Showing 39001 words to 42000 words out of 67805 words

Chapter 14 - MATAR GWAMNA BOOK2 COMPLETE

ranan wasan

ɓ

uya Asiya ta yi da Gwamna dan bata bari sun ha

ɗ

u ba kwata-kwata,

ɗ

akinta ma kullewa tayi s

aboda kar ya mata shigowar bazata irin wadda yai da safe.

Washegari Sunday bata san da yaushe ya fita ba, hakanan kamar tare suka fita da Bilkisu.

Sai da ta karya, kusan ƙarfe shabiyu na rana ya turo mata saƙo.

"Na fita bamu gaisa ba, mijin Rufaidah n

e Allah ya masa rasuwa yau da Asuba. Ba zan dawo ba sai dare"

Rufaidah dai yayar Bilkisu Kachallah ce, idan haka ne ai dole ta je musu ta'aziyya, sai dai bata san ina ne gidan ta ba.

Tura masa saƙo tayi masa ta'aziyya tareda tambayarsa tana son zuwa

gaisuwa.

Ya mata reply da cewa zai turawa Bello address

ɗ

in sai ya kaita gidan da yamma dan a gidan iyayensa ake kar

ɓ

ar gaisuwa.

Ƙ

arfe biyar Asiya ta shirya ta kira Sumayya da ke ƙunshe a

ɗ

aki tun safe, tace ta zo ta rakata gidan rasuwa.

Lokacin

da suka je gidan ta ci sa'a ta ƙofar baya mata ke shiga dan maza sun cika gaban gidan. Niƙab ta sauke ta fito daga mota suka shige gidan.

An cika gidan maƙil saboda mamacin shima wani ƙusan Jaha ne,

ɗ

an babban gida ne kuma ta wajen Uwa yanada ha

ɗ

i da

familyn Kachallah.

Asiya ta isar da ta'aziyyarta ga iyalen mamaci, ta

ɗ

an zauna kaman na minti goma shabiyar sannan ta tafi. Ta ha

ɗ

u da yayye da ƙannen Bilkisu a wajen amma bata ga Bilkisun ba...

***

*"mace bata juya mace. Musamman wanda taurari

nsu ke da ƙarfi. Dan haka dole maza uku kawai za ki iya juyawa. Idan mace ta ta

ɓ

a zoben gaba

ɗ

aya aikin zai warware"*

Matar da aka yiwa kashedin nan ta tuno da kashedin da aka mata lokacin da aka bata zoben nan. Gashi mutum biyu da take son juyawa sun t

a

ɓ

a zoben amma zuwanta gidan rasuwa ya sa aikin da aka mata a zoben ya warware.

Da ta sani da bata je gidan rasuwan nan ba sai data cika dukka sharu

ɗɗ

an Shri Hari Bansari. Kafin zoben nan ya isota daga ƙasar India kusan sati shida kenan.

Ta kira wanda

ya ha

ɗ

ata da Shri amma yace ana cikin ranaku masu mahimmanci a lissafin taurari dan haka Shri baya magana da kowa yanzu har sai kwanakin nan sun wuce tukunna.

Tanada tabbacin zata samu cikar burinta da zaran ta iya juya wa

ɗ

annan mutane uku.

Ta furzar

da iska mai zafi tana tunanin sai yaushe ne zata samu cikar burinta?...

***

Da dare Asiya ta jira isowar Gwamna amma shiru har sha

ɗ

aya hakan ya sa ta kwanta duk da kuwa akwai maganar da take so suyi koda kuwa tana kunyar ha

ɗ

uwar ta su.

Washega

ri da sassafe ta shiga sashen Gwamna ta wuce

ɗ

akinsa saboda ta ji fitarsa sallar Asuba. Gyara masa

ɗ

akinsa ta yi sannan ta fito, ganin Safiyya ta fara gyara falon na shi sai ta haƙura ta sauka ƙasa dan ta je ta ha

ɗ

a masa abin karyawa. Cook

ɗ

in gidan ta lur

a kaman ma kishi yake da ita, dan duk lokacin da tace za ta yiwa Gwamna girki sai ta ga yana tsumewa.

Lokacin da ta gama komai Safiyya ta tayata

ɗ

aukowa, suka shirya komai a dining

ɗ

in falonsa.

Daga inda take shirya plate ta jiyo muryan Bilkisu tana m

agana sama-sama.

"Ban gane daga yanzu kwana bibbiyu zaka dinga yiwa kowa ba. Don't tell me ka fara kwana da ita. Magana nake maka Saifuddeen, did you sleep with her?"

Bata jin maganar Saifuddeen saboda a hankali yake tasa maganar.

"You told me y

ou married her for political reason. Kace da zaran komai ya lafa zaka rabu da ita. Miya kawo maganar haƙƙi kuma yanzu?, answer me... answer me"

Kaman zata bar wajen jin an bu

ɗ

e ƙofa sai kuma ta tsaya dan dole ne ayita da wajewa. Kalaman Bilkisu sun ka

ɗ

a

ta amma yanzu ba da bane, dole ne ta ji daga bakin shi kansa Saifuddeen

ɗ

in kafin ta zartar da hukunci.

"Asya" Ya kira da sigar mamaki dan bai tsammanci ganinta a wajen ba.

"Saifud..." Bilkisu ta yi shiru ganin Asiya a wajen.

Wani abu ne ya

ɗ

arsu

mata a zuciya lokacin da suka ha

ɗ

a ido da Asiya. Kamar yadda Tsu Zhang ya fa

ɗ

a, Shri Hari Bansari ma ya sake jaddada mata cewa matuƙar Asiya ta rabu da Saifuddeen to ba zai ci za

ɓ

e ba, sannan ba zai sake yin kowanni irin mulki ba. Dan wannan ne ka

ɗ

ai ta ke

daurewa da kasancewar Asiya a matsayin Matar Saifuddeen, koma minene yarinyar ke da shi ba zata ta

ɓ

a bari yai tasiri a jikin Saifuddeen ba, saboda kar a samu matsala idan ya shimfi

ɗ

a sabon Gwamnatinsa.

Ganin irin kallon da Bilkisu ke mata yasa Asiya ta

matsa gefen Gwamna ta sa hannunta cikin nashi tace "Maman Nana an tashi lafiya?"

"Maman Nana?. How dare you insult me"

"Insult you? How? baki da 'ya mai suna Nana ne?"

A wajen Dadda ta ji gulman wai Bilkisu bata so a kirata da Maman wane ko Mama

n wace saboda hakan na nuna tsufan mutum.

Bilkisu ta kalli Asiya sannan ta maida dubanta ga Gwamna tace " ina nan ina jiranka"

Bayan fitar Bilkisu Asiya tayi ƙoƙarin cire hannunta cikin na Gwamna amma sai ya riƙe gamgam yana fa

ɗ

in " not so fast"

T

a sunkuyar da kai tana jin kunyar abinda ta aikata. Bai sake hannunta ba har sai da ya zauna a kan kujera yace "na makara, amma zan ci koda ka

ɗ

an ne"

A gurguje ta zuba masa farar shinkafa da kuma farfesun kaza ta ha

ɗ

a masa da fresh apple and pineapple j

uice data ha

ɗ

a.

Yana cikin ci ya riƙo hannunta yace "naga saƙon ki jiya, kiyi haƙuri meeting ne ya riƙe ni shiyasa ban dawo da wuri ba. Mi kike buƙata?"

"Kana sauri ai, zamu yi maganar idan ka dawo?"

Ya ajiye sokali yace "ba abinda ya fi sauraron

buƙatar ki mahimmanci yanzu, anything else can wait"

Wani murmushin jin da

ɗ

i ne ya ku

ɓ

uce mata. Saboda bata tsammanci zai saurareta ba.

Da ƙyar ta iya ha

ɗ

a kalmomin bakinta saboda har lokacin hannunta

ɗ

aya na cikin nashi. Sannan bata san mi zai ce ba

idan ya ji buƙatar tata.

"Minene?"

Asiya ta ja dogon numfashi sannan tace " ina so na maka kamfen"

Cike da mamaki yace "miyasa?, besides saura sati hu

ɗ

u a rufe Kamfen ma"

"Idan Bilkisu zata maka kamfen miyasa ni ba zan maka ba? Ko dai magana

rta gaskiya ne, you married me ONLY for political reason?" Ta ƙarfafa kalmar only

ɗ

in saboda da gaske tana son sanin ko shi ka

ɗ

ai ne dalilin.

Maimakon ya bata amsa sai yace "zan yi magana da Bello, za a ha

ɗ

aki da securities naki sannan Dan Allah ki kula

da kanki"

Miƙewa yai zai tafi tace "Dan Allah ka ƙarasa abincin"

Juice

ɗ

in kawai ya kur

ɓ

a ya wuce ya barta a wajen...

15

Ƙ

arfe biyu na rana Queen Bee ta shigo wajen Asiya.

"Kai! ƙawalli irin wannan tsaro. Kin san sai dana nuna musu

hoton da muka

ɗ

auka dake ranan dinner. God! Mulki akwai da

ɗ

i, yanzu ni da bestie

ɗ

ina sai an yi bincike kafin a barni na shigo na ganki"

"Yi haƙuri, ban san zaki zo ba dana sa an musu magana" Asiya ta fa

ɗ

a tana miƙa saboda bacci take aka kirata wai tayi

baƙuwa.

Queen Bee ta tsaya kallonta har da ta

ɓ

e baki.

"What!" Asiya ta fa

ɗ

a tana riƙe ƙugu.

"Shahidah tell me the truth ciki gareki ko?"

"Ungo naki Bahijjah, ke kika min cikin ai"

"Seriously bestie kin yi ƙiba. Yaushe ne na ganki a Asibiti

kaman skeleton amma gashi yanzu kin cicciko ta ko'ina. Kin ga wuyar ki kuwa?"

Asiya ta sa hannu ta fara shafa wuya tana fa

ɗ

in Allah bata yi ƙiba ba.

Bayan sun nitsu, aka kawowa Queen Bee abin ta

ɓ

awa ta bu

ɗ

e ciki ta fara cin pepper chicken da aka ka

wo mata da kuma cupcake sai Berryblast 5alive.

"Zan shirya kamfen wannan saturday, ina buƙatar taimakon ki"

Queen Bee ta fara gyaran murya tana tarin shaƙiyanci.

"Bana son iyashege. Fa

ɗ

i son ranki bana son kame kame"

"Allah! Allah!. Bari dai na

yi shiru. Kai wannan abu da mamaki yake. From --- ni ban san mi kuka gani ajikin wannan tsohon ba. Allah ya sawwaƙa na crushing

ɗ

insa. Uban wa ya isa ya ha

ɗ

a shi da My Ubayd..."

Asiya ta wurga mata filo tana fa

ɗ

in "Bahijja kinci gidanku"

Queen Bee ta

fara dariya tana fa

ɗ

in "ina son irin wannan soyayya"

Sai da ta ga Asiya ta

ɓ

ata rai kafin ta dena tsokalarta.

Suna zaune Sumayya ta zo ta wuce su bayan ta gaishe da Queen Bee a tsaitsaye.

"Yaushe Sumayya ta dawo haka?"

"Mi kika gani?"

"Mi n

a gani? Da haka take yi idan ta shigo? Tukunna ma shiga jami'ar ne ya sata chanja shiga, baki ganin a kafa

ɗ

a ta lanƙaya gyalenta ne?"

"Hmmm. Kin san dai ko kai ka haifi

ɗ

a sai dai ka tsawatar masa sannan ka masa addu'a ko?. To ni dai yanzu sai addu'a da

n idan nace zan yi magana raina ne kawai zai

ɓ

aci"

A hankali ta warware mata yadda komai ya faro da kuma matsayin da suke yanzu.

Queen Bee ta ta

ɓ

e baki tana jimamin wannan batu, daga ƙarshe itama ta bata labarin wata 'yar yayarta da ta falle kwanan bay

a, ƙarshe ma taje ha

ɗ

uwa da wani saurayinta ne babban yayansu ya hangota ta shige gidan ya bi bayanta, ya mata shegen duka ya tiso ta gida.

"Ban fa

ɗ

awa Yaya Bello ba saboda na san dukan kawo wuƙa zai mata. Kuma Excellency yace na bita a hankali"

"Ehm

ehm, Excellency manya"

Asiya ta watsa mata harara...

Da dare Asiya ta shiga

ɗ

akin Gwamna ta tabbatar komai tsaf-tsaf kafin ta fito ta zauna a falonsa tana jiran dawowar sa. Ƙarshe da ya zo ma falon baƙi ya wuce bai ƙaraso personal sitting room nas

hi ba saboda yana tare da wasu manyan mutane da zasu yi meeting na gaggawa.

Lokacin da ya gama da su ƙarfe

ɗ

ayan dare har ta gota. Ransa ya matuƙar

ɓ

aci saboda duk zaman da suka yi jayyaya ne kan wasu 'yan China dake son bu

ɗ

e kamfanin ƙere-ƙere a jahar.

Tun yana mataimakin Gwamna ya kawo shawaran kada a bari baƙi daga wata ƙasa su sake bu

ɗ

e babban kamfani a jahar. Yana so ya ha

ɗ

a hannu da wasu manya su bu

ɗ

e kamfanin ƙere-ƙere saboda mutanen jahar Congo zasu fi amfanuwa da shi. Kamfanin da ke titi ya kamat

a ya zamo mallakin jahar Congo ba na wasu bare ba.

Yayi mamaki da ya ga Asiya kwance kan gadonsa tana barci. Like, bai tsammanci hakan ba. Ganinta da yai sai ya sassauta masa zuciya. Ya cire kayansa ya shiga ban

ɗ

aki yai wanka tareda alwala ya fito ya sh

irya cikin kayan bacci sannan ya kwanta

ɗ

aya gefen. Chan kuma ya kasa haƙuri ya gangaro inda take kwance ya rungumota jikinsa tareda kissing kanta da kuma wuyanta. Yai addu'a ya kwanta.

Asiya ce ta fara tashi saboda alarm

ɗ

inta na ƙarfe hu

ɗ

u da rabi da

yai ƙara. hannunsa

ɗ

aya yana ƙirjinta,

ɗ

ayan kuma yana kanta.

Anya shawaran da ta

ɗ

aukawa kanta shi zai fishsheta kuwa?

Ta fara ƙoƙarin cire hannunsa a ƙirjinta dan ta samu ta bar gadon amma sai ta ji ya sake mannata jikinsa yana fa

ɗ

in "sleep"

Ta y

i shiru tana ƙyafƙyafta ido a cikin duhu, ƙirjinta yana bugawa da ƙarfi ƙarfi.

Kusan minti biyar ta sake yunƙurin barin gadon, nan ma aka sake jawota baya.

"Sal... Sallah zan yi" ta fa

ɗ

a da dasashshiyar muryar bacci.

"Please stay a few minutes"

Ta yi shiru tana sauraron bugun zuciyoyinsu da kusan a tare yake bugawa.

Kusan minti uku suna haka sai ta ji yace "kada ki tursasawa kanki abinda ba kya so. Kada kiyi abinda zai jawo miki baƙin jini a gurin jama'a. Bilkisu a gidan da ake siyasa ta taso,

she has it in her. Duk abinda take yi tana yi ne saboda tana son yi, she's inlove with politics tun kafin muyi aure. Background

ɗ

in ki aikin jarida ne, kada ki sa kanki cikin abinda baki da masaniya akai"

Asiya tayi shiru tana nazarin kalamansa.

"

Asya siyasa akwai ru

ɗ

u acikinta"

"Ba ka so na shiga harkar siyasa saboda inada ƙayyadadden lokaci a wajenka ko?"

"I want to protect you"

Asiya ta ce "Allah protects me. Duk abinda zai same ni yana cikin ƙaddarata ne"

"Akwai abubuwa dayawa da ba

ki sani ba Asya. Zai fi kuma idan baki san su ba"

Ta jaa dogon numfashi saboda abinda take son fa

ɗ

a yana da nauyi.

"Kafin Umma ta rasu tace bata yafe ba idan na kashe aure na"

Ta yi shiru tana tunanin yadda zata fa

ɗ

i sauran maganar ba tareda ya ma

ta wani fahimta ba.

"Zaki zauna dani ne saboda Ummanki?"

Ya katse shirun na su.

Ƙ

ila da suna fuskantar juna da bazata iya fa

ɗ

in abinda tayi niyya ba, amma akwai duhu, sannan ta bashi baya ne.

"I want to help my husband... zan zauna da kai saboda

na samu albarkar aure"

Ya gane sarai mi take nufi amma sai yace "albarkar aure fa haihuwa kenan"

Da sauri ta tureshi ta bar gadon saboda ya sassauta riƙon da ya mata.

Kunna wutan

ɗ

akin yai, hakan ya sa ta gane hanyar ban

ɗ

aki tayi ba ƙofar fita ba.

"A ban

ɗ

aki za a fara neman albarkar ne?"

Ta sa hannu biyu ta toshe kunnenta sannan ta fice daga

ɗ

akin da sauri.

Gwamna Saifuddeen yai murmushi mai sauti.

Soyayya takan iya shiga mutum sannu a hankali, kamar soyayyar sa da Misturah. Akwai kuma so

yayyar da take iya shigar mutum farat

ɗ

aya, sannan ta dabaibaye zuciyar mutum ta hana shi sakat.

Soyayyar Asiya ta masa shigar kwab

ɗ

aya ne. Kamar da wasa ya dinga tunaninta a lokutan da bai shirya ba.

Kafin wannan rana da murmushinsa ya zamo silar bu

ɗ

ewar wani babi daya jima da rufewa a zuciyarsa. Ya san 'yar jarida Asiya Shahidah Faruƙ Baba saboda muryarta da ya zamo shaidarta a duk lokacin da take bada rahoto. Bai ta

ɓ

a ƙare mata kallo ba, sai wannan rana mai tarihi.

A wani

ɗ

akin taro yake zaune sh

i

ɗ

aya yana huci saboda shirmen da aka gabatar masa ya sa shi koran duk wanda yake zaune a

ɗ

akin taron.

Tunanin mi ya kai shi harkan siyasa yake bayan mutanen da suke zagaye da shi kusan kaf

ɗ

insu Aljihunsu suka sani ba wai yadda za a inganta rayuwar ta

lakawa ba balle har a kawo cigaba mai amfani a Jahar ta su.

Gilashin daya zagaye

ɗ

akin taron mai duhu ne, na ciki zai iya kallon na waje amma kuma na waje ba zai iya kallon na ciki ba.

Tafiya take ita da wani saurayi wanda yanzu ne ya fahimci saurayi

n lokacin CY ne.

*"Yanzu sai ace dan ganin Gwamna na yi kwalliya. Mi ma ya kaini saka jambaki... mtsww"*

Ta ciro hankerchief a jakarta ta shiga goge bakinta, sai data gama gogewa ta shiga tura baki, ta turoshi gaba, ta baje shi, ta ƙumbushe shi, duk

dan ta saita bakin nata.

Ganinta a wajen ya sashi yin murmushi, ƙila da ta san ana kallonta da baza ta yi wannan shirmen ba.

*"Aseey lets go now"*

CY ya fa

ɗ

a da

ɗ

an ƙarfi.

Ranan suka fara zuwa neman izinin interview da Gwamna.

Wannan murmush

i shine mafarin komai. A rannan haka ya wuni da nisha

ɗ

i, duk lokacin daya tuno da 'yar jarida Asiya sai ya

ɗ

an murmusa.

***

Kwanaki biyun Asiya tayi su ne cikin sassauta zuciyarta ga mijinta. Ba za ta ce tana son shi ba, amma tunda ta shirya gyara au

renta dole ta yi duk abinda ya dace dan ganin bata yi wasa da damar ta ba. A rana ta biyu da ta saka filo a tsakiyar gadonsu Gwamna ya fa

ɗ

a mata maganar da ya sata kunya sannan ya sata tunanin anya bata ƙwaran wannan bawan Allah.

"Ki kwantar da hankalin

ki, ba gangan jikin nake so ba. Duk lokacin da zuciyar ki ta buga saboda Saifuddeen ke da kanki zaki cire wa

ɗ

annan" ya ƙarisa maganar yana nuna pillow data jera...

Duk shirye-shiryen da ake Bilkisu Kachallah bata san Asiya zata yi Kamfen ba. In fact ran

an Asabat da sassafe ta fita saboda akwai wani sabon kayansu da aka shigo da shi saboda za

ɓ

e.

Ƙ

arfe takwas Asiya da tawagarta suka fita zuwa wajen taron da suka shirya. Queen Bee, Halima Kachallah, Mahirah SSK, Sa'ad SSK, Nawwarah Isa Kachallah sune s

uka takawa Asiya baya. Yayinda Yaya Bello ya zamo Chief security na Asiya, sai CY ya zamo Campaign Director.

Taro

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login