Showing 33001 words to 36000 words out of 67805 words
aurota. After her death babu wanda ya san danginta saboda sun bar gari. Bata da dangin Uwa sai mu, kuma gidan mu anyi yawar da sai dai ka
ci kanka. I took care of her, na zama mata uwa, na jawota jikina amma yanzu har tana da bakin gaya min maganar banza saboda wani Bunsuru"
"Idan kin daketa hakan zai sa ta gane abinda kike fa
ɗ
a mata ne?"
"I will beat the hell out of her, har sai ta f
ara gudun maza"
"Learn to control your anger Asya. Learn to listen and use your brain instead of your heart. Sumayya bata ha
ɗ
u da Abdullahi ba yau, he was out of town, yana shigowa gari na je na sameshi a gida. Ƙila hostel ta je ko kuma ta je chan gidan
ku"
" Ko hostel zata je ba zata kirani ta sanar dani yau ba zata dawo da wuri ba, ta fa
ɗ
i dalili"
"Asya!"
Yadda ya kira sunan da kuma hannunta daya riƙe yai daidai da wani halbawa da zuciyarta yai wanda sai da cikinta ya amsa.
"Ki rage fushi D
an Allah"
Asiya tayi shiru tana jan hanci tana ƙoƙarin danne kukanta amma ina abin ya gagara. Kukan dake cikinta yana dayawa. Kukan gazawarta, kukan yawan fushinta da kowa ke mata fa
ɗ
a akai, kukan maganganun Sumayya, kukan yanzu bata da mahaifiyar da za
ta samu ta yiwa ƙorafin matsalarta, kukan ta kasa fuskantar rayuwan aurenta ta kar
ɓ
i ƙaddararta, kukan kukan...
Gwamna ya sa hannu ya jawota jikinsa ya fara bubbuga bayanta a hankali. Kamar shiga jikinsa da tayi ya ƙara mata ƙwarin gwiwa ne na yin kuka,
dan bu
ɗ
e baki tayi da kyau ta fara kuka kamar ƙaramar yarinya. Bai hanata ba har sai da ta gaji da kanta tayi shiru tana ajiyar zuciya akai-akai.
Wannan ne karo na farko da suka kasance cikin irin wannan yanayi na kusanci. Da ta daina kukan sai ta maid
a hankalinta kan bugun ƙirjinsa da take ji. Ya kamata ta tashi daga jikinsa amma ta rasa taya zata fara, kunyarsa take ji da kuma kunyar yadda gangan jikinta ke jin da
ɗ
in kwanciyar da tayi a jikinsa.
A
ɓ
angaren Gwamna shima wannan kusancin yayi tasiri
a jikinsa. Ji yake kamar su dawwama a haka.
Babu wanda yayi yunkurin sake wani sai da wayar Gwamna tayi ƙara, hakan yasa Asiya tayi saurin barin jikinsa ta miƙe da sauri sai taji an riƙo hannunta.
"Ina zaki je?"
"Ban... ban
ɗ
aki" ta fa
ɗ
a ba tareda ta j
uyo ta kalleshi ba.
Ƙ
in fitowa tayi daga ban
ɗ
akin har sai da ta ji alamar ya fita daga
ɗ
akin sannan ta fito.
Ta tsaya gaban madubi tana kallon fiskarta da ke jiƙe saboda alwala da ta yo.
*"a duk lokacin da kike cikin tsananin fushi to ki yawaita y
in Isti'aza. Idan kin samu dama ki yi alwala ki yi sallah raka'a biyu ki nemi tsari daga Shai
ɗ
an, idan kina da lokaci ki bu
ɗ
e Alƙur'ani ki karanta saboda samun nitsuwa"*
Nasihar Gwani kenan, wani lokaci da da
ɗ
ewa da take gidan Ale, wata Amaryar Ale da s
uke kusan sa'anni ta cire mata kayanta daga igiyar shanya ta zubasu a ƙofar
ɗ
akin Tabawa kan kashin Awaki. Da ta zo ta ga kayan aka ce mata Basira Amarya ce ta zuba su a wajen, sai kawai taje ta
ɗ
au jarkan manja a
ɗ
akin Fulani ta shiga
ɗ
akin Basira ta bu
ɗ
e
akwatunanta guda uku kowanne ta zuzzuba manja a ciki, ta
ɓ
ata mata duka kayanta. Data gama ta wuce gidan Gwani.
Da Fulani ta dawo daga anguwa ta dinga bala'i a gidan wai sai an biyata ku
ɗ
in manjarta. Itama Basira data ga akwatunanta sai ta fara masifa
, ƙarshe sai da Aljanunta suka tashi.
Ale ya dawo ya samu gidan a rikice, aka gaya mishi abinda Asiya ta aikata. Ala tilas ya biya Fulani ku
ɗ
in manja, ita kuma Basira dama da Aljanun suka lafa sai ta wuce gidansu.
Bayan Isha yaje ya samu Gwani ya fa
ɗ
a m
asa abinda Asiya tayi. Gwani bai wa Asiya magana a ranan ba sai washegari data dawo daga makaranta ya kirata
ɗ
akinsa ya fara mata nasiha akan yawan fushi.
*"Ki daina saurin aikata duk abinda zuciyarki ya haska miki Asiya-Shahidah. Yin hakan zai saka mi
ki rashin nitsuwa, zai sa ki cikin ƙunci"*
"Allah ya ƙara maka rahama Gwani"
Asiya ta furta a fili sannan ta wuce closet ta
ɗ
auko hijabi ta tada sallah. Data gama tayi addu'ar Allah ya sanyaya mata zuciya ya kuma bata ikon kula da tarbiyyan 'yaruwar
ta dama sauran ƙannenta.
Shigowar Gwamna
ɗ
akin ya sa ta fasa bu
ɗ
e Ƙur'anin da ke gabanta.
"Asya a mana addu'a zan wuce Abuja"
"Yanzu?"
"Flight
ɗ
in ƙarfe sha
ɗ
aya na dare ne"
"Allah ya kiyaye hanya" ta fa
ɗ
a tana sunkuyar da kanta ƙasa saboda id
anunta da suka fa
ɗ
a nashi.
Murmushi yai ya ƙaraso wajen da take zaune. Ganin ya zo daf da ita sai ta fara ƙyafƙyafta ido tana tambayar kanta mi zai yi kuma?. Ba dai abinda ya faru
ɗ
azu ya bu
ɗ
e mishi wata dama bane.
Hannunta
ɗ
aya ya kamo yace " kwana bi
yu zan yi na dawo. Ina neman alfarma Dan Allah. Za ki min?"
Ba tareda ta
ɗ
ago ta kalleshi ba tace "minene?"
"Kada ki yiwa Sumayya fa
ɗ
a. Na yiwa Abdullahi magana kuma zan tabbatar cewa ya rabu da ita completely. Andddd..."
"And?" Ta maimaita ganin
bai ce komai ba.
"Ki rage zafi kin ji"
Za ta yi magana ya manna mata peck a goshi yace na tafi. Bai jira farfa
ɗ
owanta daga
ɗ
aukewan numfashin hucin gadin da tayi ba, ya miƙe ya bar
ɗ
akin.
Sai ya zama mentally gani take har lokacin yana
ɗ
akin, har
lokacin la
ɓɓ
ansa na dai-dai tsakiyar goshinta, hakan ya sa ta kasa bu
ɗ
e idanunta.
Ba zata iya fassara yadda hanjin cikinta ya taƙune ba. Ko butterflies ne, ko ma wani abun ne daban, ta dai ji wani abu ya fara mata yawo a ciki hakan ya sa ta sa hannu ta ri
ƙ
e cikin nata.
"Anty Asiya" muryar Junior ya fargar da ita daga yanayin data shiga. Bata san iya tsawon lokacin data zauna a wajen ba bayan tafiyar Gwamna.
"Junior baka yi bacci ba?"
Ƙ
arfe tara ne dokar baccinsa ko yana so ko baya so. Ɗan kwanakin
nan data dawo ta ke
ɗ
an kula da yaron yasa ta san kusan komai nasa.
Yana sanye da Pyjamas kalar sky blue ganin fiskarsa sai ta hango fiskar Gwamna Saifuddeen.
"Tell me a story" ya fa
ɗ
a yana zama gefenta.
Tunda ta bashi labarin CY da Biri kullum
sai yace ta sake bashi labarin baya gajiya da jin shi.
"Wani labari?"
"CY and the Monkey"
"Ka ga dare yayi, idan Mommy ta san baka yi bacci ba zata yi fa
ɗ
a"
"Mommy bata nan"
Ta jawo shi jikinta sosai tace "barin koya maka addu'ar bacci, gob
e sai ayi labarin"...
A
ɓ
angaren Gwamna Saifuddeen kuwa, yana fita daga gida ya dinga murmushi. A cikin mota kafin su kai airport kasa haƙuri yai ya fito da wayarsa ya fara duba hotunan Asiya ciki harda wanda ba zata ta
ɓ
a tunanin yana da su ba.
A zuci
yarsa yana fata wannan chanjin ya zamo mai
ɗ
aurewa.
Bayan Asiya ta kai Junior
ɗ
akinsa sai ta dawo ta na
ɗ
e sallaya ta kwanta. Maimakon bacci ya zo sai bacci ya ƙaurace mata, ta dinga juyi akan gado tana ƙoƙarin hana ƙwaƙwalwarta tunanin mutumin da a da
ko sunansa bata son ji. Sai chan tsakar dare bacci ya saceta.
***
Washegari da Asiya ta idar da sallar Asuba ta yi Azkar, sai ta fara tilawa.
Wanda zata yiwa karambanin ha
ɗ
a masa breakfast baya nan, dan haka ba zata wahalar da kanta ba. Bata ma
jin ƙarfin fita waje.
Kamar jiya haka yau ma Sumayya ta fice daga gidan ko leƙa Asiya ba ta yi ba.
Asiya tana cikin karatu ta lura da wata takarda acikin Ƙur'anin. Da chan tana da yawan ajiye ku
ɗ
i acikin ƙur'ani, amma rabonta da yin hakan har ta manta
. Ta jawo takardar tana son ganin ko na minene, ƙila ma irin ayoyin addu'a da take rubutawa Umma ne.
*Dear Asiya...*
*zan so ki yarda da mijinki, ki taimaka masa saboda shi ba maƙiyin ki bane. Ki yi hankali da Bilkisu Kachallah, ita ta sa aka sace
ki, kuma zata iya yin fiye da haka. Shawarata gareki shine "don't act stupid, act smart"*
*Agent R.B.K (Hansa'u)*
"Hansa'u?" Asiya ta furta cikin ka
ɗ
uwa.
***
13
Tabbas Biri yai kama da Mutum. Abinda Asiya ta fa
ɗ
a kenan a ranta.
"What sh
ould i do?.
Idan na tunkari Bilkisu Kachallah haka, zata iya ƙaryata komai. Tukunna ma ina Hansa'u ta shiga?".
Tun kafin wannan rana bata ta
ɓ
a ganin Bilkisu Kachallah a matsayin matar da za ta sota har ta kar
ɓ
eta hannu bibbiyu ba. Yanzu kuma ta sake fahi
mtar manufar wannan mata akanta.
"Think Asiya, Think Shahidah"
Asiya ta fa
ɗ
a tana bubbuga kanta da yatsun hannunta biyu.
Ta jima tana saƙa da warwara, kafin ta tsaida mafita
ɗ
aya. Dole ta nemo Agent RBK
ɗ
in nan, a wajenta ne zata samu amsoshin tamba
yoyinta.
"Excellency yace na dinga amfani da ƙwaƙwalwata. Letting my emotions get over me shiyasa na ha
ɗ
a hannu da Umaru Kwom kwanan baya"
Ta saka kanta a tsakiyar cinyoyinta tana huci.
"Rashin tunani yasa nake zargin Gwamna da sawa a sace ni while
he's innocent. He's always innocent, ni ce na tsane shi"
Ta
ɗ
ago kanta tana fa
ɗ
in "miyasa ma na tsane shi?"
Ta gama tunanin duniyan nan bata gano ƙwaƙwƙwaran dalilin da yasa ta tsani Saifuddeen Sa'ad Kachallah ba, domin tun kafin ta aure shi ta tsane
shi balle tace aurenta da yai shine dalilin.
Ƙ
arshe wani tunani ne ya zo mata hakan yasa tayi saurin janyeshi daga ranta dan ba tunani ne mai kyau ba.
Ta
ɗ
au wayarta ta kira numbar Fou'ad Salisu amma bai
ɗ
auka ba dan haka ta tura masa text.
***
Asiya ta sauko ƙasa kenan suka yi kichi
ɓ
is da mai girma Bilkisu Kachallah da ke shirin haurowa. Kallon-kallo suka fara yi dan kuwa babu wanda yake da niyyar matsawa
ɗ
an uwansa.
Bilkisu daga wajen rabon kayan Kamfen take. Ba ita tayi rabon ba amma jimaw
a da ta yi a tsaye tana kar
ɓ
an gaisuwa da jinjina daga wa
ɗ
anda suka kar
ɓ
i kayan da aka basu ya gajiyar da ita.
An raba kwalin sabulai, kwalin spaghetti mudun sugar da shinkafa sai kuma turmin zani mai hoton Bilkisu da Saifuddeen.
Kanta kamar zai tsag
e saboda hayaniya da kuma ihu da ta dinga yi a mic lokacin da take ihun 'Jama'a, Congo sai waaa?'
Matan talakawa da miskinai suka dinga wage baki suma suna ihun 'Congo sai Saifuddeen Kachallah' ko kuma suce 'Congo sai SSK'
A zuciyar Asiya ji take kama
r taje ta shaƙe wuyar wannan munafukar mata amma ta dinga bawa zuciyarta haƙuri da cewa ba yanzu ba, akwai lokaci.
A
ɓ
angaren Bilkisu kuma tunanin yadda za ayi ta fitar da Asiya daga gidan Gwamnati take. Indai aka ci za
ɓ
e to dole ne ta koma chan gidan,
saboda ba za ayi Matan Gwamna biyu a gidan Gwamnati ba. A nan gidan there will be only one Governor's wife, Bilkisu Kachallah.
Ganin Asiya bata da niyyar matsawa yasa Bilkisu ta ƙariso ta bangajeta ta wuce. Asiya tayi saurin riƙe kafa
ɗ
anta saboda ba ƙar
amin bugu Bilkisun ta mata ba. Magana take so ta fa
ɗ
a amma sai ta lura da Safiyya dake wajen riƙe da jakar Bilkisu Kachallah tana wiki-wiki da ido.
Ba ta son ma'aikatan gidan su fara gulman matan Gwamna suna fa
ɗ
a, shi yasa ta kauda kai ta sauko. Safiyya t
a
ɗ
an duƙar da kai tana fa
ɗ
in "ranki shi da
ɗ
e" Asiya ta ha
ɗ
e rai ta wuce ta.
Tana fita daga gidan Motarta ta shiga Yaya Bello ya wuce da ita Kachallah house. Rabonta da gidan tun ranan da za a kawota gidan miji.
Sashen Hajiya Dadda ta wuce. Ta samu t
sohuwar a falo tana karanta jarida. Sallamar Asiya yasa ta
ɗ
an tura gilashinta sama sannan ta
ɗ
ago tana kallon ƙofa dan bata gane muryar ba.
"Lah lah. Amarya ce da kanta?. Marhaban Marhaban"
Asiya zata zauna Dadda ta ce ta matso ta ra
ɓ
eta. Asiya ta ƙ
arisa ta rungumi tsohuwar.
"Kinsan mu da muke kan gangara muna son jin
ɗ
umin mutane kusa da mu" tayi maganar tana dariya tareda zare gilashin idonta ta maida shi gidansa.
"Haba dai. Hajiya ai har yanzu da sauran ƙarfin ki, ai sai kin cika
ɗ
ari har da
ɗ
aya tukunna"
"Ko shekaru nawa kayi a doron ƙasa ƙarshe dai sai ka
ɗ
an
ɗ
ani mutuwa, ko yaushe dai ta taho muna addu'ar ta same mu masu imani, kar ta
ɗ
aukemu muna cikin shashanci da gafala"
Dadda ta nisa tace "Ya aka ji da haƙuri kuma, kiyi haƙuri c
iwon ƙafa bai barni na je muku gaisuwa ba?"
Jiki a sanyaye Asiya ta amsa da cewa "Alhamdulillah Hajiya. Allah ya ƙara lafiya"
"Allah ya gafarta mata Amin"
Asiya tace "Amin"
Shiru ne ya
ɗ
an biyo bayan haka kafin Dadda tace " ya aka ji da hayaniy
ar Kamfen kuma. Ita 'yar uwarki kullum sai an nunota a tv ko jarida tana yawon kamfen, bana tunanin tana kula da lamarin Saifu ko 'ya'yanta. Aisha ta ce min tunda aka kai mai suna gidan 'yan ƙwaya, sau
ɗ
aya mahaifiyarsu ta ziyarceta. Kar ki manta fa ita ce
sanadin lalacewar 'yar, yo ina ta zauna da su ta fuskanci matsalarsu ma, yau tana wannan ƙasa gobe tana wancan gari. Haka take tun tana ƙarama ƙafarta baya zama waje
ɗ
aya"
Asiya bata yi mamakin wannan zance da Dadda keta sakewa ba. Dama idan mutum ya t
sufa ba abinda yake so irin a saurareshi.
Akwai lokacin da matan Ale suke zagin Tabawa wai tana ha
ɗ
a guri. Dama tun kafin tsufan Tabawa akwaita da gutsiri tsome, to amma shekaru yasa abin ya ƙara yin gaba. Sai dai baka zauna da ita ba, amma haka zata ka
wo zancen wannan ta kawo na wancan. Idan wani ma ya sake zuwa haka zata kwashe naka ta gaya mishi.
Dadda ta cigaba " kwanaki ma haka suka yi fa
ɗ
a da ƙannenta. Saudah a gaban Uban ta rantse babu ruwanta da Bilkisu har abada. Halima kam tun ranan da ta
kira Bilkisu da Boka suka raba gari. Yo idan ba Bilkisu ba, Haliman nan fa abar tausayi ce, ta kusa shekara talatin da biyar amma babu mashinshini, wannan ai ya isa ya ta
ɓ
a mata lafiyar ƙwaƙwalwa."
Asiya tace " Hajiya, Anty Halima ita ce autar Alhaji k
o?, lokacin biki kaman ita da Hajiya Umma suke ta shige da fice"
" itace Auta. Daga Rufaida sai Bilkisu, sai Saudah, mai suna, sai kuma ita Halima"
Asiya ta dinga gya
ɗ
a kai tana sauraron tarihin 'ya'ya da kuma jikokin Hajiya Dadda. Ba wannan ne ya ka
wota ba amma kuma wannan
ɗ
inma ba a banza ya tafi ba dan ta ƙara tsintar wasu halayen Bilkisu Kachallah.
"Ai Bilkisu a rayuwarta ita ka
ɗ
ai kawai ta sani. Har yau tana juya kaf yayye da ƙannenta. Na yi mamaki da bata tada fitina ba lokacin da Saifu yace
zai aure ki"
A zuciyar Asiya tace "saboda ta san abinda ta shirya min idan na shigo ba"
Labarin Saifuddeen da Dadda ta fara yasa ta tuna da
ɗ
anta Sa'ad.
"Saifu kaf halin ubansa ya
ɗ
auko. Dai dai da magana da tafiya duk irin tasa ce. Harta murm
ushi idan yai sai naga kamar Sa'ad ne a gabana" sai kuma ta fara goge hawayen daya fara zubo mata. Mutuwa sama da shekaru arba'in amma har yanzu idan ta tuno sai ta ji
ɗ
aci aranta kamar yau aka yita.
"Hajiya Allah ya gafarta masa"
"Amin, Amin fa. Ai
Sa'ad ya tafi a sa'a, gashi ya bar baya da kyau. Allah ya ƙarawa
ɗ
ansa lafiya da nisan kwana"
Asiya ta amsa da Amin. Chan cikin zuciyarta kuwa tana tunawa da sati
ɗ
aya zuwa biyu baya babu wanda ta tsana a duniya sama da Saifuddeen Kachallah har take gan
in da zai mutu ma da zata fi kowa jin da
ɗ
i.
Dadda ta miƙe ta shiga
ɗ
aki ta kawowa Asiya hotunan tarihi. A nan ta ga hotonan bikin Dr Sa'ad Habu Kachallah da Aicha Ali Jallow.
Ashe Saifuddeen gadon kyau yayi. Duk da hoton black and white ne hakan bai
ɓ
oye kyawun iyayensa ba musamman mahaifiyarsa wacce daga wajenta ya
ɗ
auki manyan idanu da kuma dimple sai dai bai
ɗ
auko farinta ba sai ya
ɗ
au baƙi da tsawon Uban shi.
Yana daga cikin dalilan da zata iya cewa sun haddasa mata ƙiyayyar Saifuddeen a baya, i
rin yadda mutane suke kururuta shi.