Showing 15001 words to 18000 words out of 67805 words

Chapter 6 - MATAR GWAMNA BOOK2 COMPLETE

sallama a

ɗ

akin da aka kwantar da Umma. Umma tayi bacci, Asiya na danna waya, ƙaninta Gwani kuma na cin abinci.

"Hajiya, Excellency

yace mu taho da ke"

"Ni kuma?"

"Yes Ma, in fact emergency ne"

"Barin kira nayi confirm" kafin ta danna wayar message ya shigo wayarta *ki biyosu Asya, Bello ba lafiya*

"Yaya Bello, mi kuma ya sameshi?"

Ta dai san lafiya lafiya ya kawota Asi

biti da safe. To ko wani abin yaje ya sha ya fara haukan daya saba.

"Gwani, idan Umma ta tashi kace Gwamna ne ya kirani, ba zan jimaba zan dawo"

"To"

Lokacin da ta miƙe securities

ɗ

in suka sara mata yayinda

ɗ

aya ya shige gaba

ɗ

ayan kuma ya tsaya a

bayanta. Haka suka ƙarisa wajen wasu motoci guda biyu. Yanayin motocin bai sawa Asiya wani shakka ba.

Aka bu

ɗ

e mata ƙofa ta shiga tana addu'ar Allah yasa Yaya Bello na lafiya.

Suna fita daga Asibitin aka kunna wani turare daga

ɓ

angaren Dreba. Asiya ta

riƙe kai saboda wani ciwon kai data fara ji, ta fara ƙoƙarin toshe hancinta amma ina ta riga ta shaƙi abin, idanunta suka fara rufuwa a hankali, tana ƙoƙarin magana ta fa

ɗ

a

ɗ

aya gefen sai bacci...

6

Gwamna Saifuddeen Kachallah yana zaune

a dinning room yayi tagumi Bilkisu ta shigo sanye da wata doguwar riga na material kalar abin cikin ƙwai.

"Darling ka manta wayarka a

ɗ

aki" tayi maganar tana ajiye wayar a gefensa.

Ta maida dubanta ga Junior da ke wasa da abinci, sai ya

ɗ

ebo shinkafa

a cokali sai ya zuba a kan dinning table

ɗ

in yana barbazasu

ɗ

ai

ɗ

ai "Junior eat your food, ko na sa

ɓ

a maka"

"I'm not hungry"

"Mi kake son ci?"

"Ice cream"

"Ice cream fa ka sha shekaranjiya ya sa ka gudawa. Eat, gobe sai a siyo maka ice cream

ɗ

in"

Ta kalli Gwamna da har yanzu ko ta

ɓ

a abincin bai yi ba, tace

"Darling Dan Allah ka ci abinci, jiya kayi Azumi, yau baka karya ba ka fita and now..."

Gwamna ya kalleta yace " Bana tunanin iyayen yaran nan suna cin abinci. Bana tunanin suna samu

n bacci"

"To Saifuddeen ya zamu yi musu? You are doing your best, wan

ɗ

annan kidnappers

ɗ

in suna yiwa 'yan adawa aiki ne, da sannu za a kama su"

"Ni ake kallo Bilkisu, nine Shugaba"

"Ka yi iya naka ai, tunda ka saka jami'an tsaro su nemo su, ko s

o kake ka

ɗ

au bindiga ka shiga daji farautar Kidnappers?. Please, akwai abubuwa dayawa a gabanmu, za mu fita campaign gobe ka kwantar da hankalinka, za a samesu"

Ta ƙarisa maganar tana riƙo hannunsa tareda

ɗ

aura murmushi a fiskarta.

***

Ubayd ne ya

kawo Habibu da Ali a motarsa, suna shiga

ɗ

akin Umma suka samu ta tashi tana yiwa Gwani magana.

Abu na farko da ta tambaya shine ina Asiya?

Daga gida suka taho sun san Asiya bata nan, shiyasa sukayi tunanin ko tana chan gidanta ne.

Wasa wasa ana jir

an shigowar Asiya har aka yi sallar la'asar amma shiru, numbarta kuma a kashe. Lokacin da Sumayya tazo Asibitin tayi ta ƙoƙarin kiran numbar Asiya amma still a kashe, ƙarshe ta kira Yaya Bello ta tambayeshi ko Asiya tana gidan Gwamna ne ko gidan Gwamnati.

"To ai ni tuntuni nake jiran kiranta"

"Yaya Bello aka ce Gwamna ne ya aiko aka

ɗ

auketa da rana, kuma har yanzu numbarta baya shiga. Umma ce take nemanta tun

ɗ

azu"

"To ni dai ban sani ba, amma zan sa a duba mini cikin gidan"

Kusan minti goma sai

ga kiran Yaya Bello inda yace Hansa'u tace Asiya bata zo gidan ba.

Sumayya ta kira Uwani ta tambaya ko Asiya ta zo gida amma zancen

ɗ

aya ne, tunda Asiya ta fita da sassafe bata dawo ba.

Jikin Sumayya yai sanyi, amma tunda akace Gwamna ne ya aiko ta je

, ƙila tana Kachallah House ne ko kuma wani wajen daban.

Babu wanda ya kawo komai a ransa sai da aka ga har anyi sallar Magariba Asiya bata dawo ba sannan bata kira ta fa

ɗ

i dalilin rashin zuwanta ba ga kuma numbarta har lokacin a kashe.

Kusan ƙarfe t

akwas na dare, Sumayya ta shimfi

ɗ

a sallaya ta fara sallar Isha. Mazan tun da suka fita sallar magariba babu wanda ya dawo cikinsu.

Sumayya na sallah Umma ta fara wani irin nishi, daga ƙarshe kuma sai shiru. Da Sumayya ta idar da sallah sai ta kwanta aka

n sallayar, ta bu

ɗ

e wayarta ta cigaba da chatting, da sabon saurayinta take chatting kafin ta fara sallan kuma har yanzu yana online shiyasa ko azkar bata yiba ta

ɗ

au wayar dan ta maida masa reply

ɗ

in chat daya turo.

Minti shabiyar bayan haka Abba ya sh

igo

ɗ

akin da sallama.

"Har yanzu ba a ji daga Asiya ba?" ya tambaya bayan Sumayya ta masa sannu da zuwa.

"Har yanzu Abba, Abba nace ko zaka kira Gwamna ka tambaye shi ne?"

"Sumayya mutum ya kira matarsa sai mu fara bibiyarsa ko lafiya, ƙila wani waj

en suka je kin san ana kan kamfen"

Ya

ɗ

an matsa kusa da gadon Umma dan ya tambayeta ya jiki amma yana ganinta zuciyarsa ta harba.

Sumayya tana cikin chatting ta ji Abba ya furta Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'oun.

"Abba miya faru ?" Ta furta a fi

rgice.

"Kira min likita" ya furta a hankali yana faman gyara kwanciyar Umma.

Lokacin da Sumayya ta dawo da likita samun Abba tayi zaune gefe yana waya, kaman da Ubayd yake magana dan taji yace "ka kira Yahanasu ka fa

ɗ

a mata sannan ku taho da Habibu"

Ba abinda likita ya iya yi sai dai kawai jaddada rasuwar Umma da yai.

Sumayya ta fashe da kuka mai shiga rai.

Kusan ƙarfe tara da rabi na dare aka kawo gawar Umma gida. Inda Inna Yaha da wasu mata ke zaune jugum suna jiran dawowarsu Abba. Tunda Uba

yd ya sanar da Inna Yaha mutuwar Umma, ta fashe da kuka tana sunbace sunbace, kuka da kururuwarta ne ma ya ja hankalin maƙota.

Tun a Asibiti Abba ya kira Gwamna amma numbarsa a kashe. Ƙarshe dai Yaya Bello aka kira akace ya gayawa Gwamna saƙon mutuwar s

aboda numbarsa bata shiga.

Yayinda ake wannan, Gwamna yana meeting ne da jami'an tsaro kan

ɗ

aliban da aka sace. Riki

ɗ

e musu yai a wajen yana ta fa

ɗ

a, yace ya basu awa arba'in da takwas su gano inda yaran suke, ko su gano su waye kidnappers

ɗ

in, sannan

mi suke so. Idan babu wani labari mai ma'ana, zai sauke dukkansu daga muƙamansu.

Commisioner of Police yana shiga mota ya kira wani number yace "Gwamna yayi fushi sosai fa, ya bamu 48hrs mu nemo yaran nan, kasan abinda zaka yi ko kuma na bawa yarana da

man kama su" yai shiru yana sauraran bayani daga

ɗ

aya

ɓ

angaren. Ƙarshe ya amsa da "To, to na ji"...

Lokacin da Gwamna ya isa gida, ana bu

ɗ

e masa ƙofa Yaya Bello ya iso ya sara masa yana yi masa sannu da zuwa.

"Ranka shi da

ɗ

e ina da saƙo daga wajen

Abban Asiya"

Gwamna ya kama hannunsa suka wuce cikin gida.

Falon farko suka zauna. Gwamna yai yai Yaya Bello ya zauna akan kujera amma ya ƙi wai ba girmansa bane Gwamna ya zauna a kujera shima ya zauna.

"Lafiya dai ko?" Gwamna ya tambaya bayan sun

ɗ

an nitsu.

"Ranka shi da

ɗ

e. Ɗazu Malam Nuhu ya kirani ya sanar dani an masa rasuwa"

"Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'oun, wa ya rasu?"

"Allah yai wa Umman Asiya rasuwa"

Gwamna ya dafe kansa yana addu'ar Allah ya jiƙanta, ya gafarta mata. Lokaci

guda kuma ya

ɗ

ago kansa jin abinda Yaya Bellon ya fa

ɗ

a.

"Yace a fa

ɗ

awa Asiya rasuwan, idan da hali kuma ta zo ta ga mahaifiyarta kafin a mata sutura"

As far as he know, Asiya tana Asibiti tun safe.

"Ban gane ba. Asiya bata Asibitin ne?"

Yaya B

ello ya

ɗ

ago ya kalli Gwamna cikin rashin fahimta yace "ai tunda ka aiko aka

ɗ

auketa bata sake dawowa ba, kuma nambarta a kashe tun lokacin"

"Na aiko aka

ɗ

auketa? Yaushe? Wa zan sa ya

ɗ

aukota idan ba kai ba. Su waye suka zo suka

ɗ

auketa? Bata chan gidan

a kuma?" Yai maganar duka lokaci guda.

"Ance bata koma gida ba tun lokacin data fita da safe. Ƙaninta yace mutane biyu ne suka zo sanye da baƙaƙen kaya suka ce ka ce su

ɗ

aukota"

Gwamna ya miƙe tsaye yana fa

ɗ

in "kana so kace ba a san inda Asya ta shig

a ba tun da rana?"

"Ranka shi da

ɗ

e ayi haƙuri"

Gwamna ya fito da waya ya kira wata numba. Daga yadda yake fa

ɗ

a ka san ransa ya

ɓ

aci matuƙa.

Bayan tafiyar Yaya Bello, Gwamna ya kira Abba yai masa ta'aziyya tareda neman ƙarin bayani gameda wa

ɗ

anda su

ka zo

ɗ

aukan Asiya, tsabar ru

ɗ

ewa ya ma manta cewa Gwani Mahaifiyarsa ya rasa amma haka aka bashi waya bisa umurnin Gwamna, Gwamna ya shiga jera masa tambayoyi kamar

ɗ

an jarida.

"Ya abin ya faru? Wani irin kaya suka sa? Ya kamanninsu yake? Mi suka cewa

Asiya da suka zo? Mi Asiya tace kafin ta tafi?"

Abu

ɗ

aya ne Gwani bai fa

ɗ

a ba saboda lokacin hankalinsa baya wajen, wato batun text da Asiya ta gani daga numbar Gwamna.

"Darling calm down, kanata ihu tun

ɗ

azu, zaka sawa kanka ciwon kai fa"

"S

omeone kidnapped Asya kina cewa ina ihu, Bilkisu ina mulkin garin nan amma aka sace min mata, kin san mi za a fa

ɗ

a gobe kuwa?"

"To naga dai Asiya ba ƙaramar yarinya bace. Besides, zai iya zama 'yan adawa ne..."

Wani irin kallo ya mata wanda yasa ta h

a

ɗ

iye sauran maganan da tayi niyya. Ta tsani irin wannan lokuta da kaifin idanun Saifuddeen ke tasiri akanta.

Ba abinda ta iya cewa har ya fice daga falon sai huci da take akai akai.

***

Asiya sai da tayi awa shida tana barci kafin ta farka. Lokac

in data farka akan gado ta tsinci kanta, ta bu

ɗ

e ido tana

ɗ

an daddanna goshinta saboda nauyi da takeji a kan. Kusan sakan goma kafin hankalinta ya dawo jikinta har ta hankalta da inda take da kuma abinda ya faru.

Ɗ

akine madaidaici, yana da komai na amfan

i a ciki, akwai: TV, fridge, AC, fanka, da kujeru guda biyu, table da kuma gado.

Kai tsaye ƙofar

ɗ

akin ta nufa ta shiga bugawa da ƙarfi, bayan ta mur

ɗ

a hannun ƙofar ya ƙi bu

ɗ

uwa. Ta dinga bugawa har sai da hannunta ya fara zafi. Ta je ta bu

ɗ

e ban

ɗ

akin d

ake cikin

ɗ

akin amma shima babu hanyar fita aciki, dan ko window

ɗ

in wajen

ɗ

an ƙarami ne, kuma kaman ta baya aka kulle dan yaƙi bu

ɗ

uwa ma.

Duk wani ƙoƙarinta na ganin ta fita daga

ɗ

akin ya faskara. Ta tsugunna a tsakiyar

ɗ

akin ta fashe da kuka tana kira

n Umma Umma...

Tafi awa biyu tana kuka kafin ta ankara ko sallah bata yi ba. Ta duba agogon dake manne a bangon

ɗ

akin, ƙarfe tara da rabi na dare. Ta shiga ban

ɗ

aki ta

ɗ

auro alwala abin mamaki data fito ne kuma ta lura da wata akwati da aka jingine a gef

en gado. Tayi saurin bu

ɗ

ewa dan ganin mi ke ciki. Kaya ne a ciki duka jallabiya, hijabi guda biyu da kuma underwear na mata. Da alama wanda ya kawota

ɗ

akin bai shirya saketa da wuri ba.

"Ya Allah albarkacin mahaifiyata ka fitar dani daga wannan wajen. Y

a Allah mahaifiyata bata da lafiya tana buƙatata kusa da ita Ya Allah ka fitar dani daga wajen nan. Ya Allah na roƙe ka da girman zatinka da girman ƙudirarka, na roƙeƙa da ƙuwwa da ke jikin kalmar La'ilaha Illallah, na roƙeƙa da ƙarfin ayatul Kursiyyu, na

roƙeƙa da girman Al'arshinka, Ya Allah na roƙeƙa da jinƙai da kake yiwa dukkan bayinka, ya

Allah ka ku

ɓ

utar dani daga hannun koma wanene ya ke son cutar dani, Ya Allah Ya Hayyu Ya Ƙayyum ka kaini wajen mahaifiyata a daren nan, Ya Allah kai ka

ɗ

ai kake baka

da abokin tarayya. Mala'iku, Manzanni, Annabawa, Aljanu da sauran Mutane dukkanmu muna ƙarƙashin rahamarka ne Ya Allah, sai abinda ka ce Rabbul Izza, kaine Kun Fa Ya Kun Ya Allah. Kai ne Ar-Rahman, kaine Jalla Jalal. Ya Allah kowanne ganye yana fa

ɗ

uwa ne d

a saninka, Ya Allah kowanni numfashi na halittun dake duniyar nan yana fita ne da iliminka, Ya Allah ka fitar dani daga wajen nan naje na ga Umma ta"

Addu'o'in da Asiya ta dinga yi kenan bayan tayi sallah har baccin da ba ta shiryawa ba ya

ɗ

auketa.

*"Asiya-Shahidah"* wata murya mai sanyi ya tashi Asiya daga baccin da take yi mai da

ɗ

i. Umma ta gani a gefenta tana mata murmushi.

Ta tashi zaune da sauri tana fa

ɗ

in "Umma ke kika kira sunana? Kin fara magana ne?"

*"Asiya-Shahidah"* Umma ta sake fa

ɗ

a

da murya mai sanyi fiskarta

ɗ

auke da murmushi.

Asiya ta rungume Umma tana hamdala, tana fa

ɗ

in ta ƙara kiran sunanta. For the first time a rayuwarta ta ji maganan mahaifiyarta.

"Kiyi ta kiran sunana kawai Umma, ba zan gaji da ji ba"

*"Allah ya mik

i albarka Asiya-Shahidah"*

Farkawa da tayi daga mafarkin da ta ke yi, yai dai dai lokacin da aka bu

ɗ

e kofan

ɗ

akin.

Ta miƙe da sauri tana fa

ɗ

in "mi kuke so a wajena? Wa ya sa ku kawo ni nan?"

Bindigar dake hannun mutane biyu da suka shigo ya hanata y

unƙurin ficewa daga

ɗ

akin da ta yi.

"Umurni aka bamu akan mu kawoki nan har zuwa lokacin da za a sakeki"

"Wa?, Gwamna?, Umaru Kwom?"

"Ba mu da ikon bayyana miki komai, amma an bamu saƙo

ɗ

aya mu gaya miki"

"Kun san ko ni wacece kuwa? Kun san mat

sayina a jahar nan kuwa?"

Wata mata sanye da uniform ta shigo

ɗ

auke da tray

ɗ

in abinci, ta ajiye akan table sannan ta fita.

"Ance mu fa

ɗ

a miki cewa ki kunna TV da ƙarfe tara na safiyar yau saboda za a nuna jana'izar mahaifiyarki live"

"Jana'iza?,

Mahaifiyata?, mi ya sameta?, me kuka mata?"

"Ance mu fa

ɗ

a miki cewa idan kika zauna babu taurin kai har zuwa lokacin da za a sakeki, babu abinda zai samu 'yan uwanki"

Bata ma gama jin mi mutanen ke fa

ɗ

a ba ta zauna da

ɓ

as a ƙasa hawaye na zubo mata. H

ar suka fita ba tayi ƙwaƙwƙwaran motsi ba. Kasa yarda tayi da abinda suka fa

ɗ

a.

"Umma is fine, ba abinda ya samu Umma, Umma tana Asibiti tana bacci, ba abinda ya sameta, babu abinda ya samu Ummata" ta dinga maimaitawa kamar mai ta

ɓ

in hankali.

***

7

Misalin ƙarfe bakwai na safe Alhaji Umaru Kwom yana karyawa aka kira shi aka sanar da shi rasuwan sirikar Gwamna, da farko ma mahaifiyar Bilkisu Kachallah ya

ɗ

auka sai da wanda ya kira

ɗ

in ya jaddada masa cewa matar Malam Nuhu Principal ce.

B

ayan ya ajiye wayar yai murmushi. Matarsa da ke gefe tace "Alhaji lafiya naga kana murmushi, ba maganar rasuwa aka maka ba?"

"Rasuwa ce da ta bu

ɗ

e min wata dama"

"Wa ya rasu?"

"Mahaifiyar Asiya Kachallah" ya amsa mata har lokacin bai bar murmushi

ba.

Hajiya Mariya ta yiwa Umma addu'ar samun rahama yayinda mijinta ya cigaba da cin abinci ba tareda ya amsa addu'ar da Amin ba.

***

Jiya yadda Gwamna ya ga rana haka yaga dare, bai rintsa ba ko ka

ɗ

an.

Lokacin daya je Kachallah House tambayar

Alhaji Sani yai ko yana da hannu wajen sace Asiya amma yace masa bai da masaniya akan haka.

"Baba dan Allah kayi haƙuri idan ma ..."

"Saifu baka yarda dani bane? Kana ga zan maka ƙarya ne?"

"Ka yi haƙuri, ba haka nake nufi ba"

"Ba zan yi wasa d

a rayuwar iyalinka ba Saifu. Ina zargin Umaru Kwom da hannu akan wannan, amma zan sa a bincika mani komai"

To mi Umaru Kwom yake nufi da sace Asiya? Da wannan tambayar ya raya darensa, yayinda wani

ɓ

angare na zuciyarsa ya ke zargin kansa da sakaci

da

yai da rayuwar Asiya. Idan da ya ha

ɗ

ata da masu tsaro ƙila haka ba zai faru ba.

Ahalin gidan Malam Nuhu Gida

ɗ

o Principal kuwa sun kwana sun tashi ne da juyayin mutuwar Umma da kuma rashin sanin inda Asiya take.

Tun dare aka yiwa Umma sutura ana jiran g

ari ya waye a kaita makwancinta.

Washegari da safe gidan ya cika sosai, 'yanuwa da abokan arziƙi da ke kusa duk sun zo.

Tun safe aka fitar da labari cewa Allah ya yiwa mahaifiyar Matar Gwamna rasuwa.

Abin mamaki tawagar Alhaji Umaru Kwom ce ta fara

isowa kafin ta Gwamna ta iso, minti sha

ɗ

aya tsakani. Gwamna rufe idonsa yai da baƙin gilashi saboda kar a ga kumburarrun idanuwansa. Gwamna yana isowa ƙarfe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login