Showing 45001 words to 48000 words out of 67805 words

Chapter 16 - MATAR GWAMNA BOOK2 COMPLETE

rabi ta isa gidansu. Gidan ya cika da 'yan biki, ana ganinta aka shiga ihu ana mata kirari. Inna Yaha ta shiga nan nan da ita, yadda Asiya take bata girma bayan ta san irin zaman da suka yi da Ummanta,

hakan yasa ta ke jin kunyan abubuwan da ta aikata a baya. Yarinyar da ta ke wa gori da Agola itace ta ke da matsayin da ya

ɗ

aukaka darajan gidansu a anguwa. Gidansu ya koma abun kwatance. Sai dai ka ji ana cewa Muna layin gidan su matar Gwamna. Gidanmu na

daura da gidansu matar Gwamna. Gidan da zanje da ka wuce layinsu matar Gwamna ka

ɗ

an sai ga layinmu. Wasu masu abin hawar ma kana cewa gidansu Asiya Kachallah to a ƙofar gidan Abba za a saukeka.

Asiya ta halarci walimar Amarya amma bata jima a wajen ba.

Haka kawai kuma data ga Amarya sai ta ji zuciyarta yayi sanyi. Ta sani Salma na son Ubayd kuma zata kula da shi. Nan da lokaci ka

ɗ

an tsakaninsu zai daidaita, Ubayd zai manta da cewa sun ta

ɓ

a soyayya.

Asiya bata koma gida ba sai ƙarfe tara na dare. Ba ita

ke da kwana ba shiyasa kawai ta wuce

ɗ

akinta ta mur

ɗ

a key ta kwanta bayan tayi wanka.

Sumayya bata nan anyi hutun za

ɓ

e ta koma gida. Koda tana nan ma tsakaninsu har yanzu basu daidaita ba. Suna dai magana kam, amma babu wannan walwala kamar da, ko

ɗ

akin

Sumayya bata shiga sai da dalili itama kuma Sumayyar hakane.

Yanzu a gidan Junior ne ya maye mata gurbin Sumayya domin indai yana gidan to yana maƙale da ita, wannan nema yasa ta jajirce wajen koya masa karatu na addini saboda ta nan ne yake da naƙasu.

Malamin dake zuwa koyar da shi ba kullum yake zuwa ba, kuma kaman yana koyarwar ne da tsoro tunda baya iya tsawatar masa saboda Bilkisu Kachallah ta gindaya masa sharu

ɗɗ

a lokacin da aka kawo shi.

Dalilinta ne yaron ya fara sake jiki da yaran ma'aikata

n dake gidan duk da yasan idan Mommynsa ta sani ya ka

ɗ

e dan fa

ɗ

a zata masa sannan tasa a zane yaran(Allah Sarki basu da gata)a ganinta sune zasu

ɓ

ata mata yaro, sannan a dalilin yaran ne ma har Junior ya fara magana da Hausa sosai.

Bilkisu ta yiwa Asiya

magana akan ta dena shiga harkan 'ya'yanta tun ranan da ta gansu a wajen kamfen

ɗ

inta. Asiya ta yi banza da maganar. Bilkisun bata zama a gidan balle ta sanya musu ido, shima yaron da ya gane mahaifiyarsa bata so ya dinga zuwa jikin Asiya sai ya dena fa

ɗ

a

mata abinda suka yi da Asiya, ko wani abu ta siya masa baya fa

ɗ

a mata sai dai ya fa

ɗ

awa Daddynsa...

A

ɗ

an tsurkukin kwanakin daya rage ayi za

ɓ

e aka fara ya

ɗ

a jita-jita wai Gwamna Saifuddeen bare ne ba

ɗ

an asalin jahar Congo ba. Iyayensa 'yan ƙasar Gamb

ia ne, Alhaji Sani Kachallah ne ya adopting

ɗ

insa saboda ba shi da

ɗ

a namiji. Yayinda wasu ma suka sheganta Gwamna Saifuddeen, suka ce Dr Sa'ad Kachallah bai haihu ba har ya rasu. Alhaji Sani kwarton Aicha Jallow ne wanda baƙin cikin hakan ne ya kashe Sa'a

d Kachallah. Maganganu dai marassa kan gado da ake yi duk dan a ru

ɗ

ar da mutane a karkatar da hankalinsu daga za

ɓ

an Gwamna Saifuddeen...

"This is rubbish. Dole ne mu maka jaridar Climax a kotu. Sai sun nemo mana hujjojin da suke iƙirarin suna da shi"

Bilkisu ta fa

ɗ

a a fusace

Ta

ɗ

ago ido ta kalli Saifuddeen ta ga idanunsa sun ka

ɗ

a sun yi ja, har lokacin kuma idonsa na kan jaridar hannunsa.

Ta dafa hannunsa tace "kar ka bari wannan ya girgiza ka. Duk sharrin Umaru Kwom ne, we will win this election

ko sun ƙi ko sun so"

Ta kar

ɓ

e jaridar hannunsa ta zauna a cinyarsa ta tallafo fiskarsa tana masa magana.

Asiya ta shigo falon saboda ta tambayi Gwamna ko zai dawo da Nana gida saboda za

ɓ

e na matsowa, amma ta tsaya chak saboda ganin su tare cikin wani

yanayi da ya motsa mata kishin da bata san tana da shi ba.

Ya za tayi tunda ita ta kawo kanta wajen, dama saboda zata je gida ne take son yi masa maganar yanzu, jiya data dawo basu ha

ɗ

u ba balle ta masa maganar.

Har ta shiga mota hoton Bilkisu zaune ak

an cinyar Gwamna take gani. Yadda take ta

ɓ

a masa fiska ma waya sani ko sun... tayi saurin shafa la

ɓɓ

anta tana tuno zazzaƙar kiss

ɗ

in Gwamna.

A wajen biki ma kasa walwala tayi, Inna Yaha harda mata guntun nasiha wai Allah bai ha

ɗ

ata da Ubaydullah bane sabo

da Gwamna Saifuddeen yafi dacewa da ita. Ta dinga nuna mata karamcin Gwamna gareta. A tunaninta saboda yau aka

ɗ

aura auren Ubayd da Salma shi ya dameta har ta kasa sakewa, bata san cewa Gwamna shine silar

ɓ

acin ran Asiya ba.

A

ɓ

angaren Gwamna kuwa duk

yadda yai ƙoƙarin danne zuciyarsa daga ƙarairayin daya karanta a jaridar Climax ya kasa, mutuncin iyayensa aka ta

ɓ

o, iyayensa da suka jima a cikin ƙasa. Da farko ya ji a ransa zai bi shawarar Bilkisu, amma daga baya ya gane

ɓ

ata lokacine saboda biyewa wan

nan jita jitar ma kaman bu

ɗ

e ƙofa ne na sawa mutane su yarda da maganganun, gara kawai ya share. Duk abinda zai faru gameda makomar kujerar Gwamna a jahar Congo, Allah ne masani.

Bai samu halartar

ɗ

aurin auren Ubayd ba duk da Abba har office ya kawo masa

katin gayyata. Ya dai kira Abban ya bashi haƙuri tareda yiwa Amarya da Ango addu'a.

Asiya da wuri ta dawo gida amma bata bi ta kan Gwamna ba duk da kuwa kwananta ya fara yau ne. A

ɗ

aki wani zazza

ɓ

i ne ya rufeta har lokacin zuciyarta ya kasa samun sauƙi

. Miyasa Bilkisu zata zauna a cinyarsa bayan ya san daga karyawar safiya lokacinta ya shiga. Idan ma karyawar suke

miyasa zata zauna a cinyarsa?, shin shi yace ta zauna ko kuma ita ta ga dama ta zauna saboda duk abinda suka yi daren jiya bai isheta ba.

"Bilkisu zauna a cinyata na ji

ɗ

uminki" ta yi maganar tana kwaikwayon muryarsa.

"Mtswww" ta yi tsaki a karo na ba adadi tun safiyar yau. Yunwa take ji dan ko a gidan biki bata sa abu a bakinta ba, kamar mai azumi haka ta wuni da yunwa. Yanzun ma yunwar

ne ya fara mur

ɗ

a mata ciki amma taƙi tashi ta nemi abinci ko ta kira a kawo mata

ɗ

aki. Ƙarshe ta gama juye-juye ta tashi ta sa ƙaramin hijab akan riga da wando na bacci ta wuce sashen Gwamna. Idan ta tarar da Bilkisu a wajen sai dai ayita da wajewa tunda d

ai lokacin ta ne. "Lokacina" ta fa

ɗ

a a hankali tana tabbatarwa kanta cewa ba zaƙewa take son yi ba, hakkinta zata bibiya.

Bawan Allah na zaune akan kujera a falo yana kallon tsohon ajiya. Saboda abinda ya karanta gaba

ɗ

aya wunin ranan yayi shi ne babu w

alwala da kuma tsananin ciwon kai.

Saboda ta nuna masa ranta a

ɓ

ace yake, sai ta wuce cikin

ɗ

aki ba tareda tayi masa magana ba. Kusan minti ashirin tana

ɗ

aki amma bai yi niyyar shigowa ba balle har ta ganshi a

ɗ

akin.

Da video da yake kallo ya kai ƙar

she yake maida shi farko ya sake maimaita kallon. Yana bin kowanni movement na iyayensa a cikin videon, musamman mahaifiyarsa, wacce ita ce bai san kowa nata ba, akwai iyayenta a video

ɗ

in suna yi mata kari da ku

ɗ

i amma su ka

ɗ

ai ya sani daga danginta. Ya s

ha jin Dadda na cewa mahaifiyarsa 'yar babban gida ce amma kuma gashi har yau babu wani nata da ya ta

ɓ

a nemansa, hakanan shima ya kasa zuwa nemo su. A mafiya lokuta ya kan sa a ransa zai je Gambia ya nemo dangin mahaifiyarsa amma sai wani abu ya sha gabans

a.

Asiya ta zauna gefensa ganin hankalinsa ya tafi kan screen

ɗ

in TV dake falon. Ta

ɗ

aura hannunta akan hannunsa

ɗ

aya tace "Excellency"

"They were in love. Very much in love. Ki kalli nan, baki ga irin murmushin da suke yiwa junansu ba? My father i

s shy, but my mother is witty. Ki ga yadda take bashi cake a baki tana dariya har da ja masa hanci" ya ƙarisa maganar yana dariya.

Sai yanzu ta fahimci mai yake faruwa. Lokacin da take tafiya gidan biki Yaya Bello ya fa

ɗ

a mata gulmar abinda ake cewa a g

ari amma hankalinta baya wajen.

"Ka yi haƙuri. Jita-jitar mutane ne kawai saboda a hana jama'a za

ɓ

enka"

"Na sani"

"Kada ka bari wannan ya ta

ɓ

a ka. There are more important things..."

"Than my parents honour?"

"Kayi haƙuri, ba haka nake nufi

ba?"

"Ko da sau

ɗ

aya ne zan iya bada duk abinda na mallaka dan na gansu, na ta

ɓ

a su, na ji

ɗ

uminsu, na yi hira da su. Ko da..."

Asiya ta rufe masa baki da nata. Da farko bai responding ba, hakan yasa ta janye bakinta tana shirin miƙewa daga wajen amma

ya riƙota ya jawota jikinsa da kyau ya shiga kissing

ɗ

inta a hankali.

Chan bayan ya saketa sai yace " you are right, there are more important things to do"

Asiya ta zaro ido tace "like what?"

Kumatunta ya ja ya miƙe yace "like zamu shiga

ɗ

aki ki sak

e min abinda kika min yanzu"

Asiya ta shiga wiki-wiki da ido tana fa

ɗ

in "ni ni fa ban yi komai ba"

Yadda tayi maganar sai ya bashi dariya. Yace " kwantar da hankalinki, Sallar Isha zan yi"

Har ya shige

ɗ

aki Asiya bata bar jin fargaba ba dan tunanint

a wani abin daban yake nufi.

Tunda yace bai yi sallar Isha ba ta san kenan ko abinci bai ci ba, hakan yasa ta kira a kawo musu abinci dan yadda jikinta yai lakwas ba iya shiga kitchen zata yi ba.

Har suka gama cin abinci suka kwanta bata daina jin tsor

o ba sai da ta ji fitar numfashinsa ya chanja alamar bacci ya

ɗ

auke shi...



17

*MATAR GWAMNA*

Washegari Asabat aka fita za

ɓ

en shugaban ƙasa. Gwamna da Bilkisu sun je sun jefa ƙuri'ar su amma Asiya bata bisu ba, duk da itama an chanja m

ata katinta zuwa polling unit

ɗ

aya dana Gwamna, wanda ke kusa da ƙofar Kachallah House.

Tun daga za

ɓ

en shugaban ƙasa count down ya fara, saboda za

ɓ

e na gaba shine na Gwamnoni.

A

ɓ

angaren Gwamna Saifuddeen ya fawwalawa Allah lamarinsa, ya sani yana da

goyon baya na manyan manyan jahar amma duk da haka mulki na Allah ne.

Bilkisu Kachallah kuwa ta shirya 'yan shaye-shaye domin duk inda aka ga wani ya samu ƙuri'u fiye da Gwamna Saifuddeen to a sace akwatin za

ɓ

en. Duk da ta sani cewa akwai ƙanshin Gwamn

a Saifuddeen ne zai lashe za

ɓ

e, amma ba zata bar wata ƙofa da za a

ɓ

ata mata duk wani shiri da tayi ba.

Ta sani Umaru Kwom zai yi ƙoƙarin dagula za

ɓ

e idan bai ci ba amma kuma duk ta inda ya

ɓ

ullo zai samu babu hanya.

Shima Umaru Kwom ya shirya nashi ja

ma'ar da zasu sace akwatunan za

ɓ

e, ya fitar da ku

ɗ

i na fitar hankali wanda in har bai ci za

ɓ

e ba kafin ya farfa

ɗ

o daga

ɓ

arnar ku

ɗ

in da yai sai an

ɗ

au shekaru sama da biyu.

Masu fa

ɗ

a aji a jahar kowa ya baza ido yana jiran sakamakon za

ɓ

e. Daga ƙarshe dai

ƙuri'ar

ɗ

an talaka shi zai bada kujerar Gwamna.

Cikin satin biyun da ake zaman jiran ikon Rabbana, kowa ya duƙufa da abinda suka yarda da shi. Masu addu'a na yi, ma su bin duhun dare na bi, masu tura 'yan aike a musu duba duk sun bazama yi.

Bilkisu Ka

challah bata da kwanciyar hankalin da Gwamna Saifuddeen ke da shi. Ita da Alhaji Sani babu wanda yake iya bacci da kyau, kowa da fargaban da yake.

A wannan lokacin ne ma Saifuddeen ya tattara nitsuwarsa kan iyalinsa musamman 'ya'yansa da suke hutu, da k

ansa ya je ya

ɗ

auko Mahirah daga wajen Dadda yace sai an koma makaranta zata koma mata. Nana ma dai saboda yana son ta warke sarai ne shiyasa bai

ɗ

aukota ba, duk da kuwa Asiya ta nuna masa ya kawota gida, zuwa a gama za

ɓ

e sai ya mayar da ita amma ya ƙi, sa

i dai duk bayan kwana bibbiyu yana zuwa ya duba Nana a Rehab.

*Ranar za

ɓ

e*

Duk son Asiya ranan za

ɓ

e bai fa

ɗ

a kwananta ba. Amma duk da haka ta yi tsayuwar dare akan Saifuddeen, inda tai masa addu'ar samun nasara idan hakan shine mafi alkhairi a gare

shi. Idan kuma babu alkhairi to Allah ya bashi ikon kar

ɓ

ar ƙaddararsa hannu bibbiyu.

Da Asuba ta tura masa text tana masa fatan samun nasara, ko minti

ɗ

aya bai cika ba ya turo mata da saƙon godiya.

Ta yi niyyar zuwa za

ɓ

e wannan karan saboda kar ace bat

a bawa mijinta support ba. Dama ita bata ta

ɓ

a yin za

ɓ

e ba, tana dai da katin saboda mahimmancinsa.

Mahirah ta nuna mata kayan da zasu saka, wai anko Mommy ta musu har da Daddynsu. Tunda shigar fari za su yi itama zata saka fari, sai kuma ta chanja ra'ayi

ta ce ba zata saka pure white ba.

Ta jima tana neman takamaimai kayan da zata saka, daga baya ta fito da wani Bangladeshi Abaya gown. Fari ne fat amma zanen flowers na jikinsa kalar royal blue ne, ta yi rolling da gyalensa kalar royal blue sannan ta saka

wani high heel da ya zo da purse

ɗ

insa dukka kalar royal blue. Ta

ɗ

an kalli fiskarta a madubi ta furta Masha Allah, domin ko bata saka komai ba a yadda take ta yi kyau babu ƙarya. Ta

ɗ

an bi idanunta da kwalli saboda su sake fitowa dan kaman wanda ta sa da

farko bai yi ra

ɗ

au yadda take so ba.

Junior ne ya shigo

ɗ

akinta da gudu yana fa

ɗ

in "Anty Asiya, i'm ready"

"Zo nan handsome

ɗ

ina"

Turare ta fesa masa ka

ɗ

an duk da akwai turaren a jikinsa. Ta karanto addu'a ta shafa masa a kai tana nema masa tsari

daga duk wani sharri da kuma kanbun baka.

Ta ƙara kallon kanta a madubi sannan ta fita hannunta riƙe dana Junior.

A bakin ƙofa ta tsaya chak tana binsu da kallo zuciyarta na wani tafarfasowa.

"You look handsome my Governor"

Bilkisu ta fa

ɗ

a ba

yan ta gyara masa zaman hularsa.

"Daddy, Anty Asiya is here" Junior ya fa

ɗ

a da ƙarfi. Hakan ya sa dukkansu biyu suka juyo suka kalleta.

Lokacin data ha

ɗ

a ido da Gwamna idonta ne ya ciko da hawaye, tayi saurin komawa da baya tun kafin tayi abin kunya, w

ato tayi kuka a gaban Bilkisu.

Miyasa ma ta damu da shi? miyasa take jin haushi idan ta ganshi da Bilkisu? Tambayar data kasa bawa kanta amsa kenan.

Hawayen dai data ke

ɓ

oyewa sai da suka zubo.

"Asiya kina son Gwamna Saifuddeen" abinda wani

ɓ

angare n

a zuciyarta ke fa

ɗ

i kenan, amma ta shiga ƙaryata hakan.

Kusan minti hu

ɗ

u sai ga Gwamna ya shigo

ɗ

akin.

"Lafiya?" Ya tambaya ganin tana faman goge fiska tareda jan hanci.

Magana take son yi amma kuka ne ya ƙwace mata.

"Asya minene? Miya faru?"

yana ƙoƙarin riƙeta ta wafce jikinta ta koma gefe tana sauke ajiyar zuciya.

"Kina kuka saboda kina ganin zan fa

ɗ

i za

ɓ

e ne?"

Wani kallo ta wurga masa. Ɗan rainin hankali kawai, saboda rashin cin za

ɓ

e za ta yi kuka?

"Ki fito mu tafi, ke ake jira"

"Ba zan je ba"

"Miyasa?" Ya tambaya yana tsareta da idanu.

"Za

ɓ

en shugaban ƙasa ma ban biku ba, wannan ma na fasa zuwa"

Ya

ɗ

an yi shiru kafin yace " shikenan, ayi zaman gida lafiya"

Ganin da gaske yayi hanyar ƙofa sai tayi saurin cewa "shine

ko ka bani haƙuri"

Murmushine ya su

ɓ

uce masa saboda ya riga ya sani kishi takeyi.

Ya ha

ɗ

a hannu yace "Ranki shi da

ɗ

e, ayi haƙuri"

Bayan minti uku ta fito idonta sanye da baƙin glass. Tana ganin Bilkisu tana yiwa Mahirah fa

ɗ

a wai gyalen data saka

yayi girma amma bata ce komai ba ta samu kujera ta zauna, ta

ɗ

aura ƙafa

ɗ

aya akan

ɗ

aya.

"Kwata-kwata baki da fashion taste Mahirah. Miye wannan dan Allah? Inaga zaki dawo zama a nan permanently, ya isa haka zama da tsohuwar nan"

Mahirah ta zum

ɓ

ura ba

ki tana magana ƙasa-ƙasa

Bilkisu ta gama mita ta haƙura dan Mahirah bata da niyyar chanja mayafin data saka wanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login