Showing 21001 words to 24000 words out of 67805 words

Chapter 8 - MATAR GWAMNA BOOK2 COMPLETE

mata yadda ake bu

ɗ

e akwatin shikenan komai ya ƙare. Game over. Ita kuma Madam Bintu Chadi sai ta kar

ɓ

i komai da ta tara da gumin Alhaji Rufa'i ta kuma turata kurkuku..

Sai da Rabi'atul Badawiyya Kabir

ta sarawa Oganta kafin ta zauna tana murmushi lokacin da ya ce Barka da zuwa Hansa'u.

Sai da ya sa aka kawo mata coffee kafin ya fara bayani.

"Badawiyya na san yadda wannan aiki yake da mahimmanci a gareki. Kin sadaukar da komai naki akan wannan case

ɗ

in but unfortunately ƙasarmu bata buƙatar masu jajircewa irinki. Bilkisu Kachallah tanada protection daga sama"

"Ban gane ba"

Ya ja dogon numfashi yace "an rufe case

ɗ

in, in fact yanzu ba a zargin Bilkisu Kachallah da Bintu Chadi da safarar miyagun ƙ

wayoyi"

"Impossible Sir, akwai audio proof na hirarsu, written document kawai nake jira kuma shima na kusa samu. Sir Bilkisu Kachallah da Madam Bintu suna shigo da ƙwaya ƙasar nan"

" na yadda Badawiyya, sai dai abinda zaki fahimta shine ba su ka

ɗ

ai b

ane masu wannan harka kuma an gano cewa ana bincike akansu shiyasa aka ce a rufe file

ɗ

in case

ɗ

in"

"Sir tayaya za a rufe? This people import things that kill our youths. Matasanmu sun lalace da shaye-shaye alot of criminal activities yana faruwa ne sab

oda shaye-shaye"

"I know. Amma daga sama ne Rabi'ah. Sunce a terminating assignment

ɗ

inki dan haka dole ki bar wannan case

ɗ

in ki dawo office"

"Ba zan iya ba Sir, i need this case, ka san case

ɗ

in nan is personal to me"

"I'm sorry, amma dole ki h

aƙura da aikin"

Badawiyya ta rintse ido tana jin wani ƙunci a ranta. Tayi tunanin zata samu abinda take so shiyasa ta jona aikin force tun lokacin data dawo ƙasar.

Case

ɗ

in Bintu take nema aka bata harda na Bilkisu, ba zata iya zama wajen Bintu ba sabo

da zata iya kasheta abinda therapist

ɗ

inta ya fa

ɗ

a kenan shiyasa ta za

ɓ

i zama gidan Bilkisu Kachallah dan tayi bincike.

"Ki yi haƙuri Badawiyya" Oganta ya sake maimaitawa.

"Ka bani lokaci dan Allah na ƙarisa aikin nan, just small time, dana samu pape

rs

ɗ

in ba zan turawa kowa ba sai DEA na America, they will intervane"

"Badawiyya it's risky"

"Sati biyu Dan Allah"

Oga yai shiru yana nazari sannan yace "sati biyu Badawiyya, idan ya wuce haka i can't cover for you, kuma zaki sa kanki cikin hatsar

i ne"

"Nagode Sir"

***

Wanda suka sace

ɗ

alibai sun fito sun bayyana cewa suna buƙatar miliyan

ɗ

ari kafin su sake

ɗ

aliban, amma basu yi maganar Asiya Kachallah ba.

A

ɓ

angaren Gwamna Saifuddeen Kachallah kuwa ikon Allah ne yasa bai hau

kace ba, abubuwa sun masa yawa, ga yaran da ake nema ga kuma Asiya da kullum yake kwana da ita ya tashi da ita. Ina take? Tana lafiya? Wani hali take ciki? Rashin samun amsoshin nan ya birkita masa tunani.

A wani gefen kuma ga ayyukan Jaha sannan kamfen d

a ya zame masa dole.

Umaru Kwom ma yana taka tsantsan da wannan sabon yanayi. Maganar sace Asiya Kachallah ya

ɓ

ata masa shiri domin yanzu tausayin Gwamna ake maimakon zaginsa da ake a da saboda gazawarsa. Ba abinda ya ƙara

ɗ

aga masa hankali sai da ya ga

Bilkisu Kachallah ta zargi 'yan adawa akan cewa sune da hannu a wannan sace-sacen da ake kuma da sannu komai zai warware.

Daga wannan maganar rating

ɗ

insa ya fara sauka yayinda na Gwamna S S Kachallah ya ke

ɗ

aguwa.

Yayinda ake wasa da rayukan yara ƙana

na saboda siyasa, su iyayen yara suna cikin tashin hankali marar misaltuwa. Akwai wata uwa wacce aka sacewa

ɗ

a

ɗ

aya da Allah ya bata sai da shock ya sata fa

ɗ

uwa

ɓ

arin jikinta ya shanye.

Su ma iyayen Asiya da basu san a wani hali 'yarsu take ba suna ciki

n jimami da addu'ar Allah ya bayyanata.

A inda aka

ɓ

oye Asiya kuwa ta ƙi cin komai sai kuka, kullum saƙa yadda zata

ɗ

au fansar duk wanda ya mata wannan abu take. Har lokacin ta ƙi cin abinci, ruwa kawai ta ke

ɗ

an sha a famfo idan za ta yi alwala a ban

ɗ

a

ki.

A kwana na hu

ɗ

u da

ɓ

atan Asiya aka sake sace wasu 'yan Islamiyya yara ƙanana irin 'yan rabin ajin nan su guda bakwai.

A

ɓ

angaren Umaru Kwom ya

ɗ

aura aniyar har a zo za

ɓ

e ba zai bari Jahar Congo ta samu lafiya ba. Idan an

ɓ

oye Asiya Kachallah ne

saboda a

ɓ

ata masa shiri to zai ga yadda za su yi idan aka cigaba da sace

ɗ

aliban makaranta, lokacin babu wanda zai tuna da wata Asiya Kachallah da aka sace.

A ranan da aka sace 'yan Islamiyya Gwamna ya sauke wasu Kwamishinoni da wasu special advisers

guda biyar daga kan muƙamansu, ya na

ɗ

a wasu tareda fa

ɗ

in suma zasu tafi idan ba a samo

ɗ

aliban da aka sace da matarsa ba.

Asiya bata ga wannan news

ɗ

in ba. Lokacin data kunna TV tun bayan ganin rahoton mutuwar mahaifiyarta da tayi, taron addu'a da fir

st lady Bilkisu Kachallah ta ha

ɗ

a ake nunawa.

Taron mata ne kowa a wajen ya sha anko, wasu sun saka farin leshi da head gear orange, wasu kuma sun saka atampa blue.

Bilkisu Kachallah ta hau podium ta fara bayani kan yadda 'yan adawa suke

ɓ

atawa Gwamnat

in Saifuddeen Kachallah suna. Ta buge da karanta suratul Quraishi, ta karantata gayau babu tajweed ba komai, cike da kura-kurai. Ta ha

ɗ

a da addu'ar Allah ya bayyana yaran da aka sace da kuma ƙanwarta Asiya. Daga ƙarshe ta buge da kuka.

Aka kira wata Mal

ama tayi karatun ƙur'ani kafin aka bawa wata Evangelist dama ta zo tayi addu'a.

Wasu Mata Yarabawa suka fito suna addu'a da waƙa suna rawa, da suka gama aka kira wasu mata da suka yi shigar fararen kaya, basu sa takalmi ba, sannan ba

ɗ

ankunne a kunnensu.

Suka dinga tsalle suna sumbatu duk dai da sunar addu'a.

Asiya na zaune tana kallo yayinda ƙwaƙwalwarta ke lissafin abinda yake faruwa.

Ita

ɗ

in hajar Kamfen ce, ita

ɗ

in decoy ce, ita

ɗ

in bata da matsayi a wajen Gwamna Kachallah sai dai yai amfani da it

a ya yar.

Bata san ina ta samu ƙarfi ba, lokacin da aka nuno Gwamna Saifuddeen Kachallah yana magana table

ɗ

in dake

ɗ

akin ta

ɗ

auka ta bugawa TVn tana fa

ɗ

in *I hate you Saifuddeen Kachallah*

8

"Kana da ƙarfi a wannan jaha Yalla

ɓ

ai. Taya za ka b

ari Umaru Kwom ya juya garin nan. Jahar nan gaba

ɗ

ayanta a ƙarƙashin ikonka take, ko dai tsufa ya sa ka yi sanyi?"

Yalla

ɓ

ai ya fara murmushi yana shafa gemunsa. Ya kai minti

ɗ

aya yana haka kafin yace "Zan kira Commisioner of police, za a nemo yaran ciki

n awa arba'in da takwas, amma ina da shara

ɗ

i?"

"Ka san babu abinda zai gagareni"

"Saifuddeen zai sa hannu a takardar yarjejeniya"

"Idan wannan ne an gama"...

***

Gwamna Saifuddeen Kachallah bai bar Office ba sai ƙarfe shabiyu saura na

dare. Yana isa gida ya tarar da Bilkisu ta kalmashe ƙafa akan kujera tana jiransa. Daga yanayin kayan jikinta ya san akwai abinda take buƙata.

"I'm tired Bilkisu"

"Na sani Baby na. Na san yadda abubuwan da suka faru suke damunka"

Ta riƙo hannunsa

suka ƙarisa

ɗ

akinsa. Suna shiga ta shiga taya shi cire kayan jikinsa.

"Akwai yadda za a yi a ƙwato yaran nan" Gwamna yai saurin

ɗ

ago ido ya kalli Bilkisu, tayi saurin kauda kai tareda jawo ƙaton towel ta fara

ɗ

aura masa a ƙugu.

"Bilkisu talk to me"

yai maganar kamar ya shiga zuciyar Bilkisu ya ga mi take shirin fa

ɗ

a.

Sai da ta ƙarisa

ɗ

aura towel

ɗ

in ta kamo hannunsa suka fito daga ban

ɗ

aki, ta zaunar da shi a bakin gado. Kamar wani ƙaramin yaro haka yai galala yana binta da ido.

"Ba yaran ka

ɗ

ai za

a sako ba har da Asiya "

"Go straight to the point please"

Bilkisu ta ƙarisa wajen bedside drawer ta

ɗ

auko wani file ta zo ta ajiye a kan cinyar Gwamna Saifuddeen.

"Darling sign the agreement"

Ba sai ya bu

ɗ

e file

ɗ

in ba ya san wani agree

ment take magana akai domin kafin a fara wannan hatsaniyar Alhaji Sani ya kawo masa file

ɗ

in kuma ya rantse ba zai sa hannu ba.

"Bilkisu kin san mi aka rubuta a ciki kuwa? Baba ne yasa ki ko?"

"Darling this people are powerful, ba za su bari ka hau k

ujeran nan ba sai kayi abinda suke so, idan kuma har ka hau, to ba za su bari ka aiwatar da komai ba har sai kayi yadda suka ce"

"Two years na farkon tenure ba zan

ɗ

au ma'aikata ba, babu ƙarin albashi, zan yanke wasu benefit da allowance na ƙananun ma'a

ikata, zan yi titi a iya wajen da aka shata min, 80% na cabinets nawa za

ɓ

a min su za a yi... This is absurd Bilkisu, miye amfanin mulkin idan ba zan iya aiwatar da komai da kaina ba"

"Its just two years, daga nan sai ka yi duk yadda kake so"

"No Bi

lkisu, ki cewa Baba yai haƙuri but i still can't"

"Idan yaran nan suka mutu, ba lallai ka iya samun nasara a za

ɓ

en nan ba. Idan Asiya ta mutu, bana tunanin zaka yafewa kanka Saifuddeen"

"Ba zan yi ba, idan na yi wannan zan siyawa kaina tsinuwa ne dag

a wajen mutanen da suka za

ɓ

eni. Ba wannan bama. Allah zai tambayeni Bilkisu, Allah zai tambayeni"

Bilkisu ta kamo hannunsa da suke rawa ta riƙe gam cikin nata.

" a duniya babu wanda zai soka sama dani Saifuddeen. Ba wai ina so ka amince saboda kada

ka yiwa talakawa aiki bane, ina so ka ku

ɓ

utar da yaran nan da ma matarka saboda rayuwarsu tana cikin ha

ɗ

ari. Umaru Kwom is a monster, ba damuwarsa bane idan Asiya ta mutu ko kuma duka

ɗ

aliban nan suka mutu. Shi dai burinsa ya

ɓ

ata maka suna saboda ya

ɗ

auk

aka nasa sunan. Ka ga dai how desperate he was a kan case

ɗ

in Lami Ninja. Kaine Gwamna amma sune da ƙarfin iko, idan ka amince da shara

ɗ

insu zasu sa a nemo yaran nan, because they know the right button to press"

"Miyasa ba za a nuna min right button

ɗ

in

ba?, miyasa ba za a barni na danna button

ɗ

in ba"

"Come here Darling, idan baka so shikenan, we'll find another way" ta rungumeshi tana

ɗ

an shafa kansa fiskarta

ɗ

auke da murmushin mugunta.

Gwamna yai lamo jikin Bilkisu saboda ba abinda yake buƙata sai

hakan.

A zuciyarsa addu'a kawai yake yi domin ita ka

ɗ

ai ke kawowa zuciyarsa sanyi. Ashe lokacin da yake mataimakin Gwamna bai san komai ba gameda siyasar Jahar nan. Tun ranan farko da Alhaji Sani ya kaishi gaban

Yalla

ɓ

ai a matsayin Ubangidansa, mutumin k

wata-kwata bai masa ba, yana da nuna gadara kaman yafi ƙarfin kowa.

***

"Ina zaku kai ni?, ina zaku kaini?" Asiya ta fa

ɗ

a tana ƙoƙarin tirjewa. Daga bayanta aka kwa

ɗ

a mata bakin bindiga a ka, hakan ya sa ta fa

ɗ

i ƙasa a sume...

Gwamna na zau

ne a office COS ya shigo.

"Ranka shi da

ɗ

e kana da saƙo"

Gwamna ya bu

ɗ

e envelop

ɗ

in da aka miƙa masa. Kafin ya fito da abinda ke ciki COS yace "Your Excellency demands na kidnappers

ɗ

in kenan"

Hoton da Gwamna ya gani ya sa shi miƙewa tsaye ba shir

i.

"Mi suke so? Mi suke buƙata?"

Babu komai a cikin envelope

ɗ

in sai hoton nan hakan ya sa ya juya bayan hoton inda aka rubuta MILIYAN ƊARI BIYAR NAN DA KWANA BIYU.

Ba shiri Gwamna ya zauna akan kujera. Ba wai ku

ɗ

in ne ya

ɗ

aga masa hankali ba. Kwana b

iyu da suka rubuta na nufin za su iya yiwa Asiya komai idan ba a kawo ku

ɗ

in ba nan da kwanaki biyun.

Ya rintse idonsa amma hoton Asiya yake gani zaune akan kujera an

ɗ

aure mata hannu, ƙafa da baki. Yanayinta na nuni da tana cikin wahala.

"Mi za mu yi

ranka shi da

ɗ

e?"

Gwamna bai yi magana ba sai kawai ya

ɗ

aga masa hannu. Bayan COS ya fita. Gwamna Saifuddeen ya shiga tunani. Umaru Kwom, Yalla

ɓ

ai, Alhaji Sani duk wasa suke da hankalinsa. Amma ba abinda zai iya a halin yanzu sai dai yai abinda zai ceci

rayuwar

ɗ

aliban da aka sace da kuma matarsa.

Asiya bata cancanci hakan ba. Bai sani ba ko tama san mahaifiyarta ta rasu. Ko ya zata ji idan ta dawo ta tarar da rasuwan?.

Yana fita daga office kai tsaye gida ya wuce. File

ɗ

in nan yana nan a saman draw

er har yanzu. Ya

ɗ

auki file

ɗ

in ya fice daga

ɗ

akin cikin sauri...

"Your Excellency, kaine da kanka a gidana" Yalla

ɓ

ai ya fa

ɗ

a yana saukowa daga matattakala.

"Bismillah, ka zauna" ya nuna masa kujera yana murmushi.

Gwamna ya ajiye takarda akan ce

nter table yace " 50% na cabinets nawa ne, na yarda ba za a

ɗ

au sabbin ma'aikata ba, amma ba za a rage albashin ƙananun ma'aikata ba"

Gwamna da Yalla

ɓ

ai suka tsaya kallon kallo, kowa da abinda ke ransa. Gwamna ji yake kamar ya shaƙe tsohon nan kowa ya h

uta. Shi kuma Yalla

ɓ

ai yana hasaso wani abu gameda Gwamna Saifuddeen ne.

"Shikenan, na yarda da gyaran da kayi"

"Idan wani abu ya samu matata ko kuma

ɗ

aliban da aka sace yarjejeniyarmu ta tashi"

"Ba abinda zai same su"

Gwamna ya duƙa ya saka h

annu a takardar. Yana

ɗ

agowa Yalla

ɓ

ai yace "seal"

Gwamna bai yi magana ba, ya ciro seal ya manna akan takardar.

Lokacin da Gwamna ya tafi, Yalla

ɓ

ai ya shafa gemunsa yace "Aff! tanada tasiri a rayuwarka"

***

A kwana na uku da Gwamna Saifuddeen Kac

hallah ya sanya hannu a yarjejeniyar Yalla

ɓ

ai, 'yan Sanda suka gano ma

ɓ

uyar kidnappers suka far musu. An kashe kidnappers biyu yayinda sauran suka tsere. An ku

ɓ

utar da

ɗ

aliban nan duka, inda aka wuce da su Asibiti saboda a tabbatar da lafiyarsu.

Gwamna

na samun wannan labari ya fara murmushi yana hamdala. Ya damu da

ɗ

aliban kamar yadda ya damu da matarsa amma jin cewa ba a samu Asiya ba sai hankalinsa ya tashi. Ya dai yi ƙoƙarin danne zuciyarsa.

Sawa yai a shirya masa tafiya Asibitin da aka kai yaran

, zai je ya dubasu...

A

ɓ

angaren Umaru Kwom Kuma tamkar ya ha

ɗ

iyi ransa saboda baƙin ciki. Bai san miyasa Commisioner of Police ya shammace shi ba, bayan irin maƙudan ku

ɗ

in daya bashi.

Lokacin daya kira shi ya tambayi bahasi cewa yai Yalla

ɓ

ai ne ya

basu umurnin su nemo yaran kota halin ƙaƙa.

"Yalla

ɓ

ai" ya furta sunan da ƙarfi.

Tabbas Yalla

ɓ

ai ya fi shi ƙarfi, ya yi zama ƙarƙashinsa kuma ya san tasirinsa a jahar da ma ƙasa baki

ɗ

aya.

Ba a jimaba ya

ɗ

au waya ya kira Yalla

ɓ

ai. Ya jima da rabuw

a daga jikin Yalla

ɓ

ai, amma har yanzu akwai shakkarsa a ransa. Yana riƙe da wayar zuciyarsa na bugawa da ƙarfi ƙarfi.

"Umaru Inuwa Kwom"

"Yalla

ɓ

ai" Umaru Kwom ya kira da tausasashshiyar murya kaman ba shi ke ta zagin Yalla

ɓ

ai

ɗ

azu ba.

"Yau ka tuna

dani kenan"

"Yalla

ɓ

ai ban san miyasa ka bawa Saifuddeen dama ba tun a wancan tafiyar. Saifuddeen ba zai ta

ɓ

a baku abinda kuke so ba, he's incompetent. Ba shi da ƙarfin zuciyar yin siyasa"

"Kayi Kamfen

ɗ

inka ta hanyar da ta dace Umaru. Maganar sace y

ara ba inda zai kaika"

"Yalla

ɓ

ai..."

Kafin yai wata maganar aka katse kiran.

Idan har wannan ba zai yiwuba. Zai yi amfani da ku

ɗ

i ya sayi ƙuri'u.

***

*"Idan kika bu

ɗ

e baki kika fa

ɗ

i abinda ya faru tamkar kin kashe Iyalen Malam Nuhu Princ

ipal ne..."*

Asiya ta bu

ɗ

e ƙofar gidan su ta shiga, kashedin da aka mata na yawo a kanta.

Tunda akayi sadakan uku gida ya watse.

Musa ta gani yana cin abinci a ƙofar

ɗ

akin Inna Yaha. Yana ganinta ya miƙe zum

ɓ

ur yana kiran mahaifiyarsa.

"Inna ga

Anty Asiya, Inna..."

Inna Yaha tana sallar magariba ta katse sallar ta fito da gudu. Tun rasuwan Umma jikinta yake a sanyaye.

Abinda bai ta

ɓ

a faruwa ba sai ga Inna Yaha ta rungume Asiya.

"Inna Yaha ya naga

ɗ

akin Umma a rufe da kwa

ɗ

o?"

Maimako

n Inna Yaha ta bata amsa sai kawai ta fashe da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login