Showing 36001 words to 39000 words out of 67805 words

Chapter 13 - MATAR GWAMNA BOOK2 COMPLETE

Kyaunsa, iya wankansa, tafiyarsa dama maganarsa.

A baya ta tsani muryarsa saboda sanyin muryar yayi yawa kamar na mace. Amma yanzu koyaushe ta tuna maganarsa "ina son ki Asya" sai ta ji tsikar jikinta ya tashi.

Lokac

in da Dadda ta fa

ɗ

a mata Saifuddeen bai ta

ɓ

a ganin iyayensa ba sai a hoto, wani tausayinsa ne ya ratsa ta. Ashe gara ita ta rayu da tata mahaifiyar har zuwa lokacin data mallaki hankalin kanta. Amma shi...

Sai yamma liƙis Mahirah ta dawo daga Islamiyya.

Lokacin Asiya da Dadda sun wuni hira, a nan Asiya tayi sallar Azahar da La'asar kuma suka ci abinci tare. Ta taso da tsofi kusa da ita dan haka duk tsawon zaman da suka yi bata gaji da Hajiya Dadda ba, ta ƙaru sosai kuma ta sake samun darasin rayuwa.

Duk da ahalin Habu Kachallah suna cikin arziƙi amma suma suna fuskantar jarabawa iri-iri, daga kan 'ya'ya, jikoki da ma 'ya'yan jikoki. Dama haka rayuwar take babu wanda zai tsira daga jarrabawar Allah, sai dai na wani ya banbanta da na wani.

Bayan sun

ke

ɓ

e da Mahirah ne ta tambayeta ko tanada hoton Hansa'u a wayarta.

Mahirah tace baza a rasa ba cikin hotunan da ta

ɗ

auke su ita da Junior lokacin tana gidan. Ta jima tana duba wayarta kafin ta samo hoto

ɗ

aya da Junior ya musu selfie. Fiskar Hansa'u na

karkace amma dai duk wanda ya santa zai iya ganeta. Asiya ta tura hoton a wayarta sannan ta musu sallama ta tafi. A cikin mota ta turawa Fou'ad hoton tana addu'ar Allah yasa ya binciko mata agent RBK da gaggawa.

Lokacin data isa gida

ɗ

akin Sumayya ta f

ara wucewa, ta samu Summayar ta dawo tana sallah. Ta wuce nata

ɗ

akin dan a gajiye take.

Bayan ta gama sallar Isha ta kwanta tana tunanin abinda ya dace ta yi a wannan lokaci. Idan ta yi gaggawan yanke hukunci akan Bilkisu zata iya rasa bakin zaren da ta

ke son warwarewa, dan haka dole tabi komai a nitse sannan tayi shiru da bakinta har zuwa lokacin da zata san duka gaskiyar.

***

Cikin kwana biyun da Asiya tayi kafin Gwamna ya dawo ta yi su ne cikin takatsantsan da kuma shirye-shiryen wani ƙudurint

a da take son aiwatarwa idan Gwamna ya dawo. A rana ta uku da take tunanin dawowan Gwamna har dare shiru babu

ɗ

uriyarsa. Tsoron zaƙewa take shiyasa ta kasa kira ko ta masa text ta ji ko lafiya bai dawo ba. Besides da yamma ta shiga kitchen ta ga ana ta kan

shirye-shirye wai Bilkisu ce ta bada umurnin girkin da za ayi saboda Gwamna na hanya. Haushi ya sa ta koma ba tareda ta yi abinda tayi niyya ba. Kenan bai damu da ita ba, har zai sanar da Bilkisu dawowarsa amma bai tuntu

ɓ

eta ya gaya mata ba. Haushi ya cik

a mata ciki ta kasa cin abincin dare.

Tana kwance kan gado duk bata jin da

ɗ

in jikinta. Ga haushin Gwamna da take ji, ga kuma baƙon wata da ke yi mata sallama. Junior ya shigo

ɗ

akin wai ta masa labari.

"Junior bana jin da

ɗ

i ka bari gobe zan maka"

"N

o, jiya ma baki min ba"

Ganin ba haƙura zai yi ba yasa ta miƙe tace su je

ɗ

akinsa.

"Wani labari zan yi"

"CY and the monkey"

"Ikon Allah. Idan CY ya kamaka kana masa dariya zaka gayawa 'yan garinku"

Junior ya fara dariya tun ma bata fa

ɗ

i laba

rin ba. Tun ranan da ta bashi labarin indai ya tuno sai yayi dariya, kuma kowanni lokaci zata bada labarin sai ya ji kaman yanzu ne farkon jin labarin a bakinta.

Da ke a gajiye take, a gurguje zata bashi labarin ta huta da rigimarsa.

"Akwai wani abok

ina ana ce masa CY amma asalin sunansa Clement Yohannah. Watarana ni da shi muka je gidan zoo

ɗ

aukan rahoto saboda tsohon Zakin gidan zoo

ɗ

in ya mutu. Da muka gama na

ɗ

an rahoto sai muka fara yawon bu

ɗ

e ido a cikin zoo

ɗ

in. Muka ha

ɗ

u da wasu 'ya'yan birrai

suna wasa. CY ya

ɗ

au camera yaje wajensu ya fara

ɗ

aukansu hoto. Da ya matsa kusa da su sai suka watse sai guda

ɗ

aya. CY ya shiga

ɗ

aukanta tana rawa, ƙarshe data gudu sai ya bita. Ina kiran CY akan ya haƙura da Birran nan ya zo mu tafi amma yai kunnen ƙashi

. CY ya bi Birrai har wajen duwatsu. Yana saƙale da camera a wuyansa ya riƙeta yana shirin

ɗ

aukan wani Biri sai wancan Biri mai rawan nan ta zo bayan CY ta zabga masa bulala a wuya. CY ya riƙe kunne ya juyo da sauri dan ya ga daga ina aka dake shi, bai g

ama juyawa ba aka sake zuba masa bulala a tsakiyar kai. CY ya saka ihu ya fara gudu yana kiran 'Jesus my head ooo. I don die ooo' ai kuwa Birrai kusan biyar suka biyo CY da gudu dukkansu da bulala a hannunsu. CY ya yar da camera, ya yar da takalmi ya cigab

a da ihu yana kiran 'i don die oo'

Har muka koma gida CY bai san inda kansa yake ba, da an ta

ɓ

a shi zai fara 'i don die oo' kafin a kai gida kan CY ya kumbura suntun"

Tun kafin ta kawo nan Junior ya ke dariya. Itama dariyan ta fara, saboda tunowa da

tayi wannan ne silar shaƙuwarsu da CY dan lokacin bata jima da fara bautar ƙasa a tashar Hill TV ba.

Gwamna da ke tsaye bakin ƙofa ya tako har bakin gadon. Ƙanshin turarensa da Asiya ta ji yasa ta tsaida dariyan, bugun zuciyarta ya ƙaru.

"Daddy" Juni

or ya fa

ɗ

a yai tsalle ya fa

ɗ

a jikin Gwamna.

"My boy ya kake?"

"I'm fine Daddy"

Asiya bata

ɗ

aga ido ta kalleshi ba saboda tsoron ha

ɗ

a ido take da shi.

Dai dai kunnenta ta ji yace " ki fa

ɗ

awa Junior gaskiya, ba CY ka

ɗ

ai aka zane ba, mai bada labari

n ma an ta

ɓ

a lafiyarta"

A fusace ta juyo tace "waya gaya ma..." bakinta ya kafe lokacin da ya kissing goshinta.

"Anty Asiya da gaske kema Monkey ya dake ki?" Junior ya fa

ɗ

a dan ya ji abinda Gwamna ya fa

ɗ

a.

Da ƙyar Asiya ta iya ha

ɗ

a kalmomin bakin

ta tace " a'a Junior, CY ka

ɗ

ai aka zane"

Miƙewa ta yi ta yiwa Junior good night sannan tayi hanyar ƙofa da sauri, bata kai ƙofar ba aka riƙo hannunta.

Zuciyarta yai wani tsalle lokacin da Gwamna Saifuddeen ya mannata da ƙirjinsa ya rungumeta da kyau ya

na fa

ɗ

in "Asya ko sannu da zuwa ba zan samu ba"

Duk ƙoƙarinta na son yin magana ta kasa saboda duk abinda ya taho a maƙoƙoro yake tsayawa.

"Fatan na same ku lafiya?" ya fa

ɗ

a bayan ya rabata da jikinsa amma bai sake mata hannu ba.

"Wanda kake son s

amun su lafiya suna nan lafiya, sun ma shirya maka liyafar dawowa"

Tayi ƙoƙarin raba hannunsu amma ta kasa.

"Nan da kwana biyu zaki iya shirya mini taki liyafar saboda kema na same ki lafiya" ya ƙarisa maganar yana murmushi.

Ganin ya sake mata hannu y

asa ta turo baki ta fice daga

ɗ

akin tareda banko musu ƙofa.

Har ga Allah ta

ɗ

auka zai biyota

ɗ

aki amma har bacci ya

ɗ

auketa bata ji

ɗ

uriyarsa ba.

Bayan Gwamna ya bar

ɗ

akin Junior kuma, sashensa ya wuce inda Bilkisu ke jiransa.

"Darling akwai improve

ment sosai a Kamfen namu. Duk anguwar daka shiga posters

ɗ

inmu suka fi yawa and..."

"Tun ban zauna ba Bilkisu"

"Sorry Darling, kayi wanka ka fito, na shirya maka special dishes"

"Cook ya shirya special dishes"

"Da izini na ba, kaga kaman ni na

yi kenan"

Ya girgiza kai ya wuce

ɗ

aki bayan ya manna mata kiss a kumatu. A gajiye yake dan haka baya son dogon musu...

14

Washegari ya kama Asabat dan haka Gwamna ba zai fita da wuri ba saboda yana son hutawa.

Ƙ

arfe tara na safe

ya kira numbar Sumayya yace ta same shi a falonsa, tun ranan ya sa Asiya ta mayar mata da wayarta.

A ƙasa ta zauna tana duƙunƙune kai dan tun ranan da ya ƙwaceta a hannun Asiya take fargaban ha

ɗ

uwarsu, saboda bata san mi zai ce mata ba.

"Ya karatu"

ya tambaya saboda ta sake jiki da shi.

"Alhamdulillah" ta amsa murya ƙasa-ƙasa.

Tambayoyi ya fara mata gameda karatunta da kuma burinta idan ta ƙare karatun. Wannan yasa ta

ɗ

an saki jiki da shi.

Chan sai ya sako mata tambayar da take tsoro "Alhaji A

bdullahi ya tura wajen Baba ne?"

Ta yi shiru tana rarraba idanu.

"Sumayyah?"

"Na'am" ta fa

ɗ

a ciki ciki.

"Alhaji Abdullahi ya nemi izini a wajen Baban ki ne? Ko dai a Bello yai wa magana?"

Ta girgiza kai tana ji kaman ta nitse cikin rug saboda

kunya.

"A bisa yadda na sani dai da ke da 'yaruwarki amana kuke a hannuna, kuma ni Abdullahi bai sameni akan maganar ki ba, shiyasa na tambaya ko ya wuce wajen Baba ne kai tsaye"

Ya

ɗ

an yi shiru yana nazarinta saboda ya lura maganganunsa ya fara tasi

ri ajikinta.

"Idan Alhaji Abdullahi yana sonki Sumayya, wajena zai zo ya nemi izinin magana da ke, wannan shi zai tabbatar da cewa da gaske ne yana son ki, ba wai ya dinga bin ki a waya yana cewa ki turo masa hotunan ki ba"

Maganarsa ta karshe tai w

a Sumayya ba zata, har take ganin inama tana da layar

ɓ

ata ta

ɓ

ace

ɓ

at a wajen.

Ya shiga mata nasiha kan rashin dacewar abinda ta aikata, daga ƙarshe yace

"Daga yanzu duk lokacin daya kira ki. Kice masa ya nemi izinin magana da iyayenki kin ji"

Sumayya

ta gya

ɗ

a kai idanunta cike da ƙwalla.

***

Asiya tana zaune gaban mirror tana shafa powder Gwamna ya shigo

ɗ

akin da sallama.

Ba tareda ta san dalili ba sai kawai ta ha

ɗ

e rai. Ta yi kaman bata ganshi ba, nan kuwa har zuciyarta ya fara bugawa da

ƙ

arfi-ƙarfi.

" Madam barka da safiya" ta ha

ɗ

e rai ta cize le

ɓ

e tana jin haushin kiranta Madam da yai. Madam kuma? Wa yaga irin tsohuwar nan.

Ya

ɗ

an rankwafo daidai kunnenta yace "Jiya kika gudu ba tareda mun yi sallama ba"

Dama a cike take da shi,

sai ta juyo a fusace tace " ina ruw..." komai ya tsaya chak saboda ha

ɗ

e bakinsu da yai, koma minene take son fa

ɗ

a ya ƙare, dan har lokacin da ya raba bakinsu bata dawo dai-dai ba. Idonta a rufe, hannunta na rawa, hanjin cikinta sun cunkushe, ƙirjinta na b

ugawa kaman tayi gasan tsere, sannan ba zata iya cewa ga inda kanta yake ba dan kamar a kan iska ma take yawo.

Gwamna ya shafa kumatunta yace "zan fita. Na yiwa Sumayyah magana kuma nace ta baki haƙuri. Dan Allah banda duka banda tsawa, ki mata nasiha a h

ankali, hakan zai sa ta gane da wuri"

Ya sa hannu ya riƙo hannunta biyu da suke kan cinyarta, ya lura da yadda hannunta ke rawa, hakan yasa shi kissing kowanni hannu yace "lallen hannunki yayi kyau"

Asiya ta ha

ɗ

iyi yawu maƙwot, tana jin wani abu na

yawo a duk ilahirin jikinta.

"Zan je Kachallah House. Dadda tace kin kai mata ziyara, nagode da kulawa"

Ya sake kissing hannun yace "gobe ina jiran taki liyafar"

Ya hura mata iska akunne saura ka

ɗ

an Asiya ta shi

ɗ

e dan abin ya zo mata bazata.

"Na ta

fi"

Sai da ta ji ƙaran rufe ƙofa kafin ta sauke nannauyan ajiyar zuciya ta dafe ƙirjinta dan ta tabbatar zuciyarta bai bulloƙo waje ba.

"Na shiga uku ni Asiya" ta yi maganar tana hura iska waje saboda ta samu sauƙin cunkushewar da ƙirjinta yai.

B

a ta gane wannan sabon salo na Gwamna ba. Bata ma gane ya aka yi duk wani abu da ya mata yake tasiri akanta ba. Da ta

ɗ

an samu nitsuwa sai ta kalli kanta a madubi. Ta yi saurin sa hannu ta ta

ɓ

a la

ɓɓ

anta saboda ta tabbatar suna nan lafiya lau.

"Na shiga u

ku, ko dai wani abu ya saka min ne?" Ji tayi lips

ɗ

in na mata da

ɗ

i domin har lokacin akwai sanyin lips

ɗ

insa akan nata. It was a brief kiss amma har yanzu effect

ɗ

in na jikinta...

Bayan awa

ɗ

aya da tafiyar Gwamna Sumayya ta shigo

ɗ

akin Asiya. Ƙasan i

danunta sun kumbura, farin idon kuma yayi ja.

Asiya na aiki da laptop

ɗ

inta amma gaba

ɗ

aya hankalinta ya kasu kashi biyu. Ɗaya yana ga aikin da take tsarawa,

ɗ

ayan kuma yana ga abinda ya faru awa

ɗ

aya daya wuce.

"Anty Asiya kiyi haƙuri Dan Allah"

Ta sake maimaita maganar ganin Asiya bata juyo ba, balle ta amsa mata.

"Allah ba zan sake ba, kiyi haƙuri. Allah ban san ya akayi na tura masa hoton ba"

Sai a lokacin Asiya ta juyo tace " ni nasan ya akayi ai. Ya ce miki yana son nono irin naki 'yan

ƙanana masu da

ɗ

in ta

ɓ

awa, ki tura masa ya gani ya rage zafi tunda kince ba za ki bar shi ya ta

ɓ

a ba"

Ta sani Asiya akwai saurin riƙe abu, amma bata yi tunanin har ta haddace chats

ɗ

insu data karanta ba.

"Da kika ce ba za ki barshi ya ta

ɓ

a ba, mi ya

hana kice masa ba zaki tura ba saboda da ta

ɓ

awan da turawan duk sammakal. Miyasa kika ji tausayinsa da ya ce miki 'plz my Sumy, ki taimakawa Bawan Allah' ke daƙiƙiyace za ki tausaya masa bayan yana da mata uku a gida kuma kowacce tana da nonon daya halatta

masa ya gani ya ta

ɓ

a?. I'm dissappointed in you Sumayya, har anyi namijin da zai ha

ɗ

ani da ke."

Jin ta fara

ɗ

aga muryarta yasa ta tuna maganar Gwamna sai ta sassauta murya tace " to yanzu dai

ɗ

aya daga cikin matansa ta ga hoton a wayarsa kuma tace za t

a wallafa hoton da chats

ɗ

inku a duniya kowa ya gani"

"Na shiga uku Dan Allah Anty ki bata haƙuri. Wallahi ba zan sake ba"

"Ina ruwana, yanzu ma data min maganar cewa nayi ta yi duk abinda ta ga ya dace ƙanwata tace babban mutum take so"

Da gaske

Sumayya ta tsorata ta riƙe ƙafar Asiya tana kuka tana bata haƙuri. Asiya ta ha

ɗ

e rai kamar abinda ta fa

ɗ

a gaskiya ne.

"Ki shirya auren Alhaji Abdullahi dan na yiwa Ale magana, kin san dama Ale da ya ga mai ku

ɗ

i jikinsa ke rawa. Idan kin je kuma ku fafat

a da matan gidansa"

Da ta ga kukan nata yayi yawa sai ta yi gyaran murya tace " Zan ce kada ta ya

ɗ

a hoton. Idan kika cigaba da mu'amala da mijinsu kuma ruwanki. Tashi ki bani waje"

Sumayya ta miƙe sumi sumi ta bar

ɗ

akin.

Asiya ta jinjina kai, rayu

wa kenan. Ko a mafarki bata ta

ɓ

a tunanin akwai ranan da zasu zauna suyi irin wannan magana ba. Lokacin da ta ke kamarta ina ma take da lokacin tunanin irin wa

ɗ

annan abubuwa. She's so occupied da karatu da kuma sana'a, bata da lokacin mummunan tunani irin w

annan, sannan soyayyarsu da Ubayd tsabtacacciya ce. They were so sure za su yi aure shiyasa suka nisanci duk wani abinda zai jawo su aikata wani abu da bai dace ba.

Ta sake ta

ɓ

a le

ɓ

enta tana tuna lokacin da take gayawa Gwamna cewa gangan jikinta da ruhi

nta duk na Ubayd ne. Lokaci guda kuma ta tuno amsar daya bata.

*"Ki fa

ɗ

i koma minene, hakan ba zai chanja cewa daga yau gangar jikin, zuciyar da ruhin duka Allah ya mallaka min ba"*

***

Bayan Gwamna ya bar wajen Alhaji Sani Office ya wuce saboda sun

a da wani meeting ƙarfe hu

ɗ

u na yamma da za ayi da wasu Dakacin wasu ƙauyuka biyu da suke rikicin fili tsakaninsu. Da ke yana cikin farin ciki, kafin ya shiga meeting

ɗ

in ya rubuta ƙaramar poem ya tura a blog na shi. Ya san zata gani, dan ranan da tayi com

ment akan waƙarsa ta Attaruhu , ranan ne ya gane wacece fan

ɗ

insa mai amfani da suna *SeeyaShahidah* ta sha tura masa message ta email tana son ha

ɗ

uwa da shi, dan a tunaninta kamar kowa macece marubuciyar.

Ai kuwa yana

ɗ

aurawa ko minti biyar bai kai ba

Asiya ta gani, dama ta jona wifi na gidan tana aiki da wayarta dan haka tana ganin notification daga www.kasasapoems.com ta yi saurin bu

ɗ

ewa.

Sai da ta karanta waƙar sau uku tana nazarin ma'anar waƙar wanda yai kama da yanayin da ta shiga lokacin da Gwam

na ya kissing

ɗ

inta.

"Allah ka

ɗ

ai ya san wacece KaSaSan nan. She's a good poet amma ko mi yasa take

ɓ

oye kanta oho" Asiya ta furta a fili.

Gaba

ɗ

aya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login