Showing 60001 words to 63000 words out of 67805 words

Chapter 21 - MATAR GWAMNA BOOK2 COMPLETE

02 Nov 2026

128

bata ikon kula da amanar su Amin, da wannan ta shige

ɗ

akinta.

Da yamma lis Asiya ta kira Jummai akan ta mata kitso. Yadda gashin baya samun gyara gara kawai ta kitsa shi ta huta.

D

a aka fara kitson ne kuma Jummai ta fa

ɗ

a mata mafarkin da ta yi jiya da dare tareda cewa shi mahaukacin data gani yace Asiya tayi sadakan kaji.

"Ba sadakan kaji ba sadakan giwaye zan yi"

"Allah mahaukacin cewa yai kiyi sadaka har waƙa ya dinga yi ya

na cewa..." ta karkata baki zata rera waƙa Asiya ta katseta

"Kar ki yadda ki kawo min zancen Aljanunki na ƙarya dan duka zaki sha a wajena"

Duk da Jummai ta sa wasa a abinda ta fa

ɗ

a amma tabbas mahaukacin data gani yace tayi sadaka amma bai fa

ɗ

i da m

inene ba ita ce ta ƙara nata gishirin.

"Adda Shahidah Wallahi yace ayi sadaka amma nina ce ayi da kaji tunda kullum sai an yanka a gidan nan"

"Jummai ƙarisa min kitson nan inada abin yi"

Jummai tayi shiru da maganar amma gaskiya mafarkin ya tsaya

mata a rai.

Da farko ma bata yi niyyar fa

ɗ

awa Asiya ba amma baccin da ta yi da rana sai ta sake wannan mafarki sai dai wannan karan ba a ce ayi sadaka ba sai dai yadda aka sakawa Asiya ankwa aka shigar da ita gidan yari a mafarkinta na jiya haka ta sake g

ani a mafarkin da ta yi da rana. Koma minene gaskiya tana fata babu wanda zai zo ya kai Adda Shahidarta gidan yari...

22

Matar dake gaban wani ƙaramin maciji mesa ta ajiye wata ƙaramar ƙwarya a gabansa, mesar wanda yake baƙi ƙirin d

a shi ya kafa kai ya shanye ruwan nonon da ke cikin ƙwaryan tas. Ance sai ta yi kwana ashirin da

ɗ

aya tana bashi ruwan nono kafin ta fara bashi irin abincin daya dace da halittar shi. Ta shafa kan mesar a hankali tace "well done baby"

***

Plan na

yadda komai zai kasance ranan inauguration tun daga safe har dare Bilkisu Kachallah ta nunawa mahaifinta. Sai dai ransa ya matuƙar sosu da abinda ya gani. Na farko ba a jima da yi musu rasuwa ba, sannan idan har aka yi yadda Bilkisu ta tsara to duniya zat

a zage su da yin almabazzaranci ba zai so Saifuddeen ya bu

ɗ

e tenure

ɗ

insa da irin wannan

ɓ

arnar ku

ɗ

in ba.

"Bilkisu ya kamata ki adjusting event

ɗ

in nan, mutane za su yi magana"

"I don't care, abinda na ke so kenan kuma shi za a yi"

Kamar wanda aka



ɗ

aure harshensa haka ya ha

ɗ

iye duk wani ƙorafin daya taso daga cikinsa bai iya furta mata komai ba sai gya

ɗ

a kai kawai da yai.

Daga wajen mahaifinta gidan Yalla

ɓ

ai ta wuce domin ya aiko mata da saƙo akan yana son ganinta.

"Ban gane na dakatar da abi

nda nayi niyya ba. This is what i want and nobody can change that"

Bilkisu ta fa

ɗ

a a fusace, cikin 'yan kwanakin nan Yalla

ɓ

ai yana mata taurin kai kafin ya amince da buƙatarta sai ya kawo ƙorafi wanda Saifuddeen da mahaifinta basa iya yi. Anya kuwa Yalla

ɓ

ai ya zauna haka?

"Tura matar Gwamna kurkuku ba abunda zai kawo sai rikici da tashin hankali. Nothing good will come out of this"

"Babu rikici a cikin wannan lamari sai

ɗ

aukaka. Idan Gwamna ya tura matarsa kurkuku zai amsa sunan adali, duk wani abu

da zai yi musu na zalunci the fools will still praise him"

"Ba zan bari ki aikata wannan ba, ba zan bari ba. You will ruin him"

Ƙ

irjin Bilkisu ya buga da ƙarfi saboda jin kalaman Yalla

ɓ

ai, anya kuwa zoben hannunta na tasiri a kansa?

Ta dai san bab

u wani doka data taka cikin dokokin da aka bata to mi yasa haka?

Ta dai ƙara gwada sa'arta dan ta tabbatar Yalla

ɓ

ai bai kufce daga

ɗ

airinta ba, idan ya kufce ta nemi abin yi kafin ya

ɓ

ata mata shiri.

"Yalla

ɓ

ai ina so ka sanar da su su zo su binciki mat

ar Gwamnan Congo Asiya Kachallah sati

ɗ

aya bayan inauguration. She will go to jail Yalla

ɓ

ai"

Yalla

ɓ

ai yai shiru yana ƙoƙarin yaƙar zuciyarsa daga fa

ɗ

awa tarkon Bilkisu amma ya kasa. Tun da ya ankara da cewa ya fara bin umurnin Bilkisu Kachallah ya shiga

neman mafita sai dai babban malaminsa baya ƙasar kuma shi

ɗ

in ne ya tabbatar masa da zarginsa cewa Bilkisu ce ta

ɗ

aure shi sai dai wanda yai wannan aiki ba ƙaramin babban malamin tsubbu bane dan a tunaninsa idan ba a je an ciro abinda aka jefa cikin teku

ba da wuya ya samu mafita.

Bai iya sarrafa kansa ba dan ji yake idan bai aikata abinda Bilkisu ta ce ba mutuwa zai yi.

Daga ƙarshe dai wayar tasa ya

ɗ

auko ya danna wasu lambobi ya ƙara a kunnensa.

***

Tun saura kwana biyu ayi bikin rantsarwa,

manya manyan hotels da gidajen sauƙe baƙi suka fara cika. Baƙi ne ke ta shigowa cikin jahar Congo daga kowanni lungu da saƙo na ƙasar dama ƙasashen ketare. Duk wani artist da ke ji da kansa ya samu halartar wannan biki domin Bilkisu Kachallah ta shirya gi

rgiza kowa da shirin da ta yi.

Asiya bata ma yi yunƙurin zuwa wajen inauguration

ɗ

in ba tunda taga duk abinda ake uban gayyar bai sakota ciki ba. Ranan da ta kira dan ta masa godiyar biyawa Ale da Abba kujerar hajji da yai ƙin

ɗ

aukar wayarta yai. Ta yi

kwanaki tana nemansa ya ƙi

ɗ

aga wayarta, ko ta'aziyyar Dadda sai text ta masa. She yearns for him, she longs for him, she misses him. Daga ƙarshe zuciyarta, gangan jikinta da ruhinta duka sun zama mallakinsa. Yanzu kam babu tantama ta san wannan shine gask

iyarta.

Ta dage da addu'a sosai musamman da zuciyarta ya fara bata cewa ƙila da gaske ne akwai hannun Bilkisu Kachallah a chanjawar Gwamna Saifuddeen. Sai dai kuma Allah yana amsa addu'ar bayinsa a duk lokacin da suka roƙe shi, zai iya yiwuwa a jinkirta a

msar saboda wani dalili mai girma da kai baka sani ba, Allah shine masanin gaibu. Shi ya halicceka shine kuma ya tsara rayuwarka ya kuma san mi ya dace da kai yaushe kuma ya dace ka samu.

Asiya ta banzatar da shawaran Jummai na yin sadaka. Mafarkin da ta

gaya mata, ba yarda dashi tayi ba balle kuma har abin ya dameta...

A falo Asiya, Jummai da kuma Sumayya suka zauna suna kallon rantsarwar da ake yiwa Gwamna Saifuddeen Sa'ad Kachallah.

Duk wani motsawar la

ɓɓ

ansa lokacin da yake rantsuwar yana kan ido

n Asiya ko ƙyaftawa na dole take saboda tana son ganin duk wani motsinsa.

Bayan an gama rantsuwar suka wuce wajen da za ayi inauguration party

ɗ

in wanda tun da sassafe ake ta nuna highlight na yadda aka shirya wajen.

Asiya miƙewa ta yi da sauri saboda g

anin Bilkisu Kachallah ta riƙe hannun Gwamna tana dariya, shima yana

ɗ

an murmusawa.

Kusan ƙarfe goma shabiyu na rana Queen Bee ta kira wayar Asiya.

"Bestie ashe Gwamna shine KaSaSa" ta fa

ɗ

a da muryan da yafi kama da ihu.

"Ban gane ba?"

"Ba kya

kallon TV ne, yanzu Bilkisu Kachallah tace Gwamna

ɗ

an baiwa ne cikin baiwar da Allah ya bashi akwai rubutun waƙa, wai yafi shekara ishirin yana rubutu... yawwa ki kalli tv Dan Allah ya fito zai karanta

ɗ

aya daga cikin waƙoƙinsa"

Kafin Queen Bee ta gama

maganar ma Asiya ta riga ta isa gaban TV da ke falonta inda dama a nan tayi kallo da safe lokacin da ake rantsar da shi.

*"Attaruhu"* Gwamna ya fa

ɗ

i sunan waƙan da zai gabatar, hakan yasa mutane dayawa darawa, wanda basa jin Hausa kuwa suka shiga tambay

ar ma'anar abinda ya fa

ɗ

a. Sau biyu ya ta

ɓ

a performing poem a gaban mutane lokacin da yake degree

ɗ

insa na farko a ƙasar waje.

Ɗ

imbin jama'ar da ke wajen suka zuba masa ido suna sauraron waƙar da zai yi amma sai da yai tsayuwar kusan minti

ɗ

aya bayan ya c

e Attaruhu kafin ya fara karanta waƙar.

Zuciyar Bilkisu Kachallah ya kai ƙololowar baƙin ciki saboda ba abinda ta shirya ba kenan. Ta bayyana cewa shine KaSaSa saboda abu

ɗ

aya ne kawai, wato ya mata waƙa ya yabeta a idon mutane amma sai ya karanto waƙar

da ta sani dan Asiya Shahidah yayi ta. Ta sani harta nambarta a wayarsa ya saving ne da Attaruhu. A da bata

ɗ

auka komai ba amma yanzu kam ko sunan sai ta saka ya chanza a wayarsa. Da ta san waƙar da zai yi kenan da bata bayyana baiwarsa ta rubuta waƙa ba

.

Gwamna sai da ya ƙara stanza biyu akan asalin waƙar da ya ta

ɓ

a rubutawa watannin baya, a ƙarshe ya bayyana zuciyarsa tana dokawa ne ga Attaruhu. Yana gamawa aka masa standing ovation aka rinƙa tafi raf raf raf saboda ya burge kowa a wajen, duk da ma

mutanen wajen sun

ɗ

auka waƙa ce kawai yai cikin waƙoƙin daya ta

ɓ

a rubutawa, amma shi da yai waƙar, Bilkisu Kachallah da kuma Asiya Kachallah sun san wacece ATTARUHU.

Hawaye fal a idon Asiya har bata ganin TVn sosai ta sa bayan hannunta ta shiga gogewa,

amma tana gogewa wani na sake gangarowa.

Ta wuce

ɗ

akinta da gudu, tana fa

ɗ

awa kan gado ta furta kalmomi ma su tsada gareta wanda ko Yaya Ubayd zata iya tuna sau nawa ta furta masa su. *"I love you Excellency. I love you Saifuddeen Sa'ad Kachallah"*

Bay

an tafiyar Asiya Jummai ta kalli Sumayya tace "ni kan Gamna rawa yai ne naga Adda Shahidah na kuka?"

"Ki ji min sharri, rawa kika ga yayi?"

"Yo naga sai jujjuya hannu yake yana ta girgiza kai, kuma sai naga Adda ta fara kuka"

"Allah ya yaye miki J

ummai" Sumayya ta fa

ɗ

a bayan ta ja tsaki.

***

Bikin inauguration ya zama abun fa

ɗ

a a gari domin kuwa ko'ina ka shiga sai Allah wadarai ake da irin almabazzaranci da aka yi a wajen. Kwana biyu aka yi ana shagalin bikin, kuma duk ciki babu wanda ba a

yi ba

ɗ

ala a wajen ba.

Ga Asiya, wannan sabon yanayi ya sakata cikin nisha

ɗ

i, bata damu da yadda aka yi biki ko aka ƙare ba, all that matters shine Gwamna Saifuddeen shine KaSaSa sannan har yanzu yana sonta. Ta maimaita kallon wajen da yai waƙar Attaruhu

ya fi sau

ɗ

ari cikin kwanaki biyun nan.

A kwana na uku ne kuma CY ya kira Asiya, ya mata wani zance mai tada hankali. BBC eye sun fitar da documentary na masu ciniki da kuma safaran miyagun ƙwayoyi, inda wani mutum da ba a bayyana asalin sunansa ba da ku

ma fiskarsa ya bayyana cewa yana yiwa matar Gwamnan jahar Congo aiki. Shine agent

ɗ

inta mai shigo mata da miyagun ƙwayoyi ta

ɓ

oyayyiyar hanya.

"I know it's not you Asiya, amma kina ganin Bilkisu Kachallah tana irin wannan harka? Could it be saboda Agent



ɗ

in nan tana bincike akanta yasa aka

ɓ

oyeta"

"Ban sani ba CY, ina ka samu bidiyon?"

"Sun riga sun cire shi a yanar gizo amma na riga na samu videon kafin a sauke shi daga net. I'm having a bad feeling about this, kina ga Gwamna ya sani?"

"Ban san

i ba CY, amma zan tuntu

ɓ

e shi na ji".

Bayan Gwamna yaƙi

ɗ

aga wayarta, office

ɗ

insa ta kira, Sakatarensa ya ce mata ai

ɗ

azu Gwamna ya wuce Abuja.

Asiya ta shiga ru

ɗ

u tana tunanin wa kuma zata tuntu

ɓ

a da wannan zance. Ƙarshe ta ce bari dai ta bari Gw

amna ya dawo. Ko bai zo inda take ba ita zata je inda ya ke.

***

"Ina son kujerar Yalla

ɓ

ai"

Lamara Damana ya zaro ido waje da mamaki.

"I need it fast, saboda tsohon nan yana so ya bani ciwon kai"

"Boss, idan babu Yalla

ɓ

ai mahaifinki shi z

ai gaji matsayinsa haka dokan gidan ya fa

ɗ

a"

"Lamara babu ruwana da dokarsu, abinda na sani shine zan zama shugaban ƙingiyar dattawan Congo, akwai kaso mai tsoka Mr Damana. Mi zai faru idan ka amsa sunan Senator Lamara Damana, kafin nan ma idan na sam

u kujerar Yalla

ɓ

ai zan sa shugaban ƙasa ya baka minister, shekaru hu

ɗ

u masu zuwa ka amsa sunan Senator"

Lamara Damana ya motsa baki yai maganar da ta saka Bilkisu Kachallah kwashewa da wata shegiyar dariya.

***

Daga bakin gate aka fara h

ayaniya da jami'an NDLEA da kuma securities masu tsaron gidan Gwamna. Sun nuna za su yi bincike su kuma sun ce sai Gwamna ya bada izini, Gwamna kuma baya gari. Fitowar Jami'a Dahlia daga cikin motar ya kawo sulhu domin tana

ɗ

aga badge

ɗ

inta na DEA ta ƙasar

America securities

ɗ

in suka shiga rarraba idanu.

Asiya na

ɗ

aki Jummai da Sumayya suka shigo

ɗ

akinta da gudu dan sun tsorata da ganin jami'ai kusan takwas da ke bin urmurnin wata baturiya wacce suke tunanin ita ce Ogan su.

Asiya ta fito jiki a sanyay

e dan yanzu ta gama waya da Fou'ad Salisu kuma duk akan labarin da CY ya gaya mata ne.

"DEA, Maryam Dahlia Aliyu" baturiyar ta fa

ɗ

a tana yiwa Asiya kallon tsana.

Bayan Asiya ta nemi dalilin zuwansu sai jami'ar ta shiga yi mata bayani " mun samu labar

in an kawo wasu miyagun ƙwayoyi gidan ki, munada search warrant dan haka ki bamu ha

ɗ

in kai"

Ta sani babu komai a gidan amma kuma haka kawai sai jikinta ya

ɗ

au rawa, musamman da ƙwaƙwalwarta ya fara hasaso mata possibilities na samun miyagun ƙwayoyi a g

idan indai da gaske Bilkisu Kachallah tana safaransu. Dukkan jami'ai takwas suka saka hand gloves a hannunsu sannan suka bazama gidan neman muggan ƙwayoyi.

"Ina so ki sani cewa babu abunda zai hana zuwanki kurkuku matuƙar aka samu hujja akan ki. Ban dam

u da matsayinki ko ina kika fito ba"

Minti shabiyu sai ga wasu jami'ai biyu sun fito da sauri

ɗ

aya daga cikinsu yana riƙe da farar leda

ɗ

auke da farar hoda.

"We found something"

Da Asiya da Agent Dahlia suka shiga rige-rigen zuwa

ɗ

akin Asiyar bayan

jami'in ya ce a

ɗ

akin ƙasa aka samu.

Cikin akwatunan kayanta guda uku aka dinga ciro wasu lejoji

ɗ

auke da farin hoda da wasu abu ƙanana kamar duwatsu.

Kallo

ɗ

aya Agent Dahlia ta yi wa kayan tace "cocaine, meth, fentanyl" sai kuma ta

ɗ

ago ido tace

" you are under arrest Asiya Kachallah"

"Ban san ya aka yi wannan ya shigo nan ba. Ban san wa ya saka a nan ba, ba ni Matar Gwamnar ake nufi ba Bilkisu Kachallah, Bilkisu..." ta ha

ɗ

iye maganar ganin Agent Dahlia ta saka mata ankwa a hannu. Koma mi zata

fa

ɗ

a a nan kam bashi da amfani. Taya aka shigo da wa

ɗ

annan kayan aka saka a

ɗ

akinta cikin akwatinta amma bata sani ba?

Jiya ta wuni a chan gidansu, saboda yau Abba za su wuce Saudiyya shiyasa ta je masa sallama, komai zai iya faruwa a tsawon awanni biyar

zuwa shida da tayi bata gida.

Jami'an suka shiga

ɗ

aukan hotunan abinda aka gani da kuma yadda aka same su kafin daga nan suka shiga kwashe kayan suna sawa cikin akwati guda

ɗ

aya.

Lokacin da Agent Dahlia ta fito riƙe da Asiya. Sumayya da Jummai sai suka

fashe da kuka musamman Jummai da take tunanin mafarkinta ya tabbata Adda Shahidarta zata yi zaman kurkuku.

Kafin kace me gaba

ɗ

aya gari ya

ɗ

auka.

Matar Gwamna Asiya Kachallah tana safaran miyagun ƙwayoyi. An kama Asiya Kachallah da buhuhunan kayan may

e da miyagun ƙwayoyi irinsu cocaine, codein, har da masu cewa buhun marijuana sun fi hamsin aka gani a gidan...

***

"No no no no nooooo" CY ya fasa ihu a ƙaramin office

ɗ

insa bayan ya karanta hot news daya gani a waya.

Bai yi tsammanin haka ba,

bai hasaso haka ba. This is bad, it's going to be very bad.

A

ɓ

angaren Alhaji Sani ma hankalinsa ba ƙaramin tashi yai ba da wannan batu. Ya shiga kiraye-kirayen mutane. Babu abinda zai shigo jahar ba tareda izininsu ba, taya za a bawa jami'an NDLEA dam

ar bincikan gidan Gwamna? balle har a arressting Matar Gwamna.

Yalla

ɓ

ai na gama waya da Alhaji Sani Kachallah ya baro

ɗ

akinsa a fusace dan tabbas abinda Bilkisu Kachallah ta

ɓ

aro abu ne mai girma, it can backfired.

Matattakala uku ya taka ya dafe ƙirj

insa yana ƙoƙarin shaƙar numfashi da ƙyar, yana ƙara taku

ɗ

aya ya su

ɓ

uto daga benin ya fa

ɗ

o ƙasa tim, sandar hannunsa tayi tsalle ta fa

ɗ

o gefensa.

Yalla

ɓ

ai shi ka

ɗ

ai ke zama a gida sai masu aiki, dan iyalensa kaf a ƙasar waje suke rayuwarsu, sai ƙarshen s

hekara suke kawo masa ziyara. Sai da yai kusan minti ishirin a wajen kafin wani mai aikinsa ya shigo ya ganshi kwance a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login