Showing 66001 words to 69000 words out of 112768 words

Chapter 23 - Soyayyar Kwana Daya Part 1 Complete Hausa Novel By ashwarmediahausa.doc

tasauke su kan fuskarshi kallonta yayi na seconds kan ya fice Jin an fara Kiran sallah

Mikewa tayi dasauri ta koma ta zauna tana cije lip saboda azabar data ratsata.

Har yadawo masallaci tana zaune dafe da kanta "kinyi sallahn?"

Kamar jira take yayi magana tasaki kuka "Wayyo Allah kafana zata cire na shiga ukuna"

"Wai ke bakya gaji da kuka ne" Bata tankashi ba se tashiga uku take maimaitawa.

Daukarta yayi ya direta cikin toilet din yafito yaja mata kofa, lallabawa tayi ta dauro alwala "Ya...ya..." Ta kirashi a dan tsorace gudun yayi fada

Jikin kofar toilet din ya tsaya "Meyafaru" "Nagama alwalan" tura kofan yayi ya shiga ya daukota akan sallaya ya ajiyeta ya nufa dakinta ya dauko mata hijjab

A zaune tayi sallahn tana idarwa ko azkar bata gama ba ta bingire kan sallayan tafara bacci.

Karasawa yayi ya dauketa ya dorata kan gado ya kwanta kusa da ita yana kare mata kallo girgiza Kai yayi ganin hawaye duk sun bushe a fuskanta, ita dai bata gajiya da kuka Shima a haka bacci ya daukeshi.

Se 10 minutes to 8 ya farka ya ziro kafafunshi kasa ya zira slippers ya fice daga dakin

Kitchen ya nufa yafara hada breakfast jinshi yake wani kala se faman jan tsaki yake baze tina when last yashiga kitchen da sunan kirki ba

Jin ana danna door bell ya je ya bude kofan mairo ya gani tsaye tana murmushi ganinshi yasa tayi saurin yin kasa da kai duk a tinaninta Muhibbah ce.

Matsawa yayi ta shigo "Ina kwana" "lafiya" yafada yana cigaba da shirya dining din.

Yana gamawa ya haura dakinshi, har lokacin bacci take ya wuce toilet kai tsaye.

Mairo na ganin haurawarshi tasoma gyaran parlourn bata wani jima ba ta kammala gyaran gidan tasa turaren wuta.

Fitowa yayi daure da towel ya tsaya gaban mirror

Cikin bacci taji wayanta na ringing ta Kai hannu ta janyo wayan ganin dearest sister na yawo kan screen din wayan yasa tayi picking call din tareda manna wayan a kunnenta "Hello Aesha, ya akayi?" "Naji kamar ma bacci kikeyi gaskiya ne duniya ta lafa miki, kin manta munada lecture karfe 9 ne gashi yanzu 8:45" "Banida lafiya bazan iya zuwa school ba".

"Eyyyaaa sorry, sannu Allah yabaki lafiya" tayi maganan kamar zata zubda kwalla.

"Ameen tnx"
"Kiyi baccinki idan muntashi school zan shigo" tana Kai nan ta katse kiran.

Yana jinsu bece musu uffan ba ya juyo ze nufa wardrobe yaga ta kafeshi da ido tana kare mai kallo suna hada ido ya dage mata gira tayi saurin lumshe ido tana mamakin shi kwana biyu ya dan sake kamar ba shi ba.

Shiryawa yayi cikin red t shirt da bakin wando ya feshe jikinshi da turare se tashin kamshi yake.

Yunkurawa tayi ta zauna ta langwabar da wuya "Ina so zanyi wanka" tayi magana muryarta a shagwabe

"To muje in kaiki toilet"
Make kafada tayi "Aa dakina nake son zuwa" hannu ya mika mata ta kara make kafada

"Nidai ka goyeni" tayi magana tana turo baki

Dan kallonta yayi kamar zeyi magana Kuma ya fasa.

Dukawa yayi Aiko ta haye ya nufa dakinta a toilet ya direta ya dawo bakin gado ya zauna wanka tayi sharp sharp ta daura towel ta ziro hijjab dinta kan tayi knocking kofar bayin bude kofan yayi ya shiga ya daukota yazo ya ajiyeta bakin gado

Kaya tasa ya miko mata duk Wanda ya dauko tace bashi take so ba se daker ta zaba wata abaya purple. Kayan shafa ya Mika mata tashafa body lotion da humra se powder kan ta dubeshi "Dan Allah Yaya kadan jirani a waje nashirya" kallonta yayi na seconds ya dauke kai ya cigaba da danna wayarshi, ganin bashida niyyan fita ta shiga cikin hijjab tasa rigan ta zare hijjab din ta yafa gyalen abayan.

"Muje ko?" Tafada tana kallonshi

Maida wayan aljihu yayi ya sabeta har parlour yaja kujera ya ajiyeta.

Kallonsu mairo tayi ta danyi murmushi ta shige dakinta da take zama idan tazo gidan.

Serving dinta yayi kan ya zuba nashi ya zauna yafara ci hankali kwance, dan zaro ido tayi tana kallonshi girkin yamata dadi a ranta take mamakin ya akayi ya iya girki.

Suna kammalawa ta mika mai hannu yayi kamar be ganta ba ya lura harda shagwaba a lamarinta

"Yaya ka karashe ladanka ka maidani parlour ina so na mike kan 3 seater please".

"Bari in zo inkara yi miki dressing ciwon" zaro ido tayi tina azabar datasha jiya wajen dressing din
"Aa Yaya kabarshi kawai dasauki fa yama kusa warkewa"

"Ni dai banga saukin ba tunda ko iya taka kafar bakya yi gara a kara yin dressing din namiki allura muga zuwa anjima ko zata takun miki" Saurin mikewa tayi tana dafe dining table din.

"Rikeni mu karasa parlour" "bari na daukeki kar ki wahalar mun da kanki" "Aa bari na daure na dinga takawa kawai".

Riketa yayi yana murmushi dama sarai yasan shagwaba ne, ita ko se cije lips take har suka isa parlourn.

"Bari inje asibiti patient na jirana" "A dawo lafiya Allah yatsare". "Ameen" ya fada kana yamata peck a goshi ya fice.

Lumshe ido tayi tana tino moment dinsu na jiya seta tsinci kanta da sakin murmushi me fadi.

Gaisawa sukayi da mairo tace mata ta zuba breakfast tadawo tanaci suna fira har bacci ya kwasheta.

Se 1 ta tashi ta haura up stairs dakinta ta nufa ta dauro alwala ta gabatar da sallahn azuhur tayi addu'a kan ta mike ta sauko parlour.

Zamanta babu wuya taji ana danna door bell tana budewa ta fadada murmushin ta ganin Aesha, Aunty Suhailat harda Ummi.

Hanya ta basu suka shigo cike da jin dadi tayi hugging din ummi "Sannu da zuwa Ummina"

"Yauwa diyar kirki, ya jikin" "Naji sauki"

Tabe Baki Aesha tayi tana neman guri ta zauna

"Ummi kin ki zuwa gidan nan se yau" "Toh Muhibbah ai komai seda dalili yanzu da dalilin yazo ba gashi na zo ba"

Murmushi kawai tayi

"Aesha tadawo school take cemun bakida lafiya yau ko school baki iya zuwa ba, zasu tawo da suhaila nace muje naga ya jikin naki"

"Allah sarki Ummina sannu da kokari, naji sauki glass cup ne ya subucemun ya fashe kawai na takashi bansaniba, amma dasauki" "Sannu Allah ya tsare gaba" "Ameen" tafada tana mikewa taje takawo musu ruwa da abin tabawa.

"Zo Zahra, bakiga Aunty bane" washe baki tayi harda zillo ta rarrafa gurinta tasa hannu ta dauketa.

"Aunty Suhailat ki bani yarinyar nan please" dariya tayi

"Rufamun asiri da rashin tausayi na yayi yawa a situation din dakike ciki na baki zahra da kanki zakiji ko da ita, ki bari idan kika haihu dai sena baki ki hada biyu"

Kallon Aesha tayi ta watsamata harara "Kai Aunty Suhailat kina biye ma wannan yarinyar, wllhi banida komai kinjima na rantse kawai maganarta ne".

Tunda tayi rantsuwa ta yarda ita kanta ummi ta yarda tunda harda rantsuwarta fatan ta Allah yakawo me albarka

A dan kunyace ta kalla gefen da Ummi take tana magana da mairo amma duk da haka tasan tana jinsu shiyasa taja bakinta tayi shiru.

"Aesha ya school, ina su Umaina?"
"Lafiya kalau, su Umaina sunce na gaisheki" "Ina amsawa".

Se kusa da la'asar suka tafi harda mairo setaji gidan babu dadi.

Shiru tayi se tinanin mijinta ya fado mata kodai ya tafi gurin budurwar tashi ce, shedan ta kora ta mike tayi sallah ta shiga kitchen.

Bata jira dawowanshi ba tanayin magrib ta shige daki ta kulle ta kwanta se sake sake take isha'i tayi bata jima da kwanciya ba bacci ya saceta.

*********

Girke girke sukeyi ita da Rumaisa sunyi abinci yakai kala biyar ga juice kala 3

Wanka tashige tabar ma Rumaisa sauran aikin ganin an fara Kiran magrib

Gaban mirror ta tsaya ta kure basirarta ta caba kwalliya ta kafa dauri tashafa turaruka ta nufo parlour.

Kusa da Ammi ta zauna "Sannu da hutawa Ammi" murmushi tayi "Yauwa Zainab duk wannan wankan na Dr ne" tafada da zolaya.

Kulle fuska tayi da tafin hannunta tana dariya

Karasowa inda suke Rumaisa tayi tasa guda "Ya ilahi ke kinganki kuwa Aunty zeeee, Amarya a gidan Dr wllhi kin hadu komin abin Dr yau yaga wannan wankan naki se ya rude"

"Dagaske 'yar kanwata, komai yayi?" "Allah kuwa Aunty kin hadu saura haduwarki da Allah" tafada tana dariya suma duk sukasa dariya

Har ranshi be son zuwa sedai ya riga yamata alkawari baze iya sabawa ba a rayuwarshi yana matukar girmama alkawari.

Bayan ya fito daga sallan magrib ya kara duba Address din data turamishi kan ya dauki hanya seda ya tsaya yayi isha'i a masallacin unguwar kafin yakara a bakin gate din gidan yayi parking ya danna numbernta ringing biyu ta daga.

Alama tama Rumaisa tayi shiru, kashe murya tayi tace
"Hello Dr" "ina waje" abinda yafada kenan ya ajiye wayan.

Kiran me gadi tayi tasa ya wangale mai gate ya danno motan ciki.

Gyarawa takarayi tafito tana taku daya bayan daya sanye take cikin tsadadden leshi anyi mai dinkin straight gown yakama jikinta sosai ta yafa karamin gyale medium size white colour takalmin kafarta ma white.

Yana jingine jikin motarshi ya harde hannunshi a kirji tunda ya kalle inda take tawowa ya dauke kai

"Assalamualaikum warahmatullah wabarakatuh"

"Wa alaekumussalamu warahmatullah" ya amsa can kasan makoshi.

"Sannu da hanya my d"
"Yauwa, kina lafiya?"
"Lafiya kalau, fatan kaima haka" shiru yayi be Kuma magana ba, tunda ta karaso kallo daya yamata ya dauke kai.
Ganin alamun ya gaji da magana yasa ta kama bakinta gudun tayi laifi

"Mukarasa ciki" gaba tayi yabi bayanta se wani canza salon tafiya take shiko kanshi na kasa ko sau daya be dago ya kalleta ba.

A kan carpet ya zauna yashiga gaishar da Ammi cikin girmamawa, amsawa tayi cikin sakin fuska, itama Rumaisa ta gaisheshi ya amsa.

"Zainab kaishi yaci abinci" toh kawai tace ta mike

Mikewa yayi ya ajiyema Ammi kudi masu yawa daker ta amsa tana ta samishi albarka da addu'ar gamawa da duniya da iyayenshi lafiya, addu'o'inta ba karamin dadi suka mai ba.

Gidan babba ne ya hadu sunada arziki dai dai gwargwado sunada son jama'a da girmama na gaba dattakun mahaifiyar su ya birgeshi da ace yanada burin zama da mata biyu toh da tabbas Zainab ce zata zo a ta biyu amma gaskiya baya ra'ayin zama da mata biyu sedai tayi hakuri.
Shi shigan da tayi bega aibinshi ba yasan tasa ne duk dan ta birgeshi Kuma acikin gida ne be ga aibin haka ba dan ko randa suka fara haduwa da shigan kamala yaganta.

Parlourn baki ta mai masauki ta zauna suka kara gaisawa kan tajere mai abinci da abinsha dasu fruits ta barshi yaci ta koma gurinsu Ammi

Ganin Kiranshi yasa ta mike ta nufi parlourn yadda ta ajiye abincin haka ta dawo ta sameshi "Dr naga bakaci komai ba ko duk babu abinda yama ne kafada me kake so inje insama ma" "No karki damu kinga babu dadi naje gida banci abincin madam ba bazata ji dadi ba" saurin kallonshi tayi dagaske kenan yanada mata.
Danne abinda taji yana tasomata tayi ta kakalo murmushi

"Kazo har gidan mu ace ko ruwa baka sha ba, dan Allah kaci ko babu yawa please".

Ganin ta takura yasha ruwa da kunun aya.

Seda ya numfasa kan yafara magana

"Kamar yadda na fadamiki inada mata, Kuma a hakikanin gaskiya banaji zan iya auren mata biyu, kiyi hakuri ki nemi wani zan tayaki addu'a Allah yabaki nagari"

Tunda yafara maganan take kuka seda taja majinar kuka kafin tace "Naji na amince zanje ata biyun Kuma nama alkawari zan zauna dakai da matarka lafiya in Sha Allah, kai wllhi ko matanka uku ne ni nayarda zanje ata hudu" tausayi???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? ta bashi yayi shiru kan yace "Zanyi tinani" ya mike ya fice, da sassarfa ta karasa wajen da yayi parking motan "Zuwa yaushe zan jiraka?"
"Duk abinda na yanke zan kiraki na sanar dake" yana Kai nan ya shige mota ya fice daga gidan.

Seda ta dai daita nutsuwarta kan tashiga ciki.

Gudu yake sosai hankalinshi na kan Muhibbah ita kadai a gida ga dare yayi.

Be sameta parlour ba ya leka kitchen Bata ciki kafin ya haura sama handle din kofar ya murda ya shiga dakinta kwance ya sameta tana baccinta hawaye duk sun bushe a fuskanta daukarta yayi ya nufo dakinshi.

A kan bed ya kwantar da ita ya sauya kayanshi zuwa na bacci ya kashe hasken dakin ya haura gadon ya ja blanket ya lullubesu, janyota jikinshi yayi ya dora kanta kan kirjinshi taja dogon ajiyar zuciya tana kare gyara kwanciyarta a kan chest dinshi.

Ya kusa makara sauri sauri yayi alwala ya nufa masallaci.

A hankali take bude ido tashi zaune tayi tana karema dakin kallo ganin ba dakinta bane yasata shiga zare ido tana tambayar ya akayi tazo dakinshi ita dai tasan a dakinta tayi bacci ganin babu me bata amsa ta mike ta sulale tayi dakinta.

Wanka tayi ta hado da alwala tazo ta tada sallahn asuba bata koma bacci ba ta shiga kitchen ta hada breakfast, ta shirya dining kan ta koma daki takarasa shirinta

Bata tsaya jiranshi ba tayi breakfast ta mike takara hade rai taje tayi mai sallama yabata peck a goshi ta fito tana murmushi duk da har lokacin haushin shi take ji dan tasan jiya gurin budurwarshi yaje fira.

Courses biyu sukayi suka fito Koda malam mukhtasir ya gansu ko kala bece musu ba Koda su Aesha suka gaishe shi sama sama ya amsa Muhibbah ko kallon arziki be samu daga gareta ba baki ta tabe a ranta tace tafi nono fari a dadina Allah yasa karya sake mata magana har tabar school din.

Harta gama girki ta jere a dining tayi dinner shiru be dawo ba ta cika fam ta wuce daki ta canza kayanta zuwa na bacci riga ce iya guiwa me hannun vest ta kashe hasken dakin ta kwanta takasa bacci se hawaye take zuciyarta na cemata yau ma gurin budurwarshi yakara zuwa batasan lokacin da bacci ya dauketa ba.

Shikuma gidan Ummi yabiya daya fito Kuma ya tsaya ya siya gasasun kaji.

Tunda be ganta a parlour ba yasan tana dakinta ajiye ledojin yayi a dining ya haura dakinta wardrobe ya bude ya daukomata hijjab kan ya karasa ya haska fuskanta hawaye duk sun bushe se faman ajiyar zuciya take saukewa alamun tasha kuka ya danyi murmushi a ranshi yake raya ita da kuka dai aminan juna ne bayaji akwai ranan da za'a wayi gari har rana ta fadi bata zubda hawaye ba, abu kadan kuka.

A kafada ya sabata ya nufa bedroom dinshi toilet ya direta, a dan tsorace ta bude ido suna hada ido ya sakarmata murmushi "Yi brush, kiyi alwala Maza" bata ce komai ba ta dauki sabon brush tasa Maclean ta wanke baki ta dauro alwala ta fito, seda ta fito ta tina rigar dake jikinta a kunyace ta kankame jikinta ta karasa bakin gadon da sassarfa ta dauki hijjab dinta tasa

Baki ya dan tabe ya shige toilet, alwala yayi yadawo ya shinfida pray mat guda biyu daya a gaba daya a baya, ganin tana zaune bata motsa ba yace "Karaso mana" a sanyaye ta karasa yatada sallah itama ta kabbara.

Raka'a biyu sukayi ya juyo ya kama kanta yamata addu'a da tambayoyi akan addini kamar yadda ake alwala wankan tsarki dasauransu.
Ganin duk ta iya ya mike ya fice Jim kadan se gashi ya dawo da tray a hannunshi

Ya ajiye kan carpet ya rikota zata zauna kasa yamata masauki akan cinyarshi dan zaro ido tayi ta kalleshi yayi kaman be ganta ba, yashiga bata naman Kazan da youghurt batayi musu ba takarba taci babu laifi seda yaga tana kokarin amai kan ya kyaleta Shima yaci ya tattare kayan ya mayar kitchen.

Kayan jikinshi ya zare yasa wando 3 quarter se singlet ya dauketa ya daura kan bed ya kashe hasken dakin ya kunna dum light ya kwanta gefenta

Da dubara ya zaremata hijjab tayi saurin kankame jikinta kafin tayi wani yunkuri a zafafe ya hade bakinsu yafara kissing dinta ya tura harshenshi cikin bakinta yana yawo dashi yasamu ya lalubo harshenta ya cafkoshi yafara mai tsotsan sweet, sosai ya rudata da salonshi a tsorace ta tureshi da iya karfinta

Kara mannota da jikinshi yayi ya fara shafa gashin kanta a hankali ya zare ribom din data kama gashinta dashi yasa hannu yana yamutsa kanta, gaba daya duk ta tsure zuciyarta bugawa take da sauri sauri kamar zata faso kirjinta ta fado.

Hannunshi tarike "Dan Allah kabarni bacci nakeji" tafada kamar zatayi kuka
"Shiiiiii karki sake kiyimun kuka, ni babu abinda zan miki"

Yawo yashigayi da hannunshi a ilahirin jikinta yana rubutu da yatsarshi akan damtsen hannunta, ji take kamar ana mata tafiyar tsutsa, bakinshi ya kai saitin kunnenta yana hura mata iskan bakinshi, tsigar jikinta se tashi yake Jin yafara kai hannunshi wasu wurare yasa tasaki kuka tana rokonshi ya kyaleta

"Keeeee nutsu mana bana son shirme" runfa yamata da kirjinshi kamar me rada yace "Kin iya addu'ar kwanciya?" Shiru ta danyi dan bama ta gane abinda yake nufi ba

"Ina magana kinyimun shiru" dasauri ta daga Kai "Addu'ar kwanciyar aure nake nufi"
A tsorace ta girgiza Kai cikin muryan kuka tace "Wllhi ban iya ba, kabarni please"

"Su daddy asarar kudin su sukayi kenan wasa kike zuwa islamiyyan" da dan fada yayi maganan ya hada girar sama da kasa babu alamar wasa hakan yasa ta nutsu.

"Aa Yaya mun dade dayin gurin namanta ne" tayi maganan muryarta na rawa.

"Okay zan dinga karantawa kina maimaitawa kuma gobe zan tambayeki idan kika kasa zakiyi bayani" addu'an yashiga kwararowa tana amsawa cikin kuka har ya Kai karshe.

Yana gama addu'an ya zare rigan baccin jikinta, tasa ihu tana kokarin tureshi

"Ke lafiyarki? Namiki wani abune kike wannan ihun?" Yadda ya hada Rai yasata hadiye kukan tana girgiza kai.

Yawo da hannunshi yacigaba dayi a ilahirin jikinta

Ganin Yana kokarin daukar wata hanyar ta hado karfinta tafara tureshi tana kuka sosai, hannu daya yasa ya rike kugunta ta yadda ko motsi bazata iya ba "Ki nutsu kar kisa naji miki ciwo"
Cikin shasshekar kuka tace "Dan Allah Yaya kabarni haka na gaji bacci nakeji, gobe fa zanje school" ganin beda niyan kyaleta tasa ihu tana dukan kirjinshi "katausayamun banida lafiya dan Allah kar kayimun komai na gaji kabari se gobe please" ta karashe maganan a wahale.

"Kinsan Allah idan baki nutsu ba kikasa najimiki ciwo babu ruwana". Be jira Jin abinda zata ce ba ya hade bakinsu addu'ar kwanciyar ya sake karantowa kan ya dau hanya

Jin ya ratsata yasa numfashinta ya neman barin gangar jikinta, takasa banbance tana raye ne ko aa daker ta zare

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login