Showing 42001 words to 45000 words out of 67805 words
ne na manyan mata, matan talakawa har ma da nakasassu.
***
"Wannan da kike gani, idan mutum ya sha
ɗ
ayan sa zata kai shi awa ashirin
da hu
ɗ
u bai nemi komai ba. Wannan na wanda zasu kasa su tsare akwatunan za
ɓ
e kenan"
"Ya za ayi a raba musu ba tareda sun san cewa da wannan manufar za a basu ba?"
"Inaga a fara sayar da shi a farashi mai rahusa. Idan lokacin ya zo sai a basu shi kyau
ta, bayan za
ɓ
e komai ya lafa sai a siyar da shi a farashi mai tsada saboda lokacin jininsu ya saba da shi, idan ba su samu ba ba za su ta
ɓ
a jin da
ɗ
i ba"
"Ka tabbata ku
ɗ
inmu zai fito?"
"Sosai ma Excellency"
"Shikenan"
Wayar Bilkisu yai ƙara. G
anin Madam Bintu ya sa ta sallami manager
ɗ
inta.
"Hello"
"Bilkisu kina ina, Asiya ta fara kamfen?"
"Kamfen kuma?"
"Ki kunna TV ki ganta da idon ki"
Bilkisu hannu na rawa ta chanja tashar tv dake ofishinta zuwa tashar Congo News.
Asiya na
tsaye jikin podium ta yafa gyalen tutar jam'iyya, tana sanye da dogon riga shadda da ya sha aikin hannu kalalolin tutar jam'iyya. Babu kwalliya na azo a gani a fiskarta amma tayi kyau na
ɗ
aukan hankali.
"Ba za mu yi alkawarin kawo chanji ba, saboda ba a
binda zamu iya chanjawa a wannan jaha. Ni da ku da ma wa
ɗ
anda suke gida mun san mi ya kamata mu yi jahar Congo ta samu cigaba, ta samu ha
ɓ
akar arziƙi. Dan haka muna muku alƙawarin Insha Allahu Gwamnatin Saifuddeen Kachallah zata ha
ɗ
a hannu da ku saboda mu
taru mu gyara jahar mu mai albarka..."
Idon Bilkisu ya hango Junior da ke tsaye gefen Asiya yana wasa da bindigan roba. Kamar ha
ɗ
in baki kuma sai aka hasko matan dake zaune gaba-gaba inda ta ga ƙanwarta da kuma 'yarta Mahirah.
Ta ta
ɓ
a zuwa Kamfen da Ma
hirah amma Halima Kachallah cin amanar da zata mata kenan?.
Ganin an hasko mutane suna ihu suna kiran sunan Asiya ya sa Bilkisu Kachallah ta buga teburin gabanta da ƙarfi tana fa
ɗ
in "ba zan ta
ɓ
a bari ta fini haske ba"
A
ɓ
angaren Yalla
ɓ
ai da Alhaji Sa
ni Kachallah duk sun saurari speech
ɗ
in Asiya.
"She's a very good political orator" Yalla
ɓ
ai ya fa
ɗ
a yana shafa gemu.
"She's eloquent" Alhaji Sani ya fa
ɗ
a bayan ya gama ganin speech
ɗ
in.
A
ɓ
angaren Umaru Kwom ma ya ga speech
ɗ
in hakan kuma ya sa
nyaya masa jiki, musamman daya tuno kalaman Asiya a waya.
Ubayd da ke zaune a office kuwa ajiyar zuciya ya sauke yana fa
ɗ
in gaskiya ne da aka ce tsakanin miji da mata sai Allah. Kwanan baya a wannan office
ɗ
in ta ke iƙirarin zata tarwatsa shi, yanzu k
uma gata tana fa
ɗ
in tana tareda mijinta
ɗ
ari bisa
ɗ
ari. It hurts, amma ya zai yi tunda Allah ya riga ya rubuta Asiya ta Saifuddeen Kachallah ce...
16
Gwamna na office
ɗ
insa yana kallon talabijin wayarsa ta hau ƙara. Ya
ɗ
au wayar.
Daga
ɓ
angaren
Yalla
ɓ
ai yace "da tun farko ita ka bari ta jagoranci tafiyarka. Ina maka albishir, mun samu ƙarin sponsors biyu dalilinta"
"Don't bring her into this" Gwamna ya daka masa tsawa.
"Don't underestimate her. Ka bata dama, zaka sha mamaki"
"Kar ka..."
Yalla
ɓ
ai ya kashe waya ya bar Gwamna da baki bu
ɗ
e.
A dai dai lokacin kuma Bilkisu Kachallah ta shigo office
ɗ
in kamar walƙiya. Kamfen
ɗ
in Asiya ya girgizata matuƙa, sai da take tahowa ne a cikin mota sun zo dai dai wani round about ta lura da ƙaton
bill board da ke
ɗ
auke da hoton Asiya inda aka rubuta suna *first lady Asiya F B Kachallah*
Tun da aka fara Kamfen bata ta
ɓ
a ganin an saka poster na Asiya ba. Duk wani souvenirs da aka raba tun daga riguna, zannuwa, littattafai, memos,
key holders, cale
nders, jakukkuna da sauransu. Hoton Saifuddeen ne ko na Bilkisu ko kuma nasu su biyu.
Kafin a ƙaraso da ita sai da ta ga posters na Asiya guda shiga kuma kowanne an saka first lady kafin sunan.
"I am the first lady. The only first lady" ta furta a fi
li.
Irin kallon da Bilkisu take binsa da shi tun kafin ta ƙariso ya san ba lafiya ba. Miƙewa yai daga kan kujerarsa ya nufota.
"Don't touch me"
Tsabar sauri a office
ɗ
inta ta bar gyalenta,
ɗ
aurin
ɗ
ankwalin ma dai ya karkace kusan reto ma yake, iko
n Allah ne yasa bai kai ƙasa ba har ta iso da shi a haka.
"Let's sit please" ya fa
ɗ
a yana nuna mata kujerun da ya ke zama ya kar
ɓ
i baƙi.
"Ban zo dan na zauna ba. Why did you allow her to campaign?. Miyasa baka gaya min ba?"
"Ki zauna tukunna" yai
maganar yana kamo hannunta. Bilkisu ta wafce hannun tace "ka amsa min tambayata"
" Just like you, Asya is my wife. Ban ce ki min Campaign ba, kin yi ne a karan kan ki, itama kuma ban sata ba, ita da kanta ta za
ɓ
i yi. Don't give me that face Bilkisu, kin
sani sarai bana sa ido a harkan mutane"
"I accepted your marriage to her only...only" sai ta yi shiru tana huci. Dole ne ta ƙara haƙuri na
ɗ
an lokaci ka
ɗ
an. Abinda ya ke mai mahimmanci shine
Saifuddeen ya ci za
ɓ
e, it doesn't matter who campaigned.
Ta sauke ajiyar zuciya sannan ta kalleshi ido cikin ido tace "idan ka ci amanata ba zan yafe ba"
Daga haka ta juya ta fice daga office
ɗ
in fuuu kamar yadda ta taho.
Gwamna Saifuddeen ya rakata da ido har sai da ta fice. Bai gane matsalar Bilkisu da K
amfen
ɗ
in Asiya ba. Sai kuma ya tuna da abinda ake kira kishi...
***
"Nagode Anty Halima. Allah ya saka da Alkhairi" Asiya ta fa
ɗ
a tana murmushi.
"Amin ba komai, yiwa kai ne. Bari mu wuce"
Asiya har bakin mota ta raka Halima Kachallah kafin t
a koma cikin gida.
Tana fitowa daga wanka aka gaya mata akwai wasu mata dake son ganinta. A gurguje ta shirya ta fita. Wasu matan manya ne guda uku wanda suka halarci Kamfen
ɗ
inta.
Biyu daga ciki a da suna tare da Bilkisu Kachallah ne amma sun raba gar
i tun kafin Saifuddeen ya hau kujerar Gwamna.
Yabo da jinjina ne ya kawosu tareda neman matsugunni a wajen Asiya.
Suna zaune da Asiya, Bilkisu Kachallah ta dawo. Sai da ta bi su da kallo
ɗ
aya bayan
ɗ
aya kafin ta bar wajen bayan ta ja dogon tsaki.
Wa
shegari gidan talabijin na Hill TV suka nemi hira da Asiya. MD da kansa ya bugo yana neman wannan alfarma hakan yasa Asiya ta amsa gayyatarsu.
Da yamma ta je studio
ɗ
insu. Kowa jikinsa rawa yake ana ƙoƙarin burge matar Gwamna, musamman wanda a da basa shi
ri da Asiyar. Yadda sukeyi sai ya bawa Asiya dariya, watanni ka
ɗ
an baya ita
ɗ
in ƙaramar ma'aikaciya ce a tashar amma auren Gwamna ya bata wani matsayi mai daraja cikin al'umma, Allah ya
ɗ
aga ta, ta yiwa tsohin ma'aikatan fintinkau.
Daren ranan, intervie
w
ɗ
in da aka yi da Asiya ya zamo abin kallo ga miliyoyin jama'a, a ciki da wajen jaha.
Yayinda hankalin mutane ya karkata ga yadda ta iya sarrafa harshe, ta iya ha
ɗ
a kalmomi su bada ma'ana sannan ka ji maganar na ta
ɓ
a maka zuciya. A wani
ɓ
angare kuma was
u suna yabon kyaun surar ta ne da kuma iya wankanta.
Kan kace kwabo, posters na Asiya sun zagaye gari har ma yafi na Bilkisu Kachallah zagawa.
Cikin abinda bai fi sati
ɗ
aya ba sunan Asiya ya koma *Hasken Talakawa* is like mutane na ƙara son SSK ne sabo
da Asiya Kachallah. Duk inda ta je tana nuna cewa Talaka yana da mahimmanci kuma sai ya bada ha
ɗ
in kai za a samu cigaba mai amfani.
Yadda mutane ke ƙaunarta lokacin da take aikin jarida yanzu abin ya ninka haka. An manta da duk wani ƙarairayi da aka yi ta
yi a baya kafin aurenta da Gwamna. Abinda ake gani shine in har mace kamar Asiya na tareda Gwamna Saifuddeen to za a samu cigaba sosai a jahar.
Asiya tana bayyana matsalolin da ake fuskanta a jahar da kuma yadda Gwamnatin Saifuddeen ta shirya magancesu bi
sa tsari, hakan ya sawa talakawa hope.
Gwamna yayi mamakin yadda Asiya ta ke iya composing kanta ta bada speech mai ma'ana da kuma
ɗ
aukan hankali. Bai sani ba ko dan ya mata gorin cewa ba a haifeta a gidan da ake siyasa bane, amma cikin kwanakin nan ta
nuna masa cewa ta fi ma wacce ta taso tsundum a gidan siyasa iya siyasar.
Ranan Kamfen
ɗ
inta na ƙarshe a wata ƙaramar hukuma tayi. Mutane kaman ruwa haka aka cika stadium na wajen don ganin Asiya Kachallah, wannan ya ƙona ran Bilkisu Kachallah matuƙa s
aboda clearly mutane sun fara nuna musu banbanci, mutane sun fi ƙaunar Asiya a kanta.
Na lokaci ka
ɗ
an ne, sunan Asiya zai shafe a bakunan mutane, da sannu sunan Bilkisu Kachallah sai ya zamo national anthem na jahar.
Ranan da Bilkisu Kachallah ta rufe
nata kamfen
ɗ
in, kwana hu
ɗ
u bayan na Asiya bata samu rabin mutanen da suka zo wajen na Asiya ba duk da kuwa ita
ɗ
in tayi a cikin Congo ne yayinda Asiya tayi nata a ƙaramar hukuma.
Duk yadda taso
ɓ
oye
ɓ
acin ranta hakan ya faskara dan kuwa fiskarta babu wal
wala kwata kwata har aka gama taro. Ihu da ta dinga yi ma ba kamar na kullum ba domin gwiwarta ya sace babu ƙarfin gwiwar
ɗ
aga murya.
Ta yi ƙoƙarin danne
ɓ
acin ranta da tunanin zobenta zai isota nan bada jimawa ba. Shri Hari Bansari ya gama bautan ranak
u masu alfarma a gareshi.
Idan zobe ya zo, ba Gwamna Saifuddeen ba, gaba
ɗ
aya jahar za su dawo ƙarƙashin ikonta.
Sai da Umaru Kwom ya rufe kamfen
ɗ
insa kafin Gwamna Saifuddeen ya rufe nashi. A bayyane take mutane na tareda SSK sama da Umaru Kwom. Hatta
waƙoƙin za
ɓ
e na SSK yafi na Umaru Kwom da
ɗ
i musamman wanda wani haziƙin mawaƙi ya rera yana yabon Gwamna da amaryarsa Asiya Shahidah.
***
Asiya na zaune gefen Junior Gwamna ya shigo. Asthma
ɗ
insa ce ta tashi
ɗ
azu bayan ya gama tsalle-tsallensa a waj
e shi da wasu yaran ma'aikata na gidan., ba inhaler kusa da shi shine ya shiga mawuyacin hali kamar zai shi
ɗ
e yaran suka gudu, sai da wani security ya ganshi ya kawo shi cikin gida wurjanjan. Aka ci sa'a Gwamna na kusa ya fito da inhaler
ɗ
insa ya matsa mas
a a baki, still ya jima kafin yaron ya dawo dai dai
"Ya jikin na shi?"
Gwamna ya zauna gefen Asiya bayan ya kissing goshin Junior
"Da sauƙi"
Bata ankara ba taji ya kamo hannunta, yanzu kam har ta saba da irin haka dan indai suna tare baya rabo da
riƙe hannunta ko kuma ya kissing goshinta ko kumatunta.
"Zan fita, zan je wajen Baba"
"Allah ya kiyaye hanya"
"Amin" ya kissing goshinta sannan ya miƙe ya fita.
Ta cigaba da kallon Junior tana tuno yadda kwanaki suka dinga tafiya da sauri har h
aka. Gobe Jummu'a za'a
ɗ
aura auren Ubayd da Salma, jibi Asabat za a yi za
ɓ
en shugaban ƙasa yayinda sati biyu na gaba kuma za ayi za
ɓ
en Gwamnoni. Tunda ta gama kamfen
ɗ
inta bata sake fita daga gidan ba. Duk wani shirye shiryen biki da ake yi ta ƙi zuwa gida
n. Ta dai aikawa Inna Yaha ku
ɗ
i, sannan ta turawa Faty ma ku
ɗ
in gudummawa saboda hidimar bikin da za a yi. Ba zai kyautu ba idan bata halarci ko
ɗ
aya daga cikin hidimar bikin ba, idan tayi haka zata zama butulu. Ko babu komai, Yaya Ubayd Yaya ne a gareta,
sannan ko dan darajan Abba dole ta je.
Ba wai tana jin haushin auren bane amma ta rasa ya akayi zuciyarta ya rasa samun sukuni tunda satin bikin ya shigo.
Ta miƙe ta koma
ɗ
akinta saboda ta fara shiryawa domin shai
ɗ
an ke jefa mata wannan wasu-wasi. Ma
tuƙar tana auren Saifuddeen, Ubayd ya haramta mata har abada. Soyayyarsa ta fara gushewa a zuciyarta sai dai abinda ba
za a rasa ba daga shai
ɗ
an wanda ke motso mata rayuwar soyayyarsu ta baya a wasu lokutan.
Ta kan tsinci kanta da damuwa idan Gwamna bai
kirata ko ya mata text ba a kwanakin da ba nata ba. A ranakun da ya kasance nata, idan har tafiya ta kamashi ba zai kwana a gari ba gadonta na mata fa
ɗ
i. Duk da idan yana nan
ɗ
in, filo take jerawa tsakaninsu, kasancewar su kwance a gado
ɗ
aya yana sa mata
nitsuwa. Duk ranan da ba su kwanta tare ba, tana yin kewar numfashinsa, ƙanshinsa, tusarsa idan ya shiga ban
ɗ
aki da Asuba zai yi fitsari, abin mamaki har ƙwaƙwalwarta ya haddace sautin tusar ta yadda a ko'ina ta ji zata ce tasa ce.
Ta kan yi kewar wata
rana da take al'ada suna kwance tayi tusar gaba ba su jima da bacci ba dan haka sarai ta san ya ji tusar amma ta kafse ta rintse idonta tana Allah yasa kada yai magana. Ko sakan arba'in bai cika ba ta sake wata tusar mai ƙara, wannan karan ta fita ta baya
ne dan haka bayan ƙaran da tayi har da wari. Asiya ta ji kaman ta nitse cikin gadon saboda kunya.
"Gaskiya za a ciki tara. Domin daga yanzu Gwamna ya saka dokar hana tu..." Asiya ta sa hannu ta toshe masa baki, tana ji a ranta kaman ta fasa ihu.
Ƙ
oƙari
n cire hannun yai amma ta hana sai ma ƙara matsowa da tayi tana fa
ɗ
in "ai kaima kullum kana yi idan ka shiga ban
ɗ
aki, nima idan ka sake yi zan ci tarar ka ehe"
Ganin ta dage da danne masa baki dan kada yai magana hakan yasa ya fara mata cakulkuli, nan d
a nan ta sake mai baki tana ƙoƙarin riƙe hannunsa tareda fa
ɗ
in ya dena, bai denan ba kuwa har sai da ta birkice tana dariya sosai tama manta cewa dare suke. Tuni ya samu daman ha
ɗ
e bakinsu ya shiga kissing
ɗ
inta passionately. Jikinta ya riga yayi laƙwas da
n haka ta kwanta shiru tana kar
ɓ
an zazzafan saƙo daga Gwamna. A hankali kuma ba tareda ta shirya ba ta shiga maida masa da martani tana kwaikwayon yadda yake mata. Sun jima suna kissing junansu, sun manta da duniyar da suke ciki dama wani damuwar dake ciki
nta, sun manta ƙiyayya ko soyayya domin all that matters a lokacin shine wannan kiss
ɗ
in, wanda shaƙar numfashine ka
ɗ
ai ke raba bakunan su. Kusan minti takwas suka
ɗ
auka a haka kafin Asiya ta yi saurin juyar da kai gefe tana fitar da numfashi da sauri saur
i saboda hankalinta ya fara dawowa jikinta.
Ganin haka yasa Gwamna ya janye jikinsa yana fa
ɗ
in "sai da safe"
Dukkansu sun tsinci kansu cikin wani sabon yanayi. Gwamna ya shiga jin wani matsananciyar buƙatarta, ya dinga sauke ajiyar zuciya yana ƙoƙarin s
aito nitsuwarsa, ƙarshe ya miƙe ya shige ban
ɗ
aki ya sakewa kansa ruwan sanyi.
Sai da ya shige ban
ɗ
aki Asiya ta samu damar motsawa, ta mirgina gefenta ta lullu
ɓ
e duk jikinta da duvet sannan ta sa yatsu uku ta danne lips
ɗ
inta tana ajiyar zuciya akai akai
. Ba zata iya fassara yanayin da ta shiga ba, duk da tana jin kunyarsa amma yadda jikinta da ruhinta ya amsa wannan saƙo, ji take kamar ta miƙe ta bishi ban
ɗ
aki ta ha
ɗ
e bakinsu su dawwama a wannan yanayi har abada. Haushin kanta ma ta fara ji data katse wa
nnan da
ɗ
in, at least da ta bari sun ƙara koda minti
ɗ
aya ne, kai koda sakan talatin ne. Zuciyarta ya shiga ƙiyasta mata abubuwa dayawa har Gwamna ya dawo ya kwanta. Deep down tana fata ya sake yi mata chakulkuli, ya sake kissing
ɗ
inta ya sake fa
ɗ
in "i didn
't know you are a good kisser"
wanda sai yanzu ta tuno in between kissing
ɗ
inne ya fa
ɗ
i hakan. Ko mi itama ta fa
ɗ
a masa cikin yanayin nan oho. Haka ta dinga tariyo komai a zuciyarta, tun daga cin abinsu tare zuwa kwanciyar da ta yi, zuwa shima shigowar sa
ɗ
aki, wanka da yai da kuma kwanciya da yai yana mata addu'ar Allah ya tashe su lafiya bayan tace masa sai da safe, zuwa tusar da ta yi, chakulkuli and then...kiss.
Washegari ita ta fara tashi ta bar
ɗ
akin da wurwuri tun kafin ma alarm
ɗ
inta ya buga dan
ba wani baccin kirki ta yi ba.
***
Ƙ
arfe biyu da