Showing 3001 words to 6000 words out of 67805 words

Chapter 2 - MATAR GWAMNA BOOK2 COMPLETE

shine ya ke a tu

ɓ

e daga shi sai wando three quarter ya

na tiƙan rawa a saman motan Bilkisu Kachallah.

"Miya faru?" Asiya ta tambaya tana kallon Hansa'u dake gefen Bilkisu Kachallah.

"kawai na fito raka Hajjajuna bakin mota sai muka ga ya zo da gudu ya hau saman motan yana tiƙan rawa wai shine wannan afto

n nan Krish"

Bilkisu Kachallah ta juyo ta kalli Asiya tace " ƙusumbi, kurmanta, hauka, what else kuke da shi a zuri'arku?"

Asiya ta kalleta cike da takaici tace "babu wanda yafi ƙarfin jarrabawar Ubangiji"

"Hansa'u kai min jakata

ɗ

aya motar, wanna

n da mahaukacin ya hau ta riga ta zama condemn"

Hansa'u ta kalli Bilkisu sannan ta kalli Yaya Bello da wani security ya damƙo ƙafarshi ya jawoshi da ƙarfi har ya fa

ɗ

o ƙasa, tim. Illar irin miyagun ƙwayoyin da suke shigowa da shi kenan. Shiyasa ranan dat

a kama Nana da Zunnairah suna shan syrup bata gayawa kowa ba, saboda ta yarda cewa abinda Bilkisu ta shuka ne take girba.

Ta wuce gefe tana fa

ɗ

in "Allah ka bashi lafiya alfarmar Annabin tsira"

Bilkisu ta bi bayanta tana murmushi. Sai da aka samu aka

ɗ

a

ure Yaya Bello, sannan Asiya ta samu bayani akan ainihin abinda ya faru. Wai basu san miyasha ba, mai gyaran flowers bai iso ba sai ya

ɗ

au kayan aiki ya je wai zai gyara flowers, ashe zuwa yai yana ta sare flowers

ɗ

in yana tu

ɓɓ

uke jijiyoyinsu. Da aka zo a

ka hanashi sai yace zai je yai wanka, basu sake ganinsa ba sai da Bilkisu Kachallah ta fito zata shiga mota suka ga ya taho da gudu da shovel a hannunsa ya hau saman motar ya fara tiƙar rawa.

Asiya ta kame kai tana salati, yanzu kowa a gidan ya san Ya

ya Bello na shaye-shaye. Ga damuwar abinda ya faru da Gwamna da ta sa kanta ciki tana fama da shi, ga kuma Yaya Bello anan yana so ya ƙara mata ciwon kai.

Sai da ta ga an wuce da shi Quarters na ma'aikata kafin ta juyo ta kalli wani matashi da take gani

n yana da matsayi a cikin security

ɗ

in, ta masa kashedi akan idan har ta ga video na abinda ya faru a media sai ta sa an hukuntasu.

Lokacin data shiga gida saura minti biyar a kammala shirin da take bi

ɗ

a. Mutum

ɗ

aya ta gani da yai bayani akan kirkin Gwa

mna lokacin da ya koyar da su.

Ana ƙare shirin ta kira CY tace ya turo mata da interview

ɗ

in ta gani. Tana magana da CY kiran Fou'ad Salisu ya shigo.

"Hello akwai labari?"

"Na samu labarin inda tsohon mijin Lami Ninja yake"

"Ka mishi magana?"

"Yana buƙatan ku

ɗ

i"

"Kanbuuu! Gaskiyar da zai fa

ɗ

a ma sai an biyashi"

"Mutane kenan"

"Ok nawa yake buƙata?"

"Miliyan biyar amma ya bari a miliyan biyu"

"He's crazy, manta da shi Fou'ad"...

***

"Ina so a rufe case

ɗ

in nan kafin ayi

primary election. Na san kanada hanyar da zaka yiwa House magana su bi umurninka, ina so maganar Lami Ninja ya zama tarihi daga gobe Monday"

"kasancewar Lami Ninja ta shigar da ƙara kotu ne, inaga sai kotu ta wanke Gwamna kafin House suyi wani abu akai.

Akwai wanda zai binciko sirrinkan Lami Ninja nanda kwana uku, za'a iya amfani da haka wajen kashe maganar"

Bayan tafiyar Kachallah. Yalla

ɓ

ai ya shiga shafa gemu yana murmushi. Lallai Saifuddeen Kachallah

ɗ

an gata ne...

Gwamna na zaune a office y

a kalli program

ɗ

in da Hill TV suka watsa. Duk cikin mutanen da suka yi magana, mutum

ɗ

aya kawai ya iya tunawa, wani mutumi wanda yanzu ya zama babban magidanci. Loƙacin da ya koyar da shi kusan shekaru goma ko shabiyu baya, sai daya maimaita course

ɗ

insa

sau biyu a na ukun Prof Saifuddeen ya sa shi a gaba kaman ƙaramin yaro yana biya masa karatun da Hausa, a hankali yana masa haka har ya zo ya zamana duk wani darasi da baya ganewa sai ya kawowa Prof SSK ya biya masa koda ba shi ke

ɗ

aukan darasin ba.

Abu

bakar Talle sai daya maimaita shekaru biyu amma ranan da yai presenting project nashi yai bayani da Hausa da kuma Turanci kowa tafa masa yake saboda ya burge kowa, dalilin wannan project

ɗ

in ya samu scholarship a ƙasar waje. Duk da ya jima basu ha

ɗ

u ba amm

a ba a wata

ɗ

aya ko biyu Abubakar Talle bai kira sun gaisa ba.

Ya sani aikin Asiya ne, amma hakan bai burgeshi ba ko ka

ɗ

an. Zai fi so ma ace ta cire kanta daga wannan matsalar. Yana da yaƙinin cewa Allah daya ku

ɓ

utar dashi daga sharrin Lami Ninja shekar

u shabiyar baya shi zai fitar da shi daga wannan ma. Shi yanzu ko da za'a tsigeshi ba zai damu ba, After all mulkin da komai ya fita a ransa.

Sakatare daya shigo ne ya sa shi yin firgigit, ya ajiye jaridar Congo Daily a gabansa

"Your Excellency ka du

ba shafi na uku"

"Idan akan maganar nan ne ka

ɗ

auke jaridan"

"Sir?"

"Ka

ɗ

auke please"

Sakatare ya

ɗ

auka ya fita da shi.

Ɗ

azu da Bilkisu ta kira shi ta masa maganar abinda aka rubuta a jaridar. Yana jin brief na abinda aka rubuta ya san Asiya c

e. Ta rubuta cewa Lami Ninja karuwa ce Uwar Karuwai da take da gidan karuwai A Lagos.

***

Madam Bintu ta shigo ofishin Bilkisu Kachallah jiki na rawa.

"Mi yake faruwa? Ya haka?"

"Na ji labarin za ki tona asirin Lami Ninja"

"Ofcourse, ina

da shaidah akan cewar tana fitar da 'yanmata yin karuwanci a ƙasashen waje"

"Hmmm! Bilkisu ki haƙura da batun nan"

"Mi ya sa?"

Madam Bintu ta sassauta murya tace "idan kika tona mata asiri, Umaru Kwom zai tona naki"

"Ban gane ba?"

"Yadda kik

e da hanyar nemo

ɓ

oyayyun bayanai haka shima Umaru Kwom keda hanyar nemowa. Infact shiya kirani

ɗ

azu yace idan maganar sex trafficking da Lami Ninja takeyi ya fito, zai fitar da namu sirrin"

Bilkisu ta buga teburin gabanta tana fa

ɗ

in "DAMN"

Da bata

shiga harkan ƙwaya ba shekaru biyar da suka wuce da babu yadda za ai Umaru Kwom yai mata barazana. Yanzu kenan ga samu ga rashi.

"Ba zan bari a tsige Saifuddeen ba Bintu"

"Bilkisu sai dai ta wani hanyar amma ba wannan ba"...

Washegari ma an wat

sa shirin Asiya inda wasu

ɗ

alibai daban suka sake bayyana kyawawan halayen Gwamna lokacin yana Malami. A kafar sadarwa ta twitter ma sai campaign ake yiwa Gwamna ana fa

ɗ

in Gwamna bai da laifi.

A washegarin ne kuma gidan rediyon 'Yanƙasa ta sako shiri in

da mutanen da Umaru Kwom ya biya suka dinga muzanta Gwamna suna

ɓ

ata masa suna, akwai wanda yace ma lokacin yana

ɗ

alibi Prof Kachallah ya ƙwace masa budurwa.

"Damn it, CY, Umaru Kwom yayi amfani da rediyo saboda ya san zai fi shiga lungu da saƙo"

A

ɗ

aya

ɓ

angaren CY yace " munada supporters a twitter"

"Ba ka gane ba CY, wannan abin Kamfen ne. Koda ba a tsige Gwamna ba, Umaru Kwom ya riga ya

ɓ

ata mishi suna zai affecting za

ɓ

e. Kasan mutane sunfi

ɗ

aukan maganar ƙarya akan na gaskiya"

"Zamu iya sa

shirin a gidan rediyo muma"

"Sai dai haka. Ina fata Fou'ad zai nemo wani abu akan Lami Ninja before it is too late. Sati

ɗ

aya Gwamna keda shi, idan house suka voting ayi trial ka san idan Gwamna bai iya wanke kansa ba cikin watanni uku, automatically ya

tafi kenan"

"Mi zai hana ki je department

ɗ

in daya koyar kiga ko zaki samu wani abu. Ai tace ya bata carryover ne saboda ya nemeta ta ƙi, if you can prove her wrong then inaga za a zargi maganarta"

"CY ashe dai jinya da kayi bai ta

ɓ

a maka ƙwaƙwalw

a ba"

CY yai dariya.

Ƙ

arfe biyu na rana ta shirya ta fito. Tsayawa tayi chak lokacin data ganshi yana takowa. Tun ranan da sukayi magana bata sake ganinsa ba sai yanzu. Half jamfa ya saka na baƙin Geztner da baƙar hular Zannah, komai na jikinsa baƙi

ne, takalmi, agogo da ma gilashin daya

ɓ

oye idanunsa da shi. Yayi kyau sosai.

Sai da ya zo daf da ita ta saka masa murmushi tace "sannu da zuwa Your Excellency"

Hannu ya

ɗ

aga mata ya wuce ba tare da ya amsa ba, ta shaƙi ƙanshin turarensa, ƙanshin ya s

hige har chan ciki ya fara ka

ɗ

a mata hanji.

Ta rasa kunyarsa da take ji yanzu ne ya kawo wannan baƙon yanayin, ko kuma tun dama tanajin nanna

ɗ

ewar hanji idan suka ha

ɗ

u?. Taku biyu ta yi ta juya ta ƙara kallonsa, mutum biyu ne a bayansa wanda zasu rakash

i zuwa ƙofa, kanshi zuwa ƙeyarsa kawai ta gani saboda ya kere securities

ɗ

in tsayi.

Tana shiga mota ta tambayi Yaya Bello ko ya sha wani abu kafin ya fito.

"Yasin ba abinda na sha sai ruwa"

"Ni dai kayi tafiya da hankali Yaya, idan kuma so kake

a kaiwa Ale gawata ne, to"

Yaya Bello yasa dariya yace " yanzu kam ai kin zama ta Gwamna, ko mutuwa kikayi shi ke da iko da gangar jikinki"

A take maganar Gwamna ya fa

ɗ

o mata *"Ki fa

ɗ

i koma minene, hakan ba zai chanja cewa daga yau gangar jikin,

zuciyar da ruhin duka Allah ya mallaka min ba"*

Da wani ido zata kalli Ubangiji idan ta mutu Gwamna bai yafe mata ba?

A dai dai department na Political science Yaya Bello ya ajiyeta. Makarantan ya ƙara yiwa Asiya cika, rabonta da cikin makarantar tu

n watarana da tazo yin rahoto lokacin da

ɗ

alibai sukayi riot saboda 'yan cult sun kashe wani

ɗ

alibi.

Sau

ɗ

aya ta ta

ɓ

a zuwa department

ɗ

in saboda akwai wani course da sukayi da 'yan Pol Science lokacin tana aji hu

ɗ

u. Ba ta san Prof SS Kachallah ba a loka

cin saboda a shekarar ya ajiye aiki.

Ita

ɗ

aya ta fito daga motar ta nufi cikin department

ɗ

in. Ba kamar Bilkisu Kachallah ba, tunda ta zama Matar Gwamna duk fitar da za ta yi ita

ɗ

aya ko kuma ita da Sumayya suke fita. Bilkisu idan zata fita to da motoci

biyu ko uku ne, tareda securities da mai

ɗ

auka mata jaka.

Wasu

ɗ

alibai da suka fito daga cikin department

ɗ

in suna ganinta suka fara ihu "Wow! First lady ce, Asiya Kachallah"

Saboda ma kar a ganeta da wuri yasa ta saka ƙaton glass ta toshe fiskanta,

amma duk da haka sai da aka ganeta.

Ta tambayi

ɗ

aliban suka nuna mata ofishin HOD.

Sakatariyar HOD na ganinta ta miƙe jiki na rawa ta mata iso zuwa ofishin HOD. Matsayi kenan, da ace bata auren Gwamna bata tunanin wannan tsohuwar matar za ta yi rawar

jiki dan tana neman ganin HOD.

"Sunana Asiya Shahidah Faruƙ Baba, MATAR GWAMNA" Asiya ta fa

ɗ

a lokacin data zauna.

HOD ya gyara zaman gilashinsa daga kan hanci zuwa ido yace " sannu da zuwa Excellency"

3

Kafin Asiya ta fara magana waya

rta ya shiga ƙara.

Ganin Sumayya ne ke kira ya sa ta katse kiran ta saka wayar a silent.

"Dr Nuru ina neman ha

ɗ

in kanka ne bisa wani bincike da nake yi"

"Bismillah Hajiya" HOD ya fa

ɗ

a yana rarraba idanu.

"Ina son ganin file

ɗ

in wata

ɗ

aliba mai s

una Lami Haladu, ba sai nayi dogon bayani ba kasan wa nake nufi. Sannan ina son ganin exam scripts

ɗ

inta na shekarar 2000, abu na ƙarshe kuma ina son sanin wanene Dean na faculty da kuma HOD na department a shekarar"

"To Ranki shi da

ɗ

e naji da

ɗ

i ƙwara

i da zuwanki, abinda zan iya fa

ɗ

a shine scripts na jarrabawa basa wajenmu a yanzu haka, ana kaiwa exam and record ne, dan haka ba zan iya cewa ga inda za a samu script na Lami Haladu ba amma zan iya sawa aje a duba miki ko akwai ko babu. Abu na gaba kuma

ki bani minti

ɗ

aya na duba wani file"

Dr Nuru ya miƙe ya je wajen shelf

ɗ

in dake office

ɗ

in ya fara dube-dube. Kusan minti uku bai samu ba, ƙarshe sai ƙwalawa Sakatariyarsa kira yai. Miss Ifunanya na zuwa ko minti

ɗ

aya bata kai ba ta fito masa da file

ɗ

in da yake nema.

Dr Ɗanladi shine HOD a lokacin kuma ya riga yayi retire sannan shekaru biyu kenan da rasuwarsa. Shima Dean

ɗ

in lokacin ya jima da rasuwa.

Asiya ta sauke ajiyar zuciya tana tunanin abinda za tayi. Mutumin da aka aika ya je exam and re

cord ya dubo script shine yanzu kawai za

ɓ

inta.

Kusan minti goma shabiyar sai ga shi ya dawo. Ƙasa-ƙasa yaiwa HOD bayani, bayan ya gama HOD ya gaya mata cewa babu scripts na shekarar 2000 duk an riga an ƙona su wanda suke ƙasa daga shekarar 2007 ne.

Gwiwa a sace Asiya ta fito daga department

ɗ

in ta nufi wajen motarta.

Bayan ta shiga motar ne ta kira C Y ta fa

ɗ

a masa cewa bata samu abinda ta je nema ba.

***

"Anty lissafin mi kike ne?" Sumayya ta tambaya tana riƙe ƙugu

Asiya bata kulata ba,

ta cigaba da rubuta ranaku tana lissafin yaushe ne ranakun girkinta. Gwamna bai fito ya raba musu kwana ba amma lokacin tana chan gidansa satinta

ɗ

aya ya koma yana zuwa yai mata kwana biyu duk da ma ba wai ta sa masa ido bane amma lokaci zuwa lokaci Sumay

ya na fa

ɗ

a mata cewa Gwamna ya kwana a gida yau.

Bayan kusan minti shabiyar sannan ta samu bakin zaren, idan lissafinta ya tafi dai dai to gobe zata kar

ɓ

i girki. Abu

ɗ

aya take so a wajenta shine ya yafe mata abinda ta aikata.

Babu sallama babu komai Bi

lkisu Kachallah ta shigo

ɗ

auke da jarida a hannunta, tana zuwa ta jefa gaban Asiya da ta bararraje a kan kafet.

"Fix this, matsalar Lami Ninja ya ishemu ba sai an ha

ɗ

a da taki ba"

Asiya ta

ɗ

auki jaridar ta kalli hoton da ke shafin farko na jaridar. H

otonta ne ita da Gwamna ranar dinner aurensu daidai wajen da take shirin fa

ɗ

uwa Gwamna ya tarota.

Tana ganin headline

ɗ

in ta

ɗ

ago ido ta kalli Bilkisu wacce itama ido ta zuba mata.

Asiya ta sake maida dubanta ga jaridar ta bu

ɗ

o shafin da akayi rubutu ta

fara karantawa. Bata san tana hawaye ba sai da Sumayya tace "Anty mi aka rubuta? Anty lafiya?"

Asiya ta yi saurin miƙewa ta je ta

ɗ

au wayarta da ke kan gado. Numbar dai da suke communicating da Umaru Kwom ta buga.

Ana

ɗ

auka kafin ta yi magana yace "

kinga saƙona?"

"Ka san zan iya yin ƙarar jaridar Climax. Ka san zan iya ƙaran ƙazafi da kuka mana"

"Ahaf na

ɗ

auka ai so kike ki rabu da mijinki"

"Babu ruwanka da rayuwata, sannan ka sani Insha Allahu babu wanda zai tsige Mijina"

"Bana tunanin k

inada ikon yin komai. Fou'ad Salisu kike taƙama da shi kuma na dakatar da shi daga yi miki aiki"

"Da Allah na dogara ba da Fou'ad ba kuma Allah yana tareda masu gaskiya"

"Idan na hau kujera zan iya shigo dake a ta hu

ɗ

u"

"La'ananne" ta fa

ɗ

a tana ka

she wayar.

Sai kuma ta fashe da kuka. Dama wutar fitina kunnata kawai zakayi amma baka isa ka ce ga inda zata je ko kuma ga inda zata tsaya ba. Ga shi dai Jaridar Climax da ta rinƙa yi musu rubutu a

ɓ

oye tana zagin Gwamna tana aibata shi da iyalinsa s

ai gashi yau itama Jaridar ta kirata Karuwa sannan ta auri Gwamna da ciki.

"Anty" Sumayya ta dafa kafa

ɗ

anta.

"Sumy ya zanyi?, komai ya lalace mini, idan aka tsige Gwamna ban san da wani ido zan kalleshi ba. I'm confused"

"Addu'a za ki mishi, In Al

lah ya yarda gaskiya zata fito"

Asiya ta cigaba da sheshsheƙar kuka sai ga wayarta ya sake ƙara. Baƙuwar number ne kamar ba zata

ɗ

auka ba sai kuma ta

ɗ

auka.

"Hello Fou'ad ne"

"Fou'ad na ji ka shiru, mi yake faruwa?"

"Umaru Kwom yana bibiyata. N

umbar ƙanwata ce wannan idan na samu evidence zan kiraki da numbar, but kafin nan kar ki kirani"

"Amma...". Kiit aka kace wayar.

***

A chan gidansu Asiya. Hankalin Umma ne ya tashi saboda Hindatu ta nuna mata abinda aka rubuta a jaridar Climax

. Tunda aka fara maganar Asiya da Gwamna bata iya baccin kirki sai da akayi bikinta,

ɗ

an kwana biyu da ta fara sakewa kuma gashi an sake kawo wani zancen.

Ta dai kar

ɓ

i ƙaddara ne amma zuciyarta bai so auren Asiya da Gwamna ba. Ƙarshe da ta ga damuwa zai j

awo mata illa sai ta

ɗ

au ƙur'ani ta fara biyawa...

A chan Jami'ar Congo kuwa CY ne da Yaya Bello suke tsaye da wani guntun mutum wanda ke rarraba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login