Showing 30001 words to 33000 words out of 67805 words
ta shigo dinning room
ɗ
in da sallama.
"Speaking of the devil" Bilkisu ta fa
ɗ
a a ranta.
Ɗ
akin da Asiya ta zauna kwanan baya an rufe shi. Ta tambayi wata mai aiki tace Bilkisu ce ta rufe.
"Ina buƙatar key
ɗ
in
ɗ
akina"
"Wani
ɗ
aki fa?"
Asiya ta ha
ɗ
e gira tace "
ɗ
akin da ya dace da matar Gwamna"
Bilkisu Kachallah ta saka dariya, dariya sosai har da buga table. Asiya da Junior suka zuba mata ido...
11
Gwamna yana zaune a falo yana karanta jarida lokaci zuwa lokaci yana
ɗ
an
kur
ɓ
an tea. Safiyar Lahdi ne kuma ya yi niyyar babu inda zai je da safe sai yamma idan ya fita duba 'yarsa Nana. She's improving sosai, ba kamar farkon kaita ba, dan har kaman zarewa ta yi saboda ƙwayar data dena sha.
Kwanan Asiya
ɗ
aya kenan da dawowa
gidan kuma tun dawowanta bata ha
ɗ
u da Gwamna ba, sai yanzu da ta zo falonsa.
"Barka da safiya"
Tun da ta bu
ɗ
e ƙofa yake binta da wutsiyar ido amma ba zaka gane hakan ba saboda gilashin da ke idonsa akwai
ɗ
an duhu. Idanunsa da kullum suke a
kumbure sa
boda rashin isashshen barci da hutu ya saka shi sanya gilashi a koda yaushe.
"An tashi lafiya?"
"Lafiya"
Shiru ne ya biyo bayan hakan na wasu mintina da za su iya haura biyu.
"Ranan a Asibiti..." sai tayi shiru saboda nauyin maganan. Har yanzu
ta kasa yarda da maganar Sumayya amma kuma hoton data gani yana yawan yi mata shawagi a idanunta musamman idan ta rufe ido. Wani lokaci tana duba hoton a wayarta saboda ta ƙara fassara hoton da Sumayya ta
ɗ
auka. Ta saka Sumayya goge hoton a wayarta, amma
kafin nan sai da ta tura hoton zuwa nata wayar ba tareda sanin Sumayya ba.
"Ina jin ki?"
"Ina so ka manta da abinda na fa
ɗ
a cikin bacci, saboda shirmen bacci ne"
Gwamna ya ajiye jarida akan cinyarsa ya kalleta yace "ni kuma sai nake ganin kamar ki
n fa
ɗ
i abinda ke ranki ne, dan abinda ka kwanta da shi da shi kake tashi"
"A'uzubillahi. Ni wallahi ba abinda zai sa na yi irin wannan tunanin. Balle na furta munanan kalmomi haka" ta rage muryarta ƙasa ƙasa tace "sai kace wata karuwa"
Gwamna bai gan
e inda ta dosa ba amma yace "shikenan in kince a rufe maganar za a rufeta. Amma..."
"Allah shirmen bacci ne ba komai ba. Ka manta da duk abinda na fa
ɗ
a" ta fa
ɗ
a da sauri
Sai daya kalleta kamar mai nazari sai yace "shikenan zan manta da komai"
"In
a so na je garinmu. Mama bata da lafiya"
"Ki yi haƙuri zuwa wani lokaci sai kije amma ba yanzu ba"
Har ga Allah bata ji da
ɗ
i ba, sai dai kuma yanzu ta yi alƙawarin yi masa biyayya gwargwadon iyawarta tun lokacin da Abba ya mata fa
ɗ
a...
***
S
ati
ɗ
aya Asiya ta lura Hansa'u bata gidan. Da ta tambayi masu aiki sai aka ce mata tunda ta tafi ƙauye bata dawo ba. Ta ja bakinta tayi shiru, dama saboda ta saba da ita a gidan ne yasa ta tambaya da bata ganta ba.
Asiya bata ta
ɓ
a ganin Alhaji Abdulla
hi ba sai a lokacin bikinsu da Gwamna. Kafin nan kam tana jin sunansa amma ba za ta iya tuna takamaimai kamanninsa ba. Sai ga hotonsa a wayar Sumayya daga shi sai towel daya
ɗ
aura a ƙugu. Ga tunbinsa ya fito kaman mai cikin wata takwas. Abin haushi harda r
iƙe ƙugu kamar wata mace.
Kanta ya
ɗ
au zafi saboda hoton da kuma inda ta samu hoton yana nuni da cewa shi ya turo hoton ta whatsapp.
A ina Sumayya ta san Alhaji Abdullahi?
Garin sauri saboda makara yasa Sumayya ta manta wayarta a gida. Asiya hotunan
ta na biki da akayi a gidansu take son turawa taci karo da wannan hoton.
Ta san password
ɗ
in Sumayya dan haka kai tsaye ta bu
ɗ
e whatsapp
ɗ
inta ta fara neman tushen wannan hoto.
Sunan da aka yi saving da My Abdul ta shiga, kuma a nan ta tarar da hoton da
aka tura, a ƙasan an rubuta "yanzu na fito daga wanka"
Ɗ
an saman chat
ɗ
in ka
ɗ
an ta ga hoton da Sumayya ta tura masa wanda yake dishi-dishi saboda an riga an goge hoton akan wayar. Hoton ƙirjinta ne zuwa cikinta wanda babu riga babu komai.
Hannu na rawa t
a fara bibiyar chats
ɗ
in wanda ya tsaya kusan sati biyu baya. Da alama an goge sauran ne saboda daga inda maganar ta fara ya nuna anyi wani a baya gogewa akayi.
Idan bata manta ba Alhaji Abdullahi cousin
ɗ
in Gwamna ne kuma abokinsa. Ba ta da masaniya ak
an iyalinsa amma ta san yanada mata da 'ya'ya. Nawa Sumayya take? Ko shatakwas idan ta cika to kwanan nan ne.
Ta ina ma suka ha
ɗ
u? Ta sake tambayar kanta.
Haka ta riƙe wayar tana sintiri a
ɗ
aki, zuciyarta na ayyano mata abubuwa dayawa. Kafin ta taho ra
nan kaman ta ji warin sigari tattare da Habibu amma bata sa hankali ba saboda ba a nitse take ba. Wace irin 'yaruwa ce ita da tayi watsi da lamarin ƙannenta haka? Kullum tana cikin jin haushin Gwamna ta ina zata lura da abubuwan da suke wakana a kusa da it
a.
Lokacin da Sumayya ta dawo,
ɗ
akin Asiya ta fara shiga saboda ta gaisheta kamar yadda ta saba.
Asiya na zaune akan sallaya lokacin da ta shigo, da alama ta idar da sallah kenan.
"Wash! Anty Shahidah yau na zaunu, lectures tun safe har ƙarfe hu
ɗ
u
ko sallah ba a bari mun fita ba" Sumayya ta fa
ɗ
a tana zama kan gado.
Asiya ta juyo ta kalleta da rinannun idanunta tace " Sumayya waye My Abdul?"
Sumayya ta shiga wuri-wuri da ido.
"Ba ki da bakine?"
"Wani
ɗ
an makarantanmu ne, na manta ban gay
a miki bane"
"Yaushe Alhaji Abdullahi ya zama
ɗ
an makarantanku?"
Sumayya tayi shiru.
Asiya ta jawo wayar Sumayya a ƙasan sallaya ta bu
ɗ
e ta nuna mata hoton tsoho mai tumbi. "Ki fa
ɗ
a min gaskiya ko na ci uban ki a gidan nan"
"Cewa yai..cewa yai
yana sona"
"A ina kika san shi" Asiya ta daka mata tsawa.
"Tun muna wancan gidan ne, ranan ya zo neman Gwamna shine ya sameni a falo muka gaisa"
"Sai kika bashi numbarki kina tura masa hoton nonuwanki ko?"
Cikin Sumayya ya juya saboda bata yi t
sammanin Asiya ta ga komai ba. Ta
ɗ
auka hoton data nuna mata ne kawai.
"Cewa yai zai aureni"
"Zai aureki a whatsapp? Yaushe wuyanki yai ƙwari Sumayya. Har kin iya soyayya da babban mutum"
"Kema ai babban mutum
ɗ
in kika aura"
Asiya ta bu
ɗ
e baki
ta kulle, ta kasa magana saboda tsananin mamaki.
Duk da ƙirjin Sumayya na lugude saboda abinda ta fa
ɗ
a hakan bai hanata jin haushin Asiya ba. Taya zata cewa My Abdul
ɗ
inta babban mutum.
"Gaskiya ne Sumayya, na auri babban mutum kam. Sai dai ni ba
a titi ya sameni ba, iyayena ne suka damƙa mishi ni" ta fa
ɗ
a lokacin da ta iya danne zuciyarta daga abinda take shirin aikatawa na rufe Sumayyan da duka.
"Ba za ki zo ki fantsare a gidana ba, idan aure kike so zan kira Ale na fa
ɗ
a mishi, dama shi ba so
n karatun yake ba. Daga yanzu na siezing wayarki"
Sumayya ta miƙe fuuu tayi hanyar ƙofa tana fa
ɗ
in " sai ki fa
ɗ
awa Ale
ɗ
in ai, ki fa
ɗ
a masa. Idan an tashi ki rinƙa nuna kin fi kowa a hakan ba abinda kike tarawa kanki sai zunubi, mijinki bashida daraja a
gunki"
Asiya ta zauna da
ɓ
as a ƙasa lokacin da taji ƙarshen maganar Sumayya.
Salati ta fara tana tantamar lafiyar Sumayya ko kuma dai Aljanu gareta?.
Har dare bata sake jin
ɗ
uriyar Sumayya ba. Tunaninta Sumayya zata gane nauyin furucinta ta dawo t
a bata haƙuri amma hakan bai faru ba.
Kanta bugawa ne bai yi ba saboda yawan tunani. Ƙarshe da ta ga ba sarki sai Allah ta turawa Gwamna text akan tana son magana da shi idan ya dawo.
Mi tsohon nan yai wa Sumayya har ta ke iya maida mata magana?.
S
umayyan da take tsananin tausayinta saboda ta rasa uwarta tun tana 'yar shekara shida. Lokacin tana gidan Ale ita ce gatan yarinyar nan saboda ba uwarta a gidan kuma babu wanda ya jata jiki.
Tun tana jami'a take turawa Sumayya ku
ɗ
i saboda kada ta rasa a
bin buƙata. Ku
ɗ
in jarrabawarta na WAEC, JAMB dama registration da tayi da ta shiga Jami'a duk cikin aljihun Asiya ne.
Yarinyar da take ganin bayan Ummanta babu wanda take kusa da ita sama da ita.
Gwamna bai dawo ba sai ƙarfe goma saura na dare. Lokacin
da Asiya ta ji shigowarsa gidan da sauri ta miƙe ta wuce sashensa. Baya falonsa dan haka ta wuce
ɗ
aki dan maganar dake cinta bazata iya jiransa ba.
Rage kayan jikinsa yake lokacin data shigo, daga shi sai singlet da kuma wandon da yake shirin zugewa lo
kacin da Asiya ta shigo
ɗ
akin.
"Afuwan. Barin jira a falo"
Tayi saurin komawa da baya tana rufe ido kamar ta ga abinda bai dace ba.
Minti shashida sai ga Gwamna ya fito sanye da jallabiya ruwan ƙasa.
"Barka da dare" ya fa
ɗ
a lokacin daya zauna.
"Ina so ka jawa Alhaji Abdullahi kunne ya fita harkan Sumayya. Mutumin nan ya haura hamsin amma ƙwaƙwalwar kifi gareshi. Can you imagine yana koyawa Sumayya iskanci? Ya manta yanada nashi 'ya'yan ne? Ɗan iskan mutum kawai, Wawa, Dabba, Bunsuru, Mahaukaci.
Wallahi sai na sa an
ɗ
aure shege idan bai fita harkan ƙanwata ba, Alade kawai, mtssw" ta ƙarisa maganar tana sauke numfashi.
Gwamna ya zuba mata ido, yadda ta harzuƙa tana masa fa
ɗ
a kaman shine Alhaji Abdullahin.
"Miya faru?" Ya tambaya daya ga Asiy
a ta
ɗ
an nitsu.
" wai soyayya su ke da Sumayya. And there exchanging nude pics"
Gwamna ya zaro ido waje. Ya san halin abokinsa da shegen neman mata wanda hakanne ma ya sa ba sa ta
ɓ
a zama ba su yi fa
ɗ
a ba. Sai dai bai
ɗ
auka abin yayi ƙamari har haka b
a.
"Mi Abdullahi yake nema ne?" Gwamna ya fa
ɗ
a a ransa. Matansa uku, ta hu
ɗ
un sun rabu shekara
ɗ
aya da rabi daya wuce. Mata shida ya aura a rayuwarsa, ya rabu da uku yana tareda uku yanzu.
"Ka san saboda na yiwa Sumayya fa
ɗ
a yarinyar nan ta shiga gaya
min maganganu marasa da
ɗ
in ji. Ka fa
ɗ
a masa ya fita harkanta ko kuma na yi maganin Shege"
Bai ji haushin zagin Alhaji Abdullahi da take ba saboda shi ya jawa kansa. In fact ya ji da
ɗ
in yadda ta same shi da maganar kai tsaye ba tareda tayi wani abu a bay
an idonsa ba.
"Ki bita a hankali Asya"
"Da
ɗ
in da zafi nake binta?" Ta fa
ɗ
a tana kumbura baki.
"Ina nufin idan kina so ta fahimce ki sai kin bita a hankali. She's in a phase da take jin kanta dai dai da ke, idan kika bita da fa
ɗ
a ba zata ta
ɓ
a gane
wa ba sai dai ma ta fara gaba da ke. Zan mata magana amma zai kai gobe saboda a gajiye nake yanzu"
Asiya ta sassauta murya tace " ya jiki? Kwanaki Mahirah tace baka da lafiya"
"Kin damu da ni ne?" Ya tambaya yana tsura mata idanu.
Asiya tayi nara
i narai da ido kaman za ta yi kuka. Ba dai shima gaya mata magana zai yi ba kamar yadda Sumayya ta chaka mata magana
ɗ
azu da rana.
"Ba ruwanki da Abdullahi, zan masa magana da kaina. Akwai wani abu ko na shiga ciki?"
"Babu komai"
Sai da ta miƙe
ta fara tafiya sai kuma ta dawo tace " a kawo maka abinci ne?"
"Kin damu dani ne?" Ya maimaita tambayarsa ta
ɗ
azu.
"To... to sai da safe"
"Allah ya baki haƙuri Asya. A taimaka min da ruwan shayi Dan Allah"
Asiya ta fita da sauri ba tareda ta sa
ke cewa komai ba.
Ita da kanta ta shiga kitchen ta ha
ɗ
o masa shayin ta kawo.
Tana ajiye masa ta juya da sauri ta bar falon saboda yadda ƙirjinta ke bugawa da ƙarfi-ƙarfi.
Gwamna yai murmushi. Yau
ɗ
aya dai sun yi magana ta nitsuwa tsakaninsu...
***
Washegari Sumayya ko leƙa Asiya ba ta yi ba ta ka
ɗ
a kai ta wuce makaranta. Cikin ranta Asiya kishi take da ita dan tana tarayya da Alhaji Abdullahi wanda shima wani hamshaƙin ne a jahar Congo kuma jinin Kachallah duk da ma ta
ɓ
angaren mace ya zo.
Asi
ya ta ha
ɗ
a breakfast na musamman ta kai falon Gwamna ta jera komai a ƙaramin dining area dake ha
ɗ
e da falon. Bata san ina Bilkisu ta je ba, amma ta lura kaman tunda ta fita jiya da safe bata dawo gidan ba.
Lokacin da Gwamna ya fito. Asiya ta zubawa Juni
or abinci yana ci ita kuma tana zaune tana danna waya.
Bai yi niyyar tsayawa ya karya ba, amma ba zai bari wannan damar ta wuce shi ba. Ɗan chanjin daya gani tattare da Asiya jiya ya bashi ƙwarin gwiwa.
Yana zama Asiya ta shiga serving
ɗ
insa. Data gama
ya mata godiya.
"Ina Sumayya?"
"Ban ma san lokacin da ta fita ba" Asiya ta fa
ɗ
a cike da mamakin wannan chanji na bai
ɗ
aya da Sumayya tayi duk saboda namiji.
"Kar ki damu a hankali za ta gane gaskiya. Ki dinga mata addu'a"
Asiya ta gya
ɗ
a kai sa
nnan ta fara cin abinci duk ranta babu da
ɗ
i...
Ƙ
arfe sha
ɗ
aya na safe Asiya ta wuce chan gidan Gwamna, wasu kayanta zata
ɗ
auko tunda dama bata zo da kaya dayawa nan gidan Gwamnati ba. Da ace ba abinda ya ha
ɗ
ata da Sumayya da ita zata aika ta
ɗ
auko mata
kayan idan ta taso daga school to amma...
Sun gaisa da Uwani sannan ta wuce sashenta dan ta ha
ɗ
a kayan.
Minti arba'in da biyar ta
ɗ
auka tana za
ɓ
an kayan da zata
ɗ
auka da wanda zata bari. Ƙarshe akwatuna hu
ɗ
u ta cika da kaya. Ta kira Uwani tace ta kai
mata su mota.
Har zata fita ta lura da Qur'aninta da ke kan dressing mirror. Tanada wani a chan gidan, amma kuma tafi jin da
ɗ
in karatu da wannan saboda da shi ta ƙarisa haddarta, ta saba da shi, dan sama da shekaru goma kenan tana amfani da shi.
Cikin
handbag
ɗ
inta ta saka Qur'anin sannan ta fita.
Lokacin da Asiya ta isa gida ta samu Bilkisu ta dawo tana meeting da wasu mata. Sama sama ta amsa gaisuwan matan ta wuce
ɗ
akinta.
Wasa wasa bata ga Sumayya ba har aka yi Isha, hakan ya sa ta kira Gwamna. L
okacin data kira yana tareda Alhaji Abdullahi yana masa fa
ɗ
a.
"Wacece kuma Attaruhu?" Alhaji Abdullahi ya tambaya da shaƙiyanci. Gwamna bai kulashi ba sai ya swiping ya amsa kiran da sallama.
"Sumayya bata dawo gida ba. Ka kira Aladen nan ka tambaye
shi ina ya kai min ƙanwata"
"Ki kwantar da hankalinki, za ta dawo"
Yana kashe wayar ya dubi Alhaji Abdullahi fiska a murtuke...
Sumayya bata shigo gidan ba sai ƙarfe tara da rabi na dare, dake Asiya tace idan ta shigo a mata magana tana shigowa Sa
fiya 'yar aiki ta zo ta sanar da ita.
"Ina kika je?"
"Lectures" Sumayya ta fa
ɗ
a ko kallon Asiya ba ta yi ba.
"Lectures har ƙarfe goma na dare?"
"Na tsaya a hostel nayi assignment ne"
Asiya ta kai mata mari tace " kar ki raina min hankali. Ya
ushe kika fara assignment a hostel"
"Idan gorin gida zaki min sai na koma inda na fito"
"Kafin ki koma kuwa sai na gyara miki zama a gidan nan..."
12
"Subhanallah!" Gwamna Saifuddeen ya furta ganin Asiya na kaiwa Sumayya duka. Ya sa ha
nnu ya jawota yana fa
ɗ
in "haba Asya, miye hakan?"
Kirjinta na bugawa da ƙarfi ta fara magana "har zata ce min ina mata gorin gida, how dare she talk to me that way. Ka barni na cire mata duk wani matsamatsen dake kanta, saboda nawa jujun yafi nata" ta ƙ
arisa maganar tana shirin kaiwa Sumayya wani dukan.
Gwamna ya jawota jikinsa yana fa
ɗ
in "ya isa haka, mu je
ɗ
aki" akwai wani sinadari na saka nitsuwa a maganarsa dan kuwa yana maganar wani sanyi ya ratsata ta kasa yi masa musu haka kuma bata janye jiki
nta daga nasa ba har ya mata jagora suka koma nata
ɗ
akin.
Zaunar da ita yai akan gado yace " ba kya jin magana Asya. Nace miki zan mata magana ko"
"Ban san inda taje ba. Mi na san tsinannan tsohon nan yake mata. Idan wani abu ya sameta ni za a zaga.
I've being taking care of her since she was a baby. Mahaifiyarta bata da dangi saboda cirani sukazo da iyayenta Ale ya