Showing 3001 words to 6000 words out of 112768 words

Chapter 2 - Soyayyar Kwana Daya Part 1 Complete Hausa Novel By ashwarmediahausa.doc

kyautata zaton taji wayan da takeyi dashi kwanaki.

Ajiyar zuciya ta sauke tana addu'a a cikin ranta Allah ya taimaketa iyayenta su fahimta cewa babu wani alaka a tsakaninta da ya Fu'ad illa alakar 'yan uwantaka.

Tana kwance har aka kira axuhur kafin tashiga toilet ta dauro alwala, pray mat tashin fida tagabatar da Sallah addu'o'i tayi kafin ta tashi ta fito parlour, anan zaune tasami mummy sannu da hutawa yauwa, se Ina naga kin ratayo jaka? Ina so xanje gidan su Sumayya ne islamiyyan fa banajin dadi yau bazan iya zuwa ba, tom shikenan kije ki kwanta ba inda zakije tayi maganar tana kallonta.

Babu yadda ta iya ta juya ta koma bedroom dinta, waya ta dauko tafara kiran Sumayya ringing biyu tadauka hello kawata ya weekend din ajiyar zuciya tasauke tace lafiya kalau dan Allah ina so kizo gidanmu idan babu matsala, lafiya? Lafiya kalau akwai maganar dana keso muyi ne gashi nafita amma gobe zan shigo in Sha Allah ajiyar zuciya tasauke tace tom shikenan Allah ya kaemu sallama sukayi tayi hanging call din.......*SOYAYYAR KWANA DAYA*

*FATIMA A MUHAMAMMAD (Aminyar ango)*

*DASHEN ALLAH WRITTERS ASSOCIATION*

Dedicated to my *lovely Aunty*

*Sadaukarwa xuwa ga Aunty Hafeexa wannan page din nakine ummu jafara/Habeebtee uwar gida agurin Abban Jafar =?
?>?p? Allah yabar so da kauna*

https://chat.whatsapp.com/IVMTZRVmci41jq3pTyzdZs

*Page 4*

"A hankali yake saukowa daga jirgin lumshe idonshi yayi yana sauke ajiyar zuciya a lokaci daya yayinda ya shaki iskar kasarshi daya dauki shekaru rabonshi da ita"

A natse yake tafiya hannunshi rike da akwati be ankaraba yaji an fado jikinshi oyoyo big bro ajiyar zuciya ya sauke haba Muhibbah wannan irin runguma ai seki yadda ni yafada yana rabata da jikinshi, Murmushi tayi ta karba akwatin suka karasa wajen dasu daddy ke tsaye.

" bude bayan motar yayi yasaka akwatin, shiga motar su kayi Anas yaja suka nufa gida"

******

"Tunda suka fita ta shiga kitchen tasoma girki muryan muhibbah ta tsinkayo tana kwala mata Kira ganin bata parlourn yasata kara sowa kitchen din da murna,
Juyowa mummy tayi tana kallonta irin wannan kira kamar makauniya kwabe fuska tayi cikin shagwaba tace Sorry, dama zan fadamiki mundawo ne"

batace komae ba tacigaba da aikinta,
Tare suka kammala girkin suka shirya dining tsaf.

"Kae tsaye bedroom dinshi yashiga yayi wanka, shiryawa yayi tsaf kafin yafito parlourn, A dining ya tadda ahalin gidan da alama shi kadai suke jira"

Risinawa yayi cikin girmamawa yasoma gaeda iyayen nashi suma cikin farin ciki da kulawa suka amsa kafin yaja kujera yazauna suka soma cin abinci, Murmushi kawai muhibbah ke saki dan yau tana cikin farin ciki parlour suka koma suka fara fira cikin so da kaunar juna muhibbah se jeromai tambayoyi take shikuma yabiyemata yana bata amsa shi kuwa Anas yacika da haushinta yace wai ke kinfi kowa surutu ne kin hana mutane fira seke kadai se jero tambayoyi kike,Zatayi magana taji ana knocking din parlourn.

budewa tayi tana ganin Sumayya ce ai da gudu ta rungumeta tanamata Sannu da zuwa, parlourn suka karasa cikin girmamawa ta gaeda su daddy cikin sakin fuska suka amsa mummy na tambayarta gida ta amsa da lafiya kalau

"Kallon ya Suhael tayi kafin tace Sumayya ga big bro, Kara gaesheshi tayi tana mai Sannu da dawowa
amsawa yayi cikin sakin fuska, kafin tarike hannunta Suka karasa bedroom dinta a bakin bed ta zaunar da ita ruwa ta kawomata da dan abin motsa baki kafin itama tazauna kusa da ita tana tambayarta yata baro mutanan gida.

"Kallonta tayi cikin kulawa tace lafiya kike nemana meke faruwa? Ajiyar zuciya me nauyi tasauke tace Summy nashiga uku akwai matsala, kallonta tayi tace wane irin matsala kuma? Kara matsowa tayi ta dafa kafadanta kafin tace *SOYAYYAR KWANA DAYA* tana so tazama gaske, cike da mamaki tace nifa banganeba kimun bayani yadda zan fahimta"

Summy tun kwanaki ina kyautata zaton Mummy taji wayan danakeyi da ya Fu'ad sannan yakirani bana kusa tadauki wayar, Toh menene abin tada hankali nayi tinanin ko wani abune ma yafarau kika wani daga hankalinki, wani ajiyar zuciya tasauke tace Summy ina kyautata zaton Mummy tafadama daddy wayan dataji munayi kuma matukar daddy yasani shikenan tawa ta kare watan rabuwana da Mukhtar ya kama kuma kinsan munyi shakuwar da bana tinanin zamu rabu cikin sauki.

"Murmushi tayi karkidamu in Sha Allah hakan bazata faruba ki bari kiji idan daddy yamiki magana se mu san ta inda zamu bullo ma al'amarin, fira suka dan taba kafin tamata sallama ta tafi"

*****

Jirgin karfe hudu suka biyo basu iso gidan ba se gaf da magrib ko cikin parlourn basu shigaba suka tafi masallaci da Suhael dasu Abba da daddy, Anas ne ya karaso musu da akwatin masaukinsu.

Sumayya na tafiya tashiga kitchen a ciki tasamu mummy tana shirya dinner taimakamata tayi suka kammala, bedroom dinta ta koma tayi wanka tareda dauro alwala sallah ta gabatar tana nan zaune tana addu'o'i har aka kira isha'i seda ta gabatar da sallahn kafin ta tashi tafara shafa mai tadan gyara fuskarta tashirya tsaf cikin Abaya black ta zauna jikinta kamar dama da ita akayita batabi takan gyalen rigarba dan dama ita ba gwanar sa dan kwali bace.

"A hankali tanufo parlourn se kamshin turare take zabgawa, zaro idanunta tayi kamar zasu fado kasa gabanta na wani mugun faduwa meya kawoshi Kuma? Yaushe ma yazo, ya akayi batasan da zuwanshi ba se jero ma kanta tambayoyi take ganin batada amsarsu yasata sauke ajiyar zuciya".

Ji take kamar ta juya takoma dakinta tana wannan tinanin karaf suka hada idanu, nashiga uku ta furta a hankali dasauri ta juya zata koma taji mummy ta kwalamata kira tsayawa tayi batareda ta juyoba
innalillahi wa Inna ilaehi raji'un ta furta shikenan tawa ta kare .........*SOYAYYAR KWANA DAYA*

*FATIMA A MUHAMAMMAD (Aminiyar ango)*

*DASHEN ALLAH WRITTERS ASSOCIATION*

Dedicated to *my lovely brother*

*Nasadaukar da ragowar pages din nan xuwa ga my yaya (A planner/Abban Fateema Kuma angon Fateema) har gaban gobe ana tare Allah yabar xuminci*

*Page 5*

Jiki a sanyaye takaraso dining din kamar mara gaskiya, kujera taja taxauna seda tagyara zamanta kafin tace "Sannu da zuwa ya Fu'ad fatan kazo lafiya? Lafiya kalau yafada a takaice kallonshi mummy tayi kafin tace Fu'ad yau tunda dan uwanka yadawo ai dole naganka murmushi yayi yace ba haka bane ayyuka ne sukemun yawa shiyasa, amma daga yanxu har se kun gaji da ganina.

Abincin tazuba tasoma ci a hankali kamar wacce akama dole a jikinta takeji ana kallonta tagefen ido ta dan kalleshi setaga yana satar kallonta, Suhael ne ya dubeta yace Shalelen daddy lafiya kike kuwa? Murmushi ta ka kalo kafin tace lafiya kalau big bro, gaba daya jinta take un comfortable hakan yasa tamike ta bude friedge tadauki ruwa ta musu sallama, muryar mummy ta tsinkayo tana cewa kibiya parlourn daddynku ki gaeshe da Abbanku, gabanta ne yayi mummunar faduwa juyowa tayi cike da mamaki a ranta tace Abba kuma? A fili Kuma setace tom.

"Bakinta daukeda sallama ta shiga parlourn har kasa ta tsuguna Abba Sannu da zuwa, yauwa Autan Abba ya school ankusa kammalawa ko? Eh Abba munkusa gobe xamufara waec in Sha Allah".

Kai ya gyada Allah yabada sa'a amsawa tayi da Ameen kafin ta tashi ta nufa bedroom dinta.

"A bed side ta ajiye ruwan ta kwanta ta runtsa idanunta tinani tashigayi lafiya Abba da ya Fu'ad suka zo batareda tasan da zuwansu ba, wayanta ne ta hau ringing a hankali ta mika hannu tadauko murmushi ta saki ganin sunan dake yawo akan screen din *my king*".

Manna wayan tayi a kunnenta a hankali ta furta "Assalamualaikum, cikin nutsuwa ya amsa seda suka gaesa kafin yace wae sweety yaushe zakimun iso wajen daddy ne? Gyara kwanciyar ta tayi kafin tace kar kadamu very soon zan maka iso wajen daddy Ina so ne semun kamalla exams, Ajiyar zuciya ya sauke cikin sassauta murya yace sweety dazaki bani dama kinayin final exams din nan kawai naturo gidanku a tsaida mana rana bayan aure se kicigaba da school dinki hankali kwance, Ina tsoron Kar wani ya Kwacemin ke"

"A shagwabe tace haba Shalelen Fateema zahra har kana tinanin akwai namijin dazan so a duniya bayan kaine? Har abada Fateema zahra taka ce babu me kwacemaka ita, murmushi me sauti yayi cike da jin dadin kalamanta kafin shima yace hakama Mukhtar naki ne har abada hakan baze canza ba sun kwashe tsawon lokaci suna fira kafin sukayi sallama".

Toile tanufa ta dauro alwala kafin tafito tanufa wardrobe

"Nighties tasaka kafin takwanta tareda yin addu'a ba'a jimaba bacci me nauyi ya dauketa"

****

"Parlour suka dawo suka dan taba fira mummy ce tamusu sallama ta nufi dakinta, su hael da Fu'ad sun jima suna fira kafin kowa yaje ya kwanta".*SOYAYYAR KWANA DAYA*

*Nasadaukar da ragowar pages din nan xuwa ga my yaya (A planner/Angon Fateema Kuma Abban Fateema) har gaban gobe ana kyawun tare*

*Page 6*

"Bangaren su daddy ma haka ne ta kasance sun dau tsawon lokaci suna tattauna muhimman abubuwan da ya kawo Abba seda suka kammala kafin kowa ya wuce makwancinsa"

Karfe 8:30am tafito shirye cikin uniform dinta, parlourn daddy ta nufa bakinta dauke da sallama seda aka bata izinin shiga kafin ta shiga risinawa tayi tareda fadin " Ina kwana Abba?"

"Lfy kalau mamana, xa'a tafi school din kenan"

Eh Abba, toh Allah yabada sa'a Ameen ta amsa dashi kafin ta juya ga daddy shima ta gaesheshi addu'a yayimata kafin ta juya ta fice.

"A dining tasami a halin gidan karasawa tayi cikin sakin fuska ta gaeda mummy kafin ta juya ga su Suhael Suma ta gaeshe su da mamaki mummy take kallonta ganin bata zauna breakfast ba tajuya tanama mummy sallama, har ta Kae bakin kofa mummy takirata juyowa tayi takara so inda take Lafiya zaki fita bakiyi break fast ba? Lafiya kalau mummy inada paper by 9 and now it almost 8:45 idan muka fito paper zan siya snacks a cafeteria tana kai nan ta fice daga parlourn binta mummy tayi da kallo tana Mata addu'ar samun nasara a exams dinta.

"Dasauri ta bude motan tashiga tana fadin I'm sorry malam bala namanta nafadamaka yau se 8:30 zan tafi school nasan tun 7:30 kana jirana, murmushi yayi yace babu komae hajiya karama nayi tinanin ko bakida Lafiya ne najiki shiru seda nayi sallama parlour natambayi hajiya babba take cewa najiraki kina fitowa ya fada?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? yana danna hancin motan waje, Lafiya kalau nake mun fara exams ne zan dinga fadamaka lokacin dazaka dinga fitowa"

Seda taga ya hau kan titi kafin tabashi umarnin yayi gudu saboda takusa makara, ae Kam gudu yake kamar ze tashi sama kasancewar school din bawani mugun nisa ne tsakaninsu da gidanba yasa cikin mintina kadan Suka Isa fita tayi daga motar tana fadamishi lokacin daze dawo daukanta saboda yanxu tsarin lokacin zuwansu da tashinsu ya canza tana gama fada tashige cikin school din.

"Saura 5 minutes a Fara exams ta shiga hall din haka yasa batasamu damar gaesawa da Aminiyar ta Sumayya ba Kuma ba seat daya yau zasu zauna ba saboda according to exams number kowa ze zauna, karfe 9:00am Suka soma exam din.

"Daddy ne yafito parlourn ya dube Suhael yace su tafi company tareda Fu'ad shikuma suna tare da Abba"

Basu jima ba Suka shirya sukayima su mummy sallama Suka nufi company.

Karfe 11 suka fito daga hall din ita da Sumayya, dafe cikinta tayi tana hamma tace wash mukarasa cafeteria wallahi tun muna exam nakeji cikina na juyawa yunwa nakeji, rike hannunta tayi suka karasa cafeteria suka siya snacks da drinks Suka dawo main class dinsu suka zauna suna ci suna fira

"A gogon dake daure a damtsen hannunta ta duba 10 minutes after 12, dasauri tamike tana goge baki da tissue paper tace tashi mu tafi driver nasan yanzu yana jirana, A bakin gate Sukayi sallama tashiga mota suna dagama juna hannu itama bata jima ba aka zo daukanta".

Parlourn tashiga bakinta dauke da sallama babu kowa hakan yasa ta wuce bedroom dinta uniform tacire ta daura towel tashige toilet, seda tayi wanka tayi sallah kafin ta nufo parlourn a zaune tasamu mummy tana kallon tv risinawa tayi tace "Sannu da gida mummy, yauwa muhibbah ya exam din? Alhamdulillah amma babu dadi ta fada tana zama a dining murmushi mummy tayi tace kowa kafin yazama wani a duniya seda yasha wahala haka Suka dinga fira tana cin abinci tana kammalawa tace ma mummy bari tashiga ciki tadan yi bacci.

"Bata farkaba se bayan la'asar, alwala tadauro ta gabatar da sallah bayan ta idar ta nade pray mat din ta ajiye kafin ta dauko littafanta ta barbaxa saman bed tana dubawa se gaf magrib mummy ta murdo handle din kofan tashigo dagowa tayi ta kalleta tasakarmata murmushi tace najiki shiru ne nace badae bacci kikeyi ba har magrib ya kunno Kae"

Itama murmushi tayi aa mummy natashi tun dazu karatu nake dan tabawa gaba daya kaina yayi chaji gobe inada biology by 9 Kuma idan na fito karfe 12 inada 'D'/( (Adab).

Eyyaa Sannu shalelen daddy exam din nan yazo lokaci daya ga waec ga mbais ki dage Allah ya taemaka, Ameen mummy na tafada tana mikewa jin ana Kiran sallahn magrib

Nikam mummy banji motsin su daddy ba ko sun fita ne? Eh sun Dan fita da Abbanku Amma sun dawo shine ma yace na fadamiki karfe 8 kisameshi a parlournshi, Toh Allah ya kaemu tafada tana tattare littatafanta, Ameen ta amsa dashi kafin ta bar dakin.

"Wanka tayi tadauro alwala ta gabatar da sallah tana zaune har aka kira isha'i mikewa tayi ta gabatar da sallahn kafin ta bude wardrobe tadauko Kayan daxatasa gaban mirro ta tsaya tashafa body lotion tashirya cikin riga da skirt na atamfa golden ta fesa turare har tanufa hanyan fita se Kuma ta tuna gurin daddy zataje tasan idan yaganta babu dan kwali seya mata fada dasauri ta dauki dan kwalin ta daura ta nufa parlour da mamaki taga babu kowa Bata kawo komae a ranta ba ta nufa dining tazuba abinci taci cikin hanzari saboda taje tasamu daddy.

"Bakinta dauke da sallama ta shiga parlourn daddy gabanta ne yayi mugun faduwa ganin a halin gidan gaba daya a parlourn, daddy da Abba suna zaune a 3 seater se mummy a 1 seater Fu'ad kuma yasamu guri kasa kusa da kafafuwan daddy ya zauna Suhael shima yana kusa da Abba yayinda Anas Kuma ke zaune wajen kafafun mummy, Lafiya? Ganin batada amsar tambayan yasa ta samun guri daga dan nesa tazauna tana facing din su Abba, Ido Suka hada da Fu'ad tayi saurin dauke kanta ita dae tunda yazo banda gaesuwa babu abinda yake hadasu, risinawa tayi tasoma gaeda su Abba Suka amsa cikin sakin fuska"

Abba ne yafara magana dacewa Alhamdulillah a gaskiya najima banyi Farin ciki kamar na kwanan nan ba abinda muka dade muna fatanshi Kuma muna burin kasancewarshi se gashi Allah ya amsa mana addu'o'inmu yacikamana burinmu fatan mu Allah yasa munada rabon ganin wannan rana me cike da Farin ciki ita dae kanta na kasa tana wasa da yatsunta jifa jifa idan ta dago se su hada Ido da Fu'ad

Daddy ne yacigaba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login