Showing 24001 words to 27000 words out of 95068 words
in ba sleeping dress ba.
ta mike da sauri ta d'au hijap ta fito.
tana sa kafarta a farfajiyar gidan tajiyo kukan kule, ai da gudu ta koma ciki..
ta haye gado ta kwanta.
ta matse ido ta
na fatan bacci ya d'auke ta.
amma ina tamkar mistsinin ta ake tacikin kayan,
idan ya manne da jikinta har wani radad'i take ji.
zunbur ta mike tana sosa jikinta idonta sun cika da kwalla.
tana son tafita taje Ammien ta ta taimaka mata tacire rigar, amma ta
na tunanin mage a waje.
kwalla ta share in har ba kwana zaune take son yi ba to tana bukatar rigar nan yabar jikin ta.
ke nan bata da zab'in da ya wuce taje ya taimaka yazuge mara zip d'in.
kwalla ta share ta d'auki hijab ta saka kana ta fito a hankali tan
a waige-waige, dan a tsoro take sai gani take kamar zata gamu da magen..
Kofar da ke sakanin gefen ta da nashi, wanda take ganin duk san da zai shigo tanan yake shigowa.
a hankali ta isa jikin kofar ta bud'e jiki a sanyaye.
ido ta zubawa corridor daya bay
yana a gana ta, bata tab'a kawo kanta nan ba.
a hankali tabi cikinsa ta taka har zuwa wata kofar da ta gani a can gaba, nan ma ta bud'e a hankali sai da ta d'anyi jim kafin tazura kafafunta ta shige ciki.
wani sassanyan kamshi ne gami da sanyi ya bugeta, h
ar sai da ta d'an kame jikinta ta nad'e hannunta cikin hijab, dan ba kad'an ba sanyin ya rasa fatarta ya zarce har cikin jikinta.
gani tayi ta bayyana cikin wata duniya.
katon parlour mai d'auke da kayan alatu na musamman.
ido ta shiga bazawa cikin katafar
en parlour'n.
can ta hango sa zaune saman kujera idanunsa akan system d'in da ke gabansa.
takai 10snd tsaye
kana a hankali tashi d'aga kafarta tana takowa cikin parlour'n.
yayin da take dad'a jin sanyin na kuma shi garta.
tun shigan ta idanunsa a kan abun
da yake bai d'ago ba.
a d'an nesa da shi ta tsaya d'an kallon shi tayi kana ta sunkiyar da kanta tana wasa da bakin hijabin ta.
a hankali cikin muryarta mai sanyi ta ce
"Um dan Allah Sahab dama..dama..dama umm."
sai kuma tayi shiru.
a sannu ya d'ago idan
unsa ya sauka cikin nata, da sauri ta janye nata idanun takuma yin kasa da kanta.
mai da idanunsa yayi kan laptop d'in.
hannu ta yarfe kana ta ce
"Dama.um dan Allah dama so nake kad'an taimaka kajamin zip..zip d'in riga ta, nakasa cirewa ne, kuma bazan iy
a bacci da shi ba."
tsai da abun da yake yayi kana ya d'ago, kasa takuma yi da kanta.
5 second idanunsa a kanta, sai kuma ya gyara zamansa ya yi mata alama da hannu ta zo......!
A hankali tashiga d'aga kafarta, ta maso in da yake.
sai kuma taja ta tsay
a
kanta a kasa tana wasa da 'yan yatsun ta ta cikin hijab.
"You are waisting my time."
ya fad'a yana gimtse fuska.
a hankali ta juya bayan ta a sannu tad'an ja hijab d'in tayi sama da shi.
ratan da ke sakanin su yakai taku uku, sai noke-noke take takasa j
an hijab d'in duka.
gajeren tsaki yaja, yana daga zaune ya mika hannu ya fisgota, razana tayi har sai da wayar ta yafad'i kasa.
ido ta waro jin ta a kan cinyarsa.
gaba d'aya ta firgita tarasa ina zatasa kanta.
shiko ko a jikin ta,
ya tura hannunsa tacikin
hijab d'in ta, yana lalub'o ta inda zip d'in yake.
d'aya hannunsa kuma yaja hijab d'in ya haura da shi sama har zuwa kafad'ar ta.
kana ya zuge mata zip d'in.
da sauri ta mike tasaki hijab d'in ya rufe ta, kana ta taka da sauri tabi ta kofar da ta shigo ta
fice daga parlour'n nasa.
baki ya tab'e ganin yadda ta wani birkice, ya gyara zamansa ya cigaba da abun da yake.
Tana shiga bedroom d'in ta tasauke numfashi.
sai kuma ta turo baki gaba, ta cire hijab ta shige bathroom.
tana shiga ta cire rigarar tayi wurg
i da shi, dan yabata haushi, ta cire underwear da pant ta tara ruwan d'umi cikin bathtub ta shige ciki tasoma wanka.
Ring d'in da ya ji ne yasa shi d'agowa ya kalli in da sautin ke tashi.
wayarta data yasar bata ma san san da ta yasarba shi ke kara a kasa
.
mai da hankalin sa ya kuma yi kan system nasa, kiran na yankewa wani kiran yakuma shigowa,
tsaki yaja ya mika hanu a hatsale da zummar d'aukar wayar ya kashe dan nacika masa kunne.
ganin sunan da ke bayyane kan screen d'in wayar, yasashi hakura da abun d
a yayi niyya.
Ammie'na. sunan dake bayyane kan fuskar wayar ke nan.
kiran ya yanke a take wani yakuma shigowa.
a hankali yakai hannunsa zaiyi picking call d'in sai kuma ya fasa.
ya aje wayar a gefe, kiran na daf da yanke wa ko tunanin me yayi, ya mika ha
nnu ya d'au wayar tare da d'aga kiran,
muryar Aunty ya jiyo tana fad'in
"Ke Feeryal kar ki kuskura ki ce zaki fito a cikin daren nan, ki bari yanzu nakusa gama faten dankalin da kikace kina so, Baba Rabi zata kawo miki sai ta ja miki zip d'in, kin ji abun
da na gaya miki ko ki dai na fita bada izinin mijinki ba, ki bar tunanin duk cikin gida ne,
wata kila shi baya so karki rika yin abun da mijin ki baya so, wani irin kifi kike so a sa busasshe ko d'anye?."
a hankali ya zaro wayar ya kashe kana ya mike tsaye
, tare da rufe system d'in ya zura takalman sa yanufi gefen ta rike da wayar.
Feeryal ta gogo sabulu a fuskarta tana kokarin wankewa tajiyo kukan mage.
abun da bata sani ba tun fitarta na farko da tajiyo kukan sa, ta gudo ta dawo bata rufe kofar ba ta nan
yasami damar shigo wa.
wani irin zabura tayi ta mike tsaye tashiga wanke kumfar sabulun da sauri-sauri jikin ta na b'ari.
a razane ta waro idanunta jin kukan kyanwan nadad'a mosota. ta fita daga cikin bathtub d'in da sauri kad'an yarage ta fad'i, tana kok
arin janyo towel kawai taga magen Hajiya yashigo bayin dan data shiga bata rufe glass d'in bathroom d'in bama garin saurin taje tacire rigar, tayi wanka dan ta daina jin kaikayin da take ji.
wani irin ihu ta sake tayi baya batare da ta janyo towel d'in ba,
jikin ta na kyarma.
magen kuwa ruwan da ya zuba a kasa yabi yake sha, yana gama sha yaje daf da bakin kofa ta gefe ya kwanta.
Feeryal da gaba d'aya ta firgice tafita hayyacin ta, ihu take sosai tana yarfe hannu da bubbuga kafa a kasa tana fad'in
"Kafita k
afita kafita!."
Kalmar daya doki kunnen Abdulrahim ke nan dai-dai sanda yasako kafarsa cikin parlour'n nata.
da sauri ya d'aga kafa yatura kofar bedroom d'in ta da karfi.
jiyo sautin maganar daga cikin bathroom ne, yawani irin d'aga kafa ya iso bakin kofa
r bathroom d'in da karfi ya tura ya shige ciki.
cikin tafasar jini.
cak yaja yatsaya ganin babu kowa cikin bathroom d'in sai ita kad'ai, sai kuma mage a kwance a gefe.
da sauri yayi kokarin juyawa jin idanunsa ya yi wani irin fizga.
da karfi cikin kid'ima
gami da mugun tsoro ta ce
"Sahab dan Allah ka ce yafita bana son shi kafita min da shi."
gaba d'aya ta birkice ta mance a wani irin yanayi take.
sai tsalle take tana nuna masa magen dake kwance a bakin kofar.
ya yin da ilahirin jikinta ke motsawa gami da
girgiza ga yanda take tsallen.
nonuwanta da mazaunan ta gaba d'aya motsawa suke, irin motsin da duk wanda ya yi arba da shi, sai yaji kamar zaiyi karamar hauka.
da karfi ya rumtse idanunsa ya yi baya da kafarsa, yana kokarin niman hanyar fita.
dai-dai na
n magen ya yi motsi tare da gyara kwanciyar sa, yin kahan da yayi kuwa yad'a firgitata ta tafi ta dugu ta rungume shi tare da sakin kara, ta kankame shi tana fad'in
"Sahaaab kace ya fita."
idanunta ya yi sama
gaba d'aya jikinta yasake tana kokarin sulalewa
kasa ya yi saurin tarota ya ruko ta.
yana kallon fuskarta bata cikin hayyacin ta.
ya d'agota cak ya had'e ta da jikin sa.
yana jin kansa kamar zai bud'e.
ya ilahi wlh jin kansa yake kamar bashi ba.
da kyar yashiga fafutukan son dai-dai ta nutsuwar sa, y
a shiga jan kafafun sa da suka masa mugun nauyi.
yafito rungume da ita a kirjinsa.
ya isa bakin gado, idanunsa ya rumtse da karfi san da yake kokarin shinfid'a ta akan gadon.
ji yayi ta rirrike rigarsa cikin harhad'a kalmomi murya can kasan makoshi ta ce
"
Sahab..karr...kr.. kar ka tafi fi zai..zai zo."
ido ya kurawa lips d'in ta da take motsasu wani irin muguwar kasala ya dad'a ziyartar sa.
ido ya rumtse tare da kokarin janye hannayenta dake rirrike da rigarsa.
sai ji ya yi takuma kankame shi.
da kyar ya iy
a bud'e idanunsa da suka fara sauya kala a kanta.
ya yi saurin janyo blanket ya rufe mata jiki, yana jin kirjin sa na bugawa da sauri-sauri tamkar zuciyar sa zai faso kirjinsa ya fito.
da sauri ya juya ya d'aga kafa zai bar gurin yaji taruko rigarsa ta ba
ya.
"Sahab kafita da shi bana son mage."
da sauri ya juyo idanunta a lumshe lips d'in ta take motsawa a hankali.
"Sahaaaab! kar ka tafi."
ta kuma fad'i cikin wani irin selling voice.
tana dad'a kankame rigarsa.
numfashi ya sauke gami da furzar da huci, yan
a jin bugun zuciyar sa na dad'a karuwa.
idanunsa ya maida kan kofar bayin ganin magen nafitowa, sai da yazo tsakiyar dakin ya yi kuka.
wani irin zabura tayi wanda hakan ya yi sana diyyar dawo da ita hayyacin ta dake kokarin barin jikin ta.
ta junkura ta
mike ta kuma cakumo shi tarirrike shi da karfi tana b'oye fuskarta cikin kirjin shi.
sam bata ma san awani yanayi take ba, tsoro ya shafe mata iya tuna komai, mafaka kawai ta ke bukata, dan tana ji idan magen ya matso gareta zata iya mutuwa dan tsoro.
a k
id'ime take fad'in
"Sahab kar ka barshi yazo ya tab'a min jiki, ka kore shi!."
takuma kankame shi tana danna fuskarta cikin kirjin shi.
yakai 10 seconds kafin ya iya dai-dai ta numfashin sa.
yayin da bugun zuciyar sa ya karu, jin ababen kirjin ta cikin nas
hi kirjin suna yawo.
ba shiri yayi baya ya jingina da jikin garu..
"Oh My God!."
ya furta a kasan ransa, wan da har sai da lab'b'ansa suka motsa.
tsikar jikin sa ya tashi.
ya yi shiru yana sauraran bugun zuciyar sa.
ita kuwa dad'a shigewa jikin sa take tan
a b'oye fuskarta cike da zallar tsoron kyanwa, jikin ta na kyarma.
har lokacin bai iya kyakkyawar motsi ba, yana jingine yana sauraran zuciyarsa da bugun sa ke kunkuwa a duk motsawar da zatayi a jikinsa.
A hankali ya d'ago hannayensa ya sauke su a bayan t
a ya zagaye ta dasu.
sai da ya lumshe ido jin laushi da taushin jikinta.
a sannu ya ya bud'e idanunsa daya lumshe kan magen da ya ke fita daga d'akin.
yana mai dad'a manna ta da jikinsa.
jin kyanwar ta kuma yin kuka sai dai wannan karon a hankali tayi ku
kan, amma bai hanata kuma zabura ba.
A hankali ya yi sama da hannunsa ya sauke shi kan sumar kanta mai tsamtsi dake fidda daddad'an kamshi,
yashafo sa a hankali.
kana ya ciro kanta dake cikin kirjinsa ya tallafo kanta yana kallon fuskarta, da idanunta ke
a lumshe, a sannu a sanu yake matso da fuskarsa kusa da nata, har ya kawo shi daf da nata.
idanunsa ya lumshe a hankali ya tafi da bakin sa zuwa kan lips d'in ta, ya d'aura lips d'in sa kan nata, kana ya sumbaci lips d'in, tare da cafko nata ya tsotsa ya
zarce da harshensa zuwa cikin bakinta.
a tare suka sauke numfashi mai sauti.
Wani irin waro ido Feeryal tayi a kan fuskar shi, jin d'umin bakin sa ya gauraye ilahirin cikin bakinta.
idanunta ta rufe sannan takuma bud'ewa tana son sanin shin bacci take ko
ko idanun ta biyu.
ido takuma warewa jin ya dad'a tallafo kanta da kyau yana kissing nata.
ya tafi da hannunsa d'aya a bayan ta yana dad'a mannata a jikinsa.
Tsoro gami da mamaki suka lullub'e ta, juya kanta tayi ta kwace bakinta.
tare da zamewa a jikin
sa tayi baya da sauri.
tana binsa da kallon dayafi kama da tuhuma.
a hankali ya bud'e lumsassun idanunsa ya zuba mata.
da sauri ta kalli kanta tayi wani irin zabura tare da calla kara tayi baya da sauri tajanyo bargo ta kare jikinta.
ta durkusa a kasa tan
a kankame jikinta, tare da rufe idanunta ta kankame shi gam-gam.
wani irin yanayi yake ji yana dad'a shigarsa mara misaltuwa, da kyar ya iya dai-dai tsayuwar sa yana jin wani irin tashin sikar jiki.
a hankali yaja kafasra ya yi waje..
tana jin fitarsa ta
zabura ta mike da sauri, ta d'auki towel dake bakin gado ta d'aura a kirjin ta da sauri, gaba d'aya ta kid'ime tama rasa me zatayi.
da sauri ta isa gaban wardrobe ta bud'e ta d'auko sleeping dress.
tana kokarin sawa taji an bud'o kofa.
da sauri ta waigo s
hi tagani ya mai da kofar ya rufe.
nutsuwa yakau a jikinsa kana iya hango yanayin dake tare da shi, wanda ya sauyashi izuwa wani daban.
saurin sunkuyar da kanta tayi, tana jin wani matsanan ciyar kunya na lullub'e ta.
a hankali yashiga takowa cikin d'akin
yakuma kafe ta da ido, duk da kanta na kasa jikin ta na shaida mata tana jin yadda idanun sa yake yawo cikin jikinta, wani sanyi take ji na shigarta tamkar iskar damina ne ke buso ta,
har sai da ta saki kayan baccin kasa ta rungume hannayenta a kirji,
sab
ar sanyi da taji yawani buso ta.
A hankali ya karaso in da take ya yi daf da ita sosai, wanda hakan yasata jin wani d'umi na shigarta.
a sannu ya mika hannu ya ruko hannayen ta, data rungume su a kirjin.
ya had'e hannayen yarike su duka da hannunsa guda,
kana ya kai d'aya hannunsa ya d'ago hab'arta ya jefa kwayar idanunsa cikin nata yana yi mata wani irin kallon daya girmi tunanin ta.
da karfi ta rumtse idanunta tayi kokarin sulalewa kasa,
dan kwakwalwar ta bazai iya d'aukar abubuwan da take gani cikin k
wayar idanunsan nasa ba.
ya yi saurin rukota ya d'agata cak ya yi kan gado da ita.
yana direta yabi jikinta da sauri.
jikin Feeryal na rawa sosai ta ce
"Sahaaab."
kiss yamanna mata a gefen wuya.
kana ya tafi da hannunsa zuwa saman kirjinta ya kama towel
d'in ya zame shi a jikinta.
hannayensa na rawa ya sauke su kan manyan nonuwan ta, da suke tsaye kyam masu laushin gaske.
wani irin very shock yaji, da sai da ya matse ababen kirjin nata da d'an karfi yana binsu da wani irin kallo gaba d'aya yanayin sa ya
sauya.
rawa sosai jikinta ya d'auka.
jin hannunsa na yawo kan nonon ta yana mammatse su.
sosai tsoro ya lullub'e ta murya na rawa da son yin kuka ta ce
"Wayyo Sahaaab."
kafin tayi wani yunkuri ya had'e bakin su,
kiss yake aikamata mai zafi.
b'ari kawai ji
kinta yake.
innalillahi wai Sahab ne ko wani ne anya aljanu basu shige sa ba, abun da yake mata zata iya yadda bashi d'in bane.
gaba d'aya ya birkice a jikinta, ya dago yacakfa ababen kirjin ta yana sha.
Feeryal tarasa ina zatasa kanta, sosai take b'ari ta
na jin kanta kamar zai bud'e.
"Sahaaaab dan Allah dan Allah ka daina." ta fad'a da karfi cikin muryar tsoro.
tana ture kansa.
da kyar ya iya zare bakinsa a kan twins d'inta, ya maida bakinsa kan nata.
ya tafi da hannunsa zuwa kasan mararta ya shafo shi,
so
sai ya dad'a manna bakinsa da nata jin yadda take musumusu na jin hannunsa a kasanta.
ya tafi da yatsar sa ciki.
gurin ya jike ba sosai ba dan tsoro ya hanata sukuni.
da sauri ya zaro bakin sa cikin nata,
ya mike tana kokarin yunkurowa ya mai da ita,
ya
tafi ta kasanta ya bud'a kafafunta ido ta rumtse da karfi tana fad'in
"Aa Sahab dan Allah."
batayi aune ba ta sinci tongue nasa cikin hole in ta, ya latso sa.
ta zabura da karfi gaba d'aya ta kid'i me, tare da furta
"Wayyo."
zaro bakin sa ya yi bai kuma k
arawa ba.
ya mike a jikinta.
da sauri ta yunkura tana kokarin mikewa zaune.
ya mika hannu ya rage wutan d'akin.
tare da zare kayan jikinsa.
ya janyo ta ya kwantar da ita ya bita da kiss.
jikinsa na kyarma yatafi gaba d'aya yabud'e kafafunta.
ya shige saka
nin su.
a hankali yabi jikinta yana dai-dai dick nashi a bakin hole d'in ta yadanna.
wani irin birkicewa tayi ta saki kara, jikinta na kakkarwa.
da kyau ya riketa fahimtar hanyar karama ce, yakuma dannawa a hankali.
ya lura hakan bazai wadatar ba, yatafi d
a jikinsa ya dad'a had'e shi da nata sosai.
murya can kasa ya furta
"I'm sorry."
yana fad'i ya danna.
wani gigitaccen kara ta sake, jin wani azaban da bata tab'a sanin da akwai irin sa ba..
Da sauri Baba Rabi da shigowarta gefen nata ke nan, rike da kulan
girkin da Aunty tayi mata.
ta isa sakiyar parlour'n da sauri ta dire