Showing 51001 words to 54000 words out of 112768 words

Chapter 18 - Soyayyar Kwana Daya Part 1 Complete Hausa Novel By ashwarmediahausa.doc

sauri tana hawaye tareda fadin "Innalillahi wa inna ilaehi raji'un, yau nashiga uku na...............


*Ga breakfast, se mun hadu da dadare idan Allah ya kaemu*[11/17, 09:19] Aminiyar Ango: =???=???=???=???=???=???
_*SOYAYYAR KWANA ?AYA*_
_BY_
_*FATIMA A MUHAMMAD*_
_AMINIYAR ANGONTA_
=???=???=???=???=???=???
_*TEAM*_
_*ZAFAFAN=?%?DAWA*_
_*JARIRIYAR DAWA*_
_________________________
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
________________________

*Page 37*


*Shin kina neman inda xakiyi sari cikin sauki?, toh tawo 'yar uwa maxa maxa ki garxayo TEEMAH'S COLLECTION & MORE kantin sauki da rahusa suna bada sari ko siyan dae dae*
*Sunada kaya kamar haka....*
*Akwae atamfofi, less, abaya, veils, hijjabs shoes & bags.....*
*Sannan akwae waist beads(jigida), bracelet, sarkar kafa na beads, beaded t shirt*
*Ba iya Nan suka tsaya ba suna saeda candies kmr: gullisuwa, iloka, Ridi, tuwon Madara, chin chin, sunada special yaji uhmmm ba'a maganar dadinshi tested & trusted*
*Sunada carrot vasiline Wanda xesa fatarki tayi laushi da sheki kinsan dae amfanin carrot, ga shampoo, room freshener, liquid soap, soap, sabulun tsarki na magarya dana miski, body spray, oil perfume, inner wears, night wears And many more......*
*Teemah's collection & more* *sun shirya tsaf domin faranta ran customers dinsu siyan daya ko sari, Koda yaushe kofarmu a bude take Saturday to Friday 24/7 available, ku rikitamu da orders please we will take paracetamol >??*
*Wa/07088514846* follow this link domin ganin sample din kayanmu kae tsaye

=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?=?G? https://chat.whatsapp.com/Faz3ZelaaWpHhl30lyw6ZO?mode=ac_t



Budo kofan yayi ya shigo ya nufeta, tun kafin ya karaso inda take ta saki kuka me sauti, karasawa yayi ganganta ya hadeta da bango ya matse yashiga shin shina ganshin ta, kuka take sosai tana kokarin tureshi amma ina takasa

Murya can kasa yace "shiiiiii! A dana hawayenki ze miki amfani gaba, maimaita abinda kika fada dazu" majinar kuka ta ja tace "Dan Allah yaya kayi hakuri wllhi bazan karaba" "Ba abinda na tambayeki ba kenan, ki maimaita abinda kika fada dazu ko bakiji abinda nace ba ne?" Kasa magana tayi se shesshekan kuka kawai take yi.

Cilak ya dauketa be direta ko ina ba se kan bed ya bita yamata runfa da kirjin shi, tsoro da fargabane suka mamayeta zuciyarta ya tsananta bugu da sauri sauri
Cikin muryan kuka tace "Dan Allah yaya ka kyaleni kar kayimun komai banida lafiya" "Okay toh bari na baki magani" ya fada yana zaremata rigar baccin jikinta, ihu tayi a tsorace tace "Wayyo Allah na Abba, Daddy ku kawomun dauki ya Fu'ad ze kasheni, nashiga uku na, innalillahi wa inna ilaehi r..." Bata karasa maganan ba ya hade bakinsu guri daya, yashiga yawo da hannunshi every part of her body. Tun tana tureshi har ya kashe mata jiki takasa ko motsin kirki se hawaye dake zarya a kuncinta.

Yafi 20 minutes yana romancing dinta kan ya mirgina ya kwanta a gefenta yana sauke wahalallen numfashi, seda ya dai daita nutsuwarshi ya mike "Tashi kije kiyi wanka karkiyi bacci da najasa a jikinki" banza ta mai kamar bada ita yake ba "Karki yarda in kuma miki magana idan Kuma ba haka ba kinsan sauran, ko baki fitar da komai daga jikinki bane?" tana nan kwance ko motsawa batayi ba bare yasa ran zata tashi.
"Okay bari inzo in duba da kaina" ya fada yana komawa kan gadon.
Da sauri ta mike cikin rawar murya tace "Ni babu abinda ya fita a jikina fa" tayi maganan tana matsar kwalla.

Juyawa yayi ya fice daga dakin, tana ganin fitarshi ta fashe da sabon kuka seda taji kanta ya soma mata ciwo kana ta Koma ta kwanta taja blanket ta rufe har fuskanta.

Yana shiga dakinshi yayi wanka ya sauko down stairs ya shiga kitchen ya hada coffee ya matsa lemun tsami ya dawo parlour yana sipping seda ya kammala ya koma dakinshi ya kwanta.

Tanaji ana Kiran asuba amma takasa tashi har aka fito masallaci bata iya tashiba se wajen 6 ta lallaba tayi sallah ta dawo ta kwanta.

Jiki babu kwari ya tashi yanaji cikinshi na dan mishi ciwo cikin shirinshi na zuwa aiki ya fito, dining ya nufa yaga babu komai ya nufa kitchen nan ma wayam babu kowa komai yana zaune mazauninshi babu alamun an lekoshi a wayau.

Har yayi hanyan fita daga parlourn Kuma ya dawo ya nufa dakin ta, yana murda handle din kofar yajita a bude sabannin yadda yayi tinanin ze jita a garkame
Blanket din ya yaye ya kai hannunshi wuyanta yaji rau kamar wuta "Ya Salam" ya furta can kasan makoshi.

Bubbuga gefen bed din yayi yana kiranta "Keeee! Keeeee!!" A hankali ta bude idonta ta ware su a kanshi "Tashi ki shirya mu tafi asibiti" so tayi ta mai gardama amma ganin fuskanshi babu alamar wasa yasa babu musu ta mike ta nufi toilet yana ganin shigar ta ya koma parlour, lallabawa tayi tayi wanka ta fito daure da towel wardrobe ta nufa ta dauko doguwar rigan atampha tasa ta dauki hijjab ta zira ta nufo parlourn.

Yana ganinta ya mike ya fice tabishi a baya har mota, a cikin asibitin yayi parking ya fito ya nufi ciki aka shiga mika gaisuwa, hannu kawai yake dagawa nan kowa yashiga hankalinshi ya kama aikin dake gabanshi yana tafe tana biye dashi har office dinshi kan doguwar kujera ta zauna tanajin yadda zazzabi ke sassara kasusuwanta.

Zama yayi ya dauki waya yakira doctor Farida, batafi minti biyar ba ta iso office din ta shiga gaisheshi cikin girmamawa, amsawa yayi ba yabo ba fallasa kana yace "Dan Allah doctor ga patient nan ki kulamun da ita, base kin mata test ba drip zaki samata se kimata alluran fever" "Okay sir" abinda tace kenan ta rike hannun Muhibbah suka fice daga office din, wani special room ta nufa da ita seda suka shiga ta nunamata gado tace ta kwanta, babu musu kuwa ta hau gadon.

Drip din ta daura mata ta dura allurai ciki ta samu guri ta dan zauna, bata jima sosai ba bacci ya kwasheta saboda alluran baccin da akasa cikin drip din

Karemata kallo doctorn keyi a ranta tace "Ko miye alakarta da doctor, sunyi kama sedai ita fara ce tass shi Kuma yanada dan duhu"

Seda ta farka aka zo allura taki yarda seda doctor din taje ta kirashi amma duk da haka taki tsayawa se shi ya karba alluran ya zaremata ido yamata.

Wajen 12 suka baro asibitin ganin ya dauki hanyan gidan Abba yasata sakin murmushi, waigowa yayi ya dan kalleta ta kauda Kai gefe, hankalinshi ya maida kan titi sun tafiya me dan tsayi kan suka isa gidan.

Bakinta dauke da sallama tashiga parlourn a kan kujera ta zube dan yunwa takeji har wani Jiri take gani saboda alluran da akayimata harda nasa cin abinci.

Mairo ce taje tasanarma ummi zuwan Muhibbah, tana isowa parlourn shima Fu'ad na shigowa ya samu guri ya zauna yashiga gaishar da Ummi ta amsashi batareda ta Kalle inda yake ba.

Gefen Muhibbah taje ta zauna ta riko hannunta "Lafiya kike kuwa?" "Ummi yunwa nakeji" abinda kawai ta iya fada tana kwanto da kanta kan cinyar ummi.

Mairo ta kwalama kira tace ta kawo abinci kana ta Kai dubanta ga fu'ad tace "Lafiya naga kabaro asibiti tun yanzu?"
"Lafiya kalau Ummi, Muhibbah ce batajin dadi na kaita hospital akasamata drip"

Cikin ladabi tazo ta ajiye abincin tana ma Muhibbah sannu, tashi kici abincin, babu musu ta zauna ta karba plate din da Ummi ta zubamata abincin ta shiga ci da sauri dan yunwa takeji sosai tun dare bataci abinci ba rabonta da sa wani abu a cikinta tun custard din data Sha da rana. Cikinta ne ya kulle ta yatsina fuska ta ajiye abincin "Ya akayi, ko a dafa miki wani abincin ne?" Ta tambaya cikin kulawa.
"Aa Ummi na koshi" "ki fada ko wani abin kike so yanzu se mairo ta dafa miki" "Babu abinda nake so" "Sannu, ko zaki je daki ki kwanta ne?" Kai kawai ta gyada ta mike ta nufi dakin Aesha

Dining aka Kai mai abincin yace a dawo dashi parlour, center table din dake parlourn ta janyo ta ajiye abincin.


Aesha na ganinta tace "Matar Yaya Lafiya kuwa?" Yatsina fuska tayi "Banajin dadi ne" "Ya Salam meke damunki?" Tafada tana Kai hannu kan goshinta.
"Zazzabi" tafada tana zama gefen bed din.

Hannu ta Kai tashafa cikin Muhibbah tana 'yar dariya tace "Anya kuwa Muhibbah kodai Yaya yayi ajiya ne" Bige hannunta tayi ta watsamata harara
"Gaskiya ban yarda da keba" tsaki tayi tace "Dadin abin da mijina dai ko" tayi maganan tana kwanciya.
Dariya Aesha tayi "Kyaji dashi dai mudai fatan mu Allah ya inganta" tanaji tana tsokanarta tayi banza da ita har bacci ya sureta.

"Gobe mairo zata koma gidanka tana kama ma Muhibbah 'yan aikace aikace tunda ga laraba idan yaso da yamma se driver yaje ya dakkota ta kwana nan".

"Ummi sanin kanki ne bana son takura, da an bar maganan mairon nan please" Bata fuska tayi "Wane irin takura, kaida tun safe kake fita kafin ka koma gida ma ta tafi, aiki yanama Muhibbah yawa ga zaman kadaici babu dadi, musamman yanzu da batada lafiya tana bukatan me taimaka mata" shiru kawai yayi dan ya fahimce inda ummi ta dosa can Kuma yace "Tom shikenan ummi Allah ya kaimu goben lafiya" "Ameenna! Ameenna!!.

Se bayan magrib suka nufa gida a masallacin unguwar su yatsaya yayi sallahn isha'i kana suka karasa gida.

Tana shiga daki wanka kawai tayi ta nufo parlourn ta zauna kan kujera tana zaman jiran shi se faman duba time take, har ta fidda ran ze sauko ta jiyo kamshin turarenshi.

Be kalla ko inda take ba yace hadomun coffee, ba musu ta shiga kitchen ta hada mishi zuwa yanzu ta fahimce abubuwan da yake so a zuba mai ciki.

Mika mai tayi da yatsa ya nunamata center table a Kai ta ajiye ta koma ta zauna tana wasa ya yatsun hannunta.

"Yaya" ta kirashi a darare
"All ears" abinda yace kenan batare da ya kalleta ba. Dama maganan school dina ne, bece komai ba ta dora "Dama nafi son (AUN) ne makarantar da aka nema ma Aesha admission.

"Okay zanyi tinani" ya fada can kasan makoshi
"Idan babu matsala nace kozan koma kd ne se a nemamin admission a (KASU) Kaduna state university, idan akayi hutu se indinga dawowa yola, idan kasamu time seka dinga kawomun visit" ta Kai karshen maganan cikin rawar murya.
Wani Kallon bakida hankali ya watsamata ya mike ya barta nan zaune

Tana ganin ya mike itama tayi saurin mikewa tayi tinanin gurinta ze nufo se taga ya nufa stairs.

Ganin tsayuwar baze mata ba itama tayi bedroom dinta jiki a sanyaye ta rufo kofar da karfi.........


*Banyi editing ba bacci nakeji kuyi hkr dan Allah*


*Aminiyar ango >?p?>?p?>?p?>?p?*
[11/17, 09:19] Aminiyar Ango: =???=???=???=???=???=???
_*SOYAYYAR KWANA ?AYA*_
_BY_
_*FATIMA A MUHAMMAD*_
_AMINIYAR ANGONTA_
=???=???=???=???=???=???
_*TEAM*_
_*ZAFAFAN=?%?DAWA*_
_*JARIRIYAR DAWA*_
_________________________
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
________________________

*Page 38*


*Shin kina neman inda xakiyi sari cikin sauki?, toh tawo 'yar uwa maxa maxa ki garxayo TEEMAH'S COLLECTION & MORE kantin sauki da rahusa suna bada sari ko siyan dae dae*
*Sunada kaya kamar haka....*
*Akwae atamfofi, less, abaya, veils, hijjabs shoes & bags.....*
*Sannan akwae waist beads(jigida), bracelet, sarkar kafa na beads, beaded t shirt*
*Ba iya Nan suka tsaya ba suna saeda candies kmr: gullisuwa, iloka, Ridi, tuwon Madara, chin chin, sunada special yaji uhmmm ba'a maganar dadinshi tested & trusted*
*Sunada carrot vasiline Wanda xesa fatarki tayi laushi da sheki kinsan dae amfanin carrot, ga shampoo, room freshener, liquid soap, soap, sabulun tsarki na magarya dana miski, body spray, oil perfume, inner wears, night wears And many more......*
*Teemah's collection & more* *sun shirya tsaf domin faranta ran customers dinsu siyan daya ko sari, Koda yaushe kofarmu a bude take Saturday to Friday 24/7 available, ku rikitamu da orders please we will take paracetamol >??*
*Wa/07088514846* follow this link domin ganin sample din kayanmu kae tsaye

=?G?=?G?=?G?=?G?=?G?=?G? https://chat.whatsapp.com/Faz3ZelaaWpHhl30lyw6ZO?mode=ac_t



Tun safe ta tashi wanka tafarayi ta shirya ta sauko down stairs har ta nufi hanyan kitchen taji ana danna door bell ta nufa kofar, tana budewa taga mairo tsaye, murmushi tasakarma ta tareda bata hanya tashigo.

"Ina kwana madam" murmushi tayi har hakoranta suka bayyana tace "sorry ni yakamata na fara gaisheki, Ina kwana" "Lafiya kalau, ya jikinki?" "Naji sauki"
"Allah yakara sauki" "Ameen, Nagode".

"Hajiya tace nazo na dinga miki aikace aikace ina dan tayaki zama" "Allah sarki Ummina eh munyi maganan da ita jiya"
"Shine nace kiyimun bayanin abubuwan da zan dinga yi, da inda zan dinga shiga kar in wuce gona da iri"

Dariya tayi "Haba Aunty mairo ai ke 'yar gida ce kina iya shiga duk inda kike so indai a down stairs ne, up stairs ne kawai idan ba takama ba babu ruwanki da shi saboda kinsan halin ogan" murmushi kawai mairo tayi a ranta tace ni kam nasan halin baudaden mutumin nan, yanzun ma dan bazan iya ja da maganan ummi bane da bazan zo gidanshi aiki ba.

"Aikin ki Kuma gyaran dakunan kasa ne se parlour da Kuma kitchen, dakina kuma dana oga ni zanji da aikinsu, girkima na safe dana dare duk ni zan dinga yi ke Kuma na rana kadai zaki ke mana, fatan kin fahimta?" "Eh na fahimta madam" "yauwa kije seki fara aikin ni Kuma zan shiga kitchen na hada break fast naso ma na makara". Da toh ta amsa ta wuce dan tafara aikinta.

Tsaye tayi a kitchen din tana tinanin me zatayi Sharp sharp saboda yau bata shiga kitchen din da wuri ba can wani tinani yazo mata.

Irish potatoe ta dauko ta fere ta dan sa salt ta soya, ta daura frying pan a kan gas ta zuba oil, tayi grating kayan Miya ta zuba ciki tadauko spices da seasoning ta zuba ta juya, ta dauko hanta ta zuba ciki takawo murfi ta rufe.
After 15 minutes ta dauko soyayyen Irish din ta zuba cikin pan din tayi mixing dinshi ta rufe for 3 minutes ta kashe gas din ta juye Irish din a food flask ta dauko ta nufo dining.

Koda ta fito har mairo tagama gyaran gidan dan dama ba wani dirty ke akwai a gidan ba

"Sannu da kokari Aunty mairo, har kin gama?" "Nagama, se Kuma me yanzu za'ayi?" "Babu komai ki zaba dakin da kike so seki maidashi naki duk idan kinzo seki dinga zamanki ciki, idan Kuma kika gaji seki dawo parlour, feel free nanma kamar gidan ummi ne babu wata matsala" Kai ta jinjina tana yaba kirkin Muhibbah duk da batayi mamaki ba dan Sam family basuda matsala sunada kirki da son mutane shiyasa take mamakin inda Fu'ad ya dauko halinshi na miskilanci da Ji da Kai.

"Nagode" "babu godiya bari na dauko miki burner kisamana turare idan kin gama seki je kitchen ki dauki break fast dinki" tafada tana nufan stairs

Hannunta rike da burner ta nufo parlourn ta Mika ma mairo "Ga turaruka nan a show glass" tun kafin ya karaso kamshin turarenshi ya sanar da ita fitowarshi, juyawa tayi ta hangoshi yana taka staircase din a hankali kamar baze taka ba, seta tsinci kanta da kura mai ido, yayimata kyau sosai.

Sanye yake cikin tsadadden yadi me taushi fari Kal Wanda yakara fitar da ainayin kyanshi kayan sun amshi jikinshi se suka fitar da asalin kalan fatarshi ta chocolate colour, gashin kanshi da kullum yake gyarashi kamar wata mace kwance luf kamar ba fulatani jikinshi ko ina gashi ne hatta hannayenshi gashi ne kwance luf, yanada tsayi dan idan suka jera bazata wuce kirjinshi ba.

Ganin yakarasa saukowa tayi saurin dauke kanta, mairo tashiga gaisheshi hannu kawai ya dagamata ya nufa dining yaja kujera ya zauna, karbar burner tayi ta bar gurin ita kuma ta nufa kitchen dauko cup.

Tunda ta fito kitchen din yake kallonta ta kasar ido tafiya take a natse cikin sanyin jikin da dama dabi'arta ne, Fara ce tass, tana sanye cikin doguwar rigan Karan miski me taushi maroon colour wanda yakara fitar da hasken fatarta anyimata dinkin straight gown kirjinta cike yake fam babu inda be ciko a jikinta ba bazakace 'yar 17 years bace fuskarta ce kawai ta dan nuna yarinta se Kuma idan suka hadu da Aesha suna shirme zaka tabbatar akwai yarinta tattare dasu, kasan rigan ta dan kamata seya fitar da shape dinta na coca cola, ta ja hulan kanta baya gashin gaban kanta da sajenta me santsi baki sidik kwance luf, a hankali ta cigaba da takowa inda yake duk taku se ko ina na jikinta ya motsa.
Ganin ta karaso yayi saurin maida kanshi kan wayarshi.

Serving dinshi tayi ta ajiye mai plate din gabanshi dagowar dazeyi idanun su ya sarke dana juna, zuba mai manyan idanunta tayi tana kara ganin kyawunshi sajen fuskanshi ta kurama ido seta ga ya birgeta kamar ta kai hannu ta shafa. manyan kaya na mishi kyau sosai duk da be damu da sasu ba se ranan Friday ko Kuma idan zeje wani daurin aure. Dauke idonshi yayi yaja tsaki yafara cin abincin shi.

Kunya ne ya kamata ta zauna tana hada tea can kasan cup ta hada tafara Sha a hankali, sauri sauri ya kammala ya dauki wayanshi ya fice tabi bayanshi da kallo tana tabe baki.

Office ya fara shiga ya danyi abinda zeyi kana ya fito cikin asibitin ya duba patient ya rubutama wa inda ya dace sallama ya fice.

Masallacin juma'a ya nufa seda aka idar da sallah ya shiga motarshi yaja yabar arean.

A (AUN) yayi parking direct office din malam Mukhtasir ya nufa knocking yayi aka bada izinin shiga, da sallama akan lips dinshi yashiga, Yana ganinshi ya mike da fara'arshi yana Mika mai hannu suka gaisa ya nuna mai guri ya zauna, dan murmushi yayi yana zama.

"Dr Fu'ad kwana dayawa, kayi wuyar gani" "Lafiya kalau, kasan yanayin aiki se mutum ya yakice" "Hakane fa likita bokan turai, musamman ma aikin ku na ceton rai" Murmushi kawai yayi.

Malam mukhtasir yacigaba da magana "Yauwa ga original Admission letter din nata" karba yayi yana dubawa, sauran files din ya Mika mishi yana mai bayani dan yariga yagama mata komai sedai ta jira lokacin da za'a fara lectures.

Godiya sosai ya mai yamike yana bashi hannu sukayi sallama.

Jiya bayan yashiga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login