Showing 54001 words to 57000 words out of 67805 words

Chapter 19 - MATAR GWAMNA BOOK2 COMPLETE

iron a hannunta ba bayan taga irin tiririn da yak

e fitarwa.

Lokacin da Sumayyar ke straightening gashinta da flat iron

ɗ

inne Jummai ta shiga yi mata tambayar ƙauyenci, ƙarshe sai tace mata yana miƙar da hannu ma, wai ta gwada ta gani.

Kamar da wasa da Sumayyan ta ajiye flat iron tana amsa waya Jummai

ta

ɗ

auki flat iron

ɗ

in ta sa yatsunta ciki ta matse kamar yadda taga Sumayya na yiwa gashinta, sai kuma zafin ƙuna yasa ta yarda abin tana ihun zafi. Duk da an cire flat iron

ɗ

in a wuta amma dake be huce ba shiyasa ya ƙonata sosai.

Queen Bee ta shiga y

iwa Sumayya fa

ɗ

a kamar zata cinyeta duk dama bata san matsayin Jummai a wajen Asiya ba amma ta ga kammannin jini a tsakaninsu.

Lokacin da Asiya ta fito da Jummai Sumayya ta tsugunna ta bawa Asiya haƙuri bisa umurnin Queen Bee sannan ta cewa Jummai tayi

haƙuri.

"Idan kin yi na gari dan kanki Sumayya. Ke da Jummai matsayi

ɗ

aya kuke a wajena, kuma yadda kike zaune dani babu takuri ba zan yarda ki takura mata ba. Ku wuce ku bani waje"

Bayan tafiyarsu Asiya ta riƙe kai tana fa

ɗ

in wannan ka

ɗ

ai ya isa ram

ar dani ba sai matsalar Excellency ba"

"Jummai ma 'yar Ale ce?"

"Ya zamu yi da Uban da Allah ya ha

ɗ

amu da shi. Ba dan ta zo gidan bama na manta da ina da ƙanwa Jummai"

"Da

ɗ

in abin ma dai dukkanku kyaunsa kuke

ɗ

aukowa"

"Ni dai Umma na

ɗ

auko"

"Wallahi ana ganinki an ga Ale, ke da kin

ɗ

auko gaba

ɗ

aya kyaunsa ma da baturiya zaki zama sak"

Asiya tayi shiru saboda Ummanta data tuno. Rashin Uwa babu da

ɗ

i. Da Umma na nan da ko zuwa gida tayi ta kalleta za ta samu sassauci cikin lamurranta.

Maganar Gwamna da Queen Bee ta sako ne ya kauda hankalin Asiya daga tunanin Umma...

***

Mutane da dama su kan

ɗ

auka cewa ƙarfin iko ko mulki kaman ku

ɗ

i yake. Idan kana da shi ƙaruwa zai yi ta yi domin kuwa zuciyarka ba zata ta

ɓ

a nitsuwa da ka

ɗ

an

ba kullum cikin nema zaka kasanca.

Bilkisu Kachallah ta fara ganin tasirin zobenta sai dai juya mutum uku kacal bai isheta ba, chan cikin zuciyarta tana neman iko akan duk wanda ta ga dama. Hakan ne ya sa ta matsawa Malamanta na ƙasar India dana ƙasar Chi

na akan a ƙara mata ƙarfin mulki, tana so duk wanda zai yi jayyaya da ita daya tunkareta to tsoro da firgici ya hana shi magana.

Shirye-shiryen bikin na

ɗ

in Gwamna Bilkisu ta saka gaba, bata da lokacin 'ya'yanta kona mijinta, so take ta ha

ɗ

a inauguration

party da babu wanda ya ta

ɓ

a yi a ƙasar. Ba tada matsalar ku

ɗ

i dan haka komai da take shirin yi sai ya fito da sunanta a tarihin jahar dama ƙasar gaba

ɗ

aya.

Abun daya sake

ɗ

auke mata hankali shine batun wani kasuwanci da take son farawa. Dake yanzu babu

wani sirri na Yalla

ɓ

ai da bata sani ba shiyasa data fahimci yana cinikin makamai ana kaiwa ƙasashen maƙota da suke fama da yaƙe-yaƙe hakan yasa itama tayi shawaran zuba jari a ciki. Babu tunanin illar hakan a ranta sai dai kawai miliyoyin daloli da ta ke

hangowa idan komai ya tafi dai dai.

Sannu a hankali wanda suke kusa da Gwamna suka fara fahimtar akwai lauje cikin na

ɗ

i domin, mafiya lokuta yana sako zancen zai yi shawara da mai

ɗ

akinsa wanda kuma sun fahimci Bilkisu Kachallah yake nufi.

20

Yau safiyar Litinin an tashi da ruwa tun Asuba, hakan yasa garin ya

ɗ

au sanyi. A irin wannan lokuta mutum kan so ya kasance cikin bargo dan yaji

ɗ

umi yai barci mai da

ɗ

i.

A

ɓ

angaren Gwamna Saifuddeen Kachallah yana tsaye a bakin window na

ɗ

akinsa,

ta jikin gilashin windon yake ganin yadda ruwan sama ke cigaba da tsalawa kaman da bakin ƙwarya. Tun Asuba ake ruwan kuma har yanzu babu alamar zai tsaya nan kusa. Tsawa da walƙiya aka tsala wanda ya dawo da hankalin Gwamna daga nisan kiwo da yai. Zuciyars

a ta tafi ne ga kyakykyawar surar daya gani a jikin gilashin tana masa murmushi, cikin kwanakin nan yana kewarta irin kewa na fitar hankali amma ya rasa dalilin da yasa zuciyarsa ta kasa yunƙurin zuwa gareta. a ranakun da ya je chan gidansa baya nemanta,

sau

ɗ

aya da ta je gareshi kuma bai bata fiska ba, bai saurareta ba ƙarshe ma sai ya sakata hawaye domin tsawa ya daka mata akan ta fita daga

ɗ

akinsa.

Taya mutum zai yi kewar abar sonsa sannan ya kasa isa gareta. Taya zuciya da gangan jiki zasu so kasancew

a da masoyiya amma idan hakan ta faru sai zuciya ta shiga ƙunci?

Ya furzar da iska yana mai sake kallon gilashin dake gabanshi, sai dai wannan karan saukan ruwan sama yake gani ba wai fiskar Asiya ba.

Yau Asiya ta tashi ne da matsananciyar zazza

ɓ

i. T

un ranan da Gwamna Saifuddeen ya daka mata tsawa ya koreta a

ɗ

akinsa ta kamu da wannan zazza

ɓ

i, maimakon yadda kwanaki suke tafiya jikinta yai sauƙi sai ma komai ya sake lalacewa, ga kuma matsalar Sumayya da Jummai kullum cikin fa

ɗ

a suke, tayi alƙawarin ba

zata raba musu

ɗ

aki ba, idan ma zasu ci kansu ne to sai dai su ci.

Tunda tayi sallar Asuba ta duƙunƙunu cikin bargo tana rawan

ɗ

ari.

Kusan ƙarfe goma na safe Jummai ta shigo

ɗ

akinta. Bata ji shigowarta ba har sai da ta hawo gadon ta fara ta

ɓ

ata.

"Adda Shahidah Gamna ya zo, Gamna ya zo"

"Miye haka zaki cika min kunne da ihu"

"Wallahi na ganshi, dogo ne kaman Dogo mai nama na ƙasan layinmu. Ya min wani turanci ban gane ba nace masa Yas Yas Jummala Ale Faruƙ"

"Bakinki ne Jummalan ai. Matsa

ki bani waje"

Miƙewa tayi ta wuce ban

ɗ

aki. Shawaran Queen Bee take son gwadawa.

Duk abinda yake faruwa harda laifinta a ciki. Data bashi haƙƙinsa ƙila wannan ba zai faru ba.

Wanke fiskarta tayi ta fito saboda ta san bai da

ɗ

ewa a gidan, kar ta tsaya

wanka ya tafi.

Hangame baki tayi ganinsa tsaye a

ɗ

akinta. Shi

ɗ

in ne dai da take mararin gani iya tsawon lokacin nan.

Shima ƙura mata ido yai yana bin ilahirin jikinta da kallo. Rigar barcinta mai laushi ne daya tsaya mata dai dai gwiwa, rigar kalar ƙwai

da aka ka

ɗ

a wannan yasa ya dace da fatar jikinta.

"Ex Excellency"

"Dadda bata da lafiya, kije ki gaisheta"

Ya fa

ɗ

a a hankali.

Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta matso inda yake ta kamo hannunsa tace " tana Asibiti ne?"

Ha

ɗ

uwar hannunsu ya motsar da

zukatansu duka. Bai iya ta

ɓ

uka komai ba har ta saita fiskarsu sannan ta fara kissing

ɗ

insa a hankali, a nashi

ɓ

angaren wani kewarta ne ya ziyarce shi hakan yasa ya jawota jikinsa sosai ya shiga shafa ko'ina na jikinta.

Bata san ya aka yi suka kai gadonta

ba har ma ya shiga ƙoƙarin rabata da rigan jikinta sai kuma komai ya tsaya chak. Kaman wanda aka tsikara ya tashi a kanta ya fice daga

ɗ

akin, tsabar sauri har sai daya buge kansa da gini dan ƙofar

ɗ

akinma bibbiyu yake gani.

"Ya Salam! Minene a jikina ne

?" Asiya ta fa

ɗ

a tana shinshina jikinta.

Ƙ

arfe biyar na yamma ta kira Halima Kachallah ta tambayeta wani Asibiti aka kai Hajiya Dadda.

Zuwa ƙarfe shida ta isa

ɗ

akin da aka kwantar da tsohuwar. Dake

ɗ

akin a cike yake da 'yan dubiya bata wani jima ba ta

tafi.

Washegari da safe sai ga kiran Abba wai ta yiwa Gwamna godiya ya biya masa Hajji na wannan shekaran. Kaman ha

ɗ

in baki ko awa

ɗ

aya ba ayi ba Ale ya kirata wai yana hanya zai zo godiya Gwamna ya biya masa kujerar Makkah.

Da Ale ka

ɗ

ai ya biyawa sa

i ta yi tunanin ko roƙonsa yai amma kuma wannan ya nuna ra'ayin kansa ne ya biya musu.

Abin ya

ɗ

aure mata kai dan bata san ma'anar hakan ba. Yana gudunta amma kuma yana ƙoƙarin yiwa iyayenta irin wannan Alkhairi.

"Anty Asiya ki yiwa Jummai magana, sa

u biyu ina saka sabon MaClean a ban

ɗ

aki tana shanyewa"

Asiya ta ce "To ki gaya mata abin wanke baki ne ba na sha ba"

Sumayya ta amsa "Wallahi na gaya mata amma ta ƙi denawa"

"Kira min ita"

Bayan fitan Sumayya daga

ɗ

aki Asiya ta maida hankalint

a ga zane da take yi a jikin baƙin masking tape wanda za a

ɗ

aurawa wata Amarya gobe. Idan har babu aikin da za ta yi a gidan gara ta koma sana'arta na da. Akwai ma wani offer da aka bata na aiki wanda article ne zata dinga rubutawa amma bata kar

ɓ

a ba sabod

a wanda ya ajiyeta a gidan bai saurareta ba balle ta masa maganar.

Kaman daga sama ta ji muryan Junior yana ƙwala mata kira, tana miƙewa ya shigo

ɗ

akin da gudu yana dariya.

"Juni Juni kai ne ka girma haka?"

"I miss you Anty" ya fa

ɗ

a yana ƙara shig

ewa jikinta. Sallamar Mahira da Nana yasa ta

ɗ

aga kai da sauri har lokacin fiskarta

ɗ

auke da murmushi. Ba ƙaramin da

ɗ

in ganinsu ta yi ba.

Haka suka wuni tare suna hira, ƙarshe dukkansu suka shiga kitchen suka tayata girki. Ma'aikatan gidan suka ja gefe su

na mamakin yadda yaran suka sake da Asiya. Lokacin da Bilkisu Kachallah ke zaune a gidan bata ta

ɓ

a shigowa kitchen dan ta dafa wani abu ba balle har ta shigo da yaran su tayata aiki. Abin gwanin sha'awa dan har Junior sai da aka bashi aikin mummula meatbal

ls kafin aka zo aka soya su.

Lokacin da aka ha

ɗ

u ana cin abinci suka dinga dariyan shiriritan Jummai, magana

ɗ

aya tayi sai kaga sun kwashe da dariya wai hausanta abin dariya.

Zuwan yaran yasa Asiya ta samu walwala ta sake sosai kamar bata da wata da

muwa a ranta. Basu bar gidan ba sai dare bayan sun yi sallar Isha. Shi Junior ya so su kwana ne ma amma sanin halin Mommynsu yasa dole suka tafi.

***

Washegari da safe misalin ƙarfe tara sai ga wasu mata biyu sun zo wajen Asiya. Bata san su ba am

ma yanayin shigarsu ya nuna mata cewa su

ɗ

in manyan mata ne.

Bayan sun gaisa sai suka fara wani batu daya

ɗ

aurewa Asiya kai. Wai su daga ƙungiyan mata suke, suna so ta shiga ƙungiyarsu saboda su bata kariya daga Bilkisu Kachallah dama duk wani wanda z

ai so takata.

"Ban gane zaku bani kariya ba?"

Baƙar cikinsu ta sassauta murya tace "wai baki da masaniyar cewa an ajiye ki a nan ne saboda baki da wani amfani? Ko ba kya jin abinda ake fa

ɗ

a a gari?"

Ganin idon Asiya ya bu

ɗ

e na mamaki sai ta cigaba

" Bilkisu Kachallah ke juya Gwamna"

Da ta lura maganar yai wa Asiya shigar ba zata sai ta cigaba. "Mun san ba haka ta zauna ba shiyasa muke so ki shigo cikinmu mu baki kariya. Idan kina tare da mu babu abinda zai gagareki a jahar nan domin..."

"Idan

har na fahimce ku so kike na shiga ƙungiyar ku ku bani kariya daga Bilkisu Kachallah ko?"

Ɗ

aya matar, fara 'yar duma-duma ta ce "bayan kariya, zaki samu ki juya mijinki yadda kike so. Muna tareda matan Gwamnoni da kuma..."

"Ban katse ki ba Hajiy

a, amma a iya karatuna Allah ka

ɗ

ai ke kare mutum. Bana tunanin akwai waninsa da zai iya kareni daga wani abu ko da kuwa tuntu

ɓ

ene. Sannan ni ban san mi ake nufi da juya miji ba, shin maida shi muciyar tuwo za a yi ne ata juya shi ko ya abin yake?"

Matan

suka kalli juna. Sun lura raina musu hankali Asiya ke son yi.

Sai kuma farar matar tace "ki zauna kiyi shawara da zuciyarki kafin zaman gidan nan yafi ƙarfin ki"

Sai da suka miƙe sannan suka ajiye mata card

ɗ

insu wai ta kira su idan tayi shawara.

A

siya ta bi bayansu da kallo, yadda suke iya juya bayansu ma sai Allah dan ba ƙaramin mazauna garesu ba, irin matannane da zaka gani a bikin yarabawa suna chanja

ɗ

aurin zani duk bayan minti

ɗ

aya.

"Allah ka raba ni da sharrin mutanen nan" Asiya ta fa

ɗ

a ba

yan sun fice daga falon.

Ta jima tana alhinin wan

ɗ

annan baƙi wanda ko sunansu basu fa

ɗ

a mata ba har suka tafi, duk dama dai wani abu da suka fa

ɗ

a ya tsaya mata a rai, wato batun Bilkisu da aka ce tana juya Gwamna. Queen Bee ta mata maganar amma ta shasha

ntar da batun saboda ba ta son zargin abinda bata da tabbas a kai. Sai dai kuma a yanzu da wa

ɗ

annan mata suka yi maganar sai take ganin ƙila akwai ƙanshin gaskiya a batunsu idan ba haka ba taya Gwamna zai juya mata baya lokaci guda haka, miyasa zai guje ta

?. Anya kuwa babu wani abu a ƙasa?

Tana cikin wannan saƙa da warwara Halima Kachallah ta yi sallama a falonta. Sai data ganta ma ta tuna da cewa ashe yau suka yi zata mata ƙunshi.

"Kin san Allah Anty Halima ko yanka cellotape

ɗ

in ki banyi ba"

"Ai

kuwa yau za a yi ta a gidan nan. Ko sama da ƙasa zasu ha

ɗ

u ba zan bar gidan nan ba sai an mini lalle, kuma irin design

ɗ

in dana za

ɓ

a za ayi"

"Ai kuwa sai dai ki kwana dan maigidan ya hana"

"Ta

ɓ

! Ai ko Anty Bilkisu ce ta hana sai anyi, balle kuma na s

an Yayana ba shi da matsala"

Asiya tayi dariya sannan kuma suka shiga gaisawa. Bayan sun gaisa ta tambayi jikin Dadda.

Minti shabiyar da zuwan Halima Asiya ta kira Jummai ta bata saƙo ta kaiwa Yaya Bello a waje zai kaiwa Queen Bee a chan shagonsu. Mi

nti biyu da fitar ta ta dawo da gudu tana haki wai Aljanu sun ta

ɓ

a Yaya Bello. Asiya na jin haka ta san ya sha wani abu kenan.

"Da gaske Anty Shahidah Aljanu sun sace masa ƙafa, ga ƙafa a jikinsa amma sai neman ƙafafunsa yake, inaga sun tafi da nashi ne

sun saka masa nasu"

Takaici ya kama Asiya, yau gashi ƙanwar bayansu ce take tsokalar Yaya Bello wanda da ya yi aure da wuri kaman sauran 'yanuwansa da zai haifi 'ya kamar Jummai.

"Anty Shahidah ba za ki je ki masa addu'a ba?"

"Ki bawa Inuwa Drive

r saƙon zai kai min"

"Anty Asiya dama maza na samun Aljanu ne?" Halima ta fa

ɗ

a bayan tayi dariyar abinda Jummai ta fa

ɗ

a.

"Ba wani Aljanu fa, he's jus high ne"

"Dan Allah? Barin je na gan shi"

Halima da Jummai suka fice daga falon da sauri. Asi

ya kan ta san ranta ne kawai zai

ɓ

aci idan ta fita shiyasa tayi zamanta.

Ai kuwa sun fi minti goma kafin suka dawo, Halima Kachallah har da ƙwalla a ido tsabar dariya.

"Kai Anty Asiya kin missing show Wallahi. Kinga yadda yake kuka wai an sace masa ƙ

afa?"

"Sai dai Allah ya shirya min shi. Yaya Bello case ne ai. Akwai wani lokaci shekarun baya tun ina gida Ale ya tara buhuhhunan wake da masara a store zuwa lokacin da zai yi tsada sai ya fitar, kawai sai Yaya Bello ya je ya bu

ɗ

e store ya kira mutane

yana raba musu wake da masara wai an masa wahayi ya fitar da zakkah. Ale baya nan ya tafi kasuwar ƙauye aka kira aka sanar da shi, tsabar ru

ɗ

ewa gudawa ya fara har suka shigo gari, kafin ya iso an riga an gama raba kaya, store ya koma wayam babu komai. Da

Ale ya fara rashin lafiya saboda asaran da yai an

ɗ

auka ba zai yi rai ba"

Halima tsabar dariya zama ta yi da

ɓ

as a ƙasa tana riƙe ciki tana dariya, tsabar dariyan ma sai da wuyanta ya riƙe.

Halima Kachallah bata bar gidan ba sai ƙarfe tara na dare, ka

fin lokacin Yaya Bello ya warware sarai kaman ba shi yake ta hauka da rana ba. Tsabar rigima Halima ta ce ta gaji wai Asiya ta sa Yaya Bello ya kaita gida ba zata iya tuƙi ba.

A cikin motar kuwa ta dinga tsokalar Yaya Bello tana masa dariya tun yana sh

arewa har abin ya fara bashi haushi, dariya ya ƙi ci ya ƙi cinyewa akan abu

ɗ

aya.

Lokacin daya sauketa a ƙofar sashensu ta kalleshi tace " idan gobe an sace maka ƙafa ko hannu ka kira ni zan ha

ɗ

aka da cousin

ɗ

ina lawyer ne zai ƙwato maka haƙƙinka"

Ya b

i wayar da ta miƙa masa da kallo. Ya sani so ta ke ya sa mata numbarsa amma abu biyu ya

ɗ

aure masa kai. Na farko tunanin matar aure ya ke mata, na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login