Showing 75001 words to 78000 words out of 95068 words

Chapter 26 - FEERYAL BOOK3 COMPLETE

tsawa sosai

ido ta rumtse jin tsawan na shirin tarwasa mata kwakwalwa,

ta ce

"Ni ba in da suke zanje ba gurin Miemie zan je."

a fusace ya kuma fad'in

"Bazaki je ba kada na sake ganin kin fito, ko bakiji ba!?."

ya fad'a yana kuma yanyo ta ta ha

d'u da jikin sa.

ya tallafo kanta da sauri ya had'e bakinsu yana tsotsa da zafi-zafi numfashin sa yana fita da sauri-sauri, dan ya fara shiga yana yin b'acin rai.

ya d'au mintuna 10 yana tsotsar bakinta zuwa lokacin yashiga sauke numfashi a hankali.

a san

nu ya zare bakin sa yana tallafe da kanta, idanunsa akan fuskarta.

a hankali tayi kasa da idanunta tare da lumshe su,

ta sinkayo muryarsa a hankali can kasa.

"Kar na ganki a waje har a gama bikin nan."

da sauri ta d'ago idanunta ta kalle shi

kai ya gyad'a

mata ya ce

"Haka na ce kar ki fito har sai an watse."

baki ta turo tana kwab'e fuska.

ya saki kanta ya bud'e ya fita yazaga d'aya gefen ya bud'e ya ruko hannunta,

har bakin shiga side d'in Aunty ya je rike da hannunta.

in da kallo ya dawo kansu, yana tsay

e sai da yaga shi garta ciki kafin ya juya ya shiga motarsa, ya nufi side d'in sa.

ta shigo parlour tana tura baki.

ko da Aunty ta tanbaye ta dalilin fushin nata kamar zatayi kuka ta ce

"Ba Sahab ne ya ce wai na koma ba, kuma kar na fito har a gama bikin."

sai ga hawaye sharr.

Aunty tayi murmushi ta ce

"To meye abun kuka Feeryal tun da ya ce baya so sai ki hakura."

Ai ko haka aka gama bikin nan tass

Feeryal bata fito ba,

dan idan tayi yunkurin fita sai Aunty ta hanata.

amarya Saddiqa da angon ta Zaraddin

suka tare a wani sashi na cikin gidan dake can gaba dana Abdulrahim.

bayan biki da kwana biyu,

da yama Aunty tana kitchen tana aiki, Feeryal na d'akin ta ya shigo daidai san da Aunty ta fito daga kitchen d'in.

ya karaso ciki yana gaisheta kan sa a kasa, A

unty ta amsa sannan ta ce masa tana ciki.

ta wuce bedroom d'in ta.

tana shiga yawu ce d'akin.

Feeryal na kwance a kan gado tana game a wayar Aunty dan ita yanzu bata da waya tun da 'yan kidnapping d'in nan suka karb'a,

dama waya bata dame ta ba shiyasa ma

bata bi takan ta samu wani ba, dama game ne damuwar ta kuma ga wayar Aunty.

da sauri ta kalli kofa zaton ta Aunty ce, ganin shine ta kwab'e fuska ta turo lips d'in ta.

a hankali ya soma takowa idanunsa a kan ta.

ya na zuwa ya haye gadon ya janyo ta jikin s

a.

baki ta kuma turowa tana kokarin zame jikinta.

ya dad'a riketa da kyau yana jefa idanunsa cikin nata,

ya tafi da hannunsa zuwa bayan ta sai ji tayi ya zuge zip d'in rigarta.

da sauri ta manna kirjin ta da nashi tare da kankame bayan rigarsa........!

Da

karfi ta kankame shi

tana b'oye kirjinta a nashi, tana cewa

"Sahab ni dai kar ka ce min riga."

a hankali ta sinkayo muryar sa can kasa

"Don't stop me, I want to see them."

yana gama fad'i ya ciro ta a jikinsa ya zare rigar duka.

nonuwan ta suka bayyana da

n babu bra a jikinta.

wani irin kallo yake bin ababen kirjinta da shi, itako ta kankame idanunta gamgam tana fad'in

"Ni dai aa kar ka tab'a."

ya kwantar da ita ya bi jikinta, ya shafo su yana mai lumshe idanunsa, can ta sinkayo d'umin bakin sa kan d'aya ya

cafke shi yana tsotsa kamar zai cinye shi.

Feeryal ta yita mutsu-mutsu tana jujjuya kai.

ta bankaro kirjin tana cewa

"Wayyo Sahaaaab ka dai na ka dai na."

bai fasa ba sai kaimin da yaka kara,

ya danne ta da kyau yake sotsarta.

Feeryal ta shiga sauke numf

ashi a hankali a hankali ta daina musu-musun da take,

ta dad'a lumtse idanunta tana sauke numafashi.

ya zaro bakin sa kan d'ayan dake cikin hannunsa yana matsewa.

shima ya shiga latso shi da zuko shi, tun daga kasan nonon har kan nipple d'in, yarika tsotsa

r shi kana ya tafi,

da bakin sa yana kissing d'in cikinta.

har zuwa kan mararta, sai ji tayi ya tafi da hannunsa cikin sket d'in jikinta ya tura hannun cikin pant d'in ta,

ya zura yatsa cikin pussy'n ta,

ba shiri ya lumshe ido jin yadda gurin ya jike.

zab

ura tayi zata mike, ya mai da ita da d'aya hannunsa ya d'an mike yazura hannu yana kokarin zaro pant d'in,

a tsorace ta ce

"Wayyo kar ka cire wayyo Ammie na."

ido ya rumtse da karfi ya koma jikinta ya had'e bakin su, yana aika mata zazzafar sumba.

zuwa can

ya zaro bakin sa yana kallon cikin kwayar idanunta da kwayar idanunsa da suka canza kala.

da sauri ta lumshe idanunta, ya saketa a hankali ya mike a jikinta ya fita a d'akin.

tana jin fitarsa ta mike da sauri ta d'au rigarta ta saka.

ta kwanta ta dunkule

guri guda ta lumshe idanunta, tana sauke numfashi a hankali,

yanayin da ya jefa ta ciki yana ta yawo a jikin ta.

ya yin da kamshin sa yake dad'a baibaye ta.

ta dad'a dunkule wa jikin pillow jin wani sanyi na shigarta.

Aunty da ta fito ta hango bayan sa ya

na fita daga parlour,

bata sammaci har wannan lokacin yana ciki ba.

Aunty bata shigo gurin Feeryal ba kamar yadda itama kunya ya hanata fitowa, sai tana ganin kamar Aunty tasan abun da ya mata.

sai da akayi sallar isha kafin Aunty ta shigo.

ta dube ta ta

na fad'in

"Taso muje ki ci abinci, ta ruko hannunta suka fito,

Aunty ta rika janta da tad'i har sai da ta saki jikinta.

Washegari da safe Feeryal na bayi tana wanka,

sai ji taji an rungumo ta ta baya tare da ca kume nonuwanta.

wani uban kara ta sake, ta

kasa iya bud'e idanunta,

sakamakon sabulun da ke mulke a fuskarta.

jiki na wani irin cirawa take mika hannun niman ta in da ruwa yake tamkar zata shid'e.

"Beauty stop."

murya na rawa ta ce

"Sahab."

sai kuma ta fashe da kuka dan ba kad'an ba ta razana.

ya

juyo ta tare dad'iban ruwa ya shiga wanke mata fuskarta.

ta bud'e ido tana kallon sa sai kuma ta turo baki ta kwab'e fuska tana shirin kuma fashewa da wani kukan.

"Ke ya isa mana."

"Ni dai ka fita."

ido ya tsura mata sai kuma ya rungume ta, a hankali mury

a can kasa ya ce

"Kiyi wankan fita zamuyi, kar ki b'a lokaci yanzu ki zo ina jiran ki a mota."

yayi maganar yana matso nonon ta.

kafad'a ta make tana kuma kwab'e fuska.

"Bazaki je ba?." yayi maganar yana leko fuskarta.

kwantar da kai tayi a kirjin sa tana

kuma make kafad'a.

ido ya lumshe ya bud'e su a kanta.

nan ya soma tsarrafata cikin bayin sai da ya tsotse ta tass kafin ya fita.

ya barta tana sauke numfashi jikinta gaba d'aya ya mutu.

Kamar jiya yau ma Aunty bayan sa ta hango yana fita daga parlour'n ta

yi mamakin yaushe ya shigo,

nan take ta tuna d'azu kamar taji ihun Feeryal.

Da kyar ta iya karasa wankan, dan ba kad'an ba ya kashe mata jiki.

ta shigo ta shirya ta haye gado ta kwanta tayi lamo.

Aunty ta shigo ta karaso bakin gadon tana fad'in

"Ke Feerya

l baki da hankali ne, zaki rika yiwa mijin ki ihu duk duniya suna ji, wani irin shirme ne wannan."

fuska ta kwab'e ta ce

"Ammie razana ta fa yayi."

"Dalla tafi can kar na sake jin irin wannan shiriritar, taso muje kiyi breakfast."

Da daddare Aunty suna ta

re da Daddy ta nisa tana cewa

"Daddy ya kamata a maida wa Abdulrahim matar shi, dan alamu sun nuna yana bukatar matar sa, kar a shiga hakkin sa da yawa."

Daddy ya ce

"Shi ya fad'a."

Aunty ta ce "Aa bai fad'a ba amma a yadda alamu suka nuna yana bukatar m

atarshi a kusa, duk kawaici irin na Abdulrahim haka yake d'auko kafa ya taho ni wani lokacin ma bana sanin sanda yake zuwa sai dai naga fitarsa."

Daddy ya ce

"Baza a mai da masa ita ba tare da yazo ya yi biko ba."

Aunty ta yi murmushi ta ce

"Daddy biko kum

a?."

ya ce "Eh biko yazo ya rutsuna wata kila idan akaji tausayin sa a mai da masa ita, a hakan ma sai an ji ta bakin ta idan tace zata koma sai a mai da masa ita."

Aunty zata kuma magana Daddy ya ce

"Kar ki ce ko mai ki rabu da shi idan bai zo ya nimi al

farma ba baza'a mai da masa ita ba."

Beirut babban birnin kasar Lebanon.

motocin da suka fito yiwa Alhaji Aliyu Tahir Abbas rakiya ne suka haura kan titi,

motoci biyar ne biyu a gaba biyu a baya sannan nasa a tsakiya.

motoci masu d'auke da tambarin



S.A

(شهرا) (عَلِيّ) .

Duk in da suka gifta girmamawa da gaisuwa na ban girma ake musu,

airport d'in babbar birnin Beirut na kasar Lebanon suka isa.

in da jami'an tsaro larabawan da ke cikin sauran motacin suka firfito suka

zageye motar da Alhaji Aliyu Tahir Abbas yake ciki,

in da jami'ai biyu sukayi saurin bud'e masa kofar mota, ya sauko da sauri ya nufi cikin airport d'in, wasu jami'an sukayi saurin shiga gaban sa wasu a bayan sa a haka suka isa gurin jirgi.

duk wad'an da

suke gurin kuwa baya sukayi suna d'aga hannu da had'e shi suna mika masa gaisuwa cike da girmamawa.

sai da ya shige cikin jirgi kafin sojojin suka matsa baya, basu bar airport d'in ba har sai da jirgin ya tashi.

Abba ne ya shigo da sauri rike da waya a h

annunsa ganin yadda ya shigo da sauri Hajja Umma ta d'ago tana duban sa da cewa

"Yaya dai Alhaji lafiya?."

ya ce

"D'anki ne Aliyu yanzu ya kira ni yake sanar min wai jirgin su zai taso, karfe biyu da rabi zai sauko Nigeria."

Hajja Umma ta mike cike da fa

ra'a ta ce

"Masha'allah Allah ubangiji ya kawo shi lafiya, zuwa haka ba sanarwa sai a ranar da za'a zo,

to hakan ma munyi farinciki shekara nawa sai dai gani ta waya."

Abba ya ce "Amin amin sai ki sa masu aiki su fara shirya masa abinci."

"Ni da kaina zan

shirya masa ba masu aiki ba."

ta fad'a tana mike wa ta nufi kitchen, Abba kuma ya yi waje.

karfe biyu da rabi agogon Nigeria.

Arab Lebanon airplane ya sauka a airport d'in babban birnin taraiya Abuja.

wan da tun karfe biyu motar gidan Alhaji Tahir Abbas

ya isa airport yake jiran isowar sa.

direba ya d'auko sa suka nufo gida.

kafin su karaso gida kaf dangin su da suke abuja sun hallaro gidan suna zaman jiran isowar sa,

wan da suke nesa wato wasu garurruwan suka so tahowa Abba ne ya ce kowa ya zauna, idan y

a huta zai zaga kan su duk baki d'aya.

da isowar sa gidan

zo kaga murna gurin Hajja Umma da Abba da dangin su.

hatta yaran da basu wuce shekaru ashirin ba murna suke da ganin sa, dan da yawa basu sanshi ba sai a waya da kuma hoto.

kwarya kwaryar liyafa aka

had'a domin farinciki da murnan zuwan sa.

har dare aka kai ana shagalin farincikin zuwansa.

kafin aka watse kowa ya koma gida.

washegari ya shirya yace zai fara ziyara domin hutun kwana 7 ya d'auka zai koma,

ya ce zai fara da Abuja gurin kanwarsa Fatima w

ato Aunty, dan ita ce kanwarsa ta biyu, wacce take binsa Hajiya Zainab ita tana nan cikin Abuja take aure,

kuma jiya da ita aka tare sa.

tun a daren jiya ya shirya tafiyar in da aka sanar masa washegari karfe 9 jirgi zai tashi.

bai b'ata lokaci ba ya isa

airport kafin 9.

karfe shad'aya da rabi suka sauka a Lagos.

Tun da gari ya waye Aunty bata zauna ba, tayi nan tayi can dan shiryawa d'an'uwan nata tarba.

Daddy da kansa ya tafi airport tarbansa da direban sa.

Aunty tana jin isowar su ta fito da sauri cike

da matukar son ganin d'an'uwan ta,

kamar zatayi yaya dan farin cikin ganin sa.

suka d'unguma suka shigo parlour'n ta Daddy yana ta zolayar ta wai murna ya hana ta zama, ita dai sai dariya take.

nan da nan ta cike shi da kayan ciye-ciye da na sha.

ta zaun

a bayan ya d'an tab'a abincin, suka soma hirar yaushe gamo har da Daddy.

cikin hirar tasu Aunty ta ke cewa

"Yaya Aliyu ya kamata kayi aure yanzu, ace tun bayan rasuwar Sheehrah shekara kusan goma sha takwas, ace bakayi aure ba har yanzu,

idan baka sami bal

arabiyar data maka acan ba, to me zai hana kazo nan gida Nigeria ka auri 'yar kasar ka,

zama haka ba mata bazai yi kyau da kai ba a matsayin da kake yanzu, ya kamata kafin ka tafi ka sami mata anan kayi aure."

Daddy ya ce

"Kwarai kuwa abun da yakamata ke n

an, amma shekarun sun ja da yawa, wanda ya mutu ya musu sakanin mu da su addu'a da fatan muma Allah ya kyautata namu bayan nasu."

ya ce

"Insha'Allah yanzu kam zanyi aure, dama akwai kanwar Sheehra da mahaifin su ya bani, idan na koma za'ayi bikin insha'all

ah."

Aunty da Daddy sukayi masa fatan alkhairi.

Feeryal tana sashin su Miemie labari ya isar mata Yayan Ammie'n ta da yake kasar Lennon ya zo.

suka d'unguma ita da Ameerah da Miemie da Sumayya suka taho sashin Aunty, Ammah ma ta biyo bayan su.

Feeryal na

sako kafar ta parlour'n Uncle Aliyu ya mike zumbur yana kallonta da furta

"Wlh tsak kamar ita!."

cikin rashin fahimta Aunty ta ce

"Kamar wa Yaya Aliyu?."

da sauri ya ce

"Sheehra kamar Sheehra tamkar ita babu banbanci."

sai kuma da sauri ya d'au laptop nas

a daya zo da shi yana ajiye a kan hannun kujerar da yake kai.

har hannunsa na rawa yashiga latsa laptop d'in hotuna suka bayyana ya dannan kan hoton wata kyakkyawar balarabi hoton ya mamaye fuskar laptop d'in.

hoton ya nuna

yana fad'in.

"Ga ta nan Sheehra

kamar ta."

Daddy da Aunty har suna rige-rigen leka hoton.

kyakkyawar mata mai tsananin kama da Feeryal kama sosai,

sai dai ta d'an fita girma a yadda take a yanzu shekarun ta 18 na hoton kuma zata iya kaiwa 25.

Ammah Miemie Ameerah Sumayya suma suka karaso

da sauri suna kallon matar da take tamkar photocopy Feeryal.

Daddy ya ce

"Ikon Allah ka dubi wani irin tsananin kama, wa zai iya wannan in ba Allah ba."

Feeryal ko hannu ta kai ta shafo fuskarta tana kallon mai kama da ita tsak.

Uncle Aliyu ya kautar da w

annan hoton yana nuna musu wasu hotunan nata,

yana zuwa kan wani hoton jaririya

da sauri Aunty ta ce

"Dakata Yaya Aliyu wannan hoton akwai irin sa ina da irin sa."

ta juya da sauri mai had'e da gudu ta shiga d'aki,

ta shiga binciko ta in da ta saka kwandon

da aka tsinci Feeryal ciki, wanda tayi masa kyakkyawar ajjiya.

ta fito da sauri rike da kwandon da sauri ta aje kan kujera, ta shiga d'ago kayayyakin ciki wan da kayan da suka tsince ta da shi a jikin ta ne, da kuma sarka da abun hannun gold da hoton da t

aga irin sa cikin laptop nasa.

ta d'ago hoton ta kalla, tare da kallon na cikin laptop d'in,

da sauri ta mikawa Daddy tana fad'in

"Daddy ka kalla ka gani wannan hoton ne."

Daddy ya karb'i hoton yana qkallon su duka ba sai an fad'a ba hoto ne guda biyu iri

d'aya.

Uncle Aliyu kuwa ba takan hoton yake ba kwandon ya d'auka a hannunsa yana d'ago abun hannu da sarkar gold d'in da ke cikin kwandon

"Lu'ulu'ul Fahsia!."

Aunty Daddy da sauran mutanen parlour'n duk suka juyo inda ya ke.

da sauri ya juyo yana kallon Fe

eryal ya yin da idanunsa suka ciko da kwalla.

ya ce

"Abun da ya taso da ni daga Lennon ke nan ganin tsananin kaman da suke yi, ranar da na fara ganin ta ta waya da kika had'a mu mu gaisa, a lokacin da kika ambaci sunan ta shi kad'ai sai da naji fad'uwar ga

ba, dana ganta kuwa zuciya kamar zata faso, lallai ke jinin masarautar Lennon ce FEERYAL SHEEHRA AL'AYZAAN tabbas ke d'iya ta ce, taho nan Feeryal Sheehra Al'Ayzaan......!

Ameerah da Sumayya Miemie har suna rige rigen fita da gudu dan zuwa shaidawa saura

n 'yan gidan abun da ke faruwa.

ai kuwa suka d'ungumo dan zuwa ganin wanda yazo yake fad'in

Feeryal 'yar sa ce.

ba iya mamallakan gidan ba har da ma'aikatan gidan maza da mata.

Abdulrahim da yake shirin fita a mota,

Ajmaal ya shaida masa abin da ke faruwa

, ya share maganar yayi kamar zai tafi,

sai kuma ya kashe motar ya shigo sashin Aunty dai-dai san da Uncle Aliyu ya ke fad'in

"Wannan lu'u'lu'u masarauta ne,

duk wani jinin masarauta shine kad'ai ke da shi,

wannan shine tambarin masarautar su,

babu wani a

fad'in duniyar nan da yake da irin sa,

sabo da tambari ne da masarauta suke yin sa na shai dar da ke nuni da jinin masarauta,

wannan shine lu'ulu'un masarautar Beirut, wan da yake mamalkin masarautar,

da su

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login