Showing 66001 words to 67805 words out of 67805 words
fitilar da zata haska mata sirrin Bilkisu Kachallah. Duk ab
inda ya faru idan ta fito sai ta ga bayan matar nan.
Wani abu daya tsayawa Asiya a rai shine bayanin da Barr. Zaytoonah ta mata cewa Gwamna ya fito duniya yace ya cire hannunsa a case
ɗ
inta, dan haka kada ta yi tunanin zata samu alfarma a kotu, gaskiyar
ta da kuma addu'a ne zasu ku
ɓ
utar da ita.
Washegari da Barr. Zaytoonah ta zo Asiya ta bata ha
ɗ
in kai wajen amsa tambayoyinta koda tambayar da ta sani na rainin hankali ne.
Ranan Monday kuwa aka gurfanar da Asiya a gaban kotu.
Abu na farko da Barr Zayt
oonah tayi ta fafutuka akai shine akan a bada bail
ɗ
in Asiya. Idan ya so a cigaba da bincike tana gida. Sai dai faufau Alkali ya ƙi bada ha
ɗ
in kai, kotu ta tashi ba tareda an cimma wani abin kirki ba, aka
ɗ
aga sauraron ƙara zuwa sati biyu masu zuwa, zuwa l
okacin ana sa ran hukumar NDLEA zata gama binciken data fara.
A
ɓ
angaren CY kuwa, yana nan lokacin da aka yi zaman kotu, haka ya zubawa Asiya ido kamar mai kallon TV. Mahaifiyarsa Mrs Kimberly ta fa
ɗ
a masa cewa ita da mijinta za su yi iya ƙoƙarinsu
akan case
ɗ
in Asiya amma gani yake kaman ba abinda suka yi tunda gashi anƙi ma a bada bail
ɗ
inta.
He wished he could protect her lokacin da aka fito da ita daga kotu 'yan jarida suka mata chaa, duk da kuwa akwai securities masu hana su amma kowa ya san
'yan jarida da naci.
Haka ya bi bayanta da kallo har aka sakata cikin mota suka bar haraban kotun.
Dole ne ya binciko gaskiya cikin sati biyun nan kafin zaman kotu na gaba.
***
Rikici ne ya
ɓ
arke tsakanin dattawan Congo tun lokacin da Mr Lama
ra Damana ya sanar da wasiyyar Yalla
ɓ
ai ta ƙarshe kafin 'ya'yansa su tafi da shi ƙasar waje. Kowa yana ganin rashin dacewar chanja tsari da aka yi. Taya Yalla
ɓ
ai zai na
ɗ
a wani shugaban daban ba
ɗ
aya daga ciki manya uku da suke da damar maye gurbin muƙamins
a ba, abin takaicinma wai, wanda aka na
ɗ
a baya cikin ƙungiyarsu ta dattawa. Anya ma ba ƙarya Mr Lamara ya sharara ba, duk da ma dai sun gani a rubuce kuma da saka hannun Yalla
ɓ
ai cewa Boss Lady ce zata maye gurbinsa.
Wasu kuma kalmar Boss Lady na nufin
mace ce zata shugabance su, MACE fah!wannan abin ya fi tsaya musu a rai fiye da ma chanja tsari da aka yi. Koma wacece Boss Lady ba za su mara mata baya ba. Duk cikinsu babu mai shekara ƙasa da hamsin amma ace sai wata ƙaramar alhaki mace ta zo ta jagoran
ce su sai kace wasan yara. Dan me ake kiransu Dattawa?.
COS ya cigaba da shirye-shiryen na
ɗ
a sabon shugaba duk da ya san an shirya yin bore ranan na
ɗ
in, amma ya sani duk wanda ya ga Boss Lady to ba zai iya jayayya ba koda kuwa Alhaji Sani Kachallah ne d
a suke ta kumfar baki a kansa.
Sa
ɓ
anin da da ake yin zama a gidan Yalla
ɓ
ai wannan karan taron da za ayi an saka cewa za ayi shine a gidan Boss Lady. Ba su san gidan ba amma address da aka turo musu ya basu mamaki, domin gida ne da ya ja hankalin jama'ar
gari lokacin da ake ginashi, babu wanda ya san takamaimai mai gidan amma girman gidan da kuma tsarin ginin ya nuna cewa mai gidan wani ƙutsar Gwamnati ne. Abin mamakin ma cikin wata uku da sati biyu aka kammala ginin da ka iya zama gida mafi kyau a duk fa
ɗ
in cikin jahar.
Ƙ
arfe goma sha
ɗ
aya na safe aka shirya taro, kafin goma da rabi mutane suka fara isowa, ba don sun bawa lokaci mahimmanci ba sai dan curiosity da ke cinsu na son sanin wacece Boss Lady sannan koma wacece ba zasu kar
ɓ
eta ba, Alhaji Sani K
achallah shi zai jagorance su dan yanzu Yalla
ɓ
ai kam da shi da samun lafiya sun yi hannun riga domin duk wanda ya je ya kalleshi a asibiti kafin 'ya'yansa su
ɗ
auke shi daga ƙasar sun san Yalla
ɓ
ai yana daf da gangara, mutumin da dukkan jikinsa ya shanye ina
yaga tashi balle yai mulki, ko magana baya iya yi sai idanunsa ka
ɗ
ai yake iya juyawa.
Su takwas suka hallara a ƙaton falo mai kama da fada wanda Mr Lamara ne ya musu iso zuwa wajen. Wani abu mai
ɗ
aukan hankali a falon shine wata kujerar zinari da aka a
jiye a wajen wacce ke nuni da koma wacece shugabarsu a nan tayi niyyar zama. Zinari ba baƙonsu bane kuma idon su ya shaida cewa zinarin da aka ƙera kujerar da shi ainihin zinari ne mai kyau. Wace mace ce take da wannan
ɓ
atan basirar zata sa a mata kujerar
zinari? Koda yake dama mata da ƙyale-ƙyale sai a hankali. To amma wannan hauka ne ai...
Lokacin da agogon falon ya buga ƙarfe sha
ɗ
aya dai dai aka bu
ɗ
e ƙofar shiga falon. Dukkanninsu suka ƙurawa ƙofar ido musamman Alhaji Sani Kachallah da yake cike fam d
a wannan mata da yake tunanin karuwar Yalla
ɓ
ai ce da ke son kar
ɓ
e matsayin da kowa ya sani nashi ne.
Daga zare ido sai suka koma bu
ɗ
e baki ganin matar da ke nufo su. Babu wani a wajen da bai san wannan mata ba abinda ya ƙara
ɗ
aure musu kai kenan.
Bilk
isu Kachallah ta cigaba da shafa kan macijin da ke nanna
ɗ
e a hannunta na hagu, fiskarta
ɗ
auke da murmushi har ta iso tsakiyar falon ta je ta zauna a kujerar da dama saboda wannan zama tasa aka ƙera mata shi.
Bayan ta zauna sai ta
ɗ
aura ƙafarta
ɗ
aya akan
ƙ
aramin stool na zinari dake gabanta yayinda hannunta na dama ke kan hannun kujera tana
ɗ
an bubbuga yatsunta ka
ɗ
an-ka
ɗ
an, ta
ɗ
an karkatar da kanta gefe tace "akwai mai jayayya?"
Kallon kallo suka fara yi, kowa na tsoron magana.
Mr Paul da yafi kowa t
sorata a cikinsu musamman ganin macijin da ke hannun Bilkisu da yai yace "babu mai jayayya"
Bilkisu tayi murmushin gefen baki sannan tace "A fara Agendar yau"
"Yes Boss Lady" Mr Paul ya fa
ɗ
a yana duba takardar dake gabansa, lokacin da ya
ɗ
au takardar
hannunsa rawa ya fara har sai daya sa
ɗ
aya hannun ya supporting takardar dan kar ta fa
ɗ
o.
Duk wani shiri da suka zo da shi na yiwa Boss Lady tawaye ya bi ruwa, domin kowa yayi gum da bakinsa an rasa mai cewa alif a wajen.
*"Sai na fi Gwamna ƙarfi
Baba, sai na fi kowa iko a jahar nan. Sai na juya jahar nan a tafin hannuna, sai na nuna maka cewa mace tana da daraja, namiji bai fi mace ba, sannan Ubangiji daya sakawa mace mahaifa dan ta
ɗ
au
ɗ
a namiji a cikinta ba ƙaramin baiwa da ƙarfi ya bata ba. Ka
zuba ido kawai Baba, that teenage girl daka fa
ɗ
awa cewa ba zata iya siyasa ba saboda ita macece ta zama matar dake juya 'yan siyasa yanzu"*
Abinda Bilkisu ke fa
ɗ
i a zuciyarta kenan.
Alhaji Sani ya
ɗ
aga ido ya kalli 'yarsa Bilkisu, idonsa ya ciko da ƙw
alla. Mi Bilkisu tayi?, ina ta shiga?, taya ta iya juya dukkan mutanen nan? Anya Bilkisun daya sani ce kuwa? Tunanin da ya ke yi kenan lokacin da Bilkisu ta kira sunansa "Alhaji Sani Kachallah"
*"Yes Boss Lady"* ko ya akayi ya fa
ɗ
i hakan Allahu a'alam,
sai bayan ya fa
ɗ
a ya ankara da abinda ya fito daga bakinsa. 'Yarsa ya kira Boss Lady, 'yar da shekaru arba'in da
ɗ
aya da suka wuce tana cikin mahaifa yana ta addu'ar Allah yasa a haifa masa
ɗ
a namiji. Har wajen malamai ya shiga yana fata wannan karan ya sa
mu
ɗ
a namiji.
'Yar da a lokacin da aka haifeta nurse ta fito ta gaya masa cewa mace aka haifa masa yaji kamar yaje ya shaƙeta kawai ta koma inda ta fito. 'Yar da ko suna ba shi ya za
ɓ
a mata ba saboda yadda zuciyarsa ta cunkushe da kasancewarta mace. Mah
aifiyarta ce ta za
ɓ
a mata suna Bilkisu ana saura kwana
ɗ
aya ayi suna, saboda har lokacin bai za
ɓ
a mata suna ba, kuma bashida niyyar za
ɓ
a.
Gashi dai yanzu 'yar da ya raina a lokacin ta haye kujerar da yake nema shekara da shekaru, ta samu matsayin da ya
ke nema shekara da shekaru, wato Mulkin jahar Congo. Ba komai bane idan ka mulki talakawa saboda shi talaka ko Akuya aka
ɗ
aura akan ƙaragar mulki zai masa biyayya. Mulkin daya ke nema shine mulkin dake juya Gwamna ya tanƙwasa attajirai, ya juya Sarakuna sa
nnan mulkin dake ha
ɗ
a ko ya wargaza komai a fa
ɗ
in jahar, mulkin da kowanni ƙorafi za a kawo idan bai amince da shi ba to banza ne.
Yau dai ga 'yarsa da wannan Mulkin...
Bilkisu Kachallah ta yi murmushin nasara ganin tsantsan ru
ɗ
ani dake shimfi
ɗ
e a fi
skar mahaifinta. She has long for a day like this, a day da zata nunawa mahaifinta cewa is not all about haihuwar
ɗ
a namiji. Itama mace abun alfahari ne. Ta sani, she went extra length to get this, amma its all worth it ai. Zama a kujeran nan, jin dattawan
nan suna kiranta Boss Lady, its worth all the sacrifices da ta yi.
Daga yanzu da bazar Bilkisu Kachallah zasu taka a jahar nan.
Abu
ɗ
aya ta sani duk wanda ya goya mata baya ya tsira wanda yai jayayya da ita zai bi sahun su Yalla
ɓ
ai...
***
*Ga dai Bilkisu Kachallah a kan kujerar zinari, ga Kuma Asiya Kachallah chan garƙame a gidan yari. Ko ya abin zai kasance a wannan tafiyar?*
*shin tukunna idan MACE ta juya NAMIJI ita macen wa zai juyata?.... i guess MACE 'yar uwarta ko?*
Mu ha
ɗ
u
a kashi na uku wanda shine kashi na ƙarshe Insha Allah.
*Taku Azizat Hamza*
*Ma'assalam*