Showing 1 words to 3000 words out of 112768 words

Chapter 1 - Soyayyar Kwana Daya Part 1 Complete Hausa Novel By ashwarmediahausa.doc

??????>?? B ????????????? ?
?
? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????>  

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?FC WordDocument????1,0Table????????rData
????????????????????? P?`?KSKS?1,?? ????????????? $ ?LLLLLLLLN$??O>?LLL???LL?LL ?V`????VNormal $a$1$$CJKHmH sH nHtHOJPJQJPA`????PDefault Paragraph Font OJPJQJ?? ^?BhTj?}J?v?6???,???F?~ "X3?Afd?m????J??????4v;.Y?e?s??Z?L???J???d???.??B@-?7?Kb?q2?????p??????????H.NE?I \?r????????l???????*SOYAYYAR KWANA DAYA*

*WRITING BY FATIMA A MUHAMAMMAD (AMINIYAR ANGO)*

*Page 1*

Dedicated to my *lovely mum*

Sadaukarwa xuwa gareki wannan page din nakina mamana abin alfaharina Allah yakara miki lfy da nisan kwana me albarka


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE
*Da sunan Allah me rahma me jin kae,Godiya ta tabbata ga ubangijin talikae wanda yabani damar fara rubutamuku wannan littafin,Amincin da taslimi sukara tabbata ga annabin mu annabin rahma annabi muhamammad salallahu alaehi wasallam*

https://chat.whatsapp.com/IVMTZRVmci41jq3pTyzdZs





Wata 'yar madaedaeciyar budurwa me matsakaecin shekaru na hango kwance akan bed tana waya se faman sheka dariya take,da alama wayan nasata farin ciki.



Mummy ce tanufo bedroom din knocking tafara yi taji ba'ayi maganaba,shiru tayi jin dariyar dake tashi a dakin kara kunnenta jikin kofar tayi ta fahimta waya takeyi tana jin wasu maganganun wasu kuma bata fahimta .


Ganin wayan nata bame karewa bane hakan yasa mummy karayin knocking din kofar amma ina tayi nisa batasanma anayi ba,cikin mamaki mummy ta murda kofan tayi sa'a kofar bude take.

Shiga tayi da sallama kafin tace Muhibbah lafiyanki kuwa kedawa kike waya tun daxu inata knocking amma shiru kmr bakya dakin.

Xabura tayi ta xauna ganin mummy tsaye a kanta cikin borin kunya tace mummy nemana kike ne,wani kallo ta wurgamata kafin tace Muhibbah dawa kike waya,mikewa tsaye tayi gabanta na faduwa amma seta sakarma mummy murmushi tace wata kawata ce munjima bamu haduba kuma nayi missing contact dinta shine yau takirani tanayi tana boye wayan a bayanta.


Kallonta mummy tayi tana mamakin karyan da tamata me take son boyemata saboda wayan da take ya nuna da namiji take waya, Muhibbah ce ta katse mata tinaninta ta hanyar fadin mummy yau ni xan hadamana dinner nakoya wani jallof rice a wayata natabbatar idan kikaci girkin nan se kunnenki ya kusa tsinkewa.

Daddy ko idan yaci seyamun kyauta,bata tsaya jiran amsan da mummy xata bataba ta fice daga bedroom din, murmushi mummy tayi tanafadin Allah yashiryamun wannan yarinyan.

Bayanta itama tabi a parlour ta taddata xaune tana kallon mbc 3 gefenta ta xauna tana fadin kedae Muhibbah har yanxu bakida banbanci da yara aekin ki kenan kallon cartoon

Murmushi tayi tace mummy dama ni na girma ne 17 years fa nake kinga ko dasaurana saboda Kinga bakida kanwa shiyasa kike fadan haka amma bari kwanan nan xan haefo baby.

Hada fuska tayi a dan shagwabe tace haba mummy na wane irin baby kidena fada Kar yaxama gaske,dan sedae kikaeshi gidan marayu dariya mummy tayi tanafadin sedae ke na kaeki gidan marayu saboda kece maraji dariya sukayi gaba dayansu.

Haka suka dinga firarsu cikin farin ciki,A gogon dake manne a bangon parlourn Muhibbah ta kalla karfe 1:30pm dasauri ta mike tace mummy time din school yakusa bari naje nayi shiri batajira amsan mummy ba ta shige bedroom dinta.

Tana shiga Kae tsaye toilet tashiga tayi wanka tareda dauro alwala tana fitowa pray mat ta shinfida sallahn axuhur tayi kafin ta mike tanufa wardrobe dinta budewa tayi ta dauko uniform bata wuce 5 minutes ba tashirya wando ne blue black se riga white hijjab ma blue black, nikab ta daura tareda dauko school bag ta fito bata same mummy a parlour ba bedroom dinta ta nufa knocking tayi akabata ixinin shiga.



A xaune ta taddata kan pray mat tana karatun alqur'an me girma,mummy xantafi nakusa makara harta juya xata tafi sekuma ta dawo tace yauwa mummy na karki manta nace yau ni xan hadamana dinner kafin mummy tayi magana harta fice daga bedroom din murmushi tayi kafin tacigaba da karatunta

Tana fitowa ta shige mota driver yaja suka fice daga gidan,a daedae wata katuwar makaranta yayi parking, bude motar tayi tafito har xata shiga makarantan se kuma ta juyo wajen driver tace please kadawo da wuri saboda yau Ina so nakoma gida da wuri inada aeki tom madam in Sha Allah xa'ayi hakan


Anan tabarshi ta shige cikin makarantan shikuma yaja motarshi yayi gida,tana shiga class suka fara fira dasu Rufaeda gyaran muryan malam sudaes sukaji dasauri kowacce ta koma wajenta ta xauna.

Awa 1 da rabi suka kwashe a cikin class malamae 3 suka shiga ko wanne ya musu karatun 30 minutes 'D-/J+ 'DF-H 'D91(J)

Sallahn la'asar suka yi kafin suka koma class subject biyu sukayi 'DE7'D9) H'D'/( karfe 5 daedae a katashe su tana fitowa driver na jiranta yau bata tsaya bata lokaciba tashiga mota suka nufi gida,ko gama parking beyiba dasauri ta fito tana shigewa parlourn bakinta dauke da sallama bata tada kowa a parlourn ba Kae tsaye bedroom ta wuce ta canxa kaya.

Dawowa parlourn tayi har lokacin babu kowa hakan yasa ta nufa kitchen tafara girki per boiling din shinkafa tafarayi kafin tafara blending din kayan miya ji tayi kamar mutum a bayanta dasauri ta juya ganin mummy ce yasa tasakarmata murmushi itama murmushin tasakarmata tana fadin Muhibbah yaushe Kika dawo,tun daxu nadawo mummy inata sallama naji gidan shiru babu kowa a parlourn nikuma ina sauri na daura girki Kar daddy na yadawo yasama ba'a agama ba.

Gaskiya kin kyauta Shalelen daddynta murmushi tasake wanda har seda hakoranta suka bayyana saboda a rayuwarta tana so a kirata da Shalelen daddynta,toh yanxu mexan Kama miki,aa mummy kije ki huta yau ni xanyi komae.Karfe 7:00pm takammala komae ta jerasu akan dining kafin ta wuce dakinta domin gabatar da sallahn magrib.

Wanka tayi saboda taji dadin jikinta kafin tagabatar da sallan magrib tana xaune akan pray mat har akayi Isha'i kafin ta bude wardrobe dinta tadauko kaya,gaban mirror takarasa tashafa body lotion cikin 'yan mintina tashirya vest ce tasa se skirt iya gwiwa takama gashinta amma duk da haka jelarshi nareto a bayanta kayan sun amsheta sosae se xuba kamshi take tamkar me me shirin tarban ango.




A dining ta tarar da a halin gidan suna jiran fitowarta karasawa gurinsu tayi cikin sakin fuska tace daddy Sannu da dawowa yauwa Shalelen daddynta ya fada yana mata murmushi,food flask tabude tafara serving dinsu jallof rice ne da naman rago se xobon data hada har sun fara cin abincin kafin tace mummy ina ya Anas ne ko har yanxu bedawoba kafin ta karashe maganarta yashigo tareda sallama amsawa sukayi kafin yaja kujera ya xauna kamshin abincin ne ya daki hancin shi yace kae yau daji abincin nan xeyi dadi shima serving dinshi tayi yana Kae cokali 1 yace wow gaskiya yau girkin nan yayi dadi,dariya Muhibbah ta kwashe dashi tana fadin ashe na iya girki irin wannan santi haka.

Allah ya kiyaye naci abincinki yaushe Kika iya irin wannan girkin,sedae Kar a Kuma ci na nawa kuma hade fuska yayi shi a dole babban yaya yace ke ina wasa dake ko daddy ne yace mekuma yafaru kuda bakwa xama inuwa daya bakuyi fadaba.

A shagwabe tace wae dan nace yana santin girkina shine nayi laefi toh ae gaskiya tafada saboda girkin yayi dadi sosae shalelen daddynta cewar daddy,dama dagaske ita tayi girkin cewar anas mummy ce tabashi amsa da Eh haba shiyasa naji girkin wani kala ko Maggi beji ba hade fuska tayi tace mummy kinajin abinda ya anas yake cewa ko wae abincin beyi dadiba aa tsokanarki yakeyi shima yasan yayi dadi haka suka dinga tsokanar junansu su daddy na biyemusu suna dariya.

Wayarta ce ta hau Ringing sunan ya Fu'ad mummy tagani yana yawo akan screen din wayan tana mamakin lafiya fu'ad yake Kiran muhibbah da dadaren nan daxuma fa yakirata suda bawani jituwa suke da junaba mikama Muhibbah wayan tayi ganin sunan dake yawo akan screen din wayan yasata xaro ido tana kallon mummy hada ido sukayi kalkalo murmushi tayi tace seda safenku sallama sukayi tanufi bedroom dinta.

Kwanciya tayi tafara tinanin anya mummy bata fahimta wani abu tsakaninta da ya Fu'ad ba tana haka wayanta ta hau Ringing Kara wayan tayi a kunnenta tana fadin Amincin Allah sutabbata ga yayana amsawa yayi da Ameen tareda kyakkyawar kanwata,fuska ta rufe kamar yana ganinta tace Kae dae ba'a rabaka da xolaya.

Ina Kika shiga ne daxu nakira sedae mummy tayi picking gabantane ya fadi tace da yaushe kenan wajen karfe 7 murmushi me kama da kuka tayi tace namanceta a kitchen ne nikuma Ina bedroom ina sallah,yayi kyakkyawar kanwata me aka rokamana ajiyar xuciya ta sauke kafin tace abubuwa dayawa sun dau kusan 1 hour suna waya kafin sukayi sallama, toilet tashiga tayi brush ta dauro alwala addu'ar kwanciya bacci tayi kafin ta kashe bulb din dakin ta kwanta.................*SOYAYYAR KWANA DAYA*

*It based on true life story*

*WRITING BY FATIMA A MUHAMAMMAD (AMINIYAR ANGO)*


*Page 2*

Dedicated to my *lovely dad*


Wannan page din naka ne Abbana da baxarka nake taka rawa Allah yakarama lfy da nisan kwana me amfani



(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE

*Da sunan Allah mae rahma mae jin kai,Godiya ta tabbata ga ubangijin talikai,Aminci da rahma sukara tabbata ga annabin mu annabin rahma annabi muhamammad salallahu alaehi wasallam*

https://chat.whatsapp.com/IVMTZRVmci41jq3pTyzdZs




Bude idonta tayi tasaukeshi akan agogon dake gefen bed dinta tareda fadin *'D-E/ DDG 'D0J #-J'F' (9/ E' 'E*F' H 'DJG 'DF4H1*

Karfe 7:00am dasauri ta fada toilet domin yin wanka bata dauki lokaci ba tafito,shiryawa tayi cikin uniform dinta rigace iya gwiwa se socks doguwa wacce tarufemata har gwiwa se hijab dae dae kafada.

A dining ta tarar da ahalin gidan suna break fast cikin sakin fuska tanufa dining din tana fadin good morning my family tafadi haka tana xama a kujerar dake gefen Anas amsawa sukayi cikin sakin fuska,kallon ya Anas tayi tace ya anas yau Kae xaka kaeni school ko,wani harara ya watsamata tareda fadin Ni drivern kine? Yafada cikin sigar tambaya.

Fuska a shagwabe tace please dan Allah ya anasa ka taemaka ka saukeni a school seka wuce wajen aeki,rankwashi ya kaemata yace baxan sauke ba idan baxaki je driver ya kaeki ba kibar xuwa school din.

Kukan shagwaba tasaki tareda fadin daddy kana ganin ya anas ko, kyaleshi shalelen daddynta yi sauri kigama breakfast din na saukeki da kaina .

Murmushi mai sauti tasaka yauwa daddy na abin alfaharina tafada haka tana kallon ya Anas,ku dai bakwa xama inuwa daya baku raba haliba cewar mummy.

Wannan yarinyar ta raina ni idan banda neman magana dama ni nasaba kaita school din ya fada haka fuska a hade.

A haka suka kammala breakfast din tabi bayan daddy suka fice.

A daidai wata katuwar makaranta yayi parking *KA'AB BN MALIK ACADEMY* Kae da ganin makarantan kasan bata kananun mutane bace,1 thousand yamikamata godiya tama daddy takarasa cikin makarantan.

Awa biyu sukayi a class malamai biyu suka shiga kowannensu ya dauke 40mins yana musu karatu karfe 10:00am aka buga karar rawa muhibbah dama jira take ta kosa time din break yayi ta fesama Sumayya labari.

Hannunta tarike tana fadin kawata xo muje kiji bata jira amsan taba ta fice bayanta Sumayya tabi tana fadin kice yau akwai labari kenan, murmushi kawai tayi batareda tace komae ba.

Cafeteria suka nufa suka siya meat pie da drinks kafin suka nufi inda aka tanada domin xaman dalibai lokacin break.

Gurin ya hadu sosae kujerune masu kyau da tebura zagaye da wajen wata kujera suka samu suka zauna.

Ajiyar xuciya muhibbah tasaki tareda sakin murmushi tace I'm in love kallon mamaki tabita dashi cikin rashin fahimta kina nufin kinfada soyayya cewar Sumayya,gyada kai tayi alamar Eh wannan wane me sa'ar ne yasace xuciyarki ya Fu'ad ne tafada a takaice.

Kara matsawa kusa da muhibbah tayi tace bana fahimtar abinda kike fada wane ya Fu'ad din?

Ya Fu'ad dai dakika sani, a iya sanina bakwa jituwa tsakaninku kamar annabi da kafiri tukunnama shikuma mukhtar din yaxakiyi dashi kinsan babu Wanda yasan kina soyayya a gida bare kuma aji kina soyayya da mutane biyu at the same time tafada haka cike da mamakin abinda muhibbah tafadamata

Lumshe idanunta tayi kamar mejin bacci tace soyayyar kwana daya nake nufi dukan wasa ta kaemata ke ki fahimtar dani yadda xan gane bana fahimtar abinda kike fada.

Gyara zamanta tayi tace ina nufin mun fada soyayya da ya Fu'ad amma na kwana daya fahimtar da ita tayi yadda lamarin yakasance tayi kafin tadora da cewa kema kinsan bazan juyama mukhtar bayaba har gobe muna tare bazan iya soyayya da ya Fu'ad ba kinsanshi da iyayi ga son girma ga ji da kai kamar dan sarki dariya sukayi gaba daya suka koma class.






Se karfe 2:00pm suka tashi daga makaranta a gajiye takoma gida a parlour ta tadda mummy kan kujera ta xauna tana maida numfashi tareda fadin sannu da gida mummy yauwa Shalelen daddynta

Gaskiya nagaji dayawa tafada haka tana nufar bedroom dinta kaya tacanza ta dawo dining taci abinci tana ci suna fira da mummy.


Bayan ta gabatar da sallan Isha'i taci abinci karfe 9:00pm suka shiga fira a watsapp cikin group din da su na makaranta topic ta kawo musu tsakanin maza da mata su waye sukafi yaudara ai tini ta hargitsa group kowa da abinda ke fadi mata suna maza ne maza sunacewa mata ne se 10 suka gama firar su tashiga toilet ta dauro alwala ta kwanta tareda yin addu'ar kwanciya bacci...........*SOYAYYAR KWANA DAYA*

*FATIMA A MUHAMAMMAD (Aminiyar ango)*

*DASHEN ALLAH WRITERS ASSOCIATION*

*It based on true life story*

*Page 3*

Dedicated to *my uncle*

*Sadaukarwa xuwa ga kawuna Alhaji Aliyu sona Allah yajikanshi ya Mae rahma ya haskaka makwancinsa yasa Aljannah firdaus taxama makoma agareshi ya hayyu ya qayyum Dan Allah duk wanda page din nan ya iso gareshi yamishi addu'ar Allah ya mae rahma*


https://chat.whatsapp.com/IVMTZRVmci41jq3pTyzdZs


(3E 'DDG 'D1-EF 'D1-JE



"Bata tashi da wuriba kasancewar yau asabar ce babu makaranta karfe 9:00am agogon dake ajiye a gefen bed dinta ya nuna, Toilet tashiga tayi wanka tareda yin brush tafito gaban mirror takarasa tashafa body lotion bawani make up tayiba powder kawae tashafa se lipstick datasa a labbanta kafin tanufa wardrobe ta dauko kayanta shiryawa tayi cikin doguwar riga na atampha tayi rolling din gyale kayan sun amsheta suyi matukar kyau ajikinta parlour ta nufa.

Gidan shiru kamar babu kowa alamun har yanzu basu tashi daga bacci ba, kitchen tashiga domin sama musu abinda xasuci dan tuni cikinta yafara juyi doya tafara ferewa, Alamun tafiya taji haka yasata juyawa taga waye mummy ce tanufo kitchen din dan dora abin breakfast seta cikaro da muhibbah murmushi tasakarmata Ina kwana mummy?

Lfy kalau, har kintashi baccin, Natashi banji motsin kowa ba shine nace bari nasama Mana abinda xamu ci kin kyauta Shalelen daddynta cewar mummy.

Tare sukayi girkin basu wuce 1 hour ba suka kammala suka jere komae a dining soyayiyar doya da kwae ne se pepper chicken.

Break fast din suka soma yi har suka kammala Anas be fitoba mamana jeki kitaso anas cewar daddy, Aa Alhaji ka kyaleshi yunwar cikinshi zata tasheshi kasan indae Muhibbah taje dakinshi yanzu fitina zata tashi kasansu basa zama inuwa daya ko rufe baki batayi ba yashigo bakin shi dauke da sallama, gaeshesu yayi cikin girmamawa kafin yazauna shima yasoma breakfast din ita ko muhibbah tana gama breakfast din takoma parlour ta kunna tv tafara kallon cartoon.

Daddy ya suhael yafadamun gobe ze dawo Nigeria cewar Anas are you serious? Muhibbah tafada cike da mamaki harara ya watsamata ai kinsan nasaba miki karya kina kallo amma hankalinki na nan kwabe fuska tayi tace daga tambaya, kunfara ko ya Isa haka yaushe kukayi waya dashi jiya da dadare ne, dauko system kakiraminshi video call cewar daddy.

Befi 2 minutes ba yadawo hannunshi dauke da system din ajiyeshi yayi akan table din dake tsakiyar parlourn tareda danna mishi video call Ringing daya ya dauka kamar yana jiran kiransu.

Ina kwana big bro?
Lfy kalau lovely sister

Ya school din, School Alhamdulillah munyi final exams gobe xan dawo Nigeria in Sha Allah, tsalle tayi tana fadin gaskiya naji dadi har na kosa gobe tayi, dauke system din anas yayi yace ke kadai zakiyita magana kibari su daddy suma suyi mana hade fuska tayi kamar xatayi kuka tace please ya anas ka ajiye munkusa karasa maganar seda daddy ya mai magana kafin ya ajiye me kike so na tawomiki dashi Suhael yatambayeta waya da system nake so tafada a takaice, sun kai 30 minutes suna waya kafin tamikama daddy suka gaisa sun danyi fira kadan ita kam mummy tunda suka gaisa bata Kara cewa komai ba ita a dole tana kawaici saboda dan fari ne, sallama yamusu yayi hanging call din.

Parlour muhibbah da mummy Suka koma suna fira rabin hankalinta na kan kallon cartoon, daddy da Anas Kuma sun tafi daurin auren dan abokin daddy.






"Zaune suke a palour suna fira cike da so da kaunar juna, Abba ina so gobe zanje kaduna me ake a kadunan lafiya ko?" Lafiya kalau gobe suhael ze dawo Nigeria shine nake so naje mugaisa cewar Fu'ad, gaskiya tare ya kamata muyi tafiyan nan dan najima banje kadunaba Kuma akwai abinda naketa so naje nayi amma Allah be bani iko ba amma gobe in Sha Allah tare xamu tafi, shikenan Abba Allah ya kaemu goben lafiya, Amin Abba ya amsa dashi.

Abba nima zanje cewar Aesha wani harara Fu'ad ya watsamata dasauri ta hadiye maganar tana sunkuyar da kai, Aa Aisha kibari idan anyi hutun makaranta se kije keda umminki haka ta hakura badan ta soba saboda tasan Koda babu makaranta ya Fu'ad baze bari tajeba tunda tafiyar dashi za'ayi, ita ko ummi dake gefe tace bari ayi hutu muma zamuje murmushi tasake tana fadin tom shikenan ummi Allah ya kaimu da Amin suka amsa suka cigaba da firarsu, shikam Fu'ad tunda sukagama maganar tafiya da Abba ya maida hankalinshi kan wayarshi be kara cewa komae ba sanin miskilancinshi yasa babu wanda yakara cemai cikan ka.


Sun dauki kusan 1 hour suna zaune suna firar su kallan muhibbah tayi tace menene tsakaninki da Fu'ad? Tayi maganar cikin sigar tambaya, kamar a mafarki taji maganan saurin juyowa tayi tana kallonta cike da mamakin tambayar data mata tace babu komai a tsakanina dashi illa 'yan uwantaka mummy, bata wani ja maganar ba tace tom shikenan tunda kince babu komai ji tayi gabanta ya fadi cikin sanyi jiki ta nufi bedroom dinta, kwanciya tayi tafara tambayar kanta meyasa mummy tamata tambayan nan kodai ta fahimta wani abu ne haka dai ta dingama kanta tambayoyi ganin babu me bata amsa yasata kwanciya ta runtse idanunta tarasa me zatayi dan tanaji ajikinta mummy sunyi magana da daddy akan magananta da ya Fu'ad kuma sunyi ma alakar su mummunar fahimta dan ba abinda suke tinani bane dan tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login