Showing 9001 words to 12000 words out of 67805 words

Chapter 4 - MATAR GWAMNA BOOK2 COMPLETE

ta far wa Saifuddeen, da ƙyar ya samu ya turata gefe ya bu

ɗ

e ƙofa ya f

ita, yana fitowa Mr Silas ya tareshi a bakin ƙofa yana fa

ɗ

in wai ya ji ihun mace a cikin office

ɗ

insa. Lami na jin Mr Silas ya iso ta saka ihu tana kuka tana kururuwa, hakan ya sa Mr Silas ya riƙe Saifuddeen yana yekuwa har mutane suka taru. Da ke Saifudde

en bai iya magana cikin hayaniya ba haka aka fara maida zancen ƙarya, ya kasa kare kansa. Lokacin da aka yi case

ɗ

in ya ƙaryata abinda ya faru amma duk da haka an rufe case

ɗ

in ne ba tareda an yi dogon bincike ba saboda akwai masu yiwa Saifuddeen hassada c

ikin Malaman faculty

ɗ

insu...

Mr Silas na dawowa kuwa wasu mutane suka zo suka tafi da shi gaban Umaru Kwom.

Ya sha bugu kam dan ƙafafuwansa da ƙyar yake taka su. Ga bayansa da yake ji kamar an fafe ne aka bar masa ƙashin bayan kawai a waje.

"Mi s

uke buƙata a wajenka?" Ko bai tambaya ba ya san cewa Bilkisu Kachallah ce da wannan aikin.

Baki na rawa Mr Silas yace " suna so na fa

ɗ

a musu gaskiyar abinda ya faru ne 15 years back"

"Ka fa

ɗ

a musu?"

"Ranka shi dade ba dan duka na fa

ɗ

a ba, sun ce z

a su kashe family

ɗ

ina."

"Yanzu dai ka fa

ɗ

a musu komai?"

Mr Silas ya karya wuya yace " i'm sorry"

Wani da ke gefen Umaru Kwom yace "Ranka shi da

ɗ

e ai magana ta tashi kenan, tunda na san zasu na

ɗ

i abinda ya fa

ɗ

a"

Umaru Kwom yai murmushi yace " g

aba ta kaimu ai, we can still use it against them. Idan suka kawo confession

ɗ

insa mu kuma sai mu bayyana cewa sace shi aka yi aka gana masa azaba, shiyasa ya fa

ɗ

a musu abinda suke son ji"

Mutumin yai murmushi. Bayan an fita da Mr Silas. Umaru Kwom ya f

a

ɗ

awa muƙarrabinsa cewa aje a ƙara dukan Mr Silas a

ɓ

ata masa fuska sannan a kaishi Asibiti sai a

ɗ

auki hotonsa a gadon Asibiti, ya ƙara da cewa "Ku fa

ɗ

awa Gideon ya rubuta headline mai kyau a jaridar gobe"

Lokacin da wani ƙaton bodyguard mai zubin Sa

mudawa ya mari fiskar Mr Silas da kacha, sai da ha

ɗ

oransa biyu suka zube ya fa

ɗ

i ƙasa a sume. Da ya farfa

ɗ

o a gadon Asibiti ya tsinci kansa an

ɗ

aure masa fiska hannu da ƙafa. Abinda Yaya Bello ya masa ashe ba komai ba ne akan bugun daya sha a gidan Alhaji

Umaru Kwom.

***

"CY ba ni da bakin yi maka godiya"

"Anything for you Aseey. Oops! Excellency"

"Kai bana son Excellency

ɗ

in nan. Har yanzu Aseey

ɗ

in da ka sani ce"

"A'a rufa min asiri. Ke yanzu tsauni ce ni kuma

ɗ

an ƙaramin dutse"

"

Thank you my brother from another mother"

"Kai! you should thank your brother ooo. Ba dan shi ba inaga Mr Silas ba zai fa

ɗ

i komai ba"

"Ai Yaya Bello. Allah dai ya shirya mana shi"...

Bayan sun rabu da CY Asiya ta godewa Allah da bata yi gaggawa

r tafiya Lagos ba. Shiyasa aka ce gaggawa aikin Shai

ɗ

an, gashi da ta sallamawa Allah komai sai gashi ta hango nasara.

Abinda ya faru shine washegari da safe bayan ta bi dare tana addu'ar Allah ya taimaketa ta warware wannan matsalar kafin Gwamna ya sake

ta sai ga kiran CY yana fa

ɗ

in ya kamata su ha

ɗ

u akwai abunda zai nuna mata. Ba shiri ta shirya ta wuce shagonsu tace Yaya Bello ya koma gida zata kira shi idan ta gama. A office

ɗ

in Queen Bee ta saka dogon hijab da niƙaf, ita da Queen Bee suka wuce wajen

da CY yace su sameshi. Ganin CY tareda Yaya Bello sai abin ya

ɗ

aure mata kai.

"CY mi yake faruwa?"

"We've got the script" ya fa

ɗ

a yana murmushi.

"Dan Allah?"

"Ashe akan wasu tsohin litattafai har ake

ɓ

atawa Gwamna suna" Yaya Bello ya sa baki.

"Yaya Bello ba zaka gane ba"

Bayan ta zauna ne suka mata bayanin Mr Silas da kuma sato shi da suka yi har suka samu wasu bayanin ma da basu tsammanta ba.

"Mun yi recording confession nasa, za a iya presenting a kotu ai"

Asiya tayi shiru.

"Ya

ba kya murna?"

"Umaru Kwom ba wawa bane. Ɗan siyasa ne, he will manipulate the evidence, hakan zai ƙara dagula lamari"

"To kawai mu presenting script

ɗ

in ba tareda an bayyana abinda Mr Silas ya fa

ɗ

a ba"

Asiya ta yi shiru na kusan minti hu

ɗ

u tan

a nazari, chan kuma tace " i have a plan"...

***

Washegari jaridar Climax ta fitar da hoton Mr Silas kwance akan gadon Asibiti cikin mawuyacin hali. Aka rubuta cewa Gwamna ne ya sa aka sace shi saboda kar ya fa

ɗ

i gaskiya a kotu, domin shekaru kus

an goma shabiyar da suka wuce shine ya kama Gwamna yana cin zarafin Lami Ninja.

"Your Excellency jaridar Climax tayi sabon rubutu"

Gwamna ya kalli COS yace " bayan sun ce na auri Asiya da ciki, me kuma ya rage, sun gano ina da 'ya'yan shegu a waje

ne?" Ya ƙarisa maganar yai dariyar takaici.

"Ka karanta Sir"

Gwamna ya jawo jaridar ya fara karantawa.

Cikin

ɗ

ayan biyu ne, ko Alhaji Sani ne da wannan aiki ko kuma Asiya.

Ya na

ɗ

e jaridar ya jefata cikin kwandon shara.

"Akwai matsala Excellency,

an fara kirana daga Gwamnatin tarayya ana son sanin gaskiyar wannan magana"

Gwamna ya ajiye biro ya

ɗ

ago ya kalleshi yace "akwai hukumar bincike ai, wannan ba aikin ka bane"

COS ya hangame baki yana kallon ikon Allah. Bai san wani irin zuciya ce da

Gwamna ba. Ta ya zai iya kwantar da hankalinsa a yanayin da ake ciki. Yana zaune akan kujerar da take gargada tana shirin kifar da shi amma ko ajikinsa...

Kiran da Alhaji Sani ya masa yana tambayar ko ya ga abinda aka rubuta ya tabbatar masa babu hannun

sa a ciki.

Can she be this cruel?

Shin a dalilinta na son ganin ta goge laifinta a wajensa, za ta iya yin wannan abu?

Da fargabar sanin zai iya yiwuwa ita ta aikata hakan ya je gida.

Asiya na waya Hansa'u ta shigo

ɗ

akinta da sallama.

Ganin ta shi

go ya sa Asiya ta juya harshenta zuwa turanci dan kar Hansa'u ta ji abinda ta ke fa

ɗ

a.

Hansa'u ta yi murmushin gefen baki, Yare biyar ta ke ji: Hausa, Fillanci,. Turanci, Larabci da Faransanci.

Da Asiya ta gama wayar ta kalli Hansa'u tace "lafiya?"

"Mai Girma yace wai ki sameshi a falonsa"

"Gwamna ya dawo?" Ta tambaya dan ba ta ta

ɓ

a gani ya dawo da wuri haka ba, ƙarfe shabiyu ta

ɗ

an wuce ne yanzu, ko zai dawo da wuri to irin ƙarfe hu

ɗ

un nan ne.

"Na ji".

Riga da wandon jeans ne a jikinta sai

ta

ɗ

auko Abaya ta saka akai.

Ba ta sameshi a falonsa ba, dan haka ta wuce

ɗ

akinsa kai tsaye.

A tsaye ta sameshi yana kallon bango, ya goya hannunsa baya.

"Assalamu Alaikum, Barka da dawowa"

Ta yi minti biyu tsaye kafin ya juyo ya kalleta, tayi s

aurin sauke idanunta ƙasa saboda yadda ta ga fararen idanuwansa sun rine sun koma ja.

"Ki gaya min gaskiya. Kinada hannu a abinda ya faru da Mr Silas Isege?"

"Ehm...Ehm..."

"Answer me!"

Ta yi saurin matsawa baya saboda firgita da tayi.

"Na c

e ki cire hannunki, na ce bana buƙatar taimakon ki, miyasa kike da taurin kai ne?"

"Ba gaskiya jaridar Climax ta fa

ɗ

a ba, ba a ji masa rauni har haka ba..."

"Ki je gida"

"Hahn!"

"Ki je gidanku zan nemeki"

'Ka yi haƙuri Dan Allah, zan maka

bayanin komai idan aka warware wannan case

ɗ

in' abinda ta ke son fa

ɗ

a kenan amma kalmomin sun tsaya a maƙoshinta sai ma hawaye da ta ji ya ciko mata yana barazanar saukowa. Tayi saurin ficewa daga

ɗ

akin ba tareda ta furta komai ba.

Bayan ta fita Gwamna

ya sauke ajiyar zuciya yana tunanin wannene cikin shawaran da zuciyarsa ke bashi zai yi.

Ya datse igiyar da ke tsakaninsu ne ko kuma ya cigaba da haƙuri da ita zuwa lokacin da Allah zai gyara tsakaninsu?...

Ta san zai iya fushi da ita amma ba ta san

irin wannan matakin zai

ɗ

auka ba. Ta san ko ba da

ɗ

e ko ba jima zai saketa saboda abinda tayi masa ya kai ya rabu da ita na har abada. Sai dai atleast ta

ɗ

auka zai haƙura zuwa a warware matsalar da ke ƙasa tukunna.

Ta ha

ɗ

a kayanta dana Sumayya ta kira Hans

a'u tace ta fita mata da su waje.

"Hajiya ina za ki je?" Hansa'u ta tambaya data ga akwatunan.

"Zan koma

ɗ

aya gidan ne"

"Ai nan ma gida ne"

"Nan gidan Gwamnati ne Hansa'u, ba a zama a cikinsa na din din din"

Hansa'u na fita ta kira Sumayya t

ace idan ta bar makaranta ta wuce gidan Abba.

Da ta cewa Yaya Bello ya kaita gidan Abba, tambaya yai ko lafiya? tace masa lafiya.

"Ka san saura sati

ɗ

aya bikin Faty, zan je mu fara shirye shirye ne. Nima ta tsaya min lokacin bikina"

Da suka isa gida

kuwa, aka shigo mata da akwatuna Inna Yaha ce a tsakar gida ta shiga tafa hannu tana salati wai auren da bai kai wata uku ba har an yi saki. Asiya bata kulata ba, ta shige

ɗ

akin mahaifiyarta da ke kwance saboda bata jin da

ɗ

i.

***

"Na ji ance jikar

maiƙusumbi ta tafi. Ka saketa ne?"

Gwamna ya juyo ya kalleta sai kuma ya juyar da kai ya cigaba da duba ipad

ɗ

insa.

"Ba wai ina son zamanta bane amma ko zaka saketa, ka bari a gama rikicin za

ɓ

e tukunna. Na gaji da jin ana

ɓ

ata maka suna a kanta"

Sai a lokacin ya bu

ɗ

e baki yace " ki dinga sawa ranki ba a tabbata akan mulki. I might not win the election ko da babu maganar Lami"

"Tab

ɗ

i!" ta saka dariya. "Wallahi shekara takwas

ɗ

in nan sai munyi ko za a mutu. Ai mutanen Congo ba su da wani Gwamna s

ai kai. Ko suna so ko ba sa so"

"Allah ke bada Mulki Bilkisu"

"Allah ma ya baka Saifuddeen, rantsarwa ya rage"

Gwamna ya miƙe saboda idan ya cigaba da wannan magana ransa zai

ɓ

aci fiye da yadda yake ji yanzu...

Da dare Asiya sai juyi take t

a kasa bacci. Ba wai tana son zama da Gwamna bane, ba wai ta fara sonsa bane. Amma tana ganin ba zata samu nitsuwa ba sai an kashe zancen nan gaba

ɗ

aya. Maganganun da suka yi da Ubayd ya sa ta gane cewa akwai 90% cewa abinda ta ji ranan a office

ɗ

in COS

rabin hira ne. Ƙila Alhaji Sani Kachallah ne ya kashe tsohon Gwamna dan

ɗ

ansa ya hau. After all, idan Saifuddeen ya hau kamar shine akan mulkin.

Wani

ɓ

angare na zuciyarta na tunanin ƙila Saifuddeen ya san da maganar za a kashe tsohon Gwamna amma bai iya y

in komai ba, saboda ba shi da za

ɓ

i.

Koma minene gaskiya, yanzu ta gane cewa al'amarin 'yan siyasa sai su. Idan ta samu ta wanke kanta a wajen Gwamna zata rabu da shi hankalinta kwance.

Sai dai kuma akwai wani ƙaramin gurbi a cikin zuciyarta da ya far

a kwa

ɗ

aito mata rayuwa tareda Saifuddeen Kachallah. Ƙila tunanin da wannan gurbin yake ne ya hanata bacci, amma Asiya ba za ta ta

ɓ

a yarda da hakan ba...

Ta fa

ɗ

awa Umma da Abba cewa Gwamna da kansa ya ce ta zo gida amma ba ta gaya musu akan wani dalili b

a ne. Ga sauran 'yan gidansu cewa ta yi saboda bikin Faty da za ayi ne ta zo.

Sumayya ma bata san ainihin dalilin zuwansu gida ba, amma kamar yadda Inna Yaha da Hindatu ba su yarda cewa saboda biki ta zo ba, haka itama ta yarda cewa akwai matsala ne tsak

aninta da Gwamna.

***

Ranan Monday aka watsa labarai cewa kaso biyu cikin uku na majalisar jaha sun za

ɓ

i ayi watsi da maganar tsige Gwamna, sun fa

ɗ

i cewa abubuwan da ake tuhumar Gwamna da shi shati fa

ɗ

i ne na 'yan adawa.

A

ɓ

agaren Umaru Kwom kum

a jaridar sa ta Climax ta cigaba da fitar da labarai marassa da

ɗ

in ji gameda Gwamna.

Alhaji Kwom ya

ɗ

aura aniyar a zama na gaba a kotu zasu kawo Mr Silas ya bada shaidah.

Ranan Laraba aka yi Primary election. Gwamna mai ci Saifuddeen Sa'ad Kachallah y

a zamo

ɗ

an takarar Gwamna a jihar Congo a za

ɓ

e mai zuwa a ƙarƙashin jam'iyyarsu.

Duk wannan bidiri da ake yi tsakanin Bilkisu da Alhaji Sani Kachallah da ma mutanen da ke goya masa baya, shi Uban gayyar hankalinsa ba a kwance yake ba, babu nitsuwa a tat

tare da shi. Kowacce rana yana wuni ne da abinda ya dace yai wa Asiya. Duk ta inda ya

ɓ

ullowa lamarin sai ya ga zuciyarsa ta kasa gamsuwa da shawaran daya yanke.

Ya aureta ne da niyyar rabuwa da ita amma yanzu ga dalilin rabuwan yana da shi amma zuciya

rsa ta ƙi amincewa da hakan.

***

Duk wani hidiman biki da aka yi, Asiya ta yi shine cikin rashin jin da

ɗ

i. Ta

ɗ

auka da House suka janye maganar tsige shi Gwamna zai nemeta, amma shiru, yanzu fatanta kawai komai ya tafi dai dai ranan da za ayi zama

na gaba a kotu.

Ranan

ɗ

aurin auren Faty, Fou'ad Salisu ya kirata, ba yadda za ayi ta fita dan haka sai Queen Bee ta aika ta kar

ɓ

o saƙon.

Ranan Alhamis. Alhaji Umaru Kwom yana zaune a falo ya ƙurawa TV ido jira yake a gama yanke hukunci ya ji sanar

war da za a yi. Yana da mutanensa da za su halarci zaman kotun duk da kuwa zama ne za a yi ba tareda 'yan kallo ba.

Duk da ba a tsige Saifuddeen Kachallah ba, yana da dama a kansa idan shari'ar ta tafi yadda ya tsara. Idan kotu bata wanke Saifuddeen Kac

hallah ba yana da damar da zai soke shi a lokacin yaƙin za

ɓ

e.

Sama da awa

ɗ

aya bai samu labari daga muƙarrabansa ba, haka duk tasoshin da yake jira su kawo labari da

ɗ

umi-

ɗ

uminsa, har yanzu ya ji shiru.

"Hello Halliru, mi yake faruwa ne? Alƙali bai f

a

ɗ

i hukunci bane har yanzu?"

Halliru yace " akwai matsala, Ranka shi da

ɗ

e komai ya lalace. Yanzu dai an tafi hutun rabin lokaci idan an dawo Alƙali zai zartar da hukunci"

"Wani matsala kuma? Mr Silas yana nan, Lami na nan, wani shaida kuma suke nema?

"

"Allah ya taimaki Excellency. Ga saƙo nan ance a kawo maka"

Alhaji Umaru Kwom ya dakatar da mai maganar yana cigaba da bibiyan bayani daga bakin Halliru. Amma Halliru ya ƙi fa

ɗ

a masa komai, ƙarshe ma wayar yankewa tayi.

Ya duba mai aikinsa da

ya kawo saƙon yace " saƙo daga ina?"

"Ance daga wajen Matar Gwamna"

"Matar Gwamna?" Ya dai kar

ɓ

i dogon envelop

ɗ

in daga hannunsa.

Yana yaga envelop

ɗ

in ya duba abinda ke ciki. Hoton Lami Ninja ce tana zaune akan wani mutumi, shigar da tayi a hoton

ya bayyana cewa ita

ɗ

in ba kamilalliyar mace bace. Hoto na gaba kuma ita ce riƙe da sigari a wajen party, wannan tsohon hotone ma, dan zai iya kaiwa shekaru shatakwas baya. Takardun gaba kuma photocopyn script ne na jarrabawar da Lami tayi aka bata carry

over take iƙirarin Prof Kachallah bai bata dai dai bane saboda abinda ya faru tsakaninsu. Sai wata takarda kuma da itama photocopy ce wanda rubutu ne da Mr Silas yai ya bayyana duk abinda ya auku shekaru shabiyar da suka wuce, tareda fa

ɗ

in cewa Lami Ninja

ce ta biya shi dan ya aikata komai. Takardar ƙarshe kuma anyi rubutu ne da hannu inda aka rubuta

*idan ka ga saƙona ka kira* a ƙasa akayi signing da initial A wanda ke nuna Asiya ce.

Cikin ki

ɗ

ima ya kira numbar Asiya wacce dama kiransa ta ke jira.

"Ka ga saƙona?"

"Kin yi ƙoƙari kam" ya fa

ɗ

a da ƙarfin hali

"Kar ka damu babu wanda zai kira sunanka cikin Mr Silas da Lami Ninja, amma ka shirya, Jaridar Climax za ta biya tara na rubutun bogi da ta buga ta

ɓ

atawa Gwamna suna"

"Kina tunanin zan t

sorata ne?"

"A'ahhh! Alhaji Umaru tsoro kuma. Ni dai ina son tabbatar maka ne kawai kujerar Gwamna ta maka nisa, ka shirya congratulatory speech wa Gwamna Saifuddeen Sa'ad Kachallah"

Kafin ya kashe wayar ta riga ta kashe. Tabbas ita ce Malam Nawaso y

ake nufi. Ta ya zata shammace shi haka?. She completely make a fool out of him, taya ma haka ta faru?...

5

Bayan an dawo daga hutun rabin lokaci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login