Showing 12001 words to 15000 words out of 67805 words

Chapter 5 - MATAR GWAMNA BOOK2 COMPLETE

Alkali ya zartar da hukunci.

Lami Ninja ta rintse ido lokacin da ta ji hukuncin da Alkali ya kara

nto. Ita Lami Ninja wacce take cin karanta ba babbaka a chan Lagos shine yanzu ake maganar za ta yi shekaru bakwai a kurkuku, sannan za ta biya tara ku

ɗ

i miliyan goma na

ɓ

atawa Gwamna suna da tayi. Tana da sirrikan mutane dayawa a tafin hannunta, mutanen d

a akwai jarinsu acikin sana'ar da take yi, idan suka juya mata baya za ta tona musu asiri...

"Mi zai faru idan mutanen Gwamna suka samu hujja a kaina?, mi zai faru idan Alkali ya turani kurkuku?"

"Wannan ba zai faru ba, idan kuma aka samu akasi hakan

ya faru to za a nemi

ɗ

aukaka ƙara. At most ki biya tara, ko da za a turaki kurkuku ba zai wuce na wata shida ba"

"Ka san akwai abinda zan fa

ɗ

a ya zamowa wasu mutane matsala"

"Ba abinda zaki fa

ɗ

a Lami. Rayuwarki da ta shegiyar 'yarki yana da mahimman

ci a gareki"

Hirarta da Umaru Kwom kenan.

Ba dan kanta za ta yi shiru ba, sai dai ba za ta so a ta

ɓ

a lafiyar 'ya

ɗ

aya tal data mallaka ba. Ta san mutane irinsu Umaru Kwom ba wani abu bane a wajensu su sa a kashe rai.

Mr Silas zai yi shekaru uku a

kurkuku amma shi ba zai biya tara ba.

A hakan kotu ta masa sassauci ne saboda halin da ya ke ciki wanda yai iƙirarin wasu 'yan kidnappers ne suka kama shi suka laka

ɗ

a masa duka, da suka ga bashi da komai suka sake shi.

Dukkansu biyun kowa da nashi dal

ilin na ƙin ambaton sunan Umaru kwom.

***

"Gobe za a bu

ɗ

e Kamfen

ɗ

in Saifuddeen, muna buƙatar goyon bayan ku" Alhaji Sani ya fa

ɗ

a yana kallon Yalla

ɓ

ai

"Alhaji Sani, jam'iyya tana tareda Saifuddeen

ɗ

ari bisa

ɗ

ari sai dai dole ne ya

ɗ

au alkawari aka

n ba zai juyawa Jam'iyya baya ba idan aka rantsar da shi" Alhaji Macci

ɗ

o ya fa

ɗ

a yana kallon Alhaji Sani Kachallah da ke fuskantarsa.

"Dole ne ya

ɗ

au alkawari, idan ba haka ba we'll not support his campaign" Mr Paul yai maganar yana jijjiga hannu, jiji

yoyin wuyansa har sun fara tashi.

"Da mutane nake magana, ban saka dabbobi cikin maganata ba" Alhaji Sani ya fa

ɗ

a yana yiwa Mr Paul mugun kallo

"Alhaji Sani are you calling me an animal?"

"So?"

"Enough!" Yalla

ɓ

ai ya buga sandarsa da ƙarfi.

"

Muna magana mai mahimmanci kuna mana zancen yara. Wata uku muke da shi wajen tabbatar da cewa Saifuddeen Kachallah ya samu matsuguni a kowanne lungu da saƙo na jihar nan"

"Sorry Yalla

ɓ

ai, Ka san akwai tsohon banza a cikinmu" Mr Paul ya fa

ɗ

a yana dariya

Alhaji Sani ya miƙe tsaye, cikin fushi yace "ba zan zauna yaron bayana yana gaya min magana ba. Yalla

ɓ

ai za mu ha

ɗ

u a zama na gaba"

"Alhaji Sani, Alhaji Sani..." Alhaji Macci

ɗ

o ya shiga kira amma ina, tuni Alhaji Sani ya cikawa babbar rigansa iska.

Bayan tafiyarsa Yalla

ɓ

ai yaiwa Mr Paul fa

ɗ

a saboda ko ba komai Alhaji Sani Kachallah ya girmeshi nesa ba kusa ba.

Damuwar Mr Paul dai shine a san yadda za a yi Saifuddeen ya saka hannu a buƙatun jami'iyya saboda kar ya zo ya hau a samu matsala.

***

Gwamna na tareda COS lokacin da aka bayyana hukuncin kotu a talabijin.

"Congratulations your Excellency"

"Thank you Mr Lamara"

"Yanzu babu wata matsala sai mu fara Kamfen kawai"

"Allah ya shige mana gaba"

Har ya bar office bai

daina mamakin Asiya ba, bai san takamaimai mi tayi ba amma ya san tanada hannu wajen yadda komai ya warware. Lokacin da ya shiga gida yana isa falo Bilkisu ta miƙe da sauri ta zo ta rungumeshi tana fa

ɗ

in "Congratulations Darling, we won. Yanzu bamuda wata

matsala sai ta Kamfen. Ita kuma tsinanniyar nan Lami na so life imprisonment aka rubuta mata"

Chan ƙasan ransa yake tunanin babu wacce ta dace da wannan rungumar sai Asiya. Kafin ya bar office yasa an binciko masa duk abinda ya faru kuma ya samu bayanai

kan cewa Asiya ce ta aiko da hotunan Lami Ninja wanda ya nuna ita

ɗ

in tun asali 'yar bariki ce, sannan script

ɗ

inta da aka samo an saka wani Professor ya duba marking

ɗ

in kuma ya tabbatar abinda Saifuddeen ya bawa Lami Haladu, shi ta ci.

Ko da ita ta

sa aka yiwa Mr Silas duka saboda ya fa

ɗ

i gaskiya, to tayi ne domin shi. She went this far just for him.

"Come here Darling, na saka an girka maka favourite food

ɗ

inka"

Bilkisu ta katse shi. Da ta yi maganar girki ƙwaƙwalwarsa tuno masa tayi da kwana

biyu da ya

ɗ

an

ɗ

ani girkin Asiya matarsa. Akwai professional Cook da yake musu girki a gidan, amma albarkar dake girkin mata ga mijinta yana da yawa.

Bilkisu ta kama hannunsa ta wuce da shi

ɗ

aki dan ta taya shi kimtsawa...

Har ƙarfe tara na dare As

iya na jiran kiran Gwamna. Abu biyu take juyawa a ranta. Ko dai idan Gwamna ya kira yace ta dawo gida ko kuma idan ya kira yace ya saketa. Tun tana jiransa har ta fara gyangya

ɗ

i, ƙarshe bacci ya sace ta.

Da Asuba da ta tashi wayarta ta fara dubawa, bab

u missed call sai text message guda

ɗ

aya wanda aka tura ƙarfe sha

ɗ

aya da rabi na daren jiya.

*Bello zai zo ya

ɗ

auke ki ƙarfe goma na safe*

"Shikenan kawai" ta furta ranta a

ɓ

ace.

Da safe ta shiga ban

ɗ

aki tana wanka ta jiyo ihun Ali da Gwani. Da sa

uri ta watsa ruwa ta sanya hijabi a saman zanin wanka ta fito.

"Mi ya sameta?, mi kuka mata?" Asiya ta daka musu tsawa.

"Ta fito daga kitchen ne zata shiga

ɗ

aki kawai muka ga ta fa

ɗ

i" Ali ya fa

ɗ

a kaman zai yi kuka.

Abba ne ya nemo mai mota aka sak

a Umma suka wuce da ita Asibiti. Saura ka

ɗ

an Asiya ta fita da zanin wanka Abba ya ce ta koma ta shirya, kafin ta fito sun riga sun wuce dan haka ita da Sumayya suka tsaida Keke suka bi bayansu.

Sai da aka basu damar ganin Umma data shiga

ɗ

aki sannan

ta cire niƙab da ya zama mata dole yanzu, indai bata son idon mutane akanta.

Sai yanzu ta lura da wata rama da Umman tayi. A tunaninta laulayin cikin ne ya figar da ita haka.

Bayan Umma ta farfa

ɗ

o Asiya take tambayarta miyake damunta?. Umma ta kauda ka

i gefe.

"Dama kin da

ɗ

e ba lafiya Umma, amma shine kike ta

ɓ

oyewa. Ranan da kika koma Asibiti mi Likita yace?"

"Asiya ki barta ta huta" Asiya ta kalli Abba sannan ta kalli Umma dake kwance. Maganarsa yai mata kamar akwai abinda suke

ɓ

oyewa, da alama w

annan jinyar ba baƙonsu bane.

"Abba mi yake damunta?"

"Zamuyi magana idan mun koma gida"...

Ƙ

arfe goma da 'yan mintuna Yaya Bello ya iso

ɗ

akin da suke, yaje chan gida ance suna Asibiti. Ya gaida Umma sannan yacewa Asiya Gwamna ne ya turoshi ya zo

ya

ɗ

auketa.

"Yaya Bello ina zan je kana ganin Umma a kwance"

Umma dake kwance ta yafito ta tace ta tashi ta tafi tunda Sumayya na wajen.

"Sumayya zata tafi makaranta"

Ta

ɗ

au wayarta ta danna numbar Gwamna wanda ta rasa dalili amma da *His Exce

llency* ta saving numbarsa.

Bayan ta amsa sallamarsa tace "Umma tana Asibiti, kayi haƙuri ba zan iya zuwa ba"

"Allah ya bata lafiya, a isar min da gaisuwa"

Ganin idon kowa akanta yake yasa tace "za ta ji, mungode"

Zuwa dare aka sallamesu saboda

Umma ta takura akan zata tafi wai ta samu lafiya.

Lokacin da suka koma gida Abba ya samu daman yiwa Asiya bayanin ciwon Umma. Haka Asiya ta tsaya galala tana kallon Abba cikin rashin fahimta.

Umma na da ovarian cancer sai kace shirin film. Tukunna m

a yaushe suka sani amma suka sakata a duhu babu wanda ya gaya mata?.

Kusan watanni biyar kenan da suka san da zaman ciwon a jikinta, tana shan magani amma yanzu cikin daya shiga jikinta bazata shi yake galabaitar da ita.

Asiya haushin kanta ta fara ji sa

nnan ta maida haushin kan ciwon Umma, kan Abba da Ubayd da suka

ɓ

oye mata ciwon, kan jaririn da bai tashi zuwa ba sai yanzu, bayan kusan shekaru goma da suka wuce tana cikin ƙoshin lafiya.

Abba yace "Tana zuwa check-up amma yanzu suna maganar kaman ya

shiga stage IV, amma basu tabbatar ba sai sun sake yi mata wasu gwaje gwaje"

Asiya ba ta ce masa komai ba ta miƙe ta wuce

ɗ

aki, gefen Umma ta kwanta ta ƙanƙameta ta fashe da kuka...

Sai da Asiya ta ƙara kwana uku kafin ta koma gida, chan asalin gida

n Gwamna. Bata so tafiya ba, Umman ce ta tursasata akan matuƙar bata tafi ba sai ta sa

ɓ

a mata, akwai aure akanta ba zata zo ta tare mata a gida ba. Ganin ta samu ƙwarin jiki Asiya ta tafi da niyyar kullum za ta zo ta dubata kafin su sake komawa Asibiti.

Ranan data koma gidanta Gwamna bai leƙota ba, bata damuba saboda yanzu lafiyar Umma ne a gabanta.

Wasu mata da suka zo dubata ma ƙin fita tayi. An fara Kamfen suna neman matsuguni a jikinta, bata da ƙarfin yin hayaniya yanzu. Ta godewa Allah data samu ta

yanke alaƙa da Umaru Kwom sannan aka wanke sunan Gwamna. Ita yanzu koda zai saketa bata da matsala saboda burinta yanzu shine ta kasance kusa da Umma.

Washegari Gwamna ya shigo da safe misalin ƙarfe takwas saura kwata. Asiya na

ɗ

aki Sumayya ta shigo ta

ce mata Gwamna ya zo yana jiranta a sama.

Rigar bacci ne a jikinta dan haka ta

ɗ

aura hijab ta fita.

Lokacin data gaisheshi, fiskarta da ke kumbure ya fara lura da shi, sannan idanunta da suka ƙanƙance.

"Ya jikin Umma?"

"Alhamdulillah" ta amsa tan

a jujjuya wayar hannunta.

"Ina so a fita da ita waje, akwai wanda zai zo gobe saboda passport

ɗ

inki ke da ita da kuma mutum biyu maza da za su iya binku"

Da ba Umma bace ƙila zaginsa za ta yi akan yadda suka maida fita Asibitin ƙasar waje kamar tafiy

a anguwa, ƙila tace masa bata son sadaka da ku

ɗ

in talakawa, ƙila kuma tace masa bata son burga da nuna isa. Amma lafiyar Ummanta ake magana ba za tayi wasa da wannan dama ba.

Asiya ta

ɗ

aga ido ta kalleshi, shima ita

ɗ

in yake kallo, ta rasa dalilin dayasa

kaifin idanunsa ke tsoratar da ita, take kasa jure kallon cikin fararen idanunsa. Ta maida dubanta ga wayanta tace

"mun gode, Allah ya saka da alkhairi"

Shiru ne ya biyo bayan haka kusan minti uku kafin tace " ina so naje na shirya ƙarfe tara zamuje

ganin Likita"

"Bismillah" ya fa

ɗ

a yana mata nuni da hannu alamar zata iya tafiya.

Akwai maganar da ya ke so suyi, akwai tambayoyi daya ke son yi mata amma a yanayinta baya tunanin zata fahimci koma minene yake son fa

ɗ

a dan haka zai bari zuwa lokacin

da take cikin kwanciyar hankali.

A ranan da Gwamna yazo gidan Asiya, a ranan aka sace wasu

ɗ

alibai 'yan Sakandare su goma sha

ɗ

aya daga wata makarantar gwamnati dake cikin jahar Congo. Irin haka ya faru farkon hawan marigayi Gwamna Saminu Bacchi inda ak

a sace wasu

ɗ

alibai hu

ɗ

u a hanyarsu ta zuwa Makaranta, an samu an kar

ɓ

o yaran kuma daga nan ba a sake sace

ɗ

alibai ba.

Maganar satan

ɗ

alibai ya kara

ɗ

e jaha ya kara

ɗ

e ƙasa baki

ɗ

aya. Ko'ina sai maganar satan ake. Kwana

ɗ

aya kwana biyu shiru babu labarin za

a sako

ɗ

aliban sannan kidnappers

ɗ

in basu fito sun bayyana mi suke buƙata ba.

***

Bilkisu Kachallah ta dawo daga taron mata da aka yi ta tsaya a tsakiyar falonta tana kallon TV saboda kanun labaran da ta ji ya ja hankalinta.

Umaru Kwom ne a

wajen Kamfen ya jefi Gwamna da rashin bawa rayukan al'umma mahimmanci, taya za ayi a sace raya ƙanana 'yan ƙasa da shekaru shabiyar kusan kwana biyar amma babu abinda Gwamna ya iya yi akai?. Ba a ji daga jami'an tsaro ba balle 'Yan kidnappers da suka sace

yaran, mi hakan ke nufi?

"He's behind this. Shine da wannan aikin, Umaru Kwom yanzu kuma dirty tricks ka fara? Mu zuba mu gani" ta snapping hannunta, daga haka ta

ɗ

au gyelenta ta wuce

ɗ

aki.

A

ɓ

angaren Gwamna kuwa ya kasa zaune ya kasa tsaye saboda

wannan lamari. Ya dakatar da fita Kamfen saboda ya bada hankalinsa ga case

ɗ

in sace yaran nan. Daga wajen Alhaji Sani ya fara fuskantar matsin lamba saboda ajiye fita kamfen da yai a gefe, yayinda Umaru Kwom na chan yana fita Kamfen yana kururuta maganar s

atan

ɗ

aliban da aka yi.

Ya yi meeting da Commisioner of police ya fi sau ba adadi amma duka shiru ne domin kwana bakwai kenan babu labarin yaran da aka sace.

***

A kwana na goma sha

ɗ

aya da

ɓ

atan

ɗ

alibai jikin Umma ya tashi, cikin dare aka wuce

da ita Asibiti. Ba a sanar da Asiya bama sai washegari...

"Umma ya jikin?. Umma an kusa gama ha

ɗ

a takardun, naki ne ma ya bada matsala, Insha Allah da zaran an gama harha

ɗ

a takardunki zamu fita"

Tana yiwa Umma bayani ne da hannu, Umma da ke rigingi

ne a kan gado ta kalli Asiya ta mata murmushi. Duk da bata da ƙarfin jiki haka ta fara mata bayani da yaren Kurame.

"Ki kwantar da hankalinki Asiya, sauƙi na Allah ne. Idan da yiwuwar na samu waraka to ko a nan

ɗ

inma zan samu, dan haka babu inda zan je,

idan Allah zai

ɗ

au raina ina son kasancewa kusa da iyalina"

"Babu abinda zai sameki Umma, ba abinda zai sameki, zaki warke, cancer ba mutuwa ba ce, ki dena fa

ɗ

in haka"

"Allah ya miki albarka Asiya. Ina alfahari da ke, ko ba na nan na san za ki zama

uwa ta gari ga ƙannenki."

"Umma ya isa haka, dan Allah ya isa"

Asiya ta fa

ɗ

a tana goge hawaye.

"Ki bari na yi magana Asiya Shahidan Gwani. Kinada kyakykyawan zuciya amma kina da taurin kai, kinada riƙo. Ki yi ƙoƙari ki yaƙi Shai

ɗ

an akan wannan" ta

ja dogon numfashi sannan tace " Na yiwa Ubaydullah mata"

Asiya ta zaro ido waje, baki na rawa tace "Um...ma"

"Ki haƙura da mijin da Allah ya baki, ki masa biyayya, ki riƙe aurenki da kyau. Nan da wata

ɗ

aya Ubaydullah zai auri 'yaruwarsa Salma"

Ta

san Salma. 'Yar Umma Hussaina ce matar da ta raini Ubayd, matar da saboda shaƙuwa bai ta

ɓ

a kukan rashin uwa ba, saboda ita ne ko da yai wayo bai dawo wajen Abba da zama ba, sai dai ya dinga zuwa yana komawa.

Ba za ta manta Salma ba, ita ce ta rubuto mat

a wasiƙa kusan shekaru biyar da suka wuce take roƙonta wai Dan Allah ta bar mata Ya Ubayd. Ita ce lokacin da aka saka aurensu ta shiga damuwa tayi ta rashin lafiya kamar ba zata tashi ba.

"Ummaaa" ta kira da ƙarfi duk da ta san mahaifiyartan ba ji za ta

yi ba.

"Idan kika kashe aurenki dan ki auri Ubaydullah, ban yafe ba. Idan aurenki ya mutu saboda Allah bai yi zaku jima tare da Gwamna ba, wannan kuma Allah ne masani. Amma ki manta da Ubaydullah, ki rungumi auren ki bilhaƙƙi. Sannan ki rage dogon buri,

wani kwanciyar hankalin, wani jin da

ɗ

i da soyayyar sai a Aljannah. Idan kuma Allah ya rubuta za ki samu a duniya to ki godewa Allah da ni'imar da yai miki amma ba yin ki bane. Ki dai cigaba da ƙoƙari kina addu'a idan Allah ya baki kwanciyar hankali ta jik

in mijinki wannan ni'ima ne da zaki gode masa. Idan kuma ya jarrabce ki da mijinki kuma kiyi iya naki ƙoƙarin ki barwa Allah sauran, idan kuma zaman ya kai akwai cutarwa har kina ganin zai jawo ki dinga aikata zunubi to inaga rabuwa shine mafi Alkhairi. In

a miki addu'ar Allah ya baki kwanciyar hankali a gidanki. Abu na gaba shine, abinda haƙuri bai bayar ba inaga fa

ɗ

a ba zai ba da shi ba, idan baki so kanki ba, idan baki samarwa kanki zaman lafiya ba komai mijinki zai miki ba zaki ta

ɓ

a godewa Allah ba. Na

yadda, gidan da kika taso yanada nasaba da yawan zafin ranki amma kuma ya kamata ki daure ki cire komai a ranki, ki

ɗ

auki rayuwa da sauƙi. Allah ya miki albarka ya kuma baki 'ya'ya na gari Amin"

Zuwa lokacin Asiya kuka kawai take yi. Zuciyarta ya karaya

da maganar Umma, sai yai mata kamar wasiyyar ƙarshe Umma ke yi.

Kusan ƙarfe biyu na rana wasu securities biyu suka yi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login