi ya fara mikewa dan gani yake kamar zai ce
ya barta shi ya tafi.
Daddy na lura da shi ya yi murmushi, tabbacin sa na yanzu a kan iya riketa yafi na da,
dan yanzu ya lura da zazzafar kauna da soyayyar da yake mata, wan da ya adana shi a can kasan ransa.
Feeryal ta mike a hankali
sukayi masa godiya s
uka tafi.
a hanya da taga zasu wuce sashin Aunty ce ita sam sai taje gun Ammie'n ta.
ya yi shiru yana kallon ta sai kuma ya ce ta je.
ai kuwa da sauri ta shige sashin, tana shiga ko minti biyu batayi da zama ba, Aunty ta ce ta tashi ta tafi ta gode da gais
uwa, anjima ma za'a kawo mata kayan ta.
Feeryal kamar zatayi kuka.
Yana zaune a parlour ta shigo tana tura baki, yana ganin ta ya mike ya ruko ta, ya zaunar da ita a gefensa.
breakfast d'in da Aunty ta aiko musu da shi ya zuba musu, yasata dole sai taci
wani abu yau ba cake da yogurt ba.
Aunty takira Ammah da Goggo Bishira, sukaje suka gyara mata gefen ta, dan sabbin kaya aka zuba mata su aka fita da wad'an can.
Mommy tayi farinciki da ta sami labarin Feeryal ta koma ta sami nutsuwa.
Duk da an sa mata k
aya a gefen ta bai barta ta koma gefen ta ba, hatta kayan sawar ta ma wasu suna cikin wardrobe d'in sa.
sai da ya shari sati guda a gida kafin ya fara fita asibiti.
a d'an wannan sai kon kuwa sai da ya tabbatar da ya sabar mata da shi, ta soma sakin jiki d
a shi.
sai dai fa har yau tana jin zafin lamarin.
Aunty ta daina kawo musu abinci ta ce ta shiga kitchen da kanta ta girka musu, a kitchen d'in gefen sa takeyi musu girki.
Yau da wuri tagama ai ki ta shirya shi kan dinning, ta haura bedroom d'in sa ta gy
ara ta fito ta sauko,
tabi ta hanyar da zai kaita gefenta ta shige bedroom d'in ta,
tana shiga bathroom taji shigowar motar sa,
tayi wanka ta fito,
tana zaune gaban mirror ya shigo.
yana sanye da wando 3qrt da singlet.
ya tako ya zo ya rungume ta ta baya,
kiss ya manna mata a gefen wuya yana kallon fuskarta ta cikin mirror.
a hankali cikin siririyar muryarta mai sanyi ta ce
"Barka da dawowa."
ido ya lumshe yana bud'e su a kanta kana ya kama towel d'in jikin ta ya kunce,
ido ya tsurawa ababen kirjinta ta ci
kin mirror, ya kai hannunsa ya cafko su, yana matse su ya yin da yake hango su ta cikin mirror.
fuska ta kwab'e yanayin sa ya sansar mata da abun da yake bukata.
"Sahab barni sanyi nake ji zansa kaya."
tayi maganar tana kokarin janye hannunsa daga kan nonu
wanta.
a hankali ya furta
"Okay muke na baki d'umi."
sai kawai ya d'aga ta cak ya kaita kan gado,
yabi jikinta.
"Sahab ka bari kaya zan saka kawai."
bakinsu ya had'e,
sosai yake totsar ta ta ko ina kamar zai cinyeta da baki, ya d'ago idanunsa sunyi ja.
tun
i ya cire kayan jikin sa.
fuska ta kwab'e duk da ya kashe mata jiki.
ya kwanta gefen ta ya d'ago ta ya d'aura kansa zellewa take kokarin yi ya riketa da kyau.
"Stop Beauty ke zakiyi da kanki bazakiji zafi ba."
ya yi maganar yana had'e kugunsu.
"Oh yeah! k
inji ba zafi ko, fad'a min kina jin dad'in hakan."
ido ta rumtse da karfi tana kunyar saka nata idon cikin nashi kamar yadda shi yake yi.
"Fad'a min Beauty kina jin dad'in haka."
ya yi maganar cikin wani irin voice, mai nuni da zallar jin dad'i da fita hay
yaci.
ido ta kuma rumtsewa,
ta daure duk da tana jin zafi, sai dai ta gaji a yadda suke d'in.
ta sulale a kansa tana cewa
"Sahab na gaji."
tuni ya juya ta kasa ya ci gaba da bata wuta.
sai da ya koshi kafin ya kyale ta.
sun fito daga wanka tana ta mammatse
ido, tana zillewa gefe.
rukota ya yi ta zille gefe, ido ya d'an tsura mata sai kuma da sauri ya d'ago ta cak ya d'aurata a kan gado.
da sauri ta yunkura zata ta shi, ya yi saurin mai da ita yaja towel d'in jikinta kasa yana kurewa nonuwan ta kallo.
"Allah
Sahab na gaji ka barni, ni dai akwai zafi har yanzu."
tayi maganar tana yunkurin tashi.
da sauri ya ce
"Tsaya beauty babu abun da zan miki, tsaya mugani."
ya kamo nonon ta d'aya yana kallon nipple d'in sa.
sai kuma taga ya saki murmushi irin wan da da wu
ya ka gansa a kan fuskarsa.
ya rungume ta yana manna mata kiss a goshi.
a hanka ya furta mata a kunne
"Taso ki sa kaya muje asibiti."
ido ta waro da tsoro ta ce
"Me zamuyi?."
"Muga kwanakin baby'n."
ya yi maganar yana shafa cikin ta da yake a shafe.
da sau
ri ta kalle shi shima ita yake aikawa wa wata zazzafa kallo.
Shi ya saka mata kayan da kansa ya rukota suka je gefen sa yasaka nashi kayan, sannan ya d'au makullin mota suka fita.
janyo ta ya yi jikinsa yana driving tana kwance a gefen jikinsa.
a haka suk
a isa AA FIYA HOSPITAL.
suka fito a mota yana rike da hannunta suka shiga cikin asibitin.
da Nurse Samira suka fara had'u, dan da taga shigowar motarsa sai ta tafito daga office d'in su da sauri, tana karairaya.
ganin sa rike da Feeryal a gefen sa, sai tay
i burki zuciya na suya.
ganin wanda ke gefen nasa kyakkyawa ajin karshe, har sai da ta rainawa kanta,
yana da wannan ina zai kula wata.
ta kakalo murmushin yake ta ce
"Good afternoon sir."
Dr Imran ne ya fito daga office nashi ya washe baki yana fad'in
"Ba
rka dai Madam kin rike mana Dr a gida kin hanashi fita a kan lokaci, AA tom sai a shiga office dama akwai patient a kasa."
Abdulrahim ya harare shi,
ita dai murmushi tayi tana yin kasa da kanta.
ya ja ta suka shige office d'in sa.
suna shiga ya bud'e wani
d'an ma dai-dai cin wardrobe dake cikin office d'in,
ya d'auko bedsheet mai kyau da tsafta ya shinfid'a kan zanin gadon da ke kan gadon office d'in,
sannan ya d'aga ta cak ya d'aura kan gadon, ya kwantar da ita.
fuska ra kwab'e ta ce
"Sahab kar kayi min
allura fa."
kai ya jinjina yana jan rigarta sama ya ce
"No bazan miki allura ba, kisa idon ki a nan."
ya nuna mata cikin computer.
dayake saitawa ya d'aura scanner a kasan mararta yana d'an yawo da shi a kasan marar nata.
ajiyan zuciya ya sauke mai had'e
da murmushi, ya nuna computer ya kawo bakin sa saitin kunnen ta ya rad'a mata.
"Kina kallon baby'n Sahab da Beauty 1mon 2 weeks, baby bai san zafi ba tun san da kike raki ya shige abinsa,
wayshh Sahab a kwai zafi."
ya karashe maganar da