Showing 57001 words to 60000 words out of 67805 words
biyu kuma shi bai iya amfani da babbar waya ba.
Ganin ya ƙi amsar wayar sai ta ce " ka bani wayarka na sa ma
ka number na"
Ganin ta dage sai ya fito da ƙaramar wayarsa daga aljihu ya miƙa mata ta amsa ta sa numbarta ta flashing numbarta.
Da ya isa gida ko fitowa daga mota bai yi ba ya ga shigowar kira. Yana
ɗ
auka ya ji ance " ka ta
ɓ
a ƙafafuwanka suna nan ko
an sace?"
Ya
ɗ
an ha
ɗ
e rai kamar tana ganinsa yace " suna nan"
Halima ta kwashe da dariya, sai da ta yi mai isarta kafin tace "Sai da safe Yayanmu"
Ƙ
arfe hu
ɗ
un Asuba Halima Kachallah ta kira Asiya ta sanar da ita rasuwan Dadda. Duk da tsohuwar t
a ja miya amma hakan bai hana Asiya jin mutuwar a jikinta ba.
Da safe ƙarfe shida da rabi a Kachallah house ya mata. Ƙarfe tara na safe za ayi jana'izarta amma tun ƙarfe bakwai gidan ya fara cika.
Mutuwar Dadda ya girgiza Gwamna Saifuddeen Kachallah. Da
dda ita Kaka ce sannan Uwa a gareshi, duk wani tarbiyyan da zai yi tinƙaho da shi to kaso saba'in ciki ya samo daga Hajiya Dadda ne.
***
Ranan da Dadda ta rasu mashahurin marubucin nan KaSaSa ya rubuta waƙoƙi guda bakwai saboda tunawa da Hajiya Kha
dijah Kachallah. Asiya bata samu karanta waƙoƙin ba sai bayan kwanaki hu
ɗ
u da rasuwan. Wani abu ne ya
ɗ
aure mata kai bayan ta karanta waƙoƙin, kamar akwai alaƙar jini tsakanin marubucin da kuma Hajiya Dadda.
Idan har haka ne to KaSaSa zai iya zamowa
ɗ
aya
daga cikin jikokin Dadda.
Ba da
ɗ
i ta kira Halima Kachallah ta shiga yi mata tambayar ƙwaƙwafi kwanaki ka
ɗ
an bayan rasuwan kakarta da take matuƙar so. Dan haka sai ta bar zancen a ranta zuwa wani lokaci...
21
Not edited.
A ofishin NDLEA na A
buja kuwa Agent Maryam Dahlia Aliyu ce ke ta tiriri saboda wani batu daya taso ake son rufewa.
"Ban gane za a dakatar da binciken nan ba. DEA suna da interest akan wannan case, miyasa za a ce a rufe shi. Ina buƙatar mutumin da BBC eye ta yiwa interview"
Kallonta kawai suke yi saboda abu ne da ba zai yiwu ba domin kuwa daga sama aka aiko akan a rufe file
ɗ
in.
"Ba kallona zaku yi ba, i need answers"
Wani dogo a cikinsu ya sassauta murya yace "Gwamnati ba zata saka hannu a binciki Matar Gwamnan jah
ar Congo ba"
Agent Dahlia ta ƙura masa jajayen idonta tana mamakin kalamansa, chan kuma ta furzar da iska sannan tace "inaga ka manta cewa ni
ɗ
in Gwamnatin America nake yiwa aiki ba taku Gwamnatin ba. My country does not take shit"
Ta kalli sauran ja
mi'an dake wajen
ɗ
aya bayan
ɗ
aya sannan tace " mark my words, sai na kai matar Gwamnan jahar Congo kurkuku"
Daga fitar ta daga
ɗ
akin taron aka shiga tattauna yadda wannan iƙirari nata ba zai zamo gaskiya ba, a wani
ɓ
angare kuma suna tsoron fushin Gwamna
tin America idan wani abu ya samu jami'arsu.
***
Bilkisu Kachallah ta sake kallon documentary na BBC eye a karo na uku, chan cikin zuciyarta tana ayyana wani abu mai girma wanda zai iya girgiza jahar Congo sannan ya ƙarawa Gwamna Saifuddeen Kach
allah farin jini.
"What if she goes to jail?. Wannan zai zama sakamakon amsa sunan matar Gwamna da tayi iya tsawon wa
ɗ
annan watanni"
Da tayi maganar kuma sai ta fashe da dariya musamman da idonta ya hasko mata Asiya cikin kayan firsina.
"And the uni
form will suit her, hahahaha" ta cigaba da dariya har sai da Junior ya farka daga bacci a firgice.
Ganin mahaifiyarsa na irin wannan dariyan sai abin ya bashi tsoro, dama tunda tace idan ya sake zuwa wajen Asiya zata bari macijinta ya sare shi yake matuƙ
ar tsoronta.
***
Wannan ne karo na farko da zata je gidan Ubayd tunda yai aure. Ba zai kyautu taji Salma tayi
ɓ
ari har an mata wankin ciki sannan ta ƙi zuwa dubiya ba.
Tareda 'yanmatanta ta tafi wanda har a cikin mota sai da suka yi fa
ɗ
a saboda ko
wa na son zaman window ƙarshe dai Jummai ce ta zauna a tsakiya bayan Asiya ta daka musu tsawa.
Sun samu Inna Yaha a wajen dan dama ita da Umma Hussaina suke kar
ɓ
a kar
ɓ
a wajen kwana da Salma a Asibiti kafin a sallamota.
Sun samu Salmar na barci dan ha
ka basu jima ba suka fito. A dai-dai bakin ƙofa suka ha
ɗ
u da Ubayd yana
ɗ
auke da wasu manyan ledoji. Da ganinsa kaga magidanci dake cikin kwanciyar hankali, ta jima bata ga Ubayd ba amma duk da haka zata iya rantsewa cewa ya chanja sosai a yadda ta san shi
da, yayi naman wuya, ga kumatunsa da suka cicciko suka yi
ɓ
ul
ɓ
ul da su.
"Asiya"
"Ina wuni Ya Ubayd" Asiya ta fa
ɗ
a tana ƙoƙarin tare wani abu daya taso mata daga ƙasan zuciyarta wanda ta san Shai
ɗ
an ne ke ƙoƙarin kitsa mata wani abun daban a ranta.
Gashi dai tana auren Gwamna amma bata da ko kwatan kwanciyar hankalin da Salma ta samu a tattare da Ubayd.
"This was suppose to be my house" ta fa
ɗ
a a zuciyarta dai dai ta matsa masa dan ya shigo falon. Ta bi bayansa da kallo lokacin da yake amsa gais
uwan Sumayya da Jummai.
Kafin yanzu, ta ta
ɓ
a shigowa cikin gidansa lokacin ana kan aikin gini. Tsarin gidan gaba
ɗ
aya ya tafi ne da ra'ayinta. Saboda tun daga planning Ubayd yake tambayarta wani irin gini za a yi? Mi za a sa mi za a cire? Daga ƙarshe gid
a ya zama na Salma.
"Har za ku tafi Asiya?"
"Mun da
ɗ
e da zuwa ai, akwai inda zamuje daga nan"
"Shikenan, mun gode. A gaishe min da Excellency Dan Allah"
Wani kallo Asiya ta masa wanda yasa shi fahimtar maganar da yai bai mata da
ɗ
i ba. Kafin yai
wata maganar ta fice daga falon.
Gidansu Queen Bee da take son zuwa ma fasawa tayi saboda ranta babu da
ɗ
i.
Da suka je gida
ɗ
aki ta shiga ta kulle ƙofa ta tsaya gaban madubi tana kallon kanta.
Ita ne ya kamata tayi irin wannan chanjawar da Ya Ubayd
yai, ita ne ya kamata tace "Excellency yace na isar masa da gaisuwa. Allah ya kawo wani rabo mai albarka"
Ta kalli fiskarta da kyau ta ga yadda idanuwanta suka yi wuri-wuri da su kaman an kama yaro a kitchen hannu nasha-nasha da miya da kuma naman daya
ɗ
auka a tukunya da dare bayan koya yayi bacci. Fiskarta ya ko
ɗ
e, hatta foundation data shafa bai iya
ɓ
oye ko
ɗ
ewar da fiskarta yai ba. Rashin bacci ya haifar da ƙaton jaka mai tudu a ƙasan idanunta. Asiya ta cire mayafin dake kanta gashinta ya bayyana. Gas
hin yai buzu-buzu da shi irin yadda masu kinky hair ke tashi daga bacci idan sun kwana da tsefaffen kai babu hula ko
ɗ
ankwali.
Kenan wannan Ya Ubayd ya gani? Ta fa
ɗ
a bayan ta gama nazartar fiskarta.
Dole ne ma yace ta gaida masa Excellency ai. Asiya-Shah
idar da ya sani watanni takwas da suka wuce ba itace wannan ta jikin madubin ba. 'Yar gata 'yar ƙwalisa mai faran-faran da jama'a, wannan kuma fayau kamar fatalwan cikin film.
Minene aure idan babu kwanciyar hankali?
Minene aure idan za ayi dare har ga
ri ya waye ba ka ji
ɗ
umin mijinka ba?
Minene aure idan mijinka ya zamo tamkar wata a sararin samaniya, sai dai ka kalleshi daga nesa amma ba zaka iya isa gareshi ba?.
Minene aure idan ba zaka iya kiran mijinka ka ji muryansa ba balle kuyi ta
ɗ
i ko ku tsok
ani juna ayi wasa a dara?
"Anty Asiya. Anty Asiya"
Muryan Halima Kachallah ya dawo da Asiya daga tunanin da take.
"Anty Halima ke ce agidan namu?"
Asiya ta fa
ɗ
a tana murmushi bayan ta bu
ɗ
e mata ƙofa.
"Ba dole ba, yaushe rabonki da hawa onlin
e? Na tura miki saƙo sun fi arba'in amma ba ki duba ba"
"Yi haƙuri Antyna ni
ɗ
in ce yanzu sai a hankali"
Bayan sun zauna Halima ta kalli Asiya tace "ni kam lafiyar ki kuwa? Ko dai za a yiwa Junior ƙani ne?"
Asiya Shahidah tayi murmushin yaƙe wanda
sai da ƙwalla ya zubo mata a ido
ɗ
aya.
Ina dai sai an ta
ɓ
aka za ka samu ciki?
Tayi saurin shafe fiskarta da hannu biyu kafin Halima ta lura da hawayen daya zubo mata.
"Wani zance ne latest?" Asiya ta fa
ɗ
a tana buga kafa
ɗ
ar Halima.
"Ina addu'ar d
a kika bani lokacin da zan tafi seminar
ɗ
in nan?"
"Uhm?"
"Akwai wani mentor
ɗ
inmu daya min magana"
"Alhamdulillah! Kice Anty Halima mun kusa cin shinkafa"
"Idan Hajiya ta bari ba"
"Miya faru?"
Halima ta sauke ajiyar zuciya sannan tace " A
lbino ne, na yiwa Hajiya maganar tace sam bata yarda ba. Inaga Anty Bilkisu ce ta zugata dan da farko ta min fatan alkhairi daga baya kuma tace wai ba ta yarda da ha
ɗ
a zuri'a da Albino ba. Tell me Asiya su
ɗ
in ba mutane bane?"
"Sosai Halima. Suma mutane
ne"
Sun jima suna ta
ɗ
i kafin Halima ta tafi bayan Asiya tace ta cigaba da addu'a.
Tun lokacin kamfen suka
ɗ
inke da Halima Kachallah, ƙaunar da babu tsakaninta da 'yar uwarta Bilkisu shine ya shiga tsakaninta da Asiya. A
ɓ
angaren Asiya tausayin Halima
take saboda a rayuwarmu ta yau ba abu ne mai sauƙi ba ga mace ta kai shekara talatin da biyar a gidansu babu aure. Dole ne ta fuskanci tsangwama da zun
ɗ
e a wajen mutane.
***
"Sadaka maganin musiba da bala'i, Sadaka yana kauda fitina, Sadaka yana ka
wo alkhairi" Jummai ta maimaita kalaman da taji a cikin mafarkinta. Bata fiye mafarki ba amma idan tayin kaso saba'in cikin
ɗ
ari yana zama gaskiya. Sati uku kafin rasuwar mahaifiyarta Delu sai da ta jera kwanaki uku tana mafarkin rasuwan. Da farko bata gay
awa Delun ba sai da ta yi na biyu sannan ta sanar da ita. Dariya Delu tayi ta banzatar da zancen da cewa Aljanunta ke son
ɗ
aga mata hankali, ita kam tana nan da ƙarfinta sai ta tsufa kamar Ayya ta ƙauyen mahaifinta wanda ake cewa sai da ta shekara
ɗ
ari da
talatin kafin ta rasu.
A madaidaicin dinning set na falon Asiya Sumayya ce da Jummai ke faman karyawa. Masu aiki ne suka yi girkin hakan yasa aka jera abinci har kala uku a gabansu duk da kuwa Asiya ta hana almabazzaranci. Shayi da biredi, dankali da s
oyayyan ƙwai sai kuma pepper soup noodles wanda Sumayya ce ta shiga kitchen ta bada umurnin a dafa mata shi.
Ko ta ina toothpaste ya zo dinning
ɗ
in?.
Sumayya ta
ɗ
ago kai sai ta ga Jummai na matsa MaClean akan biredi, ta zuba mata ido tana kallon ikon A
llah. Jummai ta ha
ɗ
e biredi ta fara turawa baki tana ci tana korawa da shayin dake gabanta.
Allah ka
ɗ
ai ya san inda Ale ya samo tsatson su Delu. Sumayya ta fa
ɗ
a a ranta ganin 'yar uwartata har yanzu da ta shafe sati biyu a gidan bata fara nuna alamun zata
waye ba.
"Dama da Maclean kike cin bread?"
Ta tambaya dai dai lokacin da Jummai ta sake matsawa akan sabon slize na bread data
ɗ
auka tana baza maclean
ɗ
in akan bread
ɗ
in da yatsarta manuniya.
"Yo kince na goge baki da shi. Alƙur'an zaƙi gareshi h
ar da ƙanshin citta da yaji-yaji a ciki, shine nake cin biredi da shi, ai kema kina saka wani jan abu akan naki biredin wani lokaci"
" 'yar ƙauye, jam nake sawa ba toothpaste ba, jam Jummai." Tayi maganar da ƙarfi kaman zata bugeta.
"Ki mata a hankal
i mana 'yar Birni. Da
ɗ
in abinma dai dukkanmu daga ƙauyen muka fito"
Asiya ta fa
ɗ
a tana zama a kujerar dake fuskantar Sumayya.
Ganin bowl
ɗ
in dake gaban Sumayya da kuma sauran abincin dake kan table
ɗ
in sai ta ƙwalawa Uwani kira, duk da chan ƙasan ranta
bata son yi mata irin wannan kira saboda Uwani ta girmeta.
"Ranki shi da
ɗ
e an fito"
"Uwani ba nace kada a dinga girki ya wuce biyu a gidan nan ba sai dai idan da baƙi? "
"Na riga nayi wannan
ɗ
in kafin Sumayya tace zata ci indomie peppersoup shine
na
ɗ
ibi peppersoup
ɗ
in da kika yi jiya na mata da shi"
Asiya ta kalli Sumayya sannan ta kalli Uwani ta ce "banda Man shanu babu abinda Sumayya bata ci, daga yau idan kin yi girki kada ki sake kar
ɓ
an order daga wajen ta. Idan tana son cin wani abu ta ga
ya miki kafin ki fara girki, idan ba zata iya cin abin da aka girka ba ta haƙura da cin abincin"
Sumayya ta tura bowl
ɗ
in gabanta gefe tana tura baki ta miƙe zata bar wajen Asiya ta daka mata tsawa "zauna!"
Bayan Uwani ta bar wajen Asiya ta kalli S
umayya rai a
ɓ
ace tace "dan kina zaune a gidan nan ba zaki dinga min iskancin da kika ga dama kuma na zuba miki ido ba. Ko ni da nake matar gidan kin ga ina wannan almabazzaranccin? Bana son rashin godiyar Allah Sumayya"
"Ni dai kawai kice kin gaji dan
i a gidan nan. Dan nace kawai a dafa min indomie shine sai kin min gori"
"Ungo naki dake da indomie. Uwani sa'ar ki ce da zaki shiga kitchen kina bata umurni? Ko kuma munyi da ke zata dinga yi miki bauta?"
Ta kalli Jummai dake zazzare ido tace "idan
na sake gani kin sha Maclean sai na sa Yaya Bello ya zubar miki da haƙora. Tukunna ma kin aske hammatarki?"
Jummai ta maƙe kafa
ɗ
a tana wiki-wiki da ido. Tun kwananta uku a gidan da Asiya ta lura da hammatarta ta bata shaving stick ta mata bayanin yadda
zata yi amfani da shi.
"Kin aske?"
"Kwaranƙwasi tsoron askar nake, ji nake zata kwashe min fatar hammata"
Takaici yasa Asiya ta hangame baki, chan ta girgiza kai tace " idan kin gama cin abinci ki sameni a
ɗ
aki"
"Now, ku saurareni da kyau do
min sau
ɗ
aya zan fa
ɗ
a ba zan maimaita ba. Daga yau babu mai aiki da zata sake gyara muku
ɗ
aki, ku dinga kar
ɓ
a-kar
ɓ
a kuna gyarawa tsakaninku, sannan na yiwa Queen Bee magana zaku fara aiki a salon
ɗ
inmu. Ke Jummai tunda kin iya kitso zaki dinga yi a chan, i
dan kin fita da safe sai ƙarfe uku ki dawo ki wuce Islamiyya. Idan za a shiga sabon term sai na saki a makaranta"
Ta maida dubanta ga Sumayya tace "inada timetable na classes naki dan haka bana son ƙarya. Duk lokacin da baki da lectures ki wuce Halal Sal
on kije su koya miki aiki idan anyi hutu kuma
ɗ
inki zaki fara koya"
"Anty Asiya
ɗ
inki kuma?"
"Yes
ɗ
inki"
Har aka ƙare cin abinci babu wanda ya sake magana. Sumayya ce ta fara miƙewa ta bar wajen dan dama abincin ya riga ya fita a kanta tunda Asiya
ta dizgata a gaban Uwani, ta ƙarisa ci ne kawai saboda Asiya tana wajen.
Sumayya na kwance kan gado Asiya ta shigo
ɗ
akin hannunta
ɗ
auke da sabon shaving stick.
"Ina Jummai?"
Sumayya tayi banza da ita kaman bata jita ba
"Ba tambaya nake miki ba
?"
"Bata shigo ba"
Asiya ta ja tsaki ta fice daga
ɗ
akin.
A falo ta samu Jummai ta zauna gaban TV tana kallo. Zuwa tayi ta kashe TVn sannan tace "muje" babu musu Jummai ta bita jiki a sanyaye dan har ga Allah tsoron shaving stick
ɗ
in take.
Lokacin
da suka shiga ban
ɗ
aki kallo
ɗ
aya Asiya ta yiwa gashin daya cika hammatar Jummai tana mamakin yawansa, kaman cikin sati biyu data yi dasu ya ƙara cika, gashin kaman an cukwuikwuye baƙar leda an manna a wajen, idan ta sauke hammatar kana iya ganin gashin ya
firfito har ta gefe gefe.
Allah ne masani, amma tana tunanin a tarihin rayuwar Jummai bata ta
ɓ
a cire gashin hammatarta ba. Ba tareda ƙyanƙyami ba ta aske mata gashin tas sannan ta ce
ɗ
auko shaving cream a ban
ɗ
akin ta matsa tace ta
ɗ
aga mata rigarta. Bata
amfani da shaving stick a ƙasanta saboda yana sa mata ƙuraje.
"Wayyo na shiga uku! Adda Shahida mi zaki sa min a..."
"Ungo naki" Asiya ta mata daƙuwa.
Bayan ta gama gyara mata wajen ta barta a ban
ɗ
akin akan tayi wanka. Still sai da Jumman tayi ƙu
nƙuni wai ai tayi wanka da sassafe. Lokacin da Asiya ta fito waya Sumayya take, yadda take murya ƙasa-ƙasa babu tantama da namiji take magana. Asiya ta girgiza kai ta fice daga
ɗ
akin, ita yanzu fargabanta ma Jummai ce kar zamanta da Sumayya ya sa ta kwaikw
ayi halinta, ga ita nan ko shekara shabiyar bata kai ba. Allah dai ya