Showing 90001 words to 93000 words out of 95068 words
shi a gefen
sa,
ta zame jiki ta nufi gefen sa.
tana shiga bedroom d'in sa ya mike ya janyo ta jikinsa ya rungume ta.
"Ina baby?."
ya fad'a yana janyo ta bakin gado.
ta ce
"Tana goye a bayan Ammie na."
kai ya jinjina
yana zama tare da zaunar da ita acinyarsa, ya tura h
annunsa cikin rigarta ya cafko ababen kirjin ta da suka kara cika da girma.
ido ya lumshe yana matsotsu a hankali, a sannu itama ta lumshe idanunta tana dad'a shigewa jikinsa.
ya tallafo kanta ya had'e bakinsu yana sha da zafi-zafi, nan da nan ya birkice
mata ya kwantar da ita, ya zare rigarta, yarika tsotsar ta yana matse ta a jikinsa.
hannunta ya kamo ya d'aura kan dick nashi daya mike samb'al ya kumbura, ido ta waro a tsorace dan yadda ta jishi sai da ya bata tsoro.
ya had'a da abar tasa da hannunta ya
matse cikin muryarsa data sauya can kasa ya ce
"Zaki sha."
kai ta girgiza da sauri tana kwab'e fuska
"Ai baka rage girman sa ba ya yi kato zanyi amai."
"No ki gwada."
ya d'ago ya tura mata a baki.
sai da ya kawo kafi ya zare yana sauke numfashi da shafa ka
nta, yana manna mata kiss a goshi.
sai wajen 11:30 ya rako ta har kofar da zata shiga gefen ta daga cikin nashi, yana tsaye sai da yaga shigewar ta kafin ya juya.
a hankali ta turo kofar, duk idanunsu biyu suna ta hira.
Aunty na rungume da Mai sunan ta tan
a jijjigata da alama kuka ta fara.
Maryam ta ce "Yauwa karaso Feeryal kiga kayan da zaki fara sawa gobe."
ta d'ago wani dogon riga cikin d'inkin da aka mata na fitan suna kala 20.
ta ce "Wannan zaki fara sawa sannan wannan."
ta rika d'ago kayayyakin tana n
una mata.
Feeryal ta ce
"Aunty Maryam duk ta ya zan iya sakasu a rana d'aya, ai sai dai na saka kala uku na bar sauran."
"Ke dalla tafi can kala uku kala goma zaki saka duka in Allah ya kaimu."
"Karb'eta ki bata nono."
Aunty ta miko mata 'yar.
ta karb'e ta
tasaka mata nono a baki tana matse ido sabo da zafi.
ta ce "Ammie Allah kad'an zatasha, gafa yadda take sha da karfi yana min zafi."
Aunty ta zauna gefen ta tana gyara mata rukon 'yar ta ce
"Bata dai."
Washegari ranar suna gidan ya cika ya batse da mutan
e,
ma'aikatan hotel da aka kawo, suna ta d'aura manyan tukwane anata dafe-dafe da soye-soye.
manyan raguna uku da shanu uku Daddy yasa aka kuma d'ebowa a gidan gona banda na jiya, da aka yanka su.
ya ce wannan shine na suna, na jiya kuma na mutane.
suna ak
ayi na bugawa a jarida sunan da za'a jerashi cikin jiga-jigan hidimar suna da ake na alfarma a kasar nan.
kayan suna ta kowani fanni zuwa yake,
daga Lebanon aka turo da kaya ta jirgi, daga Abuja ma haka, Daddy ya yi shima nagani na fad'a.
uban tafiyar ma u
ban yarinyar shima haka, Aunty ma tayi har da na maka suna,
Mommy ba'a barta a baya ba, tayi kaya bana wasa ba.
tsabar yawan kayan har aka rasa a ina za'a saka su.
a babban Hall d'in da ke gidan aka shirya biki na musamman in da aka gaiyato mawaka.
suna fa
sai ka gani da ido.
anshirya gift-gift ga duk mai zuwa suna sai ya fita da murmushi.
Taron suna ya watse cikin lumana,
in da Aunty ta tattara d'iyarta da 'yan'uwan ta suka koma sashin ta.
bayan suna da kwana biyu ba'i duk suka watse.
sosai Aunty ke kula
da mai jego da jaririyar ta da su Ameerah suka saka mata nickname Zahra.
kullum sai ya shigo sau biyu ya duba su, da safe kafin ya fita office da kuma bayan ya dawo daga office.
idan Aunty bata d'akin ya rungume matarsa ya mammatse ta ya tsotse ta tass, wa
ni lokacin har sai ya sami nutsuwa da ita kafin ya tafi.
Feeryal ta kara kyau ta kara cini tana samin kulawa sosai,
a gurin Ammie'n da Daddy da kuma mijinta har da Mommy ma ba'a barta a baya ba, tana zuwa dubata akai akai.
sauran 'yan gidan ma duk bayan kw
ana biyu suna shigowa dubata, musamman Hajiya.
Ajmaal ma kafin ya fita gurin aiki zai zo idan ya dawo daga gurin aiki ma zai zo ya d'auki 'yar tasu ya yi ta mata wasa yana musu hoto da video.
Ameerah Miemie Sahla sukam dama gurin wunin su ke nan sashin Aun
ty.
Ana gobe Feerya zatayi arba'in
Aunty tasa akaje aka gyara mata sashin ta,
washegari kuwa ta mai da ita d'akin ta, dan tasan mijin ta yana bukatar su a kusa da shi.
bayan ta tsumata da had'i na musamman.
da wuri ta gama shirya wa ta shirya 'yar ta, ba
yan sallar isha ya shigo cike da kewa da mararin ta da 'yar shi.
tana tsaye bakin gado tana gyarawa Zahra kwanciya, ya tako ya rungume ta ta baya.
wani numfashi ya sauke a fili, a hankali ya sake ta ya matso ya sunkuya yana kallon fuskar kyakyawar 'yar sa
da take bacci,
murmushi ya bayyana a kan fuskarsa, ya kai bakin sa ya sumbaci goshinta,
tare da shafa kanta.
"Kyakkywa kamar Beauty."
ya fad'a
yana d'agowa, itama Feeryal murmushi ta sake ya bita da wani irin kallo masu kunshe da wasu surruka na musamman
,
special sirri da ba kowani irin na miji ne ke aikawa da sakon abunda ke cikin zuci izuwa zuciyar da ke mararin sa ba.
ya janyo ta zuwa jikinsa.
ya had'e bakinsu ya shiga bata zazzafar tsotsa, masu kunshe da surruka na musamman.
ya d'aga ta cak ya d'aura
kan gado, yacigaba da latsarta har ya zare rigar baccin da ke jikinta.
Feeryal ta mika masa ragamar jikinta yau ba tsoro, ko tayi kokarin dakatar da shi daga abun da yake mata.
ya tafi da bakin sa cikin hole ta,
ya zura harshensa da kyau cikin pussy ta da
tuni ya jike, yana lashewa da tsotsar sa.
Feeryal da take jin abun can cikin kwakwalwarta, ba shiri ta tura hannunta cikin sumar kansa, tana fad'in
"Ahhysh Sahaaab ahhh ka..ka bari."
ta dad'a dannan kansa ciki, ganin tana kokarin kawowa a bakin sa ya d'ag
o da sauri ya shige ta.
ta kankame shi jin abar sa ya shige ta.
"Sahab bazai wuce ba."
"Zai wuce sake jikinki."
ya yi maganar cikin wani irin murya, yana dad'a dannan abar tasa.
yana shigewa a tare suka saki numfashi mai sauti.
sosai yake hakarta zuwa d'an
wani lokaci ta fara niman ya kyaleta, amma ina yayi nisa ya lume kogin zuma.
sai da ya fanshi kwanakin da sukayi basa tare kafin ya kyaleta lokacin ana kiran sallar asuba.
ya mike da ita suka shiga bayi.
Feeryal na yarfe hannu tana matsar kwalla.
shi ya j
a su sallah suna idarwa.
'yarsu tana farkawa.
ya d'auke ta da sauri yana jijjigata, yana fad'in
"Sorry Baby zo beauty ki bata nono."
kafad'a ta make tana tura baki,
da haushin jiya tayi ta rokon sa yake ya kyaleta.
rukota ya yi ya zaunar da ita bakin gado,
ya jefa idanunsa cikin nata.
"Ba ita ke da laifi ba baban ta ne, ni za'ayi min hukuncin ba ita ba, a hukunta ni yau kar abani da rana, amma ita a shayar da ita."
ido ta waro sai kuma ta kwab'e fuska cike da shagwab'a cikin tsiririyar muryarta mai sanyi ta
ce
"Ni dai bazaka sake yi ba,
yana da zafi har yanzu."
ya d'aura mata ita kan cinya ya kamo nonon ya saka mata a baki, aiko yarin ya ta cafke tana sha.
ya rungumo su ita da yarinyar tana shan d'aya nonon shi yana mulmula d'ayan.
a kunne ya rad'a mata
"Y
au zaki rage girman sa da kanki."
kafad'a ta make tana lumshe idanunta, ya saki wani kayataccen murmushi yana dad'a rungume su...
Raruwa mai kyau da tsafta suke gudanarwa su biyun,
idan ka ga rayuwar da suke sai kaso ka sake gani.
d'iyar su Zahra tana gi
rma cikin kulawar su dana Aunty dan kullum a gurin ta take wuni,
sai ta bukaci nono ake kawo mata idan tasha a mai da ita.
Haka rayuwa ya cigaba da tafi.
Zahra tana tashi kamar ana hurata, ta taso da kwazo sosai.
watanni takwas tayi tafiya, idan ka ganta
zaka d'auka 'yar shekara d'aya da rabi ce.
rabin rayuwar ta a gurin Aunty ce.
ranar da Zahra ta cika shakara d'aya, Aunty ta shirya mata birthday na musamman a parlour'n ta.
Abdulrahim da Feeryal suka fito cikin kyakkyawar shiga zasu je side d'in Aunty da
ta gayyace su gurin birthday.
yana rike da hannunta suna tafiya.
tana ta narkewa cikin yanayin ta mai sanyi, wai yau kanta ciwo yake mata.
ya leko fuskarta yana fad'in
"Muje mu dawo ayi allura."
da sauri ta rirrike shi tana shigewa jikinsa.
"Sahab na warke
kar kayi min allura."
kumatun ta yaja ya ce
"Zaki warke dai matsoraciya, baby Zahra da kanta take d'auko allura nayi mata."
lips d'in ta ta turo tana dad'a lafewa a jikinta.
ta ce
"Ita ai yarinya ce."
baki ya bud'e maganar nata ya bashi dariya ya murmusa
yana cewa
"Da nawa kika fita."
Zaraddin da akan idanunsa suka fito, ya bisu da kallo cike da burgewa ya ce
"Gaskiya wannan yana cin dad'i."
sai kuma da sauri ya ce
"Astagfirullah Allah na tuba."
Abdulrahim da yaji alamun ido a kansu ta baya ya juya karaf s
uka had'a ido da Zaraddin.
fuska ya gimtse tare da wurga masa wani kallon da ya sa shi shiga taitayinsa.
ya ruko hannunta suka nufi sashin Aunty.
Da mutane da yawa cikin parlour'n har da yara 'yan kananu kamar Zahra.
tana ganin su ta kama sallen murna.
g
ift d'in da suka taho mata da shi suka bata,
tayi gudu ta mikawa Aunty.
su Ameerah da Miemie Sahla suna ta wa Zahra tafi, ita dai Feeryal gefe ta zauna dan ciwon kan sosai yake mata.
maganar Aunty taji a gefen ta
"Ya dai Feeryal kina lafiya kuwa?."
ta ju
yo gun ta tana marairaice fuska
"Ammie kai na ke min ciwo."
da sauri Aunty ta ruko hannunta tana kallon ta, ta wani d'anyace gaba d'aya.
ta ce "Amma shine baki fad'awa Abdulrahim ba ya baki magani."
"Ammie wai allura zai min."
"To wata kila allurar shi yaf
i dace wa da ke, sai ki tsaya ya yi miki."
kanta ta kwantar kan kafad'ar Aunty tana cewa
"Ammie ki ce ya bani magani kawai."
maganar sa sukajiyo
"Muje a baki magani."
da sauri ta d'ago tana kwab'e fuska
"Ammie ki ce masa kar ya min allura, Allah Sahab ida
n kayi min allura bazan dai na kuka ba har gobe."
hannunta ya ruko ya d'ago ta ya ce
"To muje dai."
murmushi Aunty tayi tana binsu da kallo zuciyarta na dad'a samin nitsuwa.
Suna komawa side nasu ya rungumo ta yana fad'in
"Muje na gwada muga watan nin cik
in idan ya kai 2mon a daina bawa yarinyar nan nono."
da sauri ta ware idanunta ta ce
"Ciki!."
kai ya gyad'a mata ya ce
"Yes ciki wannan ciwon kan ai shi ya saka, muje a gwada sai ki sha magani."
ya d'ago ta cak ya haura da ita saman sa.
Ai kuwa yana gwada
wa cikin wata biyu har da kwanaki.
Feeryal kam kuka ta saka masa, da bori bata mance wancan wahalar nakudar ba, ace ga wani cikin har na wata biyu.
ta kira Aunty har da kukan ta take gayama mata,
Aunty tayi murmushi cike da matukar farinci, dan dama zuwan
birthday taga alamunta kamar na masu ciki.
ta ce
"Meye abun damuwa Feeryal, Zarah da ke gudu da kafafunta,
yarinya da kuzarin ta ai dama ita ce abin tunanin ace an mata ciki akai,
to da lafiyar ta babu wani abin damuwa, kuma komai tana ci, had'a sauran kay
an ta zan turo a d'auka min."
Abdulrahim dake rungume da ita a jikinsa suke waya da Aunty ya kashe mata ido.
ta zaro wayar tana tura lips d'in ta.
ya kai bakin sa ya cafko lips d'in yasoma tsotsa.
(A gurguje please)
Sosai yake kula da ita da cikin ta, da
yake ta girma girmansa yafi na lokacin cikin Zahra,
har cikin ya kai na haihuwa.
bayan gwagwarmayan data sha wajen nakuda ta haifo 'ya'ya biyu duka maza, shi da kansa ya karb'i haihuwar, kamar na wancan karon sai da yagama, kimsa matarsa da 'ya'yan sa kaf
in ya sanarwa 'yan gidan.
tad'an sami rashin jini wanda yakai ga jan jinin jikinsa ya saka mata.
Zo kaga murna gurin Aunty Mommy Daddy da kuma sauran mutanen gidan.
Mommy ta rungume yaran tana kuka da fad'in
"Kune kuka kuma dawowa bayan na kashe ku, ku ga
farce ni na kashe muku 'yan uwan ku irin ku haka sak."
ta janyo Zahra ma ta had'a da ita ta rungume.
Aunty ta ce ta daina fad'in haka,
abin da ya wuce ya wuce.
Mommy ta ce "Barni na fad'a Hajiya Fatima, na tafka babban kuskure a rayuwa ta."
Wannan karon s
unan da akayi ya zarce na haihuwar Zahra.
dan sai da 'yan Lebanon suka zo, Abuja ma Hajja Umma da wasu dangin su sunzo.
yara sukaci sunan Daddy da mahaifin Feeryal Uncle Aliyu.
Abubakar da Aliyu inkiya.
(Saddeeq and Haydar)
wannan karon Aunty ce ta dawo d
a zama sashin Feeryal, Goggo Bishira ma tana zuwa tayata sai dai ita bata kwana har dare tukun ta koma...
Ko da Aunty ta mata arba'in ta koma sashinta kullum, 'ya'yan a wajenta suke wuni, ta had'a su duk uku Zahra Saddeeq Haydar.
dan Zahra dama tun daga y
aye ta riketa,
shima Abdulrahim ya ce dama Zahra nata ne anbar mata.
Aunty ta zamo maman yara itama,
idan tana tare da su wani dad'i take ji, tayi ta wa Allah godiya da ni'imar daya mata da samin nagartacciyar d'iya Feeryal data samar musu 'ya'ya uku ciki
n shekaru biyu.
suma wata takwas sukayi tafiya kamar Zahra, gasu da wayo sosai.
Rayuwa mai tafi a sanu a sanu,
raruwa mai kyau da tsafta ake shinfid'a shi a wannan gida.
rana d'aya Daddy ya fidda sanarwar zai had'a Ajmaal da Miemie aure.
babu kuma b'ata
lokaci akayi auren.
duk da zuciyoyi biyun basu amminta da junan su ba, amma a sannu a sannu suka sami kyakkyawar fahimta wanda har ya kai ga zuciyoyin su kulla alakar soyayya, mai tsafta.
Abdulrahim ya shirya musu tafiya Yelwan Shendam,
shi da Feeryal da
Saddeeq da Haiydar, da yanzu suke da shekara d'aya.
dan Bappa Salihu kullum sai ya masa fad'a rabon da yazo musu ya jima.
ta jirgi suka tafi suka sauka a Jos.
koda suka sauka a airport na Jos motar daya zo taran su yana jiransu.
shi ya karb'i driving d'in
da kansa, in da yasa
direban ya basu motar ya tari taxi shi ya tafi a ciki.
hanyar Yelwan Shendam suka d'auka, ba tare da ya biya gidan 'yan'uwan su dake cikin garin Jos ba, ya ce sai sun dawo zasu tsaya a Jos.
daga shi sai ita sai 'ya'yan su suka haura
hanya.
Tun daga farkon shiga garin ta san cewa garin arziki ne,
garin da ya tara kabilu da yawa garin niman kud'i garin arziki.
manya manyan motoci ne suke kiliya da su,
sunyi lodin doya wasu sun loda shinkafa wasu gero wasu dawa, wasu masara.
ga wasu k
uma lodin auduga, rid'i da kuma gyad'a.
ido kawai ta baza tana mamakin shin wannan wani irin gari ne mai tarin arziki,
ace duk wad'an nan manyan motocin daga cikin garin suke fita,
da kayan masarufe irin haka.
kai ta jinjina a fili ta furta
"Lallai wannan
gari yaci sunan sa Yelwa, babu shakka garin Yelwata ne, ga yadda ake fita da amfanin gona lallai an jinjinawa al'ummar Yelwan Shendam, tabbas garin ku mai yalwa ne."
tayi maganar tana kallon fuskarshi.
karamar dariya ya yi tare da kashe mata ido ya ce
"Gar
in ya burge ki ko Yelwan Shendam d'in ke nan tushin Alhaji Shitu Fiya, a nan aka haifi Daddy da Mommy, mafarin AA FIYA ke nan nan."
murmushi tayi tana kwantar da kanta jikin kafad'ar sa ta ce
"Garin ya burge ni tun ban shiga cikin sa ba, lallai an tara man
oma a wannan yankin."
murmushi ya yi yana shafo gefen fuskarta ya ce
"Bakiji an ce noma tushin arziki ba."
ido ta lumshe tana dad'a narkewa jikin ta ce
"Tabbas na sani."
"Kina dai ji ana fad'a me kika sani a kan noma."
ya yi maganar yana leko fuskarta
"Ai
kaima baka sani ba Daddy ne yasan wannan."
"Digiri nake da shi a harkar noma, ko Daddy sai dai ya nuna min jimawa a harkar ba dai kwarewa ba,
Daddy baya so na gaje shi kamar yadda shi ya gaji mahaifinsa,
burinsa na zamo likita,
bayan na zamo kwararren lik
ita natafi naje na karanci harkar noma har na yi digiri a fannin ba tare da ya sani ba."
baki ta bud'e ta ce
"Yanzu duk jimawar da kayi Daddy bai sani ba."
kai ya girgiza yana murmushi ya ce
"Ai baki sani ba wai ni b'oye masa nake ashe ya sani sarai,
ba'a
jima da gaya min yasan me nake ciki ba, da san da na fara karatun da san da na gama har kasar da nayi karatun duk sai da ya gaya min."
dariya duk suka yi ta rungume shi tana cewa.
"Kai da kana ganin kayiwa Daddy wayo ashe kallonka kawai ya ke, har nayi niy
yar muna komawa zan sanar masa."
kumatun ta ya ja ya ce
"Basai kin fad'a masa ba ya sani."
murmushi ta