Showing 63001 words to 66000 words out of 67805 words

Chapter 22 - MATAR GWAMNA BOOK2 COMPLETE

wajen...

23

Kwalaben giya da ke gaban Clement Yohanna sun yi biyar kuma duka sai da ya shanye giyan dake cikinsu tas.

Shi ba ma'abocin shan giya bane, ko a baya yakan sha ne a lokutan da ake hidima balle yanzu ya kai kusan shekara

ɗ

aya da rabi bai sa giya a baki ba tunda suka yi wani jayayya da Asiya akan shan giya illarsa da kuma rashin dacewarsa ga shi ma dake bin addi

nin kristanci. A yau kam dole ne ya sha giya saboda ya samu ya kauda damuwarsa koda na lokaci ka

ɗ

an ne. Sai dai, the more yake sha the more yake sake jin zafin kama Asiya da aka yi. Idan da zai iya bada rayuwarsa domin a saketa to zai bayar. Idan da zai

iya zama a kurkuku a madadinta to da zai iya ƙarisa rayuwarsa a kurkuku just so that she could be free.

Yau kwana na uku kenan da aka garƙame Asiya Kachallah a kurkuku. Ranan litinin za'a fara sauraran ƙara amma har zuwa lokacin Asiya Kachallah remai

ns in prison. Abinda ake tuhumarta da shi ya fi ƙarfin a bada bail

ɗ

inta, infact a yadda ake ganin abinma koda an je gaban Alkali ba lalle ne ya granting bail ba har sai an gama binciken da ake yi.

CY ya mirgina gefe yana so ya jawo kwalbar giya ta hu

ɗ

u

wanda yake tunanin akwai saura aciki, sai dai yana ta

ɓ

ata da hannunsa na roba kwalbar ta gangara chan nesa da shi alamun kwankwataran babu komai acikinta.

Ya rufe idanunsa sannan ya bu

ɗ

esu yana tunanin mace

ɗ

aya ce ya sani da zata iya taimakon Asiya. Y

a riga ya yanke alaƙa da ita kuma baya fatan neman taimako a wajenta har abada amma Asiya means everything to him ba zai bari damar da yake da shi na taimakonta ya ku

ɓ

uce masa ba. Tunda mijinta Gwamna ya cire hannunsa akan lamarin, yayi iƙirarin ba zai sa

hannu a binciken da ake ba to shi zai yi koma minene dan ganin Asiya ta samu nasara.

CY ya tashi da ƙyar yana tangal-tangal har ya kai tsakiyar falonsa ya shiga neman wayarsa, ya shafe minti ishirin yana laluben wayar da ke maƙale a Aljihun wandonsa kaf

in ringing

ɗ

in wayar ya ankarar da shi inda wayar take.

GrandMa ne a screen

ɗ

in amma saboda ba a hayyacinsa yake ba sai idanunsa suka nuna masa sunan Aseey kamar yadda ya saving lambar Asiya.

"Aseey are you ok?"

"Clement" Kakarsa ta kira sunansa da

ɗ

an ƙarfi.

Maimakon ya amsa sai ya fashe mata da kuka. Kakarsa ta san yana son Asiya shiyasa ma yake ƙin maganar aure, shiyasa duk yarinyar da yai tarayya da ita basa jimawa saboda zuciyarsa tana ga Asiya.

Abinda ya faru ya sa ta kirashi, da ke ta je ƙ

auye bata ji labarin da wuri ba sai yau.

Sai da ta tabbatar ya dena kuka kafin ta kashe wayar tareda alƙawarin gobe zata dawo. Tsoronta ma kar wani abu ya sameshi kafin goben dan a maganar da suka yi ta fahimci cewa ba a hayyacinsa yake ba.

Bayan y

a gama waya da Kakarsa sai ya danna wasu lambobi, bai saving lambar a wayarsa ba amma ya haddacesu ta yadda ko a mafarki aka tashe shi zai karanto su tsaf.

Dr Kimberly Yohannah Anderson ya kira, matar Secretary General na United Nations (UN) mahaifiya

a gareshi, duk dama alaƙarsu ta ƙare tun ranan data haifeshi ta ajiyeshi ga iyayenta sannan ta gudu.

Mahaifiyar CY mai suna Godiya Kimberly Yohanna tanada shekara shabakwai ta yi cikin shege, lokacin tana aji shida a sakandare. Saurayin daya mata ciki

ɗ

a

n ajinsu ne wanda ko a haife ta bashi watanni bakwai. Abin kunya ne gareta da kuma iyayenta, musamman da Daniel ya ƙaryata cikin lokacin da mahaifin Godiya Kimberly ya je gidansu da maganar.

Cikin na wata uku Godiya tayi ƙoƙarin zubar da shi amma hakan b

ai yiwu ba. Iyayenta musamman mahaifiyarta wacce take strong catholic ta nuna tsananin

ɓ

acin ranta akan haka. Dan a wajenta da a kashe rai gara an haifi cikin, tunda dai ba laifin yaron bane, laifin iyayensa ne.

A haka Kimberly ta raini cikin har ta zan

a jarrabawarta na WAEC. Watanni biyu bayan ta zana jarrabawar ta haifi

ɗ

anta namiji wanda ya

ɗ

auko kamanninta. Ashe tun kafin ta haihu ta riga ta yankewa kanta abinda za ta yi. Dan haka kwana goma shauku da haihuwar ta gudu daga gida, ta bar yaron a wajen

iyayenta.

Ba a san inda ta shiga ba, haka kuma iyayenta basu nemeta ba tunda sun fahimci guduwa tayi.

Godiya Kimberly ƙasar Ghana ta je wajen wata distant cousin na mahaifinta da ke zama a chan. A nan ta samu scholarship na karatu a ƙasar America. Ta y

i karatu tun daga digiri na farko har na uku. Sai data zauna da ƙafafuwanta kafin ta waiwayi iyayenta da

ɗ

anta, lokacin shekarunta biyar da auren wani baAmurke amma ba su ta

ɓ

a haihuwa ba, kuma likitoci sun tabbatar mata da cewa da wuya idan ta sake haihuwa

.

Ga mijinta Mark Anderson, rashin haihuwa ba matsala bace a wajensa dan bai damuba, ya ta

ɓ

a haihuwa da matarsa ta farko amma yarinyar ta mutu tun bata fi shekara shida ba. A yanzu karensa Jerry yafi masa mahimmanci sama da samun

ɗ

a ko 'ya na cikinsa. A

wajen Kimberly wacce ta kasance 'yar Nigeria, 'yar Africa. Rashin haihuwa matsala ce a gareta musamman idan ta tuno

ɗ

an data haifa a lokacin ƙuruciyarta tayi watsi da lamarinsa ko ya rayu ko bai rayu ba batada masaniya saboda shekaru ishirin cur bata wai

wayi gida Nigeria ba, bata waiwayi iyaye ko 'yanuwanta ba.

Lokacin da ta zo Nigeria ta samu mahaifinta ya mutu, ƙaninta yayi aure da yaransa biyu sannan Clement ya zama saurayi, yana aji uku a Jami'a. Ɗan da ta yi yunƙurin kashe shi lokacin yana cikinta

,

ɗ

an da tunda ta tafi bata damu ta san wani hali yake ciki ba balle ta waiwayeshi...

Shekaru goma da suka biyo bayan zuwanta Nigeria ko ka

ɗ

an babu wani jituwa tsakaninta da Clement. Mahaifiyarta da ƙaninta sun yafe mata kuma sukan gaisa a waya lokaci z

uwa lokaci amma banda Clement. Zuciyarsa, zurfin cikinsa da riƙo sun hanashi yafe mata balle har ya kirata da kalmar Uwa. Har yau babu wannan mu'amala ta uwa da

ɗ

a tsakaninsu. Kimberly ta yi kukan ta yi magiyar amma Clement ya tsaya kan bakarsa cewa uwarsa

ta mutu tun yana jinjiri bai da alaƙa da ita ko ka

ɗ

an. A koyaushe tana saka tsammanin Clement zai yafe mata har kuma ya dawo gareta sai dai kuma yana ƙara girma yana ƙara tsanarta ne, but she's ever hopeful zuwa lokacin da zuciyar

ɗ

anta zai karkato gareta

.

A yanzu data

ɗ

auki kiran Clement kuma ta ji muryansa farin ciki ne ya mamayeta, in dai har saboda matar nan Asiya Clement zai kirata ya roƙeta alfarma to ba ƙaramin mahimmanci take da shi a rayuwarsa ba dan haka zata gayawa mijinta ayi duk abinda za a

yi akan wannan maganar.

***

A Babban ofishin NDLEA na Abuja kuma cecekuce ne ya kaure tsakanin Agent Vic da kuma Agent Dahlia. Kowannensu gani yake abinda yake akan gaskiyarsa ce shiyasa babu wanda yaiwa waninsa uzuri.

"It could be a set-u

p, she's innocent"

"Oh please Vic! Kar ka kawo min maganar banza. Ba a rubuta criminal a goshin mutane balle ka ganesu. I will lead this investigation to the end and i will make sure she rots in jail"

Daga haka Agent Dahlia ta juya ta bar ofishin Vic

a fusace.

Agent Vic ya sauke ajiyar zuciya, tabbas babu mai iya dakatar da Dahlia saboda ta kowanni fanni tana da kariya. Mahaifinta babban mutum ne a ƙasar sannan ita

ɗ

in American citizen ce kuma babbar jami'a a hukumar DEA. Bai san dalilinta ba amma tu

nda ta zo she's being obsessed with tracking drug traffickers. Amma a wannan case

ɗ

in gaskiya yana ganin akwai lauje cikin na

ɗ

i saboda a iya tunaninsa Asiya seems innocent.

***

Gwamna Saifuddeen Kachallah ya ƙurawa agogon da ke manne a bangon

ɗ

akinsa ido yana bin kowanni tik tik tik da agogon ke yi.

Cikin kwanakin nan yadda yake ganin rana haka yake ganin dare. Maganin baccin daya ke sha ma duk a banza ne, dan sai dai jikinsa ya mutu amma baya iya yin barci.

Bai san dalilin daya sa yai wanna

n

ɓ

aran-

ɓ

aramar ba ranan da ya fito yai jawabi wa duniya gameda case

ɗ

in Asiya ba.

*"Banida hannu cikin binciken NDLEA. Hukumar NDLEA tanada damar kama duk wanda ta samu da laifi, ko wanni irin matsayi gareshi. Ina tabbarwa jama'a cewa Gwamnatinmu ba za

ta yiwa kotu katsalandan ba, zamu bata goyon baya tayi duk wani bincike daya dace"*

Ba abinda yake son fa

ɗ

a ba kenan, it was what Bilkisu wanted. Saboda haka ne ma tace lawyansa ba zai wakilci Asiya ba. Wani

ɓ

angare na zuciyarsa na gaya masa cewa cire h

annunsa a case

ɗ

in Asiya was a betrayal amma kuma ya rasa ƙarfin aiwatar da wanni abu a kai.

***

Barrister Zaytoonah Tijjani Abubakar ta ja dogon numfashi sannan ta sake gwada sa'arta a wajen maigidanta wanda ya kasa-ya-tsare tun

ɗ

azu.

"Daddyn

Alinah ka sake duba batun nan dan Allah. I want to help..."

"Adaeze ki haƙura da wannan case

ɗ

in Dan Allah, for my sake. Ki duba condition

ɗ

inki, this is not an ordinary case da zaki je sau

ɗ

aya sau biyu, this can take a long while"

"Zunnoon, please

!" Ta fa

ɗ

a tana marairaice murya tareda riƙo hannunsa

ɗ

aya

Justice ya sauke ajiyar zuciya yace "Adaeze da condition

ɗ

in ki zaki dinga jeka ka dawo tsakanin Congo da Abuja? Idan baki damu da lafiyarki ba think about our baby"

"We'll be fine my love"

ta ƙarisa maganar tana kwantar da kanta a ƙirjinsa.

Jin bai sake cewa komai ba Zaytoonah ta sani yanzu kam ya haƙura.

***

"Hajiya Bilkisu Kachallah ta gyara zamanta da kyau sannan ta dubi Madam Bintu ta ce "kina tunanin zan bari a bata special

treatment ne? No no no, you know me ai"

"Shegiya Bilkisu kenan yadda kowa yake rayuwa a kurkuku haka zata yi?"

"Of course, ita wacece da za a

ɗ

agawa ƙafa"

Madam Bintu da gatse tace "Matar Gwamna ce"

Bilkisu Kachallah ta fashe da dariya har da

tafa hannu.

"Idan akwai Gwamna a cikin prison to Asiya zata amsa sunan matarsa, otherwise, ni ka

ɗ

ai zan amsa sunan har ya gama tenure

ɗ

insa biyu"

Madam Bintu ta saka ihu "ina yinki tawan"

Suna cikin ƙyaƙyatawa da dariya wata mai aiki ta shigo ta

rusuna gabansu tareda fa

ɗ

awa first lady cewa Uwani staff

ɗ

inta na chan gidan Gwamna tana son ganinta.

"Uwani?" Bilkisu ta maimaita da mamaki.

"Ok ki shigo da ita"

"Lafiya dai ko?" Madam Bintu ta tambaya tana kur

ɓ

an juice

"Bari ta zo mu ji"

Mi

nti biyu sai ga Uwani ta shigo jiki a sanyaye.

Bayan ta gaishe da matan biyu sannan ta duƙar da kai ƙasa tana tunanin ta ina zata fara bayani musamman gashi ba Bilkisu ka

ɗ

ai bace a falon.

"Miya kawo ki?"

"Dama dama..." Uwani ta fara inda-inda

"

Banida lokacin wasa, ki fa

ɗ

i abinda ya kawoki ko kuma ki bamu waje"

Uwani ta sauke ajiyar zuciya sannan tace "ina son komawa garinmu"

"A wani dalili?" Bilkisu ta tambaya fiskarta

ɗ

aure.

"Hankalina zai fi kwanciya idan nayi nisa da nan garin"

"Babu inda zakije. Ke Uwani!"

Uwani sai da ta ji hanjin cikinta sun ka

ɗ

a dan ba ƙaramin firgita tayi da tsawar da Bilkisu ta mata ba.

"Babu inda zaki je"...

Har Uwani ta koma chan gidan Gwamna bata daina rawar jiki ba. Babu yadda za ayi ta ku

ɓ

ut

a daga hannun Bilkisu. Lokacin da Bilkisu ta tunkareta da maganar saka ƙwayoyi cikin akwatunan Asiya ba ta bata damar cewa e ko a'a ba. Umurni ta bata kuma ta san rashin bin umurnin akwai matsalar da zai jawo tunda babu abinda Bilkisun bata sani ba gameda

ita.

Tun da aka kama Asiya ta kasa yin bacci, duk da umurnin Bilkisu ta bi, randa gaskiya ta bayyana itama za a iya turata kurkuku. Wani mafita gareta daya wuce ta yi shiru da bakinta ta zubawa sarautar Allah ido.

*Congo state Prison*

Ko a

mafarki Asiya bata ta

ɓ

a tunanin zaman kurkuku ba, kafin a kawota nan ta ta

ɓ

a zuwa gidan kurkuku na Congo lokacin tana Jami'a ta zo

ɗ

aukan rahoto na wani assignment da aka basu. A rahoton data kawo tayi nuni da yadda gidan kurkukun ke cikin yanayi na neman

agaji: ƙazanta, rashin ruwa mai kyau da kuma abinci wadatacce, ga kuma uwa uba cikowa da wajen yai. Sai gashi wai an wayi gari ita Asiya Shahida Faruƙ Baba ta fara irga kwanaki a gidan yari, yau kwana na shida kenan. Kwana shida tana kulle kamar wacce tay

i kisan kai, kwana shida babu wani daya zo dubata koda kuwa lawya ne, kwana shida bata san miyake faruwa a wajen dogon katangar daya zagaye kurkukun ba. Hakanan kwana shida na wani sabon babi a cikin rubutacciyar ƙaddara wacce tun kafin zuwanta duniya an r

iga an rubuta.

Kwanaki biyun farko,

ɗ

akinta ita ka

ɗ

ai ne kuma abinci mai kyau ake kawo mata duk dama ba wai ci take ba dan azumin dole ta

ɗ

aurawa kanta. Sai kuma a kwana na ukun aka zo aka chanja mata

ɗ

aki, a hasashenta

ɗ

akin da aka ajiyeta shine mafi m

uni a cikin kurkukun.

Tana cikin

ɗ

aki wata warden ta zo ta bu

ɗ

e ƙofa tace " Hajiya Asiya akwai wata lawya dake son ganinki" warden

ɗ

in mai suna Bisola ita ka

ɗ

aice ke yi mata magana cikin girmamawa da kuma tausasa harshe, amma sauran kaman wanda aka musu

karatun rashin mutunci musamman kwanaki ukun nan.

Lokacin da aka fito da Asiya tana cikin tafiya ita da warden Bisola ta ji an kira sunanta.

"Asiya Kachallah"

Kaman ta wayi mai muryan hakan yasa ta juya, ai kuwa sai idonta ya gane mata Hansa'u c

ikin kayan firsina riƙe da fartanya a hannu.

"Hansa'u" Asiya ta fa

ɗ

a da

ɗ

an ƙarfi.

"Anty Bisola barin yi magana da waccar dan Allah"

"Hajiya Asiya da ƙyar aka bawa Lawyar data zo wajenki minti goma, kuma ya fara reading tun lokacin da aka ce na

kawoki"

Asiya ta yi murmushin takaici tace "muje"

Ta

ɗ

agawa Hansa'u hannu sannan suka tafi...

24

Asiya ta kalli Lawyar da aka ce ta zo ganinta da kyau tana mamakin a ina ta santa. Matar wacce ta kira kanta da suna Barrister Zaytoonah

ba zata wuce shekaru ashirin da tara zuwa talatin ba, sannan ga mamakinta ciki ne gareta da zai iya kaiwa wata bakwai zuwa takwas, dake tanada ƙiba ba zaka iya fidda ainihin adadin watannin ba musamman ga wanda bai da masaniya sosai akan

ɗ

aukan ciki da kum

a girmansa.

"Na san kin yi mamakin ganina. Mun ha

ɗ

u sau

ɗ

aya a wajen dinner

ɗ

inku da Gwamna amma bana tunanin zaki iya tunawa. Mijina abokin Gwamna ne sosai"

Barrister Zaytoonah ta yi shiru tana nazarin Asiya sannan ta cigaba "ina so ki fa

ɗ

amin duk a

binda kika sani musamman gameda ƙwayoyin da aka samu a cikin

ɗ

akin ki"

"Ban san komai akan ƙwayoyin ba, ban san ya akayi aka samesu a cikin akwatunan kayana ba"

Barrister Zaytoonah ta fito da tab

ɗ

inta daga jaka ta kunna wani video ta miƙawa Asiya wa

yar tace kin ta

ɓ

a kallon wannan video?

Asiya ta gya

ɗ

a kai tace " inaga bai fi kwana biyu ko uku dana gani ba wannan abin ya faru"

"Lokacin da kika gani kuma kika ji da kanki an ambaci sunan matar Gwamnar Congo a matsayin uwar

ɗ

akinsu, miyasa baki fito k

in ƙaryata ba? ko kuma ki nemi a ƙara bincike a tabbatar da ƙaryar abinda mutumin ya fa

ɗ

a?"



Asiya ta ha

ɗ

e rai ta ƙi magana domin gani take tambayar rainin hankali Barr. Zaytoonah ke yi mata.

"Asiya ina jin ki"

"Asiya?"

"Times up Barrister" wa

ta warden ta fa

ɗ

a da ƙarfi.

"Zan tafi Asiya amma zan dawo gobe" Barr Zaytoonah ta fa

ɗ

a. Har zata fita sai ta juyo ta fa

ɗ

i wani magana da ya ƙara tunzura Asiya...

Duk yadda Asiya ta so a kaita wajen Hansa'u babu wanda ya saurareta. Warden Bisola ce

ta fito ta gaya mata gaskiya cewa umurni ne daga sama akan kada a bari Hansa'u wacce suke kira da Badawiyya tayi mu'amala da kowa. Lokacin da aka kawota kurkukun sai da aka yi kusan wata uku ba a barinta ta fita yin aiki ko wani abu, daga

ɗ

aki sai

ɗ

aki. Ta

ha

ɗ

a da cewa da alama wani yaga lokacin da Badawiyya ta kira sunan Asiya dan ko aikin da take ba a bari ta gama ba aka maidata

ɗ

aki aka kulle.

Asiya ta girgiza kai cikin takaici. Hansa'u itace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login