Showing 1 words to 3000 words out of 67805 words

Chapter 1 - MATAR GWAMNA BOOK2 COMPLETE

*THE GOVERNOR'S WIFE*

......MATAR GWAMNA........

(Book Two)

HAKKIN MALLAKA

©Azizat Hamza

Wannan labari da duk abinda ya ƙunsa mallakar AZIZAT HAMZA ne. Banyarda wani ko wata su juya min ko da shafi

ɗ

aya na labarin ba tareda izini na

ba. Ban yarda a ya

ɗ

a min shi ta kafafen sada zumunta ba (ko karanta shi a youtube channel ko ha

ɗ

a audio book ko document na shi) ba tareda izini na ba.

Littafin ba na kyauta ba ne. Za'a iya tuntu

ɓ

ar numbana dan ƙarin bayani 08137311900 ko email

ɗ

ina aziz

athamza 05@gmail.com ko wattpad account

ɗ

ina @ Azi_zat.

Bismillahir Rahmanir Rahim.

01

*Bama yi...Bama yi....Bama yi. A tsige Saifuddeen Kachallah, a tsige Gwamna Kachallah*

" 'Yan Daba kenan da suka wargaza taron

bu

ɗ

e Congo Stadium da aka yi a safiyar yau. Kamar yadda kuka gani jifa kawai suke ta ko'ina amma mun samu labarin cewa Gwamna ya samu ya bar wajen lafiya..."

Bilkisu Kachallah ta yi saurin kashe TV zuciyarta na tiriri. A karo na ba adadi ta sake kiran

numbar wayar Gwamna amma taji ta a kashe.

Hawaye ne ya shiga sauko mata, bata cika yin kuka ba. Ba za ma ta iya tuna rabon da tayi kuka ba.

"Ba wanda ya isa ya tsige ka a kujerar nan, babu wanda ya isa ya tsigeka. Ƙarya su ke, ba macen da ka ta

ɓ

a ciwa

zarafi, i can bet my life for that. Saifuddeen ka bu

ɗ

e wayarka please?"

Za ta yi fa

ɗ

a da shi, ta yi fushi da shi, amma soyayya

ɗ

aya ce kuma ta bawa Saifuddeen tun ba ta da wayo. Ba zata ta

ɓ

a bari a ci zarafinsa ba matuƙar tana numfashi.

Goge hawaye

nta tayi ta kira wani number.

"A nemo min wacece Lami Ninja"

Tana fa

ɗ

in haka ta miƙe ta shige

ɗ

aki, Kachallah House za ta je ƙila chan zai wuce, hankalinta ba zai ta

ɓ

a kwanciya ba sai ta gan shi...

Tun tuni take tsumayin kiran Gwamna, ya kamata a

ce ya ga saƙonta. So take ya kira ya mata fa

ɗ

a, ya kirata munafuka, macuciya, azzaluma kamar yadda ta dinga kiransa a baya. Miyasa bai nemi kariya ba?, miyasa ya tsaya har suka zo?

Tana jin ringing wayarta ta

ɗ

auka ba tare ta ga sunan mai kiranba.

"Hel

lo Excellency"

"Ina fata hankalinki ya kwanta da abinda kika sa aka masa. Ki ji tsoron Allah Asiya, ki ji tsoron Allah"

Kiit aka kashe wayar.

Ta cire wayar daga kunnenta a hankali ta ce

"Ya Ubayd kayi haƙuri, na yadda na tafka kuskure. Amma koda

Gwamna zai sake ni ba zan tafi ba sai na wanke sunansa. I promise"

Tukunna wacece Lami Ninja?

Kiran numbar Fou'ad Salisu tayi bugu biyu kafin aka

ɗ

aga.

"Fou'ad wacece Lami Ninja?"

"Nima

ɗ

azu da na ga labarin na fara bincike. So far dai abunda na

gano shine, cikakken sunanta Lami Haladu. Ta yi Jami'ar Congo lokacin da Gwamna yake koyarwa a chan. Na sa a duba min ina take yanzu da kuma dalilin wannan ƙaran data shigar amma ban samu feedback ba. I'll keep you posted idan na samu labari"

"Nagode"

Lokacin da ta fito daga ban

ɗ

aki Sumayya na zaune tana jiranta.

"Gwamna ya dawo?"

"A'a, yanzu first lady ta fita inaga wajensa za ta je"

"Ƙila Kachallah house zai je" Asiya ta furta tareda zama a bakin gado ta kifa fiskarta kan cinyoyinta.

"A

nty ke kika sa aka jefi Gwamna ko?"

"Kar ki dameni Sumy, ki barni na ji da abinda ke raina"

Sumayya ta ja baya saboda yadda Asiyar ta hayayyaƙo kamar zata maketa.

***

Gwamna gidansa ya wuce bayan ya kashe duka wayoyinsa, ya kuma bada umurni

n duk wanda ya zo kar a bashi damar ƙarisowa wajensa. Yana shiga

ɗ

akinsa ya kwanta kan gado ko takalmi bai cire ba.

Bai ta

ɓ

a tunanin tsanar da ta masa har ya kai haka ba. Ba damuwarsa tsige shi da za ayi ba, ko kuma jifansa da 'yan daba suka yi. Damuwars

a yadda ta saka 'yarsa cikin wannan lamari, she's willing to destroy his daughter's life saboda cimma burinta.

*Dan Allah ka yafemin, ka bar wajen taron nan yanzu please, akwai 'yan daba da za su jefeka idan aka tashi*

Yana karanta saƙon komai ya daw

o masa. Ba yadda za ayi ta san za a jefe shi sai idan tanada hannu a ciki. Dan ya tabbatar da zarginsa sai ya

ɗ

an rankwafar da kansa gefen COS ya ra

ɗ

a masa magana a kunne

"Asya ce 'yar jaridar da ke wa Climax rubutu ko?"

"Excellencyyy" COS ya fa

ɗ

a a ha

nkali, hakan ya tabbatar da zarginsa.

Abinda ya

ɗ

aure masa kai shine yadda tayi rubutu tana kiransa *Rapist* idan shi

ɗ

in mai fya

ɗ

e ne zai ƙyaleta wata biyu da kwanaki da suka yi tare bai nemeta ta ƙarfi ba.

Tunani ya shiga yi wacece ma Lami Ninja da

ake fa

ɗ

a.

Ya kai kusan minti biyar kafin ya iya tuno abinda ya faru shekaru shabiyar da suka wuce.

Lokacin da ya ke koyarwa a jami'ar Congo, 'yanmata da dama sun yi ta damunsa, wasu da maganar soyayya wasu kuma da tayin iskanci. Office

ɗ

insa kullum ba

a rasa wasiƙar mace tana masa tayin soyayya. Saboda yadda mata ke masa idan sun zo office

ɗ

insa shiyasa ma ya hana mata zuwa office

ɗ

insa, duk wani abun da zai ha

ɗ

ashi da mace

ɗ

aliba to a cikin aji ne ko a wajen aji amma banda office. Shi har staff mata b

ai tsira daga harinsu ba. Yana

ɗ

aya daga cikin dalilin dayasa yake son Misturah saboda har ta gama ba ruwanta da shigewa Malamai, shima bata sake da shi sosai ba sai da ta gama makaranta.

Akwai wata

ɗ

aliba a aji hu

ɗ

u da take yawan masa kallon karuwai du

k lokacin da ya ke koyarwa, da sun ha

ɗ

a ido da shi sai ta fara cize le

ɓ

e tana kashe masa ido. Idan kuwa tambaya za ta yi a aji to sai dai ta tashi tsaye tana magana tana shafa ƙirjinta. Ta ta

ɓ

a zuwa office

ɗ

insa ya koreta. Dake 'yar duniya ce ko ya akayi

ta sa masu shara suka bu

ɗ

e mata office

ɗ

insa oho. Ya dai shigo office watarana ya zauna kenan ta fito

daga bayan labule tsirara. Da farko tsorata yai dan ya

ɗ

auka Aljanace ko mahaukaciya.

"Ko sau

ɗ

aya ne Dr Saifuddeen ka ta

ɓ

ani, kar kayi komai ma ni kaw

ai ka sa hannunka ka shafa jikina zan haƙura da haka"

Banda matarsa Bilkisu a lokacin zai iya rantsewa bai ta

ɓ

a ganin mace tsirara a gabansa ba sai ranan.

"Ki sa kayanki ki fita min daga office" ya daka mata tsawa idonsa a rufe.

"Ko kayi abinda n

ace ko na maka sharri. Ihu zan saka sai an shigo an same mu a haka kuma nace ta ƙarfi ka dannneni"

Ƙ

oƙarin fita daga office

ɗ

in yai ta tareshi. Ya sha ji ana cewa akwai ƙaƙƙarfan mata, amma bai gamsu ba sai ranan. Kokawa suka fara da ita, shi yana son y

a kai ƙofa ita kuma tana son danneshi ta ƙarfi...

***



"Baba mi yake faruwa? Ina Saifuddeen? Ya ban ganshi a nan ba" Bilkisu ta fa

ɗ

a tana sheshsheƙar kuka.

"Kwantar da hankalinki, yana lafiya"

"Ina yake?"

"Zauna tukunna"

Bilkisu ta za

una gefen mahaifinta.

"Yana buƙatar hutu, ki bashi kamar awa biyu kafin ki je ki sameshi a chan gidansa"

"A'a Baba, ni yake buƙata. Kai baka San halinsa bane, ba zai ta

ɓ

a magana ba, komai yake damunsa ba zai yi magana ba. Dole na je wajensa, ba zan i

ya rayuwa ba idan wani abu ya sameshi"

"Shi ya buƙaci hakan, ya yi min text akan yana buƙatar ka

ɗ

aici. Ki barshi ya huta"

Ta goge fiskarta tace "Baba wace karuwar ce Lami Ninja?"



"Lokacin da kika je haihuwa a America akwai wata

ɗ

aliba da ta

yiwa Saifu sharri. Ta shiga office

ɗ

insa ta far masa, it was a scandal saboda yarinyar Karuwar Malamai ce, amma an rufe maganar tun lokacin"

"Miyasa ba a gayamin ba, Wallahi dana san da wannan da tuni na sa an ƙona shegiya. Waya gaya mata mijina yana s

higa trash can"

"Ba wannan ne matsalarmu ba, Umaru Kwom yana so yai amfani da ita wajen ganin an tsige Saifu. Dole ne mu bi komai a hankali"

"Baba, Saifuddeen bai mata komai ba. Ƙarya take, i know my husband"

"Na sani, amma lokacin da abin ya faru

an gansu tare a office

ɗ

insa. Its something..."

"Baba, ba abinda ya shiga tsakaninsu" Bilkisu tayi maganar da yarda na ban mamaki. Ko shi Alhaji Sani a da yana kokonto ko abin ya faru ko kuma bai faru ba, amma yadda 'yarsa tayi maganar da absolute cert

ainty cewa babu abinda ya faru, sai ya ji ya gastata. Ita take zaune da Saifuddeen shekaru shabakwai, ita ta san mi zai iya yi, mi ba zai iya ba akan mace.

"Ita kuma karuwar bayan komai ya lafa sai na sa an ƙona mata fiska"

Alhaji Sani ya sake baki y

ana kallon 'yarsa, yadda Bilkisu ta yi maganar nan mai ƙwatan Lami Ninja a hannunta sai Allah.

***

Lami Ninja a gidan Umaru Kwom aka mata mafaka tun lokacin data shigo jahar.

Umaru Kwom tun kafin Fou'ad Salisu ya gano cewa account

ɗ

in Sa'ad

Kachallah na Alhaji Sani ne shi ya riga ya sani saboda shi ba yaro bane, mutane irin Saifuddeen Kachallah ba za su iya cin dukiyar talakawa ba. Tarihin Saifuddeen ya shiga dubawa tun sanda aka haifeshi har zuwa yanzu da yake kan kujerar Gwamna. Bai samu

komai ba hakan yasa ya tafi jami'ar Congo neman ƙwaƙwaf. A nan ya samu wanda ya gaya mishi shekaru da da

ɗ

ewa akwai wani abunda ya faru da wata

ɗ

aliba, amma an rufe case

ɗ

in an wanke sunan Saifuddeen saboda matsayin Alhaji Sani.

Yai bincike har ya gano in

da Lami Ninja take, ta bu

ɗ

e ƙaton club a Lagos tana kuma sana'ar fitar da 'yanmata waje karuwanci.

Tun kafin ta fa

ɗ

a masa cewa ita ta nemi Saifuddeen ya riga ya sani amma yace ta fito tace Saifuddeen ya ci zarafinta, sannan saboda haka ne ma ya bata car

ryover a course

ɗ

insa. Ba dan ku

ɗ

in da yace zai bata ta amince da hakan ba sai dan yayi alƙawarin idan har bata yi yadda yace ba zai sa a

ɗ

aureta, yanada shaidu akan mummunan harka da take yi.

"Mi zai faru idan aka gano cewa ƙarya nake?"

"Ke macece,

babu wanda zai ƙaryata ki"

Har yanzu da shekaru suka ja mata akwai sauran burbu

ɗ

in son Saifuddeen a ranta. Amma ya za tayi aikin gama ya gama...

***

Lokacin da Asiya ta shirya gidan Saifuddeen ta wuce saboda Uwani ta shaida mata Gwamna yana gi

dan amma yace baya son ganin kowa.

Ƙ

irjinta sai bubuk-bubuk yake lokacin da take haurawa matattakala. Ƙofar falonsa a kulle yake da key, ta fito da key

ɗ

in data kar

ɓ

a a wajen Uwani ta bu

ɗ

e da shi.

Ta ja dogon numfashi sannan ta kutsa kai ciki ta wuce

ɗ

akinsa.

Yayi wanka ya chanja kaya zuwa T-shirt ruwan toka da wando ruwan ƙasa, yana zaune kan gado ya jingina bayansa da filo yana rubutu.

Ta ji da

ɗ

i da ta mur

ɗ

a ƙofan ta ji ta bu

ɗ

u. Suna ha

ɗ

a ido ya sauke idonsa ya cigaba da rubutun da ya ke.

Duk wan

i ƙarfin gwiwar da take da shi sai da ya sace da ta ganshi, gashi nan kamar kullum fiskarsa wasai babu alamun yana cikin tashin hankali. Kamar ba shine Gwamnan da aka jefa

ɗ

azu ba, kamar ba shine Gwamnan da ake shirin tsigewa ba.

"Kin zo ki duba ko zuci

yata ta buga ko?" Yai maganar ba tareda ya

ɗ

ago ba.

Gwiwowinta biyu ta sa a ƙasa ta fara magana. " na san ba lallai ka yarda ba, amma wallahi ban san da abinda ake tuhumarka ba kenan, sai yau na gani, ba ni na rubuta ba. Ka yafe min"

Ɗ

agowa yai ya du

beta yace

"A matsayina na Uba bana tunanin zan iya yafe miki nan kusa. A matsayina na Gwamna kuma zan barki ki cigaba da zama hajar Kamfen"

"Dan Allah ko zaka sake ni ka bari na wanke sunanka tukunna"

Dariya ya fara har sai da fararen haƙoransa su

ka bayyana.

"Waya gaya miki zan sake ki?"

"Kayi haƙuri"

"Haƙuri akan kin ci amanata?, ko haƙuri akan kina so ki tozarta 'yata a idon duniya, ko haƙuri akan da aurena kike mu'amala da Umaru Kwom ba tareda izina ba"

"Za ka iya yi min komai amma d

an Allah ka bani dama na taimakeka"

Shiru yai na tsawon minti uku kafin yace " bana buƙatar taimakon ki, Allah ne shaidata kuma shi zai taimakeni"

Ta zauna kusan minti goma amma bai sake magana ba, hakan yasa ta miƙe ta fice daga

ɗ

akin. Tana isowa fa

lo ta ha

ɗ

u da Bilkisu.

"Mi ya kawoki?"

Asiya tayi shiru, Bilkisu ta ja tsaki ta mangajeta ta wuce

ɗ

akin Saifuddeen.

***

Wasu samari guda biyu ke zaune a majalisa suna jira sauran abokansu su ƙariso.

"Wannan lamari akwai

ɗ

aure kai, gaskiya

ban yarda Gwamna SSK zai iya cin zarafin mace ba" mai farin jumfa yai magana yana cigaba da latsa waya.

"Kai kabar ustazai masu gemun nan, yawancinsu ustazancinsu a baki ne"

"Kaiiii! banda Prof S Kachallah, ya koyar damu Shekaru goma da suka wuce, a

lokacin mata ke binsa yake gudunsu. In fact, lokacin da muke school in za a kira malaman da basa neman mata to Prof S Kachallah za a fara kira"

"Tunda kace haka na yarda"

"Lami Ninja fa karuwace, ance a Lagos wani ƙaton gidan karuwai take da shi, sh

ine za'a yarda da magananta"

"To Allah ya fitar da shi"...

***

Lokacin da Asiya ta koma gida numbar MD na Hill TV ta kira, fili take son siya wanda za a rinƙa

ɗ

aura wani shirin da take son farawa gobe. Suna gama waya da shi ta kira CY. Satin C

Y

ɗ

aya da shigowa ƙasar.

"CY akwai aikin da zaka min"

"An gama your Excellency"

Bayan ta gama waya da CY ta zauna ta kunna laptop

ɗ

inta ta fara rubutu. Fou'ad Salisu ya ce mata Lami Ninja ta ta

ɓ

a aure, shekara biyu ta rabu da mijin ta koma Lagos

da zama sannan kuma ita ce ke da Sunlight Club a Lagos.

"Idan har alƙalamin

ɗ

an jarida na iya kawo fitina to lallai ko zai iya kawo gyara. Lami Ninja ko Lami Spider kike, sai kin ƙwammace baki biyewa Umaru Kwom ba"

Asiya ta furta a fili...

2

*Ilimi, nitsuwa, tausayi, jajircewa, kawaici, kwarjini.Ka

ɗ

an kenan daga halayen Prof Saifuddeen Kachallah lokacin da yake koyarwa. #SSK is innocent*

*babu salihin malami a Jami'ar Congo sama da Prof S S Kachallah. #the Gov is innocent*

*i

've never seen a gentleman like him. #Our Gov is innocent*

Bilkisu Kachallah ta cigaba da karanta tweets na mutane da ke supporting Gwamna. Wasu ma sun fa

ɗ

i yadda Gwamna ya biya musu ku

ɗ

in Makaranta lokacin da yake koyarwa.

"This is good ai, mutane n

a bayanka Saifuddeen"

Ta yi magana tana ajiye wayar a kusa da dressing mirror, ta gyara

ɗ

aurin

ɗ

ankwalinta da kyau sannan ta

ɗ

au gyale ta saƙala a kafa

ɗ

a, a karo na biyu ta

ɗ

au janbaki ta sake gogawa a le

ɓ

enta. Ta saka waya a jaka ta

ɗ

au jakar ta fice dag

a

ɗ

akin.

Asiya na zaune akan kujera ta ƙurawa TVn

ɗ

akinta ido. Lokaci zuwa lokaci tana duba agogon wayanta, jira take ƙarfe tara da rabi ya cika a sako shirin da ta

ɗ

au nauyi. CY ya gaya mata cewa ya yi hira da mutane takwas kuma duka za a saka su a s

hirin. Tun jiya da dare take ganin tweets na mutane suna bayyana kyawawan halayen Gwamna lokacin yana koyarwa.

Ƙ

ofarta da aka fara bugawa da ƙarfi ba kakkautawa yasa ta miƙewa da sauri tana fa

ɗ

in lafiya? .

Ɗ

aya daga cikin ma'aikatan gidan ne tana tsa

ye jikinta na rawa

"Madam, your brother"

"What happened?"

"He has run mad"

Har ta fito daga

ɗ

aki sai kuma ta koma ciki da sauri ta bu

ɗ

e closet tana neman hijabi. Ta jawo wani skirt tana ƙoƙarin sakawa kafin ta ankara cewa ba hijabi bane. Ta jef

ar da skirt

ɗ

in ta

ɗ

auko hijab ta saka ta fice waje. Tunanin Asiya

ɗ

aya, Allah yasa ba wani Yaya Bello ya shaƙe ba, dan Yaya Bello idan ya sha abubuwansa baya gaya masa dai dai. Ba zata ta

ɓ

a mantawa da lokacin da ya kusa sanadiyar bugawar zuciyar Ale ba.

Ma'aikata da security sun yi cirko-cirko, wasu kuma na ƙoƙarin taro Yaya Bello da ke saman mota.

Bilkisu Kachallah na wajen ta ta

ɓ

e baki tana ganin drama. Babban mutum daya kusa cika shekaru arba'in

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login